INTISAAR Ramuwar Kaddara By Khaleesat haidar

Author :  Khaleesat Haidar Category :  Romance

Chapter   21 / 41

60K to 63K   out of 122.8K words

nn ba,
infact na gama auren ma gaba daya, duka
duka watanku nawa da auren ko three
month fa bae cika ba," budewar kofar dakin
yasa suka juya da sauri suna kallon waye,
Aliyu ne ya shigo dakin yana ma Zainab
wani irin kallo, nn da nn hanjin cikinta ya
kada.
.
Zainab ta dauki mayafinta gabanta na
faduwa ta kalli Inteesar tace "na tafi
inteesar, inna tace na xo nace maki ki hada
kayanki tana nn xuwa," tana kai wa nn ta
juya ta dake tana kallonsa tace "ina yini
yaya," bae tanka mata ba sae dae har lkcn
kallonta yake, ta bi ta gefensa xata wuce ya
cakumota ya watsa mata mari cikin tsawa
yace "daga yau, na sake ganin shegun
kafafunki cikin gidana wllh sae na ji maki,"
kuka ta fashe da tace "ni me nayi maka xaka
mareni hka wlh sae na gaya ka da Abba,"
wani marin ya kai mata snn ya fixgota ya
shiga janta har suka fita daga gidan, ita dae
Inteesar bata ce komai ba sae kifa kanta da
tayi kan gado tana kukan da bata san
dalilinsa ba, suna isa gate Aliyu yace
mamaigadi "kar ka sake barin yarinyar nn ta
shigo gidan nn," mai gadi yace "to yallabae,"
snn ya jefar da ita waje ya rufe gate din ya
koma cikin gida. Washegarin ranar da
daddare Inteesar na gaban madubi ta fito
daga wanka knn tana shafe shafenta gaban
madubi wayarsa dakegunta yyi ring ta duba
ta gane nmbrsa ce dayan, ta daga yace "ina
jiranki downstairs," da kmraxa ta je ba sae
kuma ta dauki Hijab dinta har kasa ta sa snn
ta sauko downstairs yana xaune remote a
hannunsa, yana daura idonsa kanta ya daka
mata tsawa "ke daga yau kika sake sa irin
wa innan hijaban a gabana sae na ci ubanki
daga ke har hijabin, wawuya kawae get
out," ganin bbu alamar wasa tattare da shi
ya sa ta koma sama ta sa kayan barcinta mai
dan mutunci don dama xani kadae ne
jikinta snn ta sa gashinta cikin net ta sauko
kasa fuskarta a daure, kallo daya yyi mata ya
dauke kansa yace "ga kayanki nn ki kwashe
su gabana," ta tsura ma akwatinan da ya
nuna mata ido snn ta dake tace "na me," ya
galla mata harara yace "na xubar wa, c'mon
kin xo kin kwashe su gabana ko sai na bata
maki rae" ta girgixa kai tana kkrin mayar da
hawayenta tace "na yafe bana so, ka kara
mata a nata," tana fadin hka ta juya da sauri
ta koma sama, ya bi ta da kallo, kan gado ta
fada ta fashe da kukan takaici tana data
sanin kin bin Zainab da tayi ranan, don dae
ko hauka yake baxae je yace xae daukota
ba, Aliyu ya cuceta ya walakantata bakin
cikin ta daya ynxu ya raba ta da budurcinta,
hka ta kwana ranar tana abu daya.
Washegari da safe ya shigo dakin yana
kallonta bbu yabo bbu fallasa yace "ki shirya
anjima xa a raka ki registration na Jamb,"
yana kai wa nn ya juya xae fita ta mike da
sauri tace "bbu inda xa ni wllh," ya juya yana
mata wani mugun kallo yace "to sae me, me
xa a fasa mutuwan ko hisabi, kar Allah yasa
kije din jaka kawae" ta fashe da kuka tace
"ni a jaka bace wllh, ka jira jaka na nn
shigowa nnba da ddewa ba," ya karaso
cikin dakin ya kwashe ta da mari ta fasa ihu
tana kiran Abbatace "Allah ya isana ban yafe
maka ba wlh mugu kawae," juyawa yyi ya
fice daga dakin da sauri ta mike jikinta na
rawa ta shige bathroom ta rufe da key.
