Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   21 / 38

60K to 63K   out of 111.1K words

baba bai saba haka ba amma ki buga masa mana kiji yana ina" meenal ta faWa tana kashe data wayarta. "na buga masa amma wayar a kashe tun dazu nake biga masa ai". "ai baba baya kashe waya kuwa maybe cajin wayar ne ya Wauke".



"Gaskiya ne meenal ba mamaki to Allah yasa lafiya" "Ameen umma bare ma nasan lafiya, ai lafiya ce take Suya ila daga nan wani wajan ya biya, amma in sha allah kafin magriba ma zakiga ya shigo". To daga haka de meenal da umma suka cigaba da hira har aka fara kiran sallah magriba.



Tashi su kai ita da umma suka Waura alwala sanan suka fara gabatar da sallah. Harde meenal da umma suka idar da sallah shiru. A lokacin de hankali umma ya Wan fara tashi, ita kuma meenal tana ta bata baki tana nuna mata lafiya alau ne.



Abu kamar wasa de har su umma su kai sallah isha'i baba bai shigo ba, kuma umma da meenal sai sake buga number sa suke amma a kashe, a lokacin de itama meenal hankalin nata ya fara tashi. Har arfe 8:30pm baba bai shigo ba lokacin kuwa meenal da umma sunyi tsuru-tsuru suna jiran ikon Allah. Ana cikin haka umma taji wayarta ta fara ringing, da sauri meenal tace "umma duba ko shine yake kira".



Da sauri umma ta Wauki wayar hannu na rawa, bayan ta duba kallon meenal tai tare da girgiza kai tana cewa "ba number sa bace, amma bari na Wauka". Daga haka umma ta Wauki wayar baki cike da sallama.



Mu haWe a next page.







_page 27





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=



Jim umma tai na wasu lokacin kafin tace "eh matar sace lafiya de ko?" Ta faWa hankali a tashe, itama meenal zaro ido tai tare da urawa umma Ido.  Innalillahi mai ya faru da shi kuma? umma ta faWa hankali a tashe. meenal ji tai gabanta ya faWi rass a fili itama tace "inalillahi" Hankali meenal sake tashi yayi da ta tsinkayi muryar umma tana cewa "asibiti kuma innalillahi wannan asibitin mai ya faru?.



Zuciyar meenal fara bigawa tai da arfi fat fat fat, ji take kamar ta wace wayar hanun ummanta saboda tsabar tashin hankali.

umma cikin tsananin tashin hankali ta sake cewa "innalillahi tom gani nan zuwa" daga haka ta kashe wayar hankali tashe.



Baki na rawa meenal tace "umma lafiya naji kina zance hospital". Umma kamar tai kuka tace "meenal tashi zama bai kama mu ba, wani bawan Allah ne yanzu ya bugo yake gayamin baban ki yana hospital a kwance, ya Wan samu matsala".



"Baba kuma mai ya faru da baban nawa umma?" "wallahi meenal bai gayamin ba yace dai in nazo za ai min bayani, yanzu ki tashi mu tafi ko zaki iya zama ke kaWai?. Ido cike da hawayan tashin hankali meenal tace, "a'a umma bazan iya ba gaskiya mu tafi tare kawai".



Jiki na rawa umma ta shiga Waki domin Wauko mukullin gidan. Itama meenal hankalin tashe ta mie dama basu cire hijab Win jikin su ba da suka gama sallah. takalmi meenal ta zura sannan tai hanyar waje sai kace wanda tasan hospital Win. Itama umma hankali tashe ta Wauko mukullin gidan da kuWin motar sanan ta fita ta samu meenal a waje hankali ta tashe. A hanzarce suka rufo gidan sannan suka kama hanyar tafiya jikin su duk a sanyaye.



Lokacin da suka isa hospital Win dady har get ya aiki ladidi mai aikin gidan su domin ta shigo da su. da yake sun dawo hospital Win shi da momy. hankali momy itama yayi matuar tashi da taji labarin abinda su fadeel suka aikata duk tabi ta gigice.



