Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   22 / 38

63K to 66K   out of 111.1K words

ita ashe harda hips da Wuwawuka.



"Wai masha allah, Allah ya zuba halitta" ladidi mai aiki ta faWi hakan a zuciyarta. mamaki ladidi mai aiki take kawai ganin yarda jikin meenal yake rawa ko ta ina in tana tafiya, da sauri ladidi ta kawar da idon ta ganin meenal tana ™o™arin juyowa.



Adede lokacin yesmeen ta futo daga toilet. "gashi nan hajiya ce tace a kawo miki" ladidi ta faWa tana kallon meenal wanda take ta sunkuyar da kai saboda jin kunyar ladidi, ganin yarda take maka wani irin kallo sai kace mayya.



"Tom shikenan nagode" meenal ta faWa a ta™aice, daga haka ladidi ta fuce daga bedroom Win. yesmeen ™arasowa tai tare da tsugunawa wajan plate Win abinci. "to aunty meenal bari nai saving Win ki" "a'a yesmeen ki bari bana jin yunwa ba yanzu ba".



"kai aunty meenal dan Allah ki bari na zuba miki ko kaWan ne" yesmeen ta faWa tana tsare meenal da kyawawan idanuwanta. meenal tana mamakin yarda yesmeen ta ri™e sunan ta haka, meenal gani tai yesmeen tana mata kwarjini ga kyau da take mata kuma tana mugun birge ta, dan haka bata san sanda ta bata amsa da



"tom shikenan yesmeen zuba kaWan amma". "yauwa aunty meenal, kin san wani abu kuwa?" yesmeen ta faWa tana zubawa meenal abinci. girgiza kai meenal tai tare da cewa "a'a sai kin faWa yesmeen". murmushi yesmeen tai tare da cewa  wallahi kina burge ni sosai aunty meenal".



Cike da mamaki meenal tace  birgewa kuma yesmeen to Nagode". "Eh mana saboda kina da kyau kin haWu gashi ina son irin fatarki mai duhu haka, ni ba™ar fata tana birge ni wallahi wataran sai naji dama ni ba™a ce". wata siririyar dariyace ta ™wacewa meenal, a zuciyarta tana mamakin yesmeen. meenal gani take yesmeen gata fara ga kyau amma tana tunanin kalar fatar ta "kai Allah mai iko".



Yesmeen tana ™o™arin magana taji horn Win motar, da yake bedroom Win ta, a setting parking space Win gidan yake, da sauri yesmeen ta ™arasa zubawa meenal abinci sanan ta mike tsaye.



"Aunty meenal ina zuwa, bari naje nayiwa yayana oyoyo, yau naci sa'a ya dawo da wuri kafin nai bacci". gyaWa kai meenal tai kafin tace  tom shikenan sai kin dawo" daga haka yesmeen ta fuce daga bedroom Win a guje.



kai gaskiya mutan gidan nan suna da kirki sosai ga tarbiya kuma ga kyau, dan tunda MEENAL taga momy da dady suna da kyau kuma itama yesmeen kamar ita tai kanta meenal ta tabbata sauran yaran gidan ma haka suke da kyau. Abinda meenal ta raya kenan a zuciyarta. Meenal ji tai dama ta Wauko wayarta ko dan ta faWawa ma'eeshat da waleed abinda yake faruwa da baba. bayan wasu lokutan ma'eeshat saukowa ™asa tai domin cin abinci.



duk da a ™oshe takeyi, amma zataci ne kawai saboda yesmeen da kuma momy suna so taci. haka meenal ta fara ™o™arin cin abinci zuciyarta ba daWi, saboda tunanin babanta da take yi.



Meenal da ™yar ta iya tusa abinci kaWan a bakin ta, bai fi 5 spoon taci ba, ta ajiye abincin ta rufe sannan ta zuba lemo mai sanyi ta fara sha. meenal tunda ta Waga cup Win bata sauke ba sai da ta shanye shi tass, sabuda tsabar damuwar da take ciki. Meenal ji tai bayan tasha lemon nan mai sanyi wata nutsuwa ta saukar mata ko ta ina, sai sauke nunfashi take a hankali. Bayan nan mi™ewa tai ta koma kan bed ta zauna sannan ta tafi duniyar tunanin halin da baba ya shiga.



