Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   3 / 38

6K to 9K   out of 111.1K words

fatan alkhairi, ku cigaba da bibiyata a cikin littafin doctor ashmal.



kar ku manta kuma da share to another groups.

please sharing.



mu haWu a next page gobe.



_page 3





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ





* MEENAL



Lokacin da meenal ta koma gida a kicin ta samu umma tana faman rufe tukunya. da sauri meenal ta ™arasa tana fadin  ah umma sannu da aiki ashe kin samu ™warin jikin naki ma, ai dama kin jirani na dawo na dafa abincin tunda na dare ne Koh? .





fuska a sake umma tace  ah mutanan makaranta sannu da dawowa ya kika baro su ma'eeshat Win, kinga ba girke nake bama, Wazu baban kine ya kawo min raiWore da zaiti nake tafarfasawa kona samu ™arfin jikina, kin san yanzu lamarin sai ana haWawa da magungunan gargajiya .



 oh allah sarki umma na baro su lafiya ma'eeshat ce, dai take Wan ciwan kai .  wayyo Allah sarki Wiyata ma'eeshat wallahi yanzu haka ake ta fama .  hmm ke dai bari ummata sannu ya jikin naki? .



 Ah jikina da sau™i meenal dama kece kika Waga hankalin ki jiya, bama wata babba cuta ce take damuna ba, maza kije ga abincinki nan kici in kina jin yunwa girgiza kai meenal tai sanan tace  a'a, Ni a ™oshe nake bana jin yunwa sai zuwa anjima de, ai munci abinci, daga gidan su ma'eeshat nake fa, yanzu ba wani aikin da zan taya ki ne? .



 A'a meenal ki huta ba wani aiki a gidan nan, duk nayi komai da komai. mi™ewa meenal tai hannu ri™e da ledar uniform Winta, da yake tayi wanka ta canza kaya tun a gidan su ma'eeshat.



meenal bata tsaya ko ina ba sai bedroom Win ta.

tana zuwa ta ajiye kayanta da jakar a ™asa sanan ta haye kan madedecin gadonta ta fara ™o™arin Waukar wayarta wanda tunda ta shigo take faman jin ringing Winta. a hankali meenal ta mi™a hannu ta Wauki i phone 14 pro max Winta wanda dadyn ma'eeshat ya siya musu tare.

kafin ma, takai ga duba mai kiran, har wayar ta katse. sunan waleed ne kwai yake bayyana akan screen Win wayar yayi mata miss call wajan 10, kafin meenal ta ™ara wani ™wa™waran motsi wani saban kira ya sake shigowa, again de waleed Win ne,. ba yarda meenal ta iya haka ta Wauki wayar cikin sanyayiyar muryar tace  hello salama'alaikum .



wata nannauyar ajiyar zuciya waleed ya sauke tare da furta  alhamdulilahi, wa'allaikissalam, ina mai godewa Allah da yasa kika Wauki wayar nan ko na samu sukuni a zuciyata, zuciyata kamar ta fashe haka nakeji . shiru meenal tai ba tare da tace komai ba.



 dan Allah kice wani abun mana bana son shirun nan naki, baki san halin da nake ciki bane, kullum kina rai na, amma ke nasan baki damu dani ba, dan allah meenal in wani laifin nai miki ki gayamin mana .



cikin siririyar murya tace  a'a ni ba abinda kai min meenal ta faWi hakan a ta™aice.



 a a meenal ki gayamin karki Soye min sabida tsanar da ki kai min tayi yawa waleed ya ™arasa maganar cikin murya mai ban tausayi.



harga Allah waleed ya bawa meenal tausayi yau, sabida yayi kimanin shekara guda, yana bibiyarta tun bata da waya amma ta™i ta bashi dama bare fuska.



 a'a ni ban tsane kaba taya zance na tsane ka kawai dan kace kana so na, sai na tsane ka kuma? .



