hutu" ta zaro ido tace "saboda me Yaya?" A tsawace yace "don't question me,umarni na baki" daga haka ya mik'e ya nufi k'ofa ransa a mugu b'ace,ta bi sa da wani kallo mai kama da harara Dan dama haushinsa take mugun ji ya yi tafiya bata sani ba yana fita,murya can k'asan throat d'inta tace "Tabb' d'i wallahi bazan je ba d'in.."
#Asli Smasher.
[2/5, 1:07 PM] My number 1: 27...
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
*Subscribe and read happily without feeling any guilt.. It's ₦200 via 0060746882,Hauwa Muhammad Usman,Access Bank or MTN recharge card/VTU and then show ur evidence of payment through my whatsapp account 08165726609 to be added in the paid group.*
Zaune ya tadda Dadda kan rug ta d'ora k'afa d'aya kan d'aya tana bawa Afiyah labarin irin shak'uwar dake tsakaninsa da Manar,da irin fad'an da Waleed da Azaan suka sha a kanta tun daga ranan da aka haifeta,Dadda na kallon Afiyah da kyau tace "ai ke baki ga ba irin wahalan da suka yi da ita,ga fad'an da suke yi duk a kanta,to ni dai ma godiyan da na yiwa Allah da yasa cikin su biyun d'aya zai aureta,yo Allah na tuba irin sangartar da suka mata ai babu mai iya d'aukan a'alarta idan ba su ba d'in.." Though Afiyah wasn't interested with the story at first,dan yanda gaba d'aya hankalinta yake kan d'akin seeing that Waleed bai fito ba har lokacin,so bata san lokacin da tayi saurin watsoma Dadda tambayar "waye zai aureta yanzu?" Dadda tace "shi dai d'an uwanta na wajen uwarsu Hatsatu" wani kallo Afiyah ta dunga yima Dadda,lokaci d'aya ta fashe da wani dariyar da ita kad'ai tasan ma'anarsa,Dadda ta d'aure fuska tana kallonta tace "Allah na tuba mene ne abun dariya kuma a nan safiyah?" Dariya kawai Afiyah take b'ab'b'akawa,Dadda ta tab'e baki tace "to Allah dai ya kyauta" Waleed dai yayi still bakin k'ofar d'akin sai kallonsu yake ya kasa k'arasowa cikin parlon,Dadda tace "toh kuma abunki da shi wancan d'a dai d'an gidan sarakai ne,baki ga ba dai abubuwa cikin mutunci da girmamawa wallahi.." Katse ta Waleed yayi fuskarsa a d'aure yace ma Afiyah "tashi muje" ita dai sai gyad'a kai take,Dadda tace "ya haka kuma Mamman muna hirarmu kace ta taso ku tafi" Waleed yace "sai ki bari duk sanda kika ga ba na nan kyaje gidanta kuyi hiran.." Dadda tace "meye laifina a ciki Mamman,matar ka ce fa kawai muke hiran zumunci nake bawa labarin wanda zai auri k'anwarka,kuma shi kenan ka fi so mu zauna tana kallona ina kallonta kamar wasu abokan gaba?" Mik'ewa Afiyah tayi tana kallonsa tace "toh Hjy mu za mu koma,wata rana zan zo ni kad'ai in sha Allahu muyi hira sosai" Dadda ta washe baki tace "toh Safiyah shiga ku k'ara yin sallama da Manar d'in ko?" Tuni murmushin dake kan fuskar Afiyah ya d'auke,sai dai bata ce komai ba ta shiga d'akin,ta tsaya daga bakin k'ofa tana jefawa Manar dake zaune bakin gado kallon tsana,Manar ta d'aure fuska ko kallo Afiyah bata isheta ba,Afiyah ta ja tsaki tana yatsine fuska ta fita daga d'akin. Dai² lokacin aka yi sallama bakin k'ofa,Dadda ta mik'e da sauri tana amsawa tace "bisimillah ko waye ma ya shigo mana kuma ya tsaya can waje kamar bak'o" Azaan da Amaar ne suka shigo parlon,Azaan yana sakin lallausan murmushinsa,Dadda ta bud'a idanu tana kallonsa tace "waye wannan kuma nake ganinsa a nan?" Azaan yace "Muhammad ne Dadi" ya mik'awa waleyed dake