Ladidi tana gaba su umma da meenal suna binta baya, gaban su sai faWuwa yake. haka suka cigaba da tafiya har ladidi ta kai su meenal reception Win da dady da momy suke zaune suna jiran su. Bayan sun shiga baki Wauke da sallama, momy da dady har rige-rigen amsa musu sallama suke yi.



Momy tana zauna sanye da zumbulele hijab hanunta rie da carbi. Duk da momy tana cikin damuwa sosai hakan bai hanata sakarwa su umma fuska ba cikin girmamawa tace suzo su zauna a kujerar da take zaune da yake kujerar tana da Wan tsayi.



Bayan sun zauna gaisawa suka farayi ko wannen su zuciyar sa cike da fargaba. Su meenal da umma suna fargabar halin da zasu samu baba, su kuma su momy suna fargabar yarda su umma zasu arSi lamarin.



Bayan an gama gaisawa dady zama ya gyara sannan ya fara bayani kamar haka. Kuyi hauri sakamakon ruWanin da muka saka ku ciki, da farko de muna masu baku hauri akan kaddarar da ta faWa, duk da kuwa ko wana bawa baya wuce addarar sa.



Tuni umma da meenal suka fara gumi da rawar jiki saboda yarda suka ji dady ya fara maganar. shi kuwa dady cigaba da maganar yayi da "Yau da safe muna tafiya ni da yarana biyu, cikin akasi yazo tsallaka titi, shi kuma yaran nawa bai kulaba ya bige shi, duk da de abin da tsautsayi a ciki amma harda rawar kai yaron gaskiya".



"Innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un" umma da meenal har suna haWa baki wajan faWar hakan. "Yanzu alhaji ya ake ciki ne ya mutu ne?" umma ta watsawa dady tambayar tana zaro ido, itama meenal tambayar da take so tayi kenan umma ta riga ta.



 A'a hajiya ki kwantar da hankali dan Allah, mijin ki yana nan a raye kawai de ya Wan samu buguwa ne, kansa ya fashe kuma yaji ciwo a afa . Wata nannauyar ajiyar zuciya meenal ta sauke, meenal tana saukewa umma itama ta sauketa. Hankali su ya Wan kwanta da sukaji baba yana raye amma sam basuji daWi mummunan labarin da suka samu ba. momy magana ta farayi kamar haka



"Dan Allah hajiya kuyi hauri muna roan gafarar ku madadin Wan namu, dama shi tsautsayi baya wuce ranarsa, kuma in sha allah har ya samu lafiya zami cigaba da kula da shi komai da komai har abinci zamu Wauko nauyi".



Momy ta faWa tana kallon umma fuska cike da damuwa. Jiki a sanyaye umma tace  ba komai Hajiya kamar yarda kika faWa addara ce kuma ai yaron baze bige shi da gangan ba, mude fatan mu Allah ya bashi lafiya" umma ta faWi hakan murya na rawa.



Meenal kuwa tuni hawaye sun fara gangaro mata shaSe-shaSe, dama tayi namijin okari data kai har lokacin kafin tai kuka saboda tun suna gida taso ta fara kukan kawai daurewa take. cikin tausayawa momy ta dafa kafadar meenal, sannan ta fara rarrashin ta "kiyi hakuri yar nan in sha allah zai samu sauki baban ki ne Koh?.



Cikin hawaye meenal ta gyada kai alamun eh. "ayya kiyi hakuri addu'a zaki masa allah ya bashi lafiya kinji?". to meenal ta iya cewa da kyar hawaye na sake shararowa ta idanuwan ta. ar ta ki dena kuka kinji kiyi hauri haka, in sha allah baban ki zai samu lafiya, momy ta faWa tana gogewa meenal hawaye da hijab Win meenal Win.



Bayan momy ta gama rarrashin meenal tai shiru ta dena kuka, umma cewa tai "yanzu in ba damuwa zamu iya ganin sa?. Jinjina kai dady yayi tare da cewa "eh sosai ma, ai ba damuwa amma sai de bacci yake yi, zaku iya ganin sa kafin ya farka".