wata nannauyar ajiyar zuciya waleed ya sauke tare da cewa  yauwa meenal Wita, wallahi tunda nake baki taSa gayamin maganar data sanyaya min rai ba irin yau nagode Allah yasa kiso ni kamar yarda nake son ki . shiru meenal tai ba tare da tace komai ba, zuciya cike fall da tausayin waleed.



 meenal Wina dan Allah kimin alfarma mana, inna kiraki ki ringa, Wagawa ko baza kice komai ba, ki saurare ni na ringa gaya miki son da nake miki, duk da nasan ko zan ™wana ina wuni ina gaya miki bazan faWa miki adadin son da nake miki ba, amma ko yaya ne in na gaya miki zuciyarta zata samu sanyi karta fashe .



shiru meenal tai dan tausayin waleed ya gama kashe ta a zaune.

tunda meenal take bata taSa tausayawa waleed akan irin san da yake mata ba ko na minti Waya ne sai yau.



 haba meenal Wina kinyi shiru dan Allah kiyi min magana .



a ta™aice meenal tace  tom zan ringa Wagawa amma yanzu zanyi aiki sai anjima .



 tom shikenan meenal Wina nagode sosai, dan Allah karki ™i Waga wayata zan bugo miki anjima bayan sallah magriba, please my meenal, don't tell me that you don't trust me, feel sorry for me .



 to shikenan ba damuwa allah ya kai mu anjima daga haka meenal ta katse wayar ba tare data sake jin komai daga gare shi ba, dan ita gaba Waya bata son yawan magana ma.

" " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " "



*MA'EESHAT



Koda ma'eeshat ta tashi da asuba tayi sallah, komawa bacci tai. sabida mami ta shigo ta gaya mata ta koma bacci, ba sai ta shirya ba. sabida baban likita baze samu damar shigowa da wuri ba seda yamma za suje. Ai kuwa ma'eeshat taji daWin zancen mami sosai sabida har ga Allah bason fitar sassafan nan kuma gashi gaba Waya bacci bai isheta ba. Dan haka hankali kwance ma'eeshat ta koma baccinta......



misalin ™arfe biyu ma'eeshat da mami suka shirya tsaff domin zuwa hospital suga likita. ma'eeshat tayi kyau sosai duk da ba wata kwalliya tai a fuskarta ba kuwa, hodace sai lipstick da ™walli. jar abaya tasa har ™asa mai haWe da mayafinta, wanda tasha stone sai walwali take, abayar tayi matu karSar jikin ma'eeshat.



bayan sun gama shiryawa, mami ce taja su a motar suka fita, ba driver ba, sabida basu san ™arfe nawa zasu dawo ba, kuma misalin ™arfe biyar driven zai je Wauko ™anan ma'eeshat daga school. bama dan haka ba mami tana so ta ringa driven da kanta bata so driver ya ringa kai ta unguwa eny how.



lokacin da su mami suka isa hospital Win, ma'eeshat tun daga ™ofar bakin get Win hospital Win ya burge ta sosai, anyi mai hawa-hawa wajan goma. hospital Win ya tsaru kamar ba a ™asar 9j ba. bayan an buWe musu get haka mami ta shiga cikin hospital Win tai parking. suna futowa mami ta kira dady ma'eeshat domin ya faWa mata sunan likitan, yarda baza su sha wahalar neman office Win likitan ba. bayan dady ya faWawa ammi sunan doctor Win, haka suka cigaba da tafiya suna tambaya har sai da suka hawo step na biyar sanan suka iso reception Win da zasu jira.



yanayi da tsarin hospital Win ya sake burge ma'eeshat sosai, sabida komai a tsare yake, baka ganin patien barkatai a inda basu dace ba.



Basu wani daWe da zama ba ,mami tace ma'eeshat taso muje ina ganin wancan ne likitan, da abban ki yace mu same shi, yayi mana bayani dan shine yai miki booking Win ganin doctor Win.



