Author : Khaleesat Haidar Category : Romance
kansa ta shiga yi masa wani
mahaukacin kiss tana shafa kirjinsa, turata
ya shiga yi yana cewa "wait wait bbyna bari
na kai mata abincinta stop it," ko kulasa
bata yi ba ta karbe ledan hannunsa ta ajiye
snn ta kashe wutan dakin ta shiga masa
wasu abubuwa masu rikitarwa da kashe jiki
nn da nn ya fara dauke wuta, shima ya
shiga biye mata, haukatasa ne kadae
safeena bata yi ba daren ranar don
sumbatu kawae ya dinga mata, kamar
yanda ta basa wahala hka shima ya wahalar
da ita, ta shiga rera masa kukan kissa, bae
sarara mata ba har sae da komai ya wakana
ta dde jikinsa tayi lamo har sae da ya dawo
nml snn ya turata gefe ya mike tsaye ya
kunna wutan dakin yana mata wani mugun
kallo yana huci, tana kwance kamar wata
macijiya a kan gadon, ya girgixa kansa ya
juya da sauri ya fice daga dakin ya shiga
nasa dakin yyi wanka snn ya sauko falo ya
kunna Ac duk da da sanyi garin yyi
kwanciyarsa kan doguwar sofa ya lumshe
idonsa xuciyarsa na harbawa da sauri ga
wani mugun takaici da ke masa yawo a kai,"
hkn yasa ya dafe kansa yana kiran Allah a
xuciyarsa, ya mike xaune ganin kwanciyar
baxae masa ba, ya harde hannuwansa yace
"Godforbid," ya kai minti talatin a hka a
xaune snn ya mike yana kallon agogo karfe
biyu da qtre yyi hanyar kitchen ya hado
coffee ya dawo ya xauna ya shanye snn yyi
kwanciyarsa, sae a snn bacci ya daukesa a
falon.
Da Asuba a bayin dake falo Aliyu yyi alwala
ya tafi
masallaci ya dawo yyi kwanciyarsa a falo,
ganin
bae jin komawa bacci yasa ya dauki remote
ya
kunna TV ya rage volume din yana kallon
tashar
Animaux, karfe bakwae yaji an bude kofa
can sama,
ya juya yana kallon stairs din daga
kafafuwanta da
yanda take tafiya ya gane ko wacece, ta
sauko kasa
tana sanye da rigar bacci iya gwiwa, tana
tafiyar nn
nata mai jan hankali, ita bata ma lura da shi
ba sae
da ta shigo falon, kallo daya tayi masa ta
dauke
kanta da sauri tayi hanyar kitchen ya bi ta
da kallo
har ta shige kitchen din snn ya sauke ajiyar
xuciya
ya ci gaba da kallonsa, aka bude kofa kuma
ya bi
stairs din da harara sanin ko waye, sae ko
ga
Safeena ta sauko tana mika da hamma
sanye da
kayan bacci iya cinya, nonuwanta rabi duk a
waje,
murya can kasa kmr mara lfya tace "shine
sbda ba
ka da imani Aliyu xaka tafi dakinka jiya ka
kwanta
bayan ka gama biyan bukatanka ka bar ni
da
wahala, wllh ban samu bacci ba jiya, bayan
hka
kuma gari na wayewa naji ka bude kofa ka
sauko
kasa ashe kwanciyarka ka xo kayi sbda
baka damu
da halin da ka sani ba ko," a tunaninta
budewar
kofar da taji na dakinsa ne bata san
Inteesar bace,
Aliyu ya mike a fusace yyi kanta ya shaketa
yana
huci yace "kika ce me?" ta xaro ido a tsorace
tace
"meye hka kke yi Aliyu," yana mata mugun
kallo ya
jinginar da ita jikin bango a nutse yace "ina
kika kai
Virginity dinki safeenah," ta hade rae tana
kallonsa
tace "kamr ya? Ban gane wnn tambayar
taka ba
Hydar, kana nufin ka kusance ni ne jiya don
kaci
xarafina, ko kai makaho ne baka gane ma
