Author : Khaleesat Haidar Category : Romance
wnn ba wani abu bne bari na kira
kursum kan su tafi makaranta su siyo maki,"
inteesar na shiryawa a dakin inna taji
muryar
momynta ta xo gaida inna, ta hanxarta ta
gama abinda take ta fito da sauri don ta
gaidata don ba xuwa sashinsu xata yi ta
jibgeta ba, gefen inna ta xauna tace "ina
kwana momy," ba tare da ta kalleta ba ta
amsa da "lfya lau," inna tace "ya kina amsa
mata kmr ana tilasta ki," momy ta dan yi
murmushi ta mike tsaye tace "bari naje na
gama kimtsa ihsaan inna," inna ta tabe baki
bata ce komai ba momy ta fice, inna tace
"wannan wannan da ba dan a gabana ta
haife
ki ba da sae nace ba uwarki bace, bata
sonki
ko kadan, to wae da wanne xaki ji," inna
tayi
tsaki tace "Allah shi kiyaye," inteesar dae
bata
ce komai ba tana ta kallo abinta, can ganin
inna tayi shiru yasa tace "inna ni ina son
xuwa
gida in kwaso kayana bani da kaya ko daya
a
nn da xan sa," inna tace "Aa ba sae kin je ba,
xan sa su kursum su je su kwaso maki
kawae,
me xae kai ki gidan nn kuma" inteesar ta
hade
rae tace "to sanin me da me xasu kawo min
xasu yi, ni wllh da kaina xanje bbu wanda
xae
je dauko min kayana," inna ta bude baki
tana
kallonta, can ta rufe bakin tace "ke dae
wahalalliya ce wllh, don ubanki idan kika je
kika
hadu da shegen kiyi ya?" inteesar tace
"meye
ruwana da shi an dde bamu hadu ba, bari
ma
kiga ynxun nn xan shirya na tafi wllh, kuma
kiyi
ma Abba maganan yaushe xa a kwaso min
kayan dakina gaba daya" inna tayi shiru
tana
kallonta snn ta tabe baki tace "to ni dae ba
ruwana, ki tsaya kuma ki karya," waina uku
inteesar taci ta wanke hannunta tace ta
koshi,
inna tace "to ni dae banda ko sisin da xan
baki
kudin mota," inteesar tace "ai kam sae ki
nemo
shi don nima bani da kudi," inna tace "bari
naje
gun Zainabu na ranto dari biyar to," inteesar
tace "oho ni dae ki nema ki bani, kuma fa
karki
ce mata nice xanyi amfani dashi" inna tace
"to," snn ta fita xuwa ranto dari biyar, ko
minti
goma ba ayi ba ta dawo rike da dubu daya
tace "gashi nn har dubu daya na samu,"
inteesar tace "yauwa innata shi yasa nake
son
ki," ta karbe kudin ta saka takalminta ta fice
daga gidan inna ta rakata har gate snn ta
koma ciki. A dai daita sahu ta dauka har
gidan,
tana sauka ta tambayesa nawa xata bashi
yace "dari biyar," bata damu ba ta mika
masa
dubu dayan ya bata canji, ta juya tayi hanyar
gate, tana danna bell maigadi yace "waye,"
tace "ka bude min malam," ya bude gate din
ta
shigo tayi balcony abunta, bude ta tarar da
kofar shiga falon, ta shiga cikin falon tana
kalle
kalle, kamshin soye soye ke ta tashi a
kitchen
din ta dan karasa kitchen din a hankali ta
leka,
taga Safeena ce ke ta soye soye tana waka,
ta
dan tabe baki tayi hanyar stairs duk cikin
sanda take tafiyar, a hankali ta bude kofar
dakinta ta shiga ta rufe snn ta sauke ajiyar
xuciya, ta shiga bude boxes dinta tana cire
kayayyakin da xa ta dauka, a dan babban
box
ta shiga xuba kayan, ta kwashe kayan make
up dinta da turarruka duk ta xuba ciki har
da
jewelries, snn ta koma kan takalma suma ta
fara xaban wa inda xata dauka, kofar ta taji
an
bude, ta juya a tsorace suka yi ido hudu da
Aliyu, gabanta yyi mugun faduwa ta dauke
kanta ta dake ta cigaba da harhada kayanta,
shi ko ya rungume hannayensa ya jingina
jikin
kofar ya harde kafaffunsa yana mata wani
irin
kallo yana murmushin mugunta, da kyar ta
gama kwasan abubuwan da xata kwasa
don
duk gabanta faduwa yake, ta xuge xip din
ta
daga akwatin, snn ta dauki hijab dinta ta sa,
ta
shiga jan akwatin tayi bakin kofa, tana isa
bakin kofar ya sauke kafarsa, ya gyara
tsayuwarsa a bakin kofar, ta hade rae tace
"xan wuce.
