Zo Gare Ni Inda Zuciya Ta Sami Mafaka By HAJJA CE

Author :  HAJJA CE Category :  Romance

Chapter   2 / 38

3K to 6K   out of 113.7K words

mutane shiru yar rainin hankali. Daman nasan munafinci ne wannan murkusun da kike yi. Kuma wallahi idan naji maganar nan a gida cewa kin gani da wata sai na lahira ya fiki jin dadi.?

Kuka taci gaba da yi tana sake rike cikin ta, hakan ya bashi tsoro tare da kuma bawa motar wuta dan suyi suje ya ajiye ta karta mace masa a mota. Suna zuwa ya yi parking yana jiran ta fita amman taki motsawa duk kuwa da ta dena kukan tun a hanya.

“Munzo gida ki shiga.? Iman tayi masa shiru, ya fito tare da kamota ya rungume suka nufi cikin gidan.

Kowa yana zaune a parlor ganin yadda aka shigo da ita a galabaice ne yasa duk suka Mike suka yo kansu bakinsu dauke da salati. Mahmah ce ta rungume ta suka karasa kan kujera ta kwantar da ita akai.

“Areef me ya same ta?? Mahmah ta tambaya tana yi masa kallon jin karin bayani.

“Oho mata, muna tafiya kawai naga ta fara kuka.? Yana kaiwa nan ya juya ya nufi fridge, ruwa ya dauka ya fice daga gidan gabaki daya.

Ganin ya fita yasa Iman tashi zaune tana rungume Mahmah cike da farin ciki. Tsabar mamaki dukan su kasa cewa komai suka yi. Mahmah ta kura mata ido tare da cewa.

“Dama lafiyar ki kalau Iman??

“Ras nake Mahmah, gani nayi zai jibgeni a hanya shine nayi pretending. Kuma wallahi Mahmah Yaya Areef ya fara yawo da mata, da wata yar iskar yarinya suka je dakko ni, muka fara cacar baki da ita wai sai na gaishe ta saboda tsabar ta raina min hankali. Toh ko shi da yake dole na ma da ya bani haushi kin gaida shi nayi bare ita.?

“Yawo da mace! Yaya Areef d'in?!?

Suka hada baki wajan yin furucin. Iman ta gyada kai tabbacin haka ne.

“Kuma ke baki san ta ba Iman?? Mahmah ta tambaya cike da fargabar abinda zuciyarta ke hasashe.

“Ban taɓa ma ganinta ba wallahi sai yau, yarinya ce zata yi sa'ar mu, ko zata girme ni befi da shekaru biyu ba. Kunga kuwa budurwarsa ce.?

Mahmah taja tsaki, cike da jimami wai Areef ne da budurwa harma da Iya daukarta a mota dan salon wulakanci da rashin mutunci. Ai kuwa tana nan tana jiransa yazo ya yi mata karin bayani taji ƴar gidan waye da har iyayen ta suka bari take bin namiji da ba ɗan uwanta ba. Celebration aka ci gaba da yi wanda aka hadawa Iman na kammala secondary. Haka suka wuni cikin farin ciki da nishadi.

____Shi kuwa Areef yana barin gidan ya nufi geast house ɗin da suka yi da yarinyar nan zasu haɗu. A kofar gate din ya yi parking sannan ya fito cikin kamala ya shiga bayan sun gaisa da mai gadi daman yasan shi hakan yasa be sha wahala ba wajan shiga ciki. Kaitsaye cikin parloun ya shiga bakinsa dauke da Sallama amman shiru babu amsa. Ganin takalmanta a parloun ya tabbatar masa da cewa tana nan. Ya samu guri ya zauna tare da daukar wani dan karamin littafi dage kan kujerar yana karantawa.

Tunda aka bude kofar gate ta leka ta hango shi, ranta ne a bace a bisa abinda ya yi mata shi yasa ta tashi daga parloun ta gudu zuwa daki, duk a zaton ta zai biyo ta har can. Jin shiru bata ganshi ba yasa ta mikewa ta sanya vest da jeans tare da feso turaruka ta fito zuwa parlor sai wani b'ata fuska take yi. Kallon hanyar da ya jiyo takun ta ya yi suka hada ido ya kasa dauke idanunsa daga kanta har ta samu guri ta zauna cike da isa da takama.

Ya taso yaje kusa da ita yana riko mata hannu amman ta fizge. Da yake yasan shi mai laifi ne sai ya tashi ya koma gabanta gwiwa a kasa yana murza tafin hannunta yace.

