Manar Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Fatima Category :  Romance

Chapter   50 / 66

147K to 150K   out of 196.2K words

don't really know where to start,but abunda zan fad'a muku shi ne kuyi hak'uri ku zauna gidan mahaifinku,duk abunda kuka ji gaskiya ne babu k'arya,ba komai yasa na aikata haka ba kuma sai k'iyayyar da nake ma Maryam,duk akanta na jefa kaina cikin mugun hali,na dunga sab'ama Allah,abunda nake ta fafutukar na hana faruwarsa sai ga shi Allah ya gwada min ni ban isa nayi komai ba,nayi ta sab'a masa babu dare babu rana,i still can't believe wai d'ana dana haifa ne yake auren y'arta har ya mata cikin da muka zama sanadinsa,sai dai na san babu yanda zanyi,tun farko Allah ya hukunta matarsa ce,abunda ya faru dani a yau na tabbatar hakan ma wani ishara ne Allah ya saukar min,ubangiji yana so na da rahamarsa shisa ya bani chance d'in da zan repenting,na nemi gafaran wanda na cutar,a matsayina na uwa na san bai kamata ace na cutar da d'ana na cikina ba,amma son duniya ya rufe min ido na aikata abunda na aikata,duk abunda zai faru daku na san ni na ja muku,but u have to take heart and pretend kamar babu abunda ya faru,har zuwa sandw Allah zai fito muku da miji kuyi aure,ni dai tawa ta k'are,ina muku wasiyya kada ku sake wani ya rud'e ku ya d'oraku wani hanyar,kubi mahaifinku abunda yace kuyi²,i know ko ba na tare da ku,Waleed bazai barku kuyi maraici ba.." 'Dan shiru tayi ta shaki numfashi kafin ta juya ta nufi k'ofa da sauri tana fad'in "Allah ya sada mu da alkhairi.." Daga haka ta fita daga d'akin tana goge idonta ta bar d'akin bata k'ara waiwayensu ba,suka bita da kallo suna kuka sosai suna kiranta,Waleed da ya hauro saman zai je d'akinta a dalilin kiran da Abba yake mata,yana jin maganar da take ya tsaya ya jinginar da kansa a hankali ya lumshe idanuwansa hawaye suna sauka fuskarsa,Mama bata iya kallonsa ba saboda wani kunyarsa da kunyar abubuwan da tayi masa da taji ya kamata,ta wuce tana cewa "ga k'annenka nan ka kula dasu dan Allah,ba su da kowa a duniyar nan da ya wuce kai.. Allah ya k'addara saduwar mu.." Abba yana zaune parlor tare da Aunty Mama ta sakko rik'e da trolley d'inta,bata iya kallonsu ba tayi hanyar k'ofa za ta fita,Aunty ta mik'e da sauri ta bi bayanta,sanda suka kai compound kafin Aunty ta kirata,Mama ta d'an tsaya har Aunty ta isa kusa da ita,ta mik'a mata envelope tace "ga shi Abbansu ya ce a baki" Mama ta sa hannu biyu ta karb'a tana kuka sosai tace "na gode Allah saka da alkahiri" Aunty tace "ameen.. Allah tsare" ta juya da sauri ta koma saboda hawayen da suke zubo mata. Tun bayan fitar Mama gidan haka nan gaba d'aya gidan ya zama wani iri,kowa ya yi jigum² kamar gidan makoki,a dare ranar Abba ya kira Waleed yace ya kamata ya d'auki Manar su koma gidansu tunda jikin ya yi sauk'i,Waleed yayi k'asa da kansa yace "Abba da bari nayi sai ta k'ara samun hutu kafin mu tafi,saboda yanayin jikin nata" Abba yana kallonsa yace "shi kenan babu damuwa,Allah kiyaye gaba" ya amsa,then Abba ya sallamesa ya tashi ya fita. Bangaren