Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   2 / 38

3K to 6K   out of 111.1K words

ita tasa yesmeen da momy Waugowa har suna haWa baki wajan amsa sallamar.



nan da nan faskar yesmeen ta ™aru da hannuri akan wanda yake kanta, cikin farin ciki tace  good morning yaya ashmal? .



doctor ashmal murmushi ya saki shima faska cike da annuri yace  morning too yesmeen ya faWa yana jan kumatunta, bayan doctor ashmal sun gama gaisawa da yesmeen mai da kallon sa yayi wajan momy tare da cewa  momy ina kwana ya faWa fuska cike da murmushi.



fuska a sake itama momy ta amsa gaisuwar tare da cewa  fatan kai ma ka tashi lafiya .



 alhamdulillahi momy, bari na wuce hospital tun daran jiya suke kirana nasan patien suna can suna jira bari na wuce sai nadawo doctor ashmal ya ™arasa maganar yana mi™ewa daga Wan zama da yayi a gefan bed.



tom shikenan doctor allah uban giji ya tsare hanya ya bada sa'a, ka kula sosai da marasa lafiya sosai dan allah .



 tom shikenan momy Doctor ya faWa yana fucewa daga room Win cikin murya mai nuna kulawa yace  bye my yesmeen ki kulamin da kanki sosai. banda tsokanarsu fadeel da muhseen bana so suna taSa min ke .



da sauri yesmeen ta mike tabi bayan doctor ashmal da sauri tana turo baki.



cikin murya mai nuna shagwaSa take kiran sa da! yah!! yah!! yah!! da sauri doctor ashmal ya tsaya cak tare da tsayawa yana jiran ™arasowar yesmeen, dan shi baya son yawan juyawa bayan in ya fara tafiya.



yesmeen tana ™arasowa ta ri™e hanun doctor ashmal cikin sanyi murya tace  yah I want to talk to you but I don't always get you free, I want to talk about something important . yesmeen ta ™arasa maganar tana matsa hanun yayan nata.



kallon yesmeen doctor ashmal yayi, dan yasan halin yesmeen da rigima, ba wani important abu da zata faWa masa, may be wani abun take so, ko kuma hirama zatace su zauna suyi, ko kuma tace! ya kai ta wani wajan sha™atawa ko shipping.



doctor ashmal gyaWa kai yayi cikin kulawa yace  Don't worry, my beautiful sister, I promised you that we will talk to you later, but now I am in a hurry .



cikin yanayin farin ciki yesmeen tace  tom shikenan yaya Allah ya dawo da kai lafiya, ka kula da kan ka sosai murmushi doctor ashmal ya saki tare da jan kumatun yesmeen a karo na biyu  Tom shikenan ™anwata kema ki kula da kan ki sai na dawo . "daga haka doctor ashmal ya cigaba da tafiya yesmeen kuma tana faman Waga mai hannu, sai bye bye take masa duk da baya ganin ta kuwa.



doctor ashmal yana fita farfajiyar gidan nasu ya nufi parking space, cikin jerin motocin gidan ya nufi gaban wata kyakkyawar ba™ar motarsa ya zira key, bayan ya shiga a hanzarce ya kunta.



a hankali yaja motar har ya fita daga gidan ko da ya fita ma driven Winsa ya cigaba cikin nutsuwa har sai da ya hau kan titi sanan ya ™ara gudu motar shima ba sosai ba.



*DOCTOR ASHMAL



doctor ashmal mutum ne sananne, wanda yawan cin mutane in sukaji an ambaci sunansa to tabbas kuwa sun san shi. musamman ma garin kano,. doctor ashmal yana zuwa state state da dama sabida ya duba patien likita ne mai haza™a da basira wanda yasan aikinsa sosai, saka makwan ba a ™asar nigeria yayi karatun likitancin saba, acan ™asar us yayi. ko da doctor ashmal ya kammala karatun likitancin, ya zama ™wararran likita ya samu gurbin aiki a ™asashe da dama ciki kuwa har da U.S Win, amma sam doctor ashmal ya™i amince yayi aiki a can.