“Kiyi hakuri sweetie nasan na miki laifi amman kiyi min uzuri. Iman tana da problem yanzu haka nasan sai ta fada a gida cewar ta ganni tare da ke, kuma Mahmah da Abba idan suka ji zan fuskanci fushi daga gare su, kiyi min afuwa kinji dan Allah.?

Ya ƙarasa maganar cike da kulawa yana ɗora hannunsa akan cinyarta. Ganin yadda yake cikin damuwa sannan tabbas tasan dole duk wanda ya gansu sai ya ɗora alamar tambaya akan su musamman ma ƴan uwa, shine yasa ta sassauta fuskarta tare da sanya hannaye biyunta ta ɗago da kyakkyawar fuskar shi suka kurawa juna ido. 'My Areef' zuciyarta ta kausasa kirin sunan shi, tana lumshe idanuwa tace.

“Naji haushin yadda kace sai dai na taho a bus wallahi. Kuma naji na tsani sister d'in can taka saboda itace mace ta farko da ta fara shiga tsakanin soyayyar mu.?

Ganin ta sakko daga fushin ne yasa shi jin wani irin sanyi a zuciyarsa, ya sake mai da hannunsa ya kamo nata yana matsawa taci gaba ta yamutsa fuska.

“Ki yafe mata sweetie kinga kanwa tace.?

“Naji amman gaskiya ba yanzu ba sai naga Iya takun ta akan alaƙa ta da kai.?

Be yi magana ba ta ɗago masa fuska suka sake yin kallon-kallo, a hankali ta sunkuya tare da zura bakin ta cikin nashi suka shiga kissing d'in juna. (Ya subahanallahi) kai kace muharramai ne. Sun shagala sosai har sun fara fita daga hayyacinsu, Areef ya yi saurin dakatar dasu kamar kullum ta hanyar zare bakinsa yana dafe kai tare da cewa.

“Feenah stop....!?

Fashewa tayi da kuka tare da sake janyo hannunsa jikinta, yasa hannu biyu ya rungume ta tare da shafar bayanta alamar rarrashi. Ta kamo hannunsa tare da ɗorawa saman kirjinta, yadda yaji bugun zuciyarta na gudu ne ya ɗaga masa hankali sai faman girgiza kai yake yi.

“Ki sassauta min wannan alak'ar tamu Feenah, kinga tun tsawon lokacin da kika bijiro mana da wannan lamarin na kasa yi. Kiyi hakuri ki dena kusantoni da alaƙa ta ɓarnar da bazan Iya gogeta ba a idanun duniyar nan.?

Ta kuma narkewa tana yi masa wani irin kuka mai firgitarwa. Dolan shi ya sake rikota tare da mai da bakinsa cikin nata kamar dai yadda yaga tana masifar so. Kiran da ake yi masa a waya shine ya dakatar da su, ya ciro ta daga cikin aljihu yaga sunan Abba. Murya a sanyaye ya yi sallama Abba yace.

“Kai ne a crv ɗina wajan wani geast house??

Ƙirjin Areef ya yi tsananin bugawa, cikin tashin hankali da neman fita daga hayyaci yace.

“Nine Abba shigowa zaka yi ne??

Ba tare da Abba ya amsa masa ba, ya katse kiran yana yin reverse........✍️


*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A*💪

*ALBISHIRIN KU MUTANEN KIRKI? KUNGIYAR HASKE WRITERS ASSOCIATION*

*TAZO MUKU DA SABON TAKU, SABUWAR FITA, SABON KARUWA, SABON ILIMI, SABON NISHAƊI SABON KARATU SABON AJI.*

*INDA SUKA ZO MUKU DA K'YAYATATUN LITTATTAFAI GUDA 7, WANDA ZASU NISHADANTAR DAKU SU FADAKAR DAKU. WANDA GWARAZAN MARABUTAN KU ZASU GABATAR*