tsaye bakin k'ofa yana kallonsa hannu,Waleed ma ya mik'a masa hannu still looking at him suka gaisa,suka gaisa da Amaar ma ya masa barka da dawowa,Dadda tana washe baki tace "toh kai kuma yanzu kake tafe Mamman?" Zama Azaan yayi kan lallausan rug dake parlon,Dadda ta kalli Afiyah tace "wanda zai auri Manar kenan Safiya da nake baki labarinsa,tana gama sakandire nan da wata biyu zuwa uku za mu sha biki idan Allah ya ara mana tsayin rai,kin gansa nan wallahi yaro ne mai kirki da sanin ya kamata,duk da yake ya turo likita ya dubata amma bai hak'ura ba ya taso ya taho tun daga wata duniyar" Afiyah tana yima Azaan wani kallo tace "sannu da zuwa" Azaan ya mata godiya yana murmushi,Afiyah ta mik'e ta nufi k'ofa tana kallon Waleed sannan ta kalli Dadda tace "Hjy bari mu barki da bak'in ki sai na sake dawowa" Waleed yayi ma Dadda sallama ya fita Afiyah na biye da shi,sai da suka yi nisa ya tsaya yace "ki jira ni a b'angaren mu ina zuwa,i just forgot to discuss something with grandma" fuskarta da mamaki ta dunga kallonsa kafin tace "toh muje na rakaka" ya had'e rai yace "do as i say,we need some privacy" bai jira cewarta ba ya juya ya koma parlon,ta bisa da kallo har ya shige,Azaan suna zaune parlon Dadda ta kawo masa ruwa da drink Waleed ya dawo,cike da mamaki ta d'aga kanta tana kallonsa tace "kai kuma fa? Ba har kun tafi ba mai ya dawo da kai kuma Mamman.." Azaan ya d'aga kansa ya kalleshi,Waleed ya had'e rai yana kallonta,tace "ina tambayarka kuma ka yi min k'ik'am a tsaye,meye kuma na dawowa bayan mun yi sallama kun tafi?" Waleed dai bai fasa k'arasawa cikin parlon ba ya zauna,Dadda ta ajiyewa Azaan drink tace "toh ai kuma sai kayi ta yin shirun,mutum dai kamar gunki kayi masa magana yayi maka bakam alhalin yana jinka" Azaan ya d'auke kansa daga kallon da yake ma Waleed,Waleed dai bai ce mata k'ala ba,ta gaji da mitarta tayi shiru,yana ta zaune har lokacin Azaan yace ma Dadda "Dadi bari naje na dawo" Dadda ta kalleshi da sauri tace "toh kuma baka shiga ka ga jikin nata ba" yayi murmushi yace "zan dawo anjima kad'an" sai da ta tabbatar da gaske zai dawo kafin ta kyalesa,tace "to amma ai ya kamata ka ganta ku gaisa kafin ka dawo ko? Amma daga shigowa ma fisabilillahi ba sai ka tsaya ko y'ar hira muyi ba na tambayi auta ta" shi dai Azaan bai ce komai ba,ta kalli Waleed tace "toh ai shi kenan ma tunda ga Mamman yana nan ya tayani hiran kafin ka dawo" Azaan yayi murmushi without ya kalli Waleed dake kallon Dadda fuskarsa ba yabo bare fallasa,Dadda ta tab'e baki ganin yadda Waleed ya kafeta da ido har lokacin kuma bai ce mata komai ba ta d'auke kai tana kallon k'ofar d'akin da Manar take tana kwalo mata Kira,jin bata amsa ba ta d'aga murya tace "toh kuma Manar har cikin d'akin kike so ya biyo ki ne da baza ki fito ku gaisa ba?" Duk abunda suke yi tana jinsu tak'i ko da tari tayi,sai da Dadda ta sake mata magana ta fito sanye da enamours hijab,Waleed ya dunga kallonta hopping that za ta d'ago ta kalleshi,tunda ta fito ta gansa bai tafi ba ta mak'ale jikin kujera tana kallon Azaan a hankali tace "ina wuni,ya hanya?" Yayi murmushi yace "lafiya lao,how are u feeling now?" tace "da sauk'i" yace "maa sha Allah! Hope u've taken the drugs?" Ta gyad'a masa kai,Dadda sai kallonsu take tana murmushi,lokaci d'aya Manar ta saci kallon Waleed dake