INTISAAR Ramuwar Kaddara By Khaleesat haidar

Author :  Khaleesat Haidar Category :  Romance

Chapter   12 / 41

33K to 36K   out of 122.8K words

sauki, ta kalli Aliyun da har ynxu
kansa a kasayake tace "ina kwana yaya," ya
dago yana kallonta idonsa yyi jajir ya kauda
kai murya can ciki yace "lfya lau," ta mike
tana kallon abba tace"abba sae anjima,"
yace "yauwa intisaar, kin dae sha
magungunanki dae ko," tace "eh abba
nasha" yace "to yyi kyau" sannan suka fice,
Aliyu ma ya mike yana kallon abban nasa
yace "Allah ya huci xuciyarka abba," abba ya
dauki kudin da Aliyun ya ajiye masa ya
watsar masa dasu yace "nace kaje da su
bama bukata," Aliyu yyi jim sannan yace
"kayi hkuri abba, ita ma kanwata ce bbu
yanda xa ayi na karbi kudi wae don xan yi
treatn dinta, na gya mka dalilae na nayin
hkn, kuma bayan hka ma ni bn samu na yi
treatn dinta ba " abba ya galla masa harara
yace "dalilanka na bnxa, ina ruwanka da
uwartaka da har xakayi hkn wae sbda taji
ddi, wae kae me uwa, ka burge uwarka
amma kuma ka xubda kimarka a idanun
mu, kai ko kunya ma bka ji ba, wawa
kawae, da'alla get out malam" Aliyu ya juya
jiki ba kwari ya bar falon. Da yammar ranar
ummi kanwar faruuq taxo duba intisaar,
yayan nata ya ajiye ta sannan ya wuce, sun
jima suna hira da intisaar da xainab kmr da
can sun saba sannan suka kaita gun inna,
inna ta rasa inda xata sata don farin ciki,
tsaraba ta hada mata lkcn da faruuq din ya
kirata wae yana waje don baxae shigo ba
wae, momyma ta hada mata nata abun
arxikin sannan intisaar ta rakota don xainab
tuni hajiya ta aika khadija ta kira mata ita, a
bakin gate suka gaAliyun a xaune fuskar
nan tasa bbu alamar rahama, ummi ta
gaisheshi, ya dago kai yana kallonta fuska
daure yace "lfya," intisaar ma ta gaidashi
gabanta na faduwa yyi bnxa da ita har suka
fice, ummita juya tana kallonta tace "waye
wannan kuma," intisaar ta kirkiro murmushi
tace "babban yayanmu ne" don ita ynxu
tunanin yanda xatashiga gidan yana bakin
gate din take, har bakin motar faruuq din
intisaar ta rakata suka yi sllma faruuq ya
kashe mata ido yace "sae nakiraki bbyna," ta
kauda kanta da sauri tana murmushi ta bar
wajen, ya ja motar suka wuce, ta kasa shiga
gate din ta tsaya a waje, har wani bari
jikinta yake yi don tsoro.
