Kutkale Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Sajida Niger Category :  Love

Chapter   11 / 54

30K to 33K   out of 159.5K words

Bincike, shige shige, dan samun amsoshin da suke cikin hadari, mutu ko rai!
Sai ki zauna, ki auna, ki yi aikin ki yanda ya dace, ba wai ni kamar wani sauna na zauna ba kwashe komai na fada maki, na ciyar da ke , kuma na biya ki kudin aiki ba!

Yana gama fada ya juya ya fice a dakin, inda ya nudi dakin Muhammad da sojoji suka kasa suka tsare sai muzurai suke,
Yana zuwa suka bar shi ya shiga....

Mutuwar tsaye ne ta yi, na dalilin irin amsoshin da ya bata, *KARTI BIYAR* , kennan mu duka karti ne?
Wannan mutumen akoy dan wulakanci na bugawa a jarida! Wannan mutumen yana neman fitina da ni! Yana son tashin hankali da ni! Zan kuwa gwada maka na san aikina....
Dubanta ta kai kan computersa, wace ko a dazu da ta dano dan yin zooming din vidion wanda ya zo harbe shi da ta taba ba tare da ta tsaya ya yi mata ba sai da gaba daya gidan ya dauki wata laluwar da ta kara hargitsa masu tsaron, wanda da sauri ta dana buton din dake kashe kukan,
Ta san a cikin wannan computern ba za.a rasa wani abin ba,
Sai dai ba damar tabawa dan yanzu zata jawa kanta taruwa a kai, shi kuma ya tirke ta da tuhumar me ta koma yi.masa cikin computer

Nauyi kanta ya mata, nauyi da zafi, a hankali ta juya ta fice ta shuga fafutukar yanda zata yi


Wannan aikin na bani tsoro Abdul,
Ka duba ka ga yanda wannan abin ya jaza mana balakin da ya taba rayuwar Ummih?

Ka bar wannan binciken mu koma gida Abdul, wanda ke bibiyar rayuwarka, ko kiyar bera ya sha ba zai taka kafarsa saudiya da nufin hakan ba, dan ya san gaba da gabanta,
Aman a kasar nan, tamkar gidan dake bude ne, hayam, baka da wani kariya Abdul, dan Allah ka bari ya dace ka fuskanci rayuwa ka rungumi matarka ku hayayafa ka samu farin cikin rayuwa,

Abdul dake dubansa ya yatsina fuskarsa ya ce" farin ciki? Farin ciki?
Rabona da farin ciki, tun daga lokacin da na kama shi yana dukan mahaifiyata a gaban kanwata,
Rabona da farin ciki tun daga lokacin da na gane ba kowa ne ke dirawa dakin kanwata ba sai shi,
Rabona da farin ciki tun daga lokacin da na nemi mahaifiyarsa ido rufe aman na rasa har ta mutu, ni, na tashi da kudurin bayan ya mutu ma, zan tabatarwa iko cewa shi da wannan marar imanin ne suka tagayara rayuwata,
Duka a kan me?
Dan yana da wannan dukiyar,
Duka dan me?
Dan rayuwar gayu da ta saki, ta sakankance ta bara masa tarbiyar kanwata , wankanta, saka mata sutura, pampos , bata abinci saman cinyarsa, ana dariya ana dauka a waya ana yadawa a duniyar gizo gizo, mutane na yabawa suna tura lyk dan kawai a fada, a dauka, duniya ta yayata,
Duka dan me, dan a yi tunkaho, a nunawa duniya, a kuma daki kirji da akoy kusanci tsakanin dan da uban....
Ba.a ankara da komai ba, aka ci gaba da rike wannan relation din har ta kai idan zai yi tafia da ita yake yi,
Ta fara girma wajen shekara biyar aman baya jin kunyar saka kaya ko tubewa a gabanta ba, domin shi fa yar jaririyar yarsa ce mai tatata marar wayo,
A hankali ta horu da gannin al.aurarsa ba wani abin bane,
Bayan ta tasa har ta kai shekara bakwai , takwasma yakan dorata saman cinyarsa yanai mata cakulkuli domin nishadinsu, idan uwar na kisa ta yi ta kakaba dariya,
Dalilin nisantani daga kusa da su dan na kasance mai nuna ba za kyau irin haka, a islamiya ana fadin hakan,
Tafia ta yi tafia na gane cewar rayuwar da ta zama baka a tare da shi a tsakaninsa da yarsa, wanda mahaifiyarta bata sani ba, sai dankon soyayar dake tsakani, sannan ya cire du wani kuntatawa da yake mata da, ya sakar mata mara ta yi fitsari son ranta, cewar cutar yarta ne ake, kuma hakan ba shi daya keda irin mu.amala kazamar mu.amala a gidansa ba, harda aminansa su suka kwadaita masa wannan lamari, wato gida bai koshi ba ba za.a kaiwa daji ba!