kallonta fuskarsa d'aure,ta d'auke kanta da sauri,Azaan yace "shikenan Dadi bari naje sai anjima idan na dawo" Dadda tace "toh Mamman Allah ya maka albarka,yi maza ki raka sa ke ko kya samu sauran ciwon da ya mak'ale mararki ya sauka.. Allah na tuba ai gara ma ku gama wannan k'adararren makarantar su Yaro su maki auren mu huta da wannan gantalallen ciwo da bai jin magani,tunda ma dai likita yace idan akayi auren zai daina ni dai gara ayi² mu huta" kamar Manar za ta nutse dan kunya,Azaan ya nufi k'ofa yana cewa "Dadi mai zan taho miki da shi?" Dadda tayi saurin kallonsa tace "a'a d'an nan barshi yau dai ba sai ka kasiyo min komai ba,kada ka kashe kud'in jirginka a kaina ka rasa na komawa gida" dariya sosai maganarta ya bashi,yayi murmushinsa yace "Dadi ba'a jirgin kasuwa nazo ba" Dadda tana kallonsa tace "iiiihhh! A na me ka zo?" Yayi murmushi yace "emirate flight" Dadda bata game me yace ba ta kyab'e baki tace "uhn! Kai dai jeka abunka kaji d'an nan Allah maka albarka" yace "ameen Dadi bari naje na dawo muyi hira" tace "toh shikenan Allah dawo da kai lafiya" yana sakin murmushi ya nufi k'ofa,Dadda ta kalli Manar ta had'e rai tace "ke kam na ga ranan da za kiyi abu ba'a sa ki ba,yanzu baza ki tashi ki rakasa ba kuma?" Manar ta turo baki ta mik'e ta bi bayan Azaan,Dadda ta kalli Waleed tace "shifa nan daka gansa kullum ba ya gajiya da hidima,aikinsa kenan fa yayi ta aiko min 'Dan fodiyo da garar arziki kullum da dare sai yasa an shigo min da kunshin kaza ko irin hantar da kake siyo min da can,wallahi akwaishi da sanin ya kamata,ku ma dai ku dunga koyi da shi.." Mik'ewa Waleed yayi da sauri ya fice daga parlon. A tsaye ya gansu k'asan balcony,Manar dai sai wani k'udundune jikinta take a hijab ta sunkuyar da kanta,shi kuwa Azaan sai kallonta yake kamar ranan ya fara ganinta,kamar wanda aka yiwa dole haka ya dunga tafiya babu wanda ya kula da fitowarsa,murya can k'asa Azaan yace "look at me please Guddi,let me feel relieved,i've missed u alot" kasa d'ago kanta ta kalleshi tayi,a hankali ya rik'o hannunta,ta d'ago manyan idanunta da sauri tana kallonsa,yayi murmushinsa mai tsuma zuciyar abokin tarayya da cool voice d'insa yace "pyaar hain tumse Guddi.. I'm always dreaming to be with u by my side as my Humsafar.. I wish idan na rufe idanuna na bud'e zan ganki cikin gidana kin zama matata.. I just can't.." Sai kuma yayi shiru ya lumshe idanunsa jin footsteps a bayansa,still Manar tayi seeing Waleed a tsaye d'an nesa da su yana kallonsu,da sauri ta zare hannunta daga na Azaan ta b'oye cikin hijab d'inta,Waleed ya d'auke kansa gently ya ci gaba da tafiya,though Azaan bai juya ba amma yasan shi ne,shisa ya k'i yarda ko kallonsa yayi har sai da yayi nisa kafin ya bi sa da wani kallo,ya d'an gyad'a kansa yana smiling,Manar dai duk a takure take jinta a hankaki tace "Yaya zan je na kwanta na gaji" sympathetically ya kalleta yace "alright! Hope cramps d'in ya yi sauk'i yanzun?" Zaro ido tayi sai kuma ta rufe fuskarta da sauri tana masa dariya k'asa²,ya dunga kallonta yana sakin murmushi,ya sunkuya dai² kunnenta a hankali yace "a day will come da zan san komai naki,including ur menstrual.." Bata bari ya k'arasa fad'a ba da sauri ta kallesa tana turo baki tace "kai Yaya wai ba ka jin kunya kai?" Murmushi yayi murya can k'asa yana