Dago ta momy tayi tana kallon ta tace "jikin
ne intisaar?" ta girgixa kai ta mike da
kyartace "aa faduwa nayi," bedroom ta
shige momy ta bita da kallo ta kasacewa
komai tausayin yar tata ya cika ta, ita ta rasa
abinda ke damunta. Washegari da ciwan
kan ta tashi amma bata bari momy ta gane
ba don bata son tana daga wa uwarta ta
hnkli, faruuq ya kirata da safen yana
tambayr jikinta tace yyi sauki sosae, tare
abba ya shigoda Aliyu falon nasu wajen
karfe tara, lkcn innana nan a xaune don tun
karfe bakwae ta iso sashin nasu da kunun
ta da kosae ta kawo ma intisaar, ihsaan ta
rungume abban nata ya daga ta sama yana
cewa"how re yhu momyna" tace fyn sir, ya
dubi intisaar yana murmushi yace "ya jikin
fatima? Tayi murmushi tace "da sauki
abbana," to Allah ya kara sauki, kina shan
magani dae ko? Tace "eh abba ina sha,"
Aliyu ya nemi guri ya xauna yana satan
kallon momy dake xaune tana linke kayan
ihsaan, ba tare da ya kalleta ba murya can
ciki-ciki yace "ina kwana," tayi kmr bata ji sa
ba, ya tabe baki ya gaida inna ita ma tayi
masa bnxan, ya dake yana duban intisaar
din yace "ya jiki," ta sunkuyar da kanta tace
"da sauki," sannan tace masa"ina kwana" ba
tare da ya kalleta ba yace"lfya lau," ya sata
kallonabbansa da ke kallon Tv, yace ba tare
da ya kalleta ba"kwaso min medicines din
da kike sha nagani," ta mike jiki ba kwari ta
shiga bedroom ta kwaso masa
magungunan da faruuq ya bata ta durkushe
gabansa ta xubesu tana kallonsa, inna ta
tabe baki tace "ko uban me xae yi dasu idan
ba gulma ba," bae tanka mata ba ya shiga
dudduba magungunan ya cire guda biyu a
ciki yace "ki ajiye wa innan kar ki sha," to
kadae tace, inna tayi karaf tace "akan wani
dalilin, kafi sa sanin aikin nasa ne malam,"
da'alla kwashe magungunanki ki maida
kirabu da wannan gantalallen, dariya ma
abun yaba Aliyun, abba ya dubesa
yace"sbda me xata ajiye su," ya shafa kanshi
yace "sbda aikinsu kusan iri daya ne gaba
daya, dama xan karo mata wasu ne shiyasa
nace ta ajiyesu," abba yace "no ka bari ta
gama da su tukunna sae ka bata wanda
xaka batan, shima yasan abinda ykeyi ae
yaron," Aliyun yyi shiru bai ce komai ba, inna
ta galla masa harara tace"munafukin bnx
kawae, idan yaga ubansa ya dinga yi kmr na
Allah," Aliyun ya mike yana kallon abban
nasa yace "abba xan wuce clinic sai na
dawo," inna tace "kaji makaryacin bnxa, ca
xakayi xaka je gantali,kai din aiki kke xuwa,"
ya tabe baki bae tanka mata ba, ya dan kalli
intisaar din ya watsa mata hararar tsana
yace "Allah ya sauwake," ya juya ya fice.
Suna tsakar gidagaba dayansu intisaar na
sa ma rahma rani a hannu da yamma, su
hajiya da umma anje gidan suna, momy na
can bangaren inna, haisam da abokinsa
sadeeq suka shigo gidan, dukansu suka
gaida su, sadeeq ya dubi xainab
yace"xainabu ya garin," ta galla masa harara
tace " kaji dashi malam," yyi dariya suka
wuce ciki da haisam yana satan kallon
intisaar da tun da ta gaida su bata sake
daga kanta ba, sadeeq din ya dubi haisam
bayan sun shiga ciki yace "wacece wannan
yarinyar dan Allah," haisam ya hararesa yace
ita intisaar din ce bka sani ba, sadeeq yace
wllh bn ma taba ganinta ba ni, haisam yyi
murmushi yace "kanwatace,'yar wajen
momyn ihsaan ce," sadeeq yace "waww
amma yarinyar tayi sosai," haisam yyi 'yar
dariya bai dae ce masa komai ba, sadeeq
yace "uhm naga baka son maganar, ko dae
kana ciki ne?" haisam ya hararesa yace
"kanwar tawa? Sadeeq yace "so, sae akayi
yaya? Bbu auretsakaninku ne ko me kke
nufi" haisam yyi murmushi, sadeeq
yace"yess?" Allah idandae bbu komai
tsakaninku ni kam ina ciki, yarinyar tayi ne
wllh, haisam yace "kunyar ta nake ji ne
sadeeq, amma baxan boye mka ba, sonta ya
wahal dani fiye da yanda kke tunani, but
bbu yanda xanyi, ni kam nahkura, na kuma
dauketa a matsayin kanwata ne," sadeeq ya
galla masa harara yace "amma kai wani
bnxa ne wllh, wannan ae xancen bnxa ne
kke min," haisam yace "to ya xanyi?" sadeeq