*IBTISAM:- NA AYUSHER MUH'D*

*WATA SOYAYYA:- NA OUM HANAN*

*WASU MAZAN:- NA BILLY S FARI💎*

*NIDA RAHEEMA:- NA ASMY B ALIYU👄*

*ZO GARE NI:- NA HAJJA CE👈*

*KUKAN ZUCI:- NA SLIMZY*

*AZAAD JUNAID (the young billionaire):-NA JEEDDAH ALIYU*

*TAKUN HASKE TOP 10 BATCH A BASU TSAYA NAN BA, ZASU GABATAR MUKU DA WASU SHIRYE SHIRYENSU*

KALOLIN GIRKI TARE DA:- *DEEJARH BERVER*

SHIRIN
YADDA AKE HADA MAGUNGUNAN KARIN NI'IMA DA INFECTION (NI'IMARKI A TAFIN HANNUNKI) TARE DA *MAMAN KHADIJA*

SHIRIN TSAFTA YADDA ZAKI GYARA JIKINKI DA MATSALOLIN JINI TARE DA:- *UMMI AISHA*

*ZASU KARA MUKU HASKE AKAN ABUBUWA DA SUKA SHA KANKU, MATSALAR AURATAYYA MATSALAR INFECTION, MATSALAR NI'IMA, MATSALAR FUTAR ISKAR GABA, MATSALOLI DA DAMA.*

*DUK ZAMU GABATAR DA WANNAN KARATU NE TA HANYAR WAYOYIN SADARWA, WATO WHATSAPP GROUP'S*

GARABASA MAI CIKE DA ALBARKA DA KUMA KARUWA. GABA D'AYA WANNAN AJI ZAIZO MUKU NE AKAN 500 naira only...Nair ɗari biyal kacal.

*GA MAI BUKATAR BIYAWA KANSA KO KANWA KO MATA KO YAN UWA YA KASANCEWA DA TAKUN HASKE TOP 10 BATCH A*

*SAI YA TURA KUDINSA TA*

2083371244
Zenith Bank
Aisha M.Salis

*Seka tura shedar biyan kud'inka zuwaga wannan lambar*

+447894142004

*Ko kuma tura katin waya na MTN ta wannan number👇🏼👇🏼*

07043079282
*Shaidar biya ta wannan* 07065283730

*DUK AKAN 500NAIRA ONLY MACCEN DA TA'ISA TA SAN KANTA BAZATA BAR DAMAR NAN TA WUCETA BA!*

*ƳAN NIGER🇳🇪, ZAKU IYA TURA KUƊINKU 550F TA NITA, AMANA, AL'IZZA, BENIF KO ZEINA GA WANNAN LAMBAR* +227 96 91 36 36 *SUNA* RAHINA daga Niamey.
2/4/22, 11:16 - Buhainat: *ZO GARE NI....*
Free page3

NA
*HAJJA CE 👈*

Wattpad:- Hajjac

*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A*
2022



Mikewa ya yi da sauri tare da nufar hanyar fita waje Feenah tai saurin tare shi cikin mamaki. Girgiza kai kawai yake ya kasa yi mata magana saboda bashi da ta cewa, yasa hannu ya janye ta tare da ficewa da sauri. Kalle-kalle ya shiga yi ko zai hangi Abban nasu amman be ga kowa ba, Sai dai duk da haka be koma gurin Feenah ba yasa kai ya shiga mota tare da barin gurin.

Da daddare ya shiga gurin su Mahmah ya same su ana ta hira a parlour, ga dafaffiyar gyada a cikin tray suna ta ci. Mahmah na ganinsa ta sauya fuska daga fara'a zuwa akasinta.

Ya samu guri ya zauna tare da yi mata sannu da gida tayi masa banza. Kallon sauran yaran tayi tace su tashi su shiga ɗaki za ta yi magana dashi, da yake haka take yi bata yiwa namiji faɗa a gaban mata saboda gudin raini.

Areef kuwa tunda yaga haka yasan tabbas Iman ta faɗawa Mahmah maganar Feenah. Kansa a ƙasa ya kasa ɗagowa sai faman murza gyadar da ya ɗauka a hannu yake yi, muryar ta ce ta katse masa gajeran tunanin da ya shiga.

“Daga ina kake? Kuma wace yarinya ce ka ɗauka a cikin motar gidan nan?? Cikin dakiya Areef yace.

“Mahmah ƙanwar abokina ce zata saloon shine zan rage mata hanya, amman nace ta bari mu fara ɗakko ƙanwata a makaranta tace min toh. Kuma Wai kawai mun dakko Iman d'in daga fitowa titi ta fara gasa mata magana banza.?

“Uhmmm! Ƙanwar abokin naka ce harda ce maka baby??

Kamar ya nutsu cikin tiles saboda beyi tsammanin zata gaya musu wannan ba. Ya sunkuyar da kai ƙasa ba tare da yasan abinda zai ce ba.