Yesmeen ta Wauki kimanin 30 minutes kafin ta dawo. baki Wauke da sallama ta murWa handel Win ta shigo, kana ganin ta kasan tana cikin farin ciki. da sauri ta ™araso wajan meenal ta zauna wanda ta daWe da tafiya duniyar tunani.



meenal tana cikin tunanin taji an zauna kusa da ita firgigit ta dawo daga dogwan tunanin da ta tafi. "sannu har kin dawo" meenal ta tambayi yesmeen tana sauke ajiyar zuciya "eh na dawo hakan ma shi yace nazo na kwanta saboda school".



"Oh Allah sarki s s s nawa kike a school?" meenal ta tambayi yesmeen tana kallon ta. Dariya yesmeen tai sanan tace "ina ban kai ba ai ina j s s 3". Šan zaro ido meenal tai cikin mamaki tace "j s s 3 kuma yesmeen duk giraman nan naki?". Dariya yesmeen tai kafin tace "eh wlh aunty meenal kin ganni saurin girma ne dani kawai 15 nake saura 2 moths na cika 16, amma de dady yace ina sss 2 zan zana jarabawa kawai nai canday".



"Masha allah, gaskiya kam kina da saurin girma da nayi tunanin ma sa'a ta ce ke". kai a'a aunty meenal shekarar ki nawa?" yesmeen ta faWa tana tsare meenal da ido". "18 but ban ™arasa shiga 18 Win ba saura 2 weeks na shiga, ita kuma friend Wina saura 1 week ma".



"Hmmm gaskiya kam ke babbace aunty meenal" yesmeen ta faWa cikin shagwaSa. murmushi meenal tai sanan tace ki kwantar da hankali ki kema zaki zama babbar ai dan de nan da shekara biyu ma.



"hmmm yanzu de bari mu kwanta dare yayi Koh?". gyaWa kai meenal tai alamun eh. tashi yesmeen tai ta canza light Win bedroom Win ya koma blue. bayan nan ta buWe wardrobe ta Wauko blanket biyu ta mi™awa meenal guda sanan ta ajiye guda inda zata kwanta.



Meenal ce ta fara kwanciya daga farko sanan yesmeen ta ™wanta daga ™arshe, haka yesmeen tai ta jan meenal da hira, meenal duk da bata son yawan magana haka ta daure tana ta biyewa yesmeen, haka har bacci ya kwashe yesmeen Win.



Ita kam meenal fafir bacci ya™i Wauke ta, saboda tsabar damuwa da halin da mahaifinta yake ciki, sannan kuma ga zance lamarin waleed. haka de meenal tai ta juyi akan bed Win yesmeen, ba ita tai bacci ba sai biyu da rabi na dare.



Asuba.



Kiraye-kirayan sallah da ake ne ya tayar da meenal daga bacci da yake ita bata wasa da sallah. meenal tana mi™ewa ta sauka daga bedroom Win a hankali sannan ta kunna globes Win bedroom Win masu haske.



Bayan nan dawowa tai ta fara ™o™arin tashin yesmeen amma ina yesmeen ta kasa tashi sai mungagi takewa meenal. tashin duniya meenal ta yiwa yesmeen amma yesmeen ta kasa tashi, daga ™arshe de meenal rabuwa tai da yesmeen ta shiga toilet.



Bayan ta gama kama ruwa alwala ta Waura sanan ta futo ta zura hijab Win ta, ta shimfiWa daddumar da ta gani a akan sofa. Bayan haka meenal kan dadduma ta hau ta fara gabar da sallah, a sujaddar ™arshe meenal ta daWe tana yiwa baba addu'a sannan kuma tana rokon Allah akan auran su da waleed.



Meenal bayan ta idar ta gama lazumi komawa tai kan gado gefan yesmeen ta cigaba da tashin ta. ana cikin haka meenal taji an murWa handel Win bedroom Win an shigo baki Wauke da sallama. Momy ce ta shigo, amsawa meenal tai sannan ta tsuguna har ™asa tana gai da momy. Lafiya ™alau Wiyata aminatu, maza tashi ki zauna meenal" momy ta faWa tana dafe kafaWun meenal. kamar yarda momy tace haka meenal ta koma ta zauna kan bed Win.



