Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   16 / 38

45K to 48K   out of 111.1K words

shirya min ke .



Ma'eeshat kuwa da sauri take tafi har sai da ta ™araso bakin gate tana gaf da fita sanan ta fara saita tafiyar ta.



Ma'eeshat tana futa, ta hangi wata dan™areriyar ba™ar mota gaba da gidan nasu kaWan. haka nan jikin ta ya bata motar doctor ce dan haka gyara tafiyar ta tai, sanan ta nufi motar zuciya cike da farin ciki..........



Kwana biyu kunji ni shiru, busy ne yayi min yawa kuma bana jin daWi.



Ayi following Win channel na.



kar ku manta da like (reacted) and share.



my number 09162226240.



mu haWe a next page.







_page 19





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



Da yake area da haske tun daga mudubi mota doctor ashmal ya hango ma'eeshat, sai faman ™yalli take zubawa. Ai sai da komai na jikin doctor ya harba da yayi tozali da ma'eeshat.



Sannu a hankali ma'eeshat take takawa, gabanta yana faWuwa rass rass, tana mamakin wai yau ita zata ga doctor ashmal Win ta. haka ma'eeshat tai ta tafiya cikin rangwada har ta ™arasa gefan bakin motar doctor.



Doctor ashmal kuwa ma'eeshat tana ™arasowa, ya buWe murfin motar a hankali yasa ™afa ya futo, sanan ya rufe motar. Sanye yake da brown Win shadda, dogayan kaya. Hular nan tasa sai faman ™yalli take. doctor yayi matu™ar kyau sosai, kamar ba bahaushe ba. Yana juyowa su kai 4 eyes da ma'eeshat bai san sanda ya sakar mata wani tattausan murmushi mai rikita zuciya ba.



Itama ma'eeshat sakar masa nata tai ba tare da ta ce komai ba. A hankali doctor yake sake matsowa wajan ma'eeshat Win ba tare da yace mata komai ba. Ma'eeshat kuwa rufe fuskarta tai cikin jin kuya tace  meye haka . murmushi doctor yayi "hmmm eesha ta kinga yanda kika yi kyau kuwa, kamar na sace ki na gudu". BuWe fuskar ta ma'eeshat tai sanan tace  tom nagode kai ma kayi kyau .



Zuba mata kyawawan idanuwan sa doctor yayi tare da saka sakar mata wani ™asaitaccan murmushi. Sunkuyar da kai ma'eeshat tai dan bata san doctor da wanan kallon ba sai yau, shi bai cika kallon ta ba.



 Congratulations for graduation my future wife doctor ya faWa cikin tsanin soyayya.  Thank you ma'eeshat ta faWa a hankali.  Naga kinyi shiru yau ba surutun kenan kamar yarda kullum kike cika min kunne a waya .



Šagowa ma'eeshat tai cikin mamaki tace  oh cika maka kunne nake kenan shikenan bazan sake baka labarin ba kuwa . Šan zaro ido doctor yayi cikin siririyar muryarsa yace  oh ba haka nake nufi ba Ni .



 Tom shikenan yanzu kazo mu shiga ciki mu zauna mami tace ka shigo bata son mu tsaya a waje . Murmusawa doctor yayi ba tare da cewa  tom a ta™aice. Sanan yace mata  ina zuwa daga haka ya zagaya gaban motar. ya buWe sanan ya ciro wani madedecin box Win gift.



Bayan ya Wauko rufe motar yayi, sanan ya cigaba da tafiya a takaice har ya ™araso inda ma'eeshat Win take. Bayan ya ™araso fuska a sake ya mi™awa ma'eeshat Win. Hannu biyu ma'eeshat tasa ta ™arfi box Win tare da cewa  hmm wanan gift Win graduation Win nawa ne? . Jinjina kai doctor yayi alamun eh.  Thank you so much dear ma'eeshat ta faWa cikin farin ciki. Doctor bai ce komai ba kawai ya kawar da kai.  Tom kazo mu shiga ciki mana .



