Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   5 / 38

12K to 15K   out of 111.1K words

allura . wata siririyar dariya doctor yayi tare da cewa  eh, ko kema kina so ayi miki ne? .  a'a ni bana so afnan ta ™arasa maganar tana girgiza kai.



 ah bakya so kuma afnan sabida me bakya son allura to? . taSe baki afnan tai tare da cewa  sabida, aunty na in za ayi mata tana tsoro, sai tace mami wallahi ni bana son allura, kuma in za ayi mata har kuka take, tace min wai da zafi shi yasa bata so . dariya ce ta kama doctor ashmal sosai da yaji abinda afnan tace.



ita kuwa ma'eeshat da take gefe a tsaye mamaki ya kashe ta, yarda afnan ta saki baki tana magana da doctor ashmal, shi kuma yana biye mata. lokacin da ma'eeshat taji sautin dariyar doctor ashmal sai da ta dan Wago ta saci kallon sa abin ya burge ta ganin yarda doctor ashmal yake dariyar sa a nitse ha™oran nan nasa farare tasss.



bayan doctor ashmal ya tsagaita da dariyar, da yake! cewa yayi  To ni ai bazan miki mai zafi ba . itama afnan dariya tai tare da cewa  to kai ka fara yiwa kan kan ka nagani in bakaji zafi ba sai kayi min .



 Ah wayo zaki yimin nima kenan? dariya afnan tai sanan tace  eh mana, in kaji zafi zan gudu na barka .  kai kai kai, haka kike da wayo, kuma gashi kin iya surutu, waya koya miki surutu . dariya afnan tayi tare da cewa  aunty macica . dariya doctor ashmal yayi sabida yasan ba dede ta faWi sunan ba duk da bai gane sunan ba kuwa.



bayan ya gama dariyar cewa yayi  a'a ai manya basa surutu sosai, ba aunty kice ta koya miki ba . zaro ido afnan tai tare da cewa  lah! lah! lah! nide aunty na ta iya, kullum tana cika mu da surutu tai ta magana bata gajiya .



shima zaro ido doctor yayi tare da cewa  aunty taki haka take to kiyi shiru kar ki faWa a gabanta, ta dake ki . dariya afnan tai tare da tace  aunty macica wai zaki dake ni? .



da sauri doctor ashmal ya Wago dan shi gaba Waya bai bada da wani mutum a cikin office Win ba, yayi tunanin an shigo an fita afnan kawai aka bari a ciki.

lokacin da doctor ashmal ya Wago ma'eeshat ya gani ta kawar da kai gefe kamar ma bata san mai suke ba.



zuba mata ido doctor ashmal yayi yana tunanin kamar ya taSa ganin ta. ji yake idanun sa sun gaza Waukewa daga kan ma'eeshat, lokaci guda yaji yana son tuna abunda ya manta yake ta ™o™arin tunawa yau ya kasa. kawar da kansa doctor ashmal yayi daga kallon ma'eeshat yana ta tunanin inda ya taSa ganin ta.



cikin sanyayiyar murya doctor ashmal yace  kicewa aunty ki wana doctor tazo nema? doctor ashmal Win ya faWa yana satar kallon ma'eeshat sabida yaji amsar da zata bada, duk da kuwa shi bai fiya kallon mutane, har sai suzo ya gama duba su bai kalle su ba.



ma'eeshat taji sarai abinda doctor ashmal yace, dan haka lokaci ™an™ani ba™in ciki ya sake rufe ta, wato, shi Wan I don t care ne a lallai sai ya nuna bai damu da zuwan ta ba.



afnan tafiya wajan ma'eeshat tai da gudu tare da cewa  aunty kinji abinda yace . cikin zafin rai ma'eeshat tace  kije kice mai file result Wina nazo ™arSa da aka Wibar min jini jiya .



