Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   19 / 38

54K to 57K   out of 111.1K words

wayar taki ce ta lalace na siya miki wata?".



Meenal bata san sanda kukan tausayin waleed ya ™wace mata ba, du du du yaushe ya siyar mata sabuwar wayar mai Wumbin tsada wanda ko buWe ta batayi ba, amma har ya fara tunanin wayar tace ta lalace. "Dan Allah meenal ki nutsu ki gayamin abinda yake damun ki wallahi bana so na ganki cikin mumunan hali".



Hawayenta meenal ta share da hijab, sanan ta share majina murya na rawa tace " yaya waleed kayi ha™uri akan abinda zan gaya maka yanzu?". Baki na rawa waleed yace "ba komai meenal gayamin mai yake faruwa"?. cikin shashe™ar kuka tace, shekaran jiya bayan baba ya dawo daga abuja, baba yace min na rabu da kai wai kai ba mijin aure bane baka da kyan hali" meenal ta ™arasa maganar tana fashewa da wani matsanancin kuka.



Zaro ido waleed yayi ya dafa ™irjinsa cikin matsanancin tashin hankali baki na rawa yace "ni kuma meenal, anya kin san mai kike fada kuwa nine fa waleed Win ki". Cikin kuka meenal tace "wallahi waleed da gaske nake".



A gigice waleed ya cire wular kansa, ya fara fifita da ita cikin tashin hankali ya fara Salle maSallan rigarsa yana fifita da hula murya na rawa ya fara cewa "innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un allahumma ajirnifi musibati, meenal! meenal! meenal! wallahi ni mutumin kirki ne, meenal mai nayiwa baba wana laifi nai masa dan Allah zai raba ni da ke? .



Cikin kuka meenal tace "Waleed mutuwa zanyi in ba kai yanzu waleed haka zamu rabu, yanzu waleed ashe ba zamu auri juna ba yanzu waleed duk wani!!!! Adede haka waleed ya kai hanun sa bakin meenal ya toshe jiki na rawa yace  a'a meenal ki dena faWin haka sai munyi aure wallahi".



Da sauri meenal da waleed suka Wago kai, saka makwan jin an bigewa waleed hannu daya toshewa meenal baki da ™arfin gaskiya. Baba suka gani yana tsananin huce, cikin faWa yace "Kee bana rabaki da wanan yaron ba, saboda baka da tarbiya rashin tarbiyar taka har ya kai nan kake sawa ´ar ta hannu a jiki kuma a waje?. To maza-maza kafin dare yayi maka ka tattara ya naka ya naka, kabar wajan nan, na rabaka da Wiyata har abada mutumin banza kawai mai fuska biyu". Kuka meenal ta rushe dashi wanda har sai da ta dunr™ushe ™asa a wajan.



Shi kuwa waleed ri™e hanun baba yayi jiki na rawa yace "baba dan Allah kar kai min haka baba, dan Allah dan annabi ka saurare ni baba wallahi mutuwa zanyi in ban samu meenal ba, baba me nai maka haka in wani laifin nai maka ka gayamin na ro™e ka gafara, baba kayimin ko wana hukunci a duniya amma kar ka rabani da farin ciki na".



Wani dogwan tsaki baba yaja tare da cewa " ni bazan iya haWa zuri'a da kai ba, duk wani kayan da ka taSa bata, yanzu ta shiga ta futo maka da su allah ya haWa kowa da raban sa na alkhairi" daga haka baba ya wuce gida a fusace. Meenal mi™ewa tai ido cike da hawaye tace  yaya waleed kayi ha™uri bani da zaSi daya wuce bin umarnin baba, bari naje na kawo maka kayan ka".



maeenal tana ™o™arin tafiya waleed ya sha gabanta tare da cewa  a'a meenal duk abinda na siyar miki na siyar miki ne saboda allah da kuma soyayyah da take tsakanin mu, har abada zan cigaba dayi miki hidima ba waiwaye .