Dalilin dayasa doctor ashmal baiyi aikin likitancinsa a ™asashan waje ba shine  hajiya hajara da alhaji sulaiman wato iyayan doctor ashmal.

sam sun hana shi yin aiki a ko wace ™asa sunce ya dawo nijeria kawai, ya cigaba da temakwan bayin allah, kar yaje ya bautawa wata ™asar gwara ya dawo nigeria yayi aiki sabida suma, nigeria suna bu™atar ™wararrun likitoci, gwara yazo ya zauna a nan kawai. iyayan doctor ashmal mutanan kirki ne sosai, dattawan arzikin ne sosai. duk da sun kasance masu arziki amma hakan baisa sun dena ganin darajar mutane ba, kosu dena mutunta su ba, mutanan kirki ne sosai ga san taimako, sam basa san wula™anta na ™asa dasu, har so suke suga suna taimakon mutanan da basu da shi.

Doctor ashmal shine babban Wansu, bayan sun haife shi da shekara goma suka sake haifar tagwaye maza fadeel da muhseen bayan shekara shida da haifar su suka sake haifar last born Win su sumayya wanda ake mata kara da yesmeen.



doctor ashmal mutumin kirki ne sosai kamar iyayansa, sam baya son hayaniya ko kaWan some time yana yawan Waukar nauyin marasa lafiya magungunan su da kuWin asibiti, musamman wanda basu da ™arfi, ko talakawa li™iss.



yanzu doctor ashmal de yana nan yana shirye-shiryen buWe asibiti na kansa. amma de a halin yanzu yafi zama a asibiti aminu kano, gaba Waya asibitin shine babban likita wanda ba'a ganinsa, sai abu ya gagari saurin likitocin, ko kuma wanda aka kasa gane meke damun sa.



kullum burin iyayen doctor ashmal ya samu mata yayi aure sabida yanzu har ya kai 32 years beyi aure ba, kullum in su momy suka yiwa doctor ashmal zance aure, to yake cewa musu kawai. in kuma sukace yaushe zaiyi auran? sai yace sai allah ya kawo ta gari.



bawai dan doctor ashmal baya son aure bana aa yana so aure sosai, dalilinsa na™in yin auran shine  har yanzu bai samu irin macen da yake so ba. yasha haWuwa da mata da dama wanda sukai dede da ra'a yinsa amma sai yaji gaba Waya basu kwanta mai ba,. abun mamakin shine tunda doctor ashmal yake bai taSa wata budurwa ko soyayyah ba har yanzu zuciyar sa a wanke take, yana nan yana jira yayi katari da sahibar sa.



doctor ashmal yana so macen da ze aura ta kasance, mafaWaciya sosai sabida shi yana da sanyi, yana son yaga mace mai surutu da faWa tsiwa tana burge shi sosai. sanan yana so ya samu mace mai Wan jiki baya son siririyar mace, breast Winta ya kasance manya amma ba can sosai ba, baya son farar mace shi a so samunsa ya samu mace mai duhu, amma bawai ba™a can sosai ba, kawai de mara hasken fata.



wanan shine irin macen da doctor ashmal yake so. har gobe yana jiran yayi katari da irin wanan macen duk da yasan ba komai zai samu yarda yake so ba amma a ™alla ya samu abinda yake so a tattare da ita ko 70 to 80% ne.



wanan kenan.



" " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " "



a gajiye ma'eeshat da meenal suka futo daga school hannu ri™e da juna. suna futowa suka ™arsa wajan driven su da yake zaune yana jiran futowarsu, suna ™arasawa ba Sata lokaci suka shige cikin motar a gajiye.



wata nannauyar ajiyar zuciya ma'eeshat ta sauke tare da cewa driver  ™ara mana A.C mana ta ™arasa maganar tana ajiye jakarta a gefe. bayan ta ajiye jakarta ta cewa tai  ka wuce da mu gida kawai anjima in rana tai sanyi bayan mun wuta, ka kai mu gidan su meenal Win .