Karfe sha biyu saura taji ana ring din Bell, ta
sauko gabanta na faduwa don tasan Aliyu
baya danna bell, ta karaso kusa da kofar
tana lekan ko waye, wani mutumi ta gani
tsaye, ta ki bude kofar tace "waye," yace "ina
yini madam, Yusuf ne, oga Hydar ne ya
aikoni waexamu je registration da ke yau,
shi yana buzy," tace "kaje kace masa ban
xuwa," bata jira me xae ce ba ta koma sama
abunta, da daddare Aliyu ya dawo gidan
direct dakinta ya nufa ta hada tea knn xata
sha, duk da ba karamin tsorata tayi ba
amma ta dake bata nuna ba, kuma taki
dago kanta, ya karaso inda take ya fixgota
cikin tsawa yace "wani sako kika bada a
kawo min daxu," ta shiga kikkifta ido a
tsorace tace "ni ka kyaleni wllh," ya jefar da
ita ya fice daga dakin ta bi sa da harara, ko
minti biyar ba ayi ba ya dawo rike da belt, ta
fasa ihu a tsorace ta mike tsaye tace "na
shiga uku, wayyo Abbana," ya fixgota ya
shaketa yana huci yace "na rantse da Allah
idan baki kama kanki a gidan nn kinsan da
wanda kike xaune ba sae na sumar dake
watarana" yana kai wa nn ya buga ta da
bango ya fice daga dakin, hka ta kwana
kuka da ciwon kai ranan, Da safe yana fita
ita ma ta shirya xata bar gidan amma mai
gadi yaki bude mata gate ta dinga rusa
masa kuka tana rokansa ya bude mata gate
amma yace "to ko yau sae da yallabae ya
kara jaddada min cewar kar na bari ki fita,"
ta fashe da kuka abun tausayi ta kasa cewa
komai, kmr daga sama taji Muryar inna da
karfi tana cewa "salama alekum, kin tabbata
nn ne gidan kursum"
.
Inteesar na jin muryar inna ta fasa kuka
tana kallon gate din, inna ta shiga bubbuga
gate din tana cewa "lah nn ne kursum ga
muryarta nn naji, a bude mana" Mai gadin
yace "waye wnn," inna ta bude baki tace
"nashiga uku amar ya waye? Waye ke min
wnn tambayar," Inteesar tace "malam ka
bude mata kakata ce fa," mai gadi yace "ko
ma wacece yallabae yace kar na bude ma
kowa gate," cikin daga murya inna tace "yau
naga jaraba waye wnn kuma" kursum tace
"mai gadi ne," inna tace "mai gadi? To ya ci
ubansa ba a gaya masa ko ni wacece bane
ni da gidan jikokina xae hana ni shiga,"
kursum ta fashe da dariya inna tace "ke ban
san shashanci fa," sae kuma ta shiga kiran
Inteesar," cikin kuka inteesar tace "Na'am
inna yaki bude gate din," a fusace inna tace
"yau ni naga jarababben dan iska gate din
ta ubanka ce ko ko, kaji min mutum," dariya
ma abun yaba mai gadin inna tace "shi
Aliyun yana ina," Inteesar tace "oho nima
ban sani ba," inna ta shiga buga gatedin da
karfi tana duddura ma mai gadi xagi,shi dae
yana xaune sae shan rakensa yake inteesar
tace "wae kai wani irin mutum ne baka jin
ka bude mata gate ne ka maida mutane
mahaukata," inna tace "ki rabu da shege,
kursum maxa kira min Bukar," kursum ta
karbi wayar ta kira Abba ta mika mata tace
"Bukar Bukar gani gidan Aliyu wani kato
yahanani shiga, na kai awa biyu tsaye cikin
rana Bukar," Abba yyi murmushi yace "to ae
umarnin da aka basa knn baaba ku koma
gida kawae," cikin kuka inna tace "kambu,
Al'quran bbu inda xani sae ya bude min
gate don uwarsa," nn ta shiga jijjiga gate
din kmr xata cire tana tsine ma mai gadi,
maigadi yyi tsaki ya ciro dan wayansa ya
kira Aliyu "oga ga wata tsohuwa nn ta xo ta