Girgiza kai meenal tai, cikin kuka tace "waleed a'a ka bari na kawo maka kayanka baba umarni ya bamu fa ba shawara ba". waleed ido yayi jajir riga ta ji™e da gumi ko ta ina, baki na rawa yace "a'a meenal bana bu™ata na barmiki halak malak, in kika dawo min dasu zanji zafi sosai, fiye da wanda nake ciki. Meenal kar ki cire ran zamuyi aure ki cigaba da addu'a kawai, kuma duk abinda kike bu™ata ki bugo ki gayamin ko menene in sha Allah zan miki, kuma ina neman wata alfarma a gare ki meenal".



Ido jajir meenal ta Wago tare da cewa "ina jinka waleed in sha Allah ko mene zanyi maka in de baifi ™arfi na ba". "meenal babban tashin hankali na shine na kira ki waya baki Wauka ba, dan Allah kiyimin wanan alfarmar mu cigaba da communication ta waya, kafin muga abinda allah zaiyi .



"A'a waleed baba bai taSa fushi kamar haka ba tunda ya haife ni, yanzu in ya kamani ina waya baze ji daWi ba, umma kuma za tai tunanin na™iyi masa biyayya ne". Shikenan meenal na yarda da wanan amma, ki amince mu ringa magana ta chatting".



HaWeye yawu da ™yar meenal tai tare da Waga kai alamun to.  Yauwa meenal nagode Allah yayi miki albarka a rayuwa, in sha Allah komai zai zo ™arshe kiyi ha™uri, ba zamu rabu da juna ba, zanyi iya ™o™ari na da dabara wajan munga mun auri juna kinji meenal ki dena kuka".



Shima kansa waleed Win da kyar cikin ™arfin hali yake iya magana amma yafi meenal shiga tashin hankali ma.  tom meenal ta iya cewa kawai cikin tsananin kuka, waleed yana ™o™arin yin magana su kaga hangi baba ya futo a fusace, dan haka ba shiri meenal tayiwa waleed sallama ta kama hanyar gida tana rafsa iwu.



Bayan baba da meenal sun shige gida, waleed motar sa ya shiga hankali tashe dan shi yama manta ya yarda wularsa mai dumbin tsada a wajan. Ko ta kanta bai biba ya tayar da motar ya fuce daga layin cikin tsananin gudu da tashin hankali mara musaltuwa.............



Kuyi ha™uri mutane na iya abinda zaku iya samu kenan, saboda na tausayawa waleed da meenal Nima.>ØyÝ>ØrÝ



Ayi following Win channel na.



kar ku manta da like (reacted) and share.



my number 09162226240.



mu haWe a next page.







_page 24





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



Gudun da waleed yake yi allah ne ya kare shi, kuma Allah yayi yana da tsawan kwana a gaba, saboda shi yana tafiya ne kawai amma baya cikin hayyacin sa gaba Waya. Tunda waleed ya fuce a guje bai tsaya ko ina ba sai gidan su ma'eeshat. bai ma iya tsayawa ya dedeta parking Win motarsa ba yana zuwa ya kasheta. da ™yar ma ya iya samun damar cire mukullin motar sanan ya fuce hankali a tsananin tashe.



Ko da waleed ya shiga su ayman ya samu suna wasa a fallon, da ™yar ya iya samun waje ya zauna a kujera sanan yace su shiga ciki su kirawo masa mami. Daga haka waleed ya kifa kai a guiwa hankali a tashe.



Ko da mami ta ™araso sai da tayiwa waleed magana sau uku bai jitaba har sai da ta dafa sa sanan ya dawo cikin hayyacin sa. A firgice ya Wago ido jajir ya kalli mami jijiyoyin kan sa sunyi ruWu-ruWu alamun yana cikin tashin hankali.



Fuska cike da mamaki mami tace  waleed lafiya naga gaba Waya hankali ka duk yabi ya tashi mai yake faruwa ne? . A gigice bakin waleed na rawa yana futar da wucin zafi yace "mami za'a raba ni da meenal shikenan rayuwata ta ™are".



Zama mami tai a gefan waleed Win jiki a sanyaya tace "waleed ka nutsu mana dan Allah, ka ga yarda ka Waga hankalin ka kamar wanda ka zauce, koma mene kai ka jazawa kan ka ai wana Soyayyan hali kake da shi da baba ya raba da meenal".



