Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   34 / 38

99K to 102K   out of 111.1K words

takura mata sai sun haWu, yanzu de suna nan suna faman shirya-shiryan haWuwar khaleed da meenal a cikin satin nan.



Amma de har yau meenal bata dena son waleed a zuciyarta ba, duk da tana ™o™arin cire san sa a zuciyarta ta kasa, Kawai de yanzu yana baya-baya da shi ne. Shima waleed ya dan dagawa meenal kafa sabuda tayi karatu sosai, duk da kuwa san meenal kullum karuwa yake a zuciyar waleed bai taSa raguwa ko na minti daya ba.



Muhseen dan fadeel



angaran muhseen da fadeel kuwa har sun dawo daga saudiya, sun sake kyau matu™a, kuma ba lefi sun sake nutsuwa har dady ya fara tunanin ko zai maida su can su cigaba da karatu su, sabida yaga sunfi nutsuwa sosai, bayan sun dawo daga makaranta sai muhseen ya tare shi da meenal Win, in an Waura musu aure.



angaran doctor kuwa ya samu dady da magana akan auransa da ma eeshat a matso da shi kusa. Dady ya amince amma yace ya bari karatun ma eeshat Win ya dan ™ara nisa, sai ya samu abba da maganar, sabida yaga alama, abban ma eeshat Win yana son karatun nata yayi nisa kafin auran& & .



Wannan kenan



Yau ta kasance ranar Friday, kuma tun da wuri su meenal suka dawo, bayan sallah jumma a. Misalin ™arfe 2 suka dawo gida, ma eeshat tacewa driver ya sauke su gaba Waya a gidan su meenal, da daddare ko gobe sai yazo ya Wauketa.



Ma eeshat sai murna take sabida tun jiya tacewa meenal ta faWawa umma dan allah yau tai musu dambu. Lokacin da suka shiga umma harta gama dambu tare da zoSo me sanyi gaske. Nan da nan yawun ma eeshat ya fara tsinkewa.



Da ™yar ma eeshat ta yarda ta shiga toilet ta watsa ruwa. Dan da farko cewa tai itafa aa sai taci, za tai wanka. Meenal kuwa tace mata gwara su fara watsa ruwan daga bisani sai suci abinci, in yaso suna cin abinci kawaii kwanciya bacci za suyi su huta.



Bayan ma eeshat ta futo daga toilet itama meenal shiga tai, ta fara wanka bayan ta gama ta futo ™irji Waure da towel. Lokacin da meenal ta futo daga toilet Win bata samu ma eeshat a bedroom Win ba.



Dan haka a hanzarce meenal ta saka bra da pants sannan ta saka doguwar riga wacce da kaWan ta wuce guiwa me siririn hannu ta shan iska, daga haka ta fuce daga Wakin. Tana nufar kicin Win, nan ta tarar da ma eeshat ta ciko musu ture da dambu shinkafa wanda yaji zogale.



Murmushi meenal tai tare da cewa  kai ma eeshat kifa acici ce ta ajin farko, akan dambu duk wannan uban dambun . Dariya ma eeshat tai tare da cewa  ni gani nake yayi kadan ma, ko ni kaWai zan iya cinye shi tasss .  to bari na barki kici sai na zuba wanda zan iya cinyewa .



 Aa muci tare sai nafi jin daWi, in ban ™oshi ba ai zan ™ara . Ma eeshat ta faWa tana sake haWiye yawu, kamar wata sabuwar mayya. Meenal girgiza kai tai ba tare da tace komai ba, daga haka ta Wauki juk Win zoSo wanda yasha kayan ™amshi, da ™an™ara sai turirin sanyi yake, daga haka tabi bayan ma eeshat Win.



Haka ma eeshat da meenal suka koma Wakin meenal, suka zauna, sannan suka fara cin abincin su. suna ci suna hira jefi-jefi, ba kowace hira suke ba face hirar khaleed. Haka suka ta hirar su har sukaci suka ™oshi. Meenal de sai da ta tashi ta barwa ma eeshat abinci sabida ta rigata ™oshi.



