Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   36 / 38

105K to 108K   out of 111.1K words

Wina kunyi sanyi, pls karki bani kunya mana, ko so kuke an group suji kan mu.===



Inayiwa masoyan doctor ashmal baki Wanku, fatan alkhairi allah yabar auna.



Mu haWe a next page bye =K<.



Game buatar littafin doctor ashmal tun daga farko har zuwa inda aka tsaya ga link Win channel yayi fallowing.

=G=G=G=G=G

https://whatsapp.com/channel/0029VavMxrsKbYMKEPbyoR0d



Game Suatar cigaba da karanta littafin doctor ashmal da comment, akan littafin bayan ya karanta, dama wasu sauran sababbin littattafan novel ga link din WhatsApp group yayi joining

=G=G=G=G=G

https://chat.whatsapp.com/K5evfhIkkVw9kD7pYCLKKc



_page 49



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=



To nataaicewa masu karatun littafin doctor ashmal zance dady bai bar gidan su ma eeshat ba sai da dady da abba suka rage lokacin auran ma eeshat da doctor ashmal suka mai da shi wata 4 madadin da, da yake wajan saura 7 to 8 moth. Bayan an Waurawa meenal aura da 3 moth itama ma eeshat za a Waura mata aure da doctor tare.



Ma eeshat



Bayan ma eeshat ta dawo gida rai ba daWi ta wuce Wakinta tai wanka sannan ta canza kaya. Zama tai akan bed tana tunani iri-iri, tunani take ta ina zata fara sanar da doctor wannan maganar ta meenal, akan meenal bata son dan uwan sa muhseen. Ma eeshat tana Wan jin tsoran haka amma in ta tuna meenal tana cikin damuwa sai taji zata iya.



Adede lokacin mami ta shigo ta tarar da ma eeshat a zaune tayi jigum. Sallamar mami ce ta dawo da ma eeshat daga dogon tunanin data tafi. Bayan ma eeshat ta amsa sallamar mami arasowa tai kusa da ita ta zauna, tare da cewa  ma eeshat lafiya naganki kinyi jigum? .



Murmushi dole ma eeshat ta aalo tare da cewa  hmmm mami kedai bari, wai zancan auran meenal ne da anin doctor kuma kin san ita bata so, gashi yanzu wai nan da!! Mami ce ta katse zance da cewa  aa ma eeshat yi shirinki naji komai yanzu dady doctor yabar gidan nan .



Murmushi ma eeshat tai tare da cewa  haba mami me ya kawo shi? .  Zancan auran meenal da anin doctor ne, kuma nan da one moth za a Waura auran, sai ta cigaba da zama gidan su doctor har mijin ya gama karatun sa, sai su tare .



Jiki a sanyaye ma eeshat tace  eh Momi wlh nima haka naji amma harga allah bana son auran nan wlh itama meenal bata so .  Aa ma eeshat ki dena faWin hakan, a matsayin ki na yar uwa kuma awa aminiyar meenal da addu a zaki ringa tayata Kawai akan allah ya tabbatar da abinda yafi alkhairi .



GyaWa kai ma eeshat tai tare da cewa  ameen . Mami ara cewa tai  kuma dady doctor da abba sun rage lokacin auran ku, ke da doctor, nan da 4 months za ai bikin naku . Murmushi ma eeshat tai tare da cewa  mami da gaske? Cikin tsananin farin ciki ma eeshat ta faWin hakan.



an hararta umma tai tare da cewa  to da arya zan miki? . Ma eeshat Tana oarin magana tajinwayarta ta fara ringing, kallo wayar tai domin ganin wane yake k1ra. Ma eeshat tana ganin sunan ta sauke ajiyar zuciya saboda tun dazu kiran nasa take jira.



Kallon mami tai tare da cewa doctor ya kirani bari na Wauka jinjina kai mami tai tare da cewa  okay sai da safe gobe, maarasa maganar daga haka umma ta mie domin fita daga Wakin. Ma eeshat kuwa hannu na rawa ta Wauki wayar baki ciki da sallama.



