Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   26 / 38

75K to 78K   out of 111.1K words

har jana'iza naje, kuma ina fatan zaki karSi hakan matsayin kaddara". "eh in sha allah na Wauki kaddara" ma'eeshat ta faWi hakan cikin murya mai nuna damuwa. ajiyar zuciya doctor ya saki tare da cewa  masha allah haka ake son bawa ya kasance me Wauakr kaddara Allah ya jaddada rahma gare shi".



"Ameen kasan mene?" Girgiza kai doctor yayi kamar yana gaban ma'eeshat Win tare da cewa "a'a sai kin faWa". "tun da naje zaman makoki nake ganin wata mata mai kama da kai". "uhmmm" doctor ya faWa alamun yana sauraran ma'eeshat Win. ma'eeshat cigaba da magana tai kamar haka "kullum sai naga kamar ku tana aruwa, shine jiya da daddare na faWawa meenal sai take cemin maman ka ce".



Numfashi doctor ya sauke kafin yace "momy nah kike cewa wata mata Koh?". "sorry nifa dan ka gane labarin nace maka haka amma na deba". "yauwa in zaki sake kiranta next kice mata momy kinji?" "tom shikenan na cigana da baka labarin?".



"Uhmmm inaji?" "Yauwa shine yau da safe bayan tazo, bakaga yarda ta ringa ji da ni ba kamar ar baby, gaskiya momy tana da kirki sosai". wani siririn murmushi doctor yayi kafin yace "tom ar gidan momy farkon tambayar da zan miki shine ya akai momy ta gane surukar ta?".



"Eh dadyn ka ne da abbana suka haWu a gidan rasuwar, shine suma suka haWa momy da mami" wata siririyar dariya doctor yayi tare da cewa "hmmm lallai wanan kin iya waSa labari, kuma gashi na gane sosai". "murmushi ma'eeshat tai ba tare da tace komai ba".



"Next question kina jina?" doctor ya tambayi ma'eeshat, jinjina kai ma'eeshat tai kafin tace  eh ina jinka . "taya akai awarki tasan momy mamana ce?" "uhmm tace min daran da baba zai rasu bayan sun zo gidan ku da momy ta ganka ka dawo gidan, shine yasa, ta gane momy maman ka ce".



Jinjina kai doctor yayi a zuciyarsa yana mamakin har taya akai meenal ta gane shi haka, amma ba mamaki yawan ganin hoton sa ne wayar ma'eeshat shi yasa ta gane shi.



"Tom shikenan yaushe zan zo nai miki gaisuwa?" doctor ya tambaye meenal yana buWe idanuwan sa. "zama ka iya zuwa yanzu in kana da time, saboda zuwa anjima zan koma gida su meenal, yanzu ma dawowa nai saboda na Wauki wayarta, kuma na Wan huta, da hayaniyar mutane".



"Tom shikenan gani nan zuwa" doctor ya faWa cikin zumuWi, saboda yana fala'in son ganin ma'eeshat Win, dama tunda suka fara soyayyah bai taSa ganin ta da rana ba ga kewar ta da yake yi.



"Tom shikenan sai kazo" ma'eeshat ta faWa daga haka ta katse wayar,. Bayan sunyi sallama doctor ajiye wayar yayi sanan ya gyara kujerar sa ya tayar da motar sa. Lokaci guda doctor ya dawo dai-dai, yaji gaba Waya damuwarsa ta tafi, har wani wari yaji jikin sa ya ara. Daga haka ba Sata lokaci doctor ya fuce daga hospital ya kama hanyar gidan su masoyiyar ma'eeshat...............



Kuyi hauri da wannan bazan iya cika muku page ba yau.



mu haWe a next page





_page 34





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=



Ma'eeshat tana katse wayar ta sauka asa ta zuba abinci taci a hanzarce sanan ta shiga toilet ta wanke fuskarta ta futo. ma'eeshat tana futowa ta nufi bakin merro ta zauna ta fara tsane fuskarta.



Bayan ta goge fuskarta tas hoda ta shafa sama-sama sannan ta hau gyara jagirar ta wanda ta hargitse, duk da kuwa bata da wani yawan arziki. bayan ma'eeshat ta taje girarta ta, brown Win jagira ta Wauka ta Wan ara tura jagirarta ta sama-sama.



