Doctor Ashmal Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Huguma Category :  Love

Chapter   1 / 38

1 to 3K   out of 111.1K words

ÿþ_page 1





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



da sassafa take saukowa daga kan step Win benan, jikinta sanye da uniform Win boko, wanda su kai matu™ar yi mata kyau. farar rigace mai dogan hannu, sai black Win skert wanda ya fara daga ugu har zuwa ™asa, sket Win bai ™arasa har ™asan kafafunta ba, amma da yake tasa farar safa hakan bai hana aga ™afafun ta ba,. takalmin sau ciki ne shima black. hajab Win jikinta fari ne, ba wani babba bane sosai amma hakan bai hana ya rufe mata ™irjin ta da suke cike fall ba masha Allah.

hanun ta sa™ale yake da Sakar jakar wanda haka rubuta AYUSHA da larabci, a ™asa kuma aka rubuta da hausa. matashiyar yarinyar ba zata wuce 17 year's ba, ba lefe tana da kyanta masha allah. tana da haske ba fau ba, amma kallo Waya za kai mata ka kirawota da farar fata. tana da jiki madedeci wanda ba zata kirata da ramamiya ba kuma ba zaka kirata da me ™iba ba, amma zata fi shiga sawun masu jiki. tana da hanci ba lefi da madede cin baki, idanun ta suna da girma amma ba sosai ba, tana da tsayinta madede ci amma ba sosai ba, ba zaka kirata da gajeriya ba kuma baza ka kirata da mai tsayi ma, madedeciyace de. ha™oranta jere farare rass madedeta, ga tsakiyar ha™oranta da tsagu, wato wushirya.



da matashiyar yarinyar taga sassafar ba zatai mata ba, gudu ta farayi domin ta samu damar saukowa daga kan step Win da wuri.



mami!! mami!! mami!!

abinda take faWa kenan cikin Wan Waga murya.



''haba MA'EESHAT sai kace wata yarinya kike min kalar wanan kiran, ina kicin ina faman haWa breakfast, naji kina ta faman ™walamin kira kullum kina girma amma ba hankali koh?''



''hmmm mami kiyi ha™uri sauri nake yi ne gani nake kafin na nemo ki a cikin gidan nan mun gama makara kuma kin san yau da wuri zamu shiga exams, kuma ga MEENAL zamu tsaya mu Wauka, kin san meenal bata abu da jiki may be ma sai munsha jira, kin san jiya munsha karatu".



"wlh kuwa shi yasa jiya mukai-mukai da ita ta kwana ta™i, kinga da ta ™wana, da yanzu ba zaku sake westing Win tame ba kwai tafiyar ku zakuyi".



"nima mami sai da nai fama da ita, amma tunda kikaga jiya duk daran datai, tace amai da ita gida tabbas da akwai abinda za tai kin san de meenal bata da kafiya".



''Allah Sarki baiwar Allah meenal ba, bade ha™uri ba, to maza kiyi sauri de ki wuce ku Waukota, bari na mi™o miki breakfast Win naki kici ko ki tafar muku da shi. zaro ido ma'eeshat tai sanan tace ''no mami yaushe naci abinci na tafi gaskiya bazan iya jira ba, ki bari nasiya wani abun muci'' daga haka ma'eeshat ta fuce da sauri, tana futa daga flour bata tsaya ko ina ba sai inda driver yayi parking Win mota yana jiran futowarta, a hanzarta ta ™arasa ta buWe ta shiga. ba Sata lokaci driver ya ja motar ya fuce da sauri da yake Already mai gadi ya buWe mai get Win dan sun san halin ma'eeshat bata san jira mafaWaciyace ta ajin farko.



driver yana fita daga area Win, bai nufi ko ina ba sai hanyar gidan su meenal sabida ko ma'eeshat bata gaya mai inda zasuje ba yasan inda zasu. haka suka cigaba da tafiya ba wanda kewa kowa magana, ma'eeshat da take kame a bayan motar haka ta buWe jaka ta Wauki littafin ta domin sake dubawa, sam bata san wannan exams Win tai wasa ko kaWan sabida tasan itace ta ™arshe da zasuyi a junior school in bataci ba ba wani waec ko neco da za tai, demotion kawai za'ai mata sabida hakane tsarin school Win su.



