Kutkale Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Sajida Niger Category :  Love

Chapter   50 / 54

147K to 150K   out of 159.5K words

zamani, wanda da iya ja kawai ake zana shi ana na kafar dama an gama na hagu

Katuwar wayar dake hannunta take dan jujuyawa,
Idan bata mance ba yau kwanansa uku kennan da tafia, tun da ya tafi bai kirayeta ba bai nemeta ba, a ganninta ai ita ya yiwa laifi ko?

Whatsupl dinta fa ya buda ta shiga , kan sunnansa ta shiga ta kirawa ido
Nan ta ga rabonsa da whatsup din jiya wajen karfe goman dare

Fita ta yi ta ajiye ta mikawa yarinyar hannunta na hagu ta shiga zana mata kunshin kadan ba mai yawa ba a hannun

A lokacin da aka gama mata ta salami yarinyar sannan ta mike ta shige daki dan yin wanka

Sosai ta gasa jikinta dan a yanzu hakan kawai take kafin ta samu ta ji dadin jikin nata

Fitowarta daga wanka ta ji tsayuwar mota

Da sauri ta mike ta je wajen windows din dakin jata ta dan leka

Daga motar ya fito, yana fitowa ya yi tsaye ya daga hannayensa ya wara kafafiwansa ya yi wata irin mika daga inda yake yana salati a hankali

Ido ta tsura masa tana kallonsa, wani irin farin ciki ne ta ji na ziyartarta lokaci daya, a hankali ta lumshe idannuwanta ta kuma budewa a kansa,
Juyawa ya yi ya dauko jakar laptop dinsa ya maida kofar ya rufe sannan ya kuma juyowa a hankali ya shiga takawa

Kamar daga sama ta ga Na.ima ta fito da gudu ta fada jikinsa

Gabanta ne ya kwonci kwonci ya fadi ,
Rungumeta ya yi a jikinsa kafin ya dan dagata ya shiga juyi da ita a hankali

Da sauri ta saki labulen ta yi gagawar fadawa saman bed dinta

Zuciyarta ne ta ringa ji tamkar ta faso kirjinta ta fito, kamar da wasa sai ji ta yi hawaye na neman zubo mata

Abdul kuwa na dan juyawa da Na.ima idannuwansa na kan kofar Hafsat

Ya san ba zata taba fitowa a irin wannan lokacin ba, sai dai ya kasa kwadaituwa da son ganninta
Duda magariba ta kawo kai gashi basa haduwa cin abincin dare, baya son kara rintsawa bai ganta ba

Haka suka juya suka shige bangarensa da Na.ima wace ta maida hankali sosai ta kula da mijinta cikin nutsuwa, abinda da jarababe daman ya kunso lamarinsa suna shigewa daka shiru kake ji bai kuma fitowa ba sai da lokacin sallar asubahi ta yi

Hafsat kam kuka ta kwana yi wanda ya matukar hadasa mata ciwon kai, gani take cin fuska ne, wulakanci ne , nuna mata ne zai yi ita ba kowa bace!


Wajen karfe shiga ya dan buga kofar dakinta ita kuwa a lokacin ta shiga wanka bayan ta gama sallah

Jin shiru ya saka shi zuwa bangarensa da kudurin daukan wayarsa ya yi kiranta haka kuma lokaci daya ya ringa jin gabansa na wani irin dokawa tamkar zuciyarsa zata fito ta balo ta bar jikinsa

Da sauri ya shige ya zarce kuryar dakinsa,
Na.ima dake zaune tana busar da gashin kanta ta yi gagawar juyowa tana kallonsa gannin kamar hankalinsa a tashe

Da sauri ya zauna saman bed dinsa hannunsa har rawa rawa yake ya shiga danna kiran numberta

Da sauri itama ta mike ta je kusa da shi ta zauna tana kallonsa, muryarta har rawa take ta ce" lallalafia? Me ke faruwa???