"Tom shikenan alhaji in ba damuwa a rakamu" "tom shikenan ku tashe mu shiga" dady ya faWa yana miewa. Suma umma da meenal harma da momy miewa su kai domin zuwa wajan baban, haka suka jeru dady yana tafe suna biye da shi, a baya.



Bayan sun isa a hankula dady ya buWe ofar ya shiga sannan su umma suka bi bayan sa. Kwance suka tarar da baba a kan gadon hospital Win, hanunsa yasha allurori hagu da dama. Wayan hanun ana ara masa ruwa Wayan kuma ana arasa masa jini. Kan baba yana naWe da bandeji da Wayar afarsa sai wani sauke wahalallan nunfashi yake yi kana ganin sa kasan baya cikin hayyacin sa.



Umma tsayawa tai a gefan baba na hagu ita kuma meenal ta tsaya a gefan sa na dama, sun zuba masa ido sosai suna mugun tausaya masa, itama umma sai da taji kamar ta zubar da hawayan saboda tsabar tausayi. Basu fi 5 minutes ba likitoci biyu suka shigo, suka roi alfarmar su dady akan su fita, saboda mara lafiya amma zuwa goma wanda zai kwana da shi sai ya shigo, mutum Waya ake buata ya kwanta da shi.



Ba musu su dady suka fita kamar yarda likita ya buata, suka koma reception da zama. Umma ta zabga uban tagumi saboda tsabar damuwa, itama meenal jigum tai tana tunanin baban nata. Dady fita yayi ya aiki ladidi da driver domin su siyo sababbin bedsheets da blanket, da kuma kayan shayi dade sauran abinda mara lafiya da mai jinya zasu buata domin wanan hospital.



Momy kollon meenal tai fuska cike da fara'a ta rio hanunta tare da cewa  ata baki faWa min sunan ki ba? . Itama meenal murmushin dole ta wawalo sanan ta sunkuyar da kai cikin sanyayiyar murya tace "sunana amina amma meenal ake cemin". "ah masha allah ashe ar tawa babban suna ne da ita sanun ki aminatu".



Murmushi dole meenal ta sake yi tare da sunkuyar da kai asa. "sanu aminatu izunki nawa a islamiyya?". momy ta watsawa meenal tambayar "nayi sauka yanzu bana zuwa islamiyya".  Ah masha allah kice ar tawa Hafiza ce ai haka ake so, amma ya kamata ki koma makaranta islamiyya ki cigaba da tulawa da sauran hadisai in ba haka ba harda zubewa za tai".



GyaWa kai meenal tai sannan tace "in sha allah, amma de yawan ci ma ina bita a gida saboda gudu zubewar haddar". "Masha Allah ashe haka ar tawa take da hazaa, yanzu a boko kuma ajinki nawa ko kin kammal ne?". Jinjina kai meenal tai kafin tace "eh nayi canday amma ina sa ran zan cigaba da zuwa makaranta nan bada jimawa ba". "Masha Allah wana course zaki karanta?" cikin osawa meenal tace "likita nake son na zama in sha allah".



"Ah masha allah, allah ya yarda ai hakan yana da kyau aminatu ko dan taimakawa bayan allah, amma kina da yayye Koh? . Girgiza kai meenal tai sannan tace "a'a bani da yayye bani da anne ni kaWai ce a gidan mu aka haifa".  Wayyo Allah Sarki amina kice ke kaWai ce, Allah ya raya ki ata ya cika miki burinki ki zama babbar likita, ya baki miji na gari".



"ameen hajiya Nagode" meenal ta faWi hakan da yar saboda momy ta tuna mata da waleed". "yanzu ina zaki zauna ai ba zaki koma gida ke Waya ba, tunda maman ki a hospital zata wana, ko zaki bimu gida ne?.



