Kutkale Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Sajida Niger Category :  Love

Chapter   6 / 54

15K to 18K   out of 159.5K words

saurayin nan ya daga murya a hade ya ce" Bg soldier (Bodyguard soldat ), ka fitar da wace ta yi tambayar ma.ana gefe, sauran ka horar min da su ta hanyar yin tsalen kwado dari kafin su yi gudu,

Haka ta ja gefe tana kallon yanda yake tsaye kansu da zabgegiyar bulala suna tsalan kwado suna karawa du wance ta yi da sanya ba wata wata yake dada mata bulala ciki harda wata mai dan kakauran jiki baiwar Allah yar baba da rai ce, ta samu shiga wajen da mahaifinta wani ne, dan haka baki dayansu suka jigata sosai , sannan aka laya su aka sake su gudun kilometer hudu, wanda ta jigata ta ji kamar zuciyarya zata tsaya, domin rabonta da wani gudu mai dan tsayima tun wanda ya kawota gidan yari, hakan ya sa sai da suka rigayeta isawa kafin ta karaso, aman bata yarda ta zauna ko ta fadi ba, jurewa ta yi a du kuwa da irin yanda take jinta zata kife kas ta ki bari sai da ta karasa,
Ai kuwa da gudu take neman ruwa, nan ya dakatar da ita ya hana mata ruwan kafin ya firfito mata da micik micik din idannuwansa ya zazaro mata ya ce" du lokacin da kika yi gudu kar ki yarda ki sha ruwa daga kin tsaya, hakan na tsayar da zuciya, ki bari sai kin jima sannan ki sha ruwa!

Kai kawai take gyadawa inda baki daya jikinta ya jike da ruwan zufa

Basu gama mayar da numfashinsu ba aka nuna masu wajen da zasu shiga dan jim, (dakin motsa jiki),
A cikin dakin ba abinda babu, sai dai su aka yi masu iyaka da duk wani abinda zai saka jikinsu ya yi tauri ko hannayensu su mumurde, abinda ake so a nan shi ne, du mai wata yar guntuwar tebarsa, mai wani lumkilumki a bayansa, da wani mai mundil mundil din hannu du su sabe su zube, slim, su zubar da du wani teba, ko wace ya kasance bayanta ya fice girman musali akoy itama mashine din dake rage masu tudu ko fadi, dan haka cikin gagawa aka shiga horar da su, wanda wasunsu har hawaye suke na wahala, basu saba ba, ba.a saba masu da haka ba,

Haka suka jure sukai ta motsa jiki, ba su su baro wajen nan ba sai kusan takwas, ya rage minti talatin takwas ta yi aka fito da su,

Tsaye ya yi yana kallon yanda suke haki ya ce " daga yau, kulun, karfe shida ta maku a wajen da muka fita gudu yau, zan salameku bayan mun gama karfe bakwai da rabi, kunada minti goma na cin abinci, minti ashirin ku tabatar da kun shirya kowace da kayanta a dakinta ku fito daukan darasi,

Amsawa suka yi a tare sannan kowace ta nufi dakinta cikin gagawa

Tana zuwa ta tarar da abinci sannan da wasu fararan kaya wando da riga suma, sai dai su wandon ne kawai sake aman rigar daidai take da mutun cicif kuma fara tas,
Ajiyewa ta yi da gagawa ta fita ta je ta kara yin wanka ta dawo dakin cikin sauri ta zurma kayan sannan ta dauki abincin tana jujuyawa, irin abincin nan ne da bashi da mai cikinsa, sannan ba wani mai nauyi bane,
Kanta ta gyada kafin ta yi bismillah ta shiga ci cikin nutsuwa,
Sai da ta gama ta dubi yar agogon baka dake ajiye saman litafi da byron da aka ajiyewa kowace, nan ta ga takwas har da minti biyar,

Mikewa ta yi cikin sauri ta fita ta nufi wajen da take da tabacin nan ne wajen karatun,

Sai da ta shige kafin ya juyo wajen ya je office dinsa,
Bakuwar da aka kawo ce ta shigo ta zauna,
Mace ce mai shekaru, dan zata kai shekara hamsin a duniya,
Cikin yannayin kamala da girma ta ce" kamar yanda na fada maka, yarona ne, mahaifinsa ya rasu ya bara masa dukiya ta mamaki,
Abin dubawar shine, maahaifin nasa kansa kashe shi aka yi,
Mun jima a kasar Misrah, yana karatun kasuwanci da alkur.ani,
Maganar da nake maka a yanzu, a Africa yana daya daga cikin mutane goma sha hudu da za.a zana sunanyensu a matsayin masu kudin fari,
Damuwata shi ne, ya cika sanyin hali, sanyin hali ne da shi wanda inai masa nuni da abinda nake tsoro shi baya gani, aurensa biyar, ukun sai dai a wayi gari a ga sun mutu, dayar cikinsu ce mutuwarta ta tsaya min a rai domin kuwa a lokacin da muke mata wankan gawa wajen wuyanta birdadai ne, sannan cikin akaifunta abin fatar mutun ne tamkar ta yayagi wani,
Ina cike da damuwa, gashi nima girma sai zuwa yake,
Kanwata ke auren General, ita ta yi masa bayani, shi ne ya saka a kawo ni nan, an ce na zo kawai na bada bayanin komai ,