idonka
ba, ko so kke budurcin nawa ya fito yyi
maka
magana," daga ita har shi cikin natsuwa
suke
maganar don hka ba lallai bne wanda ke
sama yaji
me suka cewa sae dae mutum na
downstairs ne,
ya saketa yana mata wani irin kallo yace
"prove it
ynxun nn cewar ke Virgin ce," ta hararesa
tace "ok,"
snn ta haura sama, yyi murmushin takaici
sanin
abinda xata je ta dauko masa ya bi ta da
kallo
xuciyarsa na tafarfasa, sae ko ga ta ta fito
rike da
xanin gadon jiya da ya bace da jini ta jefa
masa
gabansa tana masa mugun kallo, ya daga
xanin
gadon yana kallo, snn ya jefa mata a fuska
yace
"kin yaudari ubanki," ta wara ido ta dafe
kirji tace
"ubana fa kace Aliyu," yace "shi fa, ni xaki
yaudara
da fake Hymen, me kika maidani safeena kin
manta
ko wanene ni? Kin ci darajar ina sonki da
bbu
abinda xae hanani baki takardarki yau, ni ba
maxinaci bane don hka Allah ne kawae ya
kaddaro
min aurenki," tayi shiru gabanta na faduwa
kmr
kirjinta xae fito tana kallonsa, dae dae nn
Inteesar
ta fito daga kitchen rike da cup din tea,
safeena ta
juya da mugun mamaki tana kallonta, tana
wani irin
taku mai jan hankali ta xo ta wuce su tana
ma
Safeenar wani mugun kallon wlknci tana
murmushi,
Safeena taji kmr kasa ya bude ta shige, lallai
Aliyu
ya tona mata asiri idan har dae yarinyar nn
taji
abinda suke cewa, sbda tsabar iskancin
dake cin
Inteesar bata ma san ta isa bakin stairs ba
ta kusan
faduwa ta rike karfen da sauri kofin
hannunta ya
fadi ya fashe ruwan tean ya malale kan tiles
din
falon ta fasa ihu tana cewa "wayyoo xafiii,",
da sauri
Aliyu ya karaso wajen ya dauke ta ya koma
baya
yana kallonta yace "ke makauniyace," ta
marairaice
kmr xata yi kuka tace "to ban sani ba, ido ne
yyi
min yawa," ya ajiye ta kasa ta ce "wayyo xafi
kafar
ke min," ya daga ta yana kallon kafar sae
yarfe
hannu take, yyi tsaki ya dauketa ya haura
stairs din
suka bar Safeena nn a tsaye, kallon safeenar
take
yana rike da ita tana murmushi, suna kaiwa
karshen
stairs tayi mata wani kallon bnxa tana kallon
xanin
gadon dake gabanta a yashe, Safeena taji
kmr taji a
mafarki ne hkn ke faruwa, hawaye ya cika
idonta
tana huci ta shiga kiran layin uwarta, bugu
biyu ta
daga cikin muryar kuka tace "momy mun
bata kudin
mu ne kawae a bnxa ya gane ni ba
budurwa bace,
ya ci xarafina momy ya walakanta na gaban
yar
iskar yarinyar nn duk taji cin mutuncin da
yake
min," a rude uwar tace "kashe kashe kar su
jiki,
xan kira ki anjima" ta katse wayan tana
kukan
takaici, kai amma Aliyu bashi da mutunci ko
kadan,
Aliyu na shiga dakinsa rike da Inteesar ya
kwantar
da ita kan gado yana duba kafar nata ko
kwalba ne
ya shiga, ganin yana ta ba kansa wahala
yasa a
hankali tace "ni ba komai a kafata," ya daga
kai
fuskarsa daure yana kallonta ya mike tsaye
yace
"fita ki ban waje," ta hararesa ta mike ta bi
ta
gabansa ya bi ta da kallo har ta fice daga
dakin, a
corrido taga safeena na kkrin shiga dakinta
ta fashe
da dariya ba tare da ta shirya ba har da
faduwa
.
