Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   14 / 38

39K to 42K   out of 111.1K words

faWuwa yayi rass, rass,rass har sau uku, sanan ta fara sosa idon ta dan tunani take doctor gizau yayi mata. Doctor ashmal kuwa, mazewa yayi ba tare daya Wago ba yace mata  lafiya ™alau ya amsa a ta™aice yana danna wayarsa alamun bai ma wani saba da ita ba, dan tunda ta shigo bai kalle ta ba.



Abba cewa yayi  ok ma'eeshat ki zauna zaku gaisa, doctor bari na baku waje kuyi magana abba ya ™arasa maganar yana mi™ewa. ma'eeshat kuwa ji tai gaba Waya bakin ta ya kulle gam, sai doctor ne ya iya cewa  tom shikenan abba nagode sosai .



Daga haka abba bai sake cewa komai ba ya mi™e ya fuce. Abba yana futa doctor ya Wago ido a hankali ya sauke akan ma'eeshat da take tsugune cikin tsananin mamaki.



Murmushi doctor ashmal ya sakarwa ma'eeshat tare da cewa  ´an mata na . Rufe ido ma'eeshat tai ta buWe tare da mi™ewa tsaye tana cewa  wai da gaske doctor kai ne.



Jinjina kai yayi fuska cike da murmushi yace  eh nine mana eeshat ko baki farin cikin ganina ba? . Murmushi jin kunya ma'eeshat ta saki tare da sunkuyar da kai tana cewa  zuwa kuma on expected mai kacewa abba haka .



Doctor murmushi ya sake saki, duk da ba wani kayan azo a gan bane a jikin ma'eeshat tai masa mugun kyau musamman yanayin yarda ta yafe jikin ta da babban mayafi har kanta, ta rufe ko ina, duk da kuwa hakan bai hana ™ibarta futowa ba da kuma sauran surarta, musamman ™irjin.



 Eh so nake na baki mamaki, da banyi tunanin abba zai kirawo ki mu gaisa ba da sai de nazo na tafi kawai, maza kije ki zauna mana ki dena tsayuwa .



Girgiza kai ma'eeshat tai sanan tace  dube ni fa ta karasa maganar tana kallon kan ta sama da ™asa. a sace doctor ya kalle ta sanan yayi saurin kawai da kai tare da cewa  na™i na kalle kin, mai jikin nake yayi da kike cewa a kalla, bana so ki ringa cewa a kalli jikin ki, a kalla me a jikin naki?



Turo baki ma'eeshat tai sanan tace  a kalli kayan jikina mana banyi ™walliya ba fa, kuma kawai sai kazo ka ganni haka, haba ka bari yanzu naje na shirya mai kwalliya .  No bana son kiyi wata ™walli ko ki canza kaya kinyi kyau sosai ´an mata nah, maza ki zauna muyi hira .



Ba yarda ma'eeshat ta iya, haka ta koma kujerar da bata da nisa da ta doctor daga hannun hagu ta zauna. Zuba mata ido doctor yayi cikin farin ciki yace  wai baki farin ciki da gani na ba ne? .



Washe baki ma'eeshat tai wanda hakan sai da ya bayyana wushirya ta sanan tace  inayi mana, nama rasa mai zance ganin abun nake kamar a mafarki bamu daWe da gama chat ba .



Murmushi doctor yayi tare da cewa  ba wani abun mamaki anan, haka ma zakiga na fara zuwa wajanki zance? Dariya ma'eeshat tai sanan tace  yaushe zaka zo ta ™arasa maganar tana tsare shi da ido.



Doctor kuwa kawar da ido yayi daga na ma'eeshat sanan yace  hmmm very soon . Cikin shagwaSa ma'eeshat tace "a'a ni gaskiya sai ka gayamin ta ™arasa maganar tana bibbiga ™afafuwan ta biyu alamun shagwaSa.



Cikin mamaki da birgewa doctor ya zaro ido tare da cewakuka zaki yi? . Girgiza kai ma'eeshat tai, kafin tace  a'a amma ni de gaskiya ka faWa min ta ™arasa maganar again cikin shagwaSa.



