Author : Hajara L Sadeq Category : Romance
Uhm shirirta ai saita karu kuma"Dariya sukayi Naila ce ta tsala kuka dake hannun goggo saurin mik'awa Aira tayi ta ce 'ke amshi d'iyarki ni ban iyawa Haba yarinya sai jarabar kuka harta rika wani hakikicewa ita ga shak'iyiya"Duk Dariya sukayi Aira ta amsheta tare da mik'ewa sukayi Bedrom ita da su Murja hartabar wajen Arman na binta da wani mayen kallo suna shiga Gado suka baje Inda ta fara feeding Naila Wayarta ta bud'e ta ce Bari ma shiga Munsamu followrs Dariya sukayi tana d'agawa kuwa taga Uban followers tare da likes da 70 comment "Ihu tayi ta ce " Sis Kunga kuwa followers Dina farawa da iyawa daman sunsan anrina amsa sukayi sukayi ta karanta comment din mutane Wasu addua Allah raya wasu masha Allah sosai ake yaba yaran Nan wata Hartana Tayi kamun D'aya idan za a bata.
Sosai Aira da twins d'inta suke samun kulawa daga wajen Mummy Inda Mummy sosai take gyara y'artata Dan sanyawa tayi aka kawo mata kayan gyara daga Sudan Sosai ta shiga gyara y'artata tuni Aira tayi zam kamar bata tab'a haihuwa ba Arman ko duk matse yake da Matar tashi satin Mummy Ukku a lokacin twins sunfara wayau sunyi b'ulb'ul abunsu ta tattara kayanta Dan komawa 9ja ba irin kukan da Aira batayiba akan Mummy ta zauna takiya tace Ai zata dinga zuwansu itama wajen mijinta zata koma Aira da Arman sai twins kadai suka mata rakiya airport Dan su Hasina suna gida "Suna filin jirgi jirginta zai tashi Naila dake hannunta ta mik'awa Arman tanajin kamar karta tafi Dan sosai take so da k'aunar jikokin nata Ta ce " Kuci gaba da kula dasu yanda ya kamata sannan dai Karku manta da adduoo Allah ya raya "Amsar ta Arman yanajin kamar yayi kuka Aira ko jikin Mummy ta fad'a tana kuka Lallashinta Mummy tayi ta ce " Haba daughter idan inazuwa zantafi kina kuka aisaikisa na daina zuwa insha Allah nan kusa zan dawo kodan nayi supervised d'inku inga kuna kulamun da jikoki kiyi shiru kinji y'ar Mummy"Goge hawayenta Aira tayi tare da kama hannun Mummy ta ce "To Mummy nadaina Dan Allah Mummy kidawo" murmushi tayi tare da ida Goge mata hawayenta ta ce "Insha Allahu daughter" cike da kewar juna Mummy ta hau jirgi har jirginsu ya tashi suna nan Saida sukaga dagawarshi sama tukwana suka koma mota Inda Aira duk tayi sanyi tunanin Mamy kawai take tanason jin koda muryar mahaifiyartata ne amma ba dama a motama kuka ta dingayi Arman Lallashinta sosai ta dingayi Dan a tunaninshi ko tafiyar Mummy Ce itako kewar Mamyntace yanzu ta addabeta tasan a yanda uwa takeson d'anta Dan ta haihu taji kalar soyayyar da takeyiwa twins d'inta Itamafa haka Mamy take mata Amma Yanzu basa tare tsawon shekara kusan biyu kenan Sai take ganin kamar batayiwa mamy adalciba sosai tayi sanyi danma Arman ya kwantar mata da hankali Dan son rage mata damuwa ya sanyashi kaita wajen shakatawa sosai taji dad'in wajen ita da twins d'insu d'aya na hannunta daya hannun Arman duk Inda suka gitta sai an kallesu sai magriba suka Koma gida.