"Har yanzu yesmeen bata tashi tai sallah ba koh" "eh tun dazu nake tashinta amma naga bata tashi ba" meenal ta faWa hakan tana sake kallon yesmeen Win da take sauke nunfashi ta a hankali". Murmushi momy tai kafin tace "yesmeen ce fa, haka take da ™yar take iya tashi saboda tana da nauyin bacci" momy ta ™arasa maganar tana ™o™arin tashin yesmeen Win.



Abinka da uwa cikin mintina ™alilan momy ta tashi yesmeen Win, nan fa meenal taga shagwaSa iri-iri wajan yesmeen karshe de sai momy ce ma ta ru™e hannun ta suka nufi toilet Win domin yesmeen tai alwala.



Bayan sun futo daga toilet Win momy ce ta sawa yesmeen hijab sanan yesmeen ta fara gabatar da sallah. Kallon meenal momy tai sanan tace  ki shiga toilet kiyi wanka, kafin ki futo zan ajiye miki kayan da zaki sa akan bed .



Meenal ba musu ta mi™e sanan ta wuce toilet. bayan meenal ta haWa ruwna zafin, wanka ta farayi a gaggauce. Cikin 10 minutes meenal ta kammala wanka sanan ta maida kayan jikinta ta futo. Lokacin da meenal ta futo, har momy ta fita daga bedroom Win ita kuma yesmeen tuni ta koma kan bed ta cigaba da baccin ta. amma kamar yarda momy ta faWa ta barwa meenal rigar da zatasa akan bed.



Sabuda abayace dan ko takaddar ta ba'a cire ba, rigar yesmeen ce aka siya mata, kuma tai mata yawa dan bata taSa sata ba ma. bayan abaya da mayafin ta harda wani sabon pant. meenal kayan ta Wiba ta sake komawa toilet, ta wanke pant Win da ta cire sanan tasa kayan, bayan ta gama shiryawa ta futo. Masha allah abayar tayi matu™ar yiwa meenal kyau.



Bayan meenal ta futo, sai ga momy ta dawo ta kawo mata ruwan tea mai kauri da bread da kuma biscuits harma da dankalin hausawa. bayan momy ta fita meenal ba Sata lokaci ta fara ci tana ci tana mamakin mutunci irin na momy, bayan meenal ta ta ™oshi, rufe ragowar tai sannan ta komawa gefe ta zauna.



Musalin ™arfe shida momy ta shigo cikin shirinta, sannan ta tashi yesmeen tace mata tai wanka ta shirya domin zuwa school, amma yau ba driver ne zai kai ta ba, in yayan ta zai fita ya sauke ta, saboda driver yanzu zai kai su hospital.



Yesmeen bataji daWi ba da taji meenal yanzu zata taf, haka ta fita ta raka su har babban falon gidan, tana musu bye-bye, bayan sun fuce sa nan ta dawo ta koma bedroom Win ta ta shiga wanka.



Tun da duku-duku su momy suka isa hospital Win tare da manyan kulolin abinci da filas Win shayi. lokacin da suka shiga zaune suka samu umma akan sallaya tana ta addu'a'i. cikin fara'a umma suka fara gaisawa da momy. sannan momy ta tambaya umma ya jikin baban?, umma tace jiki da sau™i dan daran jiya yama farka da daddaren, momy da meenal sunji daWin hakan sosai da sosai, musamman ma de meenal.



Misalin ™arfe 08:00 meenal ta bugawa ma'eeshat waya a wayar umma, bayan ma'eeshat ta Wauka sun gama gaisawa, cikin damuwa meenal ta sanarwa da ma'eeshat abinda ya faru jiya da baba.



Hankali ma'eeshat ya tashi sosai ba shiri ta kashe wayar domin taje ta sanarwa mami, dama shi abba yayi tafiya bama ya nan, bare shima ta gaya masa, dan haka mami ma'eeshat ta labirtawa hankali tashe.



