Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   12 / 38

33K to 36K   out of 111.1K words

na samu sau™i sosai in sha allah zan cigaba da yi muku posting.



™wana biyu bani da lafiya ne shi yasa kuka jini shiru.



A rigan yimin like (reacted)



Karku manta da share da kuma fallowing Win channel Wina dan samu posting da zarar na Wora.



My number 09162226240







_page 14





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



Ma'eeshat ji tai wayarta ta sake karadewa da ringing tana dubawa taga sunan doctor. wata kunya ce ta sake rufe ta, ji tai bazata iya Waga wayar ba saboda tsabar kunya da take ji. itama bata taSa tunanin tana da kunya kamar haka ba sai yau.



Doctor ashmal sai da yayiwa ma'eeshat kira 2 amma ta™i Wauka daga ™arshe de dole ya ha™ura ya rabu da ita.



Ma'eeshat kuwa zuciyarta cike fall da farin ciki ta kunna data ta hau online domin bawa meenal labari ta WhatsApp. saboda yanzu itama meenal ta fara chat Win dare tanan suke shan soyayya su, ita da waleed. Ba Sata lokaci ma'eeshat ta lalubo chat Win su da meenal domin bata labari. voice ta danna tana bata labarin abunda ya faru tsakanin ta da doctor ashmal.



Ma'eesha tana cikin voice note Win sai ga kiran doctor ashmal ya shigo, ya kirata voice call. murmushi ma'eeshat ta saki a file tace "oh ni ma'eeshat na ruWa babban likitan nan wai, duk ajin ka haka ta ™arasa maganar tana sakin siririyar dariya. Har wayar ta kusan tsinkewa ma'eeshat taji ba zata iya jurewa ba, dan haka a hankali ta Waga wayar tare da karata a kunna tana mi™ewa zaune.



wata nannauyar ajiyar zuciya doctor ashmal ya sauke tare da cewa "yauwa ko ke fa, muna magana kuma kika katse min waya . A hankali ma'eeshat ta lumshe ido ta buWe sanan ta kashe murya ta fara cewa "tom ai or ready mun gama magana koh?".



 Ah haba waya gaya miki? . Gani nai ai na riga dana baka amsar da kake so kaji to me ya rage? .  Naji muryar ki mana ma'eeshat muyi mag na ban gaji da ke ba ina so muyi hira . Shiru ma'eeshat tai ba tare da tace komai ba.



 Ok ko bakya so muyi magana ne, ko kuma bacci kike so kiyi? . A hankali ma'eeshat tace  a'a .  in kina so ki kwanta ko bakya bu™atar muyi waya ki gayamin bana son na takura miki fa .  A'a doctor ba komai ina sauraran ka ma'eeshat ta faWi hakan zuciya cike da ™aunar doctor.



Sauke ajiyar zuciya doctor ya sake yi, sanan yace "naji daWi da kika amince dani a matsayin masoyin ki, kuma in sha Allah zanyi ™o™arin ganin na faranta miki zan zama masoyi a gare ki wanda ba zaki taSa ladamar zaSan sa ba har abada .



Murmushi ma'eeshat tai sanan tace "nagode sosai doctor in sha Allah nima zan faranta ma, kuma zan guji duk abinda baka so, yaushe zaka zo mu haWu mu sake ganin juna .



Dariya doctor yayi mai sauti wanda har sai da ma'eeshat taji ta. bayan ya tsagaita cikin daWaWar muryarsa yace  duk sanda kike so. HaWe rai ma'eeshat tai kamar doctor yana ganin ta sanan tace  bana so kazo Win . Šan zaro ido doctor yayi kamar ma'eeshat tana kallon sa, sanan ya Wage girar sa yana cewa "subanallahi saboda mai kika ce kin fasa kuma?  Eh bana so tunda abun dariya ya baka .