lokacin da driver ya ™araso, gidan su meenal duk da ma'eeshat ta tafi duniyar karatu amma hakan bai hanata jin tsayuwar motar ba alamun an iso gidan su meenal. da sauri ta ajiye littafin hanun ta a hanzarce ta fara ™o™arin buWe murfin motar domin fita.



layin ba wani na masu kuWi bane saboda geto area ne, ba za'a rasa masu rufin asiri ba de, amma talakawan sunfi yawa.



wani madede cin gida ma'eeshat ta nufa a hanzarce. gidan bawani babba bane sosai, babu wani abin zamani a ™ofar gidan dan ko pent babu iya plaster ne kawai.



ma'eeshat tana gaf da ™arasawa kofar gidan ta hangi meenal ta futo fuskar nan tata cike da fara'a. irin uniform Win da yake jikin ma'eeshat irin sa ne a jikin meenal sak. bama uniform Win ba har takalmin da jakar iri Waya.

"meenal ba™ace ba fara ba, amma ba wai ba™a wulik ba, a'a kana ganin ta de kasan ba fara bace. ba™ar fata ce amma ba baka wulik ba sai de ace mata bata da haske kawai ko a kirata da chocolate. fatar jikin ta mai kyauce dan har wani glowing take. tasha kwalli abinta idanun nan nata farare tass masu kyau, bata da wasu manyan ido, idanun ta madede tane, hancin ta ma haka. fuskarta de ba siririya ce tana da Wan faWi kaWan, da yake itama tana da jiki ba lefi dan har taWanfi ma'eeshat jiki. amma a zahirin gaskiya ba jiki ta fita ba kawai diri ne. goshin nan nata saje yayi lufff, ga kumatun nan nata sai lotsewa suke dimple Win ta yana bayyana, koya ta motsa bakin ta.



cikin farin ciki suka rungume junan su kamar sun jima ba suga junan su ba. cikin kulawa ma'eeshat tace "I miss you my meenal" "miss you too ma'eeshat Wita good morning dear".



sakin junan su sukai sanan ma'eeshat tace "morning how was your night yesterday?" "very fine" meenal ta faWa tana sake sakin murmushi.



hanunta meenal ma'eeshat ta ri™e cikin kulawa tace "are you shower?"

"Yes ma'eeshat im shower" "masha allah haka nake so maza muje mu shiga mota kin san fa muna da exam yau on this morning muyi sauri gani nake kamar mun makara" ma'eeshat ta ™arasa magana tana jan hanun meenal.



binta meenal take tana cewa "a'a ki bari mu tafi a hankula mana, tabb wallahi meenal bazan iya tafiyar nan taki ba rabani kamar an fasa miki ™waii''.



haka ma'eeshat tai tajan meenal da sauri har suka, ™arasa bakin mota, sanan suka buWe suka shige, suna shiga ba Sata lokaci driver yaja motar da sauri su kai gaba abun su.



" " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " "



Idan kaga wata akace dole kaga zahra, amintar da take tsakanin ma'eeshat da meenal mai ™arfi ce sosai, zaka daWe baka ga aminai wanda suke aminta da junan su ba irin ma'eeshat da meenal, duk da halin su ya babbanta kuwa.

ma'eeshat ta kasance mace mai yawan faWa bata da hakuri ko na second 1, ita kuma meenal ta kasance me ha™uri sam bata san faWa bare hayaniya so silent ce shirunta ma yayi mata yawa, in kaga maganarta to tabbas tana tare da ma'eeshat ne amma in ba haka ba sai ta wani batace ™ala ba.



