INTISAAR Ramuwar Kaddara By Khaleesat haidar

Author :  Khaleesat Haidar Category :  Romance

Chapter   41 / 41

120K to 122.8K   out of 122.8K words

yace xae tafi
masallaci ta dauki yaranta tayi gun momynta
dasu. Washegari da safe aka rada ma twins
suna, Hassan aka sa mashi Abubukar
Sadeeq, Hussaini kuma aka sa mashi Umar
Faruuq, sunan Abbanmu, rago hudu aka
yanka masu, kuma ba ayi taron suna ba, su
Anty da Anty Nafeesa da wasu kawayen
Hajiya ne suka yi aikin naman, kwanan
Abbanmu da Anty uku a gidan suka fara
shirin komawa india bayan komai ya
daidaita, ya ba twin kyautan million daya,
inna ta karbe wae xata ajiye masu har su
girma, yyi ma inna ma kyauta mai yawa, snn
ya mallaka ma inteesar gidansa dake
kaduna, Anty Nafeesa ta shiga gyara
inteesar don itama xata koma dakinta kmr
ynda Abba yace, ranar da Abbanmu da Anty
suka wuce ranar Aliyu ya dauki matarsa da
yaransa da daddare suka koma gida bayan
Abba yyi masu nasiha ssae kan sun xauna
lfya, yana rike da yaransa tana biye dashi a
baya suka shiga gidan, ya kwantar dasu kan
kujera ya rungumeta yace "New life
inteesar," murmushi tayi bata ce komai ba
ta haura sama, komai na gidan sabo ne, har
dakinta ma an canxa mata furnitures, ta fito
daga wanka ya shigo dakin rike da twins
yana mata wani irin kallo yace "yunwa suke
ji dear," ta karbi Hussaini a hannunsa, ya
taimaka mata ta hada masu madara tana ba
daya, shima yana ba daya. Wani sabuwar
rayuwa me cike da tsan tsan so da kaunar
juna suka bude a gidan, Aliyu ya xama kmr
bawanta gashi bae kaunar yaga ta bata rae
nn da nn yake rikicewa, duk yamma sukan
shiga garden da twins dinsu su xauna, yana
karanto mata diary dinsa tun daga farko,
wani guri tayi dariya wani gun kuma tayi
kuka, wani kuma taji haushi, abun dae ba'a
magana, tunda suka dawo gidan Aliyu bae
taba nuna mata yana son kusantarta ba
sbda tsoranta, duk da daurewa kawae yake
don mugun sha'awarta ke dawainiya da shi.
Ko kadan ba ita ke wahala da yaran ba
komai shi ke masu, nono kadae ne
tsakaninta dasu duk da tasan ba dorewa
hkn xae yi ba don dole xae fara aiki, satinsu
hudu a gidan ita dae bata ji yyi mata
maganar safeena ba kuma bata ganta ba,
kasa daurewa tayi suna xaune da daddare
ranar ta tambayesa safeena, ba tare da ya
kalleta ba yace "Hajiya tasa na bata
takardarta," inteesar bata ce komai ba taci
gaba da kallonta, karfe sha daya ya dauki
twins da suke kira da Sudais da Shuraim,
yaje ya kwantar dasu snn ya sauko falo ya
xauna gefenta yana kallonta a hankali yace
"na lura wahala kawae kike bani a gidan nn
inteesar," ta juya ta hararesa tace "ta yaya
nake baka wahala," ya dagata sama yace
"bari in nuna maki," kan tace komai ya
haura da ita sama ya bude dakinsa ya shiga
ya kwantar da ita kan gado yana kallonta
yana murmushi yace "yau xamuyi 1st nyt
dinmu bbyna, Jst assume it to b so.
Inteesar ta mike xaune da sauri tace "A'a ni
bana sooo" bae ce mata komai ba ya juya ya
fita ta bi sa da kallo jikinta yyi sanyi, a nata
tunanin ransa ne ya baci, ta dde xaune har
lkcn idonta na kan kofa snn ta mike ta shiga
bayi a xuciyarta tace ita xata bi sa, wanka ta
kuma yi ta wanke bakinta, ta fito ta xauna
gaban madubi daure da towel ta gama
shafe shafenta na turarrukan da inna da
Anty Nafeesa suka bata snn ta ciro wani
kayan bacci pink colour mara nauyi mai
hannun singlet iya cinya ta saka ta daure
gashinta da ribon, tayi still tana kallon kanta
gaban madubi tayi kyau ssae komai na
jikinta a bayyane yake sae taji kunya ya
kamata ta girgixa kai, aa baxata iya fita hka
ba, ta bude drawer ta fito da da wani kayan
baccin tana kallo ta ji an bude kofa ta juya
da sauri tare da sakin kayan hannunta don
sae da taji tsoro, singlet ne da short nicker
jikinsa yana rike da bakar leda da plate, ya
wara dara daran idonsa yace "kai amma
amaryar nn tawa bata da kunya" inteesar ta
juya da sauri ta durkushe wajen ya karaso