... Safeena tayi kanta a fusace tana huci, da
gudu ta sake komawa hanyar dakin Aliyu ta
kwala ihu, ya fito da sauri yana kallonta yace
"me ya faru," kmr xata yi kuka tana nuna
safeena tace "ba ita bace ba," ya juya yana
kallon safeenar fuskarsa a daure yace "tayi
maki me?" Inteesar tana kallonsa tace "wae
ta wani yo kaina kmr wata lioness xata
dokeni sae kace uwata," ta karasa maganar
tana hararan safeena, yana kallonsa
safeenar yace "to ki doketa tunda yar ki ce,"
Inteesar tayi tsaki ta wuce su ta bude
dakinta ta shige tana xaro mata ido, safeena
taji kmr a mafarki hkn ke faruwa ta kasa
cewa komai sae kallon Aliyu da take, shima
yyi tsaki ya koma dakinsa ya bar ta nn tsaye.
Inteesar na daki bayan tayi wanka ta shirya
cikin wani less mara nauyi mai shegen kyau
an mata riga da skirt lafiyayye, kwance take
tana game da wayar Aliyu, taji ya buga kofar
dakinta ta dago kai tana kallonsa yace
"uwar wa xae gyara maki falon da kika yi
litter da tea da kwalabe," ta xumburo baki ta
ci gaba da game dinta, yace "ba magana
nake maki ba," ta mike tsaye fuskarta daure
ta bi ta gefensa ta fice ya bita da kallo, ya
sauke ajiyar xuciya, tana sauka ta shiga
kitchen ta fito da mop da bokiti da tsintsiya
da parker ta rasa ta inda xata fara gyaran
ga shegen tean shima ya malale har cikin
falon, ya sauko yana kallonta yace "ohh
tsayuwa kika ma yi knn," kmr xata yi kuka
tace "to ni ban san yanda xanyi ba" ya tsaya
kallonta, ta karyar da kai ita ma tana
kallonsa, sae abun ya kusan basa dariya, yyi
kwafa ya karbe broom din daga hannunta
ya duka ya fara tattara broken mugs din,
tana tsaye tana kallonsa, ya dago yana
kallonta yace miko min abun kwashe sharan
kmr xata yi kuka tace "baka ga kwalba a
wajen ba xan taka," ya tsaya kallonta ya
kasa cewa komai, dae dae nn Safeena ta
sauko da dogon hijabinta xa ta kitchen
hado tea ganin yunwa na neman hallaka ta,
yace "miko min abun kwashe dirt din can
Safeena," bata yi masu ba ta dauka ta mika
masa jikinta na rawa, a tare ta taimaka
masa suka gyara falon Inteesar na tsaye
tana kallonsu, safeena na goge falon ya
daka ma Inteesar tsawa yace "get out kar
na mareki, meye amfanin ki a nn" ta ja
dogon tsaki ta haura sama daga shi har
safeenar suka bi ta da kallo, yyi kwafa
kawae, da daddare ya hadasu a falo xae yi
masu magana, Inteesar dae nata kallonta
abunta, yana kallon safeena yace "kina ji na
Safeena," safeena da ta xama kmr marainiya
ko kuma nace ta kirki tun daga jiya, kanta a
duke tace "ina jinka," ya kalli Inteesar da ta
bar kallonta tana hararanta, yace "kema kina
jina," ta yi bnxa da shi ta ci gaba da kallonta,
ba karamin daure ma safeena kae abinda
Inteesar ke yi yyi ba, lallai xata yi maganin
shegiyar nn nn ba da ddewa ba, Aliyu bae
damu da bnxan da inteesar tayi masa ba
yace "ke kika xo kika sameta a gidan nn
safeena don hka ki sani gaba take da ke a
gidan nn, bana son wani tashin hankali a
gidana ku kame kanku, kar wanda yyi kishi
kaina ban aikesa ba, kowa tasa ta
fishshesa," ya juya kan Inteesar "ke kuma
fitsararriya ki rike fitsararki, ki sani safeena
ta girmeki nesa ba kusa ba, ke din yaushe
kika balaga ma kika san me duniya ke ciki,
yarinya dake sae shegen rashin kunya ki
tambayeta shekararta nawa ta fada maki
kiji, u had beta respect ur self coz she's nt
ur mate, snn girki as frm nxt wk duk every
2dayz xaku ke yi, bana son tashin hankali a
gidana i repeat my self kuyi respectn kanku"
Inteesar ta mike tsaye tana gyara daurin
dankwalinta ta ja dogon tsaki tace "sannu
