Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   20 / 38

57K to 60K   out of 111.1K words

tana komawa bedroom ta Wauki wayarta ta lalubo number doctor ashmal ta buga masa waya rai ba daWi. sai da ta kusan tsinkawa sanan doctor ashmal ya Wauka "hello cute" cikin murya mai nuna gajiya doctor yayi maganar. Cikin shagaSa ma'eeshat tace "doctor". Har tsakiyar ™wa™walwa doctor ashmal yaji muryar ma'eeshat Win nan da nan ya dawo daga hayyacin sa yaji jikin sa ya Wan fara yi masa ™wari. na'am eeshat Win doctor mai ya faru".



"Abba ne mana" ma'eeshat ta faWi haka tana ™o™arin kuka.  Cool down beb don't carry tell me what's going on .  It was my abba who said I should go back to school and continue my university studies, and I don't want to continue studying like this . Ajiyar zuciya doctor ya sauke sannan ya fara magana cikin kwantar da murya "haba ayushatu nah akan wannan kike Waga hankali ki haka, wannan ai ba abin Waga hankali bane kar ki sake kiyi kuka kinga yanzu kin fara girma Is that right? .



"yes, that's right" "good Now do you know what I want you to do?" gyara zama ma'eeshat tai tare da girgiza kai tana cewa  a'a . "kefa yanzu kinga kin girma kin zama babba gashi za ai miki aure kuma zaki haifa mana yara ki basu tarbiya ko?".



Murmushi ma'eeshat tai tare da Waga kai tana cewa"eh haka ne". Tom kiyi ha™uri ki koma school ai manya basa ™in zuwa makaranta kinji beb". Kukan shagwaSa ma'eeshat ta saki sosai, cikin kukan tace "yanzu kai ma haka zaka ce kenan haba doctor". "Shiiiiii bana son ki ringa musu dani fa, yanzu in baki je school ba bayan munyi aure taya zaki ringa koyawa yaran mu karatu?". "Zan koya musu dede nawa in kuma na kasa sai ka tayani mu koya musu koh?". " no eeshat maybe time Win da zaki koya musu ma ina wajan aiki please kiyiwa abba biyayya kije school, in munyi aure shikenan sai ki dena zuwa in ma bakya so".



"Yeee are you really?" ma'eeshat ta faWa cikin farin ciki. Murmushin cin nasara akan ma'eeshat doctor yayi, kawai ya faWa mata hakan ne dan ya lallaSa ta, amma ba har cikin zuciyarsa ya faWa ba, a file cewa yayi "eh mana da gaske amma ina so ki Wauki karatun Win likitanci. "oh kamar kai kenan nina na zama doctor?.



"eh hakan yana da kyau saboda yanzu likitoci mata sunyi ™aranci".



"tom shikenan doctor yarda kace"  good my only one I love you" "I love you too" ma'eeshat ta faWi hakan cikin nishaWi.  ok yanzu de ina busy saboda ina hospital but when I get home we'll call you back . "okay take care my" "take care too bye".



Daga haka ma'eeshat da doctor su kai sallama. bayan sun gama sallama, meenal ma'eeshat ta kirawo domin su gaisa kuma ta sake bata ha™uri da kwantar mata hankali akan abinda ya faru na waleed.



Ma'eeshat taji daWin waya da meenal, saboda taji ta Wan fara sakin ranta, kuma har Wan hirama su kai da ma'eeshat Win sosai, har ma'eeshat take bawa meenal labarin abba ya samo musu admissions Win cigaba da karatu. meenal kuwa taji daWin hakan sosai saboda dama ita can tana son ta cigaba da karatu. Amma da ta tuna tashin hankalin da take ciki ita da waleed sai taji, gaba Waya ta dena farin ciki ma. haka de su kai sallama da juna zuciyar meenal ba daWi.



Tunda waleed yayi tafiya ko ishashan lokaci baya samu na magana da meenal, kullum jam'in sallah a masallacin maka baya wuce shi, dashi ake ko wace sallah akan lokaci, ko ta asuba baya bari ta wuce shi, kusan kullum waleed wuni yake a masallaci, yayi addu'a a bakin ka'aba, ya dafata.



