Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   37 / 38

108K to 111K   out of 111.1K words

uwa da abokan arzikhi de suna ta zuwa ganin lefan meenal. Kowa in yaga lefan nan sai ya tofa, musamman  yan uwan baban meenal ba™in ciki ™arara suke nunawa harda cewa wai Wan mafiya zata aura. Wasu kuma suna munafurci wai aure bazeyi ™arko ba. Kai harma da ma™ota ba™in ciki sukewa meenal sosai kamar su mutu. Shi yasa umma da taga haka, aka rufe lefan aka mai da shi gidan su ma eeshat, saboda gudan Sarayi, dan tasan halin źyan layi da ba™in ciki, tsaff zasu iya aikowa a hauro gida da daddare a sace kayan.



To bangaran meenal kuwa, tuni ta fita daga sabgar zancan auran nan, ta sawa zuciyarta tawakkali kuma duk daran duniya tun sanda aka kawo lefan nan, sai meenal ta tashi sallah dare ta gayawa allah halin da take ciki, shi yasa hankalinta ya kwanta. Kuma meenal har ranta tasan, baza a taba auran nan ba haka nan jikinta yake bata, shi yasa ta kwantar da hankalin, kuma tayi offline gaba daya. Koda waleed ya tambayi ma eeshat lafiya kwana biyu yaji meenal shiru, meenal tacewa ma eeshat tai ta faWawa waleed, karatune ya Wauki zafi, kuma wayarta ma samu matsala. Kamar yarda mernal ta gawa ma eeshat, haka ma eeshat ta gayawa waleed.



Waleed da yaji hakan, har sabuwar waya, ya siyarwa meenal mai tsadar gaske da sim ya kaiwa ma eeshat ta bata, amma ina meenal tace karta kuskura ta karSa, itade kawai ya barshi bata so, in kuma ya dage zasu samu matsala, haka dole waleed ya hakura sai da suna gaisa da meenal jefi-jefi ta wayar ma eeshat. To yanzu de meenal hankalinta ya kwanta, sosai ta mayarda hankalinta kan karatu kamar ba itace tace tayar da hankalita da ba. Umma kuwa sai magunguna kyaran jiki take bawa meenal, duk da kuwa ba tarewa za tai ba, meenal de haka take karba ba dan ranta yaso ba.



To kwanci tashi ba wuya wajan allah yau ya kasance saura one week a Waurawa meenal aure. Meenal kuwa bama tasan anayi ba, dan ta mai da zancan wasa, ma eeshat kuwa tasan komai kawai kallan meenal takeyi. An riga da an bugo invitation Win daurin aure, daddy da abba sai rabawa suke yi, itama an kawowa umma, amma umma bata bari meenal tagani ba, kuma ta aika an kaiwa duk wanda ya kamata a gayyata a Waurin auran. Duk da ba wani taro umma za tai ba, kawai yini zatai, kamar yarda momy tace ayi. fatanta umma de allah yasa auran yayi ™arko ya basu zaman lafiya, in a sun tare.



After 6 days.



Tun misalin ™arfe 11:00pm Ma eeshat taje tsaye bakin window ta fara waya da doctor. A yanzu waya ta Wauki daWi na soyayya, inda idon ma eeshat yakea rufe tana mugun jin daWin wayar da takeyi da doctor, kamar ance ta buWe ido fa ta kalli ™atsa, ™watsam, taga mota tana shigowa cikin gidan su. Mamaki ya bayyana a kan fuskar ma eeshat sosai saboda ganin ba™uwar motar da bata gani bace a gidan ta bayyana. Ba komai ne yasa ma eeshat mamaki ba face ganin, mota da tsakar dare kuma alamun ba™i ne, dan a halin yanzu karfe 11:30pm zuwa 12:00pm ne.