Jinjina kai doctor yayi sanan yace  tom mu tafi daga haka doctor da ma'eeshat suka jera suna tafiya. gashi kuma baki gayamin ta nawa kika zo ba. Murmushi ma'eeshat tai sanan tace  hmmmm nayi rashi sa'a duk karatu na ta uku fa nazo .



 Hmmm kinyi ™o™arin sosai ma hakan eeshat .  A'a ni de banga wani ™o™ari na ba, ni da nasa ran Waukar ta biyu ma . Cikin mamaki doctor yace  to saboda me baki sa ran Waukar first class ba .



Girgiza kai ma'eeshat tai, sanan tace  ai first class na barwa meenal Jinjina kai doctor yayi sanan yace  gaskiya ne kina son aminiyar nan taki da yawa .  Kai sosai ma, amma ba wai dan saboda son da nake mata na bar mata first class Win ba .



jinjina kai doctor yayi tare da cewa  to saboda me, kika cire sa ran Wauka first class Win? .  Ai nasha gaya maka meenal gifted ce, duk class Win ta fimu ™o™ari, kasan wani abu kuwa? . Girgiza kai doctor yayi alamun a'a.



 Kaf school Win nan tafi kowa nutsuwa da hankali, shi yasa yau ta Wauki gift Win shekara, tafi gaba Waya student Win school Win hankali da nutsuwa . Jinjina kai doctor yayi sanan yace "amma kuma ke saboda me baki Wauka ba, ai sai hali Waya yazo ake abota .



Dariya ma'eeshat tai sanan tace  waye zai bani wata kyauta ma ni, har abada bazan taSa iya ha™uri da kawai cin meenal ba, ni fa kusan kullum sai nayi faWa da ´an class Win mu to kaga taya ma zan Wauki wata kyautar masu ha™uri da nutsuwa,. Itama tun muna play group ban taSa ganin tayi faWa da kowa ba, ko an tsokane ta bata cewa komai ni nake shige mata .



Ajiyar zuciya doctor ya sauke, sanan yace "hmmm eeshat ko baki ce ba zaki aikata fiye da hakan ma, dan naga kina da zafi sosai, kuma nayi mamakin yarda kuke aminta da ita har haka, kuma halin kowa daban".



Dariya ma'eeshat tai tare da cewa  hmm kai de bari kawai, amma ina sake gaya maka meenal mace ce mai hankali da tunani duk mijin da ya aure ta a matsayin mata to ya wuta .



Murmushi doctor yayi tare da girgiza kai yace  kai ma'eeshat ke bakya yiwa kan ki shedar nan kenan, gaskiya kina yaban ™awar nan taki over kullum fa sai kin min zancan ta, ni har gajiya nake .  hmmmm doctor kenan ba zaka gane ba, amma yanzu nan zan kira maka ita ku gaisa gaskiya ma ya kamata kuka juna koh? .  no bama sai munga juna ba kawai ki gai da ita .



 A'a sai fa kaga meenal, kana so ka aure ni kuma kace ba zaka ga meenla ba, meenal fa wani sa shi ce na rayuwa ta ina son ta sosai, yarda nake cika ka da labarin ta haka itama nake bata labarin ka, gaskiya ya kamata kuga juna .



 It's okay eeshat yarda kika ce haka za ai, tunda kina so sai mu gaisa, amma yanzu sai na jira tazo, ko gidan su ba nisa? .  A'a tana fa gidan nan, yau tare zamu ™wana da ita .



 Tom eeshat da kin barta ta huta ni a ganina bama sai mun gaisa ba .  A'a gaskiya bazan ji daWi ba ni wlh ina so kusan juna .  Tom eeshat ya na iya dake, fatana de kema ki fita kyan hali nan gaba kinji kuma ki dena bani labarin ta haka, ni labarin ki nake son ji .



Wani murmushi ma'eeshat tai, a zuciyar ta tace  tabb ai har na mutu bazan iya halin meenal ba amma a fili ce masa tai to. Haka de suna hira har suka ™arasa cikin gidan, ma'eeshat ta kai doctor sitroom bayan ya zauna, tace masa  bari taje ta kira masa meenal Win .



