ba sannan ya yi serving........
YouTube channel *STYLISH TV* https://www.youtube.com/channel/UCeGSNgC7XO2yjL5Au6LYp2g
*(KUYI MANA SUBSCRIBE OUR GOOD PEOPLE, MUNA GODIYA KODA YAUSHE)*
*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A*💪
*ALBISHIRIN KU MUTANEN KIRKI? KUNGIYAR HASKE WRITERS ASSOCIATION*
*TAZO MUKU DA SABON TAKU, SABUWAR FITA, SABON KARUWA, SABON ILIMI, SABON NISHAƊI SABON KARATU SABON AJI.*
*INDA SUKA ZO MUKU DA K'YAYATATUN LITTATTAFAI GUDA 7, WANDA ZASU NISHADANTAR DAKU SU FADAKAR DAKU. WANDA GWARAZAN MARABUTAN KU ZASU GABATAR*
*IBTISAM:- NA AYUSHER MUH'D*
*WATA SOYAYYA:- NA OUM HANAN*
*WASU MAZAN:- NA BILLY S FARI💎*
*NIDA RAHEEMA:- NA ASMY B ALIYU👄*
*ZO GARE NI:- NA HAJJA CE👈*
*KUKAN ZUCI:- NA SLIMZY*
*AZAAD JUNAID (the young billionaire):-NA JEEDDAH ALIYU*
*TAKUN HASKE TOP 10 BATCH A BASU TSAYA NAN BA, ZASU GABATAR MUKU DA WASU SHIRYE SHIRYENSU*
KALOLIN GIRKI TARE DA:- *DEEJARH BERVER*
SHIRIN
YADDA AKE HADA MAGUNGUNAN KARIN NI'IMA DA INFECTION (NI'IMARKI A TAFIN HANNUNKI) TARE DA *MAMAN KHADIJA*
SHIRIN TSAFTA YADDA ZAKI GYARA JIKINKI DA MATSALOLIN JINI TARE DA:- *UMMI AISHA*
*ZASU KARA MUKU HASKE AKAN ABUBUWA DA SUKA SHA KANKU, MATSALAR AURATAYYA MATSALAR INFECTION, MATSALAR NI'IMA, MATSALAR FUTAR ISKAR GABA, MATSALOLI DA DAMA.*
*DUK ZAMU GABATAR DA WANNAN KARATU NE TA HANYAR WAYOYIN SADARWA, WATO WHATSAPP GROUP'S*
GARABASA MAI CIKE DA ALBARKA DA KUMA KARUWA. GABA D'AYA WANNAN AJI ZAIZO MUKU NE AKAN 500 naira only...Nair ɗari biyal kacal.
*GA MAI BUKATAR BIYAWA KANSA KO KANWA KO MATA KO YAN UWA YA KASANCEWA DA TAKUN HASKE TOP 10 BATCH A*
*SAI YA TURA KUDINSA TA*
2083371244
Zenith Bank
Aisha M.Salis
*Seka tura shedar biyan kud'inka zuwaga wannan lambar*
+447894142004
*Ko kuma tura katin waya na MTN ta wannan number👇🏼👇🏼*
07043079282
*Shaidar biya ta wannan* 07065283730
*DUK AKAN 500NAIRA ONLY MACCEN DA TA'ISA TA SAN KANTA BAZATA BAR DAMAR NAN TA WUCETA BA!*
*ƳAN NIGER🇳🇪, ZAKU IYA TURA KUƊINKU 550F TA NITA, AMANA, AL'IZZA, BENIF KO ZEINA GA WANNAN LAMBAR* +227 96 91 36 36 *SUNA* RAHINA daga Niamey.