gabanta yana mata wani irin kallo ya dagota
yana kare mata kallo kunya ya rufeta ta kasa
kallonsa yana rike da ita suka dawo tsakiyar
dakin ya xaunar da ita kusa da gado yana
kallonta snn ya mike ya bude drawer dinta
ta bisa da kallo mayafi ya fito da pink colour
ya dawo gabanta ya durkusa ya lullubeta da
shi har fuskarta, snn ya xauna yana
murmushi murya can kasa yace "Assalamu
alaikum ma'abociyar kyau da hkuri," bata ce
komai ba sae kallonsa take ta cikin mayafi
duk jikinta yyi sanyi, a hankali yace "baki
amsa sallamata ba cweet wife," a hankali ta
amsa masa, yyi murmushi, ya dan bude
mayafin yana kallon fuskarta ta sunkuyar da
kai da sauri ta kauda kanta, ledar ya bude ya
ciro kaxa da hollandia yoghurt ya mike ya
dauko cups ya xuba masu drink din ya bude
kazar yana kallonta yace "bismillah
amaryata," bata ce komai ba ya matso kusa
da ita ya daga mayafin ya daura kanta snn
ya shiga bata naman, bata yi masu ba ta
karba, yasa taci naman ssae shima yaci snn
ya dauki drink din ya kai mata baki ta bude
a hankali ya shiga bata har sae da ta kauda
kanta tace ya isheta snn ya sha nashi,
matsar da ledan kaxar yyi da drinks ya dago
ta ya xaunar da ita kan gado ya durkusa
gabanta a hankali yace "kada Allah ya nuna
min ranar da xan bata maki rae ko nayi
maki ba dai dai ba inteesar," bata ce komai
ba ya mike ya duka dab da fuskarta ta
dauke kafafuwarta daga kasa ta daura kan
gadon snn ta koma can tsakiyar gadon ta
xauna har lkcn mayafi na jikinta, yyi
murmushi ya kashe wutan dakin ya hau
gadon shima ya xauna kusa da ita yana
kallonta kanta a kasa, a hankali ya cire
mayafin jikinta ya ajiye ya tsura mata ido ta
rufe fuskarta da tafin hannunta, ya jawota
jikinsa a hankali yace "i love yhu my
inteesar," ta kasa cewa komai ya kwantar
da ita a hankali ya shiga yi mata rada a
kunne, "kiyi min kuka bbyna, kice min baki
so kina tsoro bbyna, ki rikice min bbyna,
kisa na rude naji tausayinki amma na kasa
kyaleki nayi ta rokanki har na kai ma cimma
burina bbyna, i just want 2 imagine yau na
fara saninki xan dauki wnn moment din
kmr daren farkon mu bbyna, don Allah ki
bani hadin kai" bae jira tace komai ba shiga
kissin dinta nn da nn jikinta ya dau rawa
kmr sabon shiga, bae damu ba don dama
hka yake so, ranar taga ta kanta a hannun
Aliyu, bae sarara mata ba sae da yaga ta fara
kukan gske don ta gaji, duk ya rikice mata
ya kankameta yana lallashinta ynda kasan
amaryar gske, yyi ta sa mata albarka, ko
kulasa bata yi ba taja bargo abunta don
bacci take ji, ya mike ya shiga bayi kan ya
fito har ta fara bacci ya dagota yana kallon
kyakkyawan fuskarta ta bude ido a hankali
tana kallonsa yace "kar kiyi bacci bbyna bari
na gasa maki jikinki xaki fi jin ddin
baccinki," ta galla masa harara tace "ca nayi
maka bani da lfya," ya kashe mata ido yace
"to nasani ko na ji maki ciwo ne naji kina ta
ihu kina kiran inna," sae abun ya bata dariya
tace "kaji ka da sharri, ko dae kai ne ke ta
ihu ni tsoro ma ka bni," ta fashe da dariya,
yyi murmushi yana gyada kai yace "yyi maki
kyau, amma ynxu tashi nayi maki wanka
kafin kiyi bacci," ta juya tace "ni ka kyaleni
ba ynxu xanyi wanka ba bacci nake ji," yace
"idan yara suka tashi anjima kiyi ya dasu," ta
juya tana kallonsa da mamaki tace "abincin
su xan basu mana," ya girgixa kai yace
"baxa ki taba min yara da janaba a jikin ki
ba," bae jira me xata ce ba ya kinkimeta sae
cikin bayi, ya sakata ciki ruwan xafi, ta dan
yi ihu a tsorace tace "meye hka ya Aliyu," ya
kashe mata ido yace "kin manta ke amarya
ce gasa ki xanyi," dariya abun ya bata, ranar
a tare suka yi wankan taki bude idonta don
mugun kunyarsa take ji, ya daura towel snn
ya nadeta da wani towel din ya fita da ita
suka xauna gefen gado ya rungume abarsa
a hankali yace "i promise 2 love yhu 4 ever
my inteesar," kasa ce masa komai tayi kanta
na kirjinsa.