Gaba Waya zuciyarsa ta samu nutsuwa ba kamar da ba. Musamman ma daya ziyarci madina sai yaji gaba Waya damuwar zuciyarsa babu, son meenal ya ™aru ninkin banin ki a zuciyarsa. Lokacin da yaje kabarin annabi kuwa yayi addu'a sai yaji hankalin sa ya kwanta kamar ma ya samu meenal ya gama.



Masha allah.



After 2 weeks.



DADY



Da sauri dady ya fito cikin shirinsa na manya fararan kaya. kana ganin sa ko ba'a gaya maka ba zaka san sauri yake yi. idon dady sanye yake da ba™in glass. Bayan ya fito daga ciki, zaune ya tarar da iyalan sa a babban falon suna ta hira sama-sama, amma banda doctor a ciki da yake shi bama ya gidan yana hospital. yesmeen tana kwance a jikin momy sai wani zuba shagwaSa take too days ta wani sake girma ta cika tai fam kamar ta fashe.



Muhseen da fadeel kuwa suna daga zaune a gefe suna buga wasan ludo, da yake yanzu an Wanyi musu wutun school. cikin mamaki momy ta kalli dady tare da cewa "a'a dady naga ka futo bayan kuma kace ba zaka fita ba, idon ka yana maka ciwo ina zuwa?".



Momy ta faWi hakan tana zubawa dady ido. "Wallahi kinga yanzu wani meeting ya taso mai, mahimmanci, kuma ina so na isa wuri nan da 30 minutes za'a fara muhseen ko fadeel kuje kuyiwa driver magana, yanzu zan futo ya kai ni, dan gaskiya bazan iya driving da kai na ba, ido na ciwo yake sosai".



"Ya ilahi kuma gashi tun safe na aiki driver ya kai ladidi kasuwa domin tayimana cefanen gida, gaba Waya naman gidan da kayan miya sun ™are". Mommy ta faWa, tana shafa kan yesmeen.  To yanzu ya za ai kenan kuma gashi nace miki meeting Win yana da amfani sosai ko haka de zan lallaSa nai driven Win da kai na amma ciwan idon ne kamar baze bari ba".



"Dady ka bari mana ni da muhseen mu kai ka, ka manta mun iya driving kuma fa har takaddar shedar tu™i an bamu ai mun iya" fadeel ya faWi halan yana tsare dady da ido . Cikin mamki daddy ya girgiza kai tare da cewa "Wa ni fadeel a'a bana son tu™in ku na yaran zamani sai kuyi ta sharar gudu a hanya, kullum sai nayiwa doctor faWa to shi naga ya rage ma gwara shi yana da hankali ma ba laifi dan yayi gudu ku fa?".



Fadeel Wan taSa ™afar muhseen yayi ta ™asa alamun shima yasa baki. "Ah haba dady abinda tare da kai zamuyi tafiyar ai yarda kace ayi haka za ai mana, ba zamuyi gudu ba". "To gwara-gwara ma kai muhseen Win kana da nutsuwa ba kamar fadeel ba amma duk da hakan ba zan yarda da driving Win ku ba".



"Ai dady nima ranar nan sun kai ni unguwa yanzu ba laifi sunyi hankali suna driving a hankali" momy ta faWa tana murmushi. "hmmm momy ina jin tsoron rawar kan twins Win nan naki shi yasa kikaga har yanzu na™i basu mukullin motocin dana siya musu, sai sun sake hankali" dady ya ™arasa maganar yana dariya.



 Kai dady in sha allah komai zai tafi normal tunda sauri kake ka jarrabasu mana momy ta faWa, tana sake sakin murmushi "Tom shikenan ku taso mu tafi kai fadeel zo ka ri™e min jakar nan". Ba musu fadeel ya nufi dady ya ™arSi jakar, sai wani daWi suke ji shida muhseen zasuyi driving........



In ba™wa gigita ni da like bazan ringa muku typing mai tsayi ba, kuma zan cigaba da fashin posting ba.



