Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   31 / 38

90K to 93K   out of 111.1K words

bye.



Game bukatar littafin doctor ashmal tun daga farko har inda aka tsaya ga



link din channel yayi fallowing.

https://whatsapp.com/channel/0029VavMxrsKbYMKEPbyoR0d







_page 41



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



Yau ta kasance ranar monday tun asuba da meenal ta tashi daga bacci, bata koma ba, take ta faman shiri sabida zuwa school. Ta dan taya umma aikace aikace gida da yake da wutar nepa. Bayan sun kammala meenal ta hau feraye dankalin turawa sabida shi take sha'awar ci yau.



Bayan ta kammala ferayewa ruwan zafi ta zuba a botiki ta nufi toilet din bedroom Win ta, ta kai ruwan sannan ta dawo bedroom ta fara cira kayan ta. bayan meenal ta cire kayan ta towel ta Waura sannan ta kama hanya zuwa toilet. Bata ma kai da ™arasa shiga toilet Win ba, taji wayarta ta fara ringing.



Murmurshi meenal tai ta juyo ta koma domin Waukar wayarta, dan ko bata gayawa meenal ba tasan ma'eeshat ce take kiranta da sanyin safiyar nan dan ba wanda zai aikata hakan sai ita sabida ko waleed baya kiran ta da sanyi asubayi kamar haka, dan a lokacin garin bai gama washewa ba.



Meenal tana Wauka wayar kamar yarda tai tunani ma'eeshat Win ce dan haka, wayarta Wauka tare da sallama "Assalamu alaikum" "wa'alaikissalam meenal fatan de kin tashi daga bacci kin fara shiri ko?" ma'eeshat ta faWa cikin zumuWi. murmurshi meenal ta saki tare da cewa "na tashi mana ma'eeshat ai ke kin san bana letti sai kace ke"



"Hmmm hakane na manta ai ke baki da westing time, in gari ya waye wajan 7:30 zamu zo ni da Abba saboda ya raka ki school yanzu wanka zanyi nima". "nima wanka zanyi towel ne ajikina ina ™o™ari shiga toilet kika bugomin waya bye". ma'eeshat cikin farin ciki itama tace "okay bye see you litter".



Daga haka meenal ta katse waya ta shiga toilet tayi wanka. bayan ta fito mai ta shafa a jikinta sannan tasa pants da bra, daga haka ta saka riga mara nauyi ta koma kicin ta fara soya dankali. bayan ta kammala soyawa ruwan shayi ta Waura sannan ta fara yanka albassa da zata soya kwai.



Bayan ta sauke ruwan zafi ta fara soya kwai. kamar yarda suka saba haka ta soya umma uku ita uku, dama haka suka saba meenal sai da taji kamar tai kuka sabida ta soya harda baba sai da ta gama soyawa sannan ta dawo hayyacin ta dan ita ta sha'afa, saboda inde tazo soyawa haka take soyawa lokacin da baba yana raye.



Daga haka meenal ta juye egg Win sannan ta kai musu Waki. Lokaci da meenal ta shiga bedroom Win umma ta sameta, ta koma bacci dan haka rabuwa tai da ita in ta farka taci nata. meenal tea ta haWa san nan tai saving kanta a plate ta zauna tana ci tana tuna soyayya da suke sha ita da waleed tana sakin murmurshi abinta.



Haka meenal har taci ta ™oshi sosai sabida ta cinye duk abinda ta zuba kuma ba komai ne yasa ta hakan ba, face tunanin waleed. bayan meenal ta kammalaci cup Win data bata da plate and spoons ta kwashe ta nufi wajan wanke-wanke ta wanke su sabida gaba Waya meenal bata so umma ta ringa wahala, da aikace-aikace.



Bayan meenal ta kammala wankewa kicin ta koma ta kife su sannan ta koma bedroom Winta ta Webo kayanta ta saka. Meenal har ta Wauko mayafi da zata sa, ta mai da shi saboda taji yarda garin yayi sanyi yau dan haka hijab Winta, ta Wauko domin taga sai yafi mata, kuma gashi ita ba gwanar son shiga dandazon mutane ba duk tsarguwa za tai gwara ma ta bari ta saba da school Win.