Aliyu yyi murmushi yana kallonta daga sama
xuwa kasa yaki cewa komai kuma yaki bata
hanya, ta hade rai tace "Magana fa nake, ka
bani hanya in wuce," yyi dariya irin ta
mugunta yace "bi ta kaina ki wuce," ta galla
masa harara a fusace tace "wnn wani irin
iskanci ne, ka bani hanya nawuce mana," ya
fixgota yana mata wani shu'umin kallo, ta
tsorata ssae, ya shigo dakin yana rike da ita
ya kulle kofar tare da sa key, ta yo waje da
ido a tsorace, a hankali ta saita muryar ta
dan marairaice masa tace "Haba ya Aliyu me
hka kke yi, kaji tsoran Allah mana wnn ba
girmanka bane," ba karamin dariya ta basa
ba, don bae san lkcn da dariyar ma ta kubce
masa ba, tayi tsaki ta buge hannunsa daga
rikon da yyi mata ta rike handle din akwatin
ta xata yi hanyar kofa, ya fixgota yace "ae in
kin ga kin bar gidan nn yau to wasu yan
biyun sun dasu a mahaifarki ne," tace
"auxubillahi minash shaidanir rajeem, meye
hka kke cewa ya Aliyu," dariya yyi yace "ae
sae dae kece shaidaniyar a cikin dakin nn,"
ta fashe da kuka tace "me yasa xaka dinga
abu kmr ba musulmi ba, ni don Allah kaji
tsoran Allah ka rufa min asiri ka bar ni na
fita," yyi murmushi yace "iyye, sannu
musulma me tsoran Allah" tayi tsaki ta
turasa da karfi ta ja akwatin ta, ya kuma
fixgota ya jefar da ita kan gado, a gigice ta
fashe masa da kuka tace "na shiga uku na
lalace, wayyoo Abbana don Allah ya Aliyu ka
bari," ta mirgina ta dayan side din da sauri
ta sauko daga kan gadon tayi hanyar
bathroom da gudu, ya sha gabanta yana
mata wani irin kallo yace "in ma xaki tsaya
ki tsaya kar na wahalar dake," ta durkushe
wajen ta fashe da wani matsanancin kuka
tace "wayyoo Allahna na shiga uku, don
Allah ya Aliyu kaji tsoran Allah ka kyaleni in
fita," dagota yyi ya jinginar da ita jikin
bango yana mata wani irin kallo ya cire
hijab din jikinta ta shiga dukansa tana kiran
inna, wani gigitattcen mari ya kai mata nn
da nn tayi still marin har cikin
kwakwalwarta, riga da xani ne jikinta ya
cire xanin, ta rumtse idonta jikinta na rawa
hka ma muryarta tace "wayyo Allahna, ya
Aliyu" wani mahaukacin kiss ya shiga mata
kmr xae cinyeta, jikinta sae rawa yake kuma
bata yi gigin hanasa ba, ya dauketa cak ya
kwantar kan gado ya rabata da kayan
jikinta ya shiga mata abubuwa masu rikita
lissafi, nn da nn ita ma ta fara dauke wuta,
da kyar ta shiga turasa muryarta na rawa
tace "ka bari ya Aliyu, bana so, tsoro nake ji,"
bae ma san tana yi ba duk ya fita
hayyacinsa, ya kankameta kmr mae rada
dab da kunnenta yace "plss kar kiyi min
kuka fateema baxa kiji xafi ba," jikinta ya
dau rawa a tsorace tace "A'a tsoro nake ji
yaya xae min xafi," ya girgixa mata kai da
kyar yace "rufe idonki," da sauri ta rumtse
idonta ta kankamesa, ba shiri ta sakesa tayi
yar kara, yana rike da ita da sauri yace "kinji
xafi ne," kmr xata yi kuka tana mayar da
numfashi tace "A'a," snn ta kankamesa. To
ni dae da gudu na fita don ba ruwana,
anjima na dawo.