Itama ma eeshat da ™yar ta ™arasa cin abinci sabida ™oshin da tai. Bayan sun gamaci tashi ma eeshat tai ta ™washe plate Win ta kai kicin. Bayan ta futo ta samu umma tana share tsakar gida, kafin ma eeshat ta kai da cewa umma ta kawo tsintsiyar ta taya ta sharar, suka fara jin bugun ™ofa.



 Umma bari naje na duba waye cewar ma eeshat.  Aa ma eeshat meye haka, ji fa rigar jikin ki, me siririn hannu ba mayafi ba hijabi, zo ki ™arasa sharar ni bari naje na duba da yake kusan iri Waya ita da meenal suka saka riga, yawan ci meenal su take sawa, tana da irin rigunan da yake ita ba ma abociyar san zafi bace.



Kuma gashi gidan nasu ba mutane, itama haka ma eeshat take kusan kullum ko a gida bata sa wasu manya kaya wataran daga ita sai singlet da gajeran wando take zama a bedroom Winta, haka mami take ta fama da yiwa ma eeshat faWa.



Daga haka umma ta kama hanyar fita daga gidan domin, ganin waye yake bugu. Umma tana buWewa ta saki fuska saka makwan ganin momy tsaya bakin ™ofa cikin sakin fuska umma tace  ashe Kice tafe, sannu da zuwa hajiya umma ta ™arasa maganar tana matsawa momy hanyar domin shigowa.



Itama momy cikin farin ciki tace  wallahi kam kin ganni da tsakar rana tafe koh, zuwa nan nawa na yau mai mahimmanci ne . Daga haka momy ta shigo ciki, umma rufe ™ofar tai tare da cewa  ah masha allah, allah yasa muji alkhairi bari mu shiga daga ciki.



Daga haka umma da momy suka fara tafiya domin shiga ciki. Suna tafe umma tace  Kinga kuwa kinzo a sa a dan surukarki ma eeshat tana nan, yau gaki ga  yayanki biyu .  Cikin farin ciki momy tace  ah masha allah Kice matar doctor tana nan yau, gaskiya naji daWi dama na jima ban ganta ba & & & &



-Kar ku manya da reaction

Kuma ayi following Win channel doctor ashmal dan samun posting da zarar a Wora. Kuma ina yiwa masoyana masu following Win channel na doctor ashmal albumshir da cewa, zan fara gabatar musu da takaitaccan labari me daWi bayan na doctor ashmal ko every weekend ne in bamu da posting, pls ku cigaba da yimin reaction na emojis dan nasan kuna tare dani bye.



Mu haWe a next page



Game bu™atar littafin doctor ashmal tun daga farko har zuwa inda aka tsaya ga link Win channel yayi fallowing.

=ØGÜ=ØGÜ=ØGÜ=ØGÜ=ØGÜ

https://whatsapp.com/channel/0029VavMxrsKbYMKEPbyoR0d



Game Su™atar cigaba da karanta littafin doctor ashmal da comment, akan littafin bayan ya karanta, dama wasu sauran sababbin littattafan novel ga link din WhatsApp group yayi joining

=ØGÜ=ØGÜ=ØGÜ=ØGÜ=ØGÜ

https://chat.whatsapp.com/K5evfhIkkVw9kD7pYCLKKc



_page 46



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



Ma eeshat tana gama kwashe shara taji sallamar momy. Ma eeshat bata gane murya momy ba, dan haka amsawa tai, tare da mikewa domin take nubi Dustbin domin zubarwa. Gaba Waya hankalin ma eeshat baya kan momy dan haka, bama ta kalle ta ba kawai tace  ina wuni .



Kafin ma momy ta kai da ™arasa amsawa ma eeshat ta wuce wajan zubar da shara. Murmushi momy da umma su kai kafin umma tace  hmmm da dukkan alamu de surukar taki bata gane ki ba . Murmuri momy tai tare da cewa  ina ai naga ko kallona ba tai ba, bare ta gane ni, hankalin nata baya nan .



