Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   17 / 38

48K to 51K   out of 111.1K words

da hoton ma'eeshat Win, bayan congratulations Win graduation, sanan doctor ya sake jaddda da mata adadin soyayya da yake mata, duk cikin harshan engalish.



Bayan wannan kuma, sai wani cup shima mai hoton ma'eeshat Win, bayan cup Win da akwai kuma wata ™aramar box mai Wauke da set Win zobuna masu Waukar hankali Wan adam, sai wani walwali suke. Ma'eeshat de ta rasa mai za tai sabida tsananin farin ciki, dan haka tagumi kawai tai ta zubawa kayan ido, tana sake jin ™aunar doctor tana shiga sassarar jikin ta ko ta ina.



Bayan meenal sun gama duba kayan, haWesu su kai sanan akai mai da su cikin box Win. meenal ce tacewa ma'eeshat ta tashi ta kai wa mami da abba su gani, sanan daga bisani ta buWe ta fara amfani da kayan. Ba musu ma'eeshat ta mi™e hannu ri™e da ™walin sanan tace "taso ki raka ni na nuna musu" ba musu meenal ta mi™e suka jera da ma'eeshat zuciyoyin su cike da farin ciki.



Mami suka fara nunawa kayan, tayi farin ciki amma ta Wan tsorata da yarda taga doctor ashmal ya kashewa ma'eeshat wannan uban kuWin kuma bayan manya masu kai da shiga lamarin ba, bare a tsayar da magana.



bayan sun nanawa abba kuwa, shima yayi san barka sosai, sanan yace zai gayawa doctor a cikin satin nan a tsayar da magana manya su shiga, amma kafin nan ma'eeshat ta dakata da amfani da kayan har sai su doctor ashmal sun kawo kuWin zance.



kamar yarda abba ya faWa, haka akai, a daran ranar ya bugawa doctor ashmal waya, akan ya bashi dama a cikin satin da suke ciki ya turo magabatan sa domin a tsayar da maganar auran su shi da ma'eeshat Win.



Kai ranar doctor bai iya wani ishashan bacci ba saboda tsabar farin cikin busharar da abban ma'eeshat yayi masa. Kuma gashi yana sake farin ciki ganin yarda ya farantawa ma'eeshat Win dan shima har kukan farin cikin sai da tai masa.



Ranar de itama ma'eeshat da ™yar farin ciki ya barta tai bacci. Sai faman sambatu takewa meenal, itama meenal tana biye mata zuciyoyin su cike fall da farin ciki. Haka de har bacci yayi awan gaba da su.



washe gari.



Bayan ma'eeshat sun yi sallah asubayi komawa bacci su kai, basu suka tashi ba sai wajan ™arfe goma na safe. bayan sun tashi wanka su kai sannan suka sauka kasa domin breakfast.



Kafin su tashi har mami ta gama haWa musu breakfast. Dan haka ci suka farayi suna ci suna hira. bakin ma'eeshat gaba Waya ya kasa rufuwa sai farin ciki take yi, ita ka Wai ta san adadin farin ciki da take ji a cikin zuciyarta.



Bayan sun kammala cin abinci, a gaggauce meenal ta fara shiryawa domin komawa gida. ita kuwa ma'eeshat sai cewa take  A'a ta bari sai rana ta fito . meenal kuwa ta dage a'a yau da abinda take so tayi a gida kuma gashi yau waleed zai zo wajan ta.



Ma'eeshat taso raka meenal, amma meenal tace ta barshi kawai, ta koma tai baccin ta, saboda itama tana komawa gidan bacci za tai. ma'eeshat tayi-tayi da meenal ta Wauki duk abinda take so a gift Win da doctor ya kawo mata, amma meenal tace a'a.



Tunda abba yace karta fara amfani da su yanzu, ta bari sai lokacin da ya Wibar mata. daga haka har bakin mota ma'eeshat ta raka meenal zuciya cike fall da kewar junan su, suka rabu, abin gwanin ban sha'awa, driver ya jasu suka tafi.



