Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   33 / 38

96K to 99K   out of 111.1K words

biyu bai gama dubawa ya gane topic Win. Šagowa doctor yayi tare da ajiye book Win yana cewa  Let me explain it to you so you can understand the topic . da sauri ma eeshat ta girgiza kai tare da cewa  kabar explained Win, a halin yanzu kawai ina so ka duba min assignment Win sai ka koyamin yanzu nayi .



 Okay bani pepar na rubuta miki amsar, sai ki kwafa ko zan iya, rubaga miki a cikim a book Win? . GyaWa kai ma eeshat tai tare da cewa  eh kayi a cikin book Win kawai .  Okay zuwa anjima zan zo gida da daddare na sake yi miki bayani sosai, sabida bawai assignment Wi nake so kici ba, aa ina so ki gane topic Win sosai .



 Tom shikenan hakan yayi daga haka doctor ya zira hannun sa a aljiwun gaba ya zaro biro sannan yace ina assignment Win?  Ka buWe next page yana gaba . Ma eeshat ta faWa tana gyara zama. Bayan doctor ya buWo assignment Win a tsakiyar su ya ajige littafin sannan ya fara dubawa.



Wajan 7 question ne amma har an amsa 2 saura biyar. Šagowa doctor yayi tare da cewa  naga kuma har a solving na 2 questions a ciki? . Kallo assignment Win ma eeshat tai tare da cewa  bai yi dede ba koh, meenal ce ta fara gwadawa, kuma end sai tace tana ganin kamar ba dede take ba karta ciagaba . Cikin mamaki doctor yace  complete Wanda ta amsa is true but littafin ki ne ko nasa? .



 Nawa ne wannan, dama sai ta gama mun sai tayi nata, sabida taga na fita damuwa da assignment Win . Mai da kai doctor yayi ya cigaba da assignment Win daga inda meenal ta tsaya tare da cewa  pls meeshata ki ringa mai da hankali sosai, ina so naga kina assignment da kan ki, right bawai a ringa miki ba, in ma baki gane ba, sai ta koya miki, in ta koya miki sai kiyi da kan ki bawai tai miki ba .



 Amma doctor da ni da meenal duk Waya ne ba laifin in tayimin ka manta amince dake tsakanina da ita . Girgiza kai doctor yayi tare da cewa  sorry ni ba haka nake nufi ba, kawai ina so kema ki ringa karatu ne sosai da kan ki, bada brain Win wasu ba  okay in sha Allah zan gyara . Ma eeshat tana rufe baki doctor ya Wago tare da mi™a mata book Win.



Cikin mamaki ma eeshat tace  har ka gama? . GyaWa kai doctor yayi alamin  eh .  Cikin 1 to 2 minutes fa, Anya dede kayimin? Ma eeshat ta tambaya tana dubawa. Murmushi doctor ya sake yi tare da cewa  ki duba in kikaga nayi badede ba sai ki nunamin in gyara miki & & & & & ..





_page 44



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



Murmushi ma eeshat tai tare da cewa  aa bama sai na duba ba, na yarda da kai, amma

Naga saurin ne kamar yayi yawa . Sosai doctor ya sake zubawa ma eeshat ido cike da kauna yace  tom yanzu de ki koma school zuwa anjima zan zo har gida . Cikin shagwaSa ma eeshat tace



 Aa korata kake nifa ban gaji da kai ba . Wani shau™i doctor ya sake ci ya rufe ko ina na jikin sa har zuwa zuciyar shi sannan yace  aa nima ban gaji da ganin ki ba eesha ta, amma kinga school ne nan karatu kike bai kamata nazo mu zauna muta hira, ba daWi fa saurayi ya rinaga biyo budurwa sa har school ko wani waje in taje.



Bai kamata ba, ya kamata ya ringa zuwa gidan su, anan zasu ringa haWuwa ba ko wana waje ba, nima kawai so ne ya rufemin ido kuma ina so na koya miki topic Win ki gane, shi yasa nazo, amma daga yau ba lallai na sake zuwa school Win nan wajan ki ba in ba aure mu kai ba .



Šan haWe rai ma eeshat tai tare da cewa  to me kuma ya kawo wannan zancan doctor? . Murmushi doctor yayi tare da girgiza kai cike da kulawa yace  aa eeshat na, kawai abinda ya dace nake gaya miki kamar ko da yaushe, daga sanda iyayan mutum suka tura shi makaranta to sun bashi amanar kan sa ne.



Bawai suna nufin ya ringa zuwa duk inda yake so ba ko su ringa haWuwa da wani saurayin, aa kawai makarantar nan suke sa ran yaje yayi karatu, akan haka abba da mami suke bari ki futo, kinji dear na . GyaWa kai ma eeshat tai tare da cewa  eh naji kuma kin gane abinda nake nufi? Murmushi ma eeshat tai tare da cewa  eh na gane .



