Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   4 / 38

9K to 12K   out of 111.1K words

ga Allah doctor ashmal yayi masifar tafiya da tunanin ta. yanayin kyansa da kuma yanda yake komai a nitse.



muryar doctor usman ce ta dawo da ma'eeshat daga dogwan tunain da ta tafi.

 yanzu de jinin ki zamu Wauka domin ai miki scanning kinga sai a gano meke damun ki tunda kin™i, faWa .



nan da nan hankali ma'eeshat ya dawo jikin ta, dan ita bata son abinda zai haWa ta da allura ko kaWan. da sauri ma'eeshat ta girgiza kai tare da cewa  a'a ni gaskiya bana son allura ta shiga jiki na, zanyi maka bayani yarda zaka gane .



girgiza kai doctor usman yayi tare da cewa  no dole ai Wibi jinin ki mana, in ba'a Wiba ba taya za'a gane mai yake damun ki? .



kafin ma'eeshat ta kai da magana mami da take can gefe a kan kujera ta mi™e tare da cewa  ma'eeshat bari na sauka ™asa zan Wauko power bank nasa wayata a caji sabida ta kusan Waukewa yanzu zan dawo daga haka mami ta fuce daga office Win.



 yanzu fa ni da kai na zan Waukar miki jinin bama sai na turaki wajan scanning ba, ko dan darajar hajiya, dan naga tana da kirki sosai, kuma gashi ke naga kin fiya tsoro doctor usman ya faWi hakan tare da mi™ewa tsaye. ta cikin Waya daga cikin ™ofofin, doctor usman ya shiga bai fi 3 minutes ba, ya dawo hannu ri™e da sirinji da sauran kayan Wiban jini.



ajiye kayan Wibar jinin doctor usman yayi a kusa da ma'eeshat kan glass table Win, sanan ya Wauko wata kujera ya zauna a gefan ma'eeshat Win tare da cewa  kawo hanun naki . girgiza kai ma'eeshat tai tare da cewa  ni ai nace ma bana bu™ata .



da sauri ma'eeshat ta mi™a hanun ta saka makwan ganin doctor usman yana ™o™arin kamo hanun ta, tana mi™owa yace  ko kefa ai ku yaran nan sai ana fama daku .



haka doctor usman yasa wata siririyar farar robar Wiban jini ya Waurewa ma'eeshat hannu katamau, ai kuwa tun daga nan idon ma'eeshat ya fara raina fata sabida yarda taga doctor nan a ganin ta ba zeyi imani ba.



ai ma'eeshat tana ganin doctor usman ya Wauki sirinji tai saurin zame hanun ta. dariya doctor usman yayi tare da cewa  kai meye abin tsoro a cikin nan please ki mayar da hankali mana, cikin few minutes za ayi a gama, amma in kina wanan abun zafi zaki ji sosai . rarrashin duniya doctor usman yayiwa ma'eeshat akan ta kawo hanun ta ta™i kuma gashi mami bata nan bare ta ri™e ta.



da doctor usman ya gaji da magiya da rarrashin ma'eeshat hanun ta ya ru™e da ™arfi ya fara ™o™arin tsira mata allura domin Wibar jinin nata. ai kuwa ma'eeshat ™wanstama iwu ta fara yi kamar wata yarinya.



ai kuwa adede lokacin nan doctor ashmal ya buWe ™ofar ya futo yana sawa hanun sa handglob, yana jin iwun ma'eeshat yayi turus tare da zuba mata kyawawan idanuwa cikin mamaki yana binta da wani irin kallo wanda shi kaWai yasan fassarar sa.



ai kuwa ma'eeshat tana haWa ido da doctor ashmal Win ta kama bakin ta tai shiru tsit sabida kallon da doctor ashmal yake mata ya rikita ta, doctor usman yayi mamaki yarda yaga ma'eeshat tai shiru da bakin ta kuma ta dena ™watar hanunta, dan haka ba Sata lokaci ya fara Wibar jinin ta har ya kammala bata sake ko ™wa™waran motsi ba sabida har lokacin doctor ashmal bai dena jifan ta da kallon nan ba mai kama da harara.



