Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   10 / 38

27K to 30K   out of 111.1K words

bum! bum!.



Lokacin da suka fita wata tsaleliyar mota suka gani GLK, sai wani shining take, ba™a ce motar. Meenal tsayawa tai tare da cewa  ko na koma na Wauko wayar sai muyi mai waya muce gamu nan mun futo ko? .



 Kai meenal kina da matsala sai wani tsoro kike ji jikin ki yana rawa, dan Allah ki nutsu mu ™arasa ki sawa kan ki jarumta in de waleed ne yana hango mu zakiga ya fito, yana da sau™in kai sosai . ma'eesha ko gama rufa bakin ta ba tai ba sai ga waleed ya buWe ™ofar yasha farar shadda sai ™yalli take.



 Ah hab bana gaya miki ba kinga har ya futo ma . ai kuwa meenal suna haWa ido da waleed gaban ta ya ™ara faWuwa rass, da sauri ta sunkuyar da idon ta suka cigaba da tafiya ita da ma'eeshat, meenal tana jin kamar zata nitse.



A haka de har suka ™arasa, fuska cike da fara'a ma'eeshat tace  yaya waleed ina wuni? . murmushi waleed yayi tare da cewa "ah lafiya ™alau ma'eeshat, ya hanya fatan ka dawo lafiya? .  alhamdulilahi yasu mami?  kowa lafiya ™alau yaya Waleed  to masha Allah .



ita meenal fuska a sunkuye tace  ina wani? .



Idanuwa waleed ya zuba mata tare da cewa  lafiya ™alau sanun ki meenal ba tare da ta Wago ba tace  yauwa ya hanya? .  alhamdulilahi na dawo lafiya, to ki Wago mana mu gaisa waleed ya faWa yana ™urawa meenal ido cike da ™auna. Murmushi meenal tai sanan ta fara wasa da zoben hanun ta,ba tare da ta Wago ba.



 Kai meenal ki Wago mana sai wani sunkuyar da kai kike yi haba ma'eeshat ta faWa tana sakin murmushi. Wagowa meenal tai tare da Wan gallawa ma'eeshat Win harara.  Ah ido ya buWe harda hararata dafa kasa futowa ki kai sai da na rako ki amma shine kike hararata, to bari na koma ciki na barki .



Da sauri meenal ta ri™e hanun ma eeshat tare da cewa  a'a dan Allah ki tsaya mana . shi kuwa waleed yabi ya tsare meenal da ido kamar zai cinye ta haka yake ji.  To wallahi ki Wago in ba haka ba zanyi tafiya ta ma'eeshat ta faWa tana gyara tsayuwa, ba yarda meenal ta iya dole haka ta Wago ta saci kallan Waleed, ai kuwa suka sake 4 eyes sai kallon ta yake kamar wani tsowan maye.



Ba fari bane kuma ba ba™i bane amma yana da haske kaWan, daga gani ma asalinsa fari ne kawai ya Wan yi duwo ne. yana da ido masha allah ga dogwan hanji, ™asunbar nan tasa sai ™yalli take yi, ga tarin gashin jagira da gashin ido.



Kallo Waya zaka yiwa waleed ka sheda huto ya ™wanta a jikin sa, fatar nan tasa sai wani glowing take yi, yana da tsayi sanan yana da faWi, kana ganin sa de zaka son cikakyan mutum ne, kuma duk macan da ta gan shi dole ya burge ta gashi da fara'a masha allah. Ma'eeshat ce tace  to ya kamata kazo mu shiga ciki tunda naga ita ba zata iya gaya maka ba, a ciki ma sai kunfi sakewa yanzu haka kunyar futowa wajan nan take ji .



 okay ba damuwa, amma bari na buWe miki boot ki Wauko mata trolly Win ciki . gyaWa kai ma'eeshat tai tare da cewa  to ba komai daga haka waleed ya danna key, ai kuwa sai ga boot Win kyakywar motar ya buWe, ba Sata lokaci ma'eeshat ta zagaya ta Wauko trolly Win da kyar ta iya futo da ita.