Nan da nan jagirar ta futo raWau tayi kyau sosai, bayan ta kammala. black liner ta jagira ta Wauko tai zagaye bakin ta, shima sama-sama sanan ta shafa lipstick. wow masha allah nan da nan bakin ma'eeshat ya dawo cass cass abinta.



Bayan ta kammala walli ta Wauko tasa a idonta yarda baze zazzago ba, sannan ta fara gyara gashin kanta tana sa jel. Ai kuwa gashin ya wanta luf musamman ma sajan nata tayi kyau abinta ta futo rass.



Daga haka ma'eeshat ta mie ta buWe drowar ta Wauko jar abayarta mai ratsin bai a gaban rigar da, kuma hanunta, tai matuar kyau abayar tasha stone ko ta ina sai walwali take yi. BuWe rigar tai sannan ta cire kayan jkinta ta fara oarin sawa.



Tana sawa a zuciyarta tana cewa oh karfa ya gaji da ganina da abaya kusan kullum abaya. haka de ma'eeshat ta cigaba da saka abaya. bayan ta kammala rebom Win ta Wauko ta Wparking Win kanta har guda biyu.



Daga haka ta Wauki hula wanda ta Wan kama kanta tasa daga baya-baya, yarda bata rufe mata sajen ta ba. Bayan ta kammala ta Wauko black Win mayafi na abayar, shima mai ratsin ja ta fara oarin sawa. Kafin ma'eeshat ta kai da yafa mayafin Jin wayarta tai ta fara ringing, da sauri ma'eeshat ta nufi wayar a fili tace "ko yazo ne?". Tana arasawa ta Wauki wayar a hanzarce, sanan ta Waga.



Bayan doctor yayiwa ma'eeshat sallama ta amsa cewa yayi "gani nan na araso". murmushi ma'eeshat tai kamar tana gaban doctor sannan tace "tom gani nan futowa".



ma'eeshat da sauri ta Wauko takalmin ta bai tasa, bayan tasa plat Win takalmi, merro ta nufa ta saka Wan kunne ta tare da abin hannu, sanana tai rolling Win kanta da mayafin a bayar. tabarakallah masha allah ma'eeshat tayi matukar kyau sosai kamar ka sace ta.



Daga haka ma'eeshat wayarta tasa a caji, sannan tasa ta kalmin ta plat, ta fuce daga bedroom Win a hanzarce. Ma'eeshat tana futa daga gidan ta fara canza tafiyarta cikin salo mai jan hankali, tana tafiya cikin rangwaWa.



an garan doctor kuwa, yana daga zaune a motar kamar ance ya Wago yana Wagowa ya hangi ma'eeshat tana tafiya Wai-Wai abinta. wata nannauyar ajiyar zuciya doctor ya sauke tare da sake tsurawa ma'eeshat ido sosai.



Doctor yana ganin ma'eeshat tana gab da arasowa ya dakata da kallon ta tare da buWe murfin motar, amma ba tare da ya futo ba. har wani Allah-allah doctor yake ma'eeshat ta araso saboda yarda yake zumuWin ganin sa.



Ma'eeshat tana arasowa bakin ofar ta tsaya cak ba tare da ta sake wani motsi ba. doctor yasan halin abarsa da rigima, dan haka dole ya futo fuska a sake. doctor ya kasa magana saboda yarda yaga ma'eeshat tai masa wani irin kyau na musamman, har ga Allah shigarta tana mugun burge shi.



Ma'eeshat da taji shirun yayi yawa a hankali ta Wago kai ta kalli doctor, ai kuwa caraf suka haWa ido, wani kyakyawan murmushi mai kashe zuciya doctor ya sakar mata sannan ya Wauke idon sa a na ma'eeshat Win dan shi bai yarda da haWa idon nan ba yanzu hankalin sa zai tashi.



Sai da doctor yayi arfin hali ya saita kansa sannan yace "ki shigo ciki motar mana sai yafi naga wajan kamar akwai rana Koh?". Girgiza kai ma'eeshat tai kafin tace, "kai da nake oarin nace maka ka shigo cikin gida". "A'a sauri nake yi ne kin san gaisuwa nazo yi miki ai ba daWewa zanyi ba, nan da few minutes zan tafi".



jinjina kai ma'eeshat tai, har zuciyarta bata ji daWi ba da doctor yace mata ba daWewa zai yi ba, dan haka rai ba daWi ma'eeshat tace "to tunda ba jimawa za kai ba ai shigowa bata kamani ba zamu iya gama gaisuwar anan".



