Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   7 / 38

18K to 21K   out of 111.1K words

ya Wauki wayar sa ya fita daga cikin motar ya rufo.



Ma'eeshat tana ganin doctor ashmal ya futo tai saurin sakin fuskarta, daka jin haushi sanan ta fara takawa sannu a hankali har ta ™arasa inda doctor ashmal Win yake.......



my number 09162226240



kar mu manta da like (reaction)



ayi following Win channel Wina, mutanan arziki.



kar ku manta da sharing.



mu haWe a next page.



Game bu™atar karanta littafi doctor ashmal tun daga farko har inda aka tsaya yayi fallowing Win channel domin samu.





_page 8





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



Ma'eeshat tana ™arasawa wajan doctor ashmal ta sunkuyar da kai tare da cewa "ina wuni"?. Fuska a sake Doctor Ashmal yace  ina wuni yakike? .  Lafiya ™alau Alhamdulillahi ma'eeshat ta ™arasa maganar tana sunkuyar da kai ™asa. Doctor ashmal bai sake cewa komai ba yayi shiru yana kallon gefe.



 Ga wayar taka afnan ce ta Wauko, to nayi tunanin tawa ce, sai da nazo gida na gane ba tawa bace ma'eeshat ta ™arasa maganar tana mi™awa Doctor Ashmal wayar. A hankali doctor ashmal ya mi™a kyakyawan hanun sa tare da cewa  oh afanan ce ta Wauko kenan tom shikenan ki gaishe da ita .



 Tom zata ji, amma kayi ha™uri, afnan ce tai ta yin wasa da wayar tana dannawa shi yasa cajin ta yayi short down . Jinjina kai doctor yayi tare da kallon ma'eeshat Win yana cewa  ok ba damuwa, thank you kya gai damin da afanan bye daga haka doctor ashmal bai sake cewa komai ba ya juya ya nufi motarsa.



Ma'eeshat bin bayan sa tayi da ido tanajin kamar ta ru™o shi karya tafi, duk sai taji ba daWi da doctor ashmal Win bai sakar mata fuska sunyi hira da wasa ba, kamar yarda ya sakarwa ™anwar ta afnan Wazu. Ma'eeshat tana ganin doctor ashmal ya buWe mota zai shiga tai saurin juyawa ta fara tafiya abinta, zuciya cike fall da kaWaici.



 Oh yanzu nasan ba zamu sake haWuwa ba ma'eeshat ta faWi hakan a cikin zuciyarta. tun kafin ta shiga gida ma taga motar doctor Ashmal ta wuce. Ma'eeshat tana ™arasawa ciki ta zauna kusa da meenal tare da cewa  har yanzu baki gama editing Win bane? .  Eh ban gama ba amma na kusa har kin bashi wayar? .



 Eh na bashi har ya tafi, kai meenal wallahi mutumin nan babban yaro ne finemen, kin san I phone 17 pro max ce a hanun sa bayan 14 Win . Jinjina kai meenal tai tare da cewa  masha allah kuma gashi ba a daWe da lunching Win ta ba ko? .



 Ina fa aka daWe da lunching Win ta dududu ba'a fi 3 months fa ba . Jinjina kai meenal tai tare da cewa  gaskiya ne kema Allah ya baki washe baki ma'eeshat tai tare da cewa  ameen meenal tawa ya bamu baki Waya ma .



To meenal ba ita tabar gidan su ma'eeshat ba sai da tayi sallah isha'i sanan driver ya mayar da ita.



Bayan meenal ta koma gida zama tai suka sha hirar su da baba, kamar yarda suka saba. bayan su gama hirar tasu sallama su kai sanan meenal ta wuce bedroom Win ta, domin kwanciya, tana kwanciya kiran waleed yana shigowa. Murmushi meenal tai sanan ta Wauki wayar, ta kara a kunne tare da cewa  asslama'laikum .