DOCTOR ASHMAL



Yau yana da aiki sosai a hospital, amma saboda yana so yaga dady bai futa da wuri ba kuma bai kunna wayar sa ba. sai kimanin goma ya tashi ya shirya yayi wanka, sanan ya futa falo domin breakfast.



A lokacin ba kowa akan table Win alamun kowa yayi breakfast. shima doctor cikin nutsuwa ya fara breakfast Win nasa, yana yi yana tunanin ma'eeshat. doctor yana cikin wanna halin momy ta ™araso wajan baki Wauke da sallama.



"Wa'allaikissalam momy ina ™wana?". Fuska cike da murmushi momy tace "lafiya ™alau doctor, yau naga baka futa da wuri ba, nace to lafiya?".  Ah ba komai momy zan fita ne amma ina so muyi magana ne da dady kafin na fita shi yasa na jira lokacin tashin sa yayi .



"Ai kam kaci sa'a de bai kai da futa ba, yana shiryawa de amma bari naje na gaya masa Koh?".  Tom shikenan momy kiyi masa magana . daga haka momy bata sake cewa komai ba ta koma ciki domin kiran dady.



Ba'a Wauki wani dogwan lokaci ba, dady ya futo cikin shirnsa. cikin girmamawa doctor ya gai da shi, bayan sun gama wasan su na Wa da uba komawa su kai gefe domin tattaunawa.



"Yauwa doctor ina sauraran ka meke tafe da kai?". Gyara zama doctor yayi cikin ladabi da tausasa murya yace "amm! dama dady akan maganar yarintar nan ce da nace maka ina neman auran ta, da ™wanaki na maka maganar ta".



"Ah haka ne tabbas munyi haka, wanda nace kuje ku dede ta, yanzu ina aka ™wana dama ina so na sake yi maka maganar very soon dan momyn ka ta damu da zancen sosai".



"™warai kuwa dady ita, amm yanzu finally de cikin ikon uban giji mun gama dedetawa kuma iyayan ta sun ce na turi a wanan satin domin a tsaiyar maga da ranar aure.



Cikin farin ciki dady yace "ah masha allah alhamdulilahi bi ni'imatika, wannan labari yayi daWi doctor, masha allah, in sha allah kamar yarda kace cikin wanan satin za a tsayar da maganar auran ku nan kusa ma, bada jimawa ba".



Wani farin ciki ne ya sake lulluSe zuciyar doctor, amma sai ya basar yace "tom shikenan dady Allah ya nuna mana lokaci, amma wace rana akai za a saka domin tsai da zance?.



"Ina tunanin friday Win nan mai zuwa in sha allah, za a sa maka ranar aure doctor". Jin jina kai doctor yayi sanan yace "tom dady Allah ya kai mu ya tabbatar da alkhairi".  Ameen ya rabbi doctor ai zama bai kama ni ba bari na shiga nai wa momyn ka farin albishir".



Daga haka dady ya tashi da sassarfa ya shige ciki. murmushi mai aji doctor ya saki, sanan ya mi™e zuciyarsa cike da farin ciki ya koma bedroom Win sa, a hanzarce ya shirya sanan ya Wauki wayoyin sa da mukullin motar sa harma da laptop Win sa yayi gaba abin sa........



MEENAL



Ta riga ta gama shiryawa tsaf cikin lace Win ta mai Wumbi tsada da daraja tayi kyau sosai Waurin Wan kwalinta ma yayi kyau, ya kwanta yayi biyayya. dama in de Waurin Wan™wali kake so, to tabbas in ka samu meenal an ™are zance.



Ta fesa turaranta mai sanyi ™amshi, sanan ta Wauko madedecin mayafin ta, ta yafa jikin ta da shi sosai. Haka de meenal ta cigaba da shiryawa ta gyara wanan ta canza wanan har wayarta ta fara ringing.



A hankali ta tashi tsaye sanan ta Wauki wayar ta kara a kunne. "hello meenal gani na ™araso ina ™ofar gida". "tom shikenan gani nan fitowa". Daga haka meenal ta kashe wayar ta ajiye.