Asalin mahaifin meenal malam shu'aibu Wan garin maiduguri sana'a ce ta kawo shi garin kano,. tun kafin yayi aure yana da rufin asiri sosai. bayan yazo kano ya haWu da mahaifiyar meenal balaraba ya aure ta, lokaci daze aure ta duk dangin sa basa son auran sun fuso ya auri wata yar uwarsa, sa'adatu a garin mai dugurin, duk da ya jima bai yi aure ba dan a lokacin da sukai aure da balaraba zeyi ahekara 35. malam shu'aibu daya ga 'yan uwan sa basu goyi bayan auran ba, hakan ne ya sake ™arfafamai guwar ya cigaba da zama a garin kano ya cigaba da kasuwancin sa, baiyi tunanin komawa maiduguri ba.

bayan malam shu'aibu da balaraba sunyi aure da shekara guda suka haifi meenal, taci sunan mahaifiyar malam shu'aibu da ta jima da rasuwa wato amina ake mata kara da meenal. iyayan meenal suna san ta fiye da tunani sabida tun tana yarinya bata da wani kuka har ta fara wayo bata ™iwa.

Bayan meenal ta girma takai a sata a makaranta, mahaifinta ya kai ta makaranta ya siyar mata duk abinda ya dace tayi karatu. to bayan meenal an sata a makaranta da one week aka sa ma'eeshat. duk da yarane amma allah ya haWa junin su sosai da yake suna zama a sit Wiya. barema ma'eeshat tana matu™ar ™aunar meenal kullum in an futo break haka za kaga ma'eeshat ta ru™o hanun ™awarta meenal da yake meenal bata da wayo sosai. duk da kuwa shekarun ma'eeshat da meenal Waya ne amma ma'eeshat tafi meenal wayo sosai, koda wani ya daki meenal a school to in sha allahu sai ma'eeshat ta ramawa ™awarta meenal, ko kallan banza bata bari ai mata.



kullum ma'eeshat ta koma gida sai ta cika mami da abba da labarin ™awarta meenal, tun suna Waukar abu wasa har suka fahimci meenal ta shiga ran ma'eeshat. hakan ne yasa mami da abba suka je makarantar takanas ta kano dan ganin meenal duk da kuwa 'yar ™arama ce dan lokacin ma suna play group. da mami da abba sukaje school ganin meenal har address Win gidan su meenal suka ™arSa dan sometimes in week end tai sai ma'eeshat ta cika su abba da kuka sai an kai ta wajan meenal.

itama Sangaren meenal tana son ™awarta ma'eeshat sosai dan komai tare take sawa baba ya siya mata ita da ma'eeshat, duk abinda aka siyo mata sai ta kaiwa ™awarta ma'eeshat. sai da iyayan meenal da ma'eeshat suka san juna sosai sabida amintakar su.

to haka amincin meenal da ma'eeshat ya cigaba da ™ulluwa, har suka kammala nursery 3 za su shiga primary 1.



A lokacin da zasu ma'eeshat zasu shiga primary class, a lokacin akai rashin sa'a karayar arziki ta kama babban meenal malam shu'aibu ya zama talaka sosai. 'yan uwansa kuwa sai faman zagin maman meenal suke sunace mata me farar ™afa.

karayar arziki da ta samu baban meenal ne yasa meenal bata koma school ba.



bayan an koma makaranta kullum in ma'eeshat taje school da kuka take dawowa gida sam bata yin karato wai ita sai an kira mata meenal, meenal bata zuwa makaranta. haka haka har akai one week da komawa school meenal bata dawo ba. hakan ne yasa abba da mami suka Wauki ™afa takanas ta kano suka je gidan su meenal. ko da abba da mami suka je gidan su meenal, a kulle sukaga gidan. dan a lokacin ma, su meenal sun tashi dan baban meenal ya sai da gidan ya ™ara hanun jari, can bayan layin su ya sai wani ™aramin gida. haka mami da abba su kai ta tambaya har aka raka su inda su meenal suka koma., ko da suka je bayan an musu tarbar mutumci an gama gaisawa tambaya su kai sabida me meenal ta dena zuwa makaranta ™wana biyu ko lafiya?. umman meenal kuwa tace musu canza mata school za ai sabida yanzu ba zasu iya biya mata makarantar ba tai musu tsada karayar arziki ta same su. a take a wajan abba yace ya Wauki nauyin karatun meenal kuma zai bawa babanta jari sosai.