Meenal tana kwance akan bed tana chat da waleed, taji ma'eeshat ta murWa handel Win ta shigo rungume da ™walin gift. Ajiye wayar meenal tai cikin farin ciki tace  a'a har ya tafi kenan harda gift haka? . Cikin jin daWi ma'eeshat tace "a'a bai tafi ba, ke de bari harda gift wlh" ma'eeshat ta ™arasa maganar tana ajiye gift Win akan gado.



"Ah Masha allah, ma'eeshat ta doctor fatan de ya yabar ™walliyar" meenal ta tambayi ma'eeshat tana kallon ta?. "kai sosai ma meenal bakiga yarda nai masa kyau ba sai kallo na yake, shi da bai ma cika kallo na. Amma yanzu Kinga tashi ki shirya na raka ki wajan sa ku gaisa, na gaya masa . mi™ewa meenal tai sanan tace  tom shikenan muje, na gaisa da surikina, bari nasa hijab .



Daga haka meenal ta Wauki hijab har ™asa ta saka. Cikin mamaki ma'eeshat tace "kai meenal wai yanzu haka zaki fita ji yarda kika wani zurma hijab kamar zaki je gaisuwar mutuwa ko hoda ba zaki shafa ba .



TaSe baki meenal tai, sanan tace  gaskiya ni a haka zani, to saurayi na ne da zanyi wata ™walliya, ni in kika takura min sai na fasa zuwa ma". Hararar ma'eeshat meenal tai sanan tace  to hafiza ´ar ™a™ida zo mu tafi .



Daga haka meenal da ma'eeshat suka jera abun su. bayan sun sauka ™asa, kicin ma'eeshat taja meenal ta Webo kayan snacks a plate, sanan ta Webo ruwa da lemo mai sanyi shima ta sa su a plate. Šaya plate Win ma'eeshat ta ri™e Wayan kuma meenal ta rike, sanan suka bi ta wata ™ofar da zata sada su da sitroom Win.



Baki Wauke da sallama ma'eeshat ta shiga sitroom Win, meenal tana biye da ita a bayan ta. Itama meenal a nitse tayi sallamar. A hankali doctor ya Wago ya kalli ma'eeshat tare da amsa musu, sallamar.



Murmushi ma'eeshat da doctor suka fara sakarwa juna, sannu a hankali ma'eeshat ta ™arasa wajan doctor ta ajiye masa plate Win a gaban sa. ita kuwa meenal tun daga nesa ta tsuguna tare da cewa  ina wuni? . Doctor ba tare daya Wago ba fuska a sake yace  lafiya ™alau, yana danna waya .



Ya mutsa fuska ma'eeshat tai tare da cewa  doctor meenal ce fa, ba zaka Wago ka ganta ba . A hankali doctor ya Wago ya kalli ma'eeshat, bai yi niyar kallon meenal ba, amma ganin yarda ma'eeshat ta haWe rai hakan ne ya sa shi mai da kallon ta kan meenal.



Murmushi doctor ya ™a™alo tare da cewa  ya kike? . Meenal sunkuyar da kai tai tana Wcewa  alhamdulilah ya hanya? . Mai da kallon sa doctor yayi kan ma'eeshat sanan yace  hanya alhamdulilah .



Meenal cewa tai  to masha allah, Allah ya temake . kallon meenal doctor ya sake yi, sanan yace  Ameen . dan har ga Allah ya yaba da hankali da tarbiyar meenal, kamar yarda ma'eeshat take gaya masa, duk da kuwa shi mace saliha bata birge shi yafi son mai surutu.



Ma'eeshat ce ta cafe zance da cewa  tom, itama kai mata congratulations Win candy, kuma kaga itama likita take so ta zama kamar kai . Murmushi doctor yayi sanan yace  masha allah hakan yana da kyau sosai, congratulations . Jinjina kai meenal tai sanan tace  tom ngd sosai doctor, sai anjima sanan ta mi™e tsaye.  Au har zaki tafi ai baku gama gaisawa ba? ma'eeshat ta faWa tana kallon meenal da ta mi™e tsaye.



 eh mun gama gaisawa mana zan shiga ciki ne . Kallon doctor ma'eeshat tai tana jiran taji me zai ce. doctor kuwa cewa yayi  yauwa eh mun gama gaisawa mana .  Ok tom shikenan ma'eeshat ta faWa cikin farin ciki, itama kuma meenal ta fucewar ta.