Murmushi doctor yayi mara sauti a zuciyarsa yace  oh ni ashmal na fara shan yarinta a fili kuma cewa yayi  a'a ai ba'a haka ba sai ki tambaye ni dalilina nayin dariyar ba kafin ki yanke min wanan zazzafan hukuncin naki mai Waga hankali .



TaSe baki ma'eeshat tai sanan tace  to ina jin ka, gayamin dalilinka in bai min ba kuma bazan janye maganar ba .  sorry eeshat zama ki janye . lumshe ido ma'eeshat tai har cikin zuciyarta taji daWin sunan da doctor ya faWa mata, eeshat, sai taji sunan ya ™ara mata daWi da ya cire ma Win.



Šayan Sangaran doctor cewa yayi  ni abinda yasa kika ji nai dariya, nasan kinyi ™an™anta sosai taya za kice nazo wajan ki zance ai nasan ba zaka a barki a gidan ku ba ko kina zancan ne? .



Girgiza kai ma'eeshat tai tare da cewa  a'a ba'a bari na amma kai ma ai ba zance zaka zo muyi ba gaisawa nace fa muga juna .  hmmm ma'eeshat kenan zan zo amma abba zan zo na fara gaidawa tukunna in ya ban izini sai na ringa zuwa wajanki .



 Tom shikenan Allah ya kawo ka .  ameen eeshat ajin ki nawa a school? .  saura 2 month fa muyi canday dan har mun fara shirye-shiryen zana jarabawar waec .  Ah masha Allah kice eeshat Win tawa babba ce sosai, har kin kusan canday kenan  doctor ya faWi hakan cikin tsokana . ita kuwa ma'eeshat daWi taji, a fili tace  eh mana nibabbace .



Doctor dariyar sa ya danne sanan yace  ok wace school zaki fara zuwa in kinyi canday nasan ai ba za'ai miki aure yanzu ba doctor ya faWa cikin son jin gaskiya zance. yana so ya bigi cikin ma'eeshat saboda yaji za'a iya aura masa ita bayan tayi canday a gidan su.



 A'a ni fa bana son zuwa school na de fisan auran ma'eeshat ta bawa doctor amsa. dariya ce ta sake ™wacewa doctor dan haka da sauri yasa wayar tasa a mute domin kar ma'eeshat taji dariyar da yake, a lokacin ya sake tabbatarwa tabbas ma'eeshat yarinya ce sosai kuma bata da wani wayo sai de tsiwa.



Muryar ma'eeshat doctor yaji ta sake ratsa kunnan sa tana cewa "hello naji kayi shiru ko baka ji na ne? . da sauri doctor ya cire wayar daga mute sanan yace  yauwa sai yanzu na fara jinki, da bana jin ki, kuma gashi na tambaye ki? .



Ma'eesha kuwa ko a jikinta ta sake maimaitawa doctor cewa "A'a nifa nace ma aure nake so ba school ba, kuma kaga abinda nake so shi abba da mami za suyi min .



Jinjina kai doctor yayi dan har zuciyar sa yaji daWi hakan, saboda shi auran ma'eeshat yake so yayi gadan-gadan, baya son jira saboda a matse yake, in ma tana so sai tayi karatun a gidan sa, bayan ya aure ta.



A fili kuwa cewa yayi  gaskiya de ya kamata ai miki abinda kike so eeshat Wina . ma'eeshat bawa doctor ashmal amsa tai da cewa  yauwa ta faWa cikin farin ciki.  Shekarar ki nawa to? doctor ya watsawa ma'eeshat tambayar.



Ma'eeshat kuwa ba tare da wani dogwan nazari ba tace  17 years amma bayan nayi canday zan cika 18 . Mamaki doctor yayi da jin shekarun ma'eeshat Win duk da kuwa dama baya mata wani kallon babba amma yayi tunanin zata Wan fi haka.



Kuma yayi farin cikin da shekarun nata basu da yawa saboda dama shi can baya son babba mace, wanda ko sunyi aure ba zata ji maganar sa ba, amma yanzu yasan zai ™arasa rainon ma'eeshat ne zai Worata akan duk abinda yake so.



