Kutkale Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Sajida Niger Category :  Love

Chapter   31 / 54

90K to 93K   out of 159.5K words

tamkar igiya

Kansa ya girgiza a fili ya ce" Muhammad, me kuma ya kai ka har wancen wajen kai da na maka hani da fita nesa in dai ba zuwa daukan jirgi dan tafia Saudiya zaka yi ba?

Komawa ya yi bakin gadon ya zauna,

Haka kawai ya ji hankalinsa ya kasa kwonciya da nisan da Muhammad ya yi, sannan zuciyarsa sai tambayar me ya je nema nan take masa?

Mikewa ya yi da sauri ya je dakin computernsa,

Yana kunnanwa ya hasko wajen dan gannin me yake a nan, sai dai ya ga duhu ya mamaye screen din, kamar an cire camerar ko an rufeta da wani abu mai duhu dan kar a ga abinda ake a wajen

Gabansa ne ya yanke ya fadi, lokaci guda jikinsa ya dauki rawa, ya salam, kar dai a je yau kuma Muhammad dinsa za.a kashe masa?

Ai zuciyarsa na gama fada masa haka ya wani irin dirkowa daga saman kujerar da ya zauna dan gannin camerar ya fita da wani irin gudun balaki yana mai gyara karamar bindigarsa da ya warto

Yana fitowa su BS suka rufa masa baya suna masu tambayarsa lafia? Aman ina bakinsa ya kasa basu amsa haka kuma ya kasa tsayawa, su kuwa sun kasa cin masa

Da gudu suka karasa wajen, sai dai me, mai tsaron kofar na ganninsu ya ciro bindigar jikinsa da niyar harbin su, sai dai ya makaro dan kuwa kafin ya saki kunamar harbin nasa BS ya dauke shi da bindiga hakan ya saka shi faduwa wajen

Tabas da Muhammad na cikin hayacinsa, da karar faduwar sojansa ta saka shi lekowa dan gannin abinda ya yi kara haka, sai dai ina yana can ya tube zindir hahuwar uwarsa haka kuma ya cirewa Hafsat rigar dake cikinta kokarinsa shi ne ya karasa cire mata wandon jikinta ya idasa nufinsa a kanta aman saman kirjinta ba komai ko bras babu bale a yi tunanin riga, albartun kirjinta gaba daya sun bayana suna kiririta da fitsara abinsu........

Abdul da yannayin tashin hankali ya kali solda din nan sannan ya kalli BS, sarai ya gane niyar soldier din ya harbe shi, aman kuma rudu ya hana shi yarda sai ma komawa da ya yi ya shaki kwalar BS ya buga shi da garu daga baya baya ya rage muryarsa cikin bacin rai ya ce" ya zaka kashe mutun tamkar kiyashi kai mahaukacin ina ne? Ka sani idan na fitar da Muhammad daga dakin nan sai na rufe ka da kai da azalumana dake biye da bayana!

Yana sakin BS ya juya ya wankawa su Hafsat wani wawan harara sannan ya tunkari dakin kai tsaye inda su Hafsat suka bi bayanya

Yana zuwa ya buda dakin gaba daya ya afka bindigarsa a hannunsa a shirye da shirin harbi a kowani lokaci

Wani irin ja ya yi ya tsaya, domin wajen haske ne tar ya haske dakin

A hankali shashekar kukanta ya fara shiga kunnansa da kalma kamar haka" *MUHAMMAD KAR KA KETA MIN HADI, NA ROKE KA KA KASHE NI BA TARE DA KA HADA NI DA KAZANTA BA*


Muhammad da ya bada baya yana hada kwaya cikin jus din maltina dan so yake sai hankalinta ya gushe zai yi bidirinsa a kanta , sam bai ji an buda kofar ba dan kuwa kofar ba mai kara bace sai a bude a rufe bata yi kukan an bude ta ba, sannan kafar Abdul ba ko takalmi bale a jiyo takun tafia, gashi sun yi shigowar da ba za.a jiyo su da sauki ba