 Wa'alaikissalam gimbiya ta yau wace duniyar kika shiga tun wajan magriba nake kiran ki fa kin ™i Waukar wayar, wajan 20 miss call nai miki, hankali na duk yabi ya tashi Allah yasa ba laifi nayi miki ba gimbiyar mata . Girgiza kai meenal tai kamar waleed Win yana kallan ta, sanan tace "a'a ni ba abinda kai min, lokacin da ka kirawo ni bana kusa da wayar ne, muna tare da ma'eeshat, yau a wajan ta na wuni sai bayan isha'i na dawo gida, kuma ina shigowa nasa wayar tawa a caji, nabar Wakin, sai yanzu na dawo ina shigowa kana kira .



Ajiyar zuciya waleed ya sauke tare da cewa "Alhamdulillahi da nayi tunanin wani abun nai miki, ya kika baro su mami da ma'eeshat fatan kowa lafiya? . Jinjina kai meenal tai tare da cewa  eh kowa yana cikin ™oshin lafiya .  Masha Allah amma daga yau in zaki fita ki ringa gayamin kinji farin cikina .



 Ai kasan gidan su ma'eeshat ba ba™wan zuwa na bane, kuma shima kamar gidan mu ne, shi yasa ban sanar da kai ba . Eh na sani meenal Wina, Kin san bana son ki ringa fita wasu mazan suna kalle min ke ne, Bana son kowa ya kalle ki, sai ni kaWai dan Allah meenal ki amince na zamo mijin ki wallahi kece farin cikina, ina son ki, bana son abinda ze raba ni dake ko na minti Waya ne meenal .



Shiru meenal tai ba tare da tace komai ba.



 Meenal Wina kiyi magana mana, bana so muna magana kinayin shiru dan Allah kice wani abun . Ajiyar zuciya meenal ta sauke sanan tace  to ni me zance? .  Kice komai ma meenal Wina duk abinda kikace ina farin ciki da shi a gare ni . Jinjina kai meenal tai tare da cewa t om yakake? .  Hmmm ina lafiya meenal damuta kawai kece, wallahi ina son ganin ki, gashi kuma ke ko tambayata bakya yi yaushe zan dawo na ganki .



Cikin sanyayiyar muryar meenal tace  tom yaushe zaka dawo kano? .  Alhamdulillahi meenal Wina ko yau kikace na dawo sai na dawo, na ™agu naga kyakyawar fuskar nan taki mai cike da annuri .  A'a ni ba ruwana duk sanda kake so zaka iya dawowa meenal ta faWi hakan tana gyara ™wanciyarta.



 haba meenal da bakin ki kike cewa haka, to bakya so na dawo kenan nifa in bake kike so na dawo ba bazan dawowa ba, sabida ke kaWai ce farin cikina meenal, na rasa farin cikina a baya, Ada iyaye na sune farin cikina, amma sun rasu, shi yasa yanzu nake so na aure ki ko kya mayemin wani gurbin kewa da ba™in ciki, yanzu meenal bani da wani sauran farin ciki a rayuwa ta sai ke, dan Allah kar ki rabu dani, wallahi in kika rabu dani ban san inda zan sa kai na ba waleed ya ™arasa maganar muryarsa tana rawa.



Cikin tausaya meenal tace  in sha Allah waleed ba zaka rasa ni a rayuwarka ba, in de nice zan dawo ma da farin cikin da ka rasa, to in sha Allah zaka same ni .  Alhamdulillahi meenal da bakin ki kike faWin hakan, wayyo Allah farin ciki zai kashe ni wayyo daWi Allah na gode ma wallahi sai nayi azumi uku na farin ciki da godewa uban giji, meenal na yarda na rasa duk abinda na mallaka a rayuwa in de zan same ki I LOVE YOU meenal, kema kice kina so na, kinji? .