Dadda ya wuce kai tsaye ya sameta zaune a parlor,suka gaisa kafin ya tambayeta Manar,ta fito daga d'aki sanye da hijab har k'asa sai zuba k'amshi take tana kallonsa ta k'arasa kusa da shi,tunda ta fito Waleed yake kallonta ya kasa d'auke idanuwansa daga kanta har ta zauna,da ido yayi mata magana ya mik'e ya fita,Dadda ta bisa da kallo bata ce komai ba,can Manar ta tashi za ta bisa,da sauri Dadda ta kalleta tace "tou ke kuma ina za kije da wannan talatainin daren?" Manar bata tanka ta ba ta fita,a balcony ta gansa tsaye leaning his back a jikin wall ya lumshe idanuwansa,ta k'arasa da sauri ta shige jikinsa,tun ranan da incidence d'in ya faru rabon su da had'uwa privately sai yau,ya rungumeta da kyau suka sauke ajiyar zuciya,a hankali ya d'ago yana kallon idanuwanta ya bud'a bakinsa yace "muje part d'inmu?" Ta girgiza masa kai tace "a'a mu zauna a nan" yana kallon eyeballs d'inta da itama shi take kallo yace "Hjy fa?" Tace "to ba d'akinta za ta kwana ba kuma?" Ya d'an gyad'a kai yace "alright! Muje Ina jin bacci" kallonsa ta dunga yi sympathetically,kafin ta rik'o hannunsa suka shiga parlon tare,Dadda ta d'aga kai ta kallesu,tana ganin sun wuce hanyar bedroom ta zaro idanuwa da wani expression tace "ku kuma ina za kuje?" Manar dai ta d'aure fuska bata kalleta ba,Waleed yace "sak'o za ta ba ni" suka wuce suka barta baki sake,can sanda suka shige d'akin tace "ni dai na ga jaraba,har wani sak'o za ka karb'a kuma baza ka tsaya a nan ta shiga d'auko ba sai ka bita yar d'akin?" Ta dunga mita,can da taji shiru ta tashi taje wajen door d'in tayi knocking tana kiransa tana cewa ya fito shi take jira za ta kulle k'ofarta,jin shiru tace "tou kuma tsani da Allah idan ka karb'i sak'on ba sai ka fito ba haka? Ni ina son kwanciya kak'i fitowa gadi zanta zama ina muku?" Manar ta d'aga murya tace "tou ki rufe mana idan zai tafi ba sai na bisa na k'ara rufewa ba" Dadda ta dunga kallon k'ofar kamar za tayi kuka tace "ku dai ku dunga jin tsoron Allah,mutane ku dunga dagewa kuna shararo k'arya,idan kun fad'i gaskiya zan hanaku ne?" D'an dariya Manar tayi tace "tou mu dai ki tafi sai da safe" Dadda ta dunga hararan k'ofan kafin tayi k'wafa ta tafi tana mita. Tana barin gurin Waleed yayi saurin cupping fuskarta yana kissing,kamar za tayi kuka ta dunga kallonsa murya can k'asa tace "Yaya ka bari naga kou ta tafi" da sauri ya d'agota ya zaunar da ita ya jawota jikinsa sosai ya rungumeta yana kallon lips d'inta murya can k'asa yace "think ta tafi tunda kika ji shiru" b'ata rai tayi tana son tashi yak'i sakinta,ta cusa fuskarta a k'irjinsa a hankali tace "ni dai ka bari na duba" k'ara rungumeta yayi ya d'ago kanta da sauri yayi grabbing lips d'inta ya fara sucking,ranan sun gurji juna sosai,duk yanda suka dunga k'ok'arin ganin basu yi surutu ba kasawa suka yi,sanda suka dami Dadda tayi kicin² ta had'e rai tana mita,can da aka jima taji shiru ta koma ta kwanta. A k'alla sai da Manar ta samu 2 month a gida,ranan wani Sunday da safe around 11am suna zaune parlor ita da Dadda suna hira,Daddy suka