Manar Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Fatima Category :  Romance

Chapter   41 / 66

120K to 123K   out of 196.2K words

juyawa suka had'a ido da shi ya tallafe gefen fuskarsa da hannunsa d'aya ya k'ura mata idanu,tayi sauri ta sake maidawa k'irjinta yana bugawa sosai,a hankali ya kai hannunsa ya janye pillow'n yana kallonta,sake kulle idanuwa tayi tana turo mai baki,ya kalleta yace "what?" A shagwab'e tace "ni gida zanje" yana aika mata wani dirty look ya gyad'a kai yace "uhn! Lallai yaro² ne" yana dariya ya kai hannunsa kan cikinta a hankali ya fara mata cakulkuli,motsi ta dunga yi tare da k'ara matse idanunta,da hannuwanta ta tattaro beddings d'in ta rirrik'e a dole tana son dakewa,yayi dariya a hankali ya kai bakinsa dai² kunnenta ya zura harshensa ciki yana wasa da shi,wani yarr taji bata san lokacin data saki bedding d'in ta fara sauke ajiyar zuciya ba,can da ta kasa daurewa yanda yake sarrafa harshensa a kunnenta ta mirgina gefe da sauri ta kifa fuskarta a kan gadon tana sauke numfashi da kyar,idanunta a lumshe sai k'ara cusa fuskarta cikin katifar take yi,a hankali ya kwanta ta bayanta ya kai bakinsa dai² kunenta ya kira sunanta "Manaar" yanda yaja sunan yasa ta kasa daurewa ta bud'e idanunta da suka kankance ta d'an juyo da fuskarta kad'an,tashi yayi ya zauna ya kai hannu ya d'agota itama ta zauna tana lumshe idanu,ya kama hanunta ya rik'e gam a hankali yace "i love u Manar,please don't ever leave me kin ji? Ina sonki sosai,fiye da yanda baki ba zai iya fad'a ba,i love u with all my heart.. U know something?" Tayi saurin girgiza masa kai tare da kwantar da kanta kan kafad'arsa,ya d'an kwanto da kansa kad'an ya d'ora saman forehead d'inta,ya zagayeta da hannayensa yayi cuddling nata very tight then yana d'an sauke ajiyar zuciya yace "are u fine?" Gyad'a mai kai tayi,a hankali ya sake sauke ajiyar zuciya yace "i was dreaming last night,shi yasa naje gurin Aunty ta ba ni ke na taho dake nan,and i just wanted to know ko babu abunda yake faruwa" lumshe idanunta tayi akan kafad'arsa tana shak'an k'amshin da yake yi wanda take mugun so tayi luf,ya d'an yi murmushi yace "kina son na fad'a miki mafarkin da nayi?" Cikin siririyar muryarta tace "ehh! Mafarkin me kayi?" Murmushi yayi tare da kissing forehead d'inta yace "it doesn't matter now,all I want u to know is i love u very much" da sauri ta turo mai baki ta maida kanta k'irjinsa tare da lumshe ido tace "to kuma baza ka fad'a ba ka fara cewa haka?" 'Dan murmushi yayi a hankali ya d'ago kanta daga k'irjinsa yana wani irin kallon fuskarta,ta bud'e idonta kad'an ta kallesa da sauri ta k'ank'ame idon ganin ita yake ma wani irin kallo,ba zato bare tsamman taji i saukar bakinsa akan lips d'inta,da sauri ta bud'e idanunta ta fara k'ok'arin k'wace kanta,matseta yayi a jikinsa yana mata wani irin zazzafan kiss,ya kai hanunsa bayanta yana shashafawa ba tare daya raba bakinsu ba yayi k'asa da zip d'in rigarta,ta dunga turesa tana k'ok'arin tashi daga jikinsa,hakan ya bashi damar cire rigar da kyau yayi k'asa da shi duka,sake kulle idanunta tayi sosai cike da kunya ganin yanda yake kallonta,a hankali ya saki bakinta da idanunshi da suka soma ja yana kallon yanda take kakkare k'irjin da hanunta,ya kama hanun yana d'an murmushi yana wani irin kallonta ganin yanda tak'i bud'e ido,ya saukar da hanunshi kan bra d'inta zai zame,a tsorace ta d'anyi ihu ta shige jikinsa