Muhammad da ya rintse ido dan yannayin abubuwan nan na girgiza masa zuciyarsa ya ce" shut up plz man!

Abdul Jabar ya karasa kusa da shi sosai ya ce" Na yi wannan karatun mai cike da hatsari bayan nunawa duniya kasuwanci nake ne dan na bi didigin su,
Ni na san makashina,
Abinda ban sani ba shi ne...waye makashin, waye mataimakin, kuma waye ya kashe Ummih?
Abinda ban sani ba shi ne...waye ya hada ni da jarabar mata? Idan na ga mace, yanda ka ga bindin kare na kadawa ko bunsuru na tabe lebe haka nake,

Baka da tabas Abdul, daga jin maganarsu ka hau haka ka zauna, dan Allah ka daina,

Abdul ya daki karfen bed din da aka yi runfa da shi irin an saki labulayen nan ya daga muryarsa wanda da ace irin ginninmu ne da tabsa du sai an ji abinda yake fadi ya ce" ka ci gaba da boye min kennan?
Baka yarda ba da daya daga cikinsu ne ya kada jirgin da Abdul Basid ke ciki wanda sai da aka bashi damar yiwa mahaifiyata vidion ban kwana?
Baka yarda ba da , qn harbe shi ne sanadiyar arzuzumin wandonsa da baya iya daurewa sai da ya afkawa matar amininsa?
Baka yarda ba da *Ubana* mijin Ummih ya rayu bisa fuska biyu a gaban matarsa salihi a waje dan duniya ba?
Ba zaka yarda cewa idan nace da kai Abdul Basid may be bai mutu ba, yana raye ina iya yin gaskiya?

Yaushe zaka yarda cewa aminan Abdul Basid ke bibiyar rayuwata bisa dumbin arziki da kuma daukan fansar amininsu wanda suke gannin sun kashe maciji ne basu sare kansa kuma suka dandatse kansa ba?

Kai Muhammad Auwal Bin Muhammad yaushe zaka yarda da aikin da nake ba cira na yi daga sama ba, na cancanci zama zakara kuma kwararan mai.......

Dan suuu din da ya ji dalilin kawo hannunsa kusan wuyan rigar dake jikinda ne ya saka shi datse maganarsa tare da bugun zuciya,
A lokaci daya ya kai hannunsa na dama wajen ya lalubo dankaramin speaken da ta makala masa a lokacin da suke tsaye jiki da jikin juna sunaiwa juna kallon doya da man ja, wanda ya lumshe a idannuwanta bai ankara ba, sai yanzu da agogon hannunsa ta shaida masa da haka,

Da hannunsa na hagu ya nunawa Muhammad abin, sannan ya juya da wani mahaukacin gudu ya koma dakin da ya barta,
Sai dai ina bata nan,
Ba ita ba alamarta

Da wani irin sauri har yana hardewa ya kuma fitowa ya daga hannunsa yana yafito du wani ikon dake cikin gidan fuskarsa tamkar na bakin kumurci ya kare masu kallo