ma'eeshat ta janye idon ta yafi sau biyar tana sake kallon doctor ashmal amma ko ™ifta idanuwan sa bayayi, doctor ashmal sai da yaga an gama Wibar jinin ma'eeshat sanan ya janye idon sa daga kallon ta, ba tare da ya sake cewa komai ba ya fuce daga office Win.



yana fita ma'eeshat ta sauke ajiyar zuciya, dan doctor ashmal ya rikita ta da wanan kallon da ita kan ta bata son mane fassarar sa ba.  ah wato ku yara naga alama bakusan wasa ba, duk wasan da nake miki kin™i yarda na Wibi jinin ki, wato kun fusan likitoci marasa sakin fuska kamar doctor koh, kunfi jin shakkarsu, mu kuwa raina mu kuke yi doctor usman ya ™arasa maganar yana sakin dariya.



ma'eeshat kuwa a zuciyar ta cewa tai  tabb, waye zai wani ji shakkar ka ko kai masa kwarjini, kana sakin baki kana Wan banza surutu, kana yashe baki kamar gonar audiga, kawai duk ka cika mutane da surutu, taya ma zaka haWa kan ka da kyakyawan doctor Win nan wanda bashi da surutu Wan I don't care gashi kyakyawan .



ma'eeshat tana kai nan da tunanin ta mami ta shigo office Win baki Wauke da sallama. fuska a sake doctor usman ya amsa tare da cewa  hajiya sannu da dawowa har kin dawo? .  eh wallahi na dawo har kun kammala gwajin? .  eh an Wibi jininta kuma an buWe mata file, yanzu zan sa a auna mata jinin zaku iya jira nan da 1 hour zai fito .



 a'a anya doctor zamu iya jira kuwa, nabar yara a gida ne su kaWai kuma basu da wayo, dama ita ce babbar tasu, to in ba matsala, gobe a dawo a ™arSa in ba damuwa .  Ah to hajiya ba komai hakan yayi ma, amma aisha kece babba kike tsoran allura yanzu in a gaban ™anin ki ne ai sai kiji kunya , doctor usman ya faWa yana kallon ma'eeshat. ma'eeshat kuwa ko ta kansa bata bi ba ta wuce wajan mami.



 Ah ma'eeshat baki iya godiya bane? mami ta faWa tana watsa mata kallon bata kyauta ba. ala dole ma'eeshat tace  nagode doctor sanan ta kama hanyar fita daga office Win. itama mami tayiwa doctor usman godiya sosai, sabida taga yana da kirki ga sakin fuska.



ko da mami da ma'eeshat suka fita daga office Win suka fara tafiya, ma'eeshat sai baza ido take, ko za taga doctor ashmal amma ina. tunda ma'eeshat take a rayuwa bata ganin mutumin daya burge ta kamar doctor ashmal ba.



 kai amma kuma kamar yana da girman kai anya zai yi mutunci ma kuwa? ma'eeshat ta watsawa kanta tambayar.  to ko kuma irin mutanan nan ne masu kamun kai basa san hayaniya? . ma'eeshat ta sake watsawa kanta tambayar a karo na biyu amma ba mai bata amsa.



haka de mami da ma'eeshat suka cigaba da tafiya har suka ™arasa inda su kai parking Win motar su suka shige, suna shiga ba Sata lokaci mami ta tayar da motar ta, ba Sata lokaci suka fuce daga hospital Win.



