Zo Gare Ni Inda Zuciya Ta Sami Mafaka By HAJJA CE

Author :  HAJJA CE Category :  Romance

Chapter   21 / 38

60K to 63K   out of 113.7K words

da tayi masa.

"Wallahi bazan sakeka ba, wayyo Mamah Yaya Areef zai gujeni." Ta faɗa cikin fashewa da kuka. Ya shiga masifa ganin taki bashi damar guduwa.

Dai-dai lokacin magen ta haye kan gadon Areef, wani uban ihu Iman ta saki tare da ɗanewa a jikinsa, shima saboda tsoro besan lokacin da yai mata ɗaukar jarirai ba. Sai kuma suka ga Wal...! An kawo wuta, akan idanun Areef magen nan ta ɓaci ɓat tamkar walkiya. Ya sulale a gurin yana sakin baki tamkar wani lusari. Iman kuwa yadda taji ya sauke guiwoyinsa kan tiles gabaki ɗayan su sun zube kasa yasa ta shiga buɗe ido a hankali ta sauke su akan fuskarsa.

Idanunsa kyar akan gadon itama tai saurin juyawa ta kalla, babu mage babu labarinta. Ta sake maida ido kan fuskarsa taga still baya ko ƙiftawa, sauka ta yi daga jikinsa hakan yasa shi dawowa daga mugun mamakin abin al'ajabin da ya gani. Wani kakkauran yawu ya haɗiya tare da cewa.

"Gaskiya ne Iman wallahi akwai aljanu a gidan nan." Da sauri tace.

"Kaima kaji su ko.?" Ya kalleta yana girgiza kai yace.

"Bajinsu nayi ba, ganinsu nayi da idona." Ta fashe da kuka.

"Daman na gaya maka, nifa shafani aka dinga yi, aka dinga taɓa min nan da nan harda n...." Tayi shiru ganin ya kura mata ido alamar jira yaga ta nuna gurin.

Kin nunawa tayi ta sake matsawa kusa dashi tana jan numfashi. Areef ya shiga sosa zagayayyen gashin bakinsa tare da kamo hannunta suka miƙe tsaye yace.

"Bazan iya kwana a ɗakin nan ba, zo mu koma falo gashi sun kawo nepa."

Babu musu ya buɗe suka fito ya sake kullewa, a cewar zuciyarshi idan yasa mukulli koma meye bazai iya buɗewa ba bare ya biyo su. Ya kaita kan doguwar kujera yana cewa.

"Kwanta a nan kiyi bacci." Iman ta ware idanu,

"A ina?!" Ta faɗa cikin zare ido.

Zama yai saboda gabaki ɗaya a gajiye yake, gashi idanunsa sun soye bayajin koda gyangaɗi bare akai da yin bacci. Ganin ya zauna yasa da kwanciya ta ɗora kanta saman cinyarsa sai faman riƙe masa ƙasan wando take yi dan karya gudu. Yaja ƙaramin tsaki ita gani take kamar guduwa zai yi, bata san shima a wannan halin da ake ciki ba zai bari su rabu ba, gwara suna ganin juna koma mene zai zo.

Tsawon lokaci yana jiran yaji motsi bega komai ba. Samun kashi ya yi da sanya hannu saman kanta ya ɗan zare ɗanƙwalin, bakin gashinta ya kurawa ido yana tuna lokacin da take ƙarama Mamah nayi mata three baby's asa mata ribbons masu kyau, idan ta fito falo tana wasa saika ganta tamkar wata ƴar masu kuɗi. Ya sake samun kansa da juyo da fuskarta idanunta a rufe alamar tana son tayi bacci, da yaga tana sauke numfashi ne yaji yana sha'awar ɗora leɓansa akan nata saboda ba karamin burgeshi ya yi ba, gabaki ɗaya ya sha'afa cewar ƙanwarsa da yake ganin ko zasu dauwama tare bazai taɓa jin sha'awar komai nata ba da sunan zai ji a jikinsa.

A hankali ya ɗora leɓansa ba tare da ya kuma motsashi ba, so yake yagani ko idanunta biyu amman yaga ko motsawa batayi. Murmushi ya saki tare da kuma manne lips ɗinsa kan nata, nan da nan gangar jikinsa ta fara wani irin tsuma, ya dinga jin wani irin zir...zir tun daga babban yatsan kafarsa har zuwa tsakiyar kanshi sakamakon numfashinta da yake sauka kan fuskarshi.