Bayan haka suka rankaya suka shiga gida, ko da suka shiga gida ma'eeshat barin meenal da waleed tai a falo domin su samu damar zantawa, ita kuma ta wuce Wakin meenal ita da trolley Win.



To fah waleed ya kasa tsaye ya kasa zaune jiki sai rawa yake, yana ta kallon meenal yace mata wanan yace mata wanan, duk yabi ya cika ta da surutu, ita kuma meenal ta kasa sakewa daga eh sai a'a sai murmushi, tama ™i Wagowa tasa shi a idanuwan ta, sai sunkuyar da kan ta take ™asa.



Haka waleed yayi ta hira har time Win sallah magriba yayi, aka fara kiraye-kirayan sallah, meenal ta zuba masa ruwa a buta ya tafi, masallaci, bayan ya dawo, daga masallaci a lokan baban meenal ya dawo dan haka meenal waje ta basu domin su zanta da baban nata.



ayi following Win channel Wina sabida ku samu damar karanta posting da zarar na Wora.............



Karku manta da like (reacted) and sharing.



Mu haWe a next page.



Game bu™atar littafin doctor ashmal tun daga farko har inda aka tsaya ga link Win channel yayi following.







_page 12





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



To waleed da baba sun tattauna sosai, kuma baban meenal ya yaba, da nutsuwa da hankali waleed dan haka yace, ya bashi dama ya ringa zuwa wajan meenal su fahimci juna, kafin nan za ayi binci ke, shima ya bincike su sanan a kawo kuWi a tsayar da rana .



Daga haka baba yayi sallama da waleed, meenal da ma'eeshat suka futo suka raka waleed har bakin motar sanan su kai sallama, waleed ba dan yaso ba ji yake kamar kar ya rabu da meenal.



waleed yana tafiya meenal da ma'eeshat suka shiga ciki, sanan suka fara ™o™arin buWe trolly Win tsarabar da waleed ya kawo wa meenal. ma'eeshat ce take ™o™arin buWe trolly Win ita kuma meenal tana daga gefe ta zubawa trolly Win ido tana farin ciki da karamcin waleed.



Lokacin da ma'eeshat ta buWe trolly Win saki baki su kai suna ™arewa kayan ciki kallo. mayamayan shafawa ne sunyi kala ashirin, sanan ga wasu turarika da boday spr kala-kala,. wata madedeciyar a kwatin gift a cike suka fara ™o™arin buWewa, suna buWewa sukaga kyakyawar sar™a da Wan kunan ta da abun hannun ta, da zobe kuma, kai sar™a iya sar™a har kala uku.



Cikin mamaki, ma'eeshat ta Wauka tare da cewa  meenal kin san wanan wana kalar sar™o™i ne kuwa? . Girgiza kai meenal tai sanan tace  a'a sai kin faWa .  wallahi tallahi gold ne? . Zaro ido meenal tai tare da dafe ™irji, cikin furgici tace  gold kuma ma'eeshat na shiga uku .



 Wallahi shine ai kin san mami tana da su, ina ganin su, na gane gaba Waya saitin fashion Win nan gold ne .  Inalillahi wallahi ma'eeshat bazan iya ba gaskiya ki ajiye masa kayan sa ni de bazan iya ™arSar gold ba Allah yana gani .



 Kai akan me meenal, Allah ya baki bakyau mai da hanun kyauta baya fa, wallahi ki ajiye abunki gaskiya waleed yayi ™o™arin kalar wanan tsaraba haka . ma'eeshat ta ™arasa maganar tana ajiye sar™o™in a gefe. Wayan gefan trolly Win kuwa an cika shi da saitin kayan za™i chocolate, sweet, biscuits, wafa, dade sauran kayan motsa baki kala-kala, tun su ma'eeshat suna iya duba kayan zakin nan har suka hakura sabida tsabar yawa.