sosai,jikinta sai rawa yake ta fashe da kuka tace "please stop.." Bai bari ta k'arasa maganar ba ya sake had'e bakinsu wuri d'aya ya kwantar dasu akan gadon ya shiga wasa da ita da zafi²,gaba d'aya yak'i bata daman sake yin magana,hawaye kad'ai suke sauka fuskarta,bud'e k'ofan da akayi aka shigo d'akin kai tsaye yasa ya d'ago kai tare da maida Manar bayansa,a mugun tsorace ta bud'e ido jin an shigo d'akin tai lamo a bayansa duka hannayenta akan k'irjinsa ta d'an rungumosa ta bayan,Waleed ya d'aure fuskarsa yana ma Afiyah wani kallo yace "me kika shigo min d'aki yi? Uban waye ma ya dawo dake gida na?" Yayi maganar yana kakkare Manar dake bayansa,Afiyah dai ta kasa magana kamar wata statue haka ta k'ame a gurin hawaye kawai suke zubowa idanunta amma duka ta kasa cire idanunta a kansa ganin cikakken k'irjinsa da six packs d'insa da suka yi layi gwanin sha'awa,jijiyoyi duk sun fito a muscle d'insa,ganin ta k'i magana ya k'ara mata tsawa yace "tambayarki nake me kika zo yi a gidan nan?" A hankali Manar ta d'an lek'o da kanta ta bayansa suka had'a idanu da Afiyah,turo baki tayi ta sake k'ank'amesa tana yiwa Afiyah wani kallo,bisa tsautsayi garin ta rik'esa ta kai hannunta kan erected nipple d'insa,har ta yi k'asa da hannunta ta dawo da shi gurin jin ta tab'a abu mai d'an k'arfi,ta kai fingers d'inta biyu ta murza gurin tana matsawa,a guje Waleed yayi wani marayan ihu ya juya yana k'ara kai hannunta gurin yana shafawa yana lumshe idanu,da wani murya yace "don’t stop.. Just like that" yayi maganar yana lumshe idanunsa yana k'ara murza nipples d'insa yana lalubo bakinta,Afiyah tana ganin haka da gudu ta fita daga d'akin ta b'ame musu k'ofar da k'arfi sai da Manar ta tsorata ta bud'a idanunta,Waleed ya k'ara rik'eta da kyau,bai wani bawa abunda Afiyah tayi muhimmanci ba ya ci gaba da abunda yake gabansa,turasa baya Manar ta fara hawaye cike a idanunta tace "Yaya please mu tafi gida" bud'a idanunsa da kyar yana mata wani kallo,muryarsa a sark'e yace "i can't" da gudu hawaye suka dunga sauka fuskarta tace "me yasa?" Ya d'ora kansa a k'irjinta yana brushing fuskarsa a tsakanin boobs d'inta yana jan numfashi da kyar yace "didn't i told u?" Ta had'iye wani yawu tace "www.. what? Me ka gaya min?" Ya kai hannunsa bayanta ya balle hook d'in bran jikinta da sauri,ta kalleshi ta rik'e bran bakinta har wani b'ari yake tace "Yaya please let's go home,Aunty ta ce kada mu dad'e fa" d'ago kansa yayi yana kallonta da rinannun idanunsa yace "I've been told u ai" ta zaro idanunta tana kallonsa a tsorace tace "Yaya please" kansa ya girgiza mata yace "wallahi bazan hak'ura ba.. I’m going to jerk u off until i get every last drop out of u.." Dafe k'irjinta tayi tana ja baya tana girgiza masa kai tace "Yaya kada ka min haka please" shima yana girgiza mata kai yace "please let's do it.. Kinga gobe za mu tafi,and ban san yaushe za mu dawo ba" hawaye sai kwaranyowa fuskarta yake tana k'ara yin baya²,takowa ya fara yana matsota,idanunsa sun juye yace "c'mon lilac" girgiza masa kai tayi tana kuka tace "Yaya dan Allah ka bari ba yau ba" cak ya tsaya yana mata wani kallo yace "if not now sai yaushe?" Da sauri tace "idan mun tafi can" ya dunga kallonta yace "are u sure?" Da sauri ta gyad'a masa kai,d'an lumshe idanuwa yayi ya rik'e waistband d'insa yana furzar da iska,da sauri sai kuma ya bud'e idanunea yana mata wani kallo yace "deal?" Ta sake gyad'a masa kai da