Jinjina kai doctor yayi dan lamarin ma'eeshat ya wuce yarda yake tunani ya gane yarintace take cin ta, kuma hakan ba ™aramin burge shi yake ba, dan haka cikin kulawa yace  sai kinyi canday tukunna .



Murmushi ma'eeshat tai sanan tace  remind too days zamu fara zana exams, ka taya ni addu'a Allah ya bamu sa'a ni da ™awata .  tom shikenan eeshat zan miki addu'a sosai, kema ki cigaba da addu'a Allah yasa abba ya bani ke .



 To yanzu wai ni mai abban yace maka ne? . Girgiza kai doctor yayi sanan yace  ba sai kinji ba sirri ne tsakanin mu, amma de kawai ki cigaba da addu'a kuma in an tambaye ki kina son aure dai ki gaya musu abinda kike so .



GyaWa kai ma'eeshat tai, sanan tace  tom shikenan in sha allah, ga ruwa nan kasha mana ta faWi hakan cike da kulawa. Girgiza kai doctor yayi ido cike da soyayya ma'eeshat yace  a'a alhamdulilah ni de kawai ke nake son gani .



 Ah haba de gaskiya ni ban yarda ba, barima na taso na zuba maka da kai na ma'eeshat ta ™arasa maganar tana mi™ewa, doctor kuwa danna wayarsa ya farayi, saboda baya son ya cika kallan ma'eeshat Win in tana tafiya, saboda dalili da dama kuwa.



Bayan ma'eeshat ta ™araso gaban doctor dur™usawa tai, sanan ta Wauki cup ta fara ™o™arin buWe jarkar lemo domin zuba masa. A hankali doctor yake satar kallon ma'eeshat Win.



Har ga Allah ma'eeshat tana mugun rikita doctor ashmal, duk abinda yake bu™ata ga ´ar mace ta tare har ta wuce haka, abinda ta rasa wanda doctor yake so shine Sakar fata, a rayuwarsa doctor yana son mace mara haske chocolate color.



Amma da doctor ashmal ya haWu da ma'eeshat kawai sai ya ha™ura da ba™ar mace, dama ya ™adarta a ran sa dole zai rasa wani abun akan macen da yake so ba lallai ya samu komai Wari bisa Wari ba. kuma shi a halin yanzu, son ma'eeshat ya gama kama shi ko ta ina.



Shi yasa yanzu ko wace mace bata burge shi a duniya sai ma'eeshat son ta yake sosai burinsa ya farka ya ganta kusa da shi a matsayin matar sa ta sunnu. Kamar doctor ance ya Wago yana Wagowa su kai 4 eyes da ma'eeshat tana kallon sa.



Kawar da kai doctor yayi ba tare da yace komai ba, yana mamakin wana kalar kallon ma'eeshat take masa haka. cikin mamaki itama ma'eeshat tace,  mai kake tunani haka magana nake maka fa . shima doctor cikin mamaki yace  oh sorry banji abinda kika ce ba .



GyaWa kai ma'eeshat tai tare da cewa  shikenan kuma ya wuce ta ™arasa maganar tana mi™a masa glass cup Win hanun ta. Murmushi doctor yayi sanan yace  kin dage sai nasha kenan tom nagode ya ™arasa maganar yana ™arbar cup Win.



Daga haka ma'eeshat ta koma kan kujera suka cigaba da hira da doctor cikin soyayya da ™auna. Ma'eeshat da doctor sun kai kimanin 30 minutes suna hira, dan har sai da afnan ta shigo hanun ta rike da ledar Sweet da kayan za™i wai ta kawowa doctor shima.



Doctor kuwa yaji daWin hakan sosai, amma sai yayiwa afnan dabara akan ta ajiye masa gobe zai dawo ya ™arba, afnan ta yarda da hakan amma duk da haka sai da tace sai ya tafi da sweet biyu. Kuma ba yarda doctor ya iya dole haka ya ™arba.