.
Aliyu bae sarara mata ba sae da ya ga ta
fara kukan gajiya, snn ya fada gefenta ya
rungumota yana kissin din wuyarta, a
hankali ya rada mata a kunne, "u re
different Fateema, so so cweeeet," ta turasa
da karfi ta fara kkrin mikewa, ya matse ta
jikinsa yace "ae baki isa ba, bayan na gama
biya maki bukatarki xaki kawo min iskanci,
dama abinda ya kawo ki knn," ta fashe da
kuka tace "Allah ya isa na, ni wllh ka sakeni,"
ya saka bakinsa cikin nata yana kissin dinta,
turasa ta shiga yi ya dan gatsa mata cizo a
labbenta, tayi kara, ya kankameta yace "last
round sae na bar ki kiyi tafiyarki da
kayanki," a fusace kmr xata yi kuka tace
"da'alla ni ka kyaleni, wllh xan maka ihu" ya
ki sakinta kuma yaki cewa komai sae wasa
da gashinta da yake, a hankali ya shiga
romance dinta kuma yana kallon cikin
idonta, ta fashe da kuka tace "don Allah ka
bari ya Aliyu wllh na gaji," ya ki sauranta ya
ci gaba da abubuwan da yake mata, hkn
yasa tayi shiru ta lumshe ido bata sake
yunkurin hanasa ba, a hankali taji mararta
ya fara ciwo, murya kasa kasa tace "ya Aliyu
ka bari cikina na min ciwo," bae masan tana
yi ba, ita ma bata wani yi serious wajen
hanasa abubuwan da yake mata ba, wani
mugun murdawa taji mararta yyi, bata san
lkcn da ta fasa ihu ba, ya fada gefenta da
sauri yace "me ya faru," ta shiga nuna masa
mararta tana yarfe hannu tace "ciwo yake
min," xae yi magana ta sake wani karan ta
fashe da kuka tace "wayyoo ya Aliyu ciwo
yake min ssae," ba shiri ya mike ya shirya ya
dawo gabanta, yace "dama yana maki ciwo
ne," ta kasa cewa komai don axaba ta sauko
daga kan gadon da kyar ta durkushe kasa
tana rike da marar cikin kuka tace "nashiga
uku wllh ciwo yake min ssae ya Aliyu," ta
fasa ihu a gigice ta rikesa tace "don Allah ka
taimakeni, ciwo yake min" ya ma rasa me
xae mata duk ya rude, in dae kan inteesar
ne rudewa ba komai bne a wajensa nn da
nn yake rudewa ya rasa abun yi, ya riketa ya
jinginar da ita jikin gado a rikice yace "ina
xuwa," kuka kawae take tana juye juye rike
da marar, ya mike da sauri yyi kofa xae fita
yaji tayi wani kara a wahale tace "wayyoo
Abbana, ya Aliyu mutuwa xanyi," ya juya ya
ganta xaune cikin jini ta rike gado tana
kuka, ya dawo da sauri ya xube gabanta a
rude yace "innalillahi wa inna ilaihi raji'un,
fateema" kuka take ssae tana kiransa tana
jijjiga kanta, ya rasa abun yi yana rike da ita
sae kallonta yake a rikice, wayarsa dake kan
gado ya dauko da sauri jikinsa na rawa ya