sauri,hannu ya mik'a mata yace "alright! Come" tayo sauri ta rik'e tana sauke ajiyar zuciya,rungumeta yayi ya d'an lumshe idanuwa,da wani sanyayyan murya yace "lilac!" Tace "umh!" Yace "I can't wait till we.." Wani zabura tayi za ta bar jikinsa ya rik'eta da sauri yace "what?" Idanunta sunyi wani rau² tana turo mai baki tace "but nace fa kayi hak'uri har muje can" ya d'an tab'e baki a shagwab'e irin yanda ta mai yace "ni dai gaskuya idan kina so nayi hak'uri sai dai kimin wani abun" da sauri ta gyad'a masa kai tace "iii.. i.. will do it for u,ka fad'i ko mene zanyi" wani murmushi yayi yace "it's not too much.. Kawai taliya nake so kimin" ta gyad'a kai tace "to muje na maka" tayi maganar tana k'ok'arin zamewa daga jikinsa,ya k'ara rik'eta da kyau,tace "muje kitchen to na maka" yana kallonta sosai yace "kin gane wane taliya ma nake nufi ne kike gaggawa?" Kallonsa tayi sai kuma ta girgiza masa kai da sauri,yana kallon eyeballs d'inta ya sunkuyo kad'an yace "irin wanda kuke siyowan nan,mene ne ma kuke cewa sunansa?" Da sauri ta gwalo idanu tace "wai wanda ake yi da flower na murji?" Ya gyad'a mata kai yace "yeah shi nake nufi" d'an dariya tayi tace "tou taho muje na maka" ta rik'e hannunsa tana k'ok'arin jansa,wani irin fizgota yayi sai da ta tsorata ta k'ank'amesa,yace "do u think wani taliya nake buk'atan kimin making? A nan nake nufi kimin shi,if not kuma billah saina cinyeki tas yau a nan gidan" ya k'are maganan yana nuna mata erection d'insa dake tsaye kaman nonon maza,wani kuka² taji yana sake taho mata tayi sauri ta rik'e bakinta tace "Yaya" yace "hey! Hold of,kimin abunda nace kafin na canja mind d'ina na danneki.. Oyah² kada ki b'atan lokaci,i'm waiting" da sauri ta saukar kanta k'asa tsaban kunyan da yasa ta lullub'eta,yayi wani sanyayyan murmushi ya kalli kansa,shi kansa sai da ya d'an kulle idanuwa saboda kunyan kansa da abunda yayi,yace "ke nake jira fa kin sani,in baza kiyi ba maza fice min daga d'aki and kada ki dawo min kice na maida ki gida,dan wallahi babu inda zan kaiki a nan za mu kwana" saurin d'ago kai tayi za tayi magana,ya wani fincikota ta fad'a k'irjinsa ya kanne mata ido d'aya yace "za kiyi ko a'a?" Da gudu ta amsa shi tace "i'll do it fa" yayi murmushin gefen baki yana kai fuskarta saman tata yace "good girl" ya had'e bakinsu guri d'aya. Afujajan Afiyah ta fita daga d'akin ta dunga sauka stairs tana kuka,ikon Allah kad'ai ya kaita gidansu Waleed,ta fito ta rufe motar a firgice tayi cikin apartment d'insu,tana zuwa bedroom d'in Mama tayi knocking Deejah tace "who's there?" Afiyah tace "nice.. Afiyah ce" duk ta birkice saboda abunda taga Waleed suna yi,da sauri Deejah ta bud'e mata k'ofar ta shiga tana waige² tana neman Mama,ta hangota zaune ta rafka tagumi da hannu bibbiyu,da gudu ta isa kusa da ita tana sake b'arkewa da kuka ta zube kan guiwoyinta tace "wayyo Allah na shiga uku na lalace,in-law do u know what's happening? Kin San me yake faruwa kuwa right now? Waleed fa na gani da wancan yarinyar a gidanmu? Ni ya k'i zuwa ya maidoni,shi ne ya d'auketa ya kaita can,wallahi a bedroom d'insa fa na gansu suna iskanci ya danneta yana kwak'ulewa.. Wayyo Allah na lalace,innalillahi.." Sai ta k'ara fashewa da kuka,Mama cikin kid'ima tace "Waleed a can gidan,tare da Zainab?" Afiyah ta gyad'a mata kai da sauri,wani ihu Mama ta kwarara ta d'ora hannuwanta aka tana fad'in "shi kenan tawa ta k'are,Allah me nayi maka kasa