Zo Gare Ni Inda Zuciya Ta Sami Mafaka By HAJJA CE

Author :  HAJJA CE Category :  Romance

Chapter   28 / 38

81K to 84K   out of 113.7K words

yai ba tare da ya jira an amsa ba ya buɗe ƙofar falon, babu motsin kowa a gidan gashi mai kyau dashi yasha tiles. Zaunar da ita yai a kan kujera sannan yace mata yana zuwa, ya fice ta dinga kallon falon tana sake matse jakarta a jiki. Ashe zuwa yayi ya kulle ba tare da ta sani ba.

"Banji kowa bafa a gidan nan." Ta faɗa bayan ya shigo.

Da mamakinta sai taga ya rufe falon, nan da nan kirjinta ya shiga bugawa, kenan babu wani gaisuwa da zata rako shi? Bata yi aune ba har yazo kusa da ita ya zauna gabaki ɗaya Iman taji wani iri, ganin tana matsawa yasa shi riko ta murya a sanyaye ya fara mata magana.

"My dear wife, my one and only. Saboda ke yasa ban tafi Abuja da wuri ba, bazan iya komawa a haka ba please Iman ki rufa min asiri kamar yadda Allah ya rufa miki, idan har nace zan koma gurin aiki ba tare da na zama cikakken mutum ba, ina mai tabbatar miki zan iya faɗawa wani halin. Tunda ina dake me yasa ba zaki amince min ba.?"

"But Yaya..." Yayi saurin katseta,

"Say no more dear wife, babu wanda zai san anyi, nine mijinki meye abin damuwa? Ko kinfiso na tafi da tsantsar buƙatarki? Kina so naje na faɗa halakar da na kusa faɗawa a baya? Wancen lokacin abinda ya faru tsakani na da..." Da sauri tasa hannu tana toshe kunnenta alamar bata sonjin maganar Feenah.

Shiru yayi tare da janyota jikinsa yana sauke mata hannun daga jikin kunnenta, taja ajiyar zuciya tare da yin ƙasa da ido.

"Kin amince dani a matsayin mijinki?" Tayi shiru ba tare da ta bashi amsa ba ya kuma kai fuskarsa ƙasa yana son kallonta.

"Idan baki yadda ba zan mai dake gida." Tayi yunkurin tashi dan harga Allah ita ba zata iya cewa ya mata komai ba. Da sauri ya janyota kamar zatai kuka tace.

"Yaya karka min komai wallahi Mamah zata min faɗa." Da mamaki yace.

"Ke zuwa zaki ki gaya mata? Wace mace kika taɓa ganin taje ta sanar da yadda mijinta yai mata?"

"Ni dai dan Allah kayi hakuri."

Yayi murmushi tunda har ya karɓi gidan nan a yau baya tsammanin zai iya komawa gurin aiki ba tare da ya mallaki matarsa ba. Ya janyota jikinsa tare da matse ta a jikinsa. A hankali ya zare mata ɗan ƙaramin hijab ɗin jikinta, bakin gashinta ya bayyana, yasa hannu ɗaya ya zare mata ribbon tare da jan karshen kitson nata, ta saki ƴar kara tana riƙe masa hannu sakamakon zafi da taji. Kanta ya dago yana dorawa gefen kafaɗarsa, ta turo baki, Areef yai mata wata irin sumba a gefen guyanta.

Yarrrrrrr! Iman taji tun daga tsakiyar kwakwalwarta har zuwa tafin ƙafarta, ya subahanallahi ta ƙanƙame shi tana girgiza kai amma bai fasa aika mata da wasu irin kasalallun romance ba. Da yake riga da wando ne a jikinta, hakan yasa yasha wahala shima kafin ya rabata dasu ya ajiye a gefen kujera. Shi kansa jinsa yake tamkar wani ne bashi ba, yadda duk yaji ya bala'i ruɗewa lokacin da yaga farar fatar jikin Iman mai matuƙar ɗaukar hankali, ga ƴan fitilun nan guda biya ƙananu a tsaye cak cikin jar bra.

"Iman please." Taji ya faɗa yana matse mata kafaɗu, hawaye zuka shiga yi mata zariya a fuska, babban abinda yake damunta shine yadda zai mata wannan ɗanyan aikin ba tare da iyaye sunkaita gidanshi ba. Nan ko gidan waye ya kawota oho.