Bayan sun gama gaisawa cikin mamaki doctor yace  eeshata naga muryarki ta canza kamar wani abun yana damunki? . Girgiza kai ma eeshat tai tare da cewa  aa dear ba komai jinjina kai doctor yayi tare da cewa  okay yayi kyau ya school Win? .



 Alhamdulillahi doctor sake cewa yayi  okay ana karatu da kyau de ko? Jinjina kai ma eeshat tai tare da cewa sosai ma  Yauwa eeshata haka nake so, k1ta mai da hankali kinji .  Jinjina kai ma eeshat tai tare da cewa in sha allah .



Daga haka shiru ya ziyarci wajan na wasu lokutan kafin ma eeshat tace  kasan menene? Kamar ma eeshat tana gaban doctor, doctor ya girgiza kai tare da cewa  aa sai kin faWa . Shiru ma eeshat kafin tace  dama Uhmm ina so na gayama wani abu ne .



Murmushi doctor yayi tare da cewa  eeshata ina jinki ki gayamin mana, sai wani noe-noe kike . Ajiyar zuciya ma eeshat ta sauke tare da cewa  akan zance auran su meenal ne . Doctor gajeran tunani ya tafi akan zanca auran data faWa.



Ma eeshat kuwa cigaba da magaa tai da cewa  doctor nasan zaka fahimce ni meenal ta shiga cikin damuwa sosai, saboda zancan auran nan, kuma su momy basu fahimci hakan ba . Doctor kuwa tuni ya tafi duniyar tunani dan shi be ma san inda maganar ma eeshat Win ta dosa ba.



To shide yasan meenal awar ma eeshat ce, shine abinda ya iya ganewa kawai, sai kuma zancan meenal bata san aure, shi hasalima bai san za a yiwa meenal aure ba, ma eeshat bata taba bashi labarin za ai bikinta awaeta meenal ba, sannan yana tunanin saboda me sunan momy ya futo cikin maganar nan.



Ataaice de doctor bai masan da zancan auran meenal da aninsa muhseen ba, koda wasa bai taSa jin maganar wajan su momy da dady ba, shi yasa maganar ma eeshat ta raba masa hankali gida biyu. Ma eeshat ara magana tai da cewa  doctor naji kayi shiru kana jina .



Cikin mamaki doctor yace  inajinka amma, maganar takice gaba Waya, ban gane inda ta dosa ba, yaushe kuma za ai auran awar taki baki gayamin ba, kuma menene haWin auran awarki da momy, gaba Waya na kasa ganewa fa .



Jim ma eeshat tai nan ta fara tunanin Anya doctor yasan da zancan auran meenal da muhseen kuwa?  Kai gaskiya doctor bai San da zancan auran meenal da muhseen ba, Innalillahi zance na saki baki zan Sallo ruwa, na tona asiri, ilama su momy Soyewa doctor zancan suke yi .



Duk a cikin zuciyarta ma eeshat take faWin wannan zancan. Ma eeshat tana cikin tunanin nan taji muryar doctor yana cewa  naji kinyi shiru ki yimin bayani, na kasa gane maganrki, ki yimin bayani yarda zan gane mana eeshata .



Gaban ma eeshat sake faWuwa yayi rasss tana tunanin, shikenan ta shiga uku zata tona asiri ashe doctor bai sani ba. Amma sai tai ta maza ta aalo murmushi cikin yanayin kawar da zancan tace  kasan menene kuwa? Cikin mamaki doctor yace  aa ma eeshat inajinki, ki faWamin mana .



Murmushi ta sake aalowa tare da cewa  kasan menene kuwa shima doctor cikin zumuWi fuska cike da murmushi yace  no sai kin faWa .  Albishirin ka cikin mamaki doctor yace  goro ma eeshat murmushi dole sai tare da cewa  fari ko bai .