*HAJJA CE 👈 *
2/4/22, 11:16 - Buhainat: *ZO GARE NI....*
Free page 4
Na
*HAJJA CE 👈*
Wattpad:- Hajjac
*Haske writer's association*
(Home of expert and perfect writers)
*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A*
2022
Lumshe ido ya yi yana sakin murmushi mai cike da nishadin samun cikakkiyar nutsuwa tare da tauraruwar matarsa. Shima baccin ne ya ɗauke shi, dan haka ya yi abinsa cikin nutsuwa. Sautin kukan ta ne ya farkar dashi, ya tashi da sauri ya fito zuwa gurin ta inda ya tarar da ita tana ta ihu tare da rike k'asan skirt d'in ta kamar wacce aka ce za'a yanka. Cikin mamaki yake kallonta tamkar be san abin da take yiwa ihun ba, ya riko kafadunta gam yana kallon fuskarta yace.
“Menene?? Cikin kuka mai gigita zuciya take cewa.
“Zafi nake ji... Wayyo Allah gurin ya min nauyi na shiga uku na lalace.?
“A Ina kike jin zafin? Cikin ki ko mararki.?
Ya tambaye ta yana shafar kanta cike da lallashi. Ita kam gabaki ɗaya a ruɗe take tana ta kuka ta nuna masa ƙasanta idanunta a lumshe sai girgiza kai take saboda wani rad'ad'i da take ji.
“Muga me ya samu gurin.?
Bata hanashi gani ba saboda ba a cikin hankalinta take ba, burinta kawai ya gano mata abinda yake damun gurin har take jin wannan zugi kamar na zubar barkono. Skirt d'in ya ɗaga yana murmushin mugun ta, can ya fito da kansa kamar wani mai karbar haihuwa, ya kalleta yana ta ƙoƙarin had'iye dariyar da take son kofsa masa.
“Na kasa gane ko menene gaskiya, amman dai naga harda jini a gurin.?
Ai Feenah naji kawai ta sake rushewa da kuka, ya zauna yana ta faman lallashi har tayi shiru yace cikin sanyin rai.
“Bari na hada miki ruwan dumi, Ina jin idan kika shiga Zaki ji dadi zai kuma rage yi miki zugin.? Cikin zubar hawaye tace.
“Ruwan zafi? Ni dai a'a kar ya kuma yi min zafin.?
Ya sake rungume ta wanda a da ko kusa da ita bata bari yaje. Yau gata malemale a tsakiyar jikinsa tana neman ya taimaka mata ta samu sassaucin azabar da take ji.
Daukarta ya yi suka shiga bathroom ya zaunar da ita gefen bathtub tare da tarar mata ruwan, yasa hannu yaji ya yi yadda ake son mutum ya shiga sannan ya fara Kokarin cire mata kaya, a nan ta dakatar dashi tana turo baki tace.
“Ka barshi zan iya.?
Kafaɗa ya daga ya juya ya fito cike da dariyar k'eta, wai shi take b'oyewa jikinta bayan ya gama kare masa kallo. Yana zaune yana jiyo ihunta be yi gigin shiga ba tsawon lokaci, daga baya ya tashi yaje ya bud'e kofar yana faman kawar da kai shi a dole ba zai kalleta ba. Taji daɗi kuwa duk da cewar tana sunkuye ne ta kasa zama a cikin ruwan yace mata.
“Kin yi ne??
“Ni bazan Iya shiga ba wallahi da zafi, na surka kuma har yanzu ruwan yaki dena zafin.?
“Toh kina son na taimaka miki ne Feenah??
Sai kawai ta fashe da kuka tana cewa 'eh' ya taimaka mata. Sultan ya je da taimakonsa ta gasa jikinta yace tayi wankan tsarki dan yana tunanin jinin da ya fita dole sai anyi masa wankan tsarki. Tayi kamar yadda ya umarce ta sannan ya nadota cikin towel suka fito, ya kwantar da ita a kan gadonta tare da buɗe wardrobe d'in ta ya zabo mata kaya marasa nayi.
Da ido take binsa da kallo, gabaki ɗaya sai taga ya juye mata kamanin Areef. Suka had'a ido ta sakar masa da wani irin kyakkyawan murmushi, wanda Sultan ya yi zaton ko na taimakon da yake yi mata ne yasa yanzu ta fara sakkowa harda gudun mawar murmushi.