A sanyaye ma'eeshat tace  dan Allah mami kije idan kin tabbatar shine sai na taso ya raka mu, kinga yanzu nasha tafiya kai na har ya fara yimin ciwo .  ok tom shikenan bari naje na duba, daga haka mami ta wuce wajan doctor Win .



ma'eeshat de tana daga nesa tana hango su mami da wanan doctor Win suna magana, amma ma'eeshat bazata iya sheda abinda suke cewa ba. to sai da mami ta Wauki kimanin mintuna 5 suna magana da doctor Win, kafin ta dawo inda ma'eeshat take zauna tana jiran ta.



bayan mami ta dawo cikin kulawa tace  yauwa ma'eeshat shine, duk yayi mun bayani, taso muje ya raka mu office Win . a hankali ma'eeshat ta mi™e suka fara tafiya ita da mami,mami tana gaba ma'eeshat tana biye da ita, suna ™arasawa likitan ya cigaba da tafiya har sai da ya kai su bakin office Win babban doctor Win, sannan yace musu su shiga.



fuska a sake mami tai wa likitan godiya sanan ta murWa handle Win kofar office Win, bayan mami ta buWe kallon ma'eeshat tai tare da cewa  shiga muje Koh? . ba musu ma'eeshat ta shiga baki Wauke da sallama, itama mami tana biye da ita a bayan. amma abin mamaki shine! mami da ma'eeshat basu ga kowa a cikin lafiyayyan office Win ba, wanda yake faman zuba ™amshi.



ita kuwa ma'eeshat glass table Win office Win ta fara bi da ido, wanda aka jera shi cikin hikima yayi matu™ar burge ta. tsakiyar glass table Win wasu read and green Win flowers ne a cikin ma'ajiyin su, na ba™in glass. gefe kuma ball Win word ne a kai, ga kuma takardar date a gefe, date Win ranar ya futo Saro-Saro, haka ma'eeshat tai tabin tables Win da kallo tana ganin abubuwan da aka ™awata shi da su da sauran files. sai da ma'eeshat ta gama kalle komai tasss sanan idan ta ya faWa kan sunan mai office Win a kan glass table Win, da manyan ba™i taga an rubuta doctor ashmal.



™ofofi uku ne a cikin office Win wanda gaba Waya a kulle suke. ta cikin Waya daga cikin ™ofofin mami da ma'eeshat sukaga an buWe Waya. Doctor ne ya futo yana ™arasa, sa farar lapcote Win likitoci, a jikin sa.



yana ganin su mami ya saki fuska tare da cewa  ah sannun ku da zuwa ga waje mana ku zauna, sai ku tsaya a tsaye kuma? . itama mami fuska a sake tace  yauwa sannu da aiki doctor  yauwa hajiya ga waje nan zaku iya zama, wace patien Win? . nuna ma'eeshat mami tai tare da cewa  gata nan itace ma'eeshat baki iya gaisuwa ba ne? . da ™yar ma'eeshat ta iya buWe baki tare da cewa  ina wuni? .



 ina wuni ga waje nan ki zauna ita kuma hajiya ta zauna a waccan kujerar doctor ya faWa yana nunawa mami wata lafiyayyiyar kujerar. cikin fara'a mami tace tom nagode sosai doctor, sanan ta nufi kujerar ta zauna abinta.



ita de ma'eeshat in kunuwan ta suna ji dede, sai tajikamar doctor Win baya hausa da kyau, harshan sa ya juye da wani yaran wata ™asar duk da kuwa yana kama da Wan nigeria,. Ma eeshat bataji daWi ba da doctor yace mata ina kwana ba, bata so in ta gaishe da mutum, shima ya gai data tafi so ya amsa. ma'eeshat bayan takai nan da tunanin ta zama tai ba tare da tace komai ba.



fuska a sake doctor ya fara yiwa ma'eeshat tambayoyi kamar haka! farko de file ya Wauko ya buWe tare da cewa  ya sunane ki? . kawar da kai gefe ma'eeshat tai tare da cewa  a'isha .  A'isha your full name? doctor Win ya sake tambaya a ta™aice, fuska a sake.

 a'isha aliyu abdul wahab ma'eeshat ta ™arasa maganar tana haWe rai. bayan doctor Win ya rubuta sunan ta shekarar ta ya sake tambaya,  how old are you? . a takaice ma'eeshat ta bashi amasa da  17? .