Iman taja ajiyar zuciya cikin ɗan ƙaramin baccin da ya fara fizgarta, hakan kuma yayi sanadin da yasa Areef yaji wani irin shock har besan lokacin da ya kamo fuskarta ya shiga ba yi mata wani irin kissing. Kamar a mafarki Iman taji ana yi, can taji saukar hannunsa a kan ƴan fitilun da ya raina yake ganin ba komai bane ba sai na ƴar tsana. Kyar Iman ta buɗe ido ta zuba su a saman fuskar Areef, kamar ance masa ta farka ya buɗe nashi idanun suka yi four eyes.

Kunya ta yi masa wani irin lulluɓi a sassan jikinsa, ya riga yasan ta gama ganinsa sai dai kuma ina mafita? Iman kuwa tunani ta tafi Anya bashi bane ɗazu yake mata haka? Toh idan shine waye taga ya wuce a lokacin da yake tambayarta dalilin fitowa? Wai shi haka yake? Babu kunya bare tsoran Allah ya iya kissing ɗin ta? Shima sai tunanin mafita yake, still basu dena kallon juna ba sannan fuskarsu tana gaf da juna. Ai kawai sai taga ya zaro ido yana haɗe rai tare da kuma kamo fuskarta ya maida bakinsa cikin nata. Sai da ya gama tsotsa sannan ya cakumota yana cewa.

"Nasan kina tunanin mijinki ne yake miki ko?" Kafin ta bashi amsa ya bushe da dariya yana sake zaro mata idanuwa.

Iman da ta daɗe da gigicewa ta saki kuka ta riga ta gama tabbatar da aljanin ya shiga jikin Areef yake mata wannan abubuwan. Sauran kaɗan dariya ta subuce masa amman ya daure so yake tasan cewar bashi ya aikata wannan sabon aikin ba.

"Nine nan wanda yake taɓa ki." Ai yana gama rufe baki Iman ta sulale jikinsa ta sume.

Samun kashi ya yi da sanya hannu saman kanta ya ɗan zare ɗanƙwalin, bakin gashinta ya kurawa ido yana tuna lokacin da take ƙarama Mamah nayi mata three baby's asa mata ribbons masu kyau, idan ta fito falo tana wasa saika ganta tamkar wata ƴar masu kuɗi. Ya sake samun kansa da juyo da fuskarta idanunta a rufe alamar tana son tayi bacci, da yaga tana sauke numfashi ne yaji yana sha'awar ɗora leɓansa akan nata, gabaki ɗaya ya sha'afa cewar ƙanwarsa da yake ganin ko zasu dauwama tare bazaiji sha'awar komai nata ba.

A hankali ya ɗora leɓansa ba tare da ya kuma motsashi ba, so yake yagani ko idanunta biyu amman yaga ko motsawa batayi. Murmushi ya saki tare da kuma manne lips ɗinsa kan nata, nan da nan gangar jikinsa ta fara wani irin tsuma, ya dinga jin wani irin zir...zir tun daga babban yatsan kafarsa har zuwa tsakiyar kanshi sakamakon numfashinta da yake sauka kan tashi fuskar.

Iman taja ajiyar zuciya cikin ɗan ƙaramin baccin da ya fara fizgarta, hakan kuma yayi sanadin da yasa Areef yaji wani shock har besan lokacin da ya kamo fuskarta ya shiga bata wata irin kissing. Kamar a mafarki Iman taji ana yi, can taji saukar hannunsa a kan ƴan fitilun da ya raina yake ganin ba komai bane ba sai ƴar tsana. Kyar Iman ta buɗe ido ta zuba su a saman fuskar Areef, kamar ance masa ta farka ya buɗe nashi idanun suka yi four eyes.

Kunya ta yi masa wani irin lulluɓi a sassan jikinsa, ya riga yasan ta gama ganinsa sai dai ina mafita? Iman kuwa tunani ta tafi Anya bashi bane ɗazu yake mata haka? Toh idan shine waye taga ya wuce a lokacin da yake tambayarta dalilin fitowa? Wai shi haka yake daman? Babu kunya bare tsoran Allah ya iya kissing ɗin ta? Shima sai tunanin mafita yake, still basu dena kallon juna ba sannan fuskarsu tana gaf da juna. Ai kawai sai taga ya zare mata ido yana haɗe rai tare da kuma kamo fuskarta ya maida bakinsa cikin nata yaci gaba da tsotsa. Sai da ya gama kissing ɗin shi sannan ya cakumota yana cewa.