Ayi following channel dan samu posting da wuri.



Game bu™atar littafin doctor ashmal tun daga farko har inda aka tsaya ga link Win channel yayi following.



https://whatsapp.com/channel/0029VavMxrsKbYMKEPbyoR0d



Game bu™atar comments ga link Win group yayi joining.

=ØGÜ<Øüß=ØGÜ<Øüß=ØGÜ<Øüß



https://chat.whatsapp.com/K5evfhIkkVw9kD7pYCLKKc



_page 26





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



Bayan sun isa bakin mota key dady ya mi™awa muhseen amma kafin muhseen ya kai hannu tuni fadeel ya amsa, girgiza kai dady yayi tare da cewa "kai fadeel ka fiya rawar kai ni muhseen nace yayi driving Win tunda ya fika nutsuwa kai a dawowa ka tu™amu". "A'a dady ka bari na kai munde ni da muhseen Win ai duk Wayane ko ba haka ba muhseen?. GyaWa kai muhseen yayi yana cewa  eh gaskiya ne dady" da yake shi muhseen ba ruwan sa yafi fadeel ha™uri da nutsuwa ma.



Jinjina kai dady yayi sanan yace "tom shikenan muje de tunda kun haWe mun kai, kuyi maza ku shiga saboda kar a Sata lokaci sauri nake . Bayan sun shiga, ba Sata lokaci fadeel yayi horn mai gadi ya buWe suka fuce abun su. A nitse fadeel ya hau kan titi ya fara tafiya, sai wani safiya yake slow duk dan kar dady yace masa ya fiya rawar kai, kuma yana so ya nunawa dady ™warewar su akan driving.



"Ah masha allah abu yayi kyau haka nake so ai ku ringa driving cikin nutsuwa bana so kuna gudun nan, hakan ba yafi ba" Dady ya faWi hakan cikin jin daWi. Muhseen cafe zance yayi da "ai dama dady mun gaya maka cikin nutsuwa muke tu™i yanzu fa mun sake hankali, ba twins Win da kasa ni bane da marasa jin magana .



Murmushi fadeel yayi tare da cewa "ai dady yanzu mun canza mun girma kuma" ya faWi hakan yana ™unshe dariyar sa a ciki.  Eh haka nake so yarda kuke da saurin girman nan hankalin ku ma ya ™aru, jibe ku fa kamar kun kai 25 to 26, very soon zaku kamo doctor a girma,.



To dady haka yayi ta hira da twins cikin jin daWi da kwanciyar hankali. Har sunyi rabi dady yaji wayoyin sa suna ta faman ringing. Bayan ya duba gani yayi wanda zasu yi meeting Win ne suke kiran sa, dan haka Wauka yayi sannan ya sheda musu yana hanya zuwa nan da 10 minutes ma ya ™araso.



Bayan dady ya kashe wayar Wagowa yayi ya kalli fadeel tare da cewa "fadeel maza ka Wan ™ara sauri kaga kowa yazo ni ake jira . Ai kuwa fadeel kamar jira yake ya kwashi motar nan a guje, bai ma kula da wanda yake tsallakowa titin ba.



Muhseen ne yace  kai fadeel mene haka ka rage gudu mana bakaga wancan mutumin yana ™o™arin tsallakowa ba amma kafin fadeel ya kai da rage gudu yaji dady yayi masa magana cikin tsawa yace  kai fadeel ka kula mana tsaya-tsaya . hakan ba ™aramin gigita fadeel yayi ba, dan gaba Waya ya kasa taka birkin motar sai ji kake ™iiiiiiiiii.



Sosai fadeel ya bige bawan Allah nan saboda tsabar buguwa sai da yayi gefe ya bigi har jakin baban gidan titin da ™arfin gaske sosai bawan allah ya bigu. "Innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un Innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un Innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un". Abinda dady yake iya furtawa kenan hankali a tashe.



Suma su muhseen hankalin su ya tashi sosai da sosai, musamman ma fadeel da ya bige mutum. Nan da nan mutane suka fara taruwa motoci suka tsaya cak a titi. Hankali tashe dady ya buWe ™ofa ya fita, saboda mutane har sun fara zagaye motar a fusace.