shigo tare da Waleed,tunda suka shigo idanun Waleed suke kanta har suka zauna,Manar tayi masa murmushi,kafin ta gaisar da Daddy'nta,yana kallonta cikin farin ciki yace "kun k'i tafiya gidanku har yanzu kou Mamana?" Da sauri Dadda tace "ina kuwa za su tafi? Kullum sai dai su lallab'o min nan su sani magana,kuma ma dai maganar Allah,ai ya kamata ace zuwa yanzu Mamman ya yi mata lefe kou ba haka ba? Allah na tuba tunda ya sameta a b'agas babu ko sisin kobonsa da yayi kuka,ai bai kamata ace an yafe masa kud'in akwati ba kuma" Daddy dai murmushi kawai yake yi,ganin Dadda sai mita take yace "shi kenan Hjy za'ayi mata in sha Allah" Dadda ta washe baki tace "tou yanzu naji zance ai.. Auuu tou kuma nace yaushe za'ayo akwatin?" Daddy yace "k'ariiban in sha Allah" Dadda tace "tou Allah ya kaimu,ya kuma hore kud'in" yana kallonta har sannan yace "ina kwana?" Dadda tace "lafiya lao,ya gidan da iyali?" Yace "Alhamdulillah! Kun tashi lafiya,ya gida?" Tace "an gode Allah" ya gyad'a kai,sanda suka tab'a hira kafin ya tashi ya fita tare da Waleed suna magana,kafin Waleed ya fita yama Manar alama zai dawo,ta gyad'a masa kai,can da yamma ya dawo ya tarar da Dadda ita kad'ai parlon,ya zauna ya gaisheta,ta amsa tana kallonsa,yace "ina mata ta?" Wani kallo Dadda ta masa kafin tayi magana Manar ta fito d'aki sanye da gown da ya tsaya mata k'asan guiwa,tana zuwa kusa da shi ta fad'a jikinsa da saurin tana dariya,Dadda tayi saurin tsuke fuska tace "kai ba na son iskanci,ya za kuzo gabana kuna rungume²,idan iskancin da za kuyi kenan maza ku tashi ku b'ace min daga gani.." Dariya duka suka yi Manar tace "amma Dadda idan za mu koma gidanmu tare zamu tafi ko?" Haushi yasa Dadda watsa mata wani kallo ta mata dak'uwa tace "k'aniyarki da tafiyar.. Kinga idan baki fita idona ba tamm,dan rashin kunya meye ba kwa yi a gaban idanuna? Tsotse²,ke ce rungumesa,dan ki fad'a kansa kuwa dama ba wani abu bane tun can kin saba, Allah na tuba indai Mamman ne ai gaki nan gashi wataran sai kinyi kamar ki gudu da k'afar ki" turo baki Manar tayi tace "nifa ba ni nake cewa muyi a gabanki ba,ki tambayesa kiji idan ni nake cewa muyi a kan idanunki" ta k'arasa fad'a tana kallonsa tace "Yaya ka fad'a mata,nice nake cewa muyi a gabanta?" Wani karkace kai Waleed yayi yace "a'a ni ban sani ba,ina zaune dai kike zuwa kice na taimaka na k'ara yi miki ciki ko za ta koremu mu tafi gidanmu,ba haka akayi ba?" Nan da nan idanunta suka yi rau²,kan kace me har ta fara zubar da hawaye tana dukansa tana cewa "Allah kuwa ba gaskiya yake fad'a ba,wallahi bazan iya fad'ar haka ba,ai ni ba mara kunya bace.." Lips dinta ya dank'o yana mata wani kallo yace "waye mara kunyar a nan ni ko ke?" Saurin girgiza masa kai tayi tana kuka tace "nifa bance kai ba" dariya yayi ya kai harshensa yana lashe mata hawayen da wani murya yace "Allah ya cece ki yarinya da kinga irin rashin kunyata yanzun nan" da sauri ta fara zamewa daga jikinsa ta rarrafa ta koma k'asa ta zauna tana zumb'uro masa baki...





#Asli Smasher.
[3/6, 5:08 PM] My number 1: 48...