"Hmmm eshata kin cika rigima fa, ki shigo ai tsayuwar nan ba za tai ba". "fuska ba yabo ba fallasa ma'eeshat tace "tom shikenan naji" daga haka ta fara tafiya a hankali domin zagayawa, doctor yaso ya raka ma'eeshat ta zagaya, amma yasan rikicewa zai yi ya kasa control Win kan sa shi yasa ma bai soma ba.komawa cikin motarsa yayi sannan ya buWewa ma'eeshat murfin motar. tana zuwa ta shigo a nitse, bayan ta zauna magana ta farayi kamar haka.



"sannu da zuwa ya hanya?". Wani madanni doctor ya danna a gaban motar, wanda hakan yasa murfin ofar Sarin ma'eeshat da kansa ya rufo, sannan ya amsa mata da "lafiya alau my future wife yakike?". "Nima ina lafiya alau amma dama baka rufe ofar ba mu da ba jimawa zamuyi ba kawai ka buWe min".



"Ai eshat ta bana so rana ta taSa min ke, amma ai ba complete na rufe ofofin ba bakiga nabar ta Sangare na a kunne ba". "satar kallon sa ma'eeshat tai kafin tace  uhm haka ne, to kai baka tsoran ranar?".



Murmushi doctor yayi sannan ya kawai da kansa yana cewa "kar ki damuwa ba komai, ya kuma arin hauri Allah ya jiansa da rahman allah yasa ya huta".  hauri da godiya ameen ya rabbi" ma'eeshat ta arasa maganar cikin jimami. doctor canza zance yayi da cewa "kinyi kyau sosai eshat ta". murmushi ma'eeshat ta saki tare da cewa "da gaske?". jinjina kai doctor yayi tare da cewa "sure".



Cikin farin ciki ma'eeshat tace"thank you". "tom yar gidan momy kar ki samu damuwa". doctor ya arasa maganar yana danna wayarsa, dan baze iya jure ganin ma'eeshat ba, tayi mai kyau sosai, baya so ya ringa yi mata kallon da ya zarce a'ida, dan komai zai iya faruwa.



Ma'eeshat tana jin haka ta saki murmushi tare da cewa "gaskiya momy tana da kirki sosai, nayi dacan suruka". murmushi sosai doctor yayi wanda har ana iya jin sautin dariya yana futowa sama-sama a murmushin nasa, saboda ma'eeshat ta bashi dariya sosai.



Itama ma'eeshat Win dariya tai, saboda har ga Allah yarda doctor yayi murmushi da gajeriyar dariya yayi matuar burgeta sosai kuwa. haka ma'eeshat tai ta gayawa doctor mutuncin momy kamar bai san momy ba, in kaga yarda ma'eeshat take yaba momy sai kace mamanta ce bata doctor ba.



shi kuwa doctor sai murmusawa yake, saboda labarin ma'eeshat Win nishaWi yake bashi da dariya. to doctor da ma'eeshat sun jima sosai suna hira shi da yazo da niyar tafiya da wuri, har sai da aka fara kiran sallah la'asar sannan yayi mata sallama suka rabu cike da kewar juna.



ma'eeshat tana komawa gida tai sallah la'asar bayan ta idar ta cire kayan, tasa marasa nauyi. sanan ta wuce toilet ta wanke fuskarta tas ta dawo ta wanta ba jimawa bacci yayi awan gaba da ita.



sai gab da magriba ma'eeshat ta farka daga bacci. tana tashi ta shiga kicin ta zuba abinci taci. bayan taci ta oshi koma bedroom Winta tai ta Waura alwala ta mayar da abayarta da sannan ta Wauko dogan hijab tasa har asa, ana kiran sallah magriba ta gabatar da sallah ta.