Wajan ™arfe 10:00 baba ya sake farkawa, lokacin de jiki yayi kyau dan har abinci ya iya ci amma sam de gaba Waya baya magana ya kasa cewa komai sai de ya ringa bin kowa da ido, nan ma hankali meenal ya sake tashi sosai dan har sai da tai wani kukan. Likitoci da suka duba baba, allura su kai masa harda ta bacci. ai kuwa cikin ™an™anin lokaci baba ya koma bacci.



misalin ™arfe 11:00 momy tacewa umma ya kamata ta koma gida itama tai wanka ta huta zuwa anjima sai ta dawo. Umma farko de tace a'a amma da taga momy ta dage sai kawai ta amince, saboda itama tana so tai wanka, kuma gashi daran jiya bata rintsa ba.



meenal ma har tana bawa umma sa™o akan ta taho mata da wayar ta a Wakinta, tana kan gado.

Dama da yake itama momy zata koma gida ta Wora girkin da za'a kawo hospital da rana, Waukar umma su kai a mota domin su sauke ta a gida. meenal kuma aka barta ita da ladidi a hospital wajan baba.



Misalin ™arfe 12:00 meenal suna shan hira da ladidi, wayar umma da take hanun meenal ta fara ringing. bayan meenal ta duba gani tai ma'eeshat ce dan haka baki Wauke da sallama ta Waga wayar. ma'eeshat sanar da ita tai suna cikin hospital Win sun zo ita da mami a wana Waki aka ™wantar da su?.............







_page 29





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



Meenal gani tai ™watance baze mata ba gwara ma ta fita ta shigo da su, dan haka cewa ma'eeshat tai bari ta futo tazo ta Wauke su. Bayan meenal ta kashe wayar da sauri ta futo domin taro su mami. Tun daga nesa meenal tana hango ma'eeshat da mami ta fara yashe musu baki sanan ta ™arasa da sauri. tana ™arasawa ta faWa jikin ma'eeshat suka rungume junan su.



Bayan sun saki junan su russunawa meenal tai tare da cewa "mami ina ™wana?" "lafiya ™alau meenal ya mai jiki?" "jiki alhamdulilah mami" "masha allah, allah ya ™ara masa lafiya ya tashi kafaWun sa" ameen mami".



Daga haka meenal taja mami da ma'eeshat su kai ciki. lokacin da mami da ma'eeshat suka shiga ciki, hankali su yayi matu™ar tashi ganin yarda jikin baban yayi. Amma bayan sunji labarin mutumci da family Win yaro da ya bige baba suke da shi da kulawar da suke basu sai hankali ya ™wanta kuma suka sake dangana abun da tsautsayi ne kawai.



Su mami sunyi kimanin awa Waya da rabi, sanan momy ta aiko da abinci kala-kala na alfarma hospital Win tacewa driver da ya kawo sa™on anjima zata zo, yanzu tana Wan wani abun ne.



Meenal tasha mamaki irin abincin da su momy suka kawo dan har yayi yawa a ganin ta. Bayan rabin awa da tafiyar driver sai ga umma ta ™araso. Kamar yarda meenal ta bawa umma sa™o, kuwa umma ta tawo mata da wayarta ta.



Umma tayi farin cikin ganin su mami sosai da sosai, cikin ´an ™an™anin lokaci hira ta Sarke tsakanin umma da mami, itama meenal tana daga gefe ita da ma'eeshat suna hirar su.



Ma'eeshat tana cigaba da bawa meenal labari yarda doctor ashmal yake son ta yake nuna mata kulawa Wari bisa Wari. Meenal kuwa jugum tai tana ta sake tunanin yarda baba ya rabata da nata masoyin, kuma tana addu'ar allah yasa komai ya dedeta.



Bayan sun gama hirar sunyi sallah la'asar zama su kai suka ci abinci gaba Wayan su harma da ladidi mai aiki. Lokacin da suka kammala cin abinci baba farkawa yayi, amma de kamar dazu baya magana sai de yabi kowa da ido.



Haka de umma ta bawa baba abinci kamar yarda likitoci suka ce sanan ta bashi magani aka sake yi masa wasu sababbin allurai. Likitocin da suka ga hankali su umma ya tashi sunce in sha allah zuwa gobe baba zai fara magana in allurorin sun sake shi,



kuma anjima babban likita zai zo ya sake duba shi. hakan ne yasa hankali su umma ya sake ™wanciya,. ganin magriba ta fara kawo kai hakan ne yasa umma tacewa ma'eeshat su tafi gida saboda abba baya nan, kuma gashi sun bar afnan a gida ita da ´an uwanta maza, kar ta gaji ta fara musu kuka.