Kallon wayarsa doctor yayi sanan ya mi™e tsaye yana cewa, har mun  kai 40 minutes muna hira daga gaisawa Koh? . Murmushi ma'eeshat tai sannan tace  har zaka tafi haka da wuri, kaga ko lemon ma baka sha ba .



 Hmmm a hakan ne zan tafi da wuri haka fa abba yace kawai mu gaisa, yanzu de tafiya zanyi gaskiya .  Tom shikenan bari na kirawo maka abban kuyi sallama Koh? . girgiza kai doctor yayi sanan yace "a'a ki rabu da shi duk maganar da zamuyi mun gama, nasan yanzu da akwai abinda yake in kin koma kyayi mai sallama.



 Tom shikenan bari na raka ka ma'eeshat ta faWa itama tana mi™ewa tsaye daga zaman da tai. Girgiza kai doctor yayi sanan yace  a'a kiyi zaman ki bana so ki wahalar da kan ki, ki koma cikin in na koma gida zamuyi waya .



Afnan ce ta tari nunfashi doctor da cewa  ni de zan raka ka, tunda kai abokina ne ba abokin auty macica ba . Dariya ma'eeshat tai sanan tace  gaskiya ne afnan dole doctor ya rabu damu mu raka shi tunda a bokin ki ne . Shima doctor murmushi yayi sanan yace  it is okay, na yarda kinci darajar afnan, shi yasa zan barki ki raka ni . murmushi ma'eeshat tai sanan ta fara ™o™arin gyara mayafin ta.



Doctor de da sauri ya kawar da kai gefe, sanan yaja hanun afnan yana cewa  bari mu fara gaba kyabiyo mu a baya daga haka doctor da afnan suka fuce. ma'eeshat ji tai gaba Waya ta tsargu, ganin yarda doctor yake nesa-nesa da ita, tun dazu ya™i ya amince ya kalli wani sa shi na jikin ta ko kaWan sai fuskar ta kawai.



Kuma ita har ga Allah bada niya tace ya kalli jikin ta ba, kuma bada niya tayi ™okarin gyara mayafin ta ba, a iya haka ma'eeshat ta tabbatar doctor yana da tarbiya da kamun kai sosai, kuma yana iya babbance halak da haram.



Bayan ma'eeshat ta gama gyara mayafin nata, fucewa tai tabi bayan su doctor, gani tai har sun Wan yi mata tazara, dan haka a hankali ta fara tafiya itama. Sai da suka kusan fita gate sanan doctor ya dakata shi da afnan domin jiran ™arasowar ma'eeshat duk da kuwa bashi da tabbacin ta biyu bayan su, saboda shi doctor bai cika son juya bayan sa ba.



Ma'eesha tana ™arasowa, tace  tom shikenan nasan haka zaka ce iya nan ya isa ko? . murmushi doctor yayi tare da cewa  eh haka zance mana ´an mata na . Jinjina kai ma'eeshat tai tare da cewa  ok bye afnan zo mu koma Koh? .



Hanun doctor afnan ta saki tare da Waga masa hannu tana yi masa, bye bye sanan ta wuce wajan ma'eeshat. shima doctor bye yayi mata sanan suka sake sallama shi da ma'eeshat Win, bayan haka ya fuce zuciya cike da farin ciki. itama ma'eeshat Win hanun afnan ta kama suka juya domin komawa ciki...........



Abinda yasa kukaga ina yi muku fashin posting saboda, ba™wa yawan like. Amma na kusan na tsame masu like na ringa yi musu posting Win su kullum.



Bazan gaji da cewa kuyi mana like (reacted) and share.



kuje kuyi following din channel Wina.



mu haWe a text page.







_page 17





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



Suna ™arasawa ciki ba inda ma'eeshat ta wuce sai bedroom Win mami. Baki Wauke da sallama ma'eeshat ta shiga bedroom Win mami. Akan bed ta tarar da mami tana danna wayarta.