Ido jajir waleed ya Wago cikin tsananin mamaki yace "mami kema kin yarda ina da wani Soyayyan mummunan hali kenan, haba mami kin ga nai miki kama da mutumin banza ne wallahi mami ban san dalilin da yasa baban meenal yace min bani da kyan hali ba, wallahi ban san me ya binciko a kai na haka ba".



Waleed ya ™arasa maganar yana haWe malolon ba™in ciki wanda ya tsaya masa cak a wuyan sa. "Waleed kasan de ni a yanzu matsayin mahaifiya ce gare ka, ko yaya rahma tana nan, zan iya yima maganin damuwarka ba tare da ta shiga lamarin ba, bare ma bata nan Allah ya ji™anta da rahma .



Da ™yar waleed ya iya buWe baki ya amsa da Ameen. bayan waleed ya amsa mami ci gaba da magana tai "waleed in ka Wauke ni matsayin mahaifiyar to ka faWa min mai kake aikatawa da baba ya kasa baka auran meenal, nasan baba mutumin arziki ne baze hanaka auran meenal haka kawai ba".



Murya a dashe waleed yace "mami dan Allah dan annabi kada ki sake yimin tambayar nan, wai mami baki yarda dani ba kema, mami wana hali zanyi a Soye bayan wanda kuka sanni da shi, mami da ina da wani halin ai bazan bawa baba address Win in da nake zaune ba a abuja, mami kema zaki, iya yimin sheda ko a wana hali, ko ina nan ko bana nan, zaki iya yimin shedar halina, dan Allah mami ki tausayi min ke da abba kusa baki nasan baba zai amince".



Waleed ya ™arasa maganar kamar ya fasa ihu. mami ta fara jin ™amshin gaskiya a maganar waleed amma duk da haka wata zuciyar tana sa mata shakku, saboda tasan halin yaran zamani.



"Waleed ka nutsu ka dena tayar da hankali ka, karfa ka manta ka rasa mahaifiyaka kuma ka rasa mahaifi, to ba wanda zaka rasa a duniyar nan ko wani abun ya faru da kai, kaji zafi kamar rashin iyayanka, tunda ka rasa su ka hakura to tabbas zaka iya rasa komai a rayuwar nan ka dangana .



A zabure waleed ya kalli mami, cikin mamaki yace "mami yanzu kema kina nufin na rabu da meenal kenan mami kar kice haka dan Allah wallahi mutuwa zanyi, mami so fa ba wasa bane innalillahi".



hannun waleed mami ta rike tare da cewa "kai waleed nutsu mana, ni bana goyan bayan a rabaka da meenal, kuma ba haka nace kun rabu ba har abada, zanyi iya ™okari na wajan ganin komai ya dawo kamar da, in sha allah zakuyi aure da meenal amma waleed bana so ka ringa zauta kan, ka kamar haka". "Mami dole na zauce meenal itace kaWai ta rage min farin ciki ina son ta wallahi mami, dan Allah mami a taimaka a bani meenal, kiyiwa abba magana shima yasa baki a maganar nan".



"Wallahi waleed tun ranar da naji zancan nan nacewa, abba ya shiga lamarin baba yana ganin mutunci sa, amma yace a'a shi baya so ya ringa shiga irin lamarin nan in mahaifi ya zartar da wukunci, amma yanzu waleed ka dage da addu'a nasan baka wasa da sallah in sha allah komai zai zo da sau™i.



"Mami wallahi in ban samu meenal ba komai zan iya aikatawa a duniya nan kar kuga laifina". "Auzubillahi Waleed bana so ka ringa irin zantutukan nan da basu dace ba in sha Allah ba zaka aikata komai ba sai alkhairi kuma zaka auri meenal alfarmar annabi, in de matar kace". To haka waleed yai ta sammatu da ro™an mami, mami tana ta rarrashin sa da ™wantar mai da hankali, ita kuwa ma'eeshat da taga yaya waleed a wanan halin har kuka sai da tai saboda tsabar tausayin sa da kuma aminiyarta meenal.