Duk da kuwa a yarda ma'eeshat tai maganar babu Wa'a a ciki, mai ma™wan hakan ya bawa doctor ashmal haushi sai ya bashi nishaWi, dan shi yana so yaga ana faWa kodan shi kansa da mutanan gidan su basu da faWa ne oho. afnan dawowa tai tare da cewa  kaji me tace? .



girgiza kai doctor yayi tare da cewa  banji ba kice mata, ta maimaita . afnan tana kusa da doctor ashmal tace  aunty macica kizo ki gaya bazan iya faWa ba .



a zafafe ma'eeshat ta tawo wajan doctor ashmal. shi kuwa doctor ashmal gaba Waya ya kasa control Win kan sa wajan dena kallon ta sabida shi yana son yaga ana faWa, ko anji haushi sosai, musamman ma mace,. ma'eeshat tana tafe jikinta yana wani girgijewa sabida tsabar jin haushi.



ku yi hakuri nasan wanan page Win yayi ™an™anta sosai, so nake kwai na cika muku al™awari na turo muku, kunsan bana posting ranar weekend.

wanan ma na friday ne.=ØÞ=ØÞ=ØÞ=ØÞ



kuma darajar 'yan channel Wina kuka ci da masuyi min reaction da bazanyi ba.



kuje kuyi following Win channel Wina.



duk wanda yasan yana min like yaje yayi following Win channel Wina sabida ina so na fifita wanda suke min reaction.



mu haWe gobe a dogwan page.



_page 6





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



ma'eeshat tsayawa tai cakk saka makon jin sallamar Abban tah ya dawo. jiyo wa tai tare da cewa "Abba ina kaje ina tajiran ka ma'eeshat ta faWi hakan a shagwaSe.



 sorry ma'eeshat kira ne mai mahimmanci akai min amma ki kwantar da hankalin ki akan lokaci zamu ™arasa school Win ,.  Toh abba ai tsoro nake kar a fara jarabawar nan kaga wannan itace damata karshe Abba murmushi yayi tare da cewa  Ohh su ma'eeshat ana tsoron Repeating, in sha Allah zaki cinye baza ai miki ba . Ai kuwa juyawar da ma'eeshat za tai kenan, adaidai lokacin data juya idonta ya sauka kan doctor ashmal yana sakin wani ™ayataccen murshmushi



Harga Allah ma'eeshat tayi tunanin Ita yakewa dariya sabuda yaji Abban ta yayi zancen repeating, dan haka wani irin haushi taji ya sake rufe ta. amma a Sangaren doctor ashmal shi Afnan ce take basa dariya sabuda hankalin sama baya kan su, duk da kuwa yana jin abinda suke cewa sarai. yana mamakin wai duk girman ma'eeshat batayi conday ba, dama shi tunda ya ganta yasan yarinya ce sosai.



bayan doctor ashmal da abba sun gaisa cikin mutumci, abba bayani yayi masa akan zuwan da sukai ™arbar awan jini.



bayan doctor ashmal ya tambayi sunan tashi yayi ya nufi wata durowa domin Waukowa takardar, duk da kuwa hakan ba aikin sa bane, kawai de yayi ne sabida yaga mutumcin abba kuma yana son afnan, dan lokaci guda yaji ta shiga ransa.



afnan kuwa ™arasawa wajan ma'eeshat tai ta hau kan cinyar ta tana wasa da wayar hanun ta. harara ma'eeshat ta watsawa afnan tare da fuzge wayar tace "au da wayar tawa kika tawo kenan to bani a bata" ma eeshat ra karasa maganar tana fizge wayar daga hannun afnan, cikin murya kuka afnan tace  ni ki bani abuna .



 tashi ki bani waje ma'eeshat ta faWa tana watasawa afnan harara.  wallahi in baki bani ba sai nacewa doctor yayi miki allura afnan ta faWa tana nuna doctor ashmal .



da sauri ma'eeshat tace  shiiii! kar kice haka, muna fita zan baki kinga yanzu wayar ma a kashe take kin kashe sai na kunna ma'eeshat ta ™arasa maganar tana ™o™arin kunna wayar. ma'eeshat ta faWi hakan ne kawai sabida afnan kar ta sake yarfata a gaba doctor ashmal.