Mami tana jin sallamar ma'eeshat ta Wago tare da amsa mata sallamar. ma'eeshat tana ™arasowa wajan mami ta zauna tana ta sakin murmushi. kallon ta mami tai cikin mamaki tace  iye ma'eeshat duk yarda akai haWuwa da doctor tayi miki daWi ko . Dariya ma'eeshat tai, sanan tace  kai mami waya gaya miki .  Yanzu abban ki ya futa ya bani labarin duk abinda ya faru, har kin dawo kenan? mami ta faWi hakan tana ajiye wayarta a gefe.



 Hmmm mami na dawo, amma naji daWin zuwan doctor wallahi, dama fa already na riga da na son doctor, mun kai kimanin 2 to 3 moths muna soyayya da shi, shine yanzu yazo wajan abba on expected, ni ban masan zai zo ba .  Eyee lallai ma'eeshat wato har soyayya kika farayi ban sani ba kenan, hmmm kice banyi Satan kai ba, dana nacewa abba ya barki kawai ku fahimci junan ku ya ringa zuwa kuna zance, aure kike so ba karatu .



Dariya ma'eeshat tai cikin farin ciki tace  kai mami alhamdulilahi da gaske haka kika cewa abba na .  To mai zance mai kuwa ma'eeshat ni de nasan aure kike so,tun ba yau ba kike cemin bazaki cigaba da karatu ba aure zakiyi .



 Eh haka nace kam mami, ni bana son wani karatu, amma in naje gidana sai nayi in mijina yana so .  Hmmm ma'eeshat kenan yarinta tana cin ki, shifa aure ba wasa ake ba kuma ba danna waya ake ba, da kuma shagwaSa, wallahi ki shiga hankaliki .  mami kenan, nifa aure nake so ah to .  Shikenan ba damuwa za'ai miki ai ba laifi doctor usman yana da kirki . Zaro ido ma'eeshat tai sanan tace  wana doctor usman Win kuma mami? .



Wani kallo mami ta watsawa ma'eeshat tare da cewa  doctor usman Win da yazo yanzun nan . girgiza kai ma'eeshat tai sanan yace  a'a mami baki gane wana doctor abba yayi miki bayani ba. Kin tuna farko da muka je hospital Win, ai ba asalin doctor Win muka gani ba, cewa akayi zamu ga wani madadin wanca, to ba sai daga baya Wayan doctor Win ya shigo ba, wani fari haka mai kyau .



 Ok na gane shi ma'eeshat wai wanan doctor Win ne? .  Eh shine lokacin da muka je ni da abba shi muka gani dama office Win sane ai .  Lallai ma'eeshat kar fa ace haske kika bi da kyau, wallahi ki kiyayi kan ki, ni bana so ki kwaso mutum mai kyau ba kyan hali, gwara kin samu mara kyan gani, me kyan hali sai yafi miki kwanciyar hankali .



 A'a mami wallahi ba iya kyau nabi ba, shifa yana da tarbiya sosai, some time ma in na faWi abinda bai dace ba har faWa yake min, kuma gashi tunda muke bai taSa gayamin maganar da bata dace ba. nifa duk samari na kullum cikin faWa muke da su amma ban da shi, kona gaya mai abinda bai dace ba, baze nuna min bai ji daWi ba .



 Masha allah haka ake so, shima abba yace ya yaba da tarbiyarsa, saboda yanayin maganar sa, kuma yace min babba ne koh? .  to gashi nan de ni bana gane babba kema kin taSa ganin sa, kamar haka yace min shekarar sa 30 dana tambaye shi.



Amma gaskiya ni ban yarda ba, saboda banga ya fara tsufa ba . Dariya mami tai sosai sanan tace  dadi na dake ma'eeshat hankali, in banda abinki mutum yayi shekara 30 sai tsufa kuma. ai wani tsufan tension ne na yara da mata, amma shi tunda bashi da mata taya zakiga ya tsufan sa?



Kwai bai yi aure da wuri bane, kuma dama abban ki baya so ya baki yaro, daba haka yake cemin mai mata zai aura miki saboda saurayi baze Wauki shashancin nan naki ba . Zaro ido ma'eeshat tai tare da taSe baki tana cewa  tabb Allah ya kiyaye da na auri mai mata, gwara na zauna ba auran har abada .