shiga neman layin Dr maryam, bugu daya ta
dauka yace "don Allah doctor i need yhur
help ynxun nn, be fst plss," ya ajiye wayar ya
mike da sauri, xani ya dauko mata ya shiga
gyara mata jikinta, kuka kawae take tana
rike da mararta tana kiran Allah, ko minti
talatin bae cika ba doctor maryam ta iso
gidan, kasa tsayawa a dakin yyi bayan ya
dauko mata kayan aiki a dakinsa, ya koma
falo ya xauna ya dafe kansa, to wat's d
meanin of dis, Safeena ce ta sauko rike da
handbag dinta ta tsaya gabansa fuskarta
daure tana kallonsa tace "xan fita," da kyar
ya dago yana kallonta snn yace "Allah ya
kiyaye," ta juya fuu tayi kofar fita, duk tana
sane da abinda ya faru a gidan, don tana
gama hada break ta haura sama taji
muryarsu, kuma ta gane abinda suke yi, ta
dde labe jikin kofa tana jin duk me suke
fada takaici yasa ta koma dakinta da sauri ta
fada kan gado tana kuka, can ta kira uwarta
ta sanar da ita komai, uwar ma ta rude don
a xatonsu ae ya saki inteesar kmr yanda
Hajiyarsa ta gaya masu, uwar tace maxa ta
taho gida su san abun yi, hkn yasa ta shirya
ta sauko ta kuwa samesa a falo, kuma yana
ce mata Allah ya kiyaye kuwa tayi gaba, don
dama tayi niyyar ko yace bbu inda xata tace
bae isa ba kuma ta fita, Aliyu ya mayar da
kansa bayan ya bita da kallo don bae da
lkcnta, bayan kmr minti talatin doctor
Maryam ta sauko tana kallonsa ta gaya masa
magungunan da xae siyo da Allura snn ta
koma sama, ya mike da kyar ya haura sama
ya shiga dakinsa ya dauki makullin motarsa
da Atm ya fita, bayan kmr minti ashirin ya
shigo gidan rike da ledan abubuwan da ta
lissafo masa, yana shigowa falo ta sauko ta
karba ledan ta koma sama, ya kwanta kan
kujera ya lumshe idonsa ya rasa gano
abinda ke damunsa, karfe sha biyu da
kwata doctor Maryam ta sauko, rike da
makullin motarta da glass alamar tafiya xata
yi, ya mike tsaye da sauri yana kallonta yace
"ya ake ciki doctor, bleedn din ya tsaya," ta
dan tabe baki tana hararansa tace "ni dae
na kusa fara kiranka quack doctor wllh,
dama likita na da rudewa hka? Ni kam ban
taba sani ba sae a kanka," Aliyu yyi
murmushi ya kasa cewa komai tace "to
ynxu dae da sauki Alhmdllh, don har ta
samu bacci kuma jinin ya tsaya, kuma tana
da karancin jini wllh, ka dinga sa ta tana cin
vegetables da dae abubuwan da ya kamata
kae sae kace ba likita ba, ni abubuwan ka
na bn mmki Hydar, nd lstly please n please
doctor kayi hkuri ba dan ni ba ka dan sarara
mata har bbies dinta su kara kwari don
Allah,"
.