Afnan tana gani doctor ashmal ya bawa abba takarda result Win, ta koma da sauri tare da cewa  doctor bye sai mun dawo .



Murmushi doctor ashmal ya saki sanan ya Wauki wata fara roba da take cike da sweet da chocolate kala-kala akan galass table Win, sanan ya kalli afnan cikin kulawa yace "zo ki Wauka".  a'a ni de sai de a bani gaba Waya .



zaro ido abba yayi cikin dariya yace  ah afnan da wayo kin taSa jin inda akai haka daga an miki kyauta sai kice sai an baki duka? .



Doctor ashmal kuwa cewa yayi "tom shikenan afnan zo ki ™arSa duka". ™arasawa afnan tai tare dasa hannu biyu ta ™arSa, sanan tace  thank you . har ta fara tafiya ta dawo ta mi™a mai tare da cewa  kai ma na baka ka Wauki guda uku .



Wata siririyar dariya doctor ashmal ya sake yi, sanan yasa hannu ya Wauki sweet Win guda uku kamar yarda afnan tace  thank you too afnan .  Tom zan dawo gobe, kana da mutunci gaskiya afanan tai maganar kamar wata babba sanan tai dariya ta wuce wajan abba.



abba yaji daWi sosai ganin yarda doctor ashmal ya sakarwa afnan fuska sosai harda bata alawa, ita kuwa ma'eeshat tana mamiki sosai saboda duk a ganin ta doctor ashmal ba shi da kirki kamar haka.



bayan su abba sun fita daga office Win hannun afnan ma'eeshat ta ri™e suka cigaba da tafiya, suna tafiya ma'eeshat tana tunanin exam Win da zatai, dan ita har ga Allah Satan jarabawar nan ta english ya Waga mata hankali, dan ita yanzu ba zata ce ga karatun da tai ba duk da ya zube sabida tun farkwan exam Win sukayi english Win ba daga ™arshe ba.



suna shiga mota ma'eeshat ta Wauki book Winta ta du™ufa da karatu. ita kuwa afnan alawarta tasha ta more bayan tasha ta more, ta Wauki wayar ta cigaba da dannawa tana wasan ta.



Abba yana tsayawa da tu™i gaban ma'eeshat ya faWi rass sabida tasan school akazo kuma gashi tunda suka fara tafiya take karutu, befi page uku ta karanta ba. A hankali ta Wauki litattafan ta domin ™o™arin fita.



lokacin da ta Wago mamaki ne ya kama ma'eeshat ganin ta a layin su.  abba naga munzo gida kuma bayan a school zaka sauke ni, ko ka manta zanyi exam ne? .



 Oh ya ha™uri ma'eeshat na manta ban gaya miki ba, dazu dana fita nayi waya, ina gamawa aka sake bugomin daga school Win naku wai ba sai kunje ba anga exams Win, yanzu de ku sauka ku shiga sauri nake zani meeting.



wata muguwar ajiyar zuciya ma'eeshat ta sauke tare da cewa "alhamdulillahi Allah na godema .  Afnan dan gidan ku bani waya ta na koma online ah da na kasa danna waya hankali a tashe .



no™e kafaWa afnan tai tare da cewa " aa wallahi ni zan danna .  dallah bani wayata mu tafi tun dazu kice na baki, ban ma san kin Wauko kin futomin da ita ba, sanan wai kice a'a wallahi zan dake k.

kuka afnan ta saki na shawaSa tare da cewa  abba kaga aunty macica koh? .



 yi shiru autar abba naji ta, haba ma'eeshat ke da ™anwar ki, ki rabu da ita mana ki bita a hankula ta gama wasan sai ta baki, maza kuje gida ki bata wayar mamin ku sai ki karSi taki, kiyi ha™uri ki bar mata kar tai kuka .



 tom shikenan abba a dawo lafiya, tawo mu tafi ma'eeshat ta faWa tana buWe murfin motar.  Tom ki Waukar min wanan afnan ta faWa tana nuna robar sweet Win da doctor ashmal ya bata. ma'eeshat bata ce komai ba tasa hannu ta Wauka sabida yanzu afnan ta fara sa mata ciwan kai.