Kamar yarda ma'eeshat tace haka kuwa akai misalin ™arfe 07:30 Abba da ma'eeshat suka zo domin Waukarta. sallama meenal tai wa umma. umma kuwa tayiwa meenal addu'o'i da fatan samun nasara, bama ita kaWai ba harda ™awarta ma'eeshat, sannan meenal ta futo.



Bayan ta shiga motar gai da Abba tai cikin ladabi bayan sun gama gaisawa cikin fara'a da sakin fuska Abba ya cigaba da driving abin sa. ma'eeshat kuwa sai farin ciki take tana faman jan meenal da surutu cikin farin ciki. saboda yau ma eeshat wani mugun farin ciki take ji masoyiyarta zata fara zuwa school.



Bayan su ™arasa school, directed office suka nufa Abba yayi bayani game da meenal, dama already anyi mata registration, dan haka yan abubuwan da suka kamata aka ™arasa mata sanan akace taje ta zauna a aji tare da ma'eeshat itama daga yau ta zama Walibar makarantar.



Daga haka ma'eeshat taja meenal suka wuce aji. bayan sun shiga basu daWe da zuwa ba lactures Win su ya shigo aka fara yi musu karatu. meenal taji daWin karatun sosai bai mata wahala ba duk abinda aka tambaya tana bada amsa sosai duk da kuwa bada ita aka fara topic Win ba har sai da ta burge malamin nasu da sauran ´an aji da dama.



Ma'eeshat ce ta dan taSo meenal a hankali. meenal sake matsowa tai sabida ajin yayi stit. A hankali ma'eeshat ta farayiwa meenal rada da cewa "kai meenal wlh lactura Win nan ya faWa sosai, kinga wani kallo da yake miki na kulawa, wlh wannan kallon soyayya".



Yamutsa fuska meenal tai tare da girgizar kai tana cewa "ke rabani mana kin san school Win nan malami da dalibai basa soyayya, ko ba haka kika cemin ba?". "eh haka ne tsarin school Win, amma kam ya zurma ba laifi, kin san ke haka kike da farin jini kamar me"



Meenal tana kokarin yin magana suka haWa ido da malamin da mamakin ta sai gani tai ya kashe ta da wani irin kallo me ban mamaki, wanda shi ka Wai yasan me yake nufi". murmurshi ma'eeshat ta saki tare da cewa "u see". a hankali ma'eeshat ta furta hakan, Meenal tana ™okarin yin magana suka sake haWa ido da malamin da mamakin ta sai gani tai ya kashe ta da wani irin kallo me ban mamaki, wanda shi kaWai yasan me yake nufi. murmurshi ma'eeshat ta saki tare da cewa "u see". a hankali ma'eeshat ta furta hakan.



sai da malamin ya Wauke ido daga kan meenal, meenal ta bawa ma'eeshat amsa na "yes I see". Daga time Win meenal taji haushin malamin yayi mugun kamata, dan ko yayi tambaya bata bada amsa kawar da kai take yi kawai& ..



Tafe ma'eeshat da meenal suke, sun futo daga makarantar su zasu ™arasa in da ake sai da snaks domin su sai dougnot and meat f da kuma lemo. Meenal ce ta sake ri™e hannun ma'eeshat tare da cewa "ma'eeshat tun da muka futo daga school, ba jimawa naji motar da take bayan mu, anya bamu take ba  conform nima abinda na gani kenan amma ina taso in juya na kasa, bana so in yarfa kai na ne wlh meenal cewa tai  gaskiya kam, kar mu juya kawai mu cigaba da tafiya .



Meenal tana rufe bakin ta, sukaji ™arar an kashe motar, alamun me motar zai futo. Cigaba da tafiya sukayi ko wannen su cike da zullumi, waye haka. Su ma eeshat basu tsinke da lamarin ba sai da suka ji ana bun su ta baya.