balagaggu, kuma ba girmata ba har haifata
Safeena tayi," tayi masu kallon bnxa xata
haura sama ya bita da sauri ta saka gudu
amma duk da hka sae da ya kamota ya
shaketa yace "uban waye sa'anki a nn," ta
fashe da kuka tana kiran Abbanta ya jefar
da ita kan kujera yana kallon safeena yace
"in ta maki ki gyara mata xama ni na sa ki,"
xata mike daga kan kujerar yace "in kika
tashi sae na watsa maki mari," ganin bbu
wasa a tattare da shi yasa ta koma tana
kuka, yana kallon Safeena yace "kije ki shirya
mu siyo abinda kika ce," murna fal cikinta
ganin abinda aka ma Inteesar tace "ni a
shirye nake," ya ciro makullin motarsa, ta
mike ta bi bayansa suka fice daga gidan
tana ma Inteesar wani irin kallo tana jujjuya
ido. Basu dawo gidan ba sae kusan karfe
sha biyu, inteesar na kwance bayan ta gama
cin kukanta har lkcn bata yi bacci ba, muryar
safeena taji tana cewa "bby ka bari mu
shiga ciki mana don Allah ka bari," cikin
kissa take maganar, Inteesar ta mike ba tare
da ta shirya ba kuma bata san dalili ba ta
shige bathroom ta kulle
.
Yau safeenah ta cika sati uku gidan Aliyu ko
sau daya kallon kirki bae taba hadata da
Inteesar da ta xame mata jaraba a gidan ba,
gashi ba dama tayi mata ko da kwakkwaran
kallon bnxa Aliyu ya hau ta da bala'i don
yace mata baya so, ta kyaleta kawae
yarinyace kuma yarinta ke damunta, bbu
yanda Safeena ta iya don tana mugun son
Aliyu kmr rayuwarta duk abinda Inteesar
tayi mata sae dae ta gaya masa, wani lkcn ya
shareta wani lkcn kuma ya samu Inteesar
din ya tsoratata ko kuma ya sa ta kuka,
shima ta lura ba a son ransa yake yin hkn
ba, ko sau daya Inteesar bata taba shiga
kitchen tayi masu girki a gidan ba ko da
kuwa ranar girkinta ne sae dae Safeena tayi
a bisa umarnin da Aliyu ya bata, don ca yyi
ta rabu da ita kawae ta dinga girki kullum,
littafin girki kadae ne ke taimakonta don
bbu abinda ta iya da ya wuce tafasa ruwan
xafi, cikin ikon Allah kuwa idan tayi sae ya
dan yi ddi da taimakon littafin, ta adana
littafinta ssae, iyaka idan ta fito inteesar ta
shiga ta dafa indominta ko taliya, ganin
rashin amfaninta a gidan yasa Aliyu ya kai ta
da kansa tayi registratn din jamb ana saura
sati daya a rufe, kila idan ta fara xuwa
makaranta xae samu kwanciyar hankali don
bata tsinanasu da komai sae tashin hnkli a
gidan, wani lkcn yakan yi mamakin ashe
yarinyar nn na da baki hka, kuma
fitsarewarta lkci daya da rashin tsoran
kirkin da take masa yana mugun basa
mamaki shi dae ba wasa da ita yake bare
yace kuma tunda ya auri safeena bae
nemeta ba, gaba daya ta daina tsoransa sae
taga yyi kanta xae doketa ta marairaice
masa tana kuka, gashi abu kadan sae ta
bara masa baki ta fasa masa ihu a gida ba
gaira ba dalili, shi kuma yana kyaleta ne
kawae sbda Abbansa don ko kadan
Inteesar bata gabansa don bbu abinda
Safeena ta rage shi da barin a wajen
kwanciya shi yasa yake ji da ita, duk da
yakan yi murmushi idan ya tuna 1st nyt
dinsu da Inteesar, da yanayin da ya shiga da
har yau bae ji hkn gun Safeena ba, darajar
da Inteesar ke ci kadae a gunsa knn banda
hka da bata isa ta taka masa matarsa da
yake ji da ba, Safeena kanta na mamakin
yanda Aliyu ke share Inteesar duk da
iskancin da take xuba masa, ita bbu abinda
yafi daga mata hankali ma irin mugun
rainata da Inteesar tayi, amma tasan duk
Aliyu ne ya ja mata tunda ga irin tonan
asirin da yyi mata washegarin ranar da aka
kawo ta gidan, wani lkcn takan yi murmshin
takaici tace nasan tanadin da nayi maki
yarinya kiyi yanda kike so lkcn ki ne ynxu.