Girgiza kai meenal tai sanan tace "zani gidan su awata ma'eeshat na wana". "Ah muma ai gidan mu kamar gidan kune arta kawai zaki bimu ne mu wana acan kinji?". sunkuyar da kai meenal asa tai ba tare da tace komai, ba dan bata jin zata iya bin matar nan gidan ta.



Bayan su ladidi da driver sun dawo lokacin arfe goma na dare. Dady cewa yayi ya kamata su tafi, tunda yanzu ne lokacin da likitoci suka basu domin tafiya gida. miewa momy tai tare da roo hanun meenal tana cewa  tawo mu tafi amina".



Girgiza kai meenal tai sannan tace  a'a hajiya kawai kuyi tafiyar ku, ko ku saukeni a gidan da zan wana .  ah gaskiya kizo mu tafi gida ba wani sai kinje gidan su awarki ba, gobe kinga da sassafe in za'a kawo abinci sai ki dawo kiga baban naki".



"Momy in bata so mu sauke ta a gida mana kar taga kamar mun takura mata dady ya faWa yana kallon momy. "a'a dady gidan nasu fa ba kowa ita kaWai ce aka haifa". "ayyah gaskiya kam ya kamata kizo mu tafi dake zuwa gobe" dady ya faWa cikin tausayawa. Kafin meenal tai magana, umma cewa tai "meenal mene haka ba an hanaki musu da manya ba maza ki bisu mana ku tafi". Sun kuyar da kai meenal tai tare da cewa "kuyi hauri zan biku".



Cikin birgewa da tarbiyar meenal momy tace "yauwa umma mun gode sai da safe zaki iya komawa ciki ki kwanta a gadon mai jinya domin kula da shi". "tom shikenan hajiya mun gode sosai" daga haka umma da su momy su kai sallama.



Tunda suka shiga area ma meenal ta saki baki saboda yarda ta ringa ganin katafaran gida je kamar ba a asar nan take ba. Cikin wani hamshain gida taga an nufa da ita ana zubga uban horn. kafin kace me tuni mai gadi ya buWe musu get.



Wani uban gaske meenal taga ya dallare ta na musamman suna shiga cikin gidan yarda kasan rana ce, saboda tsabar globes masu tsananin haske. ko da suka fita daga motar sai da suka sha tafiya kafin su nufi ciki, iya farfajiyar gidan ma abun kallo ce kafin a shiga.



Lokacin da suka shiga daskarewa meenal tai saboda tsabar tsaruwar gidan. fuska a sake momy tace  sannu amina, shigo mu arasa ciki . haka meenal ta ringa bin momy a baya a baya tana kallon gidan cikin mamaki, saboda ita tunda aka haife ta bata taSa shiga gida mai kyan wanan ba.



Bayan sun hau sama sun shiga wani lungu wani bedroom momy ta nufa ta murWa handel Win ofar ta shiga itama meenal tana biye da ita. da gudu yesmeen ta taso wanda take game a waya, rungume momy yesmeen tai cikin farin ciki.



Itama momy rungume ta tai tare da cewa  oyoyo auta ta . meenal bin yesmeen da ido tai, ganin yarda Allah ya zuba halitta ga kyau ga haske, fatar ta har wani ja take yi yarda kasan balarabiya sai ka rantse bata iya hausaba in ba magana tai a gaban ka ba.



Haka meenal ta saki baki tai ta bin momy da yesmeen da ido. "Baki ga bauwa ba" momy ta tambayi yesmeen tana yi mata murmushi. Kallon meenal yesmeen tai sanan tai murmushi tace  sannu da zuwa ya kike? ta faWa tana lumshe ido. Meenal ji tai wata kwanciyar hankali ta saukar mata ganin yarda yesmeen take magana a nitse, itama cikin sakin fuska tace "sanun ki de".



Momy murmushi tai tare da cewa  bari nasa ladidi ta kawo miki abinci zan shiga daga ciki ne, yesmeen ga abokiyar zama nan zaku kwana tare, ki kula da ita sosai ki bata duk abinda take buata ki nuna mata toilet in tana da buata".