Wan zaro ido doctor Win yayi tare da cewa  duk girman nan naki 17 kai ashe ma yarinya ce ba babba ba ya ™arasa maganar yana sakin wata siririyar dariya. ma'eeshat kuwa wani mugun haushin doctor Win ta sake ji ya lulluSe ta, dan haka bata ce komai ba ta sake kawar da kai gefe.



 me yake damun ki ? doctor Win ya sake tambaya yana bin ma'eeshat da ido.  ciwan kai? ma'eeshat ta faWa tana watsawa doctor Win wani kallo dan gaba Waya haushi yake bata. bayan doctor Win ya rubuta kallon ta ya sake yi tare da cewa  sai kuma me? . a da™ile ma'eeshat ta sake bashi amsa da cewa  yawan jiri .



tana rufe bakin ta, taji yace  nifa ba wasan yara nace kimin ba complete abinda yake damunki nake so ki gayamin . shiru ma'eeshat tai tana mamaki yarda doctor Win nan yake raina mata hankali. A zuciyarta cewa tai  tabb lallai baka san wace ma'eeshat ba . ki gayamin nace sai kuma me? doctor Win ya sake tambaya. a hankali ma'eeshat tace  shikenan yarda tasan doctor Win baze iya taSa jin abinda take cewa ba.



sai da doctor Win ya Waga kai ya kalli mami ya tabbatar hankalinta baya kan su, sanan ya kalli ma'eeshat tare da rage murya yace  ke ki shiga hankali nifa ba cewa zanyi ina sonki ba ki dena jamin aji likitan ya faWa hakan cikin bar™wanci. ai kuwa ma'eeshat bata san sanda ta saki wata dariya ba, da sai da ta bayyana tsakanin tsagun da suke saman ha™oranta wato wushirya.



ai kuwa adeWe lokacin aka murWa handle Win kofar office Win aka shigo. fuskarsa sanye take da mas, jikin sa sanye da kayan likitoci na tiyaya. da sauri yasa hannu Waya ya fara ™o™arin cire mas Win fuskar tare da sakin wani tattausan murmushi ai kuwa karaf su kai 4 eyes da ma'eeshat wanda ita take faman wangale baki tana dariya, saka ma™wan dariyar da doctor ya bata.



wani irin yarr ma'eeshat taji, ta fara bin mutumin da ya shigo galala da ido.



shi kuwa doctor Win daya shigo, Wauke idon sa yayi daga cikin na ma'eeshat Win, sanan ya mai da kallon sa kan doctor Win, ya cigaba da shigowa sannu a hankali, yana nufar doctor Win da yake duba ma'eeshat.



ma'eeshat kuwa kallon likitan da ya shigo ta cigaba da yi ko ™iftawa bata yi. in ma eeshat tana gani sosai, doctor ashmal taga an rubuta a gefan ™irjin farar rigar tasa.



doctor ashmal yana ™arasawa ya mi™wa doctor hannu tare da cewa  ah doctor saukar yaushe dama jiki na ya bani ka ™araso kuma kana cikin hospital Win nan doctor ashmal ya ™arasa maganar yana jijiga hanun doctor Win.



lumshe ido ma'eeshat tai ta buWe dan jin maganar doctor ashmal Win tai kamar a cikin ™wa™walwar ta yake maganar, sabida tsabar daWi da sanyin muryar sa.