"Nasan kina tunanin mijinki Areef ne yake miki ko?" Kafin ta bashi amsa ya bushe da dariya yana sake zaro mata idanuwa.

Iman da ta daɗe da gigicewa ta saki kuka ta riga ta gama tabbatar da aljanin ya shiga jikin Areef yake mata wannan abubuwan. Sauran kaɗan dariya ta subuce masa amman ya daure so yake tasan cewar bashi ya aikata wannan sabon al'amarin ba.

"Nine nan wanda yake taɓaki a ɗaki." Ai yana gama rufe baki Iman ta sulale jikinsa sumammiya.

Hankalinsa ne ya tashi domin a daidai lokacin ne kuma magen nan ta dawo cikin falon, yana girgiza Iman ta hayo kanshi tana yakushinsa suka shiga kokawa. Abinka da ba ɗan Adam ba sai da ta yiwa Areef kaca-kaca da faratanta ya samu damar guduwa, kitchen yaje agigice ya shiga neman wuƙa, duk ya gigice ya sake tabbatar da cewa ba mage bace. Ya fito da wuƙa rike a hannunsa yana huci ya fara nemanta, ganin babu komai ya shiga cewa.

"Da kifito mana, wallahi sai dai koni ko ke. Idan macece kiyi gaggawar ficewa idan kuma namiji ne ka fito muga yadda zata kasance tsakanin mu."

Ya sake juyawa jin kukan magen a bayansa, hangota yayi akan Iman sai faman lashe mata fuska takeyi. Wata irin jarumta yakeji wacce idan za'a kashe shi ba zai ce yasan da irinta a tare dashi ba. Yayi kanta yana daga wuƙar yana fadin.

"Walaya'uduhu hifzzuhumaa, wahuwal aliyul'azeem³ wahuwal aliyul'azeem...."

Kafin ya ƙarasa yaga ta kuma ɓacewa, shi kuma zuciyarshi banda zafi babu abinda takeyi, burinshi kawai ayita ta ƙare rai ko rayuwa. Kitchen ya sake komawa ya ɗebo ruwa a kofi ya dawo falon, gaba ɗaya ya juye ruwan a jikin Iman, ta janyo wani sassanyar numfashi, ya nufeta yana ɗagota zuwa jikinsa.

"Sannu Iman."

Tayi saurin matsawa daga gabanshi, da gaske yaga tsoransa akan fuskarta tana kuka, samu ya yi ya dafe kai tare da cewa.

"Ni ne fa." Ya faɗa yana nuna jikinsa.

Sam bata yadda ba sai tashi ma tayi ta nufi ɗaki da gudu, rufewa tayi ta zauna tanana kuka mai taɓa zuciya. Ita kam ta shiga uku duk waɗannan masifun akanta suke, rabon da taga yadda aljani ke shiga mutum irin wannan tun a makarantar kwana, anan ta san aljanu na shiga mutum su yi ta sashi yin abubuwan da basu kamata ba. Areef yazo ya dinga kwankwasa mata amman Iman taki buɗewa saboda ta kasa yadda cewa shi ɗin ne.

Hannunsa riƙe da wuƙa ya koma kan kujera ya zauna, tunani babu wanda beyi ba, tsoro kuwa tuni ya fita daga cikin zuciyar shi dan yaga abin bana raguiye bane, idan har yana jin tsoro tabbas za'a yi galaba akan shi. Har asuba babu wanda ya kuma rintsawa, Kowanne a nashi ɓangaren sallah ya yi tare da roƙon Allah maɗaukakin sarki da ya kawo musu dauki cikin lamarin.

Har kusan karfe takwas Iman bata fito daga ɗaki ba, ya yi magana tafi a kirga amman taki fitowa, sai da ya kammala komai ya fito ya tsaya ƙofar ɗakin ya yi mata magana.

"Shikenan tunda haka kika zaɓa, na tafi gurin aiki."

Tana jin haka sai gata ta fito da sauri. Kallonshi ta shiga yi ya shirya cikin wani yadi mai laushi kalar ruwan zuma, sosai suka yi masa kyau, ta kuma kallonshi ganin ciwuka a fuskar. Ita tasan a jiya bata ganshi da wadannan karce-karcen ba, ta tambyeshi cike da kulawa dan ita ko a baya kafin ayi musu aure indai ta ganshi a yanayin da bata sababa takan damu har ta sanya kanta a ciki wajan ganin ta bashi kulawa, wannan karan ma tambayarshi tayi fuskarta na canzawa.