Mami ta hana waleed tafiya saboda taga kamar baya cikin hayyacin sa, sai da taga ya dawo cikin nutsuwar sa sannan ta bar shi ya tafi. Amma Sangaran waleed shi kaWai yasan mai yake ji a cikin zuciyarsa.



MEENAL



Bayan ta koma gida wani saban page Win kukan ta buWe, tayi kuka kamar ranta ya fita haka baba da umma su kai ta bata ha™uri, amma ina kamar ma ™ara zuga ta suke. Dole daga ™arshe haka ta tashi, cikin ba™in cikin da damuwa meenal ta gabatar da sallam magriba da isha'i tana sake rokwan allah, da mika masa kukan ta. Sunan waleed kawai meenal take iya kira in tai sujjada.



Daran ranar dole meenal ta buWe wayarta, ta hau online domin tayiwa waleed magana ko ransa zai yi sanyi. amma abin mamaki har wajan 2 hours waleed bai hau online ba shi da kullum yake active, nan ma meenal ta sake tabbatarwa waleed yana cikin damuwa. Dole meenal ta turawa waleed gajeren sa™o akan ya hau online su gai sa, tana jiran sa. Meenal tana turawa waleed so™o kamar wanda yake jira sai gashi ya hau online.



Bashi da wata magana da yake iya gayawa meenal sai inalillahi zai mutu in bai aure ta ba, dan allah ta bawa baba ha™uri. da ™yar de meenal ta Wan ™wantar masa da hankali ta ringa jansa da hira tana nuna masa komai zai zo ™arshe sanan hankali waleed ya Wan kwanta kaWa.



Meenal bata wani saki jiki da waleed ba, basu fi 1 hours suna magana ba tai masa sallama. nan ma hankali waleed ya sake tashi, sai da meenal ta nuna mai bawai dan an rabu su bane, bacci take ji sannan ya yarda, su kai sallama.



WALEED



Yau kimanin 3 days da faruwar haka. waleed ya rasa mai yake masa daWi kuma ya rasa mafita. gashi yanzu meenal gaba Waya bata bashi time kamar da, basa hira mai daWi kullum cikin kuka take masa da maganar rabuwarsu.



Duk wani tunanin waleed ya kulle. lokaci guda waleed yayi zuru-zuru ya rame, kamar wanda yayi cuta, ya zama abun tausayi. gashi soyayya meenal sai sake huruwa take a zuciyar sa, kuma gashi ba wani a kusa da shi da zai bashi shawara data dace, domin ya samu auran meenal.



Kullum waleed cikin sallah dare da ro™a allah yake, Allah ya aiko masa da mafita. Daga ™arshe de wani tunani mai kyau ne, ya faWowa waleed wanda yana tunanin in yayi shi zai iya samu mafita da wuya ma ya kasa samun mafita. Waleed ya yanke shawarar yaje saudiya ya dafa ka'aba ya ro™i Allah sanan ya wuce madina ya kaiwa annabi kukan sa. Ai kuwa haka aki ba shiri waleed ya fara shirye-shiryen tafiya domin aiwatar da ™udrinsa.



Zo kaga farin ciki wajan meenal, saboda tasan wahala ta yanke in sha allah waleed yaje yayi musu addu'a komai zai zo ™arshe. Meenal ko umma bata gayawa ba, ma'eeshat kawai ta gayawa su biyu suka san da tafiyar waleed kuma suna masa addu'a Allah ya bada sa'a.



To waleed ya gama shirye-shiryen sa cikin 'yan ™wanaki ™alilan, ranar da ya cika saki Waya da samun labarin rabuwarsa da meenal, ranar jirgin su waleed ya tashi domin tafiya saudiya.



Oh ni amina bayero nima ina cikin farin ciki da tafiyar waleed, kuma sai de nace malam waleed Allah ya bada sa'a.



Ku yi ha™uri da wan nan yau ma baku samu full page Win ba.