Shima muhseen buWe ™ofa yayi ya fice, fadeel ma hannu na rawa ya buWe ya fara ™o™arin fita hankali a tsananin tashe. Mutane sai hayaniya suke masu masifa da zagi suna tayi, shide dady direct wajan bawan allah nan da yake kwance ya wuce.



Hankali su dady ya sake tashi sosai da sosai ganin yarda jini yake ta zuba ta kan bawan allah sai nunfashi yake saukewa da ™yar. Baki na rawa dady yace  haba dan Allah yanzu fa ba lokacin zagi bane ko hayaniya, ya kamata akai bawan allah nan hospital mafi kusa in yaso daga nan sai azo a mai da zance .



A fusace wani mutum yace  haba alaji gaskiya lamarin nan ba adalci aciki kawai saboda kunga ku masu kuWi ne sai kuyi ta cutar talaka, kuyi ta Waurewa yaran ku gindi suna cutar al'umma . Murmushi ya™e dady ya saki tare da cewa  dan Allah mutane Allah ya wuci zuciyar ku .  Wallahi ba da sani aka buge bawan allah nan ba, kuma kasan ba zan sa a kaWe rai da gangan ba, yaran yanzu ne da rawar kai, kuma kunsan lamari na kaddara dan Allah azo a ceci rayuwar mutum nan mu kai shi hospital mafi kusa .



"Tabbas alhaji gaskiya ya faWa kuna ganin alaji kun san mutumin kirki ne dan in wani ne bama zai tsaya ba bare yayi mana tattausan lafazi yanzu de abinda alhaji yace za ai, ga wani hospital mai kyau gaba damu kaWan ai sauri a kai shi" Wani magidanci ya faWi hakan cikin mutuntawa.



Nan da nan mutane suka amince da hakan dan haka ba ai wata-wata ba aka sa bawan allah nan a mota shi da wasu mutum biyu a wajan dady da kan sa ya tuka motar suka wuce hospital hankali tashe.



Lokaci da suka je hospital Win cewa su kai ba zasu karbe shi ba sai da Wan sanda, haka su dady su kai ta magiya amma sam hospital suka ki yarda. daga karshe de dady bugawa doctor ashmal yayi ya bashi labarin abinda yake faruwa.



Hankali tashe doctor ashmal yake tambaya wane hospital ne, dady ya gaya masa. doctor ashmal cewa yayi yana zuwa sanan ya katse wayar. bayan wajan 3 minutes ya bugo ya cewa dady "yayi magana daga sama yanzu za'a karbi mara lafiyar a duba shi.



Ai kuwa haka akai kafin kace me tunu likitoci sun zagaye bawan allah sun shiga da shi ciki domin duba shi. Hankali su dady tashe suka zauna a reception domin jira. Dady sai addu'a yake Allah ya tashi kafaWun bawan allah, dan baya so rai ya rataya akan su, musamman ma fadeel.



To bayan likitoci sun gama duba mutumun bacci ya tafi, su kuma su dady suka tsaya kafin bawan Allah ya farfaWo a nemi iyalan sa.



Abu kamar wasa har 4 bawan allah nan bai farfaWo ba sai bacci yake likitoci sunyi iya ™o™arin su akan ya farfaWo amma ina abu yaci tura, kuma gashi yana nunfashi amma ya tafi dogwan bacci. Hankali su dady kuwa ba ™aramin tashi ya sake yi ba.



Dole de a hospital Win ma cewa su kai sai de in babban likita yazo sai ya duba shi. doctor ashmal jin yarda hankali su dady ya tashi hakan ne yasa ya katse aikin sa ba shiri ya tawo hospital Win.



Lokacin da doctor ashmal yazo ba Sata lokaci ya hau kan bawan allah nan ya fara duba shi. Cikin ™an™anin lokaci bawan allah nan ya farfaWo amma baya cikin hayyacin sa. haka doctor ya sake masa allura, da zata temaka masa ya dawo normal, sanan bacci ya kwashe shi.