A filo doctor kuma cewa yayi  lallai babba ce ke ai nayi tunanin baki kai haka ba . dariyar jin daWi ma'eeshat tai tare da cewa  kai a hakan duk girmana baka ga nafi shekarun nawa girma ba? .  A'a ni ban gani ba nida bana ganin ki ma .  A'a to ba ka ganni ba sau uku ma kuma har gidan mu kazo fa mu kai magana .



Girgiza kai doctor yayi tare da cewa  ai ni ban kalle ki sosai ba ban kula da girman ki ba doctor ya faWi hakan ta sigar tsokana da Soyewa ma'eeshat gaskiya zance.  Tom shikenan kafin kazo mu sake haWuwa zan turoma hotana ka ganni sosai .  tom shikenan eeshat yaushe kenan za'a turomin? .  a'a kar ka damu muna gama wayar zan turama amma nima ka turamin naka .



Murmushi doctor yayi tare da cewa  a'a ni ai bana hoto babba ne .  A'a kawai baka son ka turomin ne, wanda na gani a wayar ka fa? . cikin mamaki doctor yace  what a waya ta kuma yaushe kika gani? . Zaro ido ma'eeshat tai tare da toshe baki da hannu dan shaff ta manta, ta saki baki tana tonawa kan ta asiri. ji tai doctor yace  eeshat ina jin ki yaushe ki ka gani? . Girgiza kai ma'eeshat tai tare da cewa  ban gani ba wasa nake yi .



 No ki gayamin gaskiya doctor ya faWa hakan cikin son jin gaskiyar zancan.  A'a gaskiya fa na faWa maka kaga bacci zanyi bari na turama hoton kasan gobe zani school kar na makara bye. Kafin ma doctor yayi wata maganar ma'eeshat ta katse wayar.



Murmushi doctor ya saki, a zuciyar sa yace  ma'eeshat kenan wai ni zaki yiwa wayo dama doctor ashmal tun ranar daya ™arSo wayar sa bayan yayi mata caji, yana kunnawa ya gane an shiga gallery amma sai bai kawo komai ba yayi tunanin duk afnan ce ta shiga ashe ma'eeshat Win ce. Doctor ashmal yana cikin tunanin nan yaji ™arar shigowar message ta chat Win su da ma'eeshat da yake yana cikin chat Win nasu, bai fita ba.



Da sauri ya dawo daga tunanin da yake, sanan yasa hannu ya dauki wayar tasa domin dubawa. kamar yarda ma'eeshat tai wa doctor al™awari haka ta tura masa hotunan nata har guda 4.



Doctor kuwa a hankali ya fara buWewa picturs Win, bayan ya gama buWewa Waya bayan Waya ya fara bi yana kallo. ma'eesha tayiwa doctor kyau sosai a hotunan dan haka zuba mata ido yayi yana ™are mata kallon ™urillah zuciya cike da soyayar ta.



Doctor ashmal ya daWe yana kallon hoton ma'eeshat komai yayi masa na jikin ta, kamar yarda yake son ´ar mace, sai da doctor yaji ciwan cikin sa ya tashi, sanan ya ha™ura da kallon hoton. Dama sha awar doctor take tashi haka nan bare yayi tozali da kyakywar surar ma'eeshat gata da jiki masha allah dole hankalin doctor ya sake tashi.



Haka doctor ashmal yayi ta fama da ciwo, zuciya cike fall da soyayyar ma'eeshat Win. Daran ranar de ciwo yayiwa doctor ashmal worst da ™yar ya iya bacci.......



Ita kuwa ma'eeshat daran ranar farin ciki kamar ya kashe ta, soyayyar doctor ta sake nunkuwa a zuciyar ta, ta daWe tana tunanin doctor sanan bacci itama ya Wauke ta.



MEENAL



To Sangaran meenal itama tana nan tana shan soyayyar ta ita da waleed, dan yanzu waleed yayi zuwa na biyu ma wajan ta.