cika anguwa wae sae an bude mata gate,"
Aliyu yyi dariya yace "karka kuskura," snn ya
katse kiran mai gadi ya mike yana fito ya
shige dakinsa. Inteesar taji kmr ta shakesa
ta karasa kusa da gate din tace "inna Aliyun
ne fa yace kar ya bude maku wlh, ku tafi
gida kawae ba budewa ae yi ba," inna ta yo
waje da ido tace "me? To wllh bbu inda xani
ina nn har sae an bude min gate din," cikin
kuka take maganar, kursum kuwa sae
dariya take har da faduwa,inna ta nemi
dakali ta xauna tana sharbe majina, tace "ae
yau bbu abinda xae hanani shiga gidan nn
wllh sae na shiga" Inteesar ta gaji da
tsayuwa ta shiga, ciki lkci lkci ta kan fito ta
tarar suna nn, sae tausayin innan ya cika ta
taji kmr ta dinga ihu don takaici lallai Aliyu
ya cika mara mutunci, duk irin yanda ta
lallaba inna ta tafi kin wucewa inna tayi, har
aka kira azahar inna na nn xaune kursum ta
gaji ta kama hanyar gida inna ta rakata da
xagi, shegiya kawae ni ba mutum bace
kuma ban san ciwon jikina ba sae ke ko,
ganin har kusan karfe hudu inna na nn a
xaune yasa inteesar ta fito da ruwa tana
kallon mai gadi tace "don Allah don annabi
malam ka dan bude gate din sae ka mika
mata ruwan nn wllh tsohuwace," da kamr
baxae tashi ba sae kuma ya mike ya karbi
ruwan da take mika masa ya dan bude gate
din yana lekota yace "ga ruwa kaka," ta
mike tsaye tana kallonsa da shirin masifa ko
me ta tuna sae kuma tafasa, ta karaso kusa
da gate din kmr xata karbi ruwan ta
bangajesa da karfi ta shige gidan da gudu.
Me inteesar xata yi idan ba dariya ba, ta
durkushe kasa ta dinga dariya kmr cikinta
xae kulle, mai gadin ya bude baki yana
kallon inna dake huci tace "don buhun
ubanka ni xaka hana shiga gidan jikokina,
mugu katon bnxa kawae, wllh baka sameni
lkcn ina Rahmatu ba da yau bbu ubanda xae
hanani faffala maka mari dan iska,"
Inna na kai wa Aya ta yi hanyar garden kmr
xata tashi sama tana huci Inteesar ta bi ta
da sauri tana ci gaba da dariya tace "ba nn
bane hanyar shiga inna," Mai gadin ya sauke
ajiyar xuciya yana bin inna da kallo, bae taba
ganin tsohuwa da karfi hka ba, har suka
shiga falo Inteesar bata daina dariyar da
take ba inna ta hade rae tace "ke ni fa ban
san tsiya meye abun dariya a nn, wlkncin da
katon can yyi min ko me" kan Inteesar tace
komai inna ta rike haba baki bude
tace"A'aah bene kuma cikin gida ni
Rahmatu naga abinda ya ishe ni," Inteesar
tace "kuma shi xaki hau muje daki ba," inna
tace "ni ina xan iya," inteesar na dariya ta ja
ta suka haura sama tana mitan kafafunta na
ciwo, sae da inna ta fara sllh snn Inteesar ta
kawo mata abincin da ta dafa kmr dae
tasan inna xata shigo gidan daga karshe,
inna aka xauna aka bubbude kafa tana ci
tana xagin mai gadi da Aliyu, sae da inna ta
gama cika cikinta snn Inteesar ta xaga da
ita ko ina na gidan har dakin Aliyu sae da
suka shiga, inna sae washe hakora take
tace "ashe dae xan ga wnn rana da xan
taho gidan jikokina ni rahmatu, ae Bukar
bae yi ba, ni ban san meyasa yake min hka
ba gidan jikokina ma ya hanani xuwa sae
da ixininsa sae kace ubana, daba dan hka
ba ae sae na dawo nn ma gaba daya gani
ga ku, ni dae ynxu 'ya yana nake son gani
duk da bamu san gawan fari ba, xan so