to bayan baban meenal ya dawo gida yaji labarin hakan sam be amince ba, yace shi baya nema a wajan kowa sai Allah. ko da daddare da abban ma'eeshat ya dawo wajan baba meenal, domin neman amincewarsa, fafir malam shu'aibu ya™i amincewa yace aa yabar shi. haka de aki ta ja'in ja, tsakanin abba da baba. sai da aka kai ruwa rana sanan baban meenal ya yarda abba ya Wauki nauyin karatun meenal ta cigaba da zuwa makaranta amma shi yace baya bukatar ya ™ara mai wani jari. haka abba ya ha™ura badan yaso ba,. baba yayiwa abban ma'eeshat godiya sosai, abba kuma yace ba komai ai duk yiwa kai ne kuma meenal ai ´ar ce a wajan sa, kuma yanzu ai an zama Waya.



to amuntar meenal da ma'eeshat kullum ™ara ™aruwa take suna girma suna ™ara sha™uwa, duk wanda yasan meenal yasanta da ma'eeshat haka zalika duk wanda yasan ma'eeshat yasanta da meenal. ma'eeshat da meenal duk suna da ™o™ari sosai, amma meenal tafi ma'eeshat haza™a kullum meenal ta Waya take zuwa, ita kuma ma'eeshat ta 3 ko ta 4 in ta dage sosai zata zo ta 2.

wataran meenal zataje gidan su ma'eeshat ta wuni wataran ma'eeshat itama taje gidan su meenal ta wani, in su kai dare har kwana suke.

tare mami take siyarwa ma'eeshat da meenal komai, komai nasu iri daya ne, kamar yarda suma iyayan meenal suke siyar musu komai iri Waya da ma'eeshat.



baban meenal ya Wauki san duniya ya Wora akanta sabida ita kaWai Allah ya bashi a duniya. shi yasa duk abinda meenal take so in de befi ™arfin sa ba yana yi mata, duk da har lokacin rufin asirin sa be dawo ba amma basa rasa ci bare sha kuma yana kyautatawa Wiyarsa meenal dede gwargwado, duk da kuwa yasan iyayan ma'eeshat sun Waukewa meenal komai, komai yi mata suke.



ma'eeshat kuwa itace 'yar fari a gidansu, daga ita sai ™ananta maza uku, fadil aryan ayman, sai kuma 'yar autar su afnan. itama iyayanta suna santa ba lefi musamamman ma abbanta da yake ita ce first born a wajan sa. ma'eeshat ta, taso cikin gata sosai duk abinda take so tana samu da yake ba lefi mahaifin ta yana da arzikinsa.



a yanzu de ma'eeshat da meenal suna sss 3 inda suke rubuta jarabawar second term wanda itace zata zama ta ™arshe, duk da suna da ™o™ari sun dage sosai wajan karatu sabida tsoran repeating dan inba kaci maki sosai ba dole ayima demotion, dan wanan karan ba wasa har wanda basa karatu karatu sukeyi.



wanan shine takaitaccen labarin musabbabin amintakar da take tsakanin meenal da ma'eeshat.



Wannan kenan.



" " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " " "



Sai juye-juye yake akan bed yafi one hours yanata juye-jiye, duk da ya saba da shiga irin wanan halin amma ji yake na wanan karan yafi na ko yaushe.



hmmm gaskiya ya zama dole na ta™aita neman zaSina, tabbas na yarda baka samun abunda kake so 100% har yau fa banga complete matar dana tsarawa kai na zan aura ba.



duk a cikin zuciyarsa DOCTOR ASHMAL yake faWin haka, ya daWe yana sa™a da warwara kafin yayi ™arfin halin mi™ewa. "idanun sa gaba Waya sun janza kala sai wani gumi yakeyi, shima kansa doctor yasan abun, ya farayi masa worst. yana sauka daga kan bed Win, talamansa ya saka a nitse sanan ya wuce toilet, zuciya cike fall da tunanin halin da yake ciki kuma ina zai samu mata nan kusa ya aura.