“Toh ka saurare ni da kyau Areef, ban yi muku tarbiyar da zaku lalata kanku ba bare ku ɓata mana suna ba. Karna sake jin ance ka ɗauki wata a mota koda ba ta gidan nan bace ba. Kana ganin yadda mutane suka dinga kawo sukar yadda aka baka damar tuki a gidan nan, suka dinga zagin mu amman muka toshe kunnuwan mu shine yanzu zaka tsiro mana da wani sabon surutu ko? Toh ya isheka idan kuma ba so kake yaran su dinga yi min kallon sakarai ba. Na hau mota ina takama su dinga nuna min suma suna da iko akan mota.?

Ya yi shiru taci gaba da yi masa nasiha domin Mahmah da Abba mutane ne tsayayyu akan lamarin yaran su. Tun lokacin da yaran ta maza suka shiga shekaru sha biyar a duniya take fara ja musu layi akan zama ko mannewa juna da ƴan uwan su mata, ba dan komai ba sai kula da kuma nuna musu rashin dacewar hakan. Sai dai abinda basu sani ba tun a primary school Areef ya fara yin budurwoyi, inda anan ne asalin da suka haɗu da Feenah. Kusan wannan za'a iya cewa ɗabi'a ce da yawanci akan samu ana yi, wato soyayya tun lokacin kuruciya, tun ma baka san me ake nufi da ita kanta kamar ta (Soyayya) ba.

Lokacin da suka kammala primary sai kowa ya kama gabansa dalilin makarantu da suka banbanta na secondary. Feenah ko a lokacin yarintarsu tana matukar kaunar Areef fiye da yadda take son kanta. Da yake islamiyar su ɗaya ya zamana idan aka yi hutun boko kasan cewar boarding school Areef ya tafi, idan ya dawo sukan hadu da Feenah a can, sai suka ci gaba da soyayyar su. Kwatsam sai wani matashin saurayi ya fara son Feenah, saboda kyakkyawa ce sosai, fara ƴar siririya ga yarwataccen gashi.

Kai tsaye ya nemi auran ta a gurin iyayenta, da yake mutum ne ɗan masu farcen susa, gashi shima yana tashe da tasa samartakar uwa uba shima ba baya ba wajan tsarin halitta, sai dai be kai Areef ba saboda shi komai nashi irin na larabawa ne. Tunda ya fara zuwa gurinta ta sanar dashi cewa ita akwai wanda take so kuma zata aura. Koda ya bincika sai ya samu cewar yaro ne wanda take so, yaron da har lokacin ba a dena bashi abinci a baki ba. (Cewar shi sabon saurayin Feenahr).

Kasan cewar iyayen mu musamman ma na hausa fulani, sukan yi ƙoƙarin ganin sun aurar da yarsu da zaran ta samu wanda zai iya rike ta. Yasa iyayen Feenah bawa Sultan auran ta duk da cewar suma ba wai talakawa bane. Tana s.s one suka ɗaura mata aure kasan cewar shi Sultan ɗin a America yake karo karatun degree dinsa na biyu, ana yin auran ya tafi da matarsa can. Yasan tabbas Feenah bata san shi ba kuma ta kaunarsa, amman saboda son zuciya da kuma jaraba irin ta Sultan ya shafawa idanunsa toka sai da yaga ya aure ta.

Duk da kasan cewar Feenah yarinya Allah ya dasa mata taurin kai, kafiya da kuma kullatar abu a cikin zuciya. Tunda suka je ƙasar taki bari su zauna a inuwa ɗaya, tun bata san ma me ake kira da kwanciyar aure ba, kawai dai tasan ta tsane shi. Shi kuma iya kyautatawa da nuna soyayya yana yi akan ta amman sam ba ta gani. A haka ya mai da ita makaranta ta ci gaba daga ss 2.

Duk wata kyautatawa da nuna tsantsar kulawa dake tsakanin miji da mata, Sultan ya yiwa Feenah amman duk a banza. Kullum cewa take sai ya barta ta dawo Nigeria gurin Areef, tun bata san kalmar saki ba har ya zama ta sani tazo tana cewa sai ya sake ta. Duk wannan gumurzun da Sultan yake sha bai tab'a kiran waya ya fada ba, saboda gidan su ma basu so ya aure ta ba dan sunga yarinya ce kuma ba wani son shi take yi ba, naci da kafiya irin tasa ne yasa suka barshi da ita.

Kamar kullum yau ma ya shirya tsab ya tafi dakko ta daga makaranta, daman tun kafin ya karasa ya tanadi fuskantar irin yadda zai je ya sameta yauma. Suna tsaye ita da wasu ƙawayenta ya ƙarasa tare da yi musu sallama. Da yake akwai musullumai biyu a ciki suka amsa masa cike da fara'a, daman kuma ba ta gaya musu cewa mijin ta bane, kawai ta barsu ne akan shi cousin d'in ta ne. Ya kalle ta cike da kauna da kulawa yana cewa.