*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*


*Subscribe and read happily without feeling any guilt.. It's ₦200 via 0060746882,Hauwa Muhammad Usman,Access Bank or MTN recharge card/VTU and then show ur evidence of payment through my whatsapp account 08165726609 to be added in the paid group.*




Wani kallo Waleed ya dunga bin Manar da shi,ta matsa kusa da Dadda da sauri tana harararsa,ya d'an lumshe idanuwansa a hankali kamar mai jin bacci yace "u ask for it" sanda ta murgud'a masa baki tana k'ara harararsa tace "ka jima baka fad'a ba" d'an dariyar mugunta yayi while looking at her yace "i wish i could hold u right now" da sauri ta kallesa,ya mata wink yace "Mmm! Gara ki lallab'a ni tun yanzu ko zan d'an ji tausayinki" wani irin gwalalo idanuwa Dadda dake zaune tana kallonsu tayi,da farko ma sai kayi zaton tana jin me suke cewa ne tace "iiiihhh! Me za ka mata da?" Ya kalleta a kaikaice suka had'a baki da Manar suka ce "babu ruwanki Hjy" sai kuma suka yi shiru suna kallon juna,can suka k'ara fashewa da dariya tare,kamar Dadda za tayi kuka ta dunga kallonsu can ta mik'e a fusace ta fita daga gidan tana mita,Waleed yana ganin haka yayi wani mik'a yana sakar mata murmushi yace "yeah! Haka nake so dama ki fita ki bamu guri" Manar tana ganin ya tashi ya nufo inda take ta mik'e ta nufi hanyar fita da gudu,saura k'iris ta fita ya rik'ota ta baya ya matseta a jikin k'ofa ya kai hannuwansa saman k'irjinta yana squeezing da wani bare voice yace "wa na kama?" K'ara ta saki tace "ooouucchh! Yaya da zafi fa" yace "ba dai ni kike ma all sort of things ba? Saboda muna had'a shimfid'a ina maki ihu shisa kika raina ni kou?" Da sauri ta girgiza masa kai tace "a'a! Please ka sake min nono na bazan k'ara yi maka ba" had'a bayanta yayi da k'irjinsa yace "na kine ko nawa?" Ya fad'a yana sassauta rik'on da ya musu,ya juyo da ita suna kallon juna,a wani irin hankali ta kai hannu kan k'irjinsa ta dafa tana kallon eyeballs d'insa tace "tou kaima bayan ga naka nan a cikin riga" d'aga mata gira d'aya yayi yace "ooooohh! Kina nufin wannan ba nawa bane?" Yayi maganar yana tura hannunsa cikin riganta,ta d'aga masa gira,ya sunkuyo yana kallon lips d'inta yace "if it's not mine ado za kiyi da su a riga?" D'aga masa kai ta k'ara yi tana masa wani fitinannen kallo tana k'asa da idanuwanta,d'an iskan kallon da yaga tana masa yasa shi jan wani numfashin da nan take manhood d'insa ya fara kawo wuta,da k'arfi ya cafki bakinta yayi grabbing bottom lip d'inta yana sucking hannuwansa akan boobs d'inta yana twisting d'insu yana fitar da numfashi da zafi². Kamar Dadda za tayi kuka sanda taje part d'in su Waleed ta dunga knocking,Aunty dake parlor tare da Abba suna magana ta tashi da sauri,tana bud'e k'ofa taga Dadda fuskarta ta yi kicin²,da sauri ta matsa daga door way tana mata sannu da zuwa,Dadda dai bata tsaya amsata ba ta wuce tana kwaloma Abba dake zaune kira "Yaro! Yaro!! Yaroo.." Abba ya amsa yace "ga ni nan fa Hjy ina jinki" ta tsaya a tsakiyar parlon tace "ta so maza² muje kaga kalar iskancin da y'ayanka suke min a gida,fisabilillahi ma ni dai kawai ka korar min su,kace su tafi na gaji da yawan maganar da suke sa ni,na tsufan ma baza'a hak'ura a barni na huta ba,kawai dai anfi so naita haushi kullum ni ba dabba ba.." Abba yace "wani laifin suka sake yi miki?" Tace "ba gara ma laifi ba zan iya hak'uri,amma wannan abun nasu ya isheni ne kawai,maza taso muje kasa su a gaba su tattara su bar min gida na,abunda nayi a baya ma Allah ya saka min da alkhairi ya ba ni ladan" murmushi Aunty ta dunga yi tana tsaye har lokacin bata ce komai ba,Dadda dai tuni ta riga Abba fita tana cewa "kafa biyo ni muje ka korar min su,yau² d'in nan nake so su bar min gidana" yace "tou Hjy ina zuwa,yanzu ma kuwa zansa su tafi su barki ki huta" tana fita Aunty tayi dariya tace "Hajjaju kenan,itafa tace da Daddyn Manar baza ta tafi ba sai Waleed ya yi lefe,wai ai bai kamata a masa aure ya samu matar a arha kuma ace an yafe masa yin akwati ba" Abba dai ya girgiza kai yana sakin murmushi yace "ina ruwan Hjy tsufan kenan" ya fita ya bi bayanta,sanda Abba ya shiga gidan,Dadda kawai ya tarar a tsaye ya kalli parlon yace "suna ina Hjy?" Dadda tace "yo ina zan san inda suka shige kuma,amma dai bazai wuce wancan d'ankin ba" ta nuna masa d'akinsu Manar da Ameerah,Abba ya wuce yayi knocking,dariyarsu da ya jiyo ya kira sunan Waleed,da sauri suka kalli k'ofan jin muryar Abba,da sauri ya amsa ya sauka daga gadon ya bud'e k'ofar,a hankali yayi k'asa da kansa yace "here i'm Abba" Abba yana kallonsa yace "maza ku shirya ku kama hanya,Allah ba mu alkhairi" Dadda dake bayan Abba ta yi kicin² tace "Allah dai ya saka min da alkahiri" wani kallo Waleed ya dunga ma Dadda fuskarsa a d'aure kamar ba ya son maganar yayi shiru,Abba yace "ka ji me nace maka?" Ya gyad'a kai yace "ehh Abba" Abba yace "idan kun gama ka same ni a can gidan" ya amsa yana k'ara yin k'asa da kansa,Abba ya juya ya fita,Dadda ta kalleshi tana washe baki tace "Allah ya bamu alkhairi nima dai yau zan huta nayi bacci na cikin salama" lafiyayyen murmushi ya saki yace "muma yau za mu huta da surutunki,babu daman mutum ya shiga d'aki da matarsa sai kin ta damunsu da mita,ki ba ni mata ta kuma kince sai anyi mata lefe" baki sake Dadda take kallonsa ta kasa magana,ya juya yana kallon Manar yace "Lilac get down mu wuce gidanmu,ma yi wankan a can" ya wuce ya d'agota yana dariya k'asa²,sanda suka shirya suka fito yana janye da trolley d'inta a d'ayan hannunsa,d'ayan kuma ya rik'e hannunta suka kalli Dadda suna murmushi tare,Manar tayi k'asa da murya tace "bari na tsokano Hjy" yayi murmushi yace "babu ruwana ki wuce mu tafi" dariya ta fara ta kalli Dadda dake zaune ta d'ora k'afa d'aya kan d'aya tace "Hjy ki shirya mu tafi tare" Dadda ta mata banza bata tankata ba,sanda ta kalli Waleed dake sakin murmushi ta b'ata rai tace "ni dai Yaya ka ga ka sa Hjy tana fushi ko? Gaskiya kayi tafiyarka dama na fasa binka" ta fara k'ok'arin sauke hijab d'inta,ai da sauri Dadda ta kallesu tana gwalo ido tace "kika fasa binsa a ina? Ai sahunki a likkafa kibisa ku bar min gidana babu wanda zai kuma kwanar min a nan" dariya Manar ta kyalkyale da shi tace "au da kina jina kika k'i min magana?" Dadda tace "ina jin naki nak'i maganar sai me?" Manar tayi kicin² tace "shi kenan,tunda kina ji kika k'i kulani ai dai za kizo inda nake nima korarki zanyi ko kallonki ma bazan yi ba" Dadda tace "kada Allah sa ki kalle d'in sai me? Dad'in abunma ba gidanki bane gidan jikana ne,kuma ko na je ba gurinki zanje ba" Manar ta harareta tace "kada kizo min gida ni dai na fad'a miki" Dadda tace "ka ji uwar runto jikana ya sha wahalarsa ya gina gidansa da guminsa tana cewa wani gidanta,gidanki ko dai na Mamman d'ina? Kuma sai na zo inga ta tsiya" Waleed dai kallon dramar su kawai yake yana murmusawa,can ya k'arasa kusa da Dadda ya tura hannu a aljihu ya ajiye mata 50k yace "ni dai Hjy sai anjima kuna ta hayaniyarku kici goro" Manar ta k'arasa da sauri tana kallon kud'in ta wara manyan idanuwanta tace "tabb' d'i ita mema za tayi da kud'i da za ka bata?" Ta kai hannu za ta d'auka Dadda ta bige mata hannu tace "to uwar kinibibi dan ya bawa kakarsa kud'i kike bak'in ciki?" Manar ta fashe da wani dariya ganin har Dadda ta b'oyesu k'asan k'afarta tace "ooo! Kuga tsohuwa da son kud'i har ta yi ba ka² akansu" Waleed yayi saurin rik'e hannunta yace "let's go" ya jata yana cewa Dadda "Hjy sai an kwana biyu" tace

50 / 66