Bai ganta ba, babu ita a wajen ba alamunta,

Cikin yannayin damuwa ya kara bin su da kallo baki daya, inda dubansa ya tsaya kan BS,

Takawa ya yi ya karasa gabansa, du girman jiki, da yannayin karfi na BS ashe cika ido ne, a yanzu da Abdul ke sanye da wannan body din sai gaba daya ya dame BS ya shanye,
A tsayima ya fi shi nesa ba kusa ba, dan haka yana tsayawa gabansa ya saka idannuwansa da sukai ja cikin nasa yana dubansa, kafin ya sauke ajiyar zuciya kamar zai yi rada sai kuma ya bude muryarsa ya ce" ina take?


BS da ya fara kokonton yannayin Abdul, cewa du inda ya fito wannan ba kawai elhaj mai kudi zaune da bakin duwaiwai ci??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ki cike da sangarta bane, ya dube shi shima da yannayin kulawa sannan ya ce" wa ce?

Shi kam haushin tambayar ya ji, hakan ya saka shi takawa ya yi gaba kadan, ya kuma dawowa ya ce" yarinyar dake biye da ni!

Sai a lokacin BS ya lura da Hafsat bata wajen, gabansa ne ya fadi tare da tsoron kar a je an dauketa ne?
Da yannayin tashin hankali ya kai dubansa wajen Abdul, sai dai bai tsaya jin amsarsa ba ya juya da sauri ya fita da niyar nemota da kansa, inda su BS suka bi bayansa da abu biyu, bashi tsaro, da kuma neman Hafsat........




*Shin ta ji du abbin nan?Wai waye Abdul? Ina Hafsat ta shiga? Idan Abdul ya ganta, me zai faru da ita? Duba da ta saurari sirinsa, duda kadan daga cikin sirrin ne, wato tsunguye tsunguye.....*
Toh fa


=? ?

>???=???>???=?n? @&? *KUTKALE*=?n? @&?>???=???>???


*(PRISON)*

NA
*SAJIDA*

Marubuciyar

DUK KARYAR KADA

YAR MAHAUKACIYA

DAGA TAFIA DAUKAR SOJA

NEMAN NA KAINA

BANI DA ZABI

IDAN KA RAINA INDA KAKE

BAK'A CE

INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA,
NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON,
WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........

*WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA, ZAKU YI MIN ENVOI NA DALA DARI BISA NUMERO KAMAR HAKA 92777744 AMAN FA TA ORANGE MONEY.....* taku ce, Sajida=?
?=?
?=?
?=?
?




1??


*Free page*





Kwonce take, inda aka gama jibgarta dan ta yiwa Eliz gardama, wani bacin wahala ne ya kwashe ta, kamar a mafarki take ji ana damkarta, a hankali abin ya fara shigarta har ta gane da gaske ne, lalubarta ake, hannu ne..sanda ce...kafa ce? Kai koma menene wannan mai tauri ne, kuma so yake sai ya shige cikin jikinta da ko yar karamar yatsarta bata shiga dan tsabar matsewa da rufewa,
Kara cusa abin aka yi cikin dadaudan kuma tsantsaman bujenta dake kankabare tsabar dati wanda shi kadai ne jikinta ko pant bata da shi , wato dai hanya ba kofa a bude ham ,
Idannuwanta ta bude da kyar, wulik wulik ta yi da su inda ta sauke su saman mai kokarin sai ya kai mata,
Cinyoyinta ta gama ta hade da dukan karfinta, sannan ta budi bakinta dake rawa ta kwala wani kara ln da ya saka sojan dake gadinsu ji aman kememe bashi da jiyar kitsawa bale ya leko ya ga abinda ke faruwa har ta saka ran za.a ceceta,
Ihun take yi tana kokarin kwatar kanta, inda idannuwanta suka sauka kan abinda yake so ya tura mata,
Baka kirin, bata da wata sadawa a tare da ita, bata da wani kyan da zai ja ra.ayin mutun, dunkuleliya ce yar lukuta, kanta kansa baki kirin da shi bale sauran jikin, wani irin cukurkuraran dadaudan hashi ne jikinta wanda ya saka ta jin amai ya zo mata,
Kafarta ta saka ta hambare shi, Ba kowa bane sai Usman! USMAN dake gidan kason dalilin kashe kanwarsa da ya yi ta hanyar yi mata fyade,
Hantsilawa ta yi kafin ta warto wani ice dake ajiye nan yashe a wajen ta nuna masa tana ihu tana magana kamar haka" walahi ka matso inda nake sai na ilata ka, sai na caka maka a jikin wannan abin, ka matso ni sai na huda maka makoshi,