Bataji ba bare ta ankara sai ji tayi yana mata abinda ko a mafarki ba'a taɓa haska mata yadda ake yinsa. Wata irin ƙara ta saki tare da riƙo hannunsa tana wani irin ciccijewa. Shi kam Areef jin yadda ta jikene yasa shi kuma gigicewa, duk yadda Iman ke kuka besa ya rabu da ita ba, gashi a rufe yake gam tamkar babu ƙofar shiga isasshiya.

Kasa kyaleta yayi har sai da yaji wata lafiyayyar nutsuwa mai cike da farin ciki da nishaɗi a jikin gangar jikinsa da ruhinsa. Ya sake matse Iman a jikinsa wacce bata dena yi masa kuka ba. Bakinsa dake kusa da kunnanta ya dinga sauke mata numfashi a cikin, tana son ture shi amman ta kasa saboda tayi laushi bata iya ko ɗaga hannunta. Idanunta a rufe ta haka hawaye ke fitowa daga cikin su. Ya ɗora hannu a saman ƴan fitilun yana faman matsawa a hankali, muryarsa mai matuƙar jan hankali a dai dai wannan lokacin da shi kansa yasan bashi da kuzari yace.

"Thank you my one and only, kiyi hakuri naso nayi hakuri har zuwa lokacin da zaki dawo gidana, but na ƙasa jurewa, Iman ina matuƙar sanki ba tare da wani abin ba. Halittarki tayi min fiye da tunaninki, zan kasance dake a haka yadda Allah ya yi ki. Ina so kema ki bani dama na bayyana miki yadda zuciya ta keji a tattare dake. I love you so much dear wife, Allah ya yi miki albarka."

Tana jinsa sai dai ba zata iya koda buɗe baki ba, sai jan numfashi take tana shassheƙar kuka har ya gama maganganunsa ya yi shiru. Tsawon lokaci yana manne da ita a jikinsa, ya duba agogon dake manne a bangon falon, lokaci yana ta kurewa, yaji tamkar karya koma Abuja yau, kasancewa da Iman a yanzu a wannan yanayin yafi komai yi masa daɗi, ji yake tamkar ba zai iya tafiya ya barta ba, sai dai dole yabar Kano a yau saboda yasan koya zauna ita kanta Iman ba bari zatai su sake haduwa ba.

Ya kwantar da ita ya shiga banɗaki dan tsarkake jikinsa. Yana tashi Iman ta janyo kayanta, ta yunkura zata tashi taji wani irin zugi da raɗaɗi a ƙasanta. Wani irin ihu ta saki mai sanyi tare da sake fashewa da wani sabon kukan, so take ta gudu kafin ya fito, amman tashi ya gagareta. Taci kuka sosai har ya fito, ya sameta kwance ta ɗan gicciya daga inda ya barta a kwance. Ƙarasawa yayi gurinta da nufin tashinta dan itama tayi wankan, sai ya tarar da tsakiyar cinyoyinta duk jini, hankalinsa yai mugun tashi gabaki ɗaya ya ruɗe.

"Innalillahi wa'inna ilaihir rajiun, da karfi nayi?" Ya tambayeta cikin ruɗani, tayi masa banza saboda rashin abin cewa. Bayan kuma a zahiri shi kansa besan ya shigeta da karfi ba saboda ruɗewa da kuma buƙatuwa da yake ciki.

"Yanzu zanyi?" Ya kuma tambayarta, ita dai ci kanka batace masa ba. Ya shiga ƙoƙarin daukarta da nufin kaita toilet, da sauri ta riƙe masa hannu tana girgiza masa kai hawaye na zubowa tace.

"Please ka rabuni dan Allah." Still tun faruwar abin bata bari sun yi ido biyu da juna ba.

"Kiyi hakuri dan Allah ki daure muje kiyi wanka dan Allah Iman." Sake rintsa ido tayi tana cije leɓe ya taimaka mata zata miƙe still ta fashe da kuka saboda wani irin abu da takeji a ƙasanta yana sarar mata har cikin kai. Cikin kuka ta dinga ce masa.

"Bana so... Bana son wanka ni ka kaini gida bazan yi wankan ba. Kuma wallahi tallahi idan na kasa tafiya sai Allah ya saka min, duk kai kaja min wannan bala'in."

"Iman ba bala'i bane ba, kiyi hakuri dan Allah ki dena maida shi wani mugun laifi." Ai sai bakin ya buɗe, wani irin faɗa-faɗa ta dinga ji, cikin tsiwa tace.

"Ba wani nan, banda masifa me yasa kai min haka? Ina ta cewa ka bari bana so zafi amman kai min banza. Wallahi Allah idan Mamah ta gane sai Allah ya saka min."