Shiru meenal tai dan ita kunyar cewa waleed tana son shi take.



 haba meenal kice kina so na mana, dan Allah waleed ya faWa cikin muryar rarrashi. Girgiza kai meenal tai tare da cewa  a'a ni bazan iya ba gaskiya .  Haba meenal zaki iya ki cemin kina sona kinji, ki rufe idon ki sai ki gayamin meenal kar zuciyata ta fashe . Meenal runtse idon ta tai, tare dasa hannu biyu ta rufe idanun ta cikin tsananin jin kunya da wata siririyar murya tace "nima ina SON KA waleed". Daga haka meenal tai saurin katse wayar tana mai matu™ar jin kunya.



Meenal tana cikin halin jin kunyar nan taji wayarta ta fara ringing. Duk da meenal bata duba ba tasan waleed ne yake mata kiran, tana dubawa kuwa taga shine yake mata kiran nan. Rufe fuska ta meenal tai da fullo ba tare da ta Wauki wayar ba,. Sai da waleed yayi 5 miss call yana kira meenal bata Wauka ba, tana kwance rufe da fuska tana jin kunyar da tacewa waleed tana son shi, shi kuma yana nan yana ta kira, haka de waleed ya gaji da kira ya ha™ura.



meenal kuwa, daran ranar da ™yar ta iya bacci, tana rintse ido take hango waleed a idon ta duk da kuwa ba wani gama sanin kamarsa tai ba, a daran ranar taji son waleed ya turni™e mata zuciya, gaba Waya tunaninsa takeyi, meenal ba ita tai bacci ba sai biyun dare zuciya cike fall da kewar da son masoyin ta waleed......



After one week



Soyayyah mai ™arfi ta shiga tsakani meenal da Waleed, duk da shi dama can waleed yana mutuwar son maeenal, to amma meenal data bashi dama ta fara son shi, sai son da yake mata ya ™aru a zuciyarsa sosai. gaba Waya meenal bata jin daWi in bataji muryar waleed ba, kamar yarda shima baya jin daWi in bai ji tata ba a rana sai suyi waya sau 3 zuwa 4, shima a hakan dan meenal tana takawa waleed birki ne amma in za a biye ta waleed sai su wuni suna waya ma.



Tun meenal tana Soyewa ma'eeshat ta fara son waleed, har ta dena Soye mata sabida kullum in suka zauna zancan waleed meenal takewa ma'eeshat. ma'eeshat kuwa taji daWin hakan sosai, dan tana ganin dacewar waleed da meenal, tun ba yau ba.



Tuni ma'eeshat ta manta da wani Doctor Ashmal ko mai kama da shi, tun daran ranar da yazo ya ™arSi wayarsa bata iya bacci ba sabida tunanin shi, amma gari yana wayewa ta manta da shi, ta cigaba da sabgarta, kamar ma ba'a halicci wani Doctor Ashmal ba haka ma'eeshat ta mance da shi.



Exams Win meenal da ma'eeshat tayi kyau sosai dan gaba Waya sun cinye, yanzu nan da jibi zasu koma school, domin su cigaba da karatun su, in lokaci yayi, zasuyi jamb da su neco Win su, sanan suzo suyi shagalin candy.



" " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " "



Kwance yake akan bed daga shi sai boxser da farar singlet, sai juyi yake goma ta haWe mai da ashin, ga ciwan ciki da yake damun shi na rashin matar da zai yi ma'amala da ita, dama kusan kullum haka yake fama da ciwan ciki, in yazo kwanciya, tun yana iya daurewa har abin ya fara fin ™arfinsa. ga kuma yawan tunani ta da yake yi a ™wa™walwar sa.



Yau kimanin 5 days kenan yana tunanin ta, tunda suka rabu yake tunanin ta, in ya rufe ido ita yake gani in yana aiki ita take faWo mai gaba Waya ya shiga damuwa. tayi mugun burge shi yawanci abinda yake bu™ata ga ´ar mace tana dashi, ko ta ina tayi mai, matsalar kawai tana da hasken fata.