ya Wauki Kimanin 10 minutes kafin ya futo daga toilet ugunsa Waure da farin towel,. wardrobe Winsa ya nufa direct,. a nitse ya buWe ™wabar, bayan ya buWe kyakkyawan hannunsa ya kai ya zaro Waya daga cikin fararan towel a cikin jerin towels Win da suke rataye a cikin wardrobe Win. bayan ya Wauka, ruwan wuyansa ya fara gogewa yana tafe yana gogewa har ya ™arasa bakin merro Win bedroom Win.



haka DOCTOR ASHMAL yabi yana goge ilahirin jikinsa cikin nutsuwa.



bayan ya kammala goge jikinsa, sumar kansa ya fara gogewa wanda ta ji™e jagab da ruwa.



bayan ya gama goge sumar kan, mataji ya Wauka ya fara taje lallausan gashin kansa wanda yake kwance luff akansa.



wuyan nan nasa har wani ja yake sabida kwanciyar da yayi. abinka da fari, dama farar fata bata jurar wahala sai ta nuna.



doctor ashmal fari ne tass, bakinsa kuwa jane raWau kamar ya shafa red lips. hancinsa dogo ne samSal, idanuwansa kuwa madede ta masu Waukar hankali, yana da tarin gashin gira da kuma gashin ido. yasha gyaran fuska masha allah. yana da tsayi amma ba can sosai ba, sanan bashi da jiki kuma ba ramame bane, kawai za a kira shi da madedeci. inde ke mace, ce in kika kalli doctor ashmal sai kin ™ara, masha allah dan yana da sanyin kyau sosai.



bayan ya kammala taje sumar kan tasa maya-mayan suma ya fara shafawa a nitse, haka ya ringa shafa su kala-kala. bayan ya kammala, body cream da lotions ya fara shafawa a fatar jikin sa. sai da doctor ya shafe jikin sa tass sannan ya rufe lotions and creams body Win yabar bakin merro.



ba Sata lokaci ashmal ya shirya tsaff cikin ba™ar shadda, dogayan kaya. wanda kayan su kai matu™ar ™arSar jikinsa, Masha allah ba ™arya. bakin merro ya koma yasa agogonsa sanan ya shafawa lips Winsa mai Wan kaWan, bayan ya gama, feshe jikinsa yayi da turarukansa masu matu™ar ™amshi da kwantar da hankaki, sanan ya joya kan bed sade domin Waukar wayarsa da key Win motarsa.



lokacin da doctor ashmal ya Wauki iphone 16 pro max Winsa kamar yarda yayi tunani haka ya gani wajan miss call 30. dr ashmal bai tsaya duba wanda yake kira ba sabida yasan ko ba'a gaya mai ba daga hospital ne. bayan ya zura wayarsa da key Win a aljiwu, farar lapcout Win sa ya Wauka, ba tare da yasa ba ya ri™e ta a hannu, ya fara tafiya a nitse har ya fice daga room Win...................





DOCTOR ASHMAL

STORE and WRITING

BY AMINA BAYERO



my number 09162226240



mutanan arziki nawa karmu manta da like a ringa yimin voting Win emojis ko wana kala ne, sabida nasan kuna tare dani ni, inayi muku fatan alkhairi, ku cigaba da bibiya ta a cikin littafin doctor ashmal.



kar ku manta kuma da share to another groups.

please share.





mu haWu a next page gobe.



_page 2





~DOCTOR ASHMAL



~STORY AND WRITING

BY

AMINA BAYERO



~Typing=ØòÜ



A hankali doctor ashmal ya kutsa kai Wakin momy ya shiga baki Wauke da sallama. zaune ya same ta akan gado yesmeen ™anwarsa tana ma™ale da momy tana ta faman zuba mata rigima, sai kace wata yarinya.



sallamar da ashmal yayi

1 / 38