Bayan ta idar, aramar jakarta ta Wauka tasa wayarta da cajarta a ciki sannan ta rataya jakarta ta, ta fita. Tana futa farfajiyar gidan shima driver bai dade da idar da sallah ba, dan haka ba Sata lokaci ya Wauki ma'eeshat Win kamar yarda tace domin mayar da ita gidan su meenal..........



kuyi hauri too days bana muku posting. busy ne yayi min yawa kuyi hauri da wannan.



mu haWe a next page.







_page 35





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=



Lokacin da ma'eeshat ta koma gidan su meenal anata kiraye-kirayan sallah magriba. itama Waura alwalar tai sannan ta shiga ciki ta fara gabatar da sallah. Bayan ta idar su momy cewa su kai zasu tafi, ma'eeshat tace musu a gai da gida Allah ya tsare shanye.



Amma momy tace sam bata yarda ba sai ma'eeshat ta rakata har bakin motar. ma'eeshat ba yarda ta iya haka ta mie cikin jin kunyar su momy ta raka su, ko da suka isa bakin motar ma sai da momy ta tsaya tai tajan ma'eeshat da hira har sai da garin ya fara duhusannan ta rabu da ita suka tafi.



Har ga Allah ma'eeshat taji daWi haWuwarta da momyn doctor ba kaWan ba, kuma har cikin zuciyarta taji tana aunarta saboda kyawun halinta ga fara'a. Haka ma'eeshat ta koma ciki fuska cike da walwala.



Itama mami ana kiran sallah isha'i bayan ta gabatar da sallah ta wuce gida. haka-haka de mutane su kai ta watsewa har sai da kowa ya tafi sannan sauran masu wana a gidan suka fara share-share da wanke-wanke.



Kimanin 11 an gama komai gida yayi shiru kowa ya wanta. meenal miewa tai ta wuce toilet domin tai wanka, bayan tayi wanka tana futowa ba jimawa bacci ya washe ta. Ita kuma ma'eeshat da taga haka kawai sai ta Wauki wayarta ta hau online domin chat da doctor.



Washegari.



Kamar kullum yau ma da sassafe akai wa baba sadakar uku, da sauran addu'o'i. Mutane suna ta zuwa gaisuwa sosai, dan yau ma kamar anfi jiya cika.



an garan ma'eeshat kuwa tuni ta saki jiki da su momy da ladidi suna ta hira, dama ita ma'eeshat bata da wahalar sabo. lokacin guda momy taji ma'eeshat ta shiga ranta ta wanta saboda tana da sakin fuska sosai kamar de ita. To haka de su meenal su kai ta karSar gaisuwa har magriba ta kawo kai. Su momy suna idar da sallah magriba su kaiwa umma da meenal sallama sannan suka kama hanyar tafiya gida.



Daran yau de meenal dole ta saurari waleed saboda kiran da yake mata yayi yawa. Bayan ta Waga sun gaisa ya ara yi mata ya hauri sanar da ita yayi ya dawo, kuma gobe zai zo yayi mata gaisuwa.



Meenal da ba zata amince ba, amma kawai sai tace masa  to Allah ya kai mu goben daga haka bata sake yarda sunyi wata hirar ba ta katse waya. A dede lokacin ma'eeshat ta futo daga wanka a hanzarce saboda yarda taji wayarta tana ringing.



Da mamaki meenal sai taga ma'eeshat ta Waga wayar ta zauna akan gado daga ita sai Waurin irji, kuma meenal ko ba'a gaya mata ba tasan doctor ne yake kiran ta, tunda time Win 12 saura.



Daga haka meenal ta shiga toilet ta Waura alwala tazo tai sallar lafila tayiwa baban ta addu'a sosai dan sai wajan 1 dare saura ta idar. Har lokacin kuwa ma'eeshat tana zaune suna shan waya da doctor, kuma tana nan da Waurin irjinta, dan ruwan wanka jikin tama tuni ya bushe.



Meenal de bata ce komai ba ta hau kan gado ta shige cikin bargo tana tunanin baba da kuma rashin nata masoyin. nan da nan hawaye suka shiga waranyowa meenal, haka de har bacci ya Wauke meenal amma ma'eeshat basu kammala wayar ba ita da doctor.



Washe gari.



Yau gida yayi shiru da yake kowa ya tafi gida ya rage daga umma sai meenal da ma'eeshat. Lokacin mutuwa ta dawowa umma da meenal sabuwa. haka suka shige Waki su kai ta kuka abun su gwanin ban tausayi.