Suna shiga cikin gida ma'eeshat taga gaba Waya gidan ba haske. cikin mamaki ta fara ™walawa mami kira kamar yarda ta saba in tana neman ta. futowa mami tayi daga kicin tare da cewa "kai ma'eeshat kin san de bana son irin wanan abun zaki ta kwaWa min kira kamar wata sa'ar ki lafiya kike yimin wanan kiran? .  ya ha™uri Mami, gani nayi gaba Waya gidan ba globs lafiya? . zama mami tai akan kujera tare da cewa  wearing Win gidan ne gaba Waya ya lalace, bayan kun fita. kuma munyi waya da abba masu gyara zasu zo su gyara kafin dare .



 to mami mun shiga uku yanzu muyi yaya, har sai dare za'a gyara kenan? .



 kamar ya mun shiga uku muyi yaya, ke har yanzu ma'eeshat baki san ha™uri ba koh, wallahi bamu shiga uku ba ya kamata ki san rayuwa wallahi ke yanzu ba zaki iya zama ba wuta ba kenan? .  hmmm mami ba zaki gane ba, ba a.c ba charge, gashi power bank Winta tana wajan meenal, ga shi ke taki ba zama take da caji ba ko kina cikin gida sai ki ringa wani sa wayarki a power bank .



 kai ki jiye min 'yar ina ruwan ki in nasa wayar tawa a power bank Win in ina gida? ni da abuna lallaibma'eeshat baki da hankali .



Dariya ma'eeshat tai tare da fuzge wayar hanun afnan tana cewa  ke kuma dalla bani wayata, tun dazu nake fama ni da wayata, ai ga mamin ki nan ki ™arSi tata daga haka ma'eeshat ta haye sama ta wuce bedroom Win ta.



tana shiga ta cillah wayar kan bed, sanan ta cire uniform Win ta, ta saka rigar bacci domin shan isaka, ta buWe window Win bedroom Win sanan ta zauna a kan bed.



mamaki ne ya bayyana ™uru-™uru akan fuskar ma'eeshat, ganin waya biyu akan bed Winta.  to yau meenal tazo ne? ma'eeshat ta watsawa kanta tambar. hannu ma'eeshat tasa ta Wauki wayar duka biyan, sake sakin baki ma'eeshat tayi, a fili tace  kuma ai duk farare ne, amma ai wayar meenal ba™ace, ba fara ba .



ma'eeshat tama kasa gane waccece wayarta a ciki sabida tsabar tsanani kamar da wayoyin suke. I phone 14 pro max Win iri Waya ne sak. ita de ma'eeshat tasan a cikin wayoyin akwai tata amma ta kasa gane Wayar ta wace, kuma taya akai aka kawo ta bedroom Win, dan tasan gaba Waya gidan babu mai irin wayarta, kuma gashi ™annan ta maza basa nan bare ma tayi tunanin wani ne ya shigo da ita ya kawo ta cikin Wakin.



ma'eeshat kunna screen Win wayar tayi, domin tantance wacece ta tan a ciki. tana buWewa taga pictures Win wata kyakkyawar mace akai.  To wacece wanan ko ita ce mai wayar? ma'eeshat ta faWa a zuciyarta.



tsurawa hoton ido ma'eeshat tai dan sabida kallon sani takewa ta kan wayar, amma sam ta kasa tuna inda ta santa. kamar ance ma'eeshat taja wayar sama, ai kuwa tana ja taga ashe ba password, ai kuwa ina ma'eeshat zata shiga in ba gellary ba.



ma'eeshat tana shiga gallery hanun ta ya faWa kan wani pictures dan haka dannawa tai kawai abinta ta shiga, sai da gaban ma'eeshat ya faWi rass sau uku ganin wanda suke cikin hoton.



in idan ta yana gani dede kamar doctor ashmal take gani ya dafe wanan yarinyar da ta gani akan wayar wanda takewa kallon sani.  kenan wanan mutum yana da aure ma'eeshat ta watsawa kanta tambayar hankali a tashe, haka nan taji hankali ta ya tashi da taga hoton doctor ashmal da wata.



