Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   32 / 38

93K to 96K   out of 111.1K words

ita da yayan nata doctor.



A plate Waya ta zuba musu, kamar yarda suka sabaci wasu lokutan. Sannan ta Wauko musu spoon 2 ta dawo suka zauna a kasa. Suna ci suna hira, cikin kulawa da soyayyar yan uwantaka. Son Yesmeen yana sake ratsa zuciyar doctor, ji yake kamar shi ya haifeta, kuma yana sake jin farin ciki da yarda yaga yesmeen tana jin daWi hirar tasu.



Ko da suka gama cin abinci Sai da Doctor da yesmeen suka daWe suna wasa da dariya sosai suka sha hirar su sannan doctor ya tashi ya koma bedroom Winsa. Yana komawa ya rage kayan jikin sa, sannan ya koma kan bed ya janyo wayarsa. Direct ma eeshat ya fara okarin kira da yake yau tace masa da wuri zasu dawo daga school kafin ma a shiga sallah Jumma a.



Ringing uku ma eeshat ta Wauka kamar mai jira kiran doctor Win. Cikin daddar murya tace  hello dee murmushi jin daWi doctor yayi sabida yaji muryar masoyayiyar sa tare da cewa  assalma alaiki eshat, bana hanaki cewa hello ba kafin kiyi sallama, sallama zaki farayi kafin hello . Murmushi ma eeshat tai kamar tana ganin doctor tare da cewa  am sorry na dena .



 Kullum haka kike cewa amma kin kasa denawa Allah ya shirya min ke .  Ameen dee daga haka shiru ya ziyarci wajan na wasu daiu kafin yace  eeshata gyara zama ma eeshat tai kafin tace  na am doctor  kin san menene?  Aa sai ka fada  ba kina sona ba? . Jinjina kai ma eeshat tai kamar tana ganin doctor tare da sakin murmushi tana cewa  eh mana .



 Yauwa yar albarka, Nima Ina son ki murmushi ma eeshat tai tare da cewa  nagode .  To ya school? Zuciya cike da tunani ma eeshat tace  alhamdulillahi sabida tasan doctor yana da maganar da zai faWa mata ba wannan ba tunda ya fara tambayarsa tana son sa. Maganar doctor ce ta katse ma eeshat daga tunanin da take oarin tafiya, cikin lallausar murya ya sake cewa  eeshata .



 Na am doctor na . Ajiyar zuciya doctor ya sauke sannan yace  gaskiya eeshata ya kamata a rage lokacin auran nan namu yayi tsayi fa sosai . Cikin mamaki ma eeshat tace  sabida me? . Rintse ido doctor yayi da, da hali yau sai ya faWawa ma eeshat dalili, amma baya so su fara irin wannan zance, a ganin doctor hakan bai dace ba, kuma gashi ma eeshat tana da karanci shekaru ba lallai tayiwa abun kyakyawan zato ba.



Zata iya tunanin sabida hakan zai aure ta, kuma in ba mai san hakan bace zata tsorata, amma da babbace sosai mai hankali maybe ya iya faWa mata. Maganar ma eeshat ce ta dawo doctor daga tunanin da ya tafi inda ta sake maimaita tambayar  bee sabida me, naji kayi shiru . Murmushi dole doctor yayi tare da cewa  sabida Ina sanki mana eeshata kullum Ina tunanin ki kuma, kinga in munyi aure kullum zan ringa ganin ki safe da dare muna hirar mu ba sai a waya ba koh? .



Murmushi jin daWi ma eeshat tai tare da cewa  eh kuma hakane, Nima kullum zan ringa ganin ka, kana nunamin soyayya da kulawa  yauwa eeshata, to kinga shi yasa nace miki lokacin auran nan yayi tsayi a rage shi ko zuwa nan da 3 months ne . Murmushi jin daWi da farin ciki ma eeshat ta saki a hankula yanda doctor bazai ji ba sannan tace  yanzu doctor tayaya bayan kasan abba da dady sun sa lokaci .



Girgiza kai doctor yayi tare da cewa  karki damu, ni zan samu dady da maganar sai yazo wajan abba su sake tattaunawa ko, sai a rage lokacin . Murmushi ma eeshat tai tare da cewa  tom shikenan bee hakan yayi yanzu yaushe dadyn zai zo? .  Aa ina tunanin nan da one moth ko 3 week kafin nan kin Wan kwana biyu school sai na gayawa dady, because dady nan da gobe zuwa jibi zaiyi tafiya zuwa wata kasar, sai ya dawo .