 Hmmmm lallai ma'eeshat wai ni taya ma kika samu number doctor Win haka har kuka saba? .  kin tuna lokacin da afanan ta Wauko wayarsa da mukaje hospital. To lokacin na samu number sa ni na ™wafa ma na tura mai message da yake cajin wayar tasa ya Wauke .



Jinjina kai mami tai, sanan tace  to Allah ya tabbatar da alkhairi, kinga ai sai a aurar daku ke da meenal in kin ™ara hankali, dan ko doctor ya turo shekar biyu za'a sa miki kafin nan de kin fara zuwa makaranta .



Tabe baki ma'eeshat tai sanan tace  kai haba mami har 2 years wallahi ni bazan yar ba, kuma ni nace miki bana son karatun nan daga haka ma'eeshat ta tashi ta fuce. A fili mami tace  kai! ma'eeshat kenan ba hankali, wato ita gani take aure wasa ne? mami ta tabbatar ma'eeshat bata gama sanin mene auran ba.......



Cikin farin ciki ma'eeshat ta koma bedroom Winta, tana komawa ta lalubo wayarta ta bugawa meenal. bayan meenal ta Wauka cikin farin ciki, ma'eeshat ta fara bata labarin zuwan da doctor ashmal yayi wajan abba on expected.



Meenal ta taya ma'eeshat murna sosai, tana ta tsokanrta ta kusan zama amaryar doctor ashmal. Ma'eeshat ita kuwa daWi take ji amma duk da hakan itama sai data tsokani meenal akan ta kusan zama amaryar waleed.



Tofa meenal da ma'eeshat sun sha hirar su sosai da sosai. meenal tana ta yiwa ma'eeshat faWa akan ta dage da karatun exams ta rage yawan waya da doctor saboda itama yanzu ta dena biyewa waleed da yawan chat ko waya, karatu take yi.



Ma'eeshat ta Wauko shawarar meenal Wari bisa Wari sanan kuma ta sanar da ita, tana karatun itama ba laifi. Bayan meenal da ma'eeshat sunyi sallama, ma'eeshat mi™ewa tai, ta nufi toilet ta Wauro alwala, bayan ta futo ta fara gabatar da sallah isha'i.



Bayan ma'eeshat ta kammala, litattafanta ta Webo har guda uku ta zauna tana ta faman dubawa tana karantawa. Haka ma'eeshat ta ringa karatu baji ba gani, har wajan 11 dare. Da ta gaji ajiye litattafan nata tai sanan ta fuce daga bedroom.



Ba jimawa ta dawo da plate, a hanun ta, wanda yake dauke da cincin sai lemon mai sanyi da cup. dawowa ma'eeshat tai ta zauna a gefe tana ta tunanin sahibin nata. Tana tunani tana bawa cikin ta hakkin sa, ana cikin haka kuwa wayarta ta fara ringing.



Da sauri ma'eeshat tasa hannu ta janyo wayar. wata nannauyar ajiyar zuciya ta sauke sakama™wan ganin number doctor ashmal. Da sauri tasa hannu ta Waga wayar sanan tasa ta a hands free, ta ajiye a gefe ta cigaba da cin abin da take ci.



 Assalama'alaika doctor yayi sallamar cike da kulawa.  wa'allaikissalam fatan kaje gida lafiya ya hanya .  Alhamdulilah eeshat naje gida lafiya ™alau, ya na barki fatan na barki lafiya .



 Alhamdulilah ka barni cikin mamaki kawai .  Hmmm wai ´an matana har yanzu ba zaki dena cewa na baki mamakin nan ba, mamakin mai na baki haka? .  zuwanka wajan abba mana ba tare da sanina ba .



 Oh yanzu dan zan zo wajan abba sai na sanar da ke kenan kai eeshat kin cika rigama .  Eh to ai sai ka gayamin de ko, gaskiya next time in zaka dawo ka gayamin, in ba haka ba zanyi fushi da

14 / 38