Abdallah dake kara danna kiran numberta aman ana ce masa wai a rufe ya kaleta da sauri ya ce" a a rufe numberta, bana samun numberta, kar dai a je ta kuma yi min fushi? Tun da na zo ban ji motsinta ba, Na.ima ina yar uwarki ta je??

Gabanta ne ya fadi, lokaci daya kuma ta hi zuciyarta ta yi mata bakinkirin
Ba zata manta ba a jiya a lokacin da yake kokarin shigarta a hankali ya furta sunnan kishiyarta kafin ko ankara ne ya yi ko me sai kuma ya yi shiru
Ita kennan du yanda zata nuna masa soyaya a banza ne?
Kennan ba zata taba yin daraja a wajensa ba dan ta kasance wace ta fara nuna masa tana son sa? Ji yanda hankalinsa ya tashi bayan ta ji dawowarsa aman bata fito ta gaishe shi a maysayinsa na mijinta ba, sai shine zai fito a yanzu a haka??

A hankali ta shiga sauke kafafuwanta kafin ta mike ta kama hanyar fita

Mikewa Abdul ya yo yana kallonta da mamaki,
Me aka yi? Kukan me take? Dan ya tambayeta yar uwarta ne zata yi fushi ta wani fice? Shi kam wai dama haka auren mata biyun yake da saka ciwon kai? Daga wace ke yin halin ko in kula da shi sai wace ke son fitar da sabon halaya?

Komawa ya yi ya zauna ransa na kuna
Bai gama tunanin ba ya ga ta dawo dakin

Yana kallonta ta zo har inda yake ta tsugunna gwuiwoyinta a kasa

Fashewa ta yi da kuka bayan ta kamo hannayensa

Tana kukan ta ce" dan Allah ka so ni, ka so ni Abdellah koda kwayar zara ne, dan Allah ka so ni, ka ga ni ba kudinka nake so ba, ba burina zama wata ba, Abdellah ni yar uwarka ce ta jini ko dan wannan na samu soyayarka ka ji??

Ta karashe tana kara fashewa da kuka tana dora kanta saman cinyarsa

Wani irin tausayinta ne ya ji ya tsarga masa

Fuskarta ya tsurawa ido yana kallonta, menene makusarta? Ita dai zuciya sakarai ce wace bata san ciwon kanta ba ko kadan, ita wace kake yiwa haukan ta nemeka ne?

A hankali ya dakar mata murmushi yana kallonta ya ce" wa ya ce maki bana son ki Na.ima?
Shin za.a iya hada shinfida ba.a son mutun?
Kin kasance mai hakuri da ni da kuma daukan nauyina
Tabas ina son ki Na.ima, ki daina saka damuwa a ranki haka kin ji?

Wata irin ajiyar zuciya take saukewa a kai a kai, tana kuma kallon fuskarsa kafin ta mike da sauri tana dariya ta tsere

Ajiyar zuciya shima ya sauke, a ransa kuwa ya yiwa kansa fadan cewa daga yau komai halin da zai shiga a kanta zai kiyaye nunawa a gaban yar uwarta


Can wajen karfe biyu na rana suna zaune suna niyar fara cin abinci inda hankalinsa kacokam na kam kofar falonsa, tunaninsa da dukan abinda ya shafi zuciyarsa na hangen kofa,
Yakan sauke ajiyar zuciya, kai sai ya rantse cewa har ya rame walahi!

Bayan ta zuba masa abincin ya gama haduwa ya saka cokali zai fara ci odannuwansa suka hango wani irin kyali

Bai san lokacin da ya yi sakala da baki yana kalonta,
Tun da suke, bai taba ganninta da mak up da shiga irin ta yau ba
Wani irin dogon takalmi mai tsini ne a kasan kafarta tana tafe yana dan bada wani sauti a hankali mai dadin sauraro

Ajiyar zuciya ya kuma saki yana son kawar da fuskarsa inda hancinsu ya shiga sanar masu da zuwanta inda wani dadadan kamshi ya yi masu salama

A hankali ya kai cokalin wajen bakinsa, sai dai gudun bugun zuciyarsa ya hana shi samun damar saka abincin a bakin bale har ya iya hadiyar abincin








To fa, shin xai kuwa iya??????>?#?>?#?>?#?>?#?