Mikewa ya yi, gaba dayansa bashida wani tsayin kirki ya dubeta ya girgije irin tashin balagar iskancin nan, ya kuwa nufota da karfinsa,

Icen hannunta ya fara damka ya rike, ya fizge shi suka aniya kokowa inda ya kai hannunsa ya matsi mamanta dake cikin farar rigar da tsabar dati ya sa ta koma maroon mai duhu,
Ai kuwa zafin ya saka ta bura ta makalkale masa wuya ta kai cizo wajen kunnensa ta rike taf ,
Ihu ya saka ya bugata da garu, ya damko cukwuikuyayen gashin kanta da kitson ya tsufa har ya dadake ya ja da karfin tsiya ko zata saki,
Aman karfin hali da zuciya ya sa ta ki saki saima ji da ta yi kamar ta suma , suda haka ta kara damke shi suna ta hajijiya a wajen inda ihunsa ya sa matan wajen firfitowa dan kuwa wajen mata ne, cikin gidan mata ne, ba.a hada maza da mata ko wajen cin abinci, jin muryar gardi yana ihu ya saka du suka fito suna kallon ikon Allah sai dambatuwa suke aman ba wanda ya gigin zuwa bale har ya raba, saima ihun da suke suna murna an samu abun nishadi,

Jin hayaniyar na kara yawa, wajen na kara daukan harama ya mike ya yiwa yan uwansa magana dake dora shayi biyu suka taso suka bi bayansa suka shiga ciki wajen matan dan gannin abinda ke faruwa,

Gaba dayansu tsayuwa suka yi da mamakin wannan yarinya,
Ko su yi kiranta jarababiya, gari bai taba wayewa dare ya yi ba.a dambatu da ita a gidan yarin ba,
Ta kasance mai yawan kuka da zama waje daya ita daya, su kuwa yan zaman gidan yarin suce ba zasu dauki haka ba sai sun shiga huruminta, ai kuwa a kama cin kan juna tamkar za.a kashe juna,

Banban cikin sojawan ne ya je ya daga abin dukan dake hannunsa na karfe wanda ake dannawa ya kara tsayi ya shiga tafka masu ba ji ba gani, inda masu kallon suka fara fita a guje sakamakon suma biyun suka rufta masu da dukan suka kora su ciki ,

Ai ba shiri ta diro daga wuyansa tana sosa bayanta tana tsalen azaba,
Shima da gudu ya so tserewa sai dai sukai raf da shi suka rike shi,
Sojan nan ne ya ce" kai, uban me ka zo yi wannan wajen a wannan lokacin? Mtsss ba wannan bama ta ina ka shigo? Shi ne damuwana, dan kuwa ko me ka zo yi can ta matse maku, mai yiwuwa karuwarka ce ta rincabe maku ana tsakar harka,

Kafin ya bashi amsa ta dago daga tsalen da take ta daga kafarta mai sanye da takalmin fulani irin kafa cikin nan ya kasance ya rufe mata kafar wanda ba dare ba rana shi ne a kafarta ta rufe ido ta kaiwa wannan sojan duka a wajen al.aurarsa,
Ihu ya saka ya rike wajen ya kai kasa yana ihu, inda ta budi baki ta ce" ba karuwarsa ba dai, sai ubanka!