Har zuciyata ma eeshat da bada waleed ne a cikin motar nan. gaban ma eeshat ne ya yanke ya faWi rass,rass, rass, har sau uku. a fili ma eeshat tace  Innalillahi tabbas ma eeshat tasan waleed ne, kuma tasan tabbas in waleed ne yazo gidan da matsala ba ™arama ba, saboda gobe Waurin auran meenal. A zuciyarta ma eeshat ta fara tunanin, anya ba labari waleed ya samu ba, dama zancan duniya baya Suya ai. Ma eeshat tasan waleed ne yake iya shigowa koda yaushe gidan ba tare da me gadi ya dakatar da shi ba. Amma bai ma taSa zuwa gidan da daddare kamar haka ba, gaba Waya ma eeshat ta gama bayarwa waleed ne yazo, gidan dan tasan basa ba™i da tsakar dare haka. dukda de bata taSa ganin waleed da motar nan ba, amma tasan dama something tana gani sa da mabbanta motoci, kala-kala kamar mai sai da mota, dan waleed yana da tarun motoci sosai, kullum cikin siyan mota yake.



Muryar doctor ce takatse ma eeshat daga tunanin data tafi  Bakomai yake cewa ba face  eeshata lafiya kuwa? Ma eeshat data Wagawa da kallon motar da take ™okari parking, vewa tai  lafiya dear na, mai ka gani? Cikin mamaki doctor yace  eeshata lafiyar ki kuwa? Muna magana naji kinje Innalillahi, kuma na jima Ina tayi miki magana naji shiru, yanzu kuma Kice min ba komai ma eeshat tana kokarin yin magana idon ya sauka akan mai futowa daga motar data zo gidan nasu yanzu& &



Za kuga na canza yanayin typing Win book Win, kamar yarda na fara rubutawa a farko fatan hakan zai muku daWin karantawa.





Mu haWe a last page, kar ku sake a baku labari dan anan ma littafin zai fara bye.=ŘKÜ<Řýß





-last page



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ŘňÜ



Da mamaki ma eeshat sai taga kuma ba waleed bane, in idonta ya gani da kyau sai take ganin kamar daddyn doctor ne. Inda ya buWe murfin bayan motar ya futo, ga dukkan alamu de driver ne yake tuka shi. Gauran nunfashi ma eeshat taja tare da cigaba da kallon me yake wakana,. Kamar daga sama taga abban ta ya ™araso wajan dady sun gaisa cikin fara a sannan taga abba yaja dady sun shige ciki. sai da suka Sace mata da gani hankalinta ya dawo kan wayar.



Sai a lokacin ma ta sake ankarewa wai ashe da doctor take magana. Ajiyar zuciya ma eeshat taja, sannan ta sake cewa  hello shima ta dayan Sangaran ajiyar zuciya doctor ya sauke tare da cewa  har kin gama shirun kenan me yake faruwa ne . Murmushi dole ma eeshat ta ™a™alo tare da cewa  kaga afnan ce take wasa ita kaWai a daran nan, shine take bani mamki kasan ba kyau wasa da daddare kuma ita Waya, please ka bani 5 minutes naje na lallaSata tai bacci, sai mucigaba da wayar koh? .  Murmushi doctor yayi tare da cewa  tom ki mata a hankula kuma kice, ina gaida ta na baki 10 minutes ma, sai kin dawo bye .



Ma eeshat okay ta iya cewa kawai sannan ta kashe wayarta tare da ajiyewa, ta fuce daga bedroom Win nata. Direct bedroom Win umma ta nufa, tana zuwa ta murWa handel ta shiga baki Wauke da sallama. Zaune taga umma a gefan gado tana Danna waya, amma Jin sallamar ma eeshat ne yasa ta Wago tare da amsa sallamar. Daga haka ma eeshat ta shigo ta zauna. Cikin mamaki umma tace  ma eeshat lafiya naga, kin shigo mun a daran nan? .  Mami lafiya lau, dama abin ne yaban mamaki naga baban doctor yazo cikin daran nan, shine nace bari nazo na tambaye ki ko lafiya .