Ya karaso kusa da ita tare da mika mata kayan ya kai mata sumba a gefen kumatunta na hagu tare da furta.
“Ina son ki Feenah.?
Muryar Sultan ta katse mata tunanin da ta fad'a ciki, nan da nan ta ɗago tare da kallansa, ganin yana mata kallon kurrulla yasa ta juya masa baya tana jan d'an karamin tsaki. Ganin zata dawo normal yasa shi barin ɗakin shima yaje ya yi wankan ya shirya cikin kananun kaya jeans da riga armless sai zuba k'amshi yake yi. A kwance ya sameta kan gado tana faman danna iPad d'in ta, duk da taji shigowarsa hakan be sa ta kallesa ba bare taga a yanayin da yake ba.
“Zanje na dawo, idan kina son wani abun ki min text message.?
Feenah tayi masa banza kamar ba da ita yake ba, a ransa yace 'ta dawo hayyacinta gashi nan ta dora ma a inda ta tsaya' ya juya tare da ficewa ya barta. Ita kuma ta juyo tana bin kofar da harara cike da jin wata zazzafar tsanar shi a zuciyarta.
Tun daga wannan lokacin Sultan yake amfani da kwayar sanya bacci yana tarayya da matarsa Feenah, duba da yadda bata amince masa yasa shi zabar wannan hanyar wajan ganin ya biya buk'atarsa akan ta.
Ga wata kulawa ta musamman da Sultan d'in yake nuna mata, duk iya rashin mutuncin da zata yi masa baya daga kai ya kalla bare har ya dame shi. Ana cikin haka ne ta fara laulayi wanda ta rasa ko na menene, ga kasala da yawan kwad'ayi musamman na manja da yajin tafarnuwa.
Duk lokacin da tace masa ya kaita asibiti sai yace mata to amman ba zai kai ta ba, ya zamana ko school ba ta iya zuwa saboda yawan bacci da amai. Ranar wata Monday ne ta takura masa akan ita sai taje makaranta saboda ana ta yin abubuwa bata nan, daman ya santa da kafiya sai ya ɗauke ta suka tafi, ta shiga ajin su ƙawayenta suna ta tsokanar ta akan cewa tayi kiba tayi kyau na musamman. Ita dai kawai tana jin su bata ce komai ba har aka tashi. Cikin sauri ta nufi motar su kawarta Amal tace dan Allah tana son su ajiye ta a asibiti.
Suka ɗauke ta kuwa suna tafiya sai ga sultan yazo daukarta. Ya sha zama da dube-dube amman babu ko mai kama da ita. Feenah kuwa tana can tana ƙoƙarin ganin likita, da yake tana da experience a ilmance ta dinga yin komai har ta samu ta shiga office d'in Dr Sharif, wanda shima ɗan asalin Nigeria ne karatu yazo ya kammala har ya samu aiki a can ya yi aure harda yarsa guda daya. Sai da ya gama rubuce-rubucensa kafin ya dago ya kalleta.
“Yan mata lafiya dai ko??
Feenah taja numfashi mai tsayi kafin ta fashe da kuka, Dr Sharif ya tsaya yana binta da kallon mamaki. 'Ya daga tambaya sai kuka kamar dai dama jira take yi ya tanka mata? Sai dai ganin ta da kuma auna shekarunta da ya yi ne ya sa mamakin nashi sauyawa, zata Iya yin fiye da haka ma kasan cewar har yanzu bata wuce tana gaban iyayenta ana kulawa da ita ba.
“Kiyi hakuri ki sanar dani abinda yake damunki kinji little girl.?
Bayan hannunta tasa ta shiga share hawayen tare da sanar dashi duk abinda yake faruwa da ita, hatta yanayin bacci da farkawa taji kasanta na zafi duk ta sanar dashi, inda ya tambaye ta cewa.
“Aure aka yi miki ne?? Ta gyada kai alamar eh.
“Toh yanzu Ina mijin naki?? Ragowar hawayen suka ƙarasa zirarowa ta ce.
“Baya nan.?