 Ah babban likita kenan bana son daWin baki fa, naso ina shigowa hospital Win nan, ina isowa office Winka, na saka a cikin ido na amma sai naga wayam, baka nan, dana tambaya sai akace tiyatar gaggawa ce ta taso, shine ka shiga, naso na biyo ka Wakin tiyatar amma ban zo ba, sabida kar farin cikin ganina yasa ka mantawa patien almakashi a ciki a Winke, shi yasa nace bari na bari inka futo ma haWu. shine kawai na shiga office Winka na shiga ciki na Waukilapcote nasa na fara ganawa da patien Win ka tinda kai babban likita ne ganin ka sai an sha wahala .



wata dariya doctor ashmal da doctor suka kwashe da ita, amma abinda ya sake burge ma'eeshat Win ganin yarda doctor ashmal yake dariyar tasa a nitse, ba kamar wancan doctor Win ba mai shegen surutu.



 ashe de ba shine doctor ashmal ba, wanan Wan kyakkyawan ne doctor ashmal Win, dama ni ina shigowa naga wanan likitan baiyi kama da sunan ba, ashe kuwa ba shi bane mai sunan duk a cikin zuciyarta ma'eeshat take faWin hakan.



saki baki ma'eeshat tai saka ma™wan jin sun canza yare suna magana, duk da fatajin yaran amma tasan da yaran france suke magana. bayan sun gama maganganu su da yaran france dawowa su kai da maganar su da harshe hausa.



Wayar doctor Win ne mai shegen surutu ya kalli mami tare da cewa  hajiya gafa likitan ya shigo, dama ni zama nai a kujerar sa domin rage mai aiki, dan yauma na dawo daga ™asar amma nima likita ne . murmushin mami tai tare da cewa  tom ba damuwa .



cikin girmamawa doctor ashmal yace  hajiya ina wuni? .  lafiya ™alau doctor, ya fama da marasa lafiya  Ah maras lafiya hajiya alhamdulilahi doctor ashmal ya faWi hakan yana sunkuyar da kai cikin ladabi.  masha allah, allah ya bada sa'a yasa a cigaba da tema™wan al'umma a sa'a .



 Ameen muna godiya hajiya doctor ashmal ya faWa cikin jin daWin addu'a da mami Win.



Wayan doctor ne ya cafe zance da cewa!



 yauwa yanzu tinda ka shigo bari na baka waje ka cigaba da duba patien Win ka, dama wanan patien Win taka sai ku doctor ya ™arasa maganar cikin bar™wanci.



itaa kuwa ma'eeshat sai faman sakin murmushi take kamar wata zautacciya, ai kuwa karaff suka sake haWa ido da doctor ashmal a karo na biyu tana satar kallon sa................



mu haWe gobe a next page.



mutanan arziki dan Allah kar ku manta fa da like and share please.



fallow my channel.



_page 4





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



doctor ashmal ji yayi gaba Waya ya kasa janye idon sa daga na ma'eeshat, kamar yarda ma'eeshat Win itama ta kasa janye nata idanuwan.



kawar da ido gefe doctor ashmal yayi, tare da cewa  ah ka cigaba da aikin ka kawai, nima yanzu futowa nayi, sabida nai sallah inayin sallah zan koma da akwai patient Win da zan sake yiwa tiyata, yau fa aiki yayi min yawa, amma tunda gashi Allah yayi kazo sai ka cigaba da temaka .



dariya doctor usman yayi tare da cewa  ah tom shikenan ba komai, babban likita kaje ka cigaba da farka cikin mutane kana temakwan su, ni kuma ina nan ina kan kujerar ka .



murmushi doctor ashmal yayi ba tare da yace komai ba ya kama hanyar shiga toilet domin ya wanke hanuwan sa, kuma yayi alwala. bayan doctor ashmal ya kammala wanke hanuwan nasa kuma yayi alwala. futowa yayi daga toilet Win sanan ya sake shigewa wata ™ofa domin sallah.



Sangaran ma'eeshat kuwa, haka ta ringa bin doctor ashmal da ido har ya shige ciki, dan ta tayi nisa a dogwan tunani, har

3 / 38