A cikin wata madedeciyar jaka, mai rubutun larabci, Quran ne sai addduma da carbi da kuma sauran hadisai da azkhar. gefe guda kuma ga 'yan sababbin kudi dari biyu-biyu har bandir biyar.



jikin meenal gaba Waya yayi sanyi da irin tumulin kayan arziki data gani, bama ita kaWai ba har umma ta Wan tsorata da ganin kayan, shi kuwa baba yace a ajiye masa kayan, taci wanda zata iya ita da ma'eeshat amma sauran kar meenal tai amfani da su ta bari, sai Allah ya tabbatar in mijin ta ne sai tayi amfani da kayan a gidan sa.



Daga ™arshe de meenal tacewa ma'eeshat ta Wibi abinda duk ranta yake so koma menene. ma'eeshat kuwa haka tace a'a ita de kayan za™i kawai zata iya Wiba ragowar na meenal ne. meenal kuwa fafur tace a'a dole sai ta Wibi sauran.



™arshe de ma'eeshat ta Wibi turarika biyu sai maya-mayan shafawa guda biyar sai su chocolate da kuma banWir Win kuWi guda Waya. meenal tayi-tayi ma'eeshat ta ™ara kayan amma tace ita haka ya ishe ta,. Ma'eeshat sai da suka gama cin abinci dare, sanan driver yazo ya Wauki ma'eeshat ya kai ta gida. Lokacin da ma'eeshat taje gida ta bawa mami labarin kayan da waleed ya kawowa meenal cikin farin ciki. mami tayi farin ciki da hakan sosai kuma tana sake addu'a Allah ya tabbatar da auran meenal da waleed, saboda ita tana support Win soyayya tasu tana son suyi aure.



Ma'eeshat zuciya cike da farin ciki ta koma bedroom Win ta tasa kayan bacci sanan ta kunna wayarta, ta haye kan gado. ma'eeshat tana kunna wifi kafin ma ta kai da shiga ig taji wayarta ta fara ringing.



Lokacin da ma'eeshat taga number doctor ashmal, ajiyar zuciya ta sauke tare da furta alhamdulilahi. hannu na rawa ma'eeshat ta Wauki wayar tare da cewa "hello assalama'alaika".



Wa'allaikissalam doctor ashmal ya furta a nitse tare da cewa  ya kike? . murmushi ma'eeshat tai sanan tace ina lafiya ™alau doctor fatan kai ma kana cikin ™oshin lafiya? .  I'm very fine doctor ashmal ya faWa cikin daWar muryar nan tasa mai ratsa jikin Wan adam. masha allah abunda ma'eeshat ta iya faWa kenan.



Daga haka shiru ya ratsa wajan na wasu da™i™u, can doctor ashmal yace  am sorry kiyi ha™uri da kiran ki da nai, kuma gashi bani da abin cewa . murmushi ma'eeshat tai sannan tace "ba komai ai ni sai na baka labari in kana so".  Uhmmm da gaske that is good solution, maza ki bani labari naji . dariya ma'eeshat tai sanan tace  tom wanne kake so? .  Ko wanne ma ina so, amma ya zamana kina yi kina yin faWan nan naki .



 Kai har ka gane ina da faWa kenan, kuma kaga ai nace maka ban san kai ka bugo wayar bane . Murmushi doctor ashmal yayi tare da cewa  hmmm tun ba ranar ba na gane cewa kina da faWa sosai, kuma ni faWan naki ma yana burge ni .  Kai! faWan nawa ne yake burge ka, kai kuma gaka shiru-shiru baka son magana Koh? .  eh ban iya yawan magana ba, yanzu ma dole ce tasa sabida kar a kashe min waya .  Uhmm haba de kullum sai kace zan kashe ma waya, a'a bazan kashe ma ba, tunda yanzu na gane kai ne .



 Tom shikenan nagode sosai da bani lokacin ki da ki kai, amma please in ba damuwa ina so muyi magana da ke? . Šan zaro ido ma'eeshat tai tare da cewa  ni? . Jinjina kai doctor ashmal yayi kamar yana gaban ma'eeshat Win tare da cewa  eh mana ke . Gyara kwanciya a hankali ma'eeshat tai tare da cewa  tom shikenan ba damuwa ina ji .