Doctor ashmal yana ta mamakin dalilin da yasa ta zauna mai a rai kamar haka, kuma gashi shi bai taSa soyayya ba bare yasa rai ko ita ce ta kama shi. abun da zai tsayawa doctor ashmal a zuciya ba ™arami bane sam baya tunanin abu kamar haka amma gashi yau har kimanin one week ta kasa fita daga ran sa.



To wai me yake faruwa ne na kasa manta ta a zuciyata haka? Doctor ashmal ya watsawa kansa tambayar.  Anya baka fara son ta ba kuwa? Šaya daga cikin zuciyar doctor ashmal ta tambaye shi. Da sauri doctor ashmal ya girgiza kai tare da cewa  no ni ba son ta nake ba, akan me zan kamu da santa, kawai burge ni take .



 Ka dena yaudarar kan ka, kana cutar da kan ka akan abinda kake so, to wai ita ta haramta gare ka ne, ko kuma tana da wani aibun da ba zaka iya soyyayyah da ita bane, da kake ta gudarwa kan ka faWawa soyayyarta, ka dena yaudarar kan ka, ka bawa zuciyarka abinda take so .



Duk Zuciyar doctor ashmal ce take ta raya mata wanan.



Ajiyar zuciya doctor ashmal ya sauke yana tunanin abinda zuciyarsa ta faWa gaskiya ne, amma to taya zai sake haWuwa da ita?.



Take zuciyarsa ta sake bashi amsa da  A gidan su zaka ™ara haWuwa da ita mana ba kasan gidan su ba? .



Da sauri doctor ashmal ya girgiza kai, yana tunanin impossible baze taSa iya zuwa gidan su ba gaskiya, sabida shi duk harkar zubar da mutunci baya cikin ta, may be yanzu yaje gidan su kuma ta™i amincewa.



Ai koda doctor ashmal yana da tabbacin in yaje gidan su ma eeshat zata amince to ba zeje ba saboda ba ita ta gayyace shi wajan ta ba, yaje yace mata mai.



To haka doctor ashmal yayi ta sa™a da warwara shida zuciyarsa kamar yarda yasa ba, tunda ya yaje gidan su ma'eeshat ya amshi wayarsa, ma'eeshat ta shiga ransa daram ta kasa fita, kullum cikin tunanin ta yake musamman ma in yazo bacci. Haka de doctor ashmal yayi ta sa™a da warwara yana jin shau™in ma'eeshat har bacci yayi awan gaba da shi.



kuyi ha™uri da wanan yau bazan iya typing mai tsayi ba sabida bana jin daWi.



My number 09162226240



kar ku manta da following channel Wina



ina muku fatan alheri mutanan arziki.



mu haWe a next page.



Game bu™atar littafin doctor ashmal tun daga farko har inda aka tsaya ga link Win channel yayi following.





_page 9





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



11:00am.



A nitse yake sauke nunfashi yana matu™ar jin daWin baccin da yake.

yau weekend ta kasance ranar hutunsa, baze fita da wuri ba, shi yasa ya samu bacci mai daWi, kuma gashi jiya da dadare sai wajan 2 ya iya bacci saboda ciwan ciki da tunanin ma'eeshat.



Can cikin tsakiyar kan sa yaji ana knocking Win ™ofar bedroom Winsa. A nitse ya buWe kyawawan idanuwan sa yayi shiru yana sauraran ™arar knowing Win. Dole Doctor Ashmal ya mi™e daga kwanciyar da yayi, saboda yasan ba a fiya biga mai ™ofa bedroom da safe ba in yana bacci, sai da wani ™wa™waran dalili,. Dan haka a hanzarce ya mi™e sanan ya zura jallabiyar sa idanuwa cike da baccci ya nufi ™ofar bedroom Win nasa, ya fara buWewa.



Yana buWewa yesmeen ™anwarsa ya gani tsaye a baki ™ofar. Šan saki fuska yayi ™adan tare da cewa  my babe lafiya kika tashe ni daga bacci mai ya faru ne? .  Yah good morning, dama momy ce tace nazo na gaya ma, tana ta kiran a waya baka Wauka ba, tace kazo ka yiwa su muhseen magana tun dazu suke faWa tayi musu magana sun™i suji, yanzu ma sun fara dambe .