Rubuce-rubuce Dr Sharif ya yi sannan ya kuma ɗagowa ya kalli Feenah cike da kulawa yace.
“Amman ai kinsan cewa idan akai aure namiji ya kusance ka dole zaka Iya samun ciki ko.?
Gyada kai tayi a iya fahimtar da ta yiwa maganar Dr. Yaci gaba da cewa.
“Toh ke tunda ya aure ki kun daɗe be kusance ki ba?? Tace.
“Ai bana kulashi, Iya Kaci ya kai ni makaranta ya dawo dani ko magana bana son ya yi masa saboda ni bashi nake so ba aka aura min.?
Cike da ɗinbin mamaki Dr Sharif ya kuma kallonta har yana zare glass d'in dake manne a idanunsa.
“Kina nufin baki taɓa bashi kanki ba?? Ta zaro ido.
“In bashi kai na Dr? Toh ni kuma fa, sai in kashe kai na saboda shi?? Ganin ba ta gane maganar tashi ba yasa shi cewa.
“No Nafisa ba haka nake nufi ba, Ina nufin be taɓa mu'amula dake ba? Baku taba kwanciya guri ɗaya ba ya yi miki wani abun.??
Ta sake gyada masa kai alamun eh basu taba kwanciya tare ba duk da cewa bata gane ba sosai. Da kanshi cikin tambayoyin da yake yi mata yasa tayo fitsari ya gwada sannan ya gano cewa mijin na ta sai ya gusar mata da hankali sannan yake mu'amula da ita. Bayani ya yi mata sosai yadda zata fahimci abinda yake nufi. Daga karshe ya kare da cewa.
“Yanzu ciki gareki na wata ɗaya da sati ɗaya, shi yasa kike jin wannan kwad'ayin da kuma kasala. Kiyi hakuri da kaddarar da Allah ya ɗora miki na auran sa tunda gashi nan harda rabo a tsakani, ba kisan abinda Allah yake nufi ba da hakan.?
Feenah tun bayanin da ya yi mata dalla-dallah na cewa Sultan yana sa mata kwaya a lemo dan ya dinga samunta, ya yi mata bayani game da yadda abin yake, shikenan tunanin Feenah ya tsaya daga duk wani bayani da Dr Sharif yake yi. Wata mummunar tsanar Sultan ta sake tsaya mata a wuya fiye da yadda take jin sa a farko.
Nan dai ta samu Dr ya rubuta magani yace ta dinga amfani dashi saboda lafiyarta da ta abin da ke cikin nata. Da kyar Feenah ta iya baro asibitin ta fito bakin titi tare da samun taxi ta shiga, da kyar ta Iya samun dama ta gaya masa inda zai kai ta daga nan ba ta kuma cewa komai ba har suka je. Kudin sa ta mika masa ta shiga gidan, tana murd'a kofar Sultan shima yana dawowa cike da tashin hankali.
Kitchen ta wuce ta dauki sabuwar wuka tana shafawa zuciyarta na yi mata hud'ubobi daban-daban akan irin matakin da zata dauka na fansar rainin hankalin da ya yi mata ba tare da saninta ba. Sink ta nufa tare da tara cup ta dibu ruwa tasha dan tayi alkawarin ba zata kuma ci ko shan wani abu da zai ajiye a gidan ba. Shi kuma yana can ɗakuna yana ta nemanta bata nan, sai ya taho kitchen d'in suka yi kicibus da juna.
Cikin sauri ta ɗago wukar tare da saita shi tana zubar da hawaye idanunta a waje jikinta na kyarma take son aiwatar da kuduri umarnin da zuciyarta ke yi mata.
“Feenah menene haka baki da hankali ne??
Kamar wata zararriya haka take yin kansa yana kufcewa tace.
“Wallahi idan baka rabu dani ba sai na kashe ka Sultan, na tsaneka tun ba yau ba, gashi na kuma tsanarka bana son ganinka cikin rayuwa ta.?
“Naji Feenah amman ki ajiye wukar sai muyi magana please.? Cike da masifa tace.