Mummy koda ta isa sosai suka sha dagu da Daddy hakuri sosai ta dinga bashi yana burkucewa yace ta rainashi hartatafi kusan wata guda ba waya ba komai sannan tayi mashi k'aryar mutuwa ashe da Inda zata hakuri Mummy ta bashi ta ce "Diyar yayata ce dake London ta haihu to damukaje suna bamai zama sai ni na zauna Dan na kula dasu cs ce akai mata kuma kaga ni nayi karatun health ga kula.da twins sai babba shiyasa harna zauna nakai haka Amma kayi hakuri Dan Allah habiby hakan bazata k'ara faruwa ba please" Sassautawa dady yayi ya ce "Amma wlh raina ya baci amma tunda kikace hakane bakomai Allah ya raya koni kika fad'awa haka aiba hanaki zanyiba Haushin da Naji da kika tafi ba izinina" Ai nazata bakaza bariba shysa amma dai kayi hakuri nidai bada hakuri nake "Daga nan suka shirya kunsan tsakanin mata da miji
Da daddare tana d'aki suna Hira wajen 12 dasu Hasina twins na wajen Arman taji kiranshi "D'auka tayi cikin kasalalliyar murya taji ya ce " kizo Ki bawa su twins Susha santashi"Mikewa tayi Tare da cewa "Ina dawowa" A daki ta sameshi kwance rik'e da mararshi Twins na gadonsu suna bacci "wajenshi ta nufa tare da tsayawa ta ce " Honey lafiya naga kamar baka da lafiya fa Kuma naga baccima suke kace sun tashi" janyota yayi jikinshi tare da kwantar da ita gefenshi cikin k'arfin hali ya ce "I need you My wife please kiyimun dabarar da zan samu nutsuwa ya fad'a yana hade bakinsu Ita Aira saima ya bata tausayi Hakan yasa ta bashi Had'in kai sosai ta yi duk yanda zatayi ganin ta gamsar da mijin nata Har ta samu ya samu nutsuwa tukwana ya Rungumeta yana sanya mata Albarka A haka bacci mai dad'i ya kwashesu Cikin dare twins suka tashesu Madara suka basu tukwana suka koma suka kwanta cikin ikon Allah basu Kara tashi ba kusa har safe.
Sosai Aira ke amfani da magungunan da mummy ta had'o mata ba kama hannun yaro ga kuma cima me kyau da takeci sosai sukayi b'ulb'ul da kyau itada Twins d'inta twins Nada wata biyu su Hasina suka koma 9ja Inda saida aka sha kukan rabuwa kafin su tafi Dan sosai suka shaku da Yaran ga shakuwar dasukayi da su Aira Bayan Tafiyarsu tare da Aira da Arman suke kula da yaransu Da safe shi yayiwa Naila wanka ita tayiwa nihal haka wajen shirya suma daman girki da gyaran Gidan kuku yakeyi hakan yasa Aikin bai wani chakude musu ba ranar da Aira fa tsarkaka Taji wuta wajen Arman Dan banbanci da first night d'insu kadanne sosai ta wahaltu aiki ya dawo mata sabo har dingishi saida tadingayi Kuka ko ta shashi kamar me haka rayuwarsu taci gaba da wakana cikin soyayya da k'aunar juna ga kullum cikin turawa Mummy hotunan twins ake da video d'insu a haka har twins sukayi wata biyar.
Yau suna Video call da Mummy dake zaune Daddy na Kan sopa yana Danna laptop Twins na kekensu na koyan zama sai wutsil wutsiltu suke suna Dariya Aka haskawa Mummy su cikin farinciki Mummy ta ce "Ah lallai kuna kulamun da twins yanda ya kamata ji yanda suke Dariya da zillo Alamun dai akwai lafiya tattare dasu" Dariya Aira tayi ta ce "Mummy kindai gani muna kula miki dasu sune dai suke missing d'inki musamman takwararki idan tana gwalamgwamtu zaikiji tana muuum " Dariya sosai Arman da Mummy sukayi ta Cikin waya ta ce "Ah gsky dole nazo naga takwara tunda harta fara kiran suna na " Itako kamar tasan me ake Naila Sai Dariya take yana zullo zata kamo wayar Mummy ta ce "Ah na tabbatar gsky ganinan zuwa next week insha Allahu tsallen murna Aira tayi " Daddy ne dake sauraronsu Kallonta yayi ya ce "Dia kina daiji da twins d'innan sosai naga alama " Murmushi Mummy tayi ta Kalleshi ta ce "Sosaima dia saima ka gansu" Inda mu gaisa dasu daddy ya fad'a sosai Mummy tayi mamaki Kallon Aira tayi ta Cikin waya a hankali ta ce "Karku juyo fuskarku zasu gaisa da Daddynku Sannan karkiyi magana kunji" to sukace a tare Mikewa Mummy tayi da wayar a hannunta ta nufi wajen Daddy "Fuskar twins dake Dariya suna zillo Ta bayyana a jikin wayar Wanda sak kamanninsu suka k'ara fitowa da Arman Dan suna girma kamanninsu na bayyanuwa gaban daddyne ya fad'i sosai Ganin yara masu kama da tilon d'an nashi ga kuma wata soyayyar yaran da yaji ta tsargamai Lokaci guda baitabajin yara da suka shiga ranshi lokaci guda irin twins d'innan da yake ganiba " murmushi yayi musu ta Cikin waya ya ce "My twins yakuke" Kamar sunsan me ake cewa sukahau Dariya da zillo Shima dariyarsu ta manya yayi musu Bayan an katse kiran kallon Mummy yayi ya ce "ya akayi naga yaran nan suna tsananin kama da Arman?gaban Mummy ne ya fad'i tamaza ta fusge ta ce " wlh ko dia kowa haka yakecewa kamarsu d'aya sak kasan wasu su dangi suke biyowa kuma kaga Arman kama dani yafi daukowa to kaga Y'an gidanmu yawaici duk kakanninmu d'aya inaga shiyasa haka"jinjina kai Daddy yayi Alamun ya fahimta ya ce "Hakane Allah ya rayasu yayi musu albarka yaran suna da shiga rai Sosai Gaskiya Idan kinkira ina nan ki dinga banisu” Mummy ita kadai tasan farincikin da ta shiga Wannanma dama ce ta sameta babba ta ce "Angama ranka ya dad'e nan Mummy ta tuttura masa hotunan su Naila Inda ya shiga kallonsu har murmushi yake yanajin inama ace yaran nan daga gudan jininshi suka fito Dan har yanzu da soyayyar Arman a ranshi dukda kuwa fushin da yake dashi Saidai idan ya tuna girman laifin da yayi masa yakejin Haushi a ranshi amma sosai yake kewar Dan nasa Tundaga ranar Duk sanda idan yana gidan ake video call da twins tofa Shima amsa yake ayi tayi dasu sosai hakan yakeyiwa su Arman dad'i.
Yanzu Aira ta Tara uban followers da suka haura 50k Likes da comment din da takesha a hotunan twins naban mamaki wani comment dinma bata tsayawa karantawa yau ta shiga Duba comment duk hoton data daura nasu na cikin satin nan taga wata lemart l Sadeq saitayi comment wasu ta ce " wow masha Allah bantaba ga yaran da suka burgeni irin yaran nan ba Allah dai ubangiji ya raya ya Kade bakin mutane "refly Aira tayi mata ta ce " Ameen sis Thnks"User din ta kurewa ido tasan y'an gidansu ne ke using da sunannan ko a school sosai tayi mamaki to ko akwai masu irin sunan daman haka dai ta kyale .
Washegari tayi post din videon twins Inda Naila ke janyo Nihal daga zaune harta sanyata kuka Sai comment ake wata kawarta Rahama da suke kawance har chat suke sbd twins y'ar Kaduna ce ta ce "Gaskiya Naila zan zaneki Dan Kinga takwarata Nada hakuri shine kika rainata harkika sanyata kuka to zan rama mata ke kuma mom twins munbata tunda kika kyale waccen uwar fad'an ta zalintarmun takwara. Emogis din Dariya Aira ta tura mata ta ce " am sorry mumcy da yake haka take kiranta ta ce "Takwarar takice y'ar tsokana ce Bakigaba daga farko ba Ai ita ta fara ja mata gashi ba "" emogis din harara ta aiko mata ta ce "To ke kuma saiki kyale Allah ku kiyayeni duk Randa nazo zantafi da takwarata saiku nemu wacce zak'uwa" Dariya Aira tayi ta ce "To saikinzo kullum haka kike cewa Amma mundaiki ganinki