 What dambe kuma? gyaWa kai yesmeen tai alamun eh,. Hannun yesmeen doctor ashmal ya ri™e zuciya a harzi™e yace  tawo muje .



Doctor ashmal yana ™arasawa babban falon gidan ya tarar muhseen da fadeel suna ta dambe wanan ya kai wa wanan naushi wanan ya kai wa wanan naushi, momy kuma tana daga gefan su sai magana take musu tana ™o™arin raba su.



A zuciya doctor ashmal ya ™arasa cikin fushi ya wanke fadeel da mari sanan ya juya ya wanke muhseen shima da mari, ai kuwa nan da nan suka rabu kowa yana wuci musamman ma fadeel.



 Baku da hankali ne waii, ashe har yanzu baku girma ba mutanan banza kawai momy ce da bakin ta take muku magana amma bakuji ba, sabida ku marasa hankali ne a cikin gida za kuzo kuna yi mana faWa cikin faWa doctor ashmal yake maganar.



Duk da doctor ashmal ba mutum ne mai faWa ko saurin hannu ba, amma su fadeel sun kai shi ma™ura yau wajan jin haushi, abinda yasa doctor yaji haushi har ya kai da marin su maganar da akace momy tai musu ba suji ba, dan shi a rayuwarsa ma ya tsani raini, bare ma ace momy ce take musu magana suka ™i dai na faWa.



suma su muhseen sunyi mamakin ganin doctor ashmal yana faWa kamar haka har da duka ma, saboda sun san shi ba ma'abocin faWa bane kuma tunda suke bai taSa dukan su ba sai yau.



Fadeel a fusace ya kalli muhseen tare da cewa  wallahi sa'ar ka Waya an raba mu da yau sai jikin ka ya gaya ma .



Muhseen ne hassan shi kuma fadeel husaini, muhseen da fadeel suna da haWin kai kuma suna shiri sosai amma in suka tashi faWa sai ka rantse basu taSa ganin juna ba. kyawawane na ajin farko sanan suna tsakanin kamar da ba mai gane Waya daga cikin su sai mutan gidan, ko abokan su ba kasafai suka cika gane su ba.



fadeel yana da zafin rai sosai mafaWaci ne, duk wani faWa da za suyi tsakanin su da muhseen yawan ci shine da tsokana , sam bashi da ha™uri ko kaWan. muhseen kuwa ba ruwansa kullum cikin fara'a yake abinsa gashi da sau™in kai.



Cikin tsawa doctor ashmal yace  short up your mouth stupid boy, ana yin magana kana magana, dama na daWe da gane cewa kan ka yana rawa sai na saita ma shi, wai meye ya haWa ku faWa ma kake yiwa mutane shoutingl.



A kunbure fadeel yace  duk shine ya jawo komai zuwa yayi zai yiwa abokina snatching Win budurwarsa fadeel ya ™arasa maganar yana gallawa muhseen harara. saura ™iriss doctor ashmal ya fashe da dariya saboda fadeel ya bashi dariya, ita kuwa momy a gaban su ta fara dariya, ita da yesmeen da take gefan doctor ashmal Win ri™e da hanun sa sai dariya take tana yi tana toshe baki.



Sake haWe rai doctor yayi tare da kallon muhseen yace  kai mai ya haWa da budurwar abokin nasa? .



 Wallahi doctor ™arya yake ba wata budurwa abokin sa, wata class mate Win muce, shine take binmu mu koya mata karatu sabida taga ni da shi muna da ™o™ari, farko shi ta fara cewa ya koya mata yayi mata wula™anci ya™i, shine ni kuma na bata ha™uri nake koya mata.



in akayi karatu bata gane ba sai tazo tace na koya mata, ko na sake yi mata bayini, to shine ™wanaki ta ™arSi number ta wataran

7 / 38