>???=???>???=?n? @&? *KUTKALE*=?n? @&?>???=???>???


*(PRISON)*

NA
*SAJIDA*

Marubuciyar

DUK KARYAR KADA

YAR MAHAUKACIYA

DAGA TAFIA DAUKAR SOJA

NEMAN NA KAINA

BANI DA ZABI

IDAN KA RAINA INDA KAKE

BAK'A CE

INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA,
NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON,
WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........

*WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA SANADIYAR RASHIN SAMUN ORANGE MONEY DA KUKE YI, KUNA IYA TURO HOTON KATIN SAHELCOM KO NA AIRTEL TA NUMBER KAMAR HAKA 91466605 SAI A SAKA KU A GRUP DIN, .....* taku ce, Sajida=?
?=?
?=?
?=?
?




6?? 6??


Kokarin kaucewa tsareta da kallo yake, sai dai abin na neman faskara

Wayarsa ya dauka da sauri ya danna kira ya kara a kunnensa

Yana amsa wayar da sam baya fahimtar abinda ake fada masa har ta karasa ta zauna wajen zamanta

Bayan salamar da ta yi bata kuma tofa komai ba sai hannunta da ya sha jan lale ta mika ta dauko zug din jus ta zuba a hankali ta shiga surba hankalinta kwonce

Tun da ta zo ta zauna Na.ima ta kasa katabus, nan take ta raina tata kwaliyar sannan ta cika da mamakin dama haka take take fama da hijab? Dama ta iya saka kaya? Dama tana da wannan tsadaden lesh din? Dama ta iya tafia da takalmi mai tsini aman bata sakawa?

Abincin ne ta ji ya fice mata a ranta, du sai take gannin kayan da ita ta saka basu kamo na Hafsat din ba,

Gannin ya kasa gama wayar gashi kuma ita gaskiya ba kuma zata iya ci gaba da zama dan du jinta take a takure ya sakata mikewa a hankali da niyar tafia

Hannunsa ya nuno mata alamar ta koma ta zauna dan haka sai ta koma cikin nutsuwa ta zauna tana sauraronsa har ya gama wayar

Yana gamawa ya dauki jus dinsa dake cikin gilas cop ya kai bakinsa a hankali
Lafiyayen sajensa dake kwonce luf luf luf ke kyalin gyara da yannayin nutsuwa a tare da shi ne ke nunowa da ka kale shi,

Bakinta ta tabe tana girgima ganta cikin dabara

Kunnayenta ne suka jiyo mata magana kamar haka" zata karasa kwanakinta da bata yi ba, sai ku dauki kwanan jiya a matsayin sadaka da kuma karbar kyauta daga hannun wace ta fi yinkurin badawa

Daga Na.ima har Hafsat ransu ne ya baci lokaci daya
Hafsat mamakin an daketa kuma an bi ta da mugayen magangannu suka sakata jin wani irin haushi
Na.ima kuwa haushin zai je ya kwana da matarsa ne ta ji, kai ita kam sai ta yi da gaske kafin soyayar jarumon mijinta ta yi mata ilah

A hankali Hafsat ta ce" , eyah, ai ba wani abu na bar mata na yau din ma

NA.ima ta kaleta da sauri, sai kuma ta ce" aa, ki rike abinki ...
Tana gama fada ta mike ta yi gaba
Shiru ne ys ratsa wajen na yan dakiku, shiru irin baban shirun nan baka jin karan komai sai na pamka

A hankali ta dan saci kallonsa, hakan ya hadasa mata faduwar gaba

Da sauri ta janye idannuwanta daga nasa da suka kada suka yi jajir yana kallonta

A hankali ta gyara kafafuwanta dan har wasu dan tawa rawa suka kwasa na tsoron yannayinsa