Duk ya rasa dame Allah zai saka mata bayan ba zina yayi da ita ba, ba kuma fyaɗe yai mata ba, idan har ba haka yayi ba yasan da kanta dai ba kawo masa zata yi ba koda zasu yi shekaru dubu a tare. Ya sake jan karshen jelolin kitsonta yana kamota jikinsa yace.

"Kiyi hakuri na ɗauka zan iya controlling kai na, sai kuma naji na kasa. Amman wallahi ban san abin ya kai haka ba, sorry my dear, ni gashi wannan rakin naki ma sake jefani cikin wani irin so na kuma yi yake, ki ba...." Tayi saurin katse shi tana tureshi daga jikinta tana cewa.

"Wallahi bazaka yi, kasheni zaka yi ne? Kuma sai na gayawa Mamah Kaine... Duk kai ne kaja." Tausayinta ya kamashi yayi murmushi tare da cewa.

"Toh yanzu dai kiyi hakuri na dena, kizo muje kiyi wanka na maidake gida."

"Wayyo Allah na shiga uku." Ta faɗa bayan ta tuna a yadda Mamah zata kalleta.

"Baki shiga uku ba dear, nifa mijinki ne. Daman kun gama exam ki taimaka ki ZO GARENI mu tafi Abuja tare, kinsan Allah zuciyata azalzala kawai takeyi saboda bata san muyi nisa da juna. Habibty Iman ki daure mu tafi tare dan Allah."

Wannan karan buɗe ido tayi, cikin sa'a ta sanya nata cikin nashi ta zabga masa uwar harara da idanunta da sukai jajawur saboda kuka.

"Ka barni na tafi gida dan Allah. Ka kyaleni da uwar kunyar da zan kwasa a wajan su Mamah, ni wallahi tallahi baka kyauta min ba, da nasan manufarka kenan bazan taɓa yadda na shiga motarka ba." Ya sake sumbatar gefen wuyanta tai saurin rintsa ido yace.

"Naji toh, yanzu kizo muje gida ki haɗa kayanki mu tafi tare." Bata san lokacin da tayi tsaki ba tare da sake yunkurawa zata tashi, cikin sauri ta riƙe shi jin zafin kamar ana karashi.

"Wallahi Yaya ka kasheni..." Areef yai saurin ɗora bakinsa saman nata, be ankara ba yaji ta cije masa lips yai saurin janyewa yana shafa gurin da hannu.

"Ni kika ciza dear? Kai..Ka..kai..ka..kai...! Na rantse nima bazan yadda ba." Yayi maganar cikin salo irin na yara, tare da riƙe mata hannaye ya ɗora bakinsa saman fitilarta na dama yana goga harshensa.

Allah ne kawai yake riƙe da numfashin Iman, amman banda haka da tuni ta daɗe da margayawa saboda wata duniya da Areefullah ya jefata ciki. 🙈 shi kuwa dama yayi wanka, ga kuma shaukin da ya sake zuwa ya kwasa hakan yasa shi jin tamkar ma beyi na farko ba. Wannan lokacin Iman kasa yin kuka tayi a fili sai na zuci. Haushi da bakin cikin Areef ya taru yayi mata ƙaho a wuya, shi kansa besan abinda yake ingizashi ba, yasan dai tabbas yana da cikakkiyar lafiyar da zai iya kasancewa da ita a duk lokacin da yake so.

Ya manneta a jikinsa yana sauke numfashi ko magana baya iyawa sai da ya dauki lokaci mai tsawo. Wayoyinsu kuwa ana ta kira sun kasa ɗauka, sai da ya nutsu yaji an sake kiran wayar Iman ya ɗan janyeta daga jikinsa ya jawo wayar, 'Momcy ❤️' shine abinda ya gani, ya kuma tabbatar Mamah ce, dan haka ya matsa kusa da Iman yace.

"Momcy tana kira." Sai kawai yaji ta rushed da kuka, ganin haka yasa shi yin rejecting ya ɗakko wayarsa ya turawa Mamah saƙo cewar.

_'Sorry Mamah muna tare da Iman, motar ce ta samu matsala a hanya. Ga wayar nan cikin jakarta ita kuma ta shiga wani gida kafin a gyara mu taho.'_

Saƙon na zuwa Mamah ta karanta, bata san lokacin da ta ɗora hannu a baki ta toshe ba. Lallai Areef wai ita zai rainawa hankali, ko yayi tunanin shine ya haifeta? Wannan yaro... Wannan yaro batama san me zata ce ba. Saboda ƙalata sai da yasan yadda yai ya keɓe da yarinyar nan? Samun kanta tayi da yin murmushi tare da girgiza kai a fili ta furta.