Wani kallo mami ta watsawa ma eeshat tare da cewa  kai ma eeshat allah ya shirya ki, to ke mene damuwarki ta ina kikaga ma yazo? .  Haba mami yaza kice haka, ta windor na gano shi mana . Girgiza kai mami tai tare da cewa  hmm ma eeshat allah ya shirya ki, to nima wallahi ban sani me ya kawo shi ba, Kinga muna kwance da abbanki ya bugowa masa yace, in ba damuwa yana so, yazo suyi muhimmiyar magana a daran nan sabida maganar, ba zatayu a waya ba, gwara su haWu de. To shine abba yace masa yazo badamuwa allah ya kawo shi lafiya, to shine kikaga yazo . Jinjina kai ma eeshat tai tare da cewa  to allah yasa muji alkhairi mami cewa tai  ameen



Daga haka ma eeshat ta mi™e tayiwa mami sallama. Ma eeshat tana tafe tana tunanin mai ya kawo dadyn doctor cikin daran nan gidan su. Tabbas tasan doctor bai san da zuwan dadyn saba, da zai gaya mata. Kuma har yanzu ma eeshat tana mamaki akan doctor bai taSa mata maganar auran meenal da kaninsa ba, kuma gashi gobe Waurin aure ma. To haka ma eeshat tai, ta sa™a da warwara, harta dawo bedroom Winta. Dama bata kashe data ba, ta dau™i waya ta dannawa doctor kira.



Bata jima tana ringing ba doctor ya Wauki waya. Nan da nan ma eeshat ta saki jiki suka cigaba da shan soyayyah su ita da Doctor, amma koda wasa bata gayawa doctor zuwan dadyn sa gidan su ba. To a haka de ma eeshat har su kai sallama da Doctor bacci ya kwasheta bata ji tafiyar dadyn doctor ba. Bama tasan sanda ya tafi ba.



WASHE GARI



Yau ta kasance ranar da za a Waura auran meenal da muhseen ne. Dan haka tun safiyar fari su dady da momy suka fara shiri. Dady yana shirin tafiya Waurin aure da tarbar ba™i. momy kuwa ta Webo masu girki kala-kala, saboda jama a. Tun 3 dare aka fara ™o™ari Wora girki kala-kala na alfarma wanda za a raba wajan Waurin aure, da kuma wanda za a bawa mutane in suka zo wuni.



Abunci yayi Abunci, nama kaji, da raguna, shanu, kamar suyi magana. ba a kuma batun mai da kayan miya da sauran kayan kamshi komai yaji nasha-nasha, abinka da bikin masu da shi.



Bangaran doctor kuwa ko oho, dan bai masan abinda ake ba, da yake yana Sangaran sa a lafe, yau da wuri ya shigo gida, duk da kuwa yaga kayan abinci a jibge a farfajiyar gidan, sannan kuma yaga anyi yanka sosai kawai sai ya bada sadaka za ai da abincin, da yake yasan gidan su ana yawan sadaka sosai, koma bada azumi ba, musamman ma friday kullum sai anyi.



To da safe ma da yake weekend ne yana gida yana baccin sa abun sa. Kuma abun mamakin shine! duk yarda su dady suka kai da gayyatar mutane, basu sanar da doctor zancan auran muhseen ba bare ma a bashi invitation har ya gayyaci wasu a matsayin sa na yayan ango.



Ni kuwa amina bayero sai nake tunanin kamar momy da dady basa so doctor yasan zancan auran, gundun ma, kar ya soma karya musu da guiwa har ya bada shawarar, akan a dakatar da auran su meenal da muhseen Win, ya fara gabatar musu da, wani ™udurun.



MEENAL



Meenal kuwa ta zubawa sarautar allah ido musamman ma, yarda taga ana ta shirya-shiryan Waurin aure, tun daran jiya, momy tasa aka jibgo abinci da kayan miya harma da uban naman girki biki da itace. Kuma Gashi yau yan uwa da suka dara zuwa Waurin aure, sun fara Wora itace da asuba za suyi girki. Shi yasa meenal ta zubawa sarautar allah ido.