“Bazan ajiye ba, naki na ajiye ɗin azalumi macuci kawai. Kuma wallahi sai ka sake ni sakin da babu dawowa gareka.?
Ganin abin nata ba barazana bane da gaske idan ya bari zata iya illata shi, yasa Sultan janyo jarumtarsa da karfinsa. Sai dai kafin ya kai ga aiwatar da abin da ya yi niyar yi Feenah ta yo wata irin sufa kansa ta d'aga wukar tare da zura ta a............
*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A*💪
*ALBISHIRIN KU MUTANEN KIRKI? KUNGIYAR HASKE WRITERS ASSOCIATION*
*TAZO MUKU DA SABON TAKU, SABUWAR FITA, SABON KARUWA, SABON ILIMI, SABON NISHAƊI SABON KARATU SABON AJI.*
*INDA SUKA ZO MUKU DA K'YAYATATUN LITTATTAFAI GUDA 7, WANDA ZASU NISHADANTAR DAKU SU FADAKAR DAKU. WANDA GWARAZAN MARABUTAN KU ZASU GABATAR*
*IBTISAM:- NA AYUSHER MUH'D*
*WATA SOYAYYA:- NA OUM HANAN*
*WASU MAZAN:- NA BILLY S FARI💎*
*NIDA RAHEEMA:- NA ASMY B ALIYU👄*
*ZO GARE NI:- NA HAJJA CE👈*
*KUKAN ZUCI:- NA SLIMZY*
*AZAAD JUNAID (the young billionaire):-NA JEEDDAH ALIYU*
*TAKUN HASKE TOP 10 BATCH A BASU TSAYA NAN BA, ZASU GABATAR MUKU DA WASU SHIRYE SHIRYENSU*
KALOLIN GIRKI TARE DA:- *DEEJARH BERVER*
SHIRIN
YADDA AKE HADA MAGUNGUNAN KARIN NI'IMA DA INFECTION (NI'IMARKI A TAFIN HANNUNKI) TARE DA *MAMAN KHADIJA*
SHIRIN TSAFTA YADDA ZAKI GYARA JIKINKI DA MATSALOLIN JINI TARE DA:- *UMMI AISHA*
*ZASU KARA MUKU HASKE AKAN ABUBUWA DA SUKA SHA KANKU, MATSALAR AURATAYYA MATSALAR INFECTION, MATSALAR NI'IMA, MATSALAR FUTAR ISKAR GABA, MATSALOLI DA DAMA.*
*DUK ZAMU GABATAR DA WANNAN KARATU NE TA HANYAR WAYOYIN SADARWA, WATO WHATSAPP GROUP'S*
GARABASA MAI CIKE DA ALBARKA DA KUMA KARUWA. GABA D'AYA WANNAN AJI ZAIZO MUKU NE AKAN 500 naira only...Nair ɗari biyal kacal.
*GA MAI BUKATAR BIYAWA KANSA KO KANWA KO MATA KO YAN UWA YA KASANCEWA DA TAKUN HASKE TOP 10 BATCH A*
*SAI YA TURA KUDINSA TA*
2083371244
Zenith Bank
Aisha M.Salis
*Seka tura shedar biyan kud'inka zuwaga wannan lambar*
+447894142004
*Ko kuma tura katin waya na MTN ta wannan number👇🏼👇🏼*
07043079282
*Shaidar biya ta wannan* 07065283730
*DUK AKAN 500NAIRA ONLY MACCEN DA TA'ISA TA SAN KANTA BAZATA BAR DAMAR NAN TA WUCETA BA!*
*ƳAN NIGER🇳🇪, ZAKU IYA TURA KUƊINKU 550F TA NITA, AMANA, AL'IZZA, BENIF KO ZEINA GA WANNAN LAMBAR* +227 96 91 36 36 *SUNA* RAHINA daga Niamey.