yace"tun kararta xakayi kace kana sonta,
kaga sae ayi tuwonamai na, sincerly sayin
kar ka bari yarinyar nan ta wuce ka, xakayi
babban asara," haisam yyi murmushin
takaici yace "to ae its too late, ni nan na bata
go ahead na kula samari kuma ynxu hka
akwae wanda xae aureta, kuma frndship
ma muke yi dashi, abokina ne ynxu hka,"
sadeeq yyi tsaki yace"nonsense ni kuwa xan
shigar da kaina nace ina sonta, watch nd c"
haisam yace no kar kace hka plss baxan iya
yi wa faruuq hka ba, sadeeq dae bai kara
tanka masa ba, har suka gama abinda ya
kawosu, suka je masallaci sukayi sllhr
maghrib, sannan sukayi sashin inna, har
lkcn jikin haisam a sanyayye yake, basu bar
wajen inna ba sae kusan karfe takwas da
rabi, sadeeq ya shiga ya gaida hajiya
daumma sannan ya baro haisam a falon
hajiya yace yana xuwa, xainab sadeeq ya
kira yace taje tace da intisaar haisam na
kiranta don kar ace shine taki fitowa, tace
haisam ae yana falon mu, Yace do as i
saymana kanwata, ta kuwa j
.
. Suna fitowa tsakar gidan intisaar tafara
tambayr xainab ina ya haisam din, xainab ta
nuna mata can kusa da wata flwer inda
sadeeq yake a xaune, ta karasa wajen, "gani
ya haisam," ta fadi tana kkrin xaunawa kan
wani dakali, suna hada ido da sadeeq tayi
saurin mikewa tana kallnsa,ta juya a fusace
gun xainab amma tuni xainab tayi gaba
tana dariya, donta gano sadeeq din, intisaar
ta juya xata bar wajen,yyi saurin shan
gabanta yana cewa "hva kanwarmu, ni ba
yayanki bne da har...." tayi tsaki tace "ka bni
waje malam ina da abin yi," ta katse shi, yyi
murmushi yace"to naji baxan bata maki lkci
ba, amma sae kin xauna sae muyi magana,"
tayi masa wani irin kallo tace "dan Allah ka
bni waje na wuce, ni mamata bata san na
fito ba" yyi shiru yana kallonta sannan yace
"uhum faruuq ya riga ni ko?" directly tace
masa"yeah!" yyi murmushi mae sauti yace
"to kika san ikon Allah" ta watsa masa
harara tace "kayi hkuri ka bani guri na
wuce," "to idan Allah yyi nine mijinki fa?"
xatayi magana taji an fixgota ta baya an
juyo da ita, a tsorace tace "ya..ya Ali...." marin
da ya kai mata ne ya sanya ta kasa
karasawa, ransa a bace ya fara mgna "ke
don uwarki baki da aikin yi sae tara mana
samari a gida, wannan gajan ya shigo
wancan gajan ya shigo kin maida mana
gida kmr hotel, cikin gidan nan uban wa
kikaga yana shigowa da samari, sae ke
tatatcciya,marakunya ko?, to daga yau na
sake ganin ki da wani shege a tsaye a gidan
nan sae na...." turasa tayi da karfinta har sae
da yyi ba, dan unexpectedly hkn ya xo masa,
ta koma baya tana kallonsa hawaye na
sintiri a fuskarta, ta yarfe hannu cike da
takaici tana magana "ni me na tsare mka
agidan nan ka gya min don Allah, kullum sae
ka cuceni ba tare da dalili ba, to kasani wllh
sae Allah ya saka min,kace ba ruwanka da
harka na ba ruwanka da lamarina, to ina
ruwanka da samarin da naketarawa, ka fita
rayuwata don Allah don annabi ka rabu
dani, ka kyalenini ban tsare ma komai ba
gidan nan, just let me leave my lyf am
beggin yhu " ta kara fashe wa da kuka ta
juya da gudu ta bar wajen, sororo Aliyu ya
tsaya kalln intisaar ransa a jagule, kansa ya
dinga juyamasa, ya firfito da ido cike da
mamaki, kansa na tsara masa ya dafe
maganganunta na dawo masa a ka, sadeeq
dake tsaye cike da mamaki yana kallonsu yyi
masa duban wlkcn sannan yace "to kaji dae
malam," Aliyu ya juya cikin bacin rae ya
cakumeshi da karfi yana cewa "kace me??? "
haisam ne ya karaso da sauri don dama
yana tsaye yana kallon duk abinda ke
faruwa, yafixge yayan nasa daga rikon da
yyi wa sadeeq dake ta tuntsira dariya kmr
wani xautatce, Aliyun ya tsaya yana huci
yana kallonsa kmr kirjinsa xae yi magana,
sadeeq ya kalli haisam yana dariya sosae
yace "wannan dan uwan naka yana bukatan
xuwa psychiatry a duba kwakwalwarsa
urgently" da haisam bae ja sadeeq sun fice
daga gidan nan ba da ba karamin tashin
hnkli xasuyi da Aliyu ba, barin ma Aliyun
najin haushin sadeeq din tun da ddewa.