Sannan ta saka takalmin ta daya shiga da kayanta, ta shiga tai wa baba da umma sallama sanan ta fuce. A hankali meenal ta fara tafiya domin ™arasawa bakin motar, tun kafin ta ™arasa waleed ya buWe mata gidan gaba, meenal batai musu wajan shiga ba saboda sanyi ake yi.



Bayan ta zauna sallama tai masa, shi kuwa waleed da ya saki baki galala kallon ta ya farayi sanan ya amsa sallamar da ™yar.  I miss you my love murmushi meenal tai, sannan tace  miss you too .



 Komai ya kusan ™arewa in sha allah, munyi magana da baba yace zai binci ke akai na, a cikin wanan satin, next week kuma in ya kammala bincike sai a tsayar da magana, month nawa kike so asa? "one year nake so a saka".  what! waleed ya faWa yana zaro ido. cikin mamaki meenal tace "lafiya kuma ko yayi kaWan ne?".



"tabb kaWan ko yawa ni da nake so asa mana 3 moths ma nifa wallahi a matse nake, burina kawai ki zama matata, ke kaWai kika rage min farin ciki a rayuwata, mahaifi na da mahaifiyata sun rasu, bani da yaya bare ™ani sai ´an uwa kawai, burina na aure ki mu tara zuri'a dake nayi farin ciki ni da ke .



Meenal ji tai kamar ta zubarwa da waleed hawaye saboda tsabar tausayi, cikin sanyayiyar murya meenal tace, "in sha allah waleed zan mayar maka da farin ciki da ka rasa, ko bai zama duka ba zan Wauke maka kewa".



"Yauwa meenal nagode sosai da sosai Allah ya saka da alkhairi Allah ya nuna mana lokacin da zamu zama mata da miji".  Ameen ya rabbi, ya hanya fatan ka sauka lafiya? .  Lafiya ™alau alhamdulilah my wife .



To haka waleed da meenal su kai ta sha hirar su cike da soyayyah da ™aunar juna, sai da su kai 1 hour suna hirar su cike da soyayyah. ™arshe de meenal tace  ita fa dare yayi gida zata shiga .



Waleed mi™a mata leda yayi guda biyu, Waya ™arama Waya babba. Kallon sa meenal tai sanan tace "menene wanan?".  Ki bari in kika je gida sai ki buWe ™aramar ledar de ™awarkice ma'eeshat tace na siya miki .



Hannu biyu meenal tasa ta ™arba sanan tace  tom nagode, allah ya saka da alheri ya sake buWi . "Ameen ya rabbi matata, kin wuce haka a waje na, duk abinda na mallaka naki ne" waleed ya faWa cikin farin ciki. daga haka su kai sallama meenal ta shige gida, shi kuma waleed ya tayar da motar sa ya wuce.



meenal har zuci-zuci ta koma gida take domin taga mai waleed ya kawo mata. Tana komawa cikin gida direct Wakinta ta wuce, sanan ta cire mayafinta. Bayan ta cire mayafinta kan bed ta koma ta zauna, sannan fara buWe ™aramar ledar saboda tana so taga mai ma'eeshat Win tasa waleed ya siya mata..........



Sorry mutanan arziki, yarda ku kayi missing Win littafin doctor ashmal, nima haka nake missing Win yi muku posting.



Dan Allah dan annabi duk wanda ya karanta posting Win nan, ina neman addu'ar sa akan Allah ya biya mun bu™atuna na alkhairi ya yaye min abinda yake damuna, ya tabbatar min da alkhairi akan abinda nasa gaba. dan Allah ku sani cikin addu'a, ko a lokacin da kuka karanta ne kuyi min, addu'a ko kuce Ameen.



Ina muku fatan alkhairi, kuma Allah ya biya muku bu™atun ku na alkhairi, in kuna da damuwa Allah ya yaye muku, ya samu cikin aljannah baki Waya, yasa mu cika da kyau da imani.



Ayi following Win channel na.



kar ku manta da like (reacted) and share.



my number 09162226240.



mu haWe a next page.