Amma hakan suka cigaba da tafiyar su cikin rashin nuna damuwa.  Assalama alaikum abinda su meenal sukaji, mutumun ya faWa. Dakatawa su kai da tafiyar, sannan ma eeshat ta, amsa, tare da juyawa. Ita kuwa meenal a zuciyarta ta amsa sallamar.



 In ba damuwa zan iya magana da ™awarki mutumin ya tambayi ma eeshat yana kallon meenal Win. Murmushi ma eeshta tare da cewa  okay ba damuwa bari nai mata magana daga haka ma eeshat ta sake matswa kusa da meenal tare da cewa meenal ke yakewa magana fa .



Yamutsa fuska meenal tai tare da cewa  haba ma eeshat me zanyi masa to, bayan kin san halin da nake ciki yanzu bana bu™atar wani saurayi ni .  Please meenal ba a haka kawai ki saurare shi, saboda ya barmu, in kuma ba haka ba bun mu zai tayi .  Tom ma eeshat amma daga nan, na rabu da shi ba wani time da zan bashi bare na saurare shi .



 Eh mana hakan ma yayi duk a hankula ma eeshat da meenal suke maga yarda mutumin ba zai ji su ba . Meenal tana juyowa sai da gaban ta ya Wan fadi rass saka makwan ganin mutumin. Masha Allah yarda kasan ba bahaushe ba haka yake kyakyawa da shi, fari ne tasss masha Allah. Dole duk wanda ya kalli mutum sai ya ™ara sabida kya.



Meenal kawar da kai tai ba tare da tace komai ba. Fuska cike da murmushi yace  yan mata sannu fa, na tare ki a hanya ba daWi ko zaki zo mu shiga mota ne? . Sake haWe rai meenal tai tare da cewa  aa ni sauri muke inajinka na haka minti 2 . Murmushi kyakyawan mutumin yayi sannan  yace ni sunana khaleed, amma kinga magana a titi ba za tai ba kawai ki bani number ki sai na kirawo ki ko nazo har gida mu tattauna .



Yarda ma mutumin yake magana kasan gentle man ne sosai yana da nutsuwa kuma ga ilimi. Girgiza kai meenal tai tare da cewa  gaskiya ba zaka samu number ta ba, kawai in baka da abin faWa zamu iya tafiya shiru mutumin yayi yana bin meenal da kallon. Ma eeshat ce ta Wan zunguri meenal tare da cewa  haba meenal mene haka . HaWe rai meenal tai sosai kamar ba ita ba.



Shi kuwa mutumin mai da kallan sa yayi kan ma eeshat tare da cewa  please ki bani number ta in ba damuwa nayi maganar da ita ta waya naga kamar bata san, tsayuwar mu haka, kuma kinga hakan ba dadi . Jinjina kai ma eeshat tai tare da cewa  gaskiya ne bari na baka . Hannu na ruwa mutumin ya zaro tsadadiyar I phone Win sa, ya mi™awa ma eeshat. Ba musu ma eeshat ta karba ta fara sa masa number meenal da yake ta haddace.



Bayan ta gama sa mai mi™a masa wayar tayi tare da janyo hannun meenal har sun fara shirin tafiya, mutumin yace  afuwa pls sunan ta fa . Murmushi ma eeshat tai tare da cewa  meenal murmushi sosai khaleed yayi tare da cewa  wow nice name aminatu okay goodbye daga haka guy Win bai sake cewa komai ba, ya juya ya tafi. Suma su ma eeshat Win basuyi ™asa a guiwa ba suka bar wajan.