"Allah ya shirya mana." Hanan dake zaune tace.

"Amin Mamah, menene?"

"Babu komai Hanan, kawai ina duba zamani ne." Hanan ta ɗan yi murmushi ba tare da ta kuma cewa komai ba.
___________________

Acan ɓangaren su kuwa Areef sai fama yake Iman ta tashi su shirya ya dawo da ita gida amman taki, banda kuka babu abinda take masa. Gabaki ɗaya ta dauketa suka nufi toilet, yayi....yayi ta tsaya tayi wanka amman taki dole ƙanwar na ƙi, ya rabu da ita. Uniform ɗinta ya mayar mata jikinta, gasu farare yana saka mata suka ɓaci.

"Kiyi hakuri dear ki bari naje na samo miki wasu kayan kisa, wannan duk sun lalace." Yana magana yana shirin tashi, da sauri ta riko shi tana cije lips, murya a sanyaye tace.

"Bana so, kazo ka maidani gida please."

"Kayanki sun ɓaci Iman, ki bari naje bakin titi na samo miki ko doguwar riga ce." Taja numfashi,

"Idan ba zaka maidani ba, barni zan tafi ni kadai."

"A'a bance ba, yi hakuri sa rigar toh." Yana shirin saka mata ta fisge abarta ta sanya, sai da ta gama tabbatar da cewa ba zata iya tashi ba sannan ta bari ya taimaka mata suka fito. Gaban mota ya buɗe zai saka ta tai saurin tura ƙofar da hannu alamar ba nan ba, ya gane sarai fushi ne yasa duk take masa wannan abubuwan, shi yasa yabi da ita yadda takeso. Kwanciya tayi a bayan zuciyarta cike da tunanin yadda zata hadu da ƴan gidan. Ya koma cikin gidan ya ɗakko mata kayanta na ciki da bata bari ansa mata ba, sai suwaga bag ɗinta da takalminta ya fito tare da kulle gidan.

Shiga yayi ya zauna, sai da yasa mukulli ya kunna motar kafin ya juya baya yana kallonta, tai saurin lumshe ido yai ƴar dariya tare da cewa.

"Mekike so na sai miki?" Iman tayi shiru, ganin haka yasa shi cewa.

"Shikenan tunda bazaki kulani ba. But thank you so much dear and I love you ❤️." Ya maida kai gabansa tare da jan motar suka bar unguwar.

Saida yaje ya yo siyaya ta hauka, wani abun ma baisan amfaninsa tana kwance a mota tana bacci har ya gama ya nufi gida. Fitowa yayi ya buɗe gate ya shigar da motar, sannan yaje ya rufe. Ɓangaren da take kwance ya buɗe ya fara tunanin yadda zai shiga da ita. Sam beyi zato ko tsammanin yau zaiji kunyar shiga da ita a hannu ba, ya riga ya san yau yayi abin kallo idan yana taƙama kwanaki beyi ba. Buɗe ido Iman tayi ta kalleshi yana tsaye sai shafa hannuwa yake tamkar wani wanda zai shafa mai a jiki.

"Munzo gida." Taji ya faɗa yana lumshe ido. Ras taji ta shiga zaro nata idanun.

"Ka kira Mamah." Yaji ta faɗa murya a raunane. Besan lokacin da ya buɗe ido ya zuba mata ba.

"Ikram dai ko Hanan." Shima ya faɗa cikin nuna mata hakan shine mafita.

"Ni Mamah nace wallahi karka kira min su Ikram bana so."

Ya shiga muzurai, taya zai iya zuwa yace Mamah tazo taga abinda yake faruwa? Mamah fa da ya sanarwa cewa motace ta lalace, shine zai je kiranta banda dai Iman taso sa shi jin kunya.

"Bari kawai na shiga dake ciki."

"Bana so Mamah nace."

"Dan Allah kiyi hakuri ni na kaiki har cikin ɗaki." Ta maƙe kafada alamar bata yadda da hakan ba.

Murmushi ya saki kawai ya daddage ya rungumota, tana ta dukan kirjinsa a hankali saboda rashin karfin jiki amman yaki sauketa har sai da ya shiga cikin falo. Babu kowa daman Mamah ce zaune a ciki itama kuma tana jin karar mota ta leko taga sune, ganin ya kinkimota yauma yasa tayi saurin guduwa ɗaki dan taga alamar Areef soyayyen ido gareshi yanzu, baya jin nauyin ɗakko Iman a gabanta. Yana rungume da ita ya kalli fuskarta tare da cewa.