MEENAL



Bayan meenal tayi sallah isha'i Qur'ani ta buWe ta fara maraji'a. sai da tayi maraji'ar izu biyu sannan ta rufe ta ajiye shi a ma'ajiyin sa. bayan ta ajiye wayarta ta Wauka ta hau kan gado ta fara ™o™arin kiran ma'eeshat. aikuwa kafin ta kai da ™arasa kiranta ma taga kiran ma'eeshat Win ya shigo, wani tattausan murmushi meenal Win ta saki tare da Waukan kiran tana karawa a kunne, tare da cewa  hello asslama'laikum ´ar halak kinga ina ta ™o™arin kiran ki kika bigo .



 hmm ke de bari meenal yakike dazu naga kin kira ni kuma bama gida munje hospital ne nabar wayar a gida .



 to ma'eeshat yau kuma da kan ki kikabar waya a gida duk sanki da waya . dariya ma'eeshat tai sanan tace  hmmm a kafin mu fita wayar tawa tayi short down, shi yasa ban tafi da ita ba nasa ta a caji kinga kafin mu dawo tayi caji, ai kuwa ina dawowa na cigaba da ga shi .



 gaskiya ne ma'eeshat tawa, aljanar waya ya jikin naki meke damun ki? .  hmmm ina fa sakamakon ya futo sai gobe jiki de alhamdulillahi, kai ai yau meenal nayi gam da ™atar .

 ah bani nasha ta gida na wa kika kamo mana? .



 ke da kamowar nayi zaki ganni a haka ai na same shi na gama dace, kawai ganin sa nayi ba cewa yayi yana so na ba, abinda ko kallo ma ban ishe shi ba, ni de nai ta kiWa na ina rawata .



 subhanallahi garin yaya kika bari hakan ta faru duk iya kisisinar ki, gaskiya de kin bani kunya, ma'eeshat da baki satowa bawan Allah zuciya ba .



 ke banza waya gaya miki, irin wa'annan suna jin wani kisisina, ai ko sau Waya ya kalle ki sabida tsabar ™war jini sa, ko ™wa™waran motsi sai kin kasa meenal .



 kai ma'eeshat rabani da son kyawawan samarin nan naki, yanzu da zai ce yana son ki to bashi 3 months kin yaudare shi nafa san halinki ciki da bai . da sauri ma'eeshat ta girgiza kai kamar meenal tana ganin ta sanan tace  ah haba de waya gaya miki irin mazan nan ake yaudara hmmm meenal kenan ba zaki gane ba .



 eh naji banni a rashin ganewar tawa meenal ta faWa tana sakin wata siririyar dariya.



 yauwa meenal na manta ban gaya miki ba, yau da safe munyi waya da waleed kinga yarda yake farin ciki wai jiya kin bashi time kunyi hira .



wani ™asaitacciyan murmushi meenal ta saki tare da cewa  wallahi kuwa ai jiya bayan na dawo gida ya kirani muka gaisa sanan yace bayan isha'i zai kirani, ai kuwa ile haka akai bayan isha'i ya kirani sai da muka kai goman dare muna waya ke tun ina jin haushi sama na™i sakar mai jiki har na dena, na fara sakar mai baki muka fara hira .



cikin farin ciki ma'eeshat tace  ah alhamdulillahi naji daWin wanan harka, ai waleed ya gasu wallahi tallahi ya cancanci ki bashi dama ku fara shan soyyayyah.  kai ma'eeshat nifa bana son wani zance soyayya daga hira kuma sai soyayyah .



 hmmm meenal kenan ni zaki rainawa hankali, kince jiya kunyi wajan 2 hour kuna waya, sanan kice ba ruwan ki da soyayyah ni nasan ai baki fara son waleed ba, amma very soon zaku fara soyayyah sai kince ni na gaya miki wanan, da sai ki ta zama dutse zuciya a bushe, bakya soyayyah, dan allah ke jiya bakiji daWin bacci ba, da ki kai waya da shi .



murmushi meenal tai dan tasan hakane jiya taji daWin bacci, amma sai ta basar taja wani ™aramin tsaki tare da cewa  ce miki akai ni ´ar iskace, dallah ki rabu dani da zancan waleed Win nan .



dariya ma'eeshat tai mai isarta sanan tace  tom shikenan in tai tsami maji. amma de gobe zaki zo koh? . girgiza kai meenal tai tare da cewa  gaskiyar da ™yar nazo goben nan .