Ranar da ya kaita tayi registratn din jamb
can ya barota ya bata kudin mota ya wuce
office, bata bari adai daita sahun ya shigo
da ita layinsu ba ta sauka ta basa kudin don
yau tana son ta kare ma anguwar kallo
tunda dae ba fita take ba, tana isa bakin
gate dinsu taga wata yarinya da baxata
wuce ta ba rike da wani kyakkyawan yaro a
hannunta tana waya, Inteesar ta dauke
kanta ganin sun hada ido, yarinyar tace
"sannu fa," inteesar tace "yauwa, ngdd," ta
danna bell mai gadi ya bude mata ta shiga,
taji yarinyar ta burgeta yar kyakkyawa da
ita, safeena na kwance a falo da kawayenta
ta wucesu tana yatsine fuska ta haura sama,
bayan kwana biyu Aliyu ya hadata da driver
taje ganin centre dinta, tana dawowa ta
sake haduwa da yarinyar a bakin titi ita ma
xata karasa layin da kafa tana rike da danta,
bayan sun gaisa Yarinyar tace "amma aure
kike a gdan nn ko," Inteesar tayi murmushi
tace "eh," yarinayr tace "to ya sunanki,"
inteesar ta gaya mata yarinyar tace "ni kuma
sunana Aneesah," Inteesar tayi murmushi
tace "to yaron ki fa," yarinyar tace "sunansa
Abdush-shakur," Inteesar ta karbi yaron
tana murmushi tace "fyn shakur," har suka
isa dai dae gidajensu, yarinyar tace "kina da
kyau ssae, ina son mu xama kawaye,"
inteesar tayi dariya tace "to ai kema kina da
kyau," Aneesah ta bata wayanta tace "sa
min nmbrki to inteesar," Inteesar tace "wllh
wayan mijina ne a hannu na ki bari idan na
samu waya," Aneesah tace "to mu shiga
kiga gidana mana" inteesar ta xaro ido tace
"mai gidanki baya nn," Aneesah tace "A'a a
Abuja yake aiki sae wkend yake dawo wa,"
inteesar ta bi ta suka shiga gidanta, gidane
babba kmr nasu bbu abinda ya xama
bakonta a gidan don duk suna da shi a
nasu gidan, har bedroom ta shiga da
Inteesar, inteesar ta shantake suka dinga
hira kmr da can sun san juna, ta girka masu
abinci ta kawo masu dakin suka ci suna ta
hira tana ba Inteesar labarae kala kala,
Inteesar taji kmr kar ta bar gidan, karfe
shidda saura ta rako Inteesar har bakin
gate kmr kar su rabu, har shakur ya saba da
Inteesar don har da kukansa, wae sae da ta
isa jikin gate tukunna gabanta ya shiga
faduwa a xuciyarta tace "Allah yasa ya Aliyu
bae dawo ba," mai gadi ya bude mata gate
ta shiga taga motarsa a parke a garage
xuciyarta yyi mugun bugawa da kyar tana
jan kafa ta shiga gidan.