Umma ce ta kalli ma eeshat da ta dawo tare da cewa  ma eeshat baki gane ba™uwar tamu bane? . Fuska sake ma eeshat ta Wago tare da zubawa momy ido, kallo Waya ma eeshat taiwa momy ta gane cewa, maman doctor ta ne.



Šan tsorata ma eeshat tai tare da zaro ido tana cewa  momy dama kece? .  Uhmm nice, naga surukata ba dan kwali, kema ba™ya san sa Wan kwali ne? . Ma eeshat kallon jikinta tai, lokaci guda taji kunya ta rufeta, ga rigar da take jikinta kuma gashi ba Wan kwali a kanta, duk da de kan nata ba kitso a tsafe yake tayi parking.



Cikin jin kunya ma eeshat ta rufe fuskarta tare da juyawa da sauri tana cewa  bari naje na Wauko Wan kwalin nawa . Daga haka ma eeshat ta ™wasa a guje cikin jin kunya. Dariya umma tai a zuciyarta tana jinjina yarinta irin ta ma eeshat  uhm lallai doctor raino zaiyi .



Momy ta faWi hakan a zuciyarta tana sakin murmushi, zuciya cike da son surukarta ma eeshat Win. Daga haka umma kallanta tai tare da cewa  mu shiga ciki koh, sai a kira miki yar taki meenal dan nasan wajanta kike zuwa ba waje na ba .



Murmushi momy tai tare da cewa  muje amma de yau ba takanas nazo wajanta ba, da akwai mahimiyar maganar da nazo muyi, dan da alhaji zamu zo to, shine fita ta taso masa bakatatan, dan haka yace kawai nazo daga baya yazo .



Bayan sun shiga palour, zama momy tai umma kuwa mi™ewa tai tare da cewa  bari na kira miki meenal ku gaisa daga haka umma ta fuce, bayan ta fita ta wuce bedroom Win meenal ta cewa meenal da ma eeshat suje su gaisa da momy, bayan nan ta wuce kicin.



Ta kwasowa momy ruwa jarka da lemo masu sanyi da marasa sanyi, bayan ta kai mata har abinci ta zuba mata a flask ta kai mata. Bayan umma ta gama kai mata ta mike dan ta Wauko spoon da plate meenal da ma eeshat suka shiga baki Wauke da sallama.



Momy cikin sakin fuska ta kalli su meenal Win. Ma eeshat ta canza kayan jikinta zuwa atanfa da mayafi, ita kuma meenal ta zumbulo hijab har Wasa yana ja kamar wata mai takaba, gaba Waya fuskarta babu annuri.



Amma da taga momy ™akalo murmushi dole tai tare da tsugunawa har ™asa tana gai da momy. Fuska a sake momy ta amsa musu gaisuwar tasu ita da ma eeshat. Daga haka tace  sannuku yaran kirki maza kuzu kusa dani ku zauna .



Ma eeshat ™arasawa, tai kan kujerar kusa da momy ta zauna, kamar yanda momy ta bu™aa. ita kuma meenal gefan ™afar momy ta zauna a ™asa.  Aa maza ki tashi bakiga yarda yar uwarki aisha tai ba, kema a kusa dani zaki zauna ba a ™asa ba momy ta ™arasa maganar tana ru™o ma eeshat da take kusa da ita, tana kwantar da ita a jiki.



Meenal da ™yar ta iya mi™ewa ta zauna kusa da momy duk tabi ta tsargu, dan ita harga Allah tana jin kunyar momy sosai. Meenal nesa da momy ta zauna ta Wayan Sangaran, sai wani Wari Wari take. Hannu momy tasa ta Wan ru™o meenal tare da cewa



 Ki matso mana aminatu, sai kace wata abar tsoranki ya kike hakane? . Murmushi meenal tai ba tare da tace komai ba  Yauwa aisha haka nake so, ki saki jiki dani sosai kinji . Momy ta ™arasa maganar tana shafa kan ma eeshat wanda ta kwantar da kan nata jikin momy.