haka ya faru da ni? Wayyo Allah na shi kenan,sun rabani da gudan jinina.. Wallahi farrak'u suka mana ni da shi,Afiyah sun rabani da Waleed d'ina,ba ya ko zuwa inda nake bare ya saurare ni" lokaci d'aya Afiyah tayi shiru ta k'urawa Mama idanu tace "su waye suka raba ki da shi?" Mama dai sai kuka take tana maimaita fad'an an rabata da Waleed,Afiyah ta share hawaye da sauri ta mik'e ta d'auki gyalenta tana kallon Mama tace "ta so muje Mama" Mama ta kalleta tace "ina za muje?" Afiyah tace "ke dai ki taso muje,na rantse da ubangijin da ya busan numfashi ko waye ya shiga tsakani sai na cisgesa,bai isa ya rabaki da d'anki ba,haka nima bazan yarda su raba ni da mijina ba,na miki alk'awarin nan" girgiza kai Mama tayi hawaye suna sauka fuskarta tace "kayya Afiyah! Dan baki san me ya faru bane" Afiyah da idanunta suka rufe tace "ko mene ya faru wallahi sai na dawo da Waleed gare mu" Deejah dai na gefe tana share k'walla kamar wanda aka tambayeta tace "auren Yayanmu akayi da ita fa Wanda kika gansu taren" wani zabura Afiyah tayi ta tsaya gaban Deejah tana kallonta tace "me kika ce?" Deejah tace "su Abba sun d'aura masa aure da ita" wani uban ihu Afiyah ta kwarara da ya zarta na Mama tace "k'arya ne wallahi.. Ni kad'ai ce matarsa,da ni kad'ai zai zauna,wallahi bai isa ya had'ani da wata ba,k'aryarsu ta sha k'arya,wallahi basu isa susa a min kishiya ba" ta kalli Mama ta mata tsawa tace "ki taso muje nace,wallahi yau sai dai ayi d'aya,ko ni ko su.." Tayi waje da gudu Mama ta bita,a mota ma haukan da sukai ta yi kenan har suka isa dajin da bokan yake,suka yi parking suka fito da gudu² suka dunga ratsawa suna shiga,sanda suka kai gurin da suka saba zama suka zube suna maida numfashi. Azaan kam da kyar bayan Waleed ya katse wayar ya tada motar suka bar line,sun d'anyi tafiya mai nisa kafin ya waiga ya kalli Ameerah dake gefensa tana wasa da fingers d'inta,d'an lumshe idanuwa yayi ya kai hannu ya rik'o hannunta yana murzawa,da sauri Ameerah ta runtse idanuwanta tana mutsu²n kwacewa daga rik'on da ya mata,murmushi ya sake mata a hankali ya kai finger d'inta d'aya bakinsa yana licking idanuwansa akan hanya,Ameerah dai bata iya cewa komai ba duk yanda tsigar jikinta ke tashi,a hankali Azaan yayi parking gefen wani park ya juya yana kallonta har lokacin bai sakar mata hannu ba,sai ma wani lumshe idanuwa da yake k'ara yi,a nutse ya tura finger d'in a bakinsa yana tsotsa yana lumshe idanuwa kaman wanda ya samu lollipop,kunya duk ya cikata ita dai ta kasa kallonsa,babu zato taji ya saketa ya bud'e motar ya fita,can kuma sai taji ya bud'e gefen da take ya kai hannu ya d'aukota,a kunyace ta sake sink'e kanta a k'irjinsa zuciyarta yana tsinkewa,back seat ya sata then ya shiga ya kulle motar,ya kai hannunsa ya kwanto da ita jikinsa,suka sauke ajiyar zuciya tare,daga nan bata san me yake yi ba sai jin saukar bakinsa tayi a kan nata,though ta tsorata da yanayin but hakan bai hana ta bud'e masa bakinta ba,ya tura harshensa ciki yana licking idanunsu duka a lumshe,sai a lokacin wani maganar da suka tab'a yi da Manar tun a skul lokacin kafin suyi candy sanda ta tab'a fad'a musu Waleed yayi kissing d'inta ya dawo mata tas a kwakwalwa,a hankali ta dunga tuna novels da suke karantawa tana tariyo moment d'in da leading roles d'in suke bugawa,nan da nan taji abun ya zo kanta taji yes itama fa mace ce,ko da bata tab'a soyayya ba,amma yanda bata yi zato ba ta samu