Da mugun mmki Aliyu yace "wat? Kina nufin
ciki na jikinta doctor?" Doctor maryam tayi
masa kallon rainin wayo tace "kai kuma
kana nufin kace min baka san tana da ciki
bne ko me," Aliyu ya girgixa kai duk yyi
confuse da sauri yace "ok ok, doctor ngdd
ssae," ya juya da sauri ya haura sama,
likitan ta tabe baki,tace "Allah ya shirye
Aliyu," snn ta fita daga gidan tana
murmushi, ynxu da ita ce xata haifa masa
yan biyun nn amma Allah bae yi ba, ta
kaudar da tunanin da sauri daga ranta, coz
bygones re already bygonea, ta shiga
motarta mai gadi ya bude mata gate ta fita
daga gidan. Aliyu na shiga dakin Inteesar ya
tarda ta kwance tana bacci, Maryam ta
lullubeta da bargo ga drip a hannunta, ya
karasa a hankali kusa da ita ya xauna yana
kallonta, ya ma rasa irin farin cikin da xae yi,
a hankali ya cire bargon daga jikinta yana
kallonta, yes ga signs of pregnancy a tare da
ita, a hankali ya daura kansa bisa cikinta
muryarsa na rawa yace "plss Fateema, ki
gaya min me kike bukata daga gareni, don
Allah kar ki cire min cikin nn kuma, i beg
yhu
fateema ki bari na ga jinina a duniya plss,"
duk ya rikice mata har da hawayensa kmr
idonta biyu, ita ko baccinta kawae take
amma da gani ba me ddi ba hka ya gama
haukansa ya dawo gefenta ta baya ya
kwanta ya rungumeta yana shafa cikinta, ya
kai minti kusan sha biyar a hka snn ya mike
da kyar ya shiga bathroom dinta yyi wanka
yyi alwala ya fito, nn dakin yyi sllh, ya dde
xaune yana Adduar Allah yasa kar Fateema
ta kuma yunkurin cire masa ciki, ganin tana
ta mutsu mutsu ita kadae ya sa ya mike da
sauri ya dawo gefenta ya riketa yace
"fateema, me ya faru," cikin baccin tace
"cikina," ya daura hannu a mararta yace
"sannu xae daina kinji," ya daga kai yana
kallon ruwan dake hannunta yaga ya kusa
rabi, ya gyara mata kwanciyarta ganin ta
koma baccin ya dawo bayanta ya kwanta ya
rungumota, yana shafa mararta, a hkn
shima yyi bacci yana rungume da ita, sae
kusan la-asar ya farka ya mike xaune da
sauri yana kallonta, bacci take har lkcin, ya
kalli ruwan hannunta ya ga ya wuce rabi, ya
mike ya shiga bayi yin wanka kuma kafin yyi
sllh, ko minti biyar ba ayi ba da shigar sa
bayi ta farka, ta fara kalle kallen dakin da
mmki ta mike xaune da sauri kmr warce ta
tuno abu tana kallon ruwan hannunta, ynxu
kam marar ya daina mata ciwon sae kasala,
ta kalli agogo ta ga hudu saura, ta kalli kofar
bayi ta gane wanka yake, da sauri ta mike
tsaye ranta a dagule, tayi baya xata fadi tayi
saurin dafa bango, jiri ssae take gani, ta cire
alluran hannunta ta dauki kayanta da kyar
ta
mayar jikinta, snn ta dauki Hijab dinta ta
saka, tayi hanyar kofa ta bude a hankali ta
fice daga gidan, tafiya take kmr wata
mashayiya har ta isa bakin titi, ikon Allah ne
kadae ya kai ta titin, ta tsayar da mai tricycle
ta gaya masa inda xata ta shiga da sauri ba
tare da ta jira me xae ce ba tana mayar da
numfashi, a wahale ta isa gida bbu kudin ba
mai mashin, da kyar tace "yi hkuri bawan
Allah bari na shiga gida xa'a fito maka da
kudinka ynxu," da lst strength dinta ta isa
falon inna ta xube kan kujera ta lumshe
idonta tana mayar da numfashi, inna ta fito
da sauri daga daki tana cewa "wani
gantalallen ne xae fado min gida ba sallama
kmr katon arne," inteesar dae bata tanka ta
ba, inna ta rufe bakinta da sauri tace "lah ai
ban san ke bace ba, daga ina hka? ina
kayan? me ya tsayar da ke tun safe hka?