kallonta yace "i want to ask a favor and please don't deny me" tana kallonsa tace "akan mene ne?" Yayi murmushi yace "i'll call u because yanzun Amaar yana jirana" ta gyad'a masa kai a sanyaye tace "alright! Sai ka dawo toh" ya d'an had'e rai yace "and if u deny me i won't be happy" bai tsaya jiran abunda za tace ba ya fara tafiya yace "u have to expect the call anytime right from here,maybe tommorow i might leave in sha Allah" da kallo ta bisa har yayi nisa kafin ta juya a sanyaye ta koma part d'in Dadda. After salatul isha'a tana zaune d'aki ta gama shan drugs d'inta Ameerah ta fita ba jimawa taje kiran da Aunty tayi mata,ta gama shirin bacci kenan za ta kwanta ta tuna wayarta yana flight mode tun jiya,and kuma Azaan ya ce zai kirata da yamman,sauka tayi da sauri ta saka hijab ta fito parlor,ta san ma k'ila yana ta kiranta wayar ba ya shiga,Dadda dake zaune parlon tana cin naman da Amaar ya shigo mata da shi da fura,tana ganin ta fito ta zuba mata ido har ta k'araso tace "Hjy ina wayata?" Dadda dake kai nama bakinta tace "sai dai ki shiga d'akin ki d'aukosa yana nan cikin kwalla na adana maki ita,ni dai yanzu kinga bazan tashi ba,idan za ki jira kuma har na gama to sai na d'auko maki" wucewa Manar tayi da sauri ta nufi d'akin Dadda,bata ma saurari maganar da Daddan take mata ba ta bar parlon,ta d'auko ta fito daga d'akin taga mutum ya shigo daga nesa ta hango kamar Amaar kamar kuma Waleed,duk da babu jimawa taji Amaar d'in ya shigo ya fita,tsayawa tayi har sai da ya k'araso ciki tana ganin Waleed ta turo baki ta juya da sauri ta koma d'aki,Dadda data gama cin namanta ta shiga kitchen kai plate d'in ta fito,taga shigar Manar d'aki ta bita da kallo tace "kinga wayar ko naje na d'auko maki?" Manar da har ta shige ta jiyota tace "na gansa fa" Dadda tace "toh ai shi kenan tunda ma kin ga inda yake har kin d'auko" har za ta wuce ganin Waleed ta bisa da wani kallo tace "yau nake ganin abu.. Yanzu ka tafi gidan naka ka sake dawowa,kai kenan baza ka barmu mu sarara ba kuma Mamman,kullum kai ta mana sintiri a gida,ba d'azu da rana kuka zo ba? Me kuma ya sake dawo da kai,ko ka yi mantuwa ne ka dawo d'auka?" Bai ce mata k'ala ba ya nufi k'ofar d'akin da Manar take ya bud'e,ta dunga kallonsa ta kasa dakatar da shi,Manar tana ganin ya shigo ta koma k'arshen gado tana kallonsa idanunta sunyi rau² kad'an take jira ta fashe da kuka,fuskarsa a mugun d'aure yana mata wani kallo yace "u had better keep on running away from me because billah kika bari na kamaki za kiji mamikina.. I'm promising u this,i'll seriously deal with u" a fusace Dadda data biyo bayansa tace "ai yau kuma na gama shiga uku ni dai tunda Allah ya sa ka dawo,da dai bakina alaikum babu ruwana da d'aga murya duk gari ana jina,don Allah Mamman kana yiwa Allah da manzonsa ka rufa mana asiri ka kama hanya ka tafi gidanka haka nan sai kuma Allah ya kaimu gobe,me yarinya ta maka kake k'unduma mata zagi haka,yarinyar da kamar baza tayi rai ba d'azu,Allah ya rufa mana asiri wancan yaro Mamman da ya zo ya aiko likita ya dubata tsaf ya mata allura ya bata magani taji sauk'i,shine yanzu daga farfad'owarta za ka zo kana zaginta ta uwa ta uba kana nuna ta da yatsa kana yab'a mata mugayen kalamai irin wad'annan,to ni dai gaskiya ka tafi ka ba mu waje kafin ma na kai k'aranka wajen Yaro ya