*HAJJA CE 👈*
2/4/22, 11:17 - Buhainat: *ZO GARE NI....*
Free page 4
Na
*HAJJA CE 👈*
Wattpad:- Hajjac
*Haske writer's association*
(Home of expert and perfect writers)
*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A*
2022
Lumshe ido ya yi yana sakin murmushi mai cike da nishadin samun cikakkiyar nutsuwa tare da tauraruwar matarsa. Shima baccin ne ya ɗauke shi, dan haka ya yi abinsa cikin nutsuwa. Sautin kukan ta ne ya farkar dashi, ya tashi da sauri ya fito zuwa gurin ta inda ya tarar da ita tana ta ihu tare da rike k'asan skirt d'in ta kamar wacce aka ce za'a yanka. Cikin mamaki yake kallonta tamkar be san abin da take yiwa ihun ba, ya riko kafadunta gam yana kallon fuskarta yace.
“Menene?? Cikin kuka mai gigita zuciya take cewa.
“Zafi nake ji... Wayyo Allah gurin ya min nauyi na shiga uku na lalace.?
“A Ina kike jin zafin? Cikin ki ko mararki.?
Ya tambaye ta yana shafar kanta cike da lallashi. Ita kam gabaki ɗaya a ruɗe take tana ta kuka ta nuna masa ƙasanta idanunta a lumshe sai girgiza kai take saboda wani rad'ad'i da take ji.
“Muga me ya samu gurin.?
Bata hanashi gani ba saboda ba a cikin hankalinta take ba, burinta kawai ya gano mata abinda yake damun gurin har take jin wannan zugi kamar na zubar barkono. Skirt d'in ya ɗaga yana murmushin mugun ta, can ya fito da kansa kamar wani mai karbar haihuwa, ya kalleta yana ta ƙoƙarin had'iye dariyar da take son kofsa masa.
“Na kasa gane ko menene gaskiya, amman dai naga harda jini a gurin.?
Ai Feenah naji kawai ta sake rushewa da kuka, ya zauna yana ta faman lallashi har tayi shiru yace cikin sanyin rai.
“Bari na hada miki ruwan dumi, Ina jin idan kika shiga Zaki ji dadi zai kuma rage yi miki zugin.? Cikin zubar hawaye tace.
“Ruwan zafi? Ni dai a'a kar ya kuma yi min zafin.?
Ya sake rungume ta wanda a da ko kusa da ita bata bari yaje. Yau gata malemale a tsakiyar jikinsa tana neman ya taimaka mata ta samu sassaucin azabar da take ji.
Daukarta ya yi suka shiga bathroom ya zaunar da ita gefen bathtub tare da tarar mata ruwan, yasa hannu yaji ya yi yadda ake son mutum ya shiga sannan ya fara Kokarin cire mata kaya, a nan ta dakatar dashi tana turo baki tace.
“Ka barshi zan iya.?
Kafaɗa ya daga ya juya ya fito cike da dariyar k'eta, wai shi take b'oyewa jikinta bayan ya gama kare masa kallo. Yana zaune yana jiyo ihunta be yi gigin shiga ba tsawon lokaci, daga baya ya tashi yaje ya bud'e kofar yana faman kawar da kai shi a dole ba zai kalleta ba. Taji daɗi kuwa duk da cewar tana sunkuye ne ta kasa zama a cikin ruwan yace mata.
“Kin yi ne??
“Ni bazan Iya shiga ba wallahi da zafi, na surka kuma har yanzu ruwan yaki dena zafin.?
“Toh kina son na taimaka miki ne Feenah??
Sai kawai ta fashe da kuka tana cewa 'eh' ya taimaka mata. Sultan ya je da taimakonsa ta gasa jikinta yace tayi wankan tsarki dan yana tunanin jinin da ya fita dole sai anyi masa wankan tsarki. Tayi kamar yadda ya umarce ta sannan ya nadota cikin towel suka fito, ya kwantar da ita a kan gadonta tare da buɗe wardrobe d'in ta ya zabo mata kaya marasa nayi.
Da ido take binsa da kallo, gabaki ɗaya sai taga ya juye mata kamanin Areef. Suka had'a ido ta sakar masa da wani irin kyakkyawan murmushi, wanda Sultan ya yi zaton ko na taimakon da yake yi mata ne