 Good yar albarka, allah yayi miki albarka eeshata cikin dan jin kunya ma eeshat ta sunkuyar da Kai tare da cewa  ameen doctor .  Tom yanzu me kike so, kina bukatar ki siya wani abun na baki kuWi? doctor ya ™arasa maganar yana ciro sababbin kudi yan dubu-dubu bandir guda, mai yawan gaske a gefan mota.



Girgiza kai ma eeshat tai tare da cewa  aa muna da kuWi daga bana bu™ata . Mika mata kuWin doctor yayi tare da cewa  gashi ki Wauki ko nawa kike so yar baby . Dariya ma eeshat tai tare da cewa  aa ni ai sai dai a bani duka kuWin .  Oh duka kike so basu miki yawa ba kuwa? Doctor ya faWi hakan cike zaulaya.



Da yake kuWin za suyi kimanin 500k, daga banki doctor yaje ya ciro sabida yana bawa mabu™ata sadaka yawanci in ya shiga hospital. Yakan raba musu 20 20k ko 30 30k.  Aa basu min yawa ba, sunyi min kaWan ma .  Ah to zan je na samu abba nace masa ade na baki kuWi da yawa haka, sabida ke baby ce sosai ba a bawa yara kuWi fa .



HaWe rai ma eeshat tai tare da cewa  ba nace kar ka sake cemin yarinya ba? . Dariya doctor yayi tare da cewa  allah ya wuce sarauniyar zuciyar doctor ashmal na dena . Itama dariya ma eeshat tai tare da cewa  tom na ha™ur  tom gashi tunda kince duka kuWin za a baki doctor ya ™arasa magabar yana ajiye kuWin a gefan ma eeshat.



 Hmmm to wasa nake maka  im very show bani da bukatar kuWi, kuma ko ina da bu™ata ma kuWin nan sunyi min yawa sosai .  Tom shikenan amma gashi ki Wauka, ko bakya karbar kuWin mijinki ne? Murmushi ma eeshat tai tare da sa yatsun ta biyu akan damin kuWin ta zari 1k a cike, cikin soyayya tace  mata tana godiya miji ya bata kuWi .



Cikin so da ™auna doctor yace  yauwa matar kirki damu me kike so na siyo miki, na kawo miki anjima?  Hmmmm wannan mijin yana shagwaba matar sa sosai to matar bata son komai sai, soyayya da zumuWin ganin mijinta anjima, fatan matar allah ya kawo mata mijinta lafiya bye sai kazo .



Daga haka ma eeshat ta buWe murfin mota domin fita. Doctor sabida tsabar soyayya da birgewa ji yayi kamar ya janyo ma eeshat jikin sa yayi hugging Winta amma ba hali. Dan haka kawaii binta yayi da ido harta fuce yama kasa cewa komai kamar wanda aka rufewa baki.



Ma eeshat bayan ta fita rufe kofar tayi tare da tsayawa bakin murfin motar tana Wagawa doctor hannu tana masa bye-bye, duk da kuwa ba ganin doctor Win take ba da yake glass Win motar baki ne wato black tinted. Doctor kuwa zuge glass Win yayi ya sakarwa ma eeshat murmushi cike da kauna tare da dago mata hannu shima alamun byee.



Sun dan jima suna kallon junan su cikin da murmushi da ™auna, kafin ma eeshat tai ™arfin hali ta juya ta fara tafiya. Shima daga haka doctor ya zuge glass Win motar sa ya fara tafiya a motar sa, bayan ya hau kan titi gudu yasa cikin ™warewa da yake ana jiran sa kuma lokaci ya ja.



Doctor yana cikin tafiya kamar ance ya juya gefe gaban kujerar, da ma eeshat ta zauna. Yana juyawa ya hangi 1k Win da ma eeshat ta zara a cikin bundle of money Win ashe bata tafi da ita ba a nan ta ajiye. Girgiza kai doctor yayi a fili yace  allah ka amince na mallake ta matsayin matata ta har abada wlh ina sonta & ..



Lokacin da ma eeshat taji alamun tafiyar motar doctor, bata juyo ba ta cigaba da tafiya kamar gaske. Sai da ta tabbatar motar doctor ta Sace daga wajan sannan ta sake juyowa, ta nufi inda motar waleed take. Bayan ta ™arasa daga tsaye ta dan russina tare da cewa  ya waleed ina kwana? .



Murmushi dole waleed yayi tare da cewa  lafiya ™alau ma eeshat ya school din?  Wlh alhamdulillahi yaya waleed .  Masha Allah ya angon naki ko shine yazo, amma shine baki haWamu mun gaisa ba? . Murmushi jin kunya ma eeshat tai tare da cewa  shine yazo kuma na sha afa amma kar ka damu kai da kake yayan amarya har gida zan zo ki gaisa .