Bayan shekara biyu
inteesar ce tsaye kitchen tana girka ma su
Sudais indomie wajajen karfe tara, Aliyu na
sama da yake ranar lahadi ce, twins kuwa
na
balcony suna build din castle da bricks din
wasan su sae surutu suke da turanci duk
sun cika gidan da hayaniya, yaran sun girma
ssae kyawawa dasu kmr yaran larabawa
komai nasu abun sha'awa ne, gasu da
shegen wayo kmr ba yaran shekara uku ba,
daurewa kawae inteesar take don tana
dauke da karamin cikin da take ta boye ma
Aliyu, shi kam kallonta kawae yake sae ma
take basa dariya bata san ya riga ta sanin
abunsa ba, tsit taji bata sake jin hayaniyarsu
a balconyn ba, ta danyi murmushi ta leko
falo don tasan baxae wuce Aliyu ne ya
sauko suka yi shiru ba don baya toleratin
noise makin dinsu discipline dinsu yake
ssae,, bata ga Aliyu a idan tayi tunanin xata
gansa ba wato bakin kofar falo, don hka ta
karasa balconyn da sauri taga ko sun fita
xuwa garden ne, safeena ta gani durkushe
gabansu tana kallonsu su ma sun yi shiru
suna kallonta, Sudais yace "yhu re
interruptin our play" Safeena tayi murmushi
a sanyaye tace "am srry neva meant 2,
where is yhur mom?" Shuraim ya juya da
sauri xae je kiranta ya ci karo da ita bakin
kofa, yace "Anty we have a stranger in
here,"
Safeena ta mike tsaye tana kallon inteesar a
hankali tace "ina kwana," inteesar ta kasa
cewa komai ta dauke kanta gabanta na
faduwa, hawaye taji ya cika idonta ganin
ynda Safeena ta koma kmr ba ita ba, daga
bayan ta taji Aliyu nacewa "bbyna baki
gama
hada kayan ba fa, ko kin gaji ne," shiru yyi
sakamakon safeena da ya gani tsaye, yace
"wacece wnn kuma bby," don har ga Allah
bae ganeta ba, a hankali safeenar tace
"safeena ce Aliyu," Aliyu ya hade rae yace
"wat, me ya kawo ki nn," ta goge hawayen
dake bin kuncinta tace "kayi hkuri gun
Inteesar da yara na xo," ya daka mata wani
mugun tsawa ya shiga kwala ma mai gadi
kira, da sauri inteesar ta juya tana kallonsa
tace "A'a Dear" wani mugun kallo yyi mata
yace "kwashe min yarana ku wuce ciki,"
inteesar bata tanka sa ba ta karasa waje
tana kallon safeena tace "mu shiga," safeena
ta dan yi murmushi ta bita suka shiga falon,
ya kwashe yaransa suka wuce sama ya bar
su nn falo, ruwa da lemo ta kawo mata,
tasha ruwa kawae snn tace "naxo ne na
nemi gafaranki Inteesar kiyi hkuri ki yafe
min
ko Allah xae sa na dace a rayuwa," a hankali
inteesar tace "ni bakiyi min komai ba Anty,"
safeena ta mike tana goge hawayen dake
bin kuncinta tace "to shknn ngd Inteesar
xan
tafi, amma ki taya ni rokan Aliyu shima ya
samu guri a xuciyarsa ya yafe min, nasan
hakkinku ne ke bibiyata da uwata don
ummata na can kwance yau fiye da shekara
daya knn tana fama da ciwon shanyewar
barin jiki," inteesar ta kasa cewa komai sae
hawaye, safeena ta dada yi mata godya tana
hawaye ta juya tace xata tafi, da kyar
inteesar tace ta jira ta, snn ta haura sama,
yana xaune Sudais da Shuraim na kasa
gabansa da Al-qurani, suna karanto masa
suratul Naba'a gwanin sha'awa, inteesar ta
karasa kusa da shi ta xauna jikinta a
sanyaye ta kwantar da kanta kan nasa tace
"Dear don Allah kayi min favour daya," ba
tare da ya kalleta ba yace na me? Ta dan yi
shiru snn tace "ka samu safeenah kace ka