Cikin jin daWi ma eeshat tace  eh hakan yayi Allah ya dawo da shi lafiya  ameen my future wife, shi yasa kullum nake sake kaunar ki saboda kina son abinda nake so koh . GyaWa kai ma eeshat tai tare da cewa  Nima kullum ina sake kaunarka doctor na sosai da sosai . Murmushi doctor yayi tare da cewa  good girl Allah yayi miki albarka fatan kina mai da hankali wajan karatu bkya wasa? .



Jinjina kai ma eeshat tai tare da cewa  eh ina yi sosai, da yake itama meenal ta fara zuwa school yanzu tana temaka min sosai, in ma ban gane ba tana sake yimin bayani, kuma ina jin daWin karatu tare da ita nafi samu nutsuwa .  Jinjina kai doctor yayi shima sanan yace  okay ki dage da karatu sosai eeshata banda wasa . Daga haka doctor da ma eeshat suka cigaba da soyayyar su me stafta kamar su haWiyd junan dan yau sun jima suna waya sosai da sosai& & & &



MEENAL



meenal tana zaune tana buWe litattafanta makaranta domin karatu taji wayarta ta fara ringing. Lokacin data duba new number ta gani, dan haka bata Waga ba ta cigaba da karatun ta abinta. Again kiran ya sake shigowa meenal har taki Wagawa, kuma sai tayi tunanin ko waleed ne ya canza number da yake 2 days yana kiran ta kuma bata samun damar dagawa sabida tana school ko kuma tana tare da umma .



Dan haka hannu tasa ta Wauka tare da cewa  assallama alaikum  wa alaikissalam . Shiru meenal tai sabida ita ba muryar waleed taji ba. Daga can bangaran magana aka farayi da cewa  nasan zaki mamaki waye yake kiran, fatan ban takura miki ko na katse miki wani abun da kike mai mahimmanci ba . Lumshe ido meenal tai sabida har ga Allah taji daWin muryar mutum koma wanene, sabida yarda yake maganar sa a nitse.



 Am kina jina kuwa? Mutum ya tambaya cikin kokwanto. Cikin takaicewa meenal tace  eh ina jinka ajiyar zuciya ya suke tare da cewa  yauwa pls zaki bani ko 6 minutes ne muyi magana yanzu in ba abinda kike?  Eh ina jinka  good thank you, farko de sunana khaleed, in ba zaki manta ba Wanda muka haWu harda friend Win ki 3 to 4 days da suka wuce kin gane koh? & & & &







_page 43



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=



Yamusta fuska meenal tai tare da cewa  eh na gane  yauwa da farko de sunana khaleed kamar yanda na faWa miki a baya, ni Wan Kano ne but ina aiki a abuja, yanzu ma hutu ne ya kawo ni, amma gaskiya nafi zama a kano . Shiru meenal tai tana sauraran maganar sa, shi kuma cigaba da magana yayi da cewa  ina zaune a nasarawa g.r.a right kin san unguwar ko? .



 Uhmm na sani meenal ta bawa khaleed amsa a takaice.  Okay masha Allah, ya kamata in muka samu time nazo mu haWu, because ina so muyi magana important . Jim meenal tai na wani lokacin kafin tace  aa ba sai kazo ba ko menene zaka iya faWa a waya ina jinka? .



Jim shima khaleed yayi kafin yace  pls, ni zan iya jira har ki samu time nazo har gida, sabida maganar da zamuyi mai mahimmanci ce, to kinga zata fi in mun haWu, ki daure ki samar mana ko short time ne haka, in sha Allah duk abinda nake zan katse shi, nazo mu tattauna . Ajiyar zuciya meenal tai cikin zullumi tace  okay zan duba na gani .



 Yauwa aminatu ngd sosai da kika bani lokacin ki  ba damuwa nima nagode .  Okay Bari na barki haka kar inje wani abun na katse miki, in sha Allah zuwa gobe ko jibi zan sake kira in kin samu lokaci . Shafa book Win gabanta meenal tai tare da cewa  okay Allah ya kaimu  bye take care daga haka khaleed ya katse wayar zuciya cike da farin ciki da shaui.



A hankula meenal ta ajiye wayar zuciya cike da zullumi. Har ga Allah khaleed yayi mutuwar burgeta sosai, a rayuwar meenal tana son namiji mai nutsuwa ba mai takurawa rayuwar mace ba. Meenal ko ba a gaya mata ba tasan khaleed yana da kamun kai ga nutsuwa, yanayin yarda yake magana ma zai shedawa mutum haka.



Saboda tunda ya karSi number ta wajan ma eeshat bai kira ba sai after 4 days. Kuma yanzuma yace mata sai nan da 1 to 2 days zai sake kira. Kuma abinda ya sake burge meenal da khaleed yarda yace mata in ta samu lokaci zasu haWu ba kamar sauran maza da suke takura mata akan zai ta so su ba.