kidaiyi zuciya ki taho ki tafi da takwarartaki mana" emogis din kuka ta turo ta ce "Ai k'watsam zaku ganni a London Zuwan bazata zan maku"Allah yasanya Aira tafada" Duk hirar da suke amma na saurara Dan tunda ta fara ga yaran taji sun shiga ranta ga mamakin ta na kamannin yaran da Arman da tagani Ta PC tayiwa Aira magana ta ce "Aslm mom twins ykk" Dubawa Aira tayi ta ce "Alhamdulilla auntyn twins ygd " Alhmdllh amma ta fad'a ta ce Wlh yaranki sun burgeni Aunty Ga kama da sukeyimun da wani cousin brother Dina wlh kamar harta b'aci"gaba Aira ne ya bada daram Mikewa tayi daga zaunen da take ta ce "Na shiga ukku Kardai amma ce cikin Sauri ta shiga profile d'inta ta duba ba post Ko d'aya tana shiga hoton data daura taga hotonta ita da ita Lokacin wata salla sosai sukayishi sunyi kyau sunsha ankonsu na dogayen riguna wasu ziraren hawaye ne suka zubo mata ta maza ta Goge a ranta ta ce " Allahsrk ashe y'ar uwatace Amma bazan tab'a nuna mata ni ce ba "Yadai sis kinyi shiru ta k'ara maido mata refly " Goge hawayenta Aira tayi ta ce "Allahsrk Kinsan duniya akwai kamanni da yawa" lemart:Hakane kam wlh ai Naji ma kamar London kuke ko? Aira:😅smile eh amma ba haifaffun Chan bane Aikine ya kaimu Chan
Lemart:Allahsrk wace kasa kuke kenan Naji kuna hausa:
Aira:9ja muke kefa sis:Lemart:wow Kasarmu d'aya kenan mom twins kice wataran zanga twins Dina wani gari kike a 9ja"Aira:insha Allah zakiga twins dinki har gida Auntynsu Yola nake kefa"Kano nake nikuma "Murmushi Aira tayi jin kukan Naila a palour ya sanyata saurin cewa " Bye sis Naila na kuka sai anjima"Ki shafamun kanta Y'ar uwa Sannan inba dmw turoman numberki ta what's app mudinga gaisawa"Typing number Aira tayi ta tura mata tare da saurin kashe datar ganin Arman ya shigo da naila hannunshi d'akin kallonta yayi ya ce "Bakijin kukan momcy Sweetheart kwanannan kin tarki Danna waya wlh " Sorry honey Tafada tana amsarta Ta ce "Sorry mummynmu "ammako cikin murna ta sanya number Aira tayi mata magana a what's app Mikewa tayi da wayar a hannunta d'akin mama ta tafi ta ce " Mama Kinga Wasu Yara masu kama ya yaya Arman kuwa diyan wata kawata ne dake London wlh yaran suna da kyau Ga shiga rai"Dan kullum idan Aira tayi post saita dauki hotunansu "Kallonsu Mama tayi ta ce " wlhko Kinga kama ikon Allah masha Allah dai yaran Akwai kyau "Wlhko mama ta fad'a tana tashi tare da nufar d'akin Mamy ta sameta tana Sanyawa Amer kayan islamiya Dan yanzu Amer an girma anshiga shekara hud'u Kallonta mamy tayi ta ce " ywwa amma gashinan ki mik'awa driver ya kaishi A hanya ya saya masa choculate ta fad'a tana mik'a mata 500 to Mamy amma ta fad'a tare da isowa ta ce "Mamy wani hoto ne zan nuna maki'ta fad'a tana zama gefenta tare da nuno mata hoton su Naila ta ce " Mummy kalli twins d'innan basa kama da yaya Arman"Kallonsu Mummy ta tsayayi gabanta na tsananta fad'uwa sosai yaran suka shiga ranta lokaci guda ta ce "suna kama sosai wlh ba Ama magana ina kika samesu ke kuwa" murmushi tayi ta ce "Wlhko Mamymamansuce kwt a London suke amma tacemun y'an Yola ne karkiga maman yaran tana da kirki" ta k'arasa fad'a tana nuna mata sauran videos din yaran tiktok dinma gaba daga tahau ta ce kalli Mamy uban comment da likes din da yarannan ke samu"kallonta Mamy tayi ta ce "Wai uwar yaran da kanta take dorawa koko wanine daban yake dorawa ya sunan maman tasu" Wlh Mamy bansan sunantaba Oum twins kawai ake cemata maman