Jinjina kai waleed yayi fuska sake yace  tom shikenan aishatu Allah ya kai mu . Daga haka kuma ma eeshat ta ja hannun meenal da take gaban motar waleed tare da cewa  to ni de gaskiya zan katse muku wannan soyayyar, meenal taso mu tafi . Dan hararar ta waleed yayi tare da cewa  oh shine dalilin da ya kawo ki kenan .



Wata siririyar dariya ma eeshat tai tare da cewa  aa mun kusan shiga lecture ne, amma bada niya nayi muku hakan ba .  Hmmm shikenan ya na iya, amma ki dan bamu waje muyi sallama? .  Okay ba damuwa bari na baku waje ayi sallamar soyayyah amma kar a daWe pls ma eeshat ta faWi hakan tare da sakin dariyar tsokana.



Daga haka tabar wajan, ta koma can bayan motar waleed Win ta jingina tana tunanin magaganin da suke, ita da masoyinta doctor. Bayan ma eeshat ta tafi tabar wajan, kallon meenal waleed yayi tare da cewa  yanzu sai yaushe dan Allah ki bari gobe nazo na sake ganinki .



Dan haWe rai meenal tai tare da cewa  aa gaskiya ban yarda ba, nazo makaranta sai na ringa futowa ka bari bayan kwana biyu . Jiki na rawa waleed yace  okay shikenan ba damuwa pls ki saki ranki naji Allah ya kai mu kwana biyun .  Ameen meenal tai faWa a takaice. Waleed cikin marairaice murya yace!



 Dan Allah meenal ki ringa Waukar wayata, in kina Waukar wayata inajin daWi a zuciyata, amma in ina ta kiran ki bakya Wauka sai naji kamar in mutu . Cikin tausayawa meenal ta kalli waleed, duk yabi ya rame kana ganin sa za ka sheda yana cikin damuwa kamar mai jinya wanda bai dade da tashi daga rashin lafiya ba.



 Kasan yanzu ina zuwa makarantar ne, karatu yayi min yawa, kuma gashi kasan sai ina taka tsam-tsam da umma, karta gane har yanzu muna tare. Yanzu number ka ma ba save na barta gudun dai kar umma ta fahimci muna tare, amma in sha Allah zanyi ™o™arin ganin kullum munyi waya in, na samu free da kai na zan kiraka .



Cikin nauyin zuciya da karaya waleed yace  shikenan meenal nagode sosai pls ki ™o™arta, wallahi na rantse miki da Allah ina mutuwar sanki wanda ni kai na ban san adadin san da nake miki ba. Wani lokacin ma sai naji kamar na ha™ura na rabu dake Saboda maganar iyayan ki amma na kasa meenal .



Waleed ya karasa maganar fuska cike da ™walla. Itama meenal ji take kamar ta zubarwa da waleed hawaye amma ta sai ta daure tana cewa  yanzu mene na kuka kuma, ka cigaba da addu a kamar yarda nake yi, Allah yana sane damu in sha Allah komai zai zo karshe, zamuyi farin ciki nan gaba .



Ajiyar zuciya waleed yayi tare da cewa  hakane ne meenal ba abinda yafi karfin addua, kuma kullum ita nake yi, dan bazan iya bacci ba bana iyawa, Allah ya kawo maka ™arshan lamarin nan .  Ameen to haka meenal tai ta lallaSa waleed daga ™arshe su Kai sallama da yake sunbar ma eeshat a waje tana jiran su.



Haka waleed yayi ta bin meenal da kallo har suka shiga cikin school ita da ma eeshat.

Bayan sun Kama hanyar tafiya meenal ce tace  ma eeshat ina jin zuciya ta kamar ta buga duk sanda naga waleed a mawuyacin hali sanadiyar soyayya ta, sai naji kamar na aure shi ba tare da sanin kowa ba, kai ina jin a halin yanzu kamar na bawa waleed kai na, mu hutawa junan mu .



 Auzubillahi, meenal da bakin ki kike fadar hakan ke da kika tsani, aikata zunubi bare ™azamin zunubi irin wannan, wannan fa zina kike tunanin kuyi ke da waleed . Ido cike da hawaye meenal tace  to ma eeshat ya zanyi Allah yana gani ni da waleed muna son junan mu amma gashi ana kokarin tauye mu.



Ni fa na yarda ko mene halin waleed zan iya auran sa haka nan, wallahi waleed yana cikin matsanan ciyar damuwa, wanda ba mai fahimtar hakan sai ni dade da tashi shi, kinga ina tunanin in na bashi kai na, dole ™arshe za a ha™ura a aura mana junan mu .



meenal ta karasa maganar tana zubar da zafafan hawaye. Cikin tausayawa ma eeshat tace  kiyi ha™uri meenal in sha allah komai zai zo karshe .  Nima ban San yarda zanyi ki mallaki waleed ba, ban san yarda zan tai maka miki ba, amma nasan allah zai temake ki, yana sane da komai.