Da sauri ta ajiye kopin hannunta ta shiga kokarin mikewa daga saman kujerar

Bai hanata tashin ba, har sai da ta mike ta ajiye tissu din da ta goge bakinta sannan ta juya a hankali da niyar barin dakin tana mai jin matsanancin faduwar gaba

Bata kai ga fita ba ta ji gaba daya ta yi baya,
Ifannuwanta ta rintse dan ji ta yi an fizgota tsoron tikuwa a kas ya sakata razana da saurin kankame abinda ta ji ta jingunu da shi

Matsar da ya yi mata a jikinsa ya sakata fahimtar inda ta samu masauki,
Lokaci daya ta shiga ja da karfi dan kwatar kanta

Kin bata damar nan ya yi ta hanyar rungumeta sosai a jikinsa yana sauke ajiyar zuciya tamkar ya yi tsere

Dukan kirjinsa ta shiga yi kafin ta kece da kuka mai zafi,
Tana dukan nasa tana fadin" ka sake ni, ka sake ni Abdul, ba wulakanci bane? Ka ci gaba da nunawa duniya ko ni wacece a wajenka! Ka yi tafia ranar kwanana , a yanzu da ka dawo ka daukan min kwanana ka bata sai wani yanzu zaka wani ce na karashe ni da ba yar mai kudi ba ko? Ni da ba yar uwarka ba? Abdul me na tsare maka?

Jin bugun zuciyarta yake da karfin gaske , ashe ta ji ciwo? Kamar tana kishinsa? Shin kishinsa ne take ?

A hankali ya lalumi bakinsa
A sanu sanu ya kama lebenta, idannuwansa lumshe ya shiga tsotsarsu yana mai binta da tafiar tsutsa hankali kwonce

Hannunsa na dama ne ya samu ya zura cikin rigarta ta kasa , a hankali ya ringa yin sama da hannun har ya ji ya kai wajen da yake muradi.....
Cikin nutsuwa ya kamo kan da ya ji ya yi tauri sosai ba irin na da ba,
Dan mulmula shi ya shiga yi a hankali cikin wani yannayi na bukatuwa da nuni tamkar rayuwarsa na tafe ne da wannan muradi

Kafafuwansu suka gagara daukansu,
Aun manta inda suke,
A irin lokacin da suke
Irin halin fada da gabar da suke
Lokaci daya Abdallah ya shiga kokarin noma gonar da aka halata masa mai cike da kayan alatu,
A nan a irin wannan lokacin ya yi fatali da rigar dake jikinta, jikinsa na kyarma ya dage zanin da ta daura domin ya kasa samo zaren daurin gashi jininsa a akaifa ,
Bai iya gane kan yanda zai cire pant din jikinta ba sai gefe da ya matsar da shi gaba daya jikinsa na wani irin kyarma ya shiga baiwa wannan gefe wani irin kulawa mai zafi cike da ma.ana
Ita kanta, bata taba jinsa har cikin ranta irin na yau ba,
Sam bata ji mugun zafin da takan ji a da ba, sai wani irin hauhawa da jininta ke yi ta hanyar karbar zafafan sakwonnin Bawan Allah
A hankali ta kamo kansa ido cikin ido tana kallonsa ta hade bakinta da nasa....
Abinda bata taba yi masa ba, bata taba taimaka masa ko bashi gudunmuwa ko nuna masa cewa yes shi din wajen hutunta ne sai yau....
Hakan ya kara gigita shi, ya rikita shi, sai da ya cire bakinsa da dan karfi ya ce" *wayo, wayo, wayo Allahna....yar malan zaki kashe ni*...kafin ya ci gaba da....


Kai na fa yi rashin munya yau

>???=???>???=?n? @&? *KUTKALE*=?n? @&?>???=???>???