Wai wai masifa, ido suka zaro baki dayansu, harda Usman din, a fili ya ce" wannan kin fi karfina, yau zaki ci ubanki,
Bai kai ga rufe bakinsa ba ya ga mazan nan biyu sun rufa mata sun shiga kwalo da ita ba ji ba gani, inda abokinsu ke yashe cikin mumunan hali, kuka yake yi da girmansa yana rike da wajen da ta daka yana juya kai , a hankali ya fara fita daga hayacinsa har ya sume domin ciwon hauhawa yake har ya tainke masa numfashinsa,

Dukanta suke tun tana tarewa har ta kai kasa, suka kara rufar mata ba ji ba gani, sai da suka tabatar da ba zata anfanu ba suka barta nan yashe wajen tarin shirgin datin wajen sannan suka ankara da halin da abokin aikinsu ya shiga,
Ba shiri suka kinkeme shi suna ihun a tada mota suka nufi *MAIKILAGO* dan su kaishi asibitin sojoji a duba shi,

Sume take , har wajen karfe biyar na asuba,

Kakayatun mutane har ya karade gidan, wasu sun farka dan gabatar da sallar asuba ne, wasu dan su lalaba daidai lokacin da masun salar suka tafi yi su sace dan abinda sukai sake suka bari, wasu hatsaniyar suka tashi kallo dan kuwa a ajiye take sai an dambatu da wani, wasu sun farka ne dan su yi mankas abinsu da kwayoyin mayen da ake shigo masu ta hanyar boye suna siyar da kayansu, kai abubuwan dai kowa da wanda ya karbe shi,
A haka Eliz ta samu wani dan gora ta duka ta yi fitsari a ciki, ta zo ta tsirara mata a fuska da jikinta,

A kidime ta farka tana zaro ido tana kale kale, idannuwanta suka sabka saman Eliz dake tsaye kanta,
Eliz ta yarda goron tana dubanta ta ce" ke *AISHA, SA.ADATU, FATIMATA, RUKAYA, AMINA,* ke dai kika san sunnanki mai sunnaye diyawa kamar karuwar Lybia, tashi banza safiya ta yi za.a shiga surfe!

Sai da ta daidaita lumfarfashin da take kafin ta bi jikinta da kallo, du sun ji mata ciwo, bama fuskarta du sun kumbura mata gefen ido ne, baki ne, ita dai halitarta suka canza mata a dan kankannin lokaci,

Rarafawa ta yi ta karasa kusan tsohuwar dake taimaka mata da ruwa ,
Tana zuwa kuwa tsohuwar ta kare mata kallo,
Kanta kawai ta girgiza ta mike daga alwalar da take ta kwonce canji a bakin zaninta ta je wajen wanda ya siyar mata da ruwan ta karbo wani ruwan ta kawo ta mikwa mata sannan ta juya ta tafi dan gabatar da sallah,

Jikinta na rawa ta fara kuskure bakinta ta sha ruwan sannan ta dadarwaye jikinta, nan wajen dai ta samu ta kare gabanta ta yi tsarki, ta kara wanwanke inda fitsarin Eliz ya taba sannan da dan sauran ruwan ta yi alwallah ta fito ta nufi ciki inda kowa ke binta da kallo sunai mata dariyar shakiyanci da nunata suna kiranta jaka dan kuwa ta zama jakar zama daketa ne a kulun ya fi a kirga,

Salla ta gabatar a nitse, duda suturar jikinta bata da nutsuwar,
Tana gamawa ta daga hannunta sama ta shiga karanta rabanoni,
Ba ruwanta da yanda wasu ke kallonta , ba ruwanta da kyamar da suke nunawa adininta, domin diyawa basu da adini ma ,
Sai da ta gama a fili sannan ta shiga adu.a a zuciyarta kamar haka" Allah, ka yafe min, ya Allah ka yafe min, ya Allah ka wanke ni, Allah ka rufa min asiri kar na komawa iyayena da tabon gidan kaso, ya Allah kar ka basu ikon cin mini, ya Allah ka shiryar da du wani mai irin halina, kar ya tsinci kansa a irin rayuwar da

11 / 54