_page 21





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



˜amewa meenal tai ™am saka ma™wan ganin ™walin i phone 17 pro max, a fili ta furta  ya salam .  innalillahi wai shi waleed baya gajiya da kashe min kuWi ne, sai yayi ta kashe min kuWi kamar ruwa meenal ta faWi hakan a zuciyar ta.  hmmm ma'eeshat mai yasa kika sa waleed nima ya siyamin I phone 17 pro max.



A cikin zuciyarta meenal take faWin hakan. Bama ta samu damar buWe ledojin ba ta Wauka takanas ta kano ta kai wa umma da baba. baba da umma sun tsora ta sosai musamman ma da suka ji adadin kudin wayar.



Da baba yacewa meenal ta kirawo waleed yazo ya ™arbi kayan da ya kawo mata, kuma daga yau kar ya sake kawo mata komai sai in sunyi aure ya siyar mata. Umma ce ta lallaSa baba tace masa yayi ha™uri ba kyau mai da hanaun kyauta baya, amma zata iya ajiye duk abinda yake kawo mata in sunyi aure sai ta fara amfani da su.



Sai ta gaya masa daga yau ya dakata da kawo mata kayan da yawa kamar haka, in su kai aure ya cigaba da siya mata. dole baba ya yarda badan ran sa yaso ba,. ita kuwa meenal komawa bedroom tai jiki a sanyaye, sanan ta bugawa waleed domin tai masa godiya.



Washe gari



kamar yarda baba ya faWa da asubar fari bayan yayi sallah ya shirya tsaf domin tafiya burnin tarayya (Abuja) domin binciken waleed. waleed ya bawa baba address Winsa na wajan aiki da gidan da yake zama da duk de inda yake rayuwarsa acan abuja.



Zo kaga murna wajan waleed, kamar yai take Waurin auran su shi da meenal. saboda Waleed yasan bashi da wani mummunan Soyayyan hallin da baba zai hana shi auran meenal, yasan shi me kyan hali ne ko ta ina.



Itama meenal Win farin ciki take sosai, ranar baki ya™i rufuwa har umma ta gane ta, sai tsokanar ta take yi. Meenal taji kunya umma sosai dan haka ba shiri ta shirya tsaf tace itafa wajan ™awarta ma'eeshat za taje.



After 2 week



Yau ta kasance ranar friday, kuma yau baba zai dawo gida. Kuma yau ta kasance itace ranar da za'a sawa ma'eeshat rana ita da doctor ashmal.



Misali ™arfe 4 na yamma motocin magabatan doctor ashmal suka faka a layin su ma'eeshat. Ma'eeshat da take sama tana le™e murna take sosai har da tsalle, meenal kuwa sai dariya take mata daga gefe tana cewa Allah ya shirya ta.



Dama already abokai da ™annan abba sun zo, kafin kace ™wabo tuni an cika wajan da abubuwan ci da sha, abinci iriri kaji lemuka, snacks, dade sauran abubuwa. Bayan sun shigo cikin girmamawa aka hau gaisawa dangi doctor ashmal dana ma'eeshat.



To masha Allah an tsayar da ranar auran ma'eeshat da doctor 8 moths shima hakan da ™yar sai da akai ja in ja. saboda shi dadyn doctor yace nan da 6 moth, shi kuma abba yace yafi son asa one year, saboda yana so kafin nan ma'eeshat ta fara zuwa school, in akai auran kawai cigaba da karatunta za tai.



Bayan de nan kawai sai dady yace to a ™ara 2 moths kawai ya zama 8 moths. abba ba yarda ya iya saboda yaga mutuncin mahaifin doctor sosai saboda datijjan arziki ne baze iya ja da shi ba bare sauran mutanan wajan dan haka dole abba ya amince.



Bayan an tsai da magana aka bada kuWin neman auran ma'eeshat 1 millon. Bayan nan abba yace ya kamata su zauna suci abinci tare domin su sake fahimtar juna kuma suyi hira. ba musu su dady suka zauna.



Haka kowa ya zuba abinda yake so aka fara ci. Sunci sun ™oshi sosai da sosai, sanan sunyi hira har sai da magriba ta kawo kai sannan su kai sallama domin tafiya. Bayan nan ma an bisu da kayan sa rana abubuwan arziki de sosai. su dady kuwa sunji daWi sosai, da karamcin dangin su ma'eeshat.