yarance ke dorawa mana Ta fad'a tana nuna mata fadansu na d'azu ta ce kalli Mummy yaran Akwai wayau ji kamar diyan turawa wannan mai fad'an ita ce "Naila d'ayar kuma Nihal" kallon videon Mamy ta tsayayi harya k'are itama yaran sun burgeta jinjina kai ta yi ta ce "Amma uwar yaran nan anyi mahaukaciya wlh bata da magaya Inbanda Rashin magaya tazo tana d'ora diyanta a bainar duniya haka kawai a cinye mata y'ay'a tama rasa Inda zata dinga dorawa sai tiktok to Allah ya kyauta ya k'are matasu amma wannan kam uwar bata da magaya da d'iyatace da taci ubanta wlh Shi mijin ko yana haukan me Mamy ta fad'a tana Jan tsaki" (Nikam nace d’iyar takice ma mamy)Dariya Amma tayi ta mik'e ta ce "Mamy kenan " Amma na fita da Amer Mummy tayi tagumi hawayen kewar y'artata na zubo mata batasan ya akayi ba Ganin yaran nan da tayi taji hankalinta ya tashi sosai Saida tagama kuka tukwana ta gode Allah ta ce "Allah tsaremunke a duk Inda kike y'ata Albarka ta na tare dake insha Allahu bana fushi dake Allah ya shiryeki..................✍🏿
*Ni da Yaya Arman ba free bane na kudi ne akan 200 to 07026166536*
_*Miss Hajo ce*_
[7/18, 13:05] Hajo hajo: 🅿️..........*109&110*
...Bana fushi dake Allah ya shiryeki kasancewar yau Friday su Aysha Da Ummy sunzo Ummy da d'anta Khalil har an yayeshi Daukarshi Mamy tayi ta ce "To mai Gidan ina Goron Juma ata" Murmushi sukayi suka gaisheta Aysha ce dai har yanzu bata haihuba da ta samu ciki yake b'arewa sau Ukku tana bari kenan Hakan yasa hankalinta duk ba kwance ba danma dangin mijinta suna sonta basu tab'a ko gora mata ba haka mijinta bai damu da hakan ba yasan haihuwa ta Allah ce kuma idan da rabo suma zasu samu ga tunanin halin da y'ar uwarta da take ciki da ta sanya a ranta Suma Duka saida amma ta nuna musu hoton twins suma sosai yaran suka burgesu ga mamakin su na kamannin yaran da Arman ranar duk saida suka jajinta Rashin Aira a tattare dasu Amma da Aysha hada kukansu Ummy cema tayi hawaye kawai
Sosai Aira da Amma suke chat batare da Amma ta gane Aira ba Dan bata yi mata voice koda wasa ko video call ta kira twins kawai take haska mata bata yarda ta ganeta a yanzu Twins Nada shekara guda Wanda Mummy ta kawo musu ziyara kwanakin baya tayi one week ta koma tuni sunfara Dan cin abinci ta tafiya jefi jefi ga dumur dumur da kyau da Yaran suke karawa sosai Aira take Kara samun followers Dan yanzu yaran tuni sun baza duniya duk mahalukin dake tiktok tofa yasan da zaman Naila_da Nihal har yanzu Arman baisan Aira tana d'ora masa yara a duniya ba.
Da misalin Sha d'aya na rana Twins na wasansu a palour su janyo wannan sun janyo wancen an baje musu kayan wasa a palourn saiyi suke suna Dariya Iyayen ko na like da juna Suna Zuba love d'insu Yanda ya kamata wajen 12 sukaji Nihal ta k'walla k'ara ta zube a wajen cikin rud'u Suka nufi wajen cikin fitar hankali Arman ya sungumeta ya na jijjigata ya ce "Lafiya meya sameta " kafin ya rufe bakinsu Naila ma ta fara kakkarwa da kakkafewa ihu Aira ta fasa ta ce "Na shiga ukku meya samesu ta fad'a tana sungumarta da take kakkafewa Arman bai sauraretaba makullin mota ya d'auko Ya figa suka tafi Asibiti yaran a hannunsu a rude Suna zuwa cikin gigita sukayiwa dr bayanin abunda ke damunshi amsarsu yayi cikin gaggawa tare da wucewa da su Emergency durk'ushewa a wajen Aira tayi tana matsanancin kuka Kar dai wani Abu ya samu twins din nata " Suna zaune Dr ya fito Cikin gaggawa ya ce