Sam meenal bata jin daWi yarda ma'eeshat take tura, ta a wajan doctor ba, bayan taga shi da™yar ma yake mata magana, shi yasa meenal sau Waya ta kalle shi daga haka bata sake kallon sa ba.



Bayan maeenal ta fuce, ma'eeshat mi™ewa tai ta ™arasa inda meenal ta ajiye plate Win ta Wauko ta kawo shi gaban doctor, sanan tace  uhmm kayi ha™uri fa doctor, meenal Win ce ta cika kunya shi yasa kaga tana wani Wari-Wari daga nesa .



Wani kallo galala doctor ya watasawa ma'eeshat yana mamaki, sai yaban halin ™awarta take amma ita bata iya abunda take yi, shi har ta ishe shi da maganar meenal Win nan.



TaSe baki ma'eeshat tai cikin shagwaSa tace  wai wanan wana kalar kallo kake min sai kace nai maka lefi, duk annurin fuskarka ya Wauke . Sauke nunfashi doctor yayi, tare da cewa  please ki mai da hankali muyi magana, ki dena zancan ™awar nan taki ya isa haka .



Wani kallo galala ma'eeshat ta watsawa doctor, sanan tace  ban gane ba doctor mai meenal tai maka, kake cewa baka son zancan ta, nifa gaskiya in kana sona, to dole ™awata ta burge ka da halinta, ni ko zan ™wana ina maka zancan ta, ta cancanta ne, kuma ta wuce haka .



Murmushin dole doctor ya ™a™alo sanan yace  no ni ba haka nake nufi ba eeshat, akan me zance ™awar ki batayi ba, ina so ne kawai yau muyi hira, amma na yaba ha halin ™anwarki tana da kirki doctor ya ™arasa faWar hakan kamar wanda akai wa dole.



Murmushi jin daWi ma'eeshat tai, sanan tace "yauwa yanzu naji zance na fahimce ka".  Tashi ki zauna akan kujera, nifa zance nazo yau dole muyi zance doctor ya faWi hakan cikin son ya basar da zancan meenal Win, saboda shi ya gaji da zancan.



Murmushi ma'eeshat tai sanan tace  tom ta mi™e ta zauna akan kujerar da bata da nisa da doctor. Yanzu de ki gayamin wana course zaki cigaba da karanta. Girgiza kai ma'eeshat tai sanan tace  nifa kaga bana son karatu, nace maka aure nake so .



Murmushi doctor yayi yana mamakin rashin jin kunya irin ta ma'eeshat, kuma yanzu ya gane bama tasan mene auran ba kawai faWa take.  Tom naji in kinyi auran gaskiya ya kamata ki daure ki cigaba da karatu kuma kema ina so ki karanci course Win doctor, ki zama babbar likita .



Murmushi ma'eeshat tai sannan tace kamar kai kenan? .  a'a kima wuce ni sosai, saboda nima ina so ki temaki al'umma kamar yarda nake .  tom shikenan zan duba na gani ko zan iya . kallon ma'eeshat doctor yayi cike da ™auna da kuma mamakin yarinta irin ta ma'eeshat.



To ma'eeshat da doctor sun sha hira sosai da sosai, kuma sun sha ™auna da soyayyah, sai da suka ji kamar kar su rabu da juna, da ™yar doctor ya lallaSa ma'eeshat, sanan ta yarda suka rabu, kuma sai da ta raka shi har bakin gate, motar ma dan ya hana da har waje zata raka shi.



A hanzarce ma'eeshat ta juya ta dawo daga rakiyar doctor tana allah-allah taje ta buWe gift Win daya kawo mata. haka ma'eeshat ta ™arasa gudu-gudu sauri-sauri, tana zuwa ™ofar bedroom Winta, ta murWa handel, sannan ta afka baki Wauke da sallama.