Cikin farin ciki da ™aunar doctor ma eeshat tace  in sha Allah momy, ina yesmeen take? . Murmushi momy tai tare da cewa  yesmeen tana school, amma ya kamata wataran tazo ta gai da ki .  Aa momy ni sai nazo har gida ma ai .



 Aa ke da kike auntyta, ai ke yakamata tazo ta gaisar har gida . Murmushi ma eeshat tai ba tare da cewa komai ba. Momy lokaci guda ta fahimci wani abu tare dameenal da kuma ma eeshat. Ta fahimci ma eeshat tafi meenal saurin sabo da faranfaran.



Ita kuma meenal tafi ma eeshat shiru-shiru da jin kunyar mutane. Ru™o su momy tai baki Wayan su ta rungume su sannan tace  allah ya muku albarka ¼yayana, ya nuna min lokacin da zan kai ku Wakunan ku . Meenal sake sunkuyar da kai tai zuciya cike tatakaici.



Sabuda bata so ama fara mata zancan wani aure in bada waleed ba, tun kafin ma meenal ta fara ganin muhseen Wan gidan momy taji tayi mugun tsanarsa. Muryar momy ce ta katse meenal daga tunani da ta tafi inda take cewa  maza kuce ameen .



Ma eeshat ce ta fara cewa ameen, cikin jin kunya haWi da sunkuyar da kai. Ita kuwa meenal sake sunkuyar da kai tai batare da tace komai ba tana wasa da yan yatsunta. Murmushi momy tai tare da zubawa meenal ido tana cewa  aishatu tace ameen saura Amina .



Murya a sanyaye meenal tace  ai na faWa a zuciyata . Murmushi momy tai tare da cewa  aa nifa banyarda da wayan nan ba a fili nake so ki faWa . Ajiyar zuciya a hankula meenal ta sau™e tare da cewa  ameen cikin murya ™asa-™asa.



 Masha Allah, allah yayi muku albarka nan ma ma eeshat da meenal sake amsawa su kai da ameen. Daga haka umma ta dawo falo tare da ajiye cokula da plate Win data Wauko a hanunta ta zauna a gefe, fuska a sake tace  ah kuna nan kina gaisawa da yaran naki? .



Murmushi momy tai tare da cewa  eh ai har mun gama gaisawa dasu, yan albarka ku tashi kuje in muka gama magana da umma sai ku dawo mu cigaba da hirar tamu ko? A kusan tare meenal da ma eeshat suka mi™e tare da cewa  tom sai anjima . Daga haka suka fuce abinsu.



Bayan sun futa shirune ya ziyarci wajan kafin momy tace  dama maganar auran meenal da muhseen ne ta kawo ni . Umma Sai da taji gabanta ya Wan faWi kaWan kafin tace  tom hajiya inaji . Momy gyara zama tai kafin ta cigaba da magana da cewa  tom nida dady munga lokaci yana ta matsowa



Kuma Sangaran ku naga kamar kun sha afa da lamarin yanzu fa saura 2 weeks lokaci yayi . Wani gauran nunfashi umma taja kafin tace  hmmm hajiya ai kin san lokutan yanzu gudu suke yi, har lokaci ya matso ikon allah .  Wallahi kam duniya gudu take umman amina .



Umma cikin danne damuwa tace  to allah yasa mu dace .  Ameen umman amina, yanzu ya kike ganin za ai momy ta tambaya tana zubawa umma ido. Umma kuwa Jim tai na wasu da™i™u kafin tace  aa ni ai bani da abin cewa duk yarda kuka yanke dedene, tunda kuma iyayan meenal ne ai .



Jinjina kai momy tai tare da cewa  ™warai kuwa amina ¼yace a wajanmu, amma yanzu ni da dady mun yanke za a Waura auran kamar yarda aka sa a baya, in lokacin yazo . Umma cikin mamaki tace  nan da sati biyu kenan . Murmushi momy tai tare da cewa  ah umman amina mamaki kike ne? .