Wata siririyar dariya doctor ya saki tare da cewa  an gaishe ki eeshata, bama ja da fari ba, baki da fari ko, to wa yake son bakin in banda abinda na zaSi farin .  Tom shikenan dole ka bani tukuccin albishir Wina fa ma eeshat ta faWi haka zuciya cike da jimamin SaranSaramar da tai.



Sosai ma zan miki tukuci babba in de albishir Win me kyau ne. Murmushi ma eeshat tai tare da cewa  dama haka zance yau dady yazo gidan mu wajan abba doctor cewa yayi  uhm alamun yana sauraranta, ma eeshat kuwa cigaba da maga tayi da cewa!



 Kuma an rage lokacin bikin mu an mai da shi 4 moths wani Wan murmushi doctor ya saki wanda bai kai har zuciya ba, sabida ko kadan baiyi tunanin ma eeshat da gaske take ba yayi tunanin wasa take. Cikin rashin gamsuwa doctor yace  aa eeshata nai wannan wasan naki .



an yamutsa fuska ma eeshat tai tare da cewa  haba doctor kasan bazan maka irin wasan nan ba, kuma harda abba da dady a ciki wallahi am serious nima yanzu mami take faWamin fa . Lokaci guda doctor yaji farin ciki ya luluSe shi sosai.



Da yar ya iya control Win kansa tare da furta  alhamdulillahi allah nagode ma, gaskiya eeshata naji daWi sosai da sosai, dama kullum inatason a rage mana lokacin auran nan namu, gaskiya kam naji daWi sosai . Murmushi ma eeshat tai tare da cewa  to meye naji daWin? .



Murmushi sosai doctor yayi mai cike da tarun fassarori tare da cewa  uhmmmm daga haka bai ce komai ba yayi shiru yana ta sakin murmushi mara sauti wanda ma eeshat bata isa taji shi ba, daga shi sai shi .



To daga haka hira ta tsinke tsakanin doctor da ma eeshat, ma eeshat sai da ta wayantar da zance sosai, shi kuma doctor farin ciki ma ya hana shi sake tambayar ma eeshat akan zancan data fara masa, na auran meenal.



Kuma saboda farin ciki doctor sai da ya udurta a zuciyarsa sai yayi azumi uku na godewa uban giji, saboda matso da auran nan nasu da akai, shi da ma eeshat nan kusa-kusa.



MEENAL



To Sangaran meenal kuwa tana nan cikin Sakin ciki, kullum umma rarrashin ta takeyi. Meenal ta kashe wayarta gaba Waya, saboda bata san takura, daga waleed har khaleed duk ta watsar da su gefe tana fuskartar damuwar da take ciki.



Kullum umma cikin rarrashi da ban baki take, bama iya umma ba harda ma eeshat. Meenal kullum cikin tunani da damuwa take, ko taje school Win ma hankalin ta atashe yake bata iya gane komai sai tunani.



To ana cikin haka sati ya zagayo, kuma kamar yarda su momy sukace nan da one week za a kawo lefan meenal haka kuwa akayi, rabar friday aka kawo lefan meenal gidan su ma eeshat, su dady ne suka kawo da sauran magabata.



angaran meenal kuwa bama ta san, za a kawo lefe ba, tama sha afa, dan ita har lokacin tana ganin lamarin kamar wasa-wasa. saboda haka ma, ba wanda ya gaya mata, ma eeshat tasan ranar za a kawo lefan meenal gidan su.



amma bata faWa ba mata ba, saboda, tasan meemal zata shiga cikin tashin hankali. Kuma ma eeshat bata san taga meenal cikin damuwa. Dan haka su mami ne suka gama shirya-shiryan su aka karbi lefan a gidan.



Mu haWe a next page bye& &



Game buatar littafin doctor ashmal tun daga farko har zuwa inda aka tsaya ga link Win channel yayi fallowing.