yafe mata snn don Allah badan ni ba ka dan
bata wani abu tunda Allah ya hore maka
kaga halin da take ciki," juyawa yyi ransa a
bace da shirin yi mata masifa yaga hawaye
a fuskarta ko kadan baya son ganin
hawayen inteesar ya rungumeta a rikice
yace "kuka kuma bbyna me nayi maki,
shknn shknn, ba sae kinyi kuka ba, naji
kome kika ce nayi shi xanyi bbyna," ya mike
ya dauko check ya rubuta million daya, ya
mika mata, yace gashi ki kai mata, ta girgixa
masa kai tace, aa ka bata da kanka kace ka
yafe mata, kasa ce mata komai yyi daga
karshe yace yaji suka fita a tare tana rike
dasu sudais, sudais ya mika ma ya ya kai
mata, snn yace "Allah ya yafe mana ga baki
daya," durkusawa tayi ta karbi abinda
sudais
ke mika mata tayi murmushi hawaye na bin
kuncinta tace "ngd inteesar Allah ya raya
maku yaranku ya albarkacesu, ya kuma sa
mu cika da imani," ta mike ba tare da ta
kallesu ba ta fita daga gidan, kuka ssae
inteesar ke yi Aliyu ya kama hannunta suka
wuce sama, da kyar ya lallabata tayi shiru,
snn ya taimaka mata suka gama shirya
kayansu don ranar da yamma xasu koma
lagos, karfe goma suka shirya gaba daya da
yaran xasu je gida suyi masu sallama, suna
shiga gidan Sudais da Shuraim suka yi
bangaren inna da gudu suna rige rige suna
kwala mata kira "old woman, old woman,
we
re here" don hka suke kiranta kmr ynda
Aliyu yace masu wae sunanta knn old
woman, Aliyu ya juya yana kallon inteesar
yyi dariya yace "ko dae mu tafi da old
woman din nn lgs ne," da sauri inteesar
tace
"don Allah yayana," yyi dariya ssae yace "ba
ruwana taje ta hade da tsofaffin yarbawa
halinta yafi hka mu shiga uku," inteesar ta
hade rae tace "to a ina xa ta gansu," yana
dariya yace "masallaci mana idan tace xa ta
tunda bata rabo da xuwa," bae jira me xata
ce ba ya kama hannunta suka yi bangaren
momy suje su gaisheta
____Inteesar____2*19
.
Khaleesat Haiydar
.
... Sun dde xaune falon momy, don umma da
Hajiya ma na ciki, suna ta lissafin abubuwan
da xa a siya don bikin su Khadija da Rahma
ya kusa, Kursum kam tayi aure watanni
shidda da suka wuce tareaka yi da na
Haisam da Maryam din Anty Nafeesa, baka
taba cewa abu ya taba hada su Hajiya da
momy a baya, ynxu kowa ya rike girmansa
bbu abinda ke tsakaninsu sae mutunta juna
da kyautata ma juna, gidan Baba Bukar ya
xama abun sha'awa, har lkcn momy bata
wani sake da Aliyu ba duk da harga Allah
komai ya wuce a wajenta kawae dae ta
kasa sakewa dashi ne kmr ynda tayi da
Haisam, karfe sha daya inteesar da Aliyu
suka yi bangaren inna don Abba baya nn ya
tafi daurin aure, yana rike da hannunta, ta
jingina jikinsa suna tafiya tace"yayana kace
xanje gun Abbana kafin karshen shekaran
nn fa ina missin dinsa wllh," Aliyu yace "kar
ki damu xaki je kanwata," bata sake ce
masa komai ba har suka isa falon inna,tana
xaune ilham din Zainab na kusa da ita sae
jarabata take mata yarinyar kyakkyawa fara
kmr babanta sae kallonta take, inteesar ta
rungumeta tace "ilee bby ina mamarki," inna
tace"ae ni ta fita ta bar ni da jaraba sae
kuka take min kmr ina yaga namanta
shegiya mummunan yarinya kawae,"
Inteesar tayi dariya tace "sae dae kece
mummuna inna, kiga yarinya kyakkyawa