Kansa yake gyadawa kafin ya ce" hajia, muna hora Bodyguard maza da mata, sannan muna hora soldiers,
Gwamnati bata biyansu, sai wanda ya daukesu aiki ke biyansu,
Kina da damar zaban wanda ya yi maki , idan macen, namijin , ko kuwa soldier din,

Kanta take gyadawa kafin ta karbi takardar da ya miko mata dan duba kowane adadin farashin daukansa, sannan ta mike, ta koma wajen motar da aka kawota wace sai da aka saka mata hula aka rufe mata ido sannan aka ja motar aka fitar da ita har wajen gari kafin take shiga cikin motar da masu tsaronta suka kwasa suka shiga cikin gari, ta kuma daukan jirgi sai Kanya,

Kenia,

Zaune yake bakin ruwa, daga shi sai dan gajeran wando , kansa dage , fuskarsa sanye da gilashi,
Yana kallon wajen nan ta yi zumbul zumbul ta nitse cikin ruwan kafin ta dago tana dariya tana watsa masa ruwan

Shima murmushi yake mata hankalinsa a kanta,

Fitowa ta yi daga ruwan daga ita sai kayan shiga ruwa, ta nufo inda yake tana tafe tana kada jikinta tana rawar shegantaka, gaba daya bras din dake rataye da mamanta bata wani rufe su da kyau ba,

Haka ta karasa inda yake zaune, ta raba kafafuwanta ta haye saman jikinsa,
Cike da kwarewa da rashin kunya ta shiga rikita masa jiki,
Shi kuwa ya daga kansa ya lumshe idannuwansa yana sauraronta,
Kasa kasa ta yi ta shiga yi masa abinda ya fi so, nan ya bata dama ya saki jikinsa sosai ya takarkare yana mai karbar sakonta,

Tun tana yi da marmari har ta fara sarewa, ya ki ya saki ya samu nutsuwa ko itama zata huta, gashi dai ita kawai ke fama , shi bai tabata ba, ba kuma zai shigeta ba!

Sai da ta gama sharholiyarta, dan kansa ya yi niya ya saki abinda take so ya sakin, sai da ta yi ajiyar zuciya gannin ya samu nutsuwa kafin ta zauna da tissu tana goge masa da kanta,

Idannuwanta take lumshewa tamkar maya ta ce" Man, ka bari mana mu haura katanga plz=?O?
Dubanta ya yi shima idannuwan nasa lumshe,
Wandonsa ya ja ya saka ya mike daga zaunen da yake ya dauki byro ya rubuta mata chek ya ajiye mata ya juya ya kara gaba,

Da kallo ta bishi tana ayyana lale ko gobe zata dawo, wannan uwar kyautar a wannan kawai? To da zagayawa yake da yaya kennan?

Direct dakinsa ya shiga ya zarce bayan dakin nasa,
Yana shiga ya shiga kasan pampo ya sakarwa kansa ruwa,
Wani irin kuna ya ji zuciyarsa na yi, shi dai ba zai yi zina da kowace mace ba, (zinar ta nawa kuma?) Shi kuma ba zai kara aure ba, domin dai aurensa biyar, mace uku sun mutu, biyun sun guje shi wanda bai san dalili ba,

Idannuwansa lumshe yana mai jin ciwon yanda yake hayar mata suna zuwa a banza suna kale masa wajen da ya fi daraja a jikinsa su side da bakinsu ya biya su, yana mai jin kunya idan ya gama wannan lamari, yana mai jin kunyar Allah, yana mai jin kunyar idan mahaifiyarsa ta kama shi fa? Yana mai jin kunyar a tayar da mahaifinsa a nuna masa abinda yake yi da kudin da ya tara a duniya, sannan yana mai jin kunyar kara hada ido da macen da ta gama wannan lamari da ahi tamkar wani mijinta!

Haka ya gama wankan ya fito ransa sai kuna yake, aman mararsa sakai,

Bakin mirroir ya je ya tsaya yana kallon kansa,
Dogo ne shi, mai zubin karfi, baki ne shi dan bashida haske ko kadan,
Kansa koda yaushe cikin askin kolo talll yake, wato zamani na matan dake fadin cewa namiji mai yin kolo tall is so sexy=?"? ,
Bashi da kiba sosai, sannan bashi da tumbi, haka kuma baya daukan karfe
Asalinsama shi mutun ne mai sanyin hali, in ka cire halayarsa na mata shima baya haurawa wai ba zai yi zina ba , bashi da saje, sai dan gemun da ya bari dan gayu wanda ke shan gyara , fuskarsa mai dan fadi ce, ya fi kama da mahaifinsa,

Haka ya gama ya fito, nan ya tarar da kiran mahaifiyarsa a waya,

Kiranta ya yi suka gaisa, shiru ya yi yana sauraronta kafin ya dubi agogo ya ce" Ummih, zan zo, aman sai na yi nafila,

Wai nafilar nan yaushe da yaushe ne kake yinta Abdul?