Ya Allah kasa wanan sabuwar shekarar da muka shiga mun shige ta a sa'a. Allah ka haWamu da alkhairi cikin ta ka kore mana sharrin ta. Allah ka gyara mana ™asar mu nigeria, kai mana maganin azzaluman shuwagaban ni da manyan ™asa, in kuma masu shiryuwa ne Allah ka shirya mana su. Allah kasa nigeria ta fita daga cikin fatara, talauci, yunwa, musiba. Ya Allah duk ´an iskan da suke janyo mana masifa a ™asa da masu shirka Allah ka shirya su, in kuma ba zasu shiryu ba Allah kai mana maganin su. Allah ka yaye mana ´an garkuwa da mutane, wanda suka addabi al'ummar musulmi.

Allah ka tsare mana iyayan mu, 'yayan mu, mazajan mu, yayyan mu, ™annan da kuma dukiyoyin mu, da mu kan mu daga faWawa masifa. Allah wand basu da miji ka haWa su da mazaje na gari wanda suke da shi ka basu zaman lafiya, wanda basa jin daWin auran ka, kasa su fara ji ka yaye musu damuwa. Ya Allah kasa wannan shekarar ta zama farin cikin a rayuwar 'yan nigeria gaba Waya, kasa muji daWin kasar mu fiye da ko wace ™asa ka bamu zaman lafiya, da adalci, ALBARKACIN annabi Muhammad s a w.



Happy new year mutanan arziki nah, Allah ka amsa addu'o'in mu ka yafe mana zunubai.



AMEEN YA RABBI.



Game bu™atar littafin doctor ashmal tun daga farko har inda aka tsaya ga link Win channel yayi following.



https://whatsapp.com/channel/0029VavMxrsKbYMKEPbyoR0d



Game bu™atar comments ga link Win group yayi joining.

=ØGÜ<Øüß=ØGÜ<Øüß=ØGÜ<Øüß



https://chat.whatsapp.com/K5evfhIkkVw9kD7pYCLKKc



_page 25





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



MA'EESHAT



Da sallama ma'eeshat ta shiga bedroom Win abba domin amsa kiran da yake mata. Bayan abba ya amsa sallamar ma'eeshat Win, ko damar gaida shi ba tai ba, ta zauna kusa da shi. "Hmmm ma'eeshat har yau de kin ™i kiyi hankali ko kina abu kamar ba babba ba, wai a haka kuma aure za ai miki ko?". Murmushi ma'eeshat tai sanan tace "to abba laifin mai nayi, kar de kace an fasa auran".



Murmushi abba yayi tare da girgiza kai. itama ma'eeshat wata ™aramar dariya ta saki, tare da cewa "abban mu kenan allah ya bar mana kai". "ameen ma'eeshat, dama wata magana nake so na gaya miki, maza ki bani hankali ki nan" abba ya ™arasa maganar yana gyara zama. gyara zama ma'eeshat itama tai "tom abba ina ji". "Yauwa jiya na nema miki admissions ke da meenal, ya kamata ku cigaba da karatu ku. "Innalillahi abba nifa nace maka bana son karatun nan baki Waya, dan Allah ka barni na wuta".



"Gidan ku ma'eeshat, rayuwar yanzu fa sai da karatu, gaskiya ki daure ki fara karatu ko yayane kafin ai miki aure". A'a abba gaskiya ni de bana so sai dai meenal Win". HaWe rai abba yayi, sanan yace "tom shikenan kuma daga yau kar naji kin sake yimin zancen auran, sai ki ta zaman gidan". "Haba abba saboda me za'a fasa auran kuma? shima naga ai duk zaman gidan ne ma'eeshat ta faWa tana narai-narai da ido kamar za tai kuka.



"Eh na fasa auran, in de kina son aure dole ki daure ki fara zuwa makaranta, in kuma ba zaki school ba sai de ki ha™ura da karatun". Yamutsa fuska ma'eeshat tai tace  tom shikenan naji zan fara zuwa school Win".  Yauwa ko ke fa daughter yanzu naji zance" abba ya ™arasa magana yana sakin fuska. Mi™ewa ma'eeshat tai ba tare da tace komai ba ta fuce tabar Wakin rai a Sace. Jinjina kai abba yayi a fili yace "Allah ya shirye ki ma'eeshat".



Ma'eeshat

19 / 38