Amma meenal koda wasa kar ki sake gangancin tunanin aikata Abu makamancin zina ke fa mace ce mai daraja tarbi ga ri™o da haddini, me ya hadaki sa mumuna zunubi kamar zina? Kuma koda kin bashi kan ki, in kunyi aure wataran zai ringa kallanki da abin baze ga darajar ki ba.



In sha Allah meenal har ki mutu ko da wasa ba zaki aikata wannan mumunan abun ba. Bi izzininlahi, mijin ki wanda aka muku auran sunna zaki bawa mutunci ki da darajar ki ta  ya mace, in sha allah ba zaki zubar da darajar ki a waje ba, ko da wasa.



Nifa nan da kika ganni duk son da nake wa namiji ke ko doctor da nake mutuwar so bazan iya bashi kai na ba, in de ba aure mu kai ba wallahi be isa ba, bare ma nasan shima baze yi gigi ko gangancin hakan ba. Kema nasan zafin kaddara ce ta saki faWin hakan dan wannan ba halin ki bane, ko na wasa ma& & & ..



Kuyi followin channel na doctor ashmal dan samu sababan posting da zarar a Wora.



Mu haWe a next page.



Game bu™atar littafin doctor ashmal tun daga farko har zuwa inda aka tsaya ga link Win channel yayi fallowing.

=ØGÜ=ØGÜ=ØGÜ=ØGÜ=ØGÜ

https://whatsapp.com/channel/0029VavMxrsKbYMKEPbyoR0d



Game Su™atar cigaba da karanta littafin doctor ashmal da comment, akan littafin bayan ya karanta, dama wasu sauran sababbin littattafan novel ga link din WhatsApp group yayi joining

=ØGÜ=ØGÜ=ØGÜ=ØGÜ=ØGÜ

https://chat.whatsapp.com/K5evfhIkkVw9kD7pYCLKKc



_page 45



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



Ido na zubar da hawaye meenal tace  hakane ma eeshat amma ni ada ina tunanin in na bawa waleed kai na shikenan, dole za a mana aure nasan ba namijin da zai iya aurata a hakan in de ba shi ba . Girgiza kai ma eeshat tai tare da cewa!



 aa meenal bana so ki sake wata magana makamarciyar haka, kimin alkawari koda wasa ba zaki sake tunanin nan ba, wallahi meenal in de kika kuskura, kika aikata kuskure makamancin haka ko irin wannan bazan taS yafe miki ba har abada, duk da kuwa nasan wannan ba halinki bane sheWan ne yake so ya shige ki,



koda wasa nasan b zaki aikata abu makamanci haka ba, Sai de in fita kika kai daga hayyacin ki dan allah meenal kar ki bari imaninki ya fita daga gareki, ki fawwalawa Allah kinji? . Meenal da tuni zuciyarta ta karye da magaganun ma eeshat ido cike da hawaye tace!



 In sha Allah ma eeshat bazan taSa aikata hakan ba, allah na tuba bazan bari sheWan yayi galaba akaina ba in sha Allah zan cigaba da tsare mutunci na har abada, bazan sake Tunanin aikata mumunan abu makamancin zina ba . Meenal ta ™arasa maganar tana zubar daga zafafan hawaye.



 Haba meenal ki dena kukan nan haka, komai zai zo ™arshe kinji yar uwata? . GyaWa kai meenal tai alamun to. Haka de ma eeshat tai ta rarrashin meenal harta saki ranta. Bayan an tashi daga makaranta, driver yazo ya mayar da su gida, meenal ya fara saukewa a gannan kamar kullum, sannan ya wace da ma eeshat& & &



To kwanci tashi ba wuya a wajan allah yau kimanin wata uku kenan da fara zuwa makarantar meenal. Meenal ta mai da hankali sosai tana karatu lokacin dasu momy suka samu labarin meenal ta fara karatu sunji daWin haka sosai kuma momy tana kawowa umma da meenal ziyara ranar da ba school.



Meenal yanzu son waleed da sauki hankalin ya fara karkata kan khaleed duk da kuwa har yanzu basu yaSa haduwa ba kawai chat suke da waya. Amma duk ala™ar da take tsakanin khaleed da meenal umma bata sani ba ko kadan. Yanzu meenal da ma eeshat sun fara shirya-shirya haWuwa da khaleed.



In mami ta fita sai meenal taje gidan su ma eeshat ta haWu da khaleed. Duk wannan shawarar ma eeshat ce, da yake meenal, ta bawa ma eeshat labarin khaleed ya

33 / 38