"Menene ya sameka a fuska?"

Ba tare da yayi magana ba ya janye hannun rigarsa, gani tayi karce-karcen ya yi yawa, ya sake ɗaga mata rigarsa duk ta gani jikinsa.

"Waye yayi maka wannan abun, yaya ai farce ne wannan kamar irin na kaza." Ya yamutsa fuska tare da jan numfashi yace.

"Ba kaza bace mage ce, saboda jiya kin kwanta akan ƙafata na..."

Sam bata ma bari ya ƙarasa ba ta janyo hannunsa tana duba guraran, jikinta har rawa yake yi, shi kuma yana kallonta yana mamakin yadda duk ta ruɗe.

"Sannu Yaya, Allah ya saka maka." Ya riko ta suka kalli juna.

"Karki damu ai nafi ƙarfinta Insha Allahu. Ga tea can na dafa miki da kwai sai ki samu kiyi breakfast kafin na dawo." A ruɗe ta kaleshi.

"Bari na zakai a nan?" Yace.

"Eh kasuwa zan tafi ai kinga jiya ina zuwa na dawo karsu ce na fara wasa da damar da aka bani." Iman ta fara hawaye tana riƙe hannunsa cike da tashin hankali tace.

"Yaya bazan iya zama ni kadai ba, dan Allah karka barni zasu kasheni" Ya janyota zuwa jikinsa yana bubbuga bayanta.

"Basu suke kashewa ba Iman Allah ne kisa hakan a ranki, kiyi zamanki tunda Kinga can ɗin ma ba gama sanin juna muka yi ba, Insha Allahu babu abinda zai sameki sai alkairi, kiyi addu'a sannan ki kunna karatun Kur'ani mai girma Insha Allahu zai baki kariya." Iman ta shiga girgiza kai tana hawaye.

"Yaya ni suke nema ko?"

Ya kalleta cike da tausayawa karo na farko a tun lokacin da aka fara wannan dambaruwar, tausayinta ya kamashi, yasan indai har ya barta tabbas zata shiga damuwa dan kamar yadda ta faɗa ne ita ake yiwa duk wannan abin, ya kalleta yace.

"Jeki shirya mu tafi tare."

Murna da farin ciki suka shigeta har bata san sanda ta bashi kyakkyawar runguma ba, ta juya ta koma ɗaki da sauri. Falo ya zauna jiranta yana danna waya, motsinta da ya jiyo ne yada shi kallon gurin, ta fito sanye cikin riga da zani na pink ɗin atamfa da ratsin fari, mayafi ta yafo pink sai takalmi baki, wataBarakallahu ahasanilKaliq. Yarinyar ba dai cikar kyau ba, babu wani makeup a fuskar sai lipstick mai danƙo a saman lebenta, ta ƙarasa tana cewa.

"Mu tafi." Kallonta kawai yake yi, sam mayafin da ta yafa beyi masa ba saboda ana hango jikinta, idan ya tafi da ita za'a dinga kallon matarsa ace kwaila ce. Ya maze tare da cewa.

"Haba dan Allah baki da hijabi?" Cikin rashin damuwa tace.

"Ina dashi amman babu wanda zai shiga da kalar kayan." Ya sake tabe baki.

"Duk da haka kije ki sako hijabi." Ta turo baki tare da haɗe rai, ganin bata ware daga wajan bane yasa shi kallonta, hararar da yaga tana zuba masa ne yasa shi miƙewa cikin isa yace.

"Idan ba zaki sako hijabi ba kiyi zamanki yarinya, dan wallahi baki bini a haka ba." Yayi hanyar fita, ta bishi da gudu tare da kamo masa hannu cike da shagwaɓa kamar yadda ta zame mata jiki tana buga kafafuwa a ƙasa tace.

"Nifa bance bazan saka ba, ka tsaya ni mana naje na ɗakko."

Cak ya tsaya ita kuma ta juya ta tafi ɗaki, ba dadewa sai gata sanye da hijabi sabo dal kalar bulu, duk da be hau kan kayan ba ma'ana beyi matching ba, sai dai ya hau kan kalar fatarta ya mata wani mugun kyau. Areef ya samu kansa da yin wani ƙayataccen murmushi, matsa mata yayi ta fara fita sannan ya rufe ƙofar falon suka fita ya kulle gidan. Ajere suke tafiya babu mai cewa kowa komai har suka isa babban titi Areef ya tarar musu taxi suka shiga ya gayawa mai motar inda zai kaisu.