Amma meenal har lokacin jikinta yana bata ba za a taSa Waura mata aure nan yau ba, haka nan meenal har lokacin jikinta yana bata ba za a taSa Waura mata aure nan yau ba, haka nan jikinta yake bata har yanzu guiwarta bata sare ba. Shi yasa ma meenal tana idar da sallah asuba ta ™ule Waki ta koma baccin ta me daWi, tana ganin duk su umma shirin banza sukeyi.



angaran umma kuwa, tuna ta saki jiki tana ta shirya-shiryan biki, an Wora manyan tukwane ana girki me rai da lafiya.zuciyar umma kall da farin ciki, zata aurar da Wiyarta, Waya tilo. Haka nan umma taji tana farin ciki da auran, saSa nin da da take cikin damuwa.



Saboda umma tasan tunda har lamarin ya kawo har yanzu, allah bai canza ba, kuma duk addu ar da suke, tp tabbas tasan lamarin da alkhairi a ciki. Dan umma ta yarda da allah, akan baze taSa, zaSawa meenal abinda ba alkhairi ba gare ta, shi yasa da taga lamarin bai canzu ba, tasan hakan alkhairi ne kawai.





Ma eeshat



Ba ita ta tashi daga bacci ba sai 11:30 na safe. Tana tashi ta mi™e ko addu ar tashi daga bacci ba tai ba, alhamdulillahi ta iya cewa

sannan taja wayarta ta hau online. Murmushi ma eeshat ta saki, murmushi sosai, ba komai ne ya sata murmushi ba face ganin kamar yarda tacewa ™aninta mai bunta yayi mata video Waurin auran muhseen da meenal ya tura mata ta WhatsApp, sai gashi ya turo mata, da yake da shi aka tafi Waurin auran.



Har ma yayi wajan 30 minutes da turo mata. Murmushi ma eeshat ta sake saki duk da tasan meenal kawarta bata san auran amma haka nan taji tana farin ciki da auran nan da aka Waura, saboda ko ba komai yau allah ya jika mata burinta tunda ya nuna mata auran meenal aminiyarta kamar yarda take fata.



Daga haka ma eeshat ba Sata lokaci, ta fara buWe videos Win da ™anin nata ya turo mata. Bayan ya gama buWewa na farkwan ta ta buWe.Mutane ne zauna da dama a katafaran masallacin, duk da mutanan sunyi yawa hakan bai hana ma eeshat gane abban taba da kumadaddyn doctor, da yake suna daga gaba-gaba.



Dede wajan da aka fara Waura auran nan video ya fara inda ake cewa an Wauka auran AHMAD ABDULKADEER USMAN da AMINA SHU AIBU UMAR akan sadaki naira dubu Wari biyar. Nan da nan waje ya karaWe da kabbara mutane suna ta faman cewa sun sheda. Jim ma eeshat tai ta tafi gajeran tunani fuska cike da murmushin farin ciki, tana so ta tuna wani abu dangane da, Waurin auran amma ta kasa.



Daga haka ma eeshat ta tafi status domin dorawa. Kafin ma eeshat ta kai da Wora status Win gabanta ne ya fadi rass, saka makwan ta ankare da wani abu.  Ahmad! Ahmad! A fili ma eeshat ta fadi hakan, amma sai tai saurin girgiza kai domin gazgata tunanin nata. Daga haka wayarta ta janyo tana mai dogon nazari game da sunan ahmad Win.



Doctor ma eeshat ta dannawa kira, sai data kusan katsewa sannan doctor ya dauka cikin muryar bacci yace  hello eeshata . Ajiyar zuciya ma eeshat ta sauke sannan tace  doctor baka tashi daga bacci bane, am sorry na tashe ka koh . Murmushi doctor yayi tare da cewa  no ba komai, kin tashe ni a lokacin daya dace ma, nagode sosai dear na .