“Muje ko?? Ta yatsina fuska.

“Ni gaskiya yau bana son komawa gida da wuri.?

“Shikenan muje na kaiki inda kike so.?

“No kaje kawai idan na gama abinda nake yi zan zo.?

“Ya Allah Feenah me yasa kike son sani ciwon kai ne? Na ce kizo muje na kai ki ba ni na kawo ki na ajiye a nan d'in ba.?

Jin kalamansa na cewa tana saka shi ciwon kai yasa ta matsowa kusa dashi cikin mamaki. Sosai take kallon cikin idanunsa tare da yamutsa fuska tana cewa.

“Au! Wai ciwon kai kawai nake saka ka? Kashhh! Hakika banji daɗi ba da ya tsaya iya nan, domin ni ciwon zuciya kake sani wallahi. Kuma kai ma sai ka samu rabon ka tunda har ka hanani samun farin ciki na.?

“Naji ki fadi duk abinda kika yi niya, yanzu kizo mu tafi ko sai na kira daddyn ki na sanar masa da abinda kike min.??

Tab'e baki Feenah tayi daman Sultan yasan hakan zata faru dan yaga alamar ba tsoron mahaifinta take yi ba, tafi tsoron Yayanta. Ganin taki motsawa sai faman dariya take yi yasa shi juyawa dan tafiya. Babu kudi a gurinta, dan haka dole ba dan ta so ba tabi bayansa bayan ta yiwa kawayenta sallama. Har suka karasa gida babu wanda ya yiwa dan uwansa magana. Kai tsaye ita kuma ta wuce kitchen dan samarwa cikinta abinda za ta ci, ta tarar ya yi order ta zuba tare da dawowa parlor ta zauna tana ci tana kokarin kunna TV.

Daga shi sai boxer da singlet yana waya ya fito, nesa da ita ya zauna yana kallon ta har ya kammala yin wayar ya ajiye. Kallanta yake dan ba karamin daure masa kai lamarin ta keyi ba. Yarinya da ita amman tasan salo-salo na d'ibar albarka sai kace wata babba. Cikin sanyin murya yace mata.

“Zanci nima, idan kin kammala ki zuba min.?

Yatsina fuska tayi bata ce masa ƙala ba har ta gama cin abincin tasha lemon da ta zubo, sai kuma ta fara lumshe idanuwa alamun bacci yazo. Shi kuma jin ba tace komai ba yasa shi mikewa yaje ya zubo komai da yake bukata, tare da dawowa parloun ya zauna yanaci.

Sai da ya kammala komai da yake al'adarsa sannan yazo ya zauna kusa da ita yana kare mata kallo. Wani shu'umin murmushi ya saki wanda shi kadai yasan manufarsa da kuma dalilin yinsa. Hular dake kanta ya zare tare da bin lallausan gashin kanta da kallo, ya mika hannunsa ya dora akai yana shafawa. Yau dai gata gashi ta gama duk wani dabarunta na guje masa gashi ya dora nashi salon cikin ruwan sanyi ba tare da saninta ba.

Duk da cewar ba wasu halittun kirki gare ta ba a wannan lokacin da za'a ce sune suke rud'ar mutane akan ta. Amman Feenah kyakkyawa ce ta kin karawa, wanda kyawunta yana daya daga cikin abin da shi Sultan d'in ya bi na san mallakarta matsayin abokiyar rayuwa.

Cak ya dauke ta ya nufi bedroom d'in da yake kwana a ciki, yana ta kare mata kallo tare da daukar wayarsa ya kunna video recording ya ajiye akan mirror yadda zai dinga d'aukar masa komai da zai gudanar a yanzu. Ita kuwa Feenah ko kwakwaran motsi bata iya yi sakamakon kwayar da yasa a cikin lemon da tasha.

Cike da nutsuwa ya shiga sarrafata yadda yaga dama, har sai da ya tabbatar ya mai da ita cikakkiyar mace sannan ya kashe video record d'in ya sanya mata kayanta tare da daukarta ya mayar kan kujerar da ta fara yin bacci a kai. Ya dawo bedroom d'in, laptop d'in sa ya janyo ya juye videon tare da editing d'in sa ya rufe fuskar shi yadda ba za'a gane shi

2 / 38