Bayan bacci ya Wauke shi doctor ashmal ya cewa dady yazo ya mai da su gida su huta anjima sai ya dawo. Cikin mamaki dady yace "ina fa wani huto sun bige rai ai babu huto sai ya dawo dede ya warke".



"Haba dady ka kwantar da hankali in sha allah komai zai tafi normal yarda ake so, kuma dady ai ba kai ka bige shiba ba lafin ka bane, duk da suma su fadeel Win tsaustasyi amma dady in baka manta ba nasha gaya muku kar wanda ya yarda su fadeel suyi driving Win shi a mota hakan yana da hatsari .



"Doctor kasan tsautsayi baya wuce rana, wannan abun tsautsayi ne, kuma tabbas nima nasan nayi ganganci bawa fadeel driving, tun farko sai da nace muhseen ya tu™amu amma fadeel ya dage dole na ha™ura".



"Dady ai kai ma kasan halin fadeel akan me zai dage maka sai yayi driving baka sa shi ba ka amince, wai garin ya kai ma kace ya kai ka unguwa bayan ga driver?".  Yau na tashi da ciwan ido ne, kuma meeting Win gaggawa ya taso min. Gashi momy tun safe ta aiki driver da mai aiki kasuwa, kuma ni bazan iya driving ba, shine da nayiwa momy complain suna zaune a wajan suka ce zasu kai ni, farko de ban yarda ba, amma da momy tasa baki sai na yarda, kaji yarda akai wannan tsautsayi ya faru".



 Tom shikenan dady ka daure mu tafi gida mana, zuwa anjima sai ka dawo, kaga an samu ™aramar waya a aljiwun sa, zuwa anjima in ya farka ya dawo hayyacin sa, sai a tambaye shi wa za'a bugawa wani nasa a sanar da shi. In sha allah daga nan har ya warke komai za a ringa yi masa, kuma ina fatan nan ba da jimawa ba zai tashi, tunda ba wasu mugayan raunika ya samu ba, targaWe ne sai kuma fashewar kai da buguwa kuma"



To haka doctor ashmal yayi ta bawa dady baki, da kyar ya yarda ya amince suka tashi domin tafiya gida. Doctor yace a ajiye motar da su dady suka futo da ita a hospital shi zai mayar da su gidan, anjima a aiko driver yazo ya Wauka.



MEENAL



Misalin ™arfe 4 na yamma.



tana daga kwance tana chat da waleed, yana ta bata labari akan yarda yake musu addu'a. kuma yana kwantar mata da hankali da cewa za suyi aure itama ta cigaba da addu'a komai lokaci ne.



Sallamar da umma tai ne tasa meenal saurin ajiye wayar a gefe yarda kasan umma ta kamata tana waya da waleed Win. Cikin rashin gaskiya meenal ta amsa sallamar umman. Kallon meenal umma tai sosai kafin tace "hmmm meenal kenan, koya baki da gaskiya ina ganewa tunda baki cika Soyemin abu ba, ko da waleed Win kuke waya ne? . Girgiza kai meenal tai alamun a'a.



"Hmm meenal ba zaki iya Soyemin gaskiya ba, amma shikenan kide bi a hankali ki kasance mai biyayya ga mahaifin ki yanzu, in mahaifin ki yasan kuna tare ai baze ji daWi ba, meenal kiyi ™o™ari ki yakice waleed daga zuciyar ki, shine kwanciyar hankali ki a wajan baban ki .



Rantse ido meenal tai zuciya cike da tsantsar ba™in ciki tace "kiyi ha™uri umma in sha allah zan dena wallahi na kasa ri™e zuciya ta ne, kin san ina son waleed ne kuma yana bani tausayi shi yasa". "Haka ne meenal nai miki uzuri allah ya cire miki son sa acikin zuciyar ki".



Sunkuyar da kai gefe meenal tai dan ita ganin ta ba zata iya cewa ameen ba.  Kinga tun dazu da safe da babanki ya fita bai dawo ba kuma kinga cemin yayi zuwa azahar ya dawo gida ma .



 To kuma gashi de

20 / 38