 Kai ma'eeshat duba kiga yarda lokaci guda kikayi wani zuru-zuru, dan kinyi exams fefa uku kawai, abinda ma yaune last, yanzu in kika shiga university kiyi yaya? . da sauri ma'eeshat ta zaro ido har da wani dafa ™irji  ni a university kuma meenal rufamin asiri wallahi bazan iya ba, ke kike Waukar zance da nake miki wasa, nifa da gaske candy to marriage zanyi ba ruwana da wani karatu .



 kai ma'eeshat sai ki ta wani cewa, aure-aure dududu nawa kike ba kifi 17 to 18 bafaa, haba gwara de kiyi karatunki, in yaso daga baya sai kiyi karatun sai yafi .



harara ma'eeshat ta watsawa meenal tare da cewa  to ni ina ruwana da shekarun nawa, yanzu de ai na isa aure, dan haka shi za ai min, ke ai bama ni kaWai ba har ke zan sa abba ya haWe ya aurar damu kinga in kinyi auran kuma, mijin ki me son karatun ne shikenan sai kije can kiyi, gwarama ki shirya tun wuri ki tantance samarin da suke sanki .



taSe baki meenal tai tare da cewa  ni kin san gaba Waya ba aure nakeso ba, ke kika damu da aure ma'eeshat nide barni aure ba yanzu ba .



 kamar ya aure ba yanzu ba sai yaushe kenan, so kike duk sai kinbi kin zazzage jikin ki me kyau a yawan karatu, to wallahi ki shirya ki dena wula™anta samari kina ™in kulasu, dubi yarda maza suke rushing a kanki, amma sam basu isheki kallo ba, nan ga WALEED corsen Wina sai bibiyarki yake kin™i, kullum sai yaya waleed ya isheni ta chat da kira akan nasa ki amince da shi, koya bugo miki waya bakya Wagawa gaki ke ba gwanar hawa online ba.



wallahi waleed yana son ki tsakani da allah meenal, duk yarda ake neman namiji, ya kai Wa namiji ya cika ga kyau, nutsuwa, kamala, ga aji duk yana da shi, gashi ba lefi waleed yana da arzikinsa, amma duk kinbi kin™i bawan allah nan, ko ni nan wani mai kalar halin waleed yazo yace yana sona wallahi zan amince masa Wari bisa Wari. ke bama iya waleed ba maza nawa ne suke binki, masu kuWi marasa shi masu kyau da masu muni farare fa™a™e, masu aure, da wanda auran ya mutu, kai gasu nan barkatai sai kin zaSa amma kin tsaya wasa mene haka dan allah meenal?



ma'eeshat ta ™arasa maganar tana kama hanun meenal da tai jigum tana sauraranta.



 ba zaki gane bane ma'eeshat ni gaba Waya mazan ne basa wani burge ni a halin yanzu wl.



gyaWa kai ma'eeshat tai tare da cewa  zasu fara birge ki meenal dan baki fara soyayyah ba, amma kina fara soyayyah duk zaki dena jin hakan yanzu de dan allah ro™ona Waya ki fara kula da waleed, kin sande shi so a hankali yake shiga wallahi kika bashi lokaci zakiji ya kwanta miki a rai .



shiru meenal tai ba tare da tace komai ba.  haba meenaluwa tawa dan allah ki amince farin cikina, wani siririn murmushin dole meenal ta saki tare da cewa  shikenan yarda kikace ma'eeshat .



 yauwa aminiyata ni kaWai kuma 'yar uwata, nima yanzu ina saban kamu zakiji buWa wallahi aure zanyi . da sauri meenal ta juyo ta kalli ma'eeshat cikin mamaki tace  to shi abass Win naki fa, ina kika barshi? .



wata shu'umar dariya ma'eeshat ta saki, bayan tayi mai isarta tace  rabu da banza kawai ina rage tame da shi ne bama shi kaWai ba gaba Waya boyfriends Wina muna dating da sune amma har yanzu ban haWu da wanda nakeji zan iya aure ba wallahi .