Idannuwansa ne suka sauka kanta,
Gefen fuskarta a kumbure kadan dan kuwa ya tasa irin marin da yake wanka mata idan ta bata masa rai,
Lebenta ya yi wani irin jajajir tsabar dantse shi da kukan da take ci na iftila.in rayuwar da ta afka ita ba a duniya ba ita ba a lahira ba,
Gashin kanta gaba daya ya zubo mata ya kare wajen da ya kumburan a fuskarta a hankali ya kai idannuwansa a jikinta, kirjinta gasu nan a bayane kiri kiri jajajir da su sun kumbura sun batse suna rawar nanaye daga ta motsa,
An yi mata wani irin dauri ana shirin rapping dinta!

Kansa ne ya mugun sarawa, ya wani irin sarawa,

Bindigar hannunsa ce ta kubuce ta fadi a daidai lokacin da Muhammad ya juyo daga shi sai dan pant na maza jikinsa ya yi shirin kwasar gara ya sha kwayoyin maza dan niyarsa ya yi mata kaca kacan da ba za.a iya ganeta ba!

Sai da ya rintse idannuwansa sannan ya kuma budewa, Hafsat dake kallonsa tana lumshe idannuwanta tana mai jin wani irin ciwo , muryarta ciki ciki baya fita da kyau ta ce" *Abdallah*

Abdul ya lumshe idannuwansa dan du kalma daya da ta fito daga bakinta dirrect zuwa ta yi ta samu matsugunni a zuciyarsa, ta mata wata irin duka sannan zufa ta keto masa

A hankali ya daga kafarsa daya ya yi taku daya zuwa ga Muhammad da ya ruruko ido, ya daga hannayensa ya dora saman kansa, gaba daya jikinsa yake bari, haka kuma wandon dake jikinsa sai ga fitsari ya biyo yana gudu nan da nan zarni ya fara tashi

Muryarta ta kara budawa ta ce" *ABDALLAH SHI NE*

Da sauri ya juyo dan kara kallonta a lokaci daya kuma ya ringa gannin duhu na karade wajen baki daya

Lumfashinsa ya ji yana sama, da karfin gaske ya ja numfashin ya sauke, ya kuma ja ya kara saukewa,
Zuciyarsa ce ya ji tamkar ana zuba masa ruwan zafi,
Adu.a ya nema ya rasa ,

Da wani irin karfi ya daki kirjinsa da hannunsa na dama ya kara daga kafarsa ya nufi inda Muhammad din ke tsaye , sai dai ina gaba daya lumfashin nasa ya dauke idannuwansa sukai tsaye tsaye kafin su rufe,

Tun daga tsaye sai ji kake yimmmmmmmmmmm Muhamad ya fadi kasa

Hafsat dake daure Hasana nafamar kunceta bayan ta kare mata kirjinta inda BS da abokin aikinsa suka nufi wajen Muhammad sunna tsaye sunna jiran jin abinda Hafsat ke nufi da bayaninta Hafsat ta kwala kara ta ce" Abdl............


Bata karasa kiran sunnansa ba ta fashe da wani irin kuka jikinta na rawa daidai nan hasana ta kunce ta

Mikewa ta yi ta rukunkume hasana jikinta na rawa ta ce" dama ina gudun wannan ranar, ku duba shi kar ya mutu!

BS dake cikin wani yannayi, na murnar gannin hafsat da kuma katon rudanin da ya hane shi nuna farin cikin nasa na gannin aminin mutumen koma ya ce dan uwansa a tsaye a irin wannan shiga da kuma kalaman da suka fito a bakin hafsat da irin yanda suna kallon abdul din ya sume sun kasa motsawa dan karasawa inda yake dan kuwa sun saka Muhammad din tsakiya BS ya ce" Bodyguard H, wa ya sato ki ya kawo ki nan? Me kike nufi sa maganarki na *Shi ne?* shi ne me?