 Oh sorry ina ga ba yanzu ba, sabida yanzu haka ina motar ban isa gida ba, nayi tunanin in ban kira ki da wuri ba zaki yi bacci, jiya ma 12:00 na dare naso na kiraki, amma nasan a time Win kinyi bacci, aiki ne yake min yawa, but ki turomin number da kike whatsApp da ita zan faWa miki a WhatsApp gobe sai ki duba in kin tashi .



Murmushi jin daWi ma'eeshat tai sanan tace  okay ba damuwa, da wanan number nake Whatsapp Win .  Tom shikenan in sha allah in na koma gida zan duba number sai na gaya miki



 Tom shikenan Allah ya kai ka lafiya ya tsare hanya lumshe ido doctor yayi cikin jin daWi yace  ameen ya rabbbi ayushat .  No jus call me ma'eeshat ma'eeshat ta faWa tana fari da ido kamar doctor yana ganin ta.  ok next time a will call you ma'eeshat right? .



Ma'eeshat Jin zuciyarta tayi kamar an zuba mata ™an™ara sabida tsabar daWi, ji tayi duk duniya ba wanda ya iya faWin sunan ta ma'eeshat kamar doctor, taso ta sake magana amma taji doctor ya kashe wayar sa kitt. Wani kyakywan murmushi ma'eeshat ta ringa saki tana addu'a Allah yasa taga alkhairi, a sa™on doctor. Daga haka bacci ya kwashe ma'eeshat zuciya cike fall da kewar doctor.



Washe gari.



Ko da ma'eeshat ta farka a makare ta tashi abun haushin shine ko sallah asubayi bata samu ba duk da kuwa ta saba samu. Dan haka da sauri ta shiga toilet tayi wanka da brush sanan ta Wauro alwala ta futo sanan tafara gabatar da sallah.



Ma'eeshat ko takan abinci bata bi ba, sabida ta makara kuma in ta tsaya cin abinci har sai a rufe get Win makarantar tasu ma, kuma gashi zasu biya su Wauki meenal, dan haka a hanzarce ta shirya tasa kayan ta, sanan ta Wauki jakarta ta fuce da sauri......



A gajiye ma'eeshat ta dawo daga school ga yunwa, dan haka ko uniform bata cire ba sai da ta cika, cikin ta taff da abinci sanan ta samu damar cire uniform.



Tana cirewa ta Wauko wayarta, ta shiga whatsApp domin hankali ta gaba Waya ya koma kan maganar da doctor ashmal yace zai faWa mata, tun a makaranta take ta tunanin mai doctor ashmal zai ce mata, har Allah-allah take ta dawo gida ta duba message Win nasa.



message sosai ne suka ringa tururuwar shigowa, dama ma'eeshat gata ita ba gwanar buWe message Win muta ne bace, ma'eeshat sai dubawa take tana jiran taga message a number doctor ashmal ya shigo amma shiru. Tana cikin bincike taga sa™onni har uku sun shigo ta wata number, nan da nan jikin ta ya bata itace number doctor ashmal Win dan haka bata yi wata-wata ba, ta buWe message Win.



Bayan sallama next message ce mata yayi doctor ne, daga haka sai wani dogwan message na uku, wanda ma'eeshat ta fara karanta shi kamar haka!



-Ayusha ina son na gaya miki abinda yake rai na, ni de ba yaro bane bazan tsaya Sata lokaci na ba muna ta waya ba tare da na sanar dake mai yake tafe dani ba. Shi yasa na yanke shawarar kafin mu cigaba da waya na gaya miki dalilin da yasa nake kiran ki. komai kin san shi ana yin sa da dalili ne.

Ayusha ina sonki, kuma so ba na wasa ba, ba irin na soyayya kawai ba, so na aure nake miki, ina fatan zaki amince da hakan. Amma bazan takura miki akan haka ba, zaki iya yanke wukunci duk abinda kike so, ina yi miki fatan alheri kuma sai naji daga gare ki, dan Allah ki zauna ki yanke shawara nan bada jimawa ba .