=G=G=G=G=G

https://whatsapp.com/channel/0029VavMxrsKbYMKEPbyoR0d



Game Suatar cigaba da karanta littafin doctor ashmal da comment, akan littafin bayan ya karanta, dama wasu sauran sababbin littattafan novel ga link din WhatsApp group yayi joining

=G=G=G=G=G

https://chat.whatsapp.com/K5evfhIkkVw9kD7pYCLKKc



_page 50



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=



Tsayawa gayawa masu karatun littafin doctor ashmal tsaruwar lefan meenal Sata page ne. Saboda lefe yayi lefe iya lefe, sai da aka kawowa meenal akwati set 4 wato akwati 48 banda sauran basket. Ita kanta ma eeshat sai da taji inama ita aka kawowa lefan meenal Win. Bayan masu kawo lefan meenal sun tafi, ba jimawa mami tasa motocin gidan suka kwashi lefan, zuwa gidan su meenal. Dan mami da ma eeshat ma basu buWe kayan ba, mami tace abari, in ankai gidan su meenal sai a buWe su gani a can.



Bayan kuma an gama gani sai a rufe a dawo da shi gidan su ma eeshat Win a ajiye mata har Lokacin da zata tare a gidan ta. Haka motoci suka rankaya har zuwa kofar gidan su meenal. Bayan an arasa mami da ma eeshat suka fara biga ofar gidan umma tana buWewa, drivers Win suka fara shiga da lefan ciki. Time Win kuwa meenal tana Waki tana baccin wahala da tunani wanda ya kwasheta ba jimawa. Bayan an gama shigo da lefan, mami cewa tai ba za a buWe ba, sai an taso meenal, an buWe kayan nata a gabanta.



Umma kuwa ba musu ta mie domin kirawo meenal kamar yarda umma ta buata. Ita kuwa ma eeshat batai gigin tashin meenal ba, zaman ta tai a gefan mami, saboda tasan mennal ba zatai farin ciki da hakan ba.



Lokacin da aka taso meenal tana futowa tsakar gida tayi turus, saboda ganin iyayan akwatina kota, wanda ta kasa irgasu cikin kallo Waya. Gaba Waya lissafin kan meenal ya kwance, tama manta da wani lefanta da za a kawo a kwanakin nan, ta tafi tunanin wannan uban kayan na wane.



Muryar mami meenal taji tana cewa  yarta meenal, maza ki araso muga kayan naki, yar albarka masha allah, duk da bamu buWe kayan ba, amma mun tabbata kinyi goshi allah ya sanya alkhairi yar albarka maza ki karaso a buWe a gaban ki . Mami ta arasa maganar fuska cike da murmushi. Mamaki ne ya bayyana a fuskar meenal cikin mamaki meenal tace  mami naji kina cewa kayana kuma, wannan kayan daga ina ?. Murmushi mami tai tare da cewa  eh mana kayan ki ne na lefe . Cikin mamaki meenal tace  lefe na kuma mami, dama umma da gaske wai bikin nan za ayi ne? . Murmushi mami tai tare da miewa ta janyo hannun meenal tana cewa  maza Wiyata yar albarka taho muje, karki furta komai, bana son kice komai in de ba godewa Allah ba .



Meenal kuwa haka ta ringa bin mami jiki a sanyaye, saboda ita harga Allah bata san wannan auran da za ai dan ganin abun yake kamar mafarki. Tafiya meenal take ammma bata san inda take sa afarta ba sabida tsananin tashin hankali. A zuciyarta cewa take  shikenan kuma da gaske rabani za ai da waleed Wina, wayyo waleed marayan Allah ashe de lokacin rabuwarmu yayi, Allah me nai maka astagfurullahi Allah na tuba ka yafemin zunubai na .



Duk cikin zuciyarta meenal take magagganun nan ba a fili ba. To bayan meenal ta zauna haka tacigaba sa sambatu a zuciyarta mami da umma kuwa sai buWe kaya suke kai harma da ma eeshat ba a barta a baya ba, kaya sunyi kyau sai dai san barka. To haka akai tabi ana buWe kayan lefan meenal, har sai da su umma da mami suka gaji da buWewa. ma eeshat, ta cigaba da buWe musu kayanta, har itama ta gaji. Sai da suka Wauki wajan 3 hours suna buWe kayan nan sannan suka kammala gani. Wasu abubuwan ma ba futo dasu ake ba.