*(PRISON)*

NA
*SAJIDA*

Marubuciyar

DUK KARYAR KADA

YAR MAHAUKACIYA

DAGA TAFIA DAUKAR SOJA

NEMAN NA KAINA

BANI DA ZABI

IDAN KA RAINA INDA KAKE

BAK'A CE

INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA,
NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON,
WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........

*WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA SANADIYAR RASHIN SAMUN ORANGE MONEY DA KUKE YI, KUNA IYA TURO HOTON KATIN SAHELCOM KO NA AIRTEL TA NUMBER KAMAR HAKA 91466605 SAI A SAKA KU A GRUP DIN, .....* taku ce, Sajida=?
?=?
?=?
?=?
?






6?? 7??


Sun matukar gurzar junansu wanda Hafsat ta mugun bashi mamaki,
Ta dauke shi, ta jure shi, ta sakar masa jiki yanda yake so

Bayan komai ya lafa, lake yake da jikinta nan saman tils din, sanyin wajen na ratsa su aman ko daya basu da niyar gane cewa wajen nan akoy sanyi

Ajiyar zuciya suke saukewa a kai a kai, gaba dayansu idannuwansu a lumshe suke,
A hankali ya kai hannunsa kan cikinta yana shafawa, da zata kara masa da ya kara....bai taba jin irin wannan lamari ba, ko dan a yau ta bashi hadin kai? Ba wani baban abu ta yi masa na a zo a gani ba , sai dai sam batai masa gardama ba, sannan du inda ya kai hannunta zata aminta ta lalubi wajen cikin nutsuwa, wani irin ni.imar da bai san mace nada ita ba ya tsinta a eajen yar malan, a wajen Bodyguard, yar da ta yi prison, ta yi formation, ta yi zaman saka kananun kaya dan aikinta, ashe suma irinsu nada ni.ima haka?

Wata ajiyar zuciyar ta sauke a bangarenta, haushin kanta take ji na irin yanda ta mugu mugun jin dadin kasancewa da shi a irin wannan lokacin harma ta manta irin wulakancin da ya yi mata,

A hankali ta saka hannunta dan cire nasa, sai dai ji ta yi ya kara matseta ya kankameta a jikinsa
Wata irin kunya ce ta ji ta rufeta jin a yanda yake har yanzu, ita kanta a irin halin take dan haka ta shiga kiciniyar kwace kanta

Da sauri ya dora habarsa saman kanta, murya can kasa ya ce" shuiiiiiiiiiiit *Amatullah*

irin yanda ya ja sunnan sai da ta ji gaba daya jikinta ya amsa, lokaci daya tsoro ya darsun mata , tsoro ne ya shigeta da fargabar menene wannan kuma ke damunta? Yaya abin dake bakon lamari a wajenta ke neman zame mata wani banban muradi na zuciya?

*kar ki raba jikina da ni.imtacen dumin jikin ki da kanshi mai dauken nazarina*

Ajiyar zuciya ta sauke mai karfi kafin ta kara jan jikinta tana mai jin haushin kanta, domin maganar tasa ta kara birgeta fiye da fushin da take

Mikewa ya yi zaune dangalgal, ba wata kunya ko tunanin rufe yannayinsa ya kamo hannunta ya ce" menene???

Da sauri ta rintse idannuwanta zuciyarta ta shiga dokawa fiye da da, muryarta ne ta shiga rawa rawa a lokacin da ta buda bakinta ta ce" i.m tired, zan je dakina

Murmushi ya saki gannin yanda take kakaucewa kamar ba mijinta ke gabanta ba, salon kunyar tata kuma sai ta bashi sha.awa,
Lebenta ya kurawa ido irin yanda ya yi jajajir tsabar ya sha wahala yau a hannunsa, sai rawa rawa yake
A hankali ya duka sosai kusa da ita ya damki leben nata ya shiga tsotsa
Bata san daga ina ba, bata san ta yaya ba, ita dai ta tsinci kanta da daukan hannunta na dama ta talabo shi da kyau

50 / 54