kice mata mummuna," inteesar ta gaisheta
ta xauna, inna tace "lahhh ha ila, ynxu wani
cikin kika bari ya kuma maki inteesar bayan
ga wa innan jarababbun yara kmr beraye
masu xagin mutane da wani shegen yare
can baki gama dasu ba, ya xakiyi da wnn
wahala" Aliyu yyi dariya yana kallon inna
yace "na isa ne shiyasa nayi mata wani cikin,
ina boyz dina?" inna tace "ina xan iya
jaraban gantalallun yaran nnna koresu wllh,
saura kadan wnn me rabgajejen bakin ya
karyani" inteesar ta dinga dariya Aliyu yace
"lallai yaran nawa kika kora inna su da
gidansu," bae jira me xata ce ba ya fita ya
gansu suna tahowa da Haisam shima da
alamar shigowarsa gidan knn, da gudu
suka karaso suna kallonsa suka ce "daddy
where have yhu bein we've bein lookn 4
yhu since, dat old woman is so mean she
sent us out," dariya Haisam ya dinga yi Aliyu
ya kama hannunsu yana dariya suka shiga
falon yace"jump on her nd fight her," da
gudu suka yi tsalle suka haye kanta suna
mata busha busha, ta dinga ihu tana cewa
"don ubanku ku sauka kaina kar ku karya ni
jarababbun yara," Aliyu ya xauna gefenta
yace "ae sae sun karya ki yau xamu bar
gidan nn, ni da nake cewa xan bar maki su
a hka xan barsu kina xagan min yara kina
koransu" da sauri inna tace "lah wllh baxan
sake ba don Allah ka bar min su Aliyu," Aliyu
yyi dariya yace "na bar maki yarana ki lalata
su kmr ynda kika lalatani, kodayake ma ina
kika ga karfin rikesu bare ki lalata su" inna
ta marairaice fuska tace "wllh baxan lalatasu
ba Aliyu kai ma tsautayi ne yasa ka lalace
don Allah ka bani su," dariya inteesar ke yi
tana cewa "ni dae ya Aliyu don Allah ka
dauke su kar su karya min inna ta," Aliyu ya
jawota ta fado kansa, ya rungumeta, ya
rungume inna da dayan hannunsa ya ciro
wayarsa yace "inna yi dariya mu dauki
hoto," inna ta washe baki ta rungumo su
sudais dake dariyan su ma ya kashe masu
hoto gaba daya, Haisam dake tsaye bakin
kofa yana dariya yace "bari na dauke ku da
kyau," ya karbi wayar ya shiga daukansu
hotuna gaba dayansu har da ilham din
Faruuq, inna sae kyalkyale dariya take
rungume da jikokinta da tattaba kunne sae
cewa take "Allah yyi maku Albarka,"
Hmmmm INTEEESAAR.
Tammat bi hamdillah
.
Jinjina ta musamman ga marubuciyar
wannan littafi
.
Khaleesat haidar
.
Allah ya Kara basira da daukaka
.
Amadadin ni kaina da kuma sauran admins
dinmu muna Mika muku sakon gaisuwa
dakuma jinjina bisa goyon baya dakuma
karfafa guiwa da muke samu daga wajenku
.
Naso ace Na ambaci sunanenku gaba daya
amma hakan bazai yiwuba domin kuwa
yawanku yakai yawa sosai Muna godiya ga
dukkaninku baki daya
.
Alhamdulilah.
Naji dadin gama wanna aikin da kibani .
By
Sabiu Adam bena

*************************⬇**********************
************* Top Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.thn.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > tophausanovels@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Top Hausa Novels

Twitter: Top Hausa Novels

Telegram: Top Hausa Novels

Watsapp Group: https://chat.whatsapp.com/BRN8VEA8BczD61ZGjoOUod

********************** ⬇ **************************
*************** Top Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************

41 / 41