Bayan sun cigaba da tafiya, cikin damuwa meenal tace  haba ma eeshat yanzu sabida me kika bashi number na yanzu fa kin san halin da nace ciki, anyimin engagement da ™anin doctor, bayan kin San yarda nake mutuwar son waleed, kuma yanzu sai ki ™aramin da wannan guy Win ki bari naji da wa annan . Sauke ajiyar zuciya ma eeshat tai tare da cewa,



 please meenal ki dena wannan maganar ki cigaba da addu a kawai mafita zata zo miki. Ni banga laifin guy Win nan ba, ji shi fa kyau iya kyau kamar doctor na gashi fari kai wallahi kun dace, wannan wane waleed a kyau ma, hmm wallahi kawai ki kwantar da kai ku fahimci juna, yanzu sai kiga maybe shine mijin naki ma . Shiru meenal tai zuciya tana suya ba tare da tace komai ba. Daga haka suka cigaba da tafiya ma eeshat tana ta yaban gayan nan& & & ..



Bayan an tashi daga school sai da driver ya fara sauke meenal a gida sannan ya wuce da ma eeshat gida. Ma eeshat tana komawa gida tai wanka sannan taci abinci ta kwanta tana tunanin doctor. Bayan ma eeshat ta gama tunanin doctor, tunani ta farayi Taya zata temakawa meenal ta samu farin ciki a so. Ma eeshat ta Wauki alwashin za tai iya ™o™arinta wajan ta shawo kan meenal ta fara son khaleed ko hankalin meenal zai kwanta dan ta lura sun dace, kuma daga gani kuWi sunyiwa khaleed Win biyayya, ga kyau ga ilimi. Da wannan tunanin bacci ya Wauke ma eeshat& & ..



Too days kun jini shiru abubuwa ne su kai min yawa shi yasa na tafi hutu, but yanzu na dawo in sha allah zan cigaba da yi muku posting. Kuma karku manta kuyi following Win channel dina, kuma karku manta da reaction hakan ne yake tabbatar mu kuna biye dani ngd.







_page 42



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



DOCTOR



A cikin yan kwanakin nan gaba Waya doctor ya shiga cikin damuwa. ˜arfin hali kawai yake sabida yana cikin matsanancin yanayin da yake bukatar aure. Wato sexual desire (sha awa) ga wani irin son ma eeshat da yake damunsa. Doctor yana iya ™o™arin ta hakan ya danne ciwan da yake damun sa, amma abin yaci tura.



Doctor ya yanke shawarar bayan ma eeshat ta dan kwana biyu tana zuwa school, dole a matso musu da auran su very soon sabida bazai iya jira ba. Gaba Waya yanzu doctor ya canza sosai, sabida matsalar da take damun sa. Too days har yesmeen ta kasa ganewa doctor gaba Waya ya dena sakin jiki da ita bare su zauna suyi hira. Tana zuwa wajansa yake ce mata taje tayi karatu.



Sabida doctor bai da nutsuwar da zasu yi wasa da dariya da yesmeen bare hira. Ciikin yan kwanakin nan ma wataran doctor baya iya zuwa hospital sabida damuwar sexual desire Win da yake ciki, wannan karan abin yayi worst, ba kamar ada ba. Doctor yana ta tunanin kar hakan ya zame masa illa sabida a yanzu ya girma sosai da sosai tunda har yayi shekara 31 to 32.



Yau ta kassance ranar friday doctor tun sallah asuba bai koma bacci ba kamar yarda ya saba. Da wuri ya shirya sabida yau yana so ya shiga babban hospital sabida duba wasu marasa lafiya. Bayan doctor ya gama shiryawa hospital ya nufa domin duba marasa lafiya. Bayan ya gansu bai wani sha wahalar gane mai yake damun su ba.



Da yake doctor yana da baiwar nan sosai, koda mutum yaje hospital goma basu gane mai yake damun su ba, in sha Allah doctor ashmal yana zuwa zai gane mai yake damun su. Sometimes ma doctor yana ganin marasa lafiya ko be tambaye su ba, take iya gane damuwar su, saboda allah ya bawa doctor baiwar hakan sosai. Shi yasa Nigeria take alfahari da doctor ashmal dan babban likita ne sosai.