Sashinsu intisaar din yyi kmr wani xaki ya
kasa daina tunano kalamanta, yana isa ya
tura kofar da karfi har sae da momy dake
ba ihsaan abinci ta raxana, intisaar tana
shigowa ta shigedakidama, da ace ya ganta
a falo a wannan lkcn da bbu abinda xae
sabaxae sumar daita ba gaban uwarta, shi
ta gaggaya ma maganganu hka? Juyawa yyi
ya bar sashinnasu ba tare da yace ma
uwartata komai ba. Falon hajiyarsu ya shiga,
tana ganinsa ta mike da sauri tana cewa
"me ya faru Ali, wa ya bata maka rae hka"
yyi huci me xafi ya dafe kai yace "wae momy
ni yarinyar nan tasa gaba ta gaggayawa
magana yau, ya salam!," hajiya ta rude tace
"wace yarinyar Aliyu," ya mike tsaye ya kifa
kai dabango yace "yarinyar gidan nan,"
hajiya ta hade rae tace "wae tsinanniyar
yarinyar nan intisaar?" kasa cewa komai yyi
sae idoda ya tsurawa bangon dakin, wae
shi yau intisaar ta bude baki take ce ma
Allah xae saka mata, "goshh!" ya fadi da
karfi, towaema garin yaya ya tsaya kallonta
kmr soko ya kasa mata komai har ta bar
wajen? To wae ma waye ya bata bakin
magana a gida? Budewar kofar da yaji
hajiyarsu tayi ne ya sa shi juyowa da sauri
yanakallonta,ashe tayi surutun ta ta gaji ba
tare da yasan me take cewa ba,ina xaki
hajiya, ya tambayeta yana kallonta, ranta a
bace tacesamun su xanje nayi, nasan
shegiyar uwarta ce xata sata tayi hkn, duk
abinda xae faru sae dae ya faru a gidan nan
don bbu mai taba min kai ya xauna lafya,"yyi
huci me xafi yace "ki barsu kawae momy,
amma koma me nayi mata a gidan nan
baxanyi nadama ba ko dana sani saedae
duk abinda xa ayi min a min, amma sae
nahallaka ta. Hajiya tayi ajiyar xuciya
tace"shknan son, na baka go ahead kayi
mata duk abinda yaxo knka." ya juya ya fice
ba tare da ya sake cewa komai ba, yana
tunanin irin abinda xae yi mata idan ya
kamata, sadeeq kuma har gidan ubansa xae
je ya samesa.
.