Meenal kuwa jigum tai tama rasa abin cewa, Sakin ciki ne kawaiii yake sasakarta, a zuciyarta ta raya da ita watace da shikenan, ko iya lefan nan ta gani zuciyarta zata wuce taji tana son auran amma banda ita, dan ita tana Wora ido akan kayan, taji tayi mugun tsanar su, dan ko kallo batayi. Haka su umma da mami suka gani, suna ta yiwa juna allah ya sanya alkhairi umma tana yiwa mami, mami tana yiwa umma. Daga haka mami da ma eeshat sukaiwa umma sallama. Ma eeshat taso ta zauna amma tunda taga halin da meenal take ciki, tasan ko ta zauna tayar mata da hankali zatai, kuma bata da kalaman bata hauri, shi yasama tabi mami suka wuce gida.



Bayan umma ta tafi raka su ma eeshat, da yar meenal ta iya jan matattun afaduwanta tabar wajan sabida tsananin tashin hankali, gaba Waya ji tai tama kasa kuka, tanaso tayi kukan amma ta kasa, saboda wani malolan bain cikine kawaii ya tsaya mata a zuciyarta, ji take kamar ta kurma uban iwu saboda tsabar bain ciki. Meenal tama rasa abinyi, ajiyar zuciya kawaii take saukewa, ji tai gaba Waya zaman da takeyi, jikinta yayi mata nauyi ba zata iyaba, dan haka sulalewa tai ta kwanta a kan bed wanwar kamar wata matacciya& ..



Momy



angaran momy da daddy kuwa sai farin ciki suke abun su, duk gidan ba wanda yasan abinda yake faruwa daga momy sai daddy. suna ta shirya yarda lamari zai kasance, duk da ba wani taro za suyi ba, kawai ranar daurin aure za suyi taro su, dinner, kamu party, da sauran taro, da wasu shagalillika, sai za a tare za a yisu.



Bangaran muhseen ango da Wan uwansa fadeel kuwa, tuni sun cigaba da karatun su a saudiya har sun saba da zaman can ma, jikin su yayi fasss sun ara wani asaitaccan kyau abunsu, hankalin su ya keanta sosai, musamman fadeel wanda ya samu nutsuwa sosai, fiye da dama& & .



Doctor kuwa bai san wainar da ake toyawa ba, na auran muhseen da meenal har yanzu, dan daya sani ma, ba mamaki yabawa su daddy shawara akan a haura da auran nan, saboda doctor yasan abinda ya dace sosai. Kuma momy da daddy suna jin maganarsa saboda yarda suka yaba da hankalin Wan nasu da nutsuwa. Kuma bare ma doctor yaji ma eeshat tana ce masa meenal bata san auran, tuni zai fara tunanin maganar da ma eeshat ta gaya masa dangane da meenal bata son auran, nan da nan zai fahimci, inda maganar ta dosa, yana gayawa su momy za a fasa auran amma sai de kashh bai san, wainar da ake toyawa ba.



Doctor yana nan yan ta shirya-shiryan biki sa da masoyiyarsa ma eeshat, kwana biyu sai wani farin ciki yake yi, kowa ya gansa yasan yana cikin farin ciki, kuma ba komai ne yakesa doctor farin cikin nan ba face, rage kwanakin auran nan nasu da ma eeshat da kai aka mai da shi 3 month. Doctor wani irin mugun so yakewa ma eeshat wanda shi kansa ma bai san yawan son da yake mata ba. Kuma bai taSa tunanin zaiyiwa wata yar mace irin son nan ba koda wasa, shi har mamaki yakeyi, akan mugun son da yake mata, kullum cikin tunaninta yake, lokaci zuwa lokaci sai de doctor yayi ta sakin murmushi, kuma ba komai ne yake jawo hakan ba face so da kaunar ma eeshat& & ..



MEENAL



To yan

36 / 38