Azaan matsayin miji dole ma baza ta yi sakacin da zai kub'uce mata ba,dole tayi k'ok'arin rik'esa ta mayar da shi makaho,ya zama ita kad'ai yake iya gani da ji a kusa da shi,a wani irin nutse tayi idanuwanta har lokacin a kulle tayi grabbing bottom lip d'insa ta fara mayar masa,shi kansa Azaan ba k'aramin mamaki yayi ba,dan yanda yake da burin auren wayayyar mace baiyi tunanin Ameerah ta kai matakin da za ta iya mayar masa even a kiss ba,abun ba k'aramin burgesa yayi ba ya sake mannata da jikinsa yana caressing all over jikinta suna sakin wasu pleasured moans. Waleed kam sanda ya mayar da su gadon ba k'aramin tumurmusa Manar yayi ba,sai da yaga ta mugun yin laushi kafin ya kyaleta ya sauka daga gadon yana mata murmushi ya wuce bathroom,ruwa ya had'a cikin tube ya fito ya tsaya door way yana kallonta da wani irin kallo mai cike da zallan k'auna,then ya tako a hankali ya d'aukota ya wuce da ita bathroom d'in,duk yanda ta so ya barta tayi da kanta k'i yayi sai da ya musu wanka ya nad'ota a bathrobe ya fito sai murmushi yake saki,ya ajiyeta kan gado ya tsaya kanta yana kallonta,ganin ta kulle idanunta yace "baza ki bud'e idonba wai?" Turo masa baki tayi ta gyad'a kai,yayi murmushi yace "ohh! Dan kin samu na barki ne ko?" Ta sake turo mai baki,kanta ya kwanto ya d'an sakar mata nauyinsa yace "ni kike ma haka kou?" Da sauri ta girgiza masa kai a shagwab'e tace "ba fa da kai nake ba ni" yace "dawa kike?" Tace "ba kowa fa" yanda tayi da fuskarta sosai ya bashi dariya yayi kissing tip noise d'inta then ya sauka daga kanta yana fad'an "oyah! Get up mu wuce na mayar dake gida" saurin tashi tayi da k'arfinta,ya kalli yanda ta wani hantsilo daga gadon zai yi magana ta wucesa da sauri tana turo mai baki,yayi murmushi yace "next time.."





#Asli Smasher.
[2/23, 8:06 PM] My number 1: 40...





*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*


*Subscribe and read happily without feeling any guilt.. It's ₦200 via 0060746882,Hauwa Muhammad Usman,Access Bank or MTN recharge card/VTU and then show ur evidence of payment through my whatsapp account 08165726609 to be added in the paid group.*





Suna gama shiryawa ta d'auki rigarta za ta mayar,yanda taga duk ya yi squeezing ta dunga kallon rigan kamar za tayi kuka ta kasa sawa,Waleed dake kallonta ta cikin mirror sai murmushi yake ganin yanda ta b'ata fuskarta kamar za tayi kuka,a hankali yace "kisa muje lokaci yana wucewa" wani kallo ta masa tace "to baka ga yanda ka mayar min rigan ba?" Ya zaro k'ananun idanuwansa yana kallonta yace "noo! Ni ban mayar miki riga haka ba kar kiyi min sharri" jifansa tayi da rigar ta koma gefen gado ta zauna tana share hawaye,da sauri ya k'arasa ya zauna kusa da ita ya janyota jikinsa yace "shiiii!" Turesa tayi cikin kuka tace "toh a haka zansa rigan kuma?" Yace "idan kin sa waye zai gane? Dubi fa hijab za kisa and it's not short har kasa yake,idan munje gida sai kisa wani tunda ba kya so a gane munyi wani abu" kallonsa ta dunga yi kafin ta turo baki tace "to kai me yasa baka mayar da wancan kayan ba?" Yayi murmushi yana shafa kansa yace "toh ni dama ai dole na canja su,baki ga yanda kika sa na b'ata su ba?" Saurin hararansa tayi ta tashi za ta wuce bathroom da sauri ya rik'ota yana mata dariya yace "ina za kije kuma?" Ta turo baki tace "bathroom zanje nasa rigan" kallonta ya dunga yi yace "kisa muje please,me na wani sai kin shiga bathroom,kunya

41 / 66