Meenal gyara zama tai a zuciyarta tace  hmmmm gaskiya khaleed sai ka jira, ka birge ni amma ni ban fiya san farin namiji ba, bama wannnan ce matsalata ba, ni da nake cikin matsala biyu ga mugun son waleed, sannan ga engagement Win da akai min wanda ya zamar min barazana a rayuwa, a gaskiya baka da sauran gurbi a zuciya ta .



Meenal haka tace ayyana a ranta amma wata zuciya take ce mata, engagement ba aure bane kuma addu a tana iya canza komai, karta cire rai da lamarin uban giji. Lokaci guda meenal taji ta samu karfin guiwa da zata iya kula khaleed. Meenal ba mai san kula maza bace amma haka nan, taji khaleed ya kwanta mata a zuciya ta ko ina, duk da kuwa har lokacin, meenal tana san waleed, kullum aruwa yake sake yi.



To daga haka meenal ta mai da hankalita kan litattafin ta, ta duba abinda bata gane ba ta sake karantawa tana reach a wayarta. Sai da meenal ta gama duba littattafan karatu ta, tasha karatun ta, sannan ta mie ta fuce. Kicin ta shiga ta zuba abinci sannan ta dawo Wakinta taci. Tana kammalaci taji an fara kiran sallah magriba, dan haka ba Sata lokaci ta mie ta Wauro alwala sannan ta dawo ta fara gabatar da sallah.



After 3 weeks



Meenal da ma eeshat suna mai da hankali wajan karatu, mussaman meenal ma, sabida ita ma eeshat tasa soyayyar doctor a gaban ta fiye da karatu da komai ma. Meenal kuwa ta saba da school sosai gaba Waya yanzu ta mai da hankali ta kan karatu ta samu saui sosai ba kamar daba, da kullum tana cikin unci da kuka ba.



Kuma ba laifi meenal ta Wan bawa khaleed time suna waya. Da temakawan ma eeshat, ma eeshat ce take sake arfafawa meenal guiwa akan soyayyar khaleed. Ba laifin yanzu sun dan fahimci junan su cikin one moth, amma tinda khaleed ya fahimci meenal bata so yazo wajanta ya dena mata zancan zuwa, dan bai fi sau 2 ma ya taSa mata maganar ba. Khaleed yayi tunanin ya bari su sake sabawa da meenal zai su haWun.



angaran waleed kuwa tashin hankalin duniya ya Wora a kan sa na rashin haWuwar su da meenal. Meenal waleed tausayi yake bata sosai, sabida ta lura kullum sake haukacewa yake akan son ta. Hakane ne yasa meenal ta amince da zuwan waleed school Win su, su haWu ko ya samu kwanciyar hankali, in ya ganta, kamar yarda ya buata, zuwa school Win nasu& & & .



DOCTOR



Tunanin ma eeshat ne ya aru a zuciyar doctor ganin ya kusan arasowa school Winsu, yake ta hanyar zai wuce. Murmushi yayi sannan ya Wauki wayarsa ya bugawa ma eeshat tare da ajiye wayar a mazaunin ta na mota. Sai da ta kusan tsinkewa sannan ma eeshat ta Wauka baki Wauke da sallama.



Ajiyar zuciyar doctor yayi tare da amsa sallamar sannan yace  meeshata how far? Cikin sanyayiyar murya ma eeshat ta bawa doctor amsa da  fine cike da mammaki doctor yace  eeshata naji muryanki ya canza ko school Win ne? . Doctor ya faWi hakan yana rage gudun driving Win sa. Waga kai ma eeshat tai kamar doctor yana ganin ta tace  Uhmm doctor bana jin daWin school yau, gaba Waya yau na kasa ganewa karatun .



Cike da kulawa doctor yace  why ko baki jin daWin jikin kine?  Aa too days da suka wuce na takura an mai damu gida da wuri da yake bana jin daWi mun rasa lecture 1, yanzu gashi an shigo saban topic har an bada assignment kuma bamu gane ba, meenal ma tayi iya oarin, amma bata gane complete ba, kadan ta iya fahimta .



 Oh cool down my eeshata, wannan ba abin daga hankali bane ki min snap Win shi ki turomin ta WhatsApp zan duba miki . Cikin farin ciki ma eeshat tace  kai gaskiya naji daWi sosai zaka temakamin nan da one hour kai min solving .  Oh har nan da one hour za a shiga lectures Win?  Eh nan da awa Waya da rabi za a shiga .



 Oh da time sosai ko nazo ne ma yanzu kina class? .  Aa yanzu mun futo sai nan da one hour 30 minutes zamu koma .  Okay to bari nazo kawai sai na koya miki yarda zaki fi ganewa koh? Murmushi sosai naji daWi ma eeshat tai tare da cewa  no nasa kana aiki yanzu, kuma kafin ka futo ka zo school Win namu ai zai ja time tinda da nisa kawai ka koyamin ta online Win .