Sanan yaso ya kawo kuWin auran ta kafin ya koma abuja wajan aiki, amma baba yace a'a ya bari zuwa 2 moths in suyi canday sannan sai azo ayi maganar auran masu. Yau ta kassance ranar da waleed zai zo wajan meenal suyi sallama sabida washe gari da sassafe zai bi plane na safe ya koma abuja.



Tun bayan sallah magriba meenal ta zauna a bakin madede cin merro Win ta tana Wan kwalliya. duk da ba wata ™walliya tai ba amma tayi kyau sosai abunta, zuciyar nan tata cike da zumuWin ganin waleed.



Meenal tana gama shiryawa taji ringing Win wayarta, duk da meenal bata duba ba, jikin ta ya bata waleed ne ya iso, dan haka mayafinta ta Wauko wadatacce ta rufe jikin ta ko ta ina sanan ta Wauki wayar, tana dubawa kuwa kamar yarda zai tazon haka ta gani waleed Win ne.



Kafin ta kai da Wagawa ma wayar ta tsinke dan haka, takalmin ta tasa sanan ta le™a Wakin umma da baba ta sanar da su. bayan ta sanar da su ba Sata lokaci ta kama hanyar fita daga gidan. Tana ™arasawa soron gidan su kafin ma ta fita taji wayarta ta sake sabon wani ringing Win. Bayan ta Wauka karawa tai a kunnan ta sanan tace "hello assalama'alaika".



 Wa'allaikissalam babe gani na ™araso murmushi meenal tai sanan tace  to nima gani na futo, daga haka ta katse wayar ta fara takawa a sannu . A tsaye bakin mota meenal ta hangi waleed yasha blue black Win yadi, dogayan kaya, sai hula itama mai launin kayan nasa, duk da unguwar tasu ba haske tun daga nesa meenal taga agogwan waleed yana ™yalli mai kashe ido.



Meenal kuwa a zuciyarta ta raya tabbas agogon waleed ko ba'a faWa ba tasan mai tsada ne sosai. tun daga nesa waleed yake bin meenal da ido kamar zai lashe ta, ita kuwa meenal kamar kullum sai wani sunkuyar da kai take.



Tana ™arasawa ta sake rausayar da kai cikin daddaWar muryar nan tata mai sanyi tace  ina wuni . Waleed daya shagala da kallon meenal murmushi yayi tare da cewa  lafiya ™alau meenal tawa kinga yarda kika sake wani kyau abin ki .



Wasa meenal ta farayi da hanun ta sanan tace  hmm kullum ai kai baka gajiya da yabo na, shi yasa bazan gane nayi kyan ba ko kuwa . Girgiza kai waleed yayi sanan tace "hmmm meenal ai ke mai kyau ce, dan haka a ko da yaushe kinayin kyau a kowana hali kuma a duk yarda kike".



Jinjina kai meenal tai ba tare da ta dago kanta ba tace "tom shikenan nagode sosai". no meenal ba™ya bu™atar godiya saboda yaban gwani ya zama dole, kin ga kuwa nima dole na yabi gwana ta Koh?. murmushi meenal tai ba tare da tace komai ba.  Yanzu dai kizo mu shiga cikin mota ki zauna bana son kina tsayuwa kuma gashi garin naji shi da Wan sanyi Koh? . Da sauri meenal ta girgiza kai sanan tace  a'a ka bari nan Win ma ya isa .



 Hmmm ai nasan zaki ce a'a tun kafin na faWa amma ki daure mana please sallama fa zamuyi, yanzu in na tafi bazan dawo ba har sai lokacin candy Win ku yayi .



Ajiyar zuciya meenal ta sauke sanan tace "Tom shikenan Allah ya kai mu lokacin da rai da lafiya .  Ameen ya rabbi babe dina dan Allah ki shiga ki zauna bana son mu ringa jayayya ban sanki da haka ba . Ba yarda meenal ta iya dole haka ta zagaya, shi kuma waleed yana biye da ita ta baya yana ™are mata kallo cike da ™auna. bayan sun ™arasa waleed shan gaban meenal yayi ya buWe mata murfin motar na gaba sanan ta shiga, bayan ta shiga tace mai ya bar murfin motar a bude.