Murmushi ma eeshat tai kafin tace  hmm tom shikenan dama ina so na tambaye kane in ba damuwa pls? Jinjina kai doctor yayi tare da tashi zaune yana cewa  okay my future wife ina jinki .  Dan Allah wai ya sunan ka? . Murmushi doctor yayi tare da cewa  to yau yarintar kike ji kenan, to sunana ma eeshat da dadi koh? . Dan kwaSe fuska ma eeshat tai cikin shagwaSa tace  aa serious nake tambayar ka, yanzu ba time Win wasa bane .



Jinjina kai doctor yayi tare da cewa  Allah ya wuci zuciyar gimbiyar tawa, sunana ashmal . Jinjina kai tai tare da cewa  full name Winka nake so .  To ana kirana da ashmal Win ko office Wina haka ake samun, but full name Wina real name Wina shine  Ahmad abdulkadir usman . Wata mummunar faWuwar gaban ma eeshat yayi, amma sai ya dake saboda bata son ta amince da abinda zuciyarta, take faWa mata, ko amafarki tasan hakan baze faru ba.



Dakewa ta sakeyi tare da cewa  okay, pls sunan ka Waya da kaninka? Cikin manaki doctor yace  kanina kuma eeshat me ya kawo zancan kanina wanne kenan? . Jim ma eeshat tai kafin tace  something de haka muhseen koh . Jiniina kai doctor yayi cikin mamaki yace  shi kuma sunan sa Abdullahi cikin tsananin karyewar zuciya ma eeshat tace  okay su kuma sauran fa, duk ba sunan ku yake iri Waya? .



Doctor yana shan mamaki da tambayar ma eeshat Win amma sai ya dake yana cewa  ai su biyu ne twins muhseen da fadeel, shikenan .  Tom na gane twins kenan, shi kuma Wayan fadeel Win yasunan shi na Gaskiya a takaice doctor yace  shi kuma sunan shi abdulrrahman . Wani yawu mai Wacin gaske ma eeshat ta gaWiye duk da kuwa har time d

Win bata yarda da abinda take zargi ba, dan tasan hakan baze taSa faruwa ba kuwa. Da sauri ma eeshat tace  okay zamuyi waya anjima bye daga haka ta katse wayar.



Lokaci guda gumi yace rufe ma eeshat wani ™olulu me Wacin gaske ya tsaya mata a wuya taji nunfashita yana ™o™arin Waukewa, duk da kuwa har lokaci bata taSa yarda da abinda take zargi ba. Jiki na rawa ma eeshat ma mi™e kamar ta faWi, tana tashi ta fuce, sannan ta nufi bedroom Win mami. Tana zuwa bakin bedroom Win da sassarfa, tasa Hannu ta buWe Handel Win a hankula adede time Win muryar mami ta daki kunnan ma eeshat tana cewa  yanzu abba kana nufi da doctor ashmal aka Waurawa meenal aure bada ™anin sa muhseen ba . Nunfashin ma eeshat tsayawa yayi cak tana jiran jin amsar abba, dan basu ankare da zuwan taba.



Abba kuwa cewa yayi  ™warai mami da doctor aka Waurawa amina aure . Cikin damuwa mami tace  Innalillahi yanzu ma eeshat Win fa? Kafin abba ya bawa mami amsa suka ji ™arar faWuwar abu temmmmm. Da sauri abba da mami suka juyo domin ganin me yake faruwa. Ma eeshat suka gani ta yanke jiki ta faWi ™asa wanwar. Da sauri abba da mami suka fara yar rige-rige zuwa wajan, ma eeshat Win suna zuwa, suka ganta kwance ba nunfashi, jini yana zubowa ta hanci da baki, yasalm& & & & & .



Shin kuna tunanin ma eeshat zata tashi ko ta rigamu gidan gaskiya?.



Wana dalili ne yasa, aka Waurawa doctor da meenal aure, ba tare da sun sani ba?



Ya meenal za tai in taji zancan auran ta da doctor?.



Kuna tunanin doctor zai amince da zancan auran nan kuwa?.



Yaya amintar da take tsakanin meenal da ma eeshat kuwa?.



Da wana ido meenal da ma eeshat zasu kalli junan su da

37 / 38