Hafsat da jikinta zafi rau ta saki Hasana tana kare kirjinta da rigarta ta kai dubanta wajen Abdul sannan ta maida wajen BS ta ce"




Alhamdulilah........comment yan uwa



>???=???>???=?n? @&? *KUTKALE*=?n? @&?>???=???>???


*(PRISON)*

NA
*SAJIDA*

Marubuciyar

DUK KARYAR KADA

YAR MAHAUKACIYA

DAGA TAFIA DAUKAR SOJA

NEMAN NA KAINA

BANI DA ZABI

IDAN KA RAINA INDA KAKE

BAK'A CE

INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA,
NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON,
WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........

*WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA SANADIYAR RASHIN SAMUN ORANGE MONEY DA KUKE YI, KUNA IYA TURO HOTON KATIN SAHELCOM KO NA AIRTEL TA NUMBER KAMAR HAKA 91466605 SAI A SAKA KU A GRUP DIN, .....* taku ce, Sajida=?
?=?
?=?
?=?
?




3?? 9??


*ALHAMDULILAH, NA GODE DA UZURIN DA KUKAI MIN NA RASUWA DA AKAI MANA, NA GODE DA ADU..O.IN KU, SANNAN NA GODE DA KULAWA, IN SHA ALLAH ZAMU CI GABA HAR MU GAMA ALLAH YA BANI IKON GAMA SHI LAFIA*



Cikin rawar Murya Muhammad ya ce" ai ai haka ne, ita rayuwa hakuri ke da wahala Abdul, kuma an ce rana dubu ta barawo, rana daya ta mai kaya ne

Murmushi Abdul ya yi ya mike ya ce" bara na shiga bayinka na yi alwallah sai na fice masalaci daga nan

Muhammad kam bai kara magana ba daga maganar nan da ya yi dan kuwa gumm ya yi yana tunanin maganar da ya fadawa kansa da kansa

Abdul bayin ya shiga ya zarce wajen alwallah,

Ya dukufa ya yi alwallar ya gama cikin nutsuwa, yana mikewa idannuwansa suka sauka wajen kayan wankan Muhammad din

Har ya kawar da kansa dan tafiarsa sai ya kara duban wajen,

Dan tsai ya yi dan kuwa bai ga shampoo din nan ba bai ma ga mai shigensa ba, ba zai yiwu ya manta sunnansa ba ko dan irin yanda shi ke sayowa mahaifiyarsa da kansa dan faranta mata,

Kansa ya girgiza dan kuwa karara ya fahimci cewa Muhammad ya boye masa wannan lamari, ya gane cewa idan har ya zuba masa ido sai abin ya shiga jikinsa , dan haka ya dauki damarar bin bayansa cikin sando dan ya gane da warda ya fara fita ya katse abin tun bai yi nisa ba!

Fitowa ya yi ya kuma yi masa wani kallo, kamar ba shi ne yanzu ya shige sun fahimci juna ba hakan ya kara sakawa Muhammad dar dinsa yana kallonsa ya fice a dakin ya nufi masalaci

Wata irin zabura ya yi tsaye ya bi bayansa ya ga ya tafi bai labe masa a bayan kofa kamar yanda ya saba taka tsantsan ya dawo ya dauki wani wandon yana mai jan wani uban tsaki a fili ya ce" mu zuba ni da kai, zan koya maka aikinka banza kawai!