 kai ma'eeshat ba kyau fa yaudara . Waga kafaWa biyu ma'eeshat tai tare da cewa  oho canta matsewa 'yan iska, suma ai suna yaudarar wasu matan, sufa haka maza suke suna ganin fine girl, sai su ma™ale mata kamar wasu tsofaffin mayu .



 hmmmm ma'eeshat kenan Allah uban giji ya shirya mun ke meenal ta ™arasa maganar tana murmushi.  ameen ™awata Allah ya barmu tare .

to haka ma'eeshat da meenal su kai ta shan hirar su har suka ™arasa gida.



suna ™arasawa gida suka shiga sukai wanka sannan suka canza kaya ma'eeshat de ™arfin hali kawai takeyi amma ciwan kai ya takura mata. dama tunda suka fara exams Win nan take tafama da ciwan kai an kaita hospital duk magungunan da suka bata, tasha-tasha basayi mata aiki, kamar ma ™ara mata ciwan kan suke. da ma'eeshat ta gayawa mami da abba, abba cewa yayi zai kaita wani hospital Win a dubata, zaiyi mata booking Win ganin babba likita sabida kar ciwan kan yayi mata worst ko kuma kar aje wata matsalarce.



kafin ma'eeshat da meenal su kammala wanka mami tajera musu abincinsu da kayan sanyi. bayan sun futo saukowa ™asa sikai sukaci abincinsu, sukayi nak, bayan sun gama ci meenal cewa tai zata koma gida.



 haba meenal sai kace wanda ake korarki ko kuma kinzo ba™wan guri, nan fa gidan mune baki Waya, jiya ma haka kika takura bayan mun gama karatu da daddare kikace sai an mayar dake gida. dan allah ki bari sai anjima, yanzu mu kwanta mu huta kinsan mun gaji fa, kuma kinga ina ciwon kai, ki bari de in rana tai sanyi, kafin nan naji dede sai mu tafi tare .



gyaWa kai meenal tai, tare da cewa  tom shikenan taso mu koma sama sannu . da ™yar ma'eeshat ta mi™e, meenal ta ri™e hanunta suka haye sama, domin zuwa bedroom Win ma'eeshat, suna shiga ba Sata lokaci suka haye kan bad. kafin kace me tuni baccin gajiya ya kwashe su musamman, ma ma'eeshat, dan ma'eeshat harma tafi meenal gajiya, ga kuma ciwan kai.



LA'ASAR



misalin ™arfe huWu da 'yan mintina, mami ce tashigo domin tashinsu ma'eeshat da meenal suyi sallah. lokacin da mami ta tashesu, iya meenal ce kawai ta iya tashi amma ma'eeshat ina, bata iya ko ™wa™waran motsi sabida matsanancin ciwan kan daya sake rufeta, kawai wani irin bacci takeji.



cikin ™an™anin lokaci hankalin meenal duk yabi ya tashin dan sam bata so taga ma'eeshat bata da lafiya kamar yanda itama ma'eeshat Win bata so taga meenal bata da lafiya.



amma ba yarda meenal ta iya dole haka ta wuce toilet jiki a sanyaya ta Wauro alwala sannan tafuto tafara gabatar da sallah zuciya cike fall da damawa. bayan meenal ta idar, da sallah komawa tai wajan ma'eeshat tanata, faman jera mata sannu.



da ma'eeshat taga hankalin meenal ya tashi, ™o™arin tashi tai, sanan ta wuce toilet itama tai alwala ta futo, sanan ta fara gabatar da sallah duk dan hankalin ™awarta ya ™wanta.



bayan ma'eeshat ta idar da sallah, cikin ™arfin halin tace bari na shirya meenal sai na raka ki gida koh?.



da sauri meenal ta girgiza kai cikin muryar tausayawa tace  haba ma'eeshat keda bakida lafiya ki bari kawai, ki ™wanta ki huta.



girgizar kai ma'eeshat tai tare da cewa  a'a ki barni ai na Wan fara jin sau™i, tinda nai miki al™awari ki bari muje mana .



 a'a ma'eeshat gaskiya kiyi zamanki, ko najema zamuyi waya hankalina baze ™wanta ba, dan Allah ki zauna ki huta .