Hmmmm ma'eeshat ta kasa rufe baki saboda farin ciki, sai farin ciki take faman yi ta kusan auran doctor ashmal sai kace wanda ake mintsilar ta a gidan su. Itama meenal taji daWi sosai da sosai, duk da itama tasa nan da 'yan ™wanaki za'a sa mata rana ita da waleed.



A ranar ma'eeshat ta farke wayarta i phone 17 domin fara amfani ni da ita. haka meenal ta zauna tana saita mata i cloud, saboda ma'eeshat bata iya. Ma'eeshat sai faman mita takewa meenal akan itama ta farke wayarta su fara amfani da ita tare. meenal ta yarda amma tace itama sai ranar da aka sa musu rana ita da waleed tukunna, ta fara amfani da ita.



Bayan sallah magriba meenal tashi tai domin tafiya, saboda tasan a lokacin baba ya dawo daga abuja kuma tayi missing Win shi sosai. kamar kullum haka ma'eeshat ta raka meenal bakin mota zuciya cike da kewar juna& & .



DOCTOR



Hmmmm tsayawa ma na gaya muku farin ciki da doctor ashmal ya shiga, na sa musu ranar auran su shi da ma'eeshat Sata baki ne.



Doctor yayi farin ciki sosai, duk da doctor bashi da yawan fara'a kuma ba'a gane me yake zuciyar sa, amma duk wanda yaga doctor yasan yana cikin matsanancin farin ciki.



Ranar su da ma'eeshat sun sha soyayya yarda ba'a tsammani, sai da doctor ya kusan kashe ma'eeshat da mamaki dan bata taSa tunanin haka ya iya soyayyah da magana ba sai yau, kusan ™wana de su kai suna waya.



MEENAL



Driver yana sauke ta, da sauri ta futa ta kutsa kai cikin gidan su, zuciya cike fall da zumuWi. Zaune meenal taga umma akan dadduma ga dukkan alamu sallah ta gamayi amma ta tafi dogwan tunani. sau uku meenal tana sallama amma umma bata ji ba, gaba Waya ta tafi duniyar tunani.



Sai da meenal ta ™arasa, ta tsugana ta dafa ta, sannan umma firgigit ta dawo daga dogwan tunanin da ta tafi. cikin mamaki meenal tace "lafiya ummata naga kin tafi dogwan tunanin nan haka, ke da kike hanani tunani amma yau ke kike yi?".



"hmmm yau da gobe meenal mutum yana Wan adam ai dole yayi tunani, kawai nace miki ba kyau yawan tunani yana haifar da cuta ko damuwa". Jinjina kai meenal tai tare da cewa "eh na gane".



"Tun dazu nake zuba ido kince min zaki dawo da wuri wajan huWu zuwa biyar, amma sai yanzu kika shigo, nai ta jiran ki wallahi".  Hmm ma'eeshat na tsaya taisawa sabuwar wayata shi yasa kika jini shiru". "Tom ba damuwa an sa ranar auran koh?" Eh an sa nan da wata ta™was".



Jinjina kai umma tai sanan tace "allah ya sanya alkhairi" "ameen umma wai naga gaba Waya kin canza kamar wani abun yana damin ki" meenal ta ™arasa maganar tana ri™e hanun umma. Murmushi dole umma ta ™a™alo sanan tace  ba komai kawai bana jin daWi ne".



"Kode baba bai dawo bane?," meenal ta tambaya umma tana tsare ta da kyawawan idanuwan ta. "baban ki ya dawo meenal, ya fita masallaci ne amma yanzu zai dawo, har ya tawo miki da tsaraba iri-iri.



Washe baki meenal tai "ah masha allah alhamdulilahi, me yace miki game da binciken da yayi akan waleed?". Jim umma tai sanan ta girgiza kai tace "a'a ni bamuyi wanan zance da shi ba cemin yayi sai kin dawo zai faWa".



"Wayyo Allah Sarki baba na, bani da kamarsa duk duniya wallahi ina son

17 / 38