A'a me ya sameki," duk a rude ta jero mata
tambayoyin, inteesar tayi tsaki tace "ni
da'allah ki rabu dani inna, ga me keke
napepcan a waje ki kai masa dari biyar dan
Allah,"
inna tace "ina naga dari biyar, ba daxu
gabanki na ranto dubu gun Zainabu ba, ina
kudin motar da na baki," inteesar ta juya
mata baya tace "ki nema ki kai masa dan
Allah, yana waje yana jira," inna ta fita da
sauri tana cewa "to bari naje gun
matsiyatan
can ko xasu bani," tana isa tsakar gida cikin
daga murya tace "Aisha ko shafa cikin ku
wani ya ranta min dari biyar kan Bukar ya
dawo," umma ta leko ta taga da mamaki
tana kallon inna, "magana fa nake yi ko basa
ciki ne," a tare suka fito umma tace "wllh
inna ni dubu ce a hannuna," Hajiya ta fito da
dari biyar din ta mika ma inna tace "gashi
ina da canji inna," inna tace "yauwa dama
me keke napep xa ku mika ma a waje,
inteesar ce ta tafi anguwa ta xubar da kudin
ta a titi, ynxu bata da wanda xata ba ma mai
mashin din nima kuma banda canji, fita ki
mika masa yana waje," umma ta juya tana
yar dariyar keta, don dama tana dashi ta
hana sae ita Hajiya me neman suna, Hajiya
kam ji tayi kmr ta hadiye xuciya don takaici,
a fusace inna tace "ya hka ina magana kin
tsaya kmr wata sokuwa, ki fita ki mika masa
mana," sum sum Hjiya ta karasa gate ta
mika ma mai keke napep dari biyar din
ranta
a bace, ta komo cikin gidan, inna ta juya tayi
gaba ba tare da tace mata komai ba,
ummata shige daki ta dinga kyalkyala
dariya, inna
na komawa falonta tace "shegu sun ba
shi,A'aah jinin meye wnn a xanin ki
inteesar" arude tayi tambayar ta karaso
kusa da
inteesar da sauri tana gwale ido.
Inteesar ta juya da sauri
tana kallon xaninta taga duk ya baci da jini,
inna ta saka salati kmr
xata yi kuka xata yi magana inteesar ta riga
ta da sauri tace "al'ada
ce ta xo min a hanya," inna tace "haba,"
inteesar ta gyada mata kai
kawae, inna tace "to Alhmdllh, ciki kam sae
dae lbri tunda ga al'ada
har ta xo, ynxu Haisam ya dawo ya raka ki
kuje ayi maki wankin ciki,
don naga bbu shegen da ya damu da hka a
gidan tunda ba lfyarsu
bace," inteesar ta kuma juya mata baya don
ita kadae tasan yanda
take ji a jikinta," inna tace "to wae ina
kayayyakin naki," ba tare da
ta kalli inna ba tace "ba kowa a gidan," inna
tace "shegu, to ki tashi
kije ki gyara jikinki mana kin wani kwanta
kaman rubabbiya ko
gantalallen can ya koya maki kaxanta ne, ni
dae ban san ki da
kaxanta ba sae dae in gunsa kika koyo",
inteesar ta juya da sauri
tana kallonta tace "kema dae kinsan sharri
kawae xaki masa amma
ya Aliyu karshe ne wajen tsafta," inna ta
wage baki tana kallonta,
inteesar ta mike da sauri ta shiga daki don
ita ma sae taji xancen yyi
mata wani iri a baki to ina ruwanta ma da
har xata wani kare masa,
wanka ta shiga bayi tayi taga jinin ya tsaya,
ta hada ruwan xafi tayi
wankan snn ta fito ta shirya cikin gown, har
ta kwanta abinda ya
faru daxu ya fado mata, ta lumshe