Suna ƙarasawa ya fara tunanin inda zai ajiye Iman ɗin, duk inuwar daya duba sai yaga mutane a zaune, ya kalleta yaga shi take kallo ta kuma gane cewa gurin zama yake son ya samar mata.

"Kabarni na zauna anan." Ta Nuna masa kusa da ƙofar shagon, ya gyada kai tare da cewa.

"Idan kina bukatar wani abu ki kirani." Iman tace.

"Toh nagode Yaya Areef."

Ya wuce ya shiga hankalinsa kwance. Ƙaton shago ne da ake siyarta duk wani abu da ya shafi harkar gini, babu abinda ba'a siyarwa sai dai in daman babu a cikin kayan gine-gine. Ko yau abu ya fito sai sun saro shi duk tsadar shi. Iman kuwa Mamah ta kira a waya suka sha hirarsu har Iman tana gaya mata abinda ya faru daren jiya, Mamah ta jajjada mata yawaita azkar da karatun al Kur'ani mai girma sune abubuwan kariya daga dukkan abin fili dana ɓoye. Iman ta amsa tare da sake yi musu godiya, Mamah ta haɗa ta dasu Ikram duk suka gaisa sannan ta katse tana ta faman murmushi.

Lokacin cin abinci da sallah yana yi Areef ya kira Iman ya kai ta inda zata yi sallah, bayan ta idar ya kai ta taci abinci sannan ya barta a wani gurin da babu rana ya koma gurin sana'arsa. Sai yamma sannan aka sallame su suka koma gida. Daren ranar ma kasa raba gurin kwana suka yi, Iman na tsoro shi kuma yana ganin kamar idan ya barta magen nan zata sake dawowa. Haka suke rayuwar su kullum suje gurin aikinsa tare su dawo su kwana ɗaki ɗaya gado ɗaya amman babu ruwan wani da ɗan uwanshi.

Tsawon watanni biyu suna rayuwa a haka har sun fara yin wata irin shaƙuwa ta musamman, kuma tsabtatacciya sabuwa gadagal duk da cewa sun kasa amincewa junansu cewa mata da miji ne. Kowanne yana ganin abinda yake yi yana yi ne saboda iyaye ba wai dan suna mata da miji ba, suna yi ne abu irin na yaya da ƙanwa. Kwatsam wata rana Areef ya tafi aiki shi kadai ganin sun dena ganin duk wani abin tsoro sakamakon karatun Kur'ani da suke sawa tun daga safiya har zuwa wata safiyar, da azkar da suke yi ba dare ba rana.

A lokacin Iman ta rasa chajin da zata yiwa mp ɗin da suke saka karatu a ciki. Dawowarsa kenan ya shigo gidan, kai tsaye dakinsa ya nufa ya tarar da Iman ta fito daga wanka tana ta murmushi. Areef yaga wani kyakkyawan saurayi shima ya fito daga bandakin daga shi sai gajeran wando jikinsa duk ruwa, suna haɗa ido dashi ya fara rarumar kayansa dake kan gado zai gudu Areef ya tokare a bakin ƙofar. Sam Iman batasan ya shigo ba tana shafa mai taji yana cewa.

"Babu inda zakaje dan ubanka, ni zaku yiwa iskanci a cikin gida? A ɗaki na? Kan gado na? Na rantse sai na illataku daga kai har ita munafukan Allah."

Areef ya juya yana neman abinda zai kwalawa saurayin kawai yaji ya tunkuɗeshi gefe ya gudu. Iman kuwa gani tayi Areef ya faɗi kansa ya bugi wardrobe ta nufo shi daga ita sai daurin kirji.

"Subahanallahi Yaya kaidawaye haka?" Ya juyo a fusace tare da ɗauke ta da wani kyakkyawan mari.

"Ni zaki yiwa bariki munafuka? Ashe kema ɗin shaiɗaniya ce ban sani ba? Kina ta wani ɓobɓoye min kwailan no*** da wani shafaffen ɗuwawunki kamar farantin silver ashe wani ne yake dannesu. Wallahi Iman kin bani mamaki, kin kuma ɓata wayonki, ni ɗin da kika raina kike ganin na san wata ƴa mace wallahi har yanzu ni saurayi ne, kuma Insha Allahu

21 / 38