. Yau tun da gari ya waye intisaar batafita
ba, duk ta rasa abinda ke mata ddi a gidan
ga yawan faduwar gaba da take yi duk ta
rasa sukuni, ko islamiyya ma taki xuwa da
yake ranar lahadice, tun bayan abinda tayi
ma ya Aliyu jiya da daddare ta kasa samun
nutsuwa har ynxu, tayi da ta sanin abinda
tayi masa yafi a kirga, tasan baxa ta ji da ddi
ba idan tashiga hannunsa,to ma wae me ya
kai ta, kai xuciya ma dae ba a iya masa, jiya
ce rana ta farko da tayi ma ya Aliyu hk,
momy tai tayi da ita ta gyamata me ke
damunta taki fadi, sae dae tace ita bbu
abinda ke damunta, ta mike daga kwance
da take tana kallon agogo karfe goma da
minti goma na safe, hijab din ta ta dauka ta
leka bedroom tace ma momy ta tafi wajen
inna, momy ta dan ji ddin hka don ta rasa
kan 'yar tata, tace "to ki gaida min ita," tace
"to" sannan ta fice gabanta na mugun
faduwa, gudu-gudu sauri-sauri take tafiyar,
gidan tsit don duk 'yan matan gidan sun tafi
islamiyya, sllma tayi kofar falon abba
jikintana rawa, abba ya amsa ta shiga ta
nemi gefe ta xauna tana gaida abban, abba
ya amsa da fara'arsa yace ta tashi ta xauna
kan kujera,takoma kan kujerar, abba yace
"me ya hanaki xuwa makarntar yau?" ta
kirkiro murmushi ta lafta masa karya,
"wanki nayi abba," yace "to yyi kyau" bbu
matsala ko? Ta dan fara kame-kame,
tace"aa...dama...abba.." wayr abba tayi ring
ya dauko yana duba mae kiran nasa, ya
daga.Shiru intisaar tayi ta jingina kanta jikin
kujerar tana tunanin me xata ce da abba,
sllmr da taji da muryar mae sllamar yasa
xuciyarta ya kusa shigewa cikinta don tsoro,
da kyar ta iya amsa masa tayi saurindauke
kanta, Aliyu ya shigo palon sanye da bakar
jallabiya, kallo daya yyi mata ya dauke kansa
ya nemi gefe ya xauna ya tsura ma A.cn
dake ta aiki a falon ido, ta mike jiki a sabule
xata bar falon don har ynxu abba waya
yake, abba yyi mata alama da hannu ta
koma ta xauna, ta koma cikin rashin kuxari
ta xauna tana wasa da long fingers dinta, ta
saci kallon Aliyun taga kallonta yake yi, da
sauri ta dauke kanta xuciyarta na bugawa,
abba yagama wayan ya juya yana kalln
Aliyun yace "sae ynxu garin ka ya waye knan
malam," ya shafa kansa ya danyi murmushi
yace "kayi hkuri abba, yau na tashi da ciwon
kai ne," abba baice masa komai ba illa Allah
ya sauwake, yace"ameen" sannan yace "ina
kwana abba," lfya lau, ka tashi lfya?" abba ya
amsa yana kallon intisaar da har ynxu kanta
a sunkuye yake, kun gaisa da yayannaki ne?
Ta dago kai da sauri tace "ina kwana yaya?"
Aliyun yace "lfya lau, da kina jiran na gaida
ke ne halan" ya fadiyana kirkiran murmushi
ganin yanda abban nasa ya kafa masa ido,
ita din ma murmushin ta kirkiro tace cikin
muryar da ba tata ba"kayihkuri na sha'afa
ne" abba ya dubi intisaar din yace "yauwa
ina jinki fatima," ta gwalo dara-daran idonta
ta rasa me ma xata ce da abban, sae kawae
ta samu kanta da cewa "aa dama abba
gidan momy nke sonnaje ne yau," abba yace
"wace momyn knan?" da sauri tace
"momynsu maryam" yace "ohhk gidan
nafisa xaki" tace "uhm," abba yace yaushe
xaki dawo idan kinje? Da yamma xan dawo
abba, ta fadi da sauri tana kallonsa, duk da
tasan idan taje ba lallai bne ta dawo kuma,
kila can xae fiye mata xaman lfya. "wa xae
kai ki knan?" tayishiru sannan tace "xan hau
tricycle abba" abba yace "aa Aliyu dae ya kai
ki, tunda yana gida.