Wani uban tsalle ma'eeshat ta daka tare da cilla wayar a gefe tana furta  alhamdulilahi allah, wallahi nima ina son ka sosai, addu'a ta ta karSu Allah maji ro™wan bayin sa. Yanzu kamar wanan kyakywan mai aji babban mutum yace yana sona, ai na gama morewa nafi ko wace mace dacewa wallahi, wayyo daWi zai kashe ni wayyo Allah, Allah na gode ma, wallahi azumi biyu zanyi ma ba Waya ba .



Haka de ma'eeshat tabi tai ta sambatun jin daWi tanayi tana godewa Allah, bayan ta gama jim tai tana tunanin wace kalar amsa zata bawa doctor ashmal, dan ita fa har ga allah tana son sa. kai amma fa ni mace ce, gaskiya ya kamata naja ajina fa, ai ita mace da jan aji aka santa, daga yace yana sonah kuma sai wani nace na amince. to amma de mai yakamata nayi?.



 Bari de na rabu da message Win ba tare da na bashi reply ba, zuwa anjima sai nayi tunanin mai zance masa .  A'a ma'eeshat kar fa yace kin masa rashin mutunci ma, kinga message Win kuma baki yi masa reply .



 A'a gaskiya ni bazan masa reply ba saboda ban san mai zance masa ba, ya kamata naja ajina gaskiya . to haka de ma'eeshat tai ta shawara da zuciyarta daga ™arshe de ta bigawa meenal waya, domin kiran meenal ta bata labarin farin ciki, da ya same ta.



Ringing uku meenal ta Wauka baki Wauke da sallama,.



 wa'allaikissalam ™awata meenal wayyo daWi kin san mai yake faruwa? . meenal cikin zumuWi tace  a'a ma'eeshat ina zan sani sai kin faWa min .



Meenal albishirin ki?. cikin zumuWi meenal tace  goro, dariya ma'eeshat tai sanan tace goron fari ko ja? .  Ah wanan wana kalar jan raine ma'eeshat ai kin san de fari zance wa yake son jan abu kuma .



 hmm meenal doctor ashmal yace yana sona wallahi wayyo daWi zai kashe ni meenal . daga Wayan Sangaran meenal cikin farin ciki tace  haba ma'eeshat da gaske? .  Eh mana meenal da gaske nake, ba dazu na baki labarin yace zamuyi wata magana a WhatsApp ba, ita ce yanzu na gama karantawa wayyo daWi kashe ni, amma bari zan miki screenshot, na turo miki .  Ah daWi kar ya kashe ki ma'eeshat in daWi ya kashe ki muyi yaya, gwara de ki bari mu kai ki gidan doctor kya mutu acan .



 Kai wayyo meenal na sake tuna miki wani abu ma, kin san kuma ma har da mai yace . Cikin wani zumuWin meenal tace  a'a ma'eeshat sai kin faWa .



 Hmmm cewa yayi fa son aure yake min aure na zaiyi .  ah masha allah kice da ™arfin sa yazo ai mu to haka muke so, wallahi ma'eeshat na tayaki farin ciki ba kaWan ba, Allah uban giji ya tabbatar muku da alkhairi .



 Ameen meenal nagode sosai kema Allah ya bar soyayyah ku da waleed ma'eeshat ta ™arasa maganar tana sharar hawayan farin ciki.  Ameen ma'eeshat lallai wai yau kece da kukan farin ciki, akan soyayyah lallai Allah yayi miki babban kamu .



 Hmmm kede bari ™awata meenal ba zaki gane ba, Allah yana sona wallahi ya biyamin bu™atuna na alkhairi, ban taSa tunanin doctor ashmal zai ce yana sona ba, ke ni ko bai aure ni ba, cewa yayi yana so nannan nawa da yayi wallahi ya biya ni



Dariya meenal tai tare da cewa,  a'a gwara de ayi auran, to yanzu mai kika

10 / 38