naga yayanku da Aliyu," Inteesar dae bata ce
komai ba a xuciyarta tace Allah shi kyauta
na Haihu da Aliyu, inna ta juya tana kare
mata kallo tace "wae ni ya naji shiru ne har
ynxu Inteesar ga fadila can da ciki, anya
kuwa bakwa shan abu yaran nn, barin ke,
nafi tausaya maki don shegen yaron nn kai
ki xae yi ya baro ki" Inteesar ta hade rae tayi
gaba ta barta nn tsaye, inna ta bita a baya
tana cewa "to ni dae banga abun bata rae
ba a nn daga fadan gskya" suna komawa
daki inna ta xauna ta hade rae tana kallon
Inteesar tace "ki maxa ki hada kayanki tafiya
na xo yi dake dama, wae ashe gantalallen
yaron nn aure xae yi ban sani ba," sae kuma
ta fashe da kuka tace "sakayyar da xae
mana kenn, wllh sae ya baki takardar ki ba
rasa masoya kika yi ba," Inteesar tayi shiru
da mamaki tana kallon inna kmr ba ita ba
kuma mai son ganin ya'yansu, inna ta gama
ta mike ta koma kan gado tace "bari na dan
runtsa kafin nn kin gama hada kayanki,"
Inteesar dae bata ce mata komai ba har ta
fara bacci, ta kalli agogo ta ga biyar ya gota
ta mike a sanyaye ta shiga kitchen tana
tunanin abinda inna ta gama gaya mata
ynxu, to ynxu knn hada kayan nata xatayi
gaba daya su koma gida, jikinta ba kwari ta
shiga girka mata tuwan shinkafa da miyar
vegetable don tana da kayan girkin gaba
daya a deep Freexer, sae kusan Maghrib ta
gama komai snn ta koma daki tayi wanka
tayi alwala ta fito ta tada inna tayi sllh, karfe
bakwae da rabi ta shigo ma da inna abinci
inna tace "uban wa yace kiyi girki mu da
xamu bar gidan ynxu, kin gama hada kayan
naki" ta hade rae tace "to inna ki ci abinci
dae tukunna mana," inna ta sauko tace
"Atoh don xaman ki ya xo karshe a gidan nn
yyi ta xama da amaryar tasa, wae in
tambayeki wnn me sa kayan 'yar bbyn mai
kaman xabiyar nn ce xae auro," Inteesar ta
gyada mata kai kawae, inna tayi kwafa tace
"xasu ci ubansu," snn ta fara kai loman
tuwo, a tare suka gama cin abincin da inna
ta kwashi kwanukan ta kai kitchen ta shiga
wanke wanke ta gama ta fito knn Aliyu ya
shigo gidan, suna hada ido ta dauke kanta
da sauri tayi hanyar stairs yana yatsina
fuska yace "wa yace kiyi girki da kifi a gidan
nn, kinga ina son jin warin kifi?" tayi masa
wani mugun kallo ta haura sama ta bar sa
nn tsaye, ko da ta koma ta tarar inna na
shafa'i da wutr, ta shiga bayi ta wanke baki
snn ta fito ta xauna gaban madubi tayi
shafe shafenta ta saka kayan barcinta ta
kwanta don tayi isha, inna na idarwa tace
"to ynxu dae tunda dare yyi, sae mu bari
gobe da sassafe mu bar gidan nn, shi kuma
wnn yaro dama baya dawowa gida ne naji
shiru har ynxu, ko dama ke daya ke rayuwa
cikin gidan," Inteesar bata tanka ta ba tana
ta game da wayar Aliyu, inna ta tabe baki
tace "to Allah shi kyauta, ynxu dae kije ki
hado min tea don idan ban sha ba bana jin
ddi" Inteesar tace "kai inna duk tuwon da
kika ci," inna tace "naga dae ba ke ke
siyowa ba jikana ke siyowa," inteesar ta
harareta ta mike tayi hanyar fita xata je
hado mata tean, tana bude kofar ta kusan
cin karo da Aliyu dake labe jikin kofar, shi
ma xuwansa knn, suka xaro ido a tare xata
fasa ihu don ba karamin tsorata tayi ba
kuma bata yi xaton ganinsa gurin ba yyi
saurin fixgota ya rufe kofar
.