Intisaar ta dago kaida sauri tana kallon
Aliyu, taga yyi wani murmushi irin
tamugunta, ta girgixa kai gabanta na
faduwacikin tausasa murya tace "abba ya
haisam yace xae kai ni kuma..," Aliyu ya
kalleta yana murmushi yyi saurin cewa "ni
cinyekixanyi a hanya knan?" ita din ma
kirkiran murmushin tayi tace "aa ba hka
bne, kaga na riga da na fara gya masa, da
bn gaya masa bne sae ka kaini," to ai ni da
haisam daya ne, meye a ciki idan ni na kai ki
din? Ya tambayeta yana kallon tsakiyar
idonta, Ta xaro ido xuciyarta na bugawa
tace"gskya ne," abba yace "toma wae a ina
kika ga haisam din?" ta fara kame-kame
tama rasa abinda xata ce masa, abba
yace"tun asuba ya shigo yace min xae tafi
jigawa, ko ya fasa ne?" ta dan sata kallon
Aliyun da ya kafa mata ido yana murmushin
da ta san na mugunta ne, ta rumtse idonta
cike da tsoro tace "na manta ne, hka ne
abba," Aliyu yyi 'yar dariya yace "to yanxu
kin yrda na kai ki?," tace "uhm" yace "aa kiyi
magana mana, ta mike tana cewa "bari naje
na shirya," abba ya kirata ya dauko dubu
biyar ya bata, yace"ki gaida min dasu
shaheed," ta durkusa har kasa tayi masa
gdya sannan ta fice da sauri kafarta na
hardewa, abba yyi murmushi, yana jin ddin
alakar 'ya yan nasa, don a nasa tunanin,
Aliyun son intisaar din yake, ganin actions
dinsa. Intisaar na fita da gudu tayi sashinsu
don tana tsoron kar ya biyota, momy ta
kalleta tace "har kin dawo?" tace "uhm,
momy manta da innar nan, gyangyadi take
ta minna gudo," bedroom ta shige da sauri
ta fada kan gado, ae xuwa gidan anty nafisa
kam ya sha ruwa ysu don ko hauka take ita
kam baxata bi Aliyu ba. Aliyu kam yana barin
falon abba ya shige bedrom dinsa cike da
jin ddi ya shirya, irin abinda xae mata ya
dinga kitsimawa a ransa, rannasa na dada
baci, ya gama shirinsa tsaf ya fito,hajiya na
tambayrsa inda xa shi amma baetanka mata
ba, kujera ya ja a tsakar gidan ya xauna
jiranta, amma har kusan karfe sha daya da
rabi bata fito ba, ya gaji da jiragashi bbu
kowa a gidan bare ya aika kiranta, shi kam
yau idan bae ma yarinyar nan abinda ke
cikin ransa ba ciwon xuciya xae iya kamasa,
yyi huci me xafi ya mike tsaye yana waige-
waige, kasa daure wa yyi yaje sashin nasu,
yana isa ya bude kofar falon momy na
xaune tana duba wani littafi, intisaar ma
lkcn ta fito falon tana kwance tana kallon
Mbc2, ya kalli intisaar din ya dake yace "kin
shanya ni ina ta jiranki?" ta mike tana
kallonsa tace"tafiyar nan fa ina ga na fasa
kayi wuce war ka kawae," ta juya ta shige
bedroom xuciyarta na bugawa, don taga
kkrinta na fada masa hkn, tsaye yyi bakin
kofar kmr ruwa ya cinyeshi, ya juya ya bar
wajen xuciyarsa na harbawa, lallai yarinyar
nan tadauko hnyr raina shi ne kuma xae yi
maganinta, ransa a bace ya bar gidan
yanatunanin me xae ma intisaar yaji ddi
idan ta shiga hannunsa?" kiranta momy tayi
bayan ya fice fuskarta daure tace "meya
hada ki dashi, kuma ina xakuda?" nan ta
koro ma momy yanda sukayi momyn ta
hade rae tace "karki kuskura, ko da wasa
kuma." yau kusan sati biyu knan suna wasar
'yar buya da Aliyu duk inda tasan xasu hadu
bata xuwa, bangaren inna ma ba kasafai
take xuwa ba kullum dae tana kunshe a
daki kmr sabuwar amarya, shi kam kullum
cikin addu'ar ta shigo hannunsa yake, ya
rasa kwanciyar hankli har sae ya mata
abinda ke ransa har gobe idan ya

12 / 41