kamar ance ta sake garawa sai taga yarinyar a tsakiyar wasu tagwayan maza kyawawa.  to ya haka kuma naga matar tasa a tsakiyar kyawawan mazan nan . ma'eeshat da ido tabi mazan nan da kallo, ai kuwa gani tai suna mugun yi mata kama da doctor ashmal.



ajiyar zuciya ta saki, dan jikin ta ya bata ™anwar doctor ashmal ce wanan ba matar sa ba, dan a hoton taga tayi yarinya sosai, dan ko ita ta girme ta, ashema yarinya ce, dama can bata kula ba sosai. Kuma yarinya tana kama da doctor ashmal Win itama, shi yasa ma farko da ma'eeshat ta ganta take mata kallon sani.



 kenan wanan wayar doctor ashmal ce? ma'eeshat ta raya hakan a zuciyar ta, to garin yaya akai tazo kan bed Wina? nan da nan ma'eeshat ta fara tunani,. ai kuwa sai ta tuna da lokacin da afnan ta bata wayar a office Win doctor ashmal, ashe ba tata bace ta ™arba,



kuma ma'eeshat ta tuna lokacin da suka futo daga gida har suka shiga mota sam bataga wayar a hanun afnan ba.  Oh hakane ashe ba wayata bace ba ma'eeshat ta faWi hakan a fili.  To yanzu ya za ai a mayar da wayar nan kuwa? . ma'eeshat tana kai nan a tunanin ta taji wayar ta fara ringing.



da sauri ta kalli wayar, tana karanta sunan da akai save, gani tai ansa my number. aikuwa gaban ma'eeshat sake faWuwa yayi rass rass rass har sau uku, a fili tace  na shiga uku shine wallahi ta faWa tana dafa ™irji kamar taga abin tsoro.

 yanzu ai sai yace min Sarauniya ma, taya zan Wauki wayarsa, kai afnan kin jawo min wallahi .



Har wayar ta katse ma'eeshat bata Wauka ba tana wanan banzan tunanin nata. ai kuwa wani kiran ne ya sake shigowa bayan wancan ya tsinke. ™o™arin daidaita kanta ma'eeshat ta fara, sai da wayar ta kusan tsinkewa sanan ma'eeshat ta Wauka tare da cewa "hello".



Daga Wayan Sangaren shiru akai ba tare da ance komai ba, ma'eeshat gabanta yana faWuwa tace  wake magana? . Cikin muryarsa mai daWi doctor ashmal yace  mai wayar ne .



Gaban ma'eeshat sake faWuwa yayi tare da cewa "kayi ha™uri ban san wayar ka bace muka tawo da ita". mamaki ne ya kama doctor ashmal sosai, dan shi bema san wacece ba kuma taya aka Wauki wayar tasa.



 wake magana? doctor ashmal ya faWa a ta™aice.  Ma'eeshat ce ma'eeshat ta faWi hakan zuciya cike fall da tsoro sai kace wanda ta aikata babban laifi.



 ma'eeshat kuma, sorry ni ban gane mai magana ba, kawai ki turomin address zan aiko a karSar min wayar daga haka doctor ashmal bai sake cewa komai ba, ya katse wayar. Ita kuwa ma'eeshat wani dogwan tsaki taja tare da cewa "aikin banza mai girman kai ni zaka rainawa hankali sai wani jan aji kake, kana cewa baka gane mai magana ba sabida tsabar rainin hankali, dama maza masu kyau haka suke da rainin hankali ga jan aji da girman kai, kai ka sani kar ka gane Win .



cikin ™an™anin lokaci ma'eeshat ta tura masa address Win gidan su, ta wayar tasa sanan ta buWe gallery ta cigaba da kallon hotunan su doctor ashmal da kyawawan yan uwansa, tana yi tana yabawa.



 kai gaskiya wanan ahalin kyawawa ne sosai, kalle su fa ga haske

5 / 38