 kai haba meenal kamar ya ba zaki zo ba dan allah kizo mana da akwai abinda nake so muyi, ko ni zan zo na Wauke ki ne ma? .



 a'a haba de ke da baki da lafiya ai ba sai kinzo ba .  Tom shikenan gobe de ki shirya, zan sa driver yazo Waukar ki dan allah kizo .  tom shikenan ma'eeshat allah ya kai mu goben da rai da lafiya . haka de ma'eeshat da meenal su kai shan hirar su sannan su kai sallama.



meenal tana sallama da ma'eeshat ko 2 minutes ba tai ba kiran waleed ya shigo. mi™ewa tai ta kashe fitilar bedroom Win sanan ta dawo ta ™wanta ta Wauki wayar baki Wauke da sallama.



to kamar jiya ma haka waleed da meenal suka sha hirar su. dan wayar yau tafi ta jiya daWi ma, sabida waleed yasa meenal dariya yafi sau biyar, lokacin da zasuyi sallama ma sai da meenal taji kamar kar suyi sallama, sabida waleed ya iya maganganu masu sace zuciya, dan tunda meenal bata bashi lokaci ne da tuni ya daWe da sace zuciyar ta...........



washe gari.



MA'EESHAT.



Misalin ™arfe goma na safe ma'eeshat tana ™wance akan bed tana faman latsa waya, ta kunna data tana ig tana kallonta cikin Jin Wadi. dama aikin ma'eeshat kenan some time in de tana gida tom bata wani aiki sai yawan danna waya, yawanci 247 tana online dan ko kashe wifi ma bata yi. tun mami da abba suna mata faWa har sun gaji sun zuba mata ido.



ma'eeshat tana kallon wani abin dariya, tana ta she™a dariyar ta taji ana knocking Win ™ofar Wakin ta. cikin dariya tace  a buWe yake, fa shigo . mai makwan a shigo kamar yarda ma'eeshat tace  sai taji an cigaba da buga ™ofar dole ta ajiye wayarta ta sauka daga kan bedroom domin buWe ™ofar.



lokaci da ma'eeshat ta buWe ™ofar ™anwarta afnan ta gani tsaye wanda ba zata wuce shekara uku zuwa huWu ba, kyakywa da ita kamar aljana sabida kyau.  Ah my afnan ashe kice gaskiya ki girma ki ™arasa tsayi, har yanzu hanun naki baya kai handel Wun ™ofar nan? ma'eeshat ta ™arasa maganar tana Waukar afnan Win a hannu.



 aunty ma'eeshat wai abba yace kije yana kiran ki afnan ta faWa tana sosa idan ta.  to yau abba bai fita da wuri bane, kuma meya hanaki zuwa makaranta afnan yau duk zakizo ki ishe ni da surutu? . dariyar su ta yara afnan tai sanan tace  dan kiji in gaya miki cewa mami nai bana da lafiya ba zani ba kuma lafiya ta ™alau . itama ma'eeshat dariya tai tare da cewa  ba™ya son makaranta wlh afnan Allah ya shirye ki .



dariya afnan ta sake yi tana Soye fuskar ta a cikin ma'eeshat, ma'eeshat kuwa cewa tai  sauka muje wajan abban to .  a'a nide kar ki sauke ni mu tafi a haka  tom shikenan muje daga haka ma'eeshat ta wuce hannu Wauke da ™anwar ta afnan.



lokacin da ma'eeshat taje wajan abba sanar da ita yayi, a makarantar su anyi kira ance tazo sabida exams Win english Win wasu daga cikin ´an class Winsu ta Sata, kuma daga ciki kuwa harda tata. dan haka wajan ™arfe 12 su zo za'a fara. gaba Waya ma'eeshat bataji daWin hakan ba musamman da taji banda meenal zasu je tata bata Sata ba sam bata son ™ara zuwa school Win.