Har bakin mota meenal ta rakasu ita da ladidi sanan su kai sallama cike da ™aunar juna meenal ji take kamar kar tai sallama da ma'eeshat.



Mami da momy sunyi saSani sosai, saboda motar mami tana fita driver su momy ya kutso kai hospital din. meenal da ladidi bayan sun koma, suna zama ko 2 minutes basu yi ba suka ji sallamar momy ta shigo, ita da auta yesmeen, hannu yesmeen ri™e da basket Win abinci.



Yesmeen ajiye basket Win tai sanan tazo ta rungume meenal cikin tsananin farin ciki. Itama meenal rungume yesmeen tai tare da cewa oyoyo, bayan sun saki juna yesmeen cewa tai "aunty meenal ina wuni?".  Lafiya ™alau yesmeen yakike ya makarantar" "alhamdulilah aunty meenal" "masha allah". Bayan umma da momy sun gama gaisawa cikin sakin fuska momy tace



"tun dazu naso zuwa amma yesmeen ta sakamin rigima wai sai na jirata ta dawo daga school mun tafi tare, saboda tana so taga aunty ta meenal. "Allah sarki ai gwara da kika zo da itan" cewar umma, ita kuwa meenal sai sakin murmushi take dan taji daWin ganin Yesmeen Win.



Bayan magriba shima dady ya shigo hospital Win domin duba jikin baba, kuma ya sake ™wantarwa da umma hankali sosai da sosai, sanan ya wuce gida. su kuma su momy sun kai kimanin ™arfe goma na dare kafin su fara shirin tafiya.



Lokacin da zasu koma kamar jiya harda meenal suka sake tafiya suka bar umma. meenal bataji daWin hakan ba sai da ta raya a zuciyarta, dama Wazu tabi su ma'eeshat gida kawai, dan ita bata son zuwa gidan su momy saboda ba wani sanin su tai ba.



Bayan sun isa kamar jiya meenal bedroom Win yesmeen suka wuce, yau meenal ta Wan saki jiki saboda ta saba da yesmeen jiya, kuma bugu da ™ari gashi yau tazo da wayarta ko ba komai tasan zasuyi magana da waleed.



Kamar yarda meenal tai tunani, haka taga dm Win waleed rututu, bayan ta hau online taga yayi mata magana wajan 20, duk yabi yayi mugun Waga hankalin sa bawan allah. nan da nan meenal ba Sata lokaci, ta fara bashi replay kuma take gaya masa abinda ya samu baba shi yasa ya jita shiru.



Ma'eeshat



Sai bayan magriba su ma'eeshat suka koma gida ita da umma, suna komawa ma'eeshat ta wuce bedroom Win ta. direct toilet ma'eeshat ta shiga tai wanka, sannan ta Wauro alwala ta futo.



A hanzarce ma'eeshat ta shimfiWa sallaya ta fara gabatar da salla magriba. tana idarwa taji an fara kiraye-kirayan ta isha'i, dan haka mi™ewa tai ta gabatar. bayan ta gama addu'o'in ta tai sosai, harda meenal da waleed take sawa kullum tunda abin ya faru.



Ma'eeshat tana shafa addu'ar ta mi™e ta koma kan bed ta ™wanta cikin ™an™anin lokaci bacci yayi awan gaba da ma'eeshat. Dama ma'eeshat kullum da wuri take bacci saboda suna wayar dare da doctor in de doctor ya dawo bai ji muryar ma'eeshat ba sam baya iya bacci.



Misalin ™arfe 12:00 wayar ma'eeshat ta fara ringing, da sauri ma'eeshat ta buWe idanuwan ta, dan tasan doctor ne yake kiran ta. watsake idanuwa ma'eeshat tai sanan ta Wauki wayar baki Wauke da sallama.



Bayan doctor ya amsa ba Sata lokaci suka fara hira kamar kullum, dan yau ma sai da suka kai har 2:30 suna hira gashi ma'eeshat sai zubawa doctor shagwaba take wanda hakan ba karamin daga masa hankali yake ba.



daga karshe ba shiri

22 / 38