 tom shikenan meenal tinda kince haka amma ki ™wantar da hankali ki zan samu sau™i in sha Allah, bari dady ya dawo sai ya rakani hospital, kullum sai yace wani booking Win ganin babban likita yake min, shi wanan likitan waye haka da sai an gama Satawa mutane lokaci? ma'eeshat ta ™arasa magana tana jan tsaki.



 hmmm lallai yayi ta gidana ai gwara ki nunamin kin samu lafiya kalar wanan tsaki haka? meenal ta ™arasa maganar tana sakin siririyar dariya.



itama dariya ma'eeshat tayi tare da cewa  kullum fa nace zani ganin likita sai yace a'a wai booking akemin wanan wana kalar likita ne, sai kace wani me busawa mutane rai .



 kiyi ha™uri ki mai da wu™ar haka ma'eeshat, baride na tashi na baro umma bata jin daWi ne, to ban sani ba ko ta watsake, da sai na zauna ma hankalina duk yayi gida, amma ina koma zamuyi waya, nasan ma gobe ba zakije school ba koh? .



 ina zani gaskiya hutawa zanyi kema kiyi hutawarki meenal kar wani muje an gama exams fa, ba abinda za'ai sai wasanni, ba zamu sake komawa makaranta ba sai ranar hutu, muje mu karSo jarabawar mu .



murmushin meenal tai sanan tace  hmmm ma'eeshat tawa, Allah ya barmu tare, kede bakya son makaranta, tom shikenan de allah ya kaimu ranar hutu .



duk da ma'eeshat bata jin daWi har bakin mota ta raka meenal haka suka rabu da™yar. dama kullum in zasuyi sallama haka suke sam basa san rabuwa da junan su.



night.



wani irin azababban ciwan kai da zazzaSi ma'eeshat takeji sai faman juyi take akan bed.



" sallamar abba ce ta dakatar da ma'eeshat daga juye-juyen da take, a hankula ta buWe idanuwan ta tare da amsa sallamar abba a hankula. abba ™arasowa har bed Win ma'eeshat ya zauna daga gefe tare da cewa  taso nan ma'eeshat sannu . da ™yar ma'eeshat ta mi™e daga kwanciyar da tai tare da matsawa kusa da abba, ta kwanta a gefan hanunsa,.



 abba kaina kamar zai fashe haka nakeji ma'eeshat ta faWi hakan cikin azabar ciwan kai. shafa bayanta abba yayi cikin kulawa tare da cewa  sannu ma'eeshat, in sha allahu gobe ni ko mamin ki, zamu kai ki asibiti kiga babban likita, nasa anyi miki booking Win ganinsa, nafiso a dubaki sosai sabida musan abinda yake damunki .



 haba abba gobe kuma, gobe da yaushe nifa kaina kamar zai fashe sai nai ta jira har gobe, shi wanan wana kalar likita ne da baza'a iya ganinsa a lokacin da akeso ba sai anyi booking? .  sorry ma'eeshat Wita, likitan ne ba'a ganinsa haka nan kai tsaye, sai anyi booking tun kafin lokacin da akeso a gan shi, amma gobe da asuba ma zaku fita sabida ku samu ganin likita da wuri, kina yin sallah asubayi karki koma zaku fita keda mamin ki .  asuba fa kace abba, yaushe na tashi daga bacci, nayi breakfast nayi wanka? .  kiyi ha™uri ma'eeshat ki daure, in ba kije da wuriba, ba zaki samu damar ganin doctor Win da wuri ba mutane da dama zaki gani, kuma kita jira bakuje da wuri ba kiyi ha™uri sannu .



 tom shikenan abba allah ya kaimu goben ma'eeshat ta ™arasa maganar tana rantse idanuwa...................





DOCTOR ASHMAL

STORE and WRITING

BY AMINA BAYERO



my number 09162226240



mutanan arziki nawa karmu manta da like a ringa yimin voting Win emojis ko wana kala ne, sabida nasan kuna tare dani ni, inayi muku

2 / 38