 tom shikenan abba sai anjiman zani . mami ce ta tari nunfashi su da cewa  a'a kamarya anjima zaki yanzu kije ki shirya kisa uniform Winki, dama yanzu abban zai je hospital ya ™arSo awan jinin naki, to kinga in kun ™arSo ya sauke ki a school Win sabida yau driver na aike shi sosai, kuma nasan ba lallai ya dawo da wuri ba .



 eh hakane kuwa maza kije ki shirya cewar abba. afnan da take gefe cewa tai  nima abba zan biku . ba in da zakije wai ke mai wayo kin™i zuwa makaranta sanan kice zakije hospital mami ta faWa tana Wan hararar afnan Win. kuka afnan ta fara tare da tsalle wai wallahi sai ta bisu sai kace tasan inda zasu je.



 yi shirin ki auta ki rabi da mamin ki zamu tafi tare dake, maza kije ki raka auntyn ki ma'eeshat ta shirya . cikin farin ciki afnan tace  tom abba sannan tabi bayan ma'eeshat wanda ta fara tafiya.



suna shiga afnan ta Wauki wayar ma'eeshat tare da cewa  autyki buWe min nayi game . ba yarda ma'eeshat ta iya haka ta buWewa afnan wayarta ta, sanan ta fara shirya tana shiryawa cikin uniform, tana gama shiryawa ta kama hanun afnan suka fuce a hanzarce.....



lokacin da su ma'eeshat da abba suka isa hospital Win, ma'eeshat ce take ta nunawa abba hanya har suka ™arasa office Win doctor ashmal domin ™arSar awan jinin ma'eeshat Win.



murWa handel Win ™ofar office Win ma'eeshat tayi hanun ta ri™e da ™anwar ta afnan ta shiga baki Wauke da sallama, tana shiga idon ta ya sauka akan doctor ashmal yana danna laptop.......



mu haWe a next page gobe.



kar ku manta da share mutanan arziki.

kar ku manta da like.

kar ku manta kuyi following Win channel Wina.



my number 09162226240



_page 5





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



Gaba Waya wunin yau ya kasa gane mai yake damun sa, shi yasan da akwai abinda ya rasa amma ya gaza tina ko mene. shi de yana ji a jikin sa ya rasa wani abu mai mahimmanci gaske. aiki yake yi amma yanayi ne kawai ™wa™walwar ta tafi wata duniyar hanun ne kawai akan laptop Win. yana cikin wanan halin yaji an buWe handel Win office Win tare da sallama.



cikin sanyayiyar murya ya amsa sallamar, ma'eeshat Win ba tare da ya Wago kansa ba, shima abba sallama yayi, amma bai kai ga ™arasa shiga office Win doctor ashmal ba yaji wayar sa ta fara ringing, lokacin da abba ya duba sunnan, kallon ma'eeshat yayi wanda ta tsaya hannu ri™e da afnan tana jiran shigowar sa  ma'eeshat gani nan zuwa bari na fita waya zanyi mai mahimmanci abba ya faWa yana komawa baya ma'eeshat bata ce komai ba, abba yayi fucewar sa.



mamaki ya kusan kashe ma'eeshat ganin doctor ashmal bai Wago ba bare ya kalle ta har lokacin bai tsaya da abinda yake ba, cikin zuciyarta tace  wanan ya cika girman kai aikin banza wallahi bazan sake yarfa kai na ba, ko kallan sa bazan ba .



ita kuwa afnan da gudu ta ™arasa wajan doctor ashmal tare da cewa  ina wuni? cikin muryar su ta yara, tana taSa ™afarsa.



A nitse doctor ashmal ya Wago ya sauke idon sa a kan afnan! wani tattausar murmushi ya saki tare da cewa  lafiya ™alau an baby, ya sunan ki?  sunana afnan .  wow masha allah sunan ki da daWi .



dariyar jin daWi afnan tai tare da cewa  to kai yaya sunan ka? murmushi shima doctor ashmal yayi sanan yace  sunana doctor ya ™ara maganar yana ri™e hanun ta da ta Wora akan ™afafuwan sa.



zaro ido afnan tai tare da cewa  kai doctor ne mai yiwa mutane

4 / 38