 Eh mana dole nayi mamaki hajiya aure yazo bakatatan ba shiri . Murmushi umma ta sakeyi tare da cewa  uhm gaskiya de nima inaga de ya kamata a ™ara ko one moth ne a kai . Umma girgiza kai tai tare da cewa  aa ai wata Waya ma yayi wuri . Momy tarar nunfashin umma tayi da cewa!



 Aa beyi wuri ba, ki ™wantar da hankaliki umma amina, auren kawai za a Waura, amina wajena zata dawo da zama, ba yanzu za a tare ba. Dan yanzu mijinta ma saudiya zai tafi ya ™arasa karatu, sai ya dawo sai yasamu aiki daga nan sai su tare .



Umma har zuciyarta bataji daWin hakan ba, a zuciyarta tana mamaki wannan wana kalar aure ne haka, amarya ba zata tare ba sai a gidan uwar miji, ita a barta da yarta mana su zauna har mijin ya dawo daga saudiya in ya gama karatun sai a tare, ita wannan kawai fin ™arfi ne da kwacan yar za ai mata.



Momy ce ta dawo da umma daga dogon tunani da ta tafi da cewa  umman amina naji kinyi shiru ko baki amince da hakan ba? . ˜a™alo murmushi dole umma tai tare da cewa  aa ai nace miki meenal yar kuce duk yarda ki kai dede ne .



Jinjina kai umma tai tare da cewa  shikenan nan da 2 weeks za a kawo lefan amina, bayan an kawo lefe da one moth za a Waura mata aure da muhseen in sha allah, hakan yayi koh?  Umma da ™yar ta daure ta iya cewa  allah ya kai mu,



amma inaga abban ma eeshat za a samu tunda yanzu shine wakilin meenal kuma uba, duk yarda su kai da alhaji shikenan, sai su ™arasa tsayar da magana . Momy amshe zancan tai da cewa  eh hakane in sha allah yau da daddare ko gobe dady zai je wjanasa sai su kara tattaunawa& & & .



My number 09162226240



Ina mu™a dubun godiya ga masoyana masu bibiyar littafin doctor ashmal, musamman ma masu following channel allah ya saka muku da alkhairi ya bar zumunci ya saka muku da mafificin alkhairi.



Mu haWe a next page.



Game bu™atar littafin doctor ashmal tun daga farko har zuwa inda aka tsaya ga link Win channel yayi fallowing.

=ØGÜ=ØGÜ=ØGÜ=ØGÜ=ØGÜ

https://whatsapp.com/channel/0029VavMxrsKbYMKEPbyoR0d



Game Su™atar cigaba da karanta littafin doctor ashmal da comment, akan littafin bayan ya karanta, dama wasu sauran sababbin littattafan novel ga link din WhatsApp group yayi joining

=ØGÜ=ØGÜ=ØGÜ=ØGÜ=ØGÜ

https://chat.whatsapp.com/K5evfhIkkVw9kD7pYCLKKc



_page 47



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



Dakewa umma tai, sannan ta jinjina kai tana cewa  tom shikenan hajiya allah yasa muji alkhairi  Ameen ya rabbi momy ta faWa zuciya cike da farin ciki. Ajiyar zuciya umma tai cikin danne damuwarta tace  hajiya ga dumbu nan, kona zuba miki .



Fuska cike da nuna farin ciki momy tace  ah masha Allah kice dambu muka samu, bari zan zuba da kaina umman amina, kinsa ina son dambu, bana jin yunwa amma saboda ™aunar da nakewa dambu zanci shi yanzu momy ta ™arasa maganar tana saukowa daga kan kujera.



Dariya umma tai tare da cewa  Uhmm wallahi kin san ai dambu yana da farin jini ne, sabida abincin gargajiya ne . Adede lokacin da momy take bude flasks Win dambun tace  eh gaskiya kam yana da farin jini barema na daWe banci ba, har ina tunanin zan sa ladidi tayimin gobe ko jibi .



To haka umma da momy su kai ta hirar su jefi-jefi, har momy ta gama zuba dambun ta fara ci. Da umma taga

34 / 38