Abdul na gama sallah sai da ya hantse tare da su BS

Suna fitowa ya shiga shawagi tsakar gidan, inda BS ke biye da du wani takunsa hakama Hasanna dake jiran shigowarsu daga masalacin,


Waje waje suka shiga bi a cikin gidan nasa kama daga lambu, wajen motsa jikinsa kai du wajajen da ya san yana zuwa ya zauna da Hafsat dan kawai ya tsokaneta ya bibi karshe ya tsaya a kasa shukar mangwaron dake shuke a tsakiyar gidan ya kurawa inda take yawan tsayuwa ido sai kuma ya saki murmushi ya girgiza kai dan kuwa har irin hararar da take binsa da shi idan ya yi wani abin yana hankalce da ita kawai yi yake tamkar bai ganta ba

Yana murmushin sai kuma ya gimtse fuska yana satar kallon su BS, tabas BS na cikin muguwar damuwar rashinta, yana hankalce da shi sai dai bashi da damar nunawa ko zakewa a lamarin dan a karkashinsa yake a yanzun

Kansa ya girgiza ya kai hannunsa na dama ya shafa uwar sumar da ya tara a kansa da sajen da ya tara tsabar damuwar da yake ciki sai kuma ya saki hannun nasa ya dantse lebensa na kasa yana kallon wajen dai bai kawar da idannuwansa ba yana mai ayanna ya Allah ya bayana masa wanda ya dauketa da ransa ido da ido!

Muryar BS ne ta dawo da shi hayacinsa, sanyin safiya dalbeji sai kadawa suke da shuke shuken cikin gidan,
A hankali ya kai dubansa wajen wada BS ya dakatar kar ta karaso wajen Abdul

Ido ya tsura mata,
Du ta fita hayacinta tamkar ba ita ce ta shigo da iya yi da kisisina da tarin iskanci a tare da ita ba,
A yanzu haka fitowar da ta yi doguwar bakar riga ce jikinta, gaba daya jikin nata sai rawa yake, hannayenta ta dago ta maraoraice fuskarta ta budi baki da kyar ta ce" ka taimake ni, kashe ni zai yi=?O?
Idannuwansa ya zaro, inda yana wulaga ido ya ga jan hasken abin harbi a jikin bishiyar dake kusa da shi, da sauri ya maida hankalinsa kanta sai dai me, BS da ya zabura da hanzari dan riketa ya yi wata irin juyowa da gudu yana ihun su tare Abdul su kare Abdul,

Wata irin girgije Hasana da ta je da niyar jan sa da karfi ta kai shi maboya ya yi kafin ya karasa da gudu inda aka harbeta a baya daidai kahon zuciya wanda ya sakata take wani irin abu tana zubar da jini ta bakinta idannuwanta na yin sama sama tana hahakewa ,

Mikewa ya yi shima da gudun balaki ya rufawa BS baya dan zuwa inda suke tsamanin an yi harbin, sai dai abinda suka tarar mutun yashe da shigar masu harbin nesa da alama an shamace shi a lokacin da ya yi harbin shima an harbe shi kuma duka kaf haka ba tare da an ji karar harbin ba

Lokaci guda kuma aanguwar ta kwashi kukan laluwa dan kuwa BS ya shaidawa polisai an kuma yin wani harbin, nan da nan maganar har ta hau sama wayoyi sun shiga kuka suna neman maganar Abdul,

Abdul ya jinginar da bayansa jikin garun wajen yana mai kallon gawar nan,
Dubansa ya maida tsakar gidansa inda aka yi harbin nan ya ga har an sakata cikin wata bakar jaka irin ta rufe gawa an dora gawarta saman gadon asibiti an shigar da ita cikin ambulance

Yana nan tsaye sai ga baban sojoji wanda yake aboki a gare shi ya hayo da kansa inda suke tsaitsaye,

Sai da ya dan ja ya kale shi kafin ya sara masa dan kuwa du girman sa girman aikin Abdul ya zarce nasa,

Wajen BS ya je inda BS kuwa ya sara masa, ya karbi bindigar yana jujuyata sannan ya kali BS ya ce" shi kadai ka samu a tare da shi?

BS ya gyada kansa yana kallonsa,

Mikewa ya yi ya dawo wajen Abdul ya tsaya ya ce" kar ka tayar da hankalinka abokina, zamu je da gawarwakin nan asibiti likitoci su bincika dan gane shi wannan sabuwar gawa ce ko tsohuwa?