 Hmmmm ai yanzun nan ina kusa da school Win ku, tanan zan wuce, kawai ki futo kafin ki futoma na araso . Iwun daWi ma eeshat ta saki tare da cewa  really amsa doctor ya bata da  yes, I m really but come outside so you can confirm . Mikewa ma eeshat tai tare da cewa  okay I m coming daga haka ta kashe wayarta a hanzarce ta Wauki jakar su, da wayarta da yake a jaka Waya suke sa littattafan su ita da meenal.





Kuma meenal tayi wajan 20 minutes da fita sabida waleed yazo, har sai da meenal tace ma eeshat ta rakata amma ma eeshat tace aa kawai taje. Daga haka a hanzarce ma eeshat ta kama hanyar fita daga makarantar. Ma eeshat tayi tafiya sosai da yake kafin ka fita daga school Win da Wan nisa. tana zuwa get din makarantar ta bugawa doctor tare da tambayarsa yana daga ina.



Doctor ba bata lokaci yayiwa ma eeshat bayani. Ma eeshat tana fita ta hango motar doctor da yake tasan wasu daga cikin motocin sa ba laifi. Doctor yana katse wayar kamar ance ya juya yana juyawa gefe yaga murfin mota a buWe. Kallo Waya doctor yayi mata ya gane wace duk da kuwa bai gama ganin complete Win fuskarta ba. Da yake doctor yana da ganewa sosai.



Ta sunkuyar da kai asa shi kuwa waleed sai kallan ta yake kamar maye, jikin sa sai wani rawa yake kamar mara gaskiya, yana mata magana. Doctor bai wani are musu kallo ba kallo Waya yayi musu ya kawar da kai bai sake ba, daga nan kuma ya hango ma eeshat tana nufo sa, sai wani farin ciki ya sake lulube sa.



Gaban ma eeshat ya fadi sosai lokacin da ta hangi motar doctor kusa data waleed.  Innalillahi yanzu in doctor yaga meenal tare da waleed fa, bayan anyiwa meenal engagement da anin sa fa, mai zai yi tunani? . Cikin zuciyarta ma eeshat ta faWii hakan, a fili cikin tashin hankali meenal tace  ya allah yasa doctor kar yaga waleed tare da meenal, Allah ka Wauke idon doctor daga kan su .



Ma eeshat tana arasawa, bakin motar doctor ta buWe gaba ta shiga tare da rufo ofar duk dan kar doctor ya kula da waleed da meenal. Duk da meenal Win da waleed sunga ma eeshat amma sai ma eeshat tai kamar bata san su ba. angar meenal itama hankalinta ya dan tashi ba laifi da taga ma eeshat ta buWe mota ta shiga.



Ko ba a gayawa meenal ba tasan doctor ne yazo wajan ma eeshat. Dan meenal tasan ma eeshat ba zata taSa zuwa wajan wani bayan doctor ba. Fuska cike da murmushi ma eeshat tacewa doctor  ina wuni . Kallonta doctor yayi sosai sannan ya kawar da kai yana cewa  lafiya kalau, amma wuni bata shigo ba, but ni bari na gyara ina kwana meeshata? .



Dariya ma eeshat tai kafin tace  kai doctor kana son cina gyara koh .  Uhmm to ai matar tawa ce bata iya magana sosai ba, yar baby ce zai ana koya mata . Cikin shagwaSa ma eeshat tace  aa ni wallahi ba yar baby bace, babbace ni za ka cewa yarinya . Dariya doctor ya Wan yi mai sauti, sabida hakan da ma eeshat tayi, tayi ololurar birge doctor.



Bayan ya tsagaita cewa yayi  Uhmm ke yarinyace mana, amma muna aure kin zama babba cikin jin daWi ma eeshat tace  yauwa amma har yanzu ni babbace ka dena yimin kallan yarinya .  Aa nai, a cikin satin nan dady zai dawo, yana dawowa, zan same shi muyi maganar rage kwanakin auran mu koh . aga kai ma eeshat tai cikin jin kunya tare dasa hannu biyu ta rufe fuskarta.



Wani shaui doctor yaji ya fara taso mai lokaci guda. Dan haka mazewa yayi ya kawar da zance da cewa  oh kunya kikeji kamar yau za a kai ki gadan ki, maza ki buWe fuskar ki ki nunamin question Win na duba . Ba musu ma eeshat ta buWe fuskarta tare da bude jakarta ta Wauko handout Win ta bude topic din sannan ta mikawa doctor.



Hannu doctor ya mia tare karba, bayan ya karba ya zuba masa ido. Doctor ko layi

32 / 38