Meenal tana zaune a gefan gado tana ta shan chat Win ta. Tana ganin ma'eeshat ta saki murmushi tare da cewa "haba tun dazu sai jiran ki nake sai yanzu, gaskiya soyayyah tai daWi sosai .



 Hmmm kede bari meenal, dama haka zance yake da daWi wayyo yarda kika san kar na rabu da doctor haka nake ji ma'eeshat ta ™arasa maganar tana cire Wan kwali da mayafi ta ajiye su akan gado sanan ta Wauko gift Win ta.



 Eh zance yana da daWi mana ma'eeshat musamman da wanda kake so .  Hmmm wallahi meenal da daWi kuwa, amma yanzu de maza mu buWe gift Win nan na tsargu naga menene a ciki har ga Allah .



 Tom shikenan maza ki buWe mu duba da sauri ma'eeshat ta kwance igiyar da aka Waure gift Win sanan ta fara ™o™arin bude ™walin. Bayan ta buWe idon ta kan wani farin ™wali ya fara sauka. dan haka hannu na rawa ma'eeshat ta Wauka, bayan ta gane ™walin mene wata uwar ™arar farin ciki ma'eeshat ta saki kamar mahaukaciya.



Ayi following Win channel na.



kar ku manta da like (reacted) and share.



my number 09162226240.



mu haWe a next page.







_page 20





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



Mi™ewa tsaye tai tana faman daka uban tsalle. Meenal itama cikin farin ciki ta tashi tsayan tare da cewa  kai haba meenal menene haka kuma, ki tsaya muga i phone nawa ce, daga ganin ™walin i phone sai iwu .



Cikin farin ciki baki na rawa ma'eeshat tace  wallahi meenal I phone 17 pro max ce. "What i phone 17 fa kikace ma'eeshat mu gani?". Hannu na rawa ma'eeshat ta mi™awa meenal ™walin wayar.



"Lah wallahi kuwa i phone 17 pro max ce wow masha allah, kamar doctor yasan burin ki na ri™e iPhone 17 pro max masha allah".  wallahi meenal saboda farin ciki nunfashi da ™yar nake yi, amma ™wanaki de muna hira na taSa gaya masa ina so wayar sosai, amma banyi tunanun sai suyamin yayi min surprised haka ba .



"Wow ma'eeshat abu kamar a mafarki wallahi na tayaki farin ciki sosai ma'eeshat, shikenan muma munyi i phone 17 Win nan mun wuce raini". Wata nanauyar ajiyar zuciya ma'eeshat ta saki, kafin kace ™wabo hawayan farin ciki ya wanke mata fuska. Dafa kafaWun ta meenal tai, tana rarrashin ta cikin tausasawa. "haba ma'eeshat, meye abun kuka yanzu a cikin nan, farin ciki fa za kiyi kuma ki godewa Allah, sanan ki godewa doctor daya cika miki burin ki .



Share hawayan ta ma'eeshat tai, sanan tace "hmm meenal kukan farin ciki nake yi, dama ashe da gaske ana kukan farin ciki a duniya, meenal ban taSa sani ba sai yau .



Tom yi shiru de yanzu, ki zauna mu gama buWe kayan nan mana . Murmushi ma'eeshat tai sanan tace "tom shikenan meenal amma bari na fara buWe wayar Koh? .  A'a ma'eeshat me kike ci na baka na zuba, ki bari ki nunawa mami da abba mana, sai ki buWe".



"kin fini tunani ma meenal, ni na manta da hakan ma to, bari mu ™arasa buWewa . Haka meenal da ma'eeshat suka zauna domin ™arasa buWe gift Win". Bayan i phone harda i watch, da kuma packed Win wayoyin wayoyin kala-kal, sanan kuma ga chocolate masu tsadar gaske dan ™aramar cikin su ma za tai kimanin 10k.



Bayan chocolates Win, har da wata doguwar takadar da aka buga mai Wauke

16 / 38