Abdul dake bin bakinsa dake magana da kallo ya lumshe idannuwansa ya kuma bude yana kallon sa,

A hankali ya daga kafarsa ya taka ya je inda gawar ke kwonce wace aka hayo itama da niyar a rufe ta a tafi da ita ya duka wajen gawar ya saka yatsarsa mai bin banar yatsar a dan ramin harbin inda ya dangwalo jinnin dake baki baki wanda bai yi tauri ba gayanan shar a hannunsa ya dago da yatsar ya nunawa Baban sojojin mai suna Ahmad ya ce" wannan sabon harbi ne, domin jinnin da duminsa sannan bai yi kauri ko ya dunkule ba,

Ahmad ya kale shi da kyau kafin ya ce" aman, me hakan ke nufi?

Abdul ya karasa bakin windows din da daga nan aka harbi matar ya tsaya a hankali ya ce" hakan na nufin *Makashina na kusa sosai da ni, hakan na nufin makashina na cikin wannan benen a wannan lokacin*

Da sauri Ahmad ya matsa kusa da shi ya ce" ga polisai da sojoji du sun cika wajen sai bincike suke, gashi du mutane sai kaura suke daga anguwar babu wasu mutane da yawa bale har ya shige cikin mutane ya bace mana, ko cikin benen nan mutanen basu fi hudu ba du irin girman hotel din nan, kuwa, kar ka damu zamu same......


Kafin ya karasa muryar Muhamad ta karaso wajen, ya shigo da sauri hankalinsa a tashe ya nufo Abdul,

Ba wanda ya dakatar da shi sai dai binsa da kallo da mugun tausayin irin yanda ya damu da lamarin aminin nasa

Shi kansa Abdul ido ya kura mada har ya karaso ya rungume shi a jikinsa ( kun san ai larabawa saka mutun a jiki a wani abu bane, hakan gaisuwa ne ko nuna an damu da mutun), yana rungume shi ya ce" innalilahi wa.ina ilaihi raj.une, ya Abdellah, kana gannin bakin cikin rayuwa, irin haka sai ya saka mutun ya haukace ko zuciyarsa ta buga

Abdul ya lumshe idannuwansa ya damki hannunsa sannan ya cire shi daga jikinsa ya kuma lumshe idannuwansa ya bude, sai kuma ya yi wani dan malalacin murmushi ya ce" Muhammad, ka daina tsawalawa kanka damuwar nan, ji yanda zuciyarka ke bugawa, yannayin numfashinka na sauka da sauri sauri tamkar wanda ka yi gudu, haka kuma jikinka ya dauki dumi, sannan bana so kana zuwa inda nake a irin lokacin da ake harin rayuwana, Muhammad idan wani abu ya same ka zuciyata zata tsaya, bana tunanin zan iya ci gaba da tafia a matsayin mai hankali


Idannuwansa ya rintse da karfin gaske ya bude su inda suka kara rikidewa ya jimke hannayensa ya kaiwa garun wajen naushi da karfin murya ya ce"""



>???=???>???=?n? @&? *KUTKALE*=?n? @&?>???=???>???


*(PRISON)*

NA
*SAJIDA*

Marubuciyar

DUK KARYAR KADA

YAR MAHAUKACIYA

DAGA TAFIA DAUKAR SOJA

NEMAN NA KAINA

BANI DA ZABI

IDAN KA RAINA INDA KAKE

BAK'A CE

INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA,
NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON,
WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........

*WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA SANADIYAR RASHIN SAMUN ORANGE MONEY DA KUKE YI, KUNA IYA TURO HOTON KATIN SAHELCOM KO NA AIRTEL TA NUMBER KAMAR HAKA 91466605 SAI A SAKA KU A GRUP DIN, .....* taku ce, Sajida=?
?=?
?=?
?=?
?




31 / 54