"yeee da gaske momy tare zamu kwana gaskiya nayi farin ciki dama na gaji da kwana ni da teddys wallahi". murmushi momy tai tare da cewa  eh da gaske good night, meenla sai da safe" daga haka momy ta fuce.



Yesmeen kallon meenal tai, ta sakar mata murmushi tare da cewa  aunty meenal sannu . murmushi meenal tai tare da cewa "yauwa na gode". A zuciyar ta tana mamakin yarda yesmeen take bata respect, duk da itama ta kusan kamo ta a girman ma.



Yesmeen komawa tai bed ta gyara bedsheets ta kwace teddies Win kan bed Win nata, sannan ta dawo wajan meenal ta rie hanunta, cikin sakin fuska da daWin murya tace  aunty meenal tawo ki zauna ba musu meenal tabi yesmeen, yesmeen na rie da hanun ta........



Mu haWe a next page.



Game buatar littafin doctor ashmal tun daga farko har inda aka tsaya ga link Win channel yayi following.







_page 28





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=



Bayan yesmeen ta arasa bakin bed sakin hanun meenal tai tare da cewa  yauwa aunty meenal ki zauna . meenal ba musu ta zauna a kan bed Win, meenal tana zaunawa taji wani irin laushi da ni'ima. Bayan meenal ta zauna itama yesmeen zaunawa tai kusa da ita. "me kike buata na kawo miki aunty? "a'a bana buatar komai nagode sosai" meenal ta bawa yesmeen amsa fuska a sake.



"Tom in zaki shiga toilet gashi nan ko da za kiyi alwala" yesmeen ta faWa tana nunawa meenal toilet Win da hannu. "tom nagode yesmeen nayi sallah isha'i, sai de in anjima zan shiga ko da asuba" "tom shikenan aunty meenal amma ki cire hijab Win mana ki huta". Meenal bataji daWi da yesmeen tace ta cire hijab Win ta ba, dan ita ba ko ina ta cika son cire hijab ba, amma ba yarda ta iya dole ta bawa yesmeen amsa da  to". Sannan ta cire ta ajiye shi gefe.



Yesmeen miewa tai tare da cewa "bari na shiga toilet" "tom yesmeen sai kin futo" meenal ta faWa tana bin yesmeen da ido. Meenal tana mamakin yarda yesmeen take kiranta da aunty saboda kaWan ne ya rage yesmeen bata kamo meenal a tsayi ba.



angaran girman jiki ma sun kusan suyi kai Waya, amma sai de meenal ta nunawa yesmeen diri ko ta ina. saboda ita yesmeen girman jiki ne da ita. Meenal tana kai haka da tunanin taji ana knocking Win ofar bedroom Win. Meenal batayi wani tunanin Waukar hijab ba ta mie domin buWe ofar saboda bata san ta Satawa mai knocking Win lokaci. Koya meenal tai tafiya jikin ta rawa yake ko ta ina da yake rigar jikin ta ba wata mai kauri bace sosai ta zaman gida ce.



meenal tana arasawa ta buWe ofar, ladidi ta gani tsaye hannun ta rie da madede cin ture mai Wauke da nau'in abinci kala-kala. asa kuma plate Win water da lemo mai sanyi da kuma cup ta ajiye.



Murmushi meenal taiwa ladidi tare da cewa "sannu da aiki ko zan iya taimaka miki?". Itama murmushi ladidin tai tare da cewa, "a'a basai kin wahalar da kan ki ba ke da kike bauwa" "ba komai ki bari na taimaka miki mana" meenal ta faWa tana mia hanunta tana oarin arbar ture Win.



Ba yarda ladidi ta iya dole ta miawa meenal ture Win abincin sanan ta sunkuya ta Wauki na asan. sosai ladidi ta zubawa meenal ido tana kallonta ta baya. dan iya tunanin ladidi gani take meenal iya cikar irji ne da

21 / 38