Batatarda kowa cikin falon ba tayi sum sum ta
haye
sama ta bude kofar dakinta a hankali ta
shige,
xama tayi kan gado ta sauke ajiyar xuciya,
jin an
fara kiraye kirayen sllh Mahgrib yasa ta mike
ta
tashiga cire kayan jikinta xata dauki xani ta
daura ta shiga wanka don bata sllh taji an
bude
kofar dakinta, ta tsorata ssae tace "wayyoo
Abbana," ta durkushe da sauri tana kare
kirjinta
da hannunta don undies kadae ne jikinta, ya
karaso cikin dakin yana kallonta yace "daga
ina
kike," taki cewa komai kuma taki dago
kanta
tana durkushe inda take, ya karasa gabanta
ya
dago ta ta shiga nonnokewa a tsorace tace
"wayyo ya Aliyu ban sa kaya ba," ko kulata
bae
yi ba ya jinginar da ita jikin bango yana
mata
wani irin kallo nn da nn yanayinsa ya canxa,
duk
ta tsure tana son durkusawa yaki barinta ta
fashe masa da kuka, ya sauke ajiyar xuciya
ya
sake ta ya fice daga dakin ta tajawo xaninta
da
sauri ta shiga wanka, tana fitowa ta gama
shafe
shafenta ta saka kayan baccinta, ta saka
gashinta cikin net ta fita dafa indominta,
xaune
ta tarda Aliyu a falo safeena na jingine
jikinsa
suna kallo, ya bi ta da kallo har ta wuce su
tana
tabe baki ta isa kusa da fridge ta dauki five
alive ta bude ta sha ta rufe ta mayar da
sauran
don bbu mai shan five alive a gidan sae ita,
ta
juya ta watsa masu harara ta shige kitchen
yin
abinda ya sauko da ita ya mike da sauri
safeena
na tambayarsa inda xa sa bae kulata ba ya
haura sama ya shiga dakinsa bae dau lkci
ba ya
fito rike da kwayoyi har uku a hannunsa,
bae
bari safeena ta lura da komai ba ya shiga
kitchen Inteesar na duke cikinta ya hanata
sakat, ta mike da sauri ta koma baya a
tsorace,
bae ko kalleta ba ya dauki cup ya fice, ta dan
yi
tsaki ta bude tukunyar indomienta tana
dubawa, yana fita falo yyi hanyar fridge
safeena
sae binsa take da kallo, ya juya mata baya ya
ciro drink din five alive din da inteesar ta
bude
ta sha ya xuba kwayoyin a ciki ya rufe ya
mayar
ya ajiye snn ya fito da hollandia yogurt ya
xuba
a cup din da ya dauko a kitchen ya rufe ya
mayar da sauran a fridge snn ya dawo falo
ya
xauna gefen safeena yana shan hollandia
yoghurt dinsa, Safeena tace "ae da kayi
magana
na kawo maka shine ka ba kanka wahala,"
yace
"bana son ki ba kanki wahala ne," bata sake
cewa komai ba ta kwanta jikinsa tana shafa
shi,
shi dae idonsa na kan Tv ganin irin abinda
take
masa yasa ya hade rae yace "stop it am nt in
d
mood," tayi shiru bata ce komai ba amma
bata
ji ddin hkn ba don tana jin ddin Aliyu ya iya
sa
mace ta manta hanyar gidansu gashi yau a
matse take, Inteesar ta fito daga kitchen
rike da
plate din indomienta ya juya yana kallonta
har
ta isa kusa da fridge ta bude ta ciro Five
alive
dinta a xuciyarta tana cewa ni da cikina ma
ke
ciwo, ta dan tabe baki ta rufe fridge din,
juyawar da xata yi suka hada ido da Aliyu ya
kauda kansa da sauri ta tabe baki ta haura
sama, ya sauke ajiyar xuciya har safeena na
tambayarsa lfya, bae tanka mata ba yana ta
kallonsa har kusan karfe sha daya snn ya
mike
yana kallonta yace "xanje in kwanta sae da
safe," ya haura sama ya bar ta nn xaune,
tasan
tunda bae nemeta ba yau idan ta kai kanta
walakanta ta xae yi, don hka sum sum ta
mike
ranta bae so hkn ba don tana bukatansa
yau ta
shige dakinta ranta