Bayan doctor ya gama duba su, ya tabbatar da abinda yake damun su, bai wani jima ba yabar hospital Win, sabida yaji ciwan sa ya Wan fara tashi. Dama yau kimanin one week doctor yake fama da ciwan ciki da ciwan mara, kawai karfin hali yake. Wajan 11:30am doctor ya koma gida. Bayan ya koma kwanciya yayi domin ya huta, amma gaba daya hutun ya gagara saboda ciwo ya tsananta.



Dole doctor ya tashi ya fara laluban inda ya ajiye magani. Da yake doctor ya kwana biyu da zuwa da maganin amma yana iya ™o™arin sa ganini bai sha ba sabida yasan yawan shan maganin rage sha awa yakan iya zama cutarwa, a jikin dan adam. Doctor bai sha wahalara ba ya Wauko maganin da yake yasan inda ya ajiye.



Bayan ya Wauko tsiyayi ruwa yayi a cup ya dawo ya zauna bakin gado. Tablets ne maganin dan haka Sallo su yayi har guda 3 sabida doctor yasan lamarinsa yayi worst a hakan ma bai sha yarda ya kamata ba kawai yana gujewa karya Saba da shan maganin ne. Sabida wannan shine karo na farko a rayuwar sa da zai sha maganin sha awa yana iya daurewar sa amma wannan karan abun yayi mai karfi.



(Antidepressants) sunan maganin da doctor ya sha kenan. Bayan doctor ya shanye duka ukun, ajiye cup Wi yayi akan karamar drawer sannan ya kwanta akan bed yana mai da nunfashi. Daga haka doctor ya rufe ido kamar mai bacci. Ahankula doctor yaji ya fara samun nutsuwa sabida maganin ya fara masa aiki dan ciwan sai raguwa yake a hankula a hankula.



Wajan 12:30 doctor ya samu nutsuwa sosai sabida ciwan ya ragu sosai nesa ba kusa ba, saura abinda ba za a rasa ba. Dan haka mi™ewa doctor yayi ya shiga toilet yayi wanka abin sa. Bayan ya futo a hanzarce ya shirya cikin tsadadiyar shaddarsa ya fesa turare tare da sa agogo da hula. Bayan ya kammala tsadaddan takalmin sa mai kyau ya saka sannan ya Wauki lallausar daddumar sa.



Doctor bai bi takan wayarsa ba bare mukullum mota saboda masallacin Jumma a zai je. Kuma basu da wani nisa da masallacin sosai yana so yayi tafiyar ™afa saboda samun lada. Bayan doctor ya fita bai tarar da kowa a fallon ba dan haka wucewa yayi ya fuce daga gidan. Haka doctor ya karasa masallaci bayan yayi sallah ya Wauko dawowa gida.



Lokacin da doctor ya ™arasa gida zauna ya tarar da yesmeen a falo ta rafka tagumi kamar wata sabuwar marainiya. Tana jin sallamar doctor ta Wago tare da amsawa sannan ta sunkuyar da kai ba tare da ta sake cewa komai ba. Cikin sakin fuska doctor ya ™araso tare da zama kusa da yesmeen Win yana jan kumatunta da hannunsa cikin kulawa yace  yesmeen yau ba zaki min oyoyo ba? .



Ri™e hannun doctor yesmeen tai tare da cewa  to ba kai ne kullum ka dena hira dani ba, kuma su ya muhseen basa nan, kullum sai de na zauna ni Waya, gashi momy busy yayi mata yawa, dady baya nan ladidi tana aiki, yanzu dawa zanyi hira.  Oh am sorry my yesmeen too days Nima nayi busy ne, amma bazan ™ara ba in sha Allah zan ringa baki time muna hira shikenan .



Murmushi Jin daWi yesmeen tai tare da cewa  eh shikenan, pls doctor bana so naga kana canza min wallahi bana jin daWi har raina .  In sha Allah bazan ™ara ba yesmeen Wina maza jeki kiyi saving Win mu muci abinci tare . Ba musu yesmeen ta tashi ta wuce draining ta zubo musu abinci

31 / 38