Cikin sanyin murya ya ce" zan roki Allah ya yafe min ne,

Shiru ta yi, bata san me hakan ke nufi ba, dan haka ta kashe wayar inda shi kuwa ya mike ya gabatar da sallar nafila bayan isha ya daga hannunsa yana adu.ar Alah ya yafe masa, Allah ya hane shi aikata zina

>???=???>???=?n? @&? *KUTKALE*=?n? @&?>???=???>???

*(PRISON)*

NA
*SAJIDA*

Marubuciyar

DUK KARYAR KADA

YAR MAHAUKACIYA

DAGA TAFIA DAUKAR SOJA

NEMAN NA KAINA

BANI DA ZABI

IDAN KA RAINA INDA KAKE

BAK'A CE

INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA,
NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON,
WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........

*WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA SANADIYAR RASHIN SAMUN ORANGE MONEY DA KUKE YI, KUNA IYA TURO HOTON KATIN SAHELCOM KO NA AIRTEL TA NUMBER KAMAR HAKA 91466605 SAI A SAKA KU A GRUP DIN, .....* taku ce, Sajida=?
?=?
?=?
?=?
?

1?? 9??

Tun da suka hangi motar, da irin gudun da ta shanyo kwanar da shi ya saka su BS ihun fadin su Abdul su duke!

Hafsat dake kusa da Abdul da wani irin sauri ta saka hannunta na hagu ta janyo damki damtsen hannunsa, da dayan hannun nata kuwa ta dafe kansa ta aniyar dukar da shi kasa,

Wuta ce su BS suka budewa motar domin suma daga ciki hakan suka yi kokarin yi masu, cikin rashin sa.a aka samu Hafsat a damtsen hannu sannan aka samu abokin aikin nasu a kafada,
Gannin zasu cin masu ya saki hafsat dake kasa ya janye bindigarta ya mike,
Irin yanda yake harbi, harbi ne na neman hana su motsi domin kuwa wajen tayoyinsu yake ta nema
Hakan da suka gane ya saka su wani irin jan motar suka aniyar guduwa wanda Abdul ya ki basu wannan damar ya dankara da wani irin gudu yana harbin su, nan ya samu direban nasu wanda motar ta yi masa nida sosai

Yana kokarin ci gaba da harbin bulet ya kare,

Wani irin ihu ya yi ya soke bindigar a jikinsa ya aniya kara gudunsa ko zai cin masu,
Sai dai kafin ya isa sun samu sun canza direba sun ja motar da gudun balaki

Sai a lokacin BS ya karaso da gudun shima yana dubansa kafin ya mika masa hannu kan ya bashi bindigar,

Bindigar ya ciro ya mika masa sannan ya juya yana wani irin jefa kafarsa ya nufo inda suke yashe kowane na jin abinda bai taba ji ba

Hafsat kam ita a ranta ta yi tunanin shikennan mutuwarta ce ta zo, irin yanda gaba daya a lokaci daya ta ji wata irin azaba sannan hannun ya zame mata tamkar dutse ya gagari motsin kirki ya mutun mata ya saka ta sarewa, nan da nan wani irin tsoro da take yawan ji idan ta yi fadan da take da gaskiya a gaban iyayenta ya kamata,

Daidai wannan lokacin Mama dake zaune tare da babar yarta, ta yi tsai ta kurawa waje daya ido

Gannin yannayin da mama ta shiga ya saka asiya zaunawa maimakun ta je ta karo ruwa a saman ruwan kankarar da zata sha ta zubawa maman ido,
Jiki a sanyaye ta kai hannunta ta dafa maman ta ce" Mamanmu, lafia??

Manyan idannun nan masu kama da na Hafsat ta dago ta tsurawa Asiya, sak irin duban Hafsat ne,
A hankali ta nazarci asiyar kafin ta buda baki ta ce" tabas malan ya yi gaskiya, tana raye,

Wani tausayin mahaifiyar nata ne ya darsun mata, a hankali ta kai dubanta kan dan jaririnta da ta haifa yana dan wutsil wutsil din wasansa gwanin sha.awa, ta kuma kai dubanta kan mamanta, kai lale ta jinjinnawa iyayen da suke rayuwa ras ras ras bayan batan yayansu, kai baka ga gawar dan ba, kai baka san ina ya shige ba, tabas da mutuwa ce ya yi da ka dangana ka sakawa kan ka hakurin rashinsa ka fuskanci rayuwa,
Aman a haka, du irin rashin ji irin na maman malan ba ranar banza da ba zai jajanta rashinta ba da fadin shi ya san tana raye,
Gashi yau maman dake bashi bakin ai kawai a bita da adu.a, idan tana raye ina ta shige? Ita

6 / 54