"Na kaiki ɗakinku?" Ta girgiza masa kai tare da cewa.

"A'a gurin Mamah zanje."

"Bafa ta nan."

Mamah dake hangensu ta cikin labule, ganin sunja sun tsaya yasa ta buɗe labulen ta fito. Cike da mamaki a fuskar tace.

"Menene haka?" Areef ya kalli Mamah dake tsura masa ido, ya dinga jera gyaran murya tamkar wani mai ciwon wuya.

"Ba magana nake muku ba?" Shiru ya sake zama a tsakanin su. Jinin da ta hango shine yasa hankalinta tashi, bata san lokacin da ta ƙarasa wajan tana salati ba.

"Kawo min ita ɗaki." Ta faɗa tana riko hannun Iman wace still tana riƙe a hannun Areefullah. Kan gado ya direta Mamah ba cewa.

"Na shiga uku Areef zaka illata ƴar mutane. Ubanwa ka tambaya zaka ɗauketa.?" Batasan ya fice ba ta dinga masifa tana kokarin cirewa Iman kayan jikinta. Waigowa tayi da nufin yi masa faɗa taga wayam, yayin da Iman kita faman girgiza kai tana cizon lips, kai daga gani kasan tana cikin wani yanayi.

"Sannu Iman, wannan yaron na rasa inda ya kowo jarabar nan. Sannu Iman, sannu kinji, bari naje na dafa miki ruwan zafi."

Tana fitowa taci karo da uban kaya a ledoji, ɗan ƙaramin tsaki tayi ta tsallake ta shiga kitchen. Sai da ta ɗora ruwan sannan ta dawo ta kwashe kayan ta shigar dasu cikin ɗakinta. Har lokacin Iman bata dena zubar da hawaye ba. Tunda Mamah taga haka tasan ba ƙaramar wahala ya bawa yarinyar ba, sai faman cewa take.

"Mamah."

"Na'am Auta, yi hakuri kinji, karki ce zaki gaya min na san komeye, sannu Allah yasa ma ba raunataki yai ba garin jaraba."

"Sai da nace masa bana so amman ya..." Ta kasa ƙarasawa saboda haushi Mamah dai sai hakuri take bayarwa tamkar itace tayi laifin. Ruwan nayi taje ta juyo shi a katon bahu takai bandaki, sirka mata tayi yadda zata iya amfani dashi, sannan ta kaita bandakin, da taimakon Iman ta samu damar tsaftace jikinta, suka dawo kan gado cikin kayan da Areef ya kawo harda yogurt da tsire, ta buɗewa Iman ɗin tare da takura mata har sai da taga taci sosai kafin ta kyaleta. Magani ta bata tace ta kwanta tayi bacci kafin a kira magariba....
(Su Areef ba dama🤸‍♀️yaro da halin manya😂agaisheka) 💃


*Littafin kuɗi ne, idan kina so call this number 0706 528 3730 or +447894142004 Top 10*







*HAJJA CE 👈*
3/20/22, 12:03 - Buhainat: *ZO...GA....N....*✍️
*Top 10 Takun haske batch A...*
*Wattpad:- Hajjac*
*HAJJA CE 👈*

*(https://www.youtube.com/channel/UCeGSNgC7XO2yjL5Au6LYp2g Please subscribe my YouTube channel please 🤲*

*35*



Kasan cewar magariba ta kawo kai yasa Areefullah ya dinga kwatsatsa gudu a mota, burinsa da fatansa a yau ya kwana garin Abuja saboda meeting ɗin da za'a yi yana da matuƙar muhimmanci ya halacceshi ayi tare dashi. Iman kuwa gabaki ɗaya taki fita daga cikin ransa da idanunshi, jefi-jefi yakan saki murmushi. Sai da ya isa Kaduna lokacin har anyi sallar isha'i sannan ya ɗakko wayarsa ya kira Ikram, tana dagawa tun kafin tayi magana yace.

"Ya jikinta?" Tace,

"Wa..?"

"Keni bana son rainin hankali, wa kika san zan tambaya.?"

"Wallahi Yaya ni ban san wa kake nufi bama, bana gida muna gidan Hajiya kaji muryarta ma." Areef yaja ƙaramin tsaki tare da katsewa.

Mamah

28 / 38