d'aukar min ashshin akanka,yo ni na tab'a jin inda aka aurar da mutum kuma yayi ta sintirin zuwa gida kullum babu k'ak'k'autawa,to ni dai gaskiya dama na gaji da zuwan da kake min kana sa ni magana,tunda ka yi aure kayi zamanka a gidanka ka barmu haka nan muma mu sarara.." Bai tsaya bin ta kanta ba ya kulle k'ofar d'akin ta ciki,Dadda ta fasa ihu tana kwala masa kira iya k'arfinta,babu wanda zai ce ba wani mugun abun ta ga yana yi ba,Manar tana ganinsa ta sake tsorata ta tashi za ta shige bathroom ya fizgota,ji tayi kawai an wanka mata mari,ta dafe cheek d'inta a firgice,Dadda sai dukan k'ofar take tana kiransa tana masa magiyan ya fito kada ya yima Manar komai,da taga ba shi da niyyar fitowa ta juya da gudu ta fita gidan tana ratatun neman agaji,Waleed yana kallon Manar da idanunsa da suka kad'a cikin masifa yace "muharraminki ne shi da za ki bari ya rik'e maki hannu? Wato kema kin zama budurwa kin fara tsayawa da samari,shi sa kika bashi fuskan tab'aki ko? Kin barsa ya tsaya dake a kusa² kamar zai rungumeki,ke kuma kina bud'e masa hak'orinki saboda ba ki da wayo,billah kada ki bari raina ya b'aci akan ki,idan kika yi wasa zan miki mugun duka kafin na sanar da Daddy'nki abunda yake faruwa" rik'osa tayi saurin yi hawaye duk sun wanke mata fuska ta fara bashi hak'uri tana cewa "Yaya don Allah kayi hak'uri wallahi bazan k'ara ba,don Allah kayi hak'uri kada ka fad'awa Daddy" sosai ransa ya b'aci zuciyarsa har tafarfasa take tsabar kishin dake cin ransa,hawaye suna k'ara zubowa fuskarta tace "don Allah Yaya kayi hak'uri,wallahi bazan sake ba ka ji?" Ta fada lokacin da take fad'awa jikinsa ta cukuikuyesa tana kuka mai sosa zuciya,har ransa yake jin kukanta,bai san lokacin da ya jawota jikinsa ba cikin sanyin murya yace "That's very wrong Manar,every guy da za kiga yana zuwa gurinki,ba komai suke yiwa ba sai jikinki.. Idan kina sakewa da su haka,suna samun abunda ya kawosu za su rabu dake,ko shi da kika saki jiki da shi he is..." Sai kuma yayi shiru bai k'arasa ba,dan yadda zuciyarsa take tafasa kamar ana had'a masa wuta cikinta,Manar kam sai kuka take a hankali ta kasa ce masa komai,ko kad'an bata yarda da abunda yake fad'a ba,dan ita tafi kowa sanin waye Azaan,da yana da niyyar yi mata wani abu tuni ya jima da cika burinsa akanta tun ma bata kai haka ba,ko da ma ace d'an iska ne kamar yadda Waleed yake k'ok'arin fad'a mata,ko yaya da ya nuna mata halinsa tun ba'a zo yanzun ba,ita ta sani he only loves her,kamar yadda itama take sonsa,bayan wannan kuma babu wani abu da take hange in between,hannunsa ya kai ya d'ago fuskarta yana kallon eyeballs d'inta da ya canja colour,muryasa a k'asa yace "for my sake Manar ki rabu da shi kinji k'anwata?" Fashewa da kuka ta sake yi cikin wani breaking voice tace "I love him Yaya,and aure fa za muyi da shi kake cewa na rabu da shi.." Kallonta Waleed ya dunga yi ya kasa k'iftawa,zuciyarsa banda bugawa babu abunda take cike da tashin hankali,ganin ya kasa yi mata magana da kyar ta tattara words d'in da suka rage mata,cike da k'arfin hali tace "I'm sorry Yayana,believe me ina sonsa da gaske,but i promise u bazan bari ya sake rik'e hannuna ba sai mun yi aure.." Saurin sakinta Waleed yayi ya koma baya yana mata wani kallo mai cike da rud'ani,lokaci d'aya ya juya ya nufi k'ofa ya fita,ta bi sa da