Kamar yarda meenal tace haka waleed yayi bai musa ba, shima ya zagaya ya shiga mazaunin driver. bayan ya shiga A.C ya kashe sanan ya kunna futulun motar domin ya ringa kallon meenal.



Tunda suka shiga ba wanda yacewa kowa ™ala meenal ta sunkuyar da kai, shi kuma waleed yana ™are mata kallo. Meenal kuwa ta tsargu sosai dan haka a hankali ta dago dan jikin ta ya bata waleed kallon ta yake.



Ai kuwa tana Wagowa suka haWa ido da waleed kamar yarda tai tunani yana ™are mata kallo. meenal cikin sanyayiyar muryar nan ta ta mara ™ara tace, "dan Allah ka dena kallo na haka bana son ana kallo na sosai". Haba meenal ki barni na kalli kyakyawar halittar da Allah ya zuba, in ban kalle ki ba wa zan kalla kar ki manta fa gobe zanyi tafiya ki bari mana muyi sallama gimbiya ta.........



Dan Allah ku daure a riga share.



ku ringa like (reacted).



Ayi fallowing channel domin samun posting da zarar na Wora.



My number 09162226240.







_page 15





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



Meenal ba tare da ta Wago ba tacewa waleed "a hakan zamuyi sallamar kana ta kallo na kenan?".  To meenal aya zamuyi, tunda ba zaki iya magana ba sai na kalle ki naji daWi, ke daga eh sai a'a fa kike cemin . Murmushi meenal tai ba tare da tace komai ba. waleed kuwa sake zuba mata kyawawan idanuwa yayi tare da cewa  au ba zaki maganar ba kenan? .  Hmmm ni bani da abin cewa meenal ta faWa tana wasa ya yatsun hannunta.



 meenal kenan ba zaki gane yarda nake son ki bane, komai kika ce burge ni kike ko baki magana ba burgeni kike, in kinyi magana burgeni kike, ki kai murmushi kuwa ™arasa son ki nake, dan Allah meenal karki rabu dani .



Da sauri meenal ta Wago tare da cewa  kai haba waleed wanan wace kalar magana ce akan me zan rabu da kai .  hmmm meenal kina da kyau da diri da ko wana Wa namiji ya ganki dole ya so ki, to yanzu in na tafi kar wani ya ganki ya nane miki, kice shi zaki aura ba ni ba .



Girgiza kai meenal tai sanan tace "a'a ni ka dena cewa haka kasan ba zan taSa yaudarar ka ba, sanan kuma bazan so wani ba bayan ka".  Alhamdulilahi meenal Allah ya mallaka min ke in sha allah zan ™are rayuwata a mai nuna miki so da kulawa .



Murmushi meenal tai a zuciyar ta tace "Ameen".

Cikin mamaki waleed yace  babe kice ameen mana ko bakya so . cikin jin kunya meenal tace  ai na faWa a zuciya . girgiza kai waleed yayi sanan yace  no ni a fili nake so ki faWa .



Sunkuyar da kai meenal tai sanan tace "a'a bazan iya ba, in kana so dole na faWa kaji, to ka bari sai na koma gida". kai meenal kin cika kunya sosai kuma hakan yana burge ni dan nayi sa'ar mata wallahi .

Murmushi meenal tai ba tare da tace komai ba.



To haka waleed ya ringa jan meenal da hira har ta Wan saki jiki tana bashi amsa bade wani sosai ba. Sun jima sosai suna hira har sai da meenal tace zaka koma gida saboda kar ai mata faWa sannan waleed ya yarda su kai sallama.



Waleed kamar maye sam baya so ya rabu da meenal da ™yar ya barta ta fita,

12 / 38