Ma'eeshat da ta gaji da rarrashin su itama taya su kukan ta farayi. sunci kuka sun godewa uban giji, daga arshe de dola suka hauara su kai jigum abun tausayi.



Meenal lokaci guda tayi wani zuru-zuru, ko abinci bata iya ci. yauma umma ce ta takura mata ta Wan tsakura kaWan saboda ita meenal gaba Waya bama tajin yunwa ko kaWan, saboda mugun tashin hankali da take ciki.



Misalin arfe 4 da an mintina, wayar meenal da take hannun ma'eeshat ta fara ringing, ma'eeshat kallon meenal tai tace meenal "waleed ne yake kira fa". murya a dashe meenal tace " Wauki kiji me ze ce". Baki cike da sallama ma'eeshat ta Wauki wayar.



Bayan sun gama gaisawa waleed cewa yayi ta sanar da meenal yana ofar gida yana jiranta. ma'eeshat bayan ta katse wayar kallon meenal tai tare da cewa "kinji wai yazo yana waje yana jiran ki". "murya a dashe meenal ta sake bawa meenal amsa da "kije ki shigo da shi fallo kawa, daga nan sai yayiwa umma gaisuwar itama". miewa ma'eeshat tai tana cewa  tom, bari na zuba miki ruwa alwala naga kamar jikin ki da zazzaSi".



"A'a ba sai kin zuba ba, dama tun jiya nake jin alamun zanyi period, kinga yanzu naji kamar yazo, amma kije kafin ki shigo da shi na imtsa". "To kema garin yaya wanakin period Win mu ya haWe mu da muke bawa juna tazarar one week?".



"Kai ma'eeshat kin fiya bin wawafi, ta ina zaki tambaye ni ina na sani laifi ne in wanakin sun haWe, in kin wantar da hankali ki zasu rabe". "a'a anya kuwa zasu rabe kina 4 days ni kuma 5, kinga ya kama rana Waya zamuyi tsarki kenan, to taya wanakin zai rabu?".



Miewa meenal tai tare da cewa "ma'eeshat yi sauri ki buWe wardrobe ki Waukomin pad da wani pant Win, bana so ya Satamin jiki kuma in na tsuguna zan Wauko zai iya Satani.



Ma'eeshat tana kammala sa hijab Win ta nufi wabar meenal tare da tsugunawa, ba Sata lokaci da Wauko pad Wiya tare da pant kamar yarda meenal ta buata sannan ta dawo ta miawa meenal.



Runtse ido meenal tai saboda ciwan marar da take ji. cikin tausayawa ma eeshat tace  sannu, bari na buWe na sa miki daga haka ma'eeshat ba Sata lokaci ta buWewa meenal pad Win tare da manna mata shi cikin pant Win.



karSa meenal tai tare da cewa, "nagode sosai ma'eeshat" daga haka ma'eeshat ta fuce da sauri. ma'eeshat tana futa meenal ta Wage doguwar rigarta ta cire pant Win ta wanda ya Wan fara jiewa da jini, sannan tasa wanda yake Wauke da pad Win da ma'eeshat ta manna mata.



Daga haka ta nufi bakin merro ta duba sosai ta bayanta domin taga ko jinin ya Sata mata riga ta baya. Meenal gani tai jinin bai taSa ta ba ko adan dan haka sauke ajiyar zuciyar tai sannan ta wuce toilet Win Wakin nata.



Tana shiga ta zuba ruwa da omo a botiki sannan ta fara wanke pant Win a hanzarce, bayan ta kamalla shanya shi tai, sannan ta fuce, tana futowa ta tarar da ma'eeshat ta shigo. "kin shigo da shi?" meenal taiwa ma'eeshat tambayar, kana binta da ido, gyaWa kai ma'eeshat tai alamun eh.



Zura hijab meenal tai sannan ta kama hanya ita da ma'eeshat suka futa. sai da meenal ta fara shiga Wakin umma ta sanar da ita sannan suka wuce fallon wajan waleed Win. Baki Wauke da sallama meenal ta kutsa kai fallon ma'eeshat tana biye da ita a baya. amshin turaran waleed ne ya daki hancin meenal, wanda hakan

26 / 38