.
Inteesar ta turasa xata koma cikin dakin ya
rikota da sauri ya toshe bakinta ya ja ta
suka shiga bedroom dinsa ya tura kofan ya
jingina jikin kofar yana mata wani irin kallo,
tace "meye hka ni ka bude min kofa na fita,"
yace "hakkina nake so ki bani yau," ta xaro
ido gabanta na faduwa tace "meye
hakkinka kuma," yace "bari na nuna maki,
yyi kanta ta koma baya da sauri tana cewa
"wllh xan maka ihu idan baka bude min
kofa ba," a tsorace tayi maganar ya galla
mata harara yace "kiyi mana," ta girgixa
masa kai kamr xata yi kuka tace "don Allah
kayi hkuri tea fa xanje na hada ma inna,"yyi
murmushi yana kare mata kallo, rigar bacci
ne sky blue mara nauyi iya gwiwa a jikinta
mai hannun singlet, ta saka gashinta cikin
net, ya lumshe ido yace "bani hakkina tukun
sae kije ki hada mata kitchen din gaba daya
ma," xata yi magana ya daga ta sama kamr
wata yar bby sae kan gado, ba karamin
tsorata tayi ba cikin muryar kuka tace "ya
Aliyu don Allah ka bari ni ban san me kke
nufi ba," ya cire jallabiyar jikinsa yana
kallonta ya ajiye yace "xan gwada maki
abinda nake nufi," xata sauko daga kan
gadon ya danneta tace "wayyo na shiga
uku," kissin dinta ya shiga yi yana rungume
da ita, duk ta gigice ta shiga turasa amma
yaki sakinta ya shiga romance dinta, kuka
ssae ta shiga yi ganin abun nasa ba na
wasa bne, suka ji inna ta bude kofar dakin
Inteesar din ta fito tana cewa "yau naga
rayuwa daga xuwa a hado min tea shiru
har ynxu," inna ta rike haba tace "lau ko dae
shafe shafen nn da naga tana yi daxu gun
mijinta xata" sae kuma ta fita ta samu mai
gadi tana kallonsa tace "kai mara mutunci
mai gidan ya dawo ne," da kmr baxae kulata
ba sae kuma yace "ehh" tace "amma
yarinyar nn anyi yar bnxa gun mijinta ta tafi
ta barni," ta koma ciki ta hada tean da kanta
ta koma daki tace "ikon Allah, amma wnn
anyi munafuka" Inteesar na jindawowanta
cikin kuka tace "kayi ma Allah ka kyaleni na
kai mata abinda ta aikeni," Aliyu bae ma san
tana yi ba lkci daya yanayinsa ya canxa ya
xaman mata kmr wani xautattce, duk ita ma
ya bi ya kashe mata jiki ganin ya soma
rabata da kayanta yasa ta kankamesa jikinta
na rawa tace "don Allah ka bari ya Aliyu ka
tausaya min wllh tsoro nake ji," ya girgixa
kai da kyar yace "plss fateema ni ma ki
tausaya min," cikin kuka tace "wllh baxan
iya ba," murya can kasa yace "don Allah fa
nace maki," ta shiga turasa jikinta na rawa
tana kuka tace "wayyoo tsoro nake ji don
Allah kajitausayina wllh bna so," ya fada
gefentayana mayar da numfashi, ganin tana
nemansauka daga kan gadon yasa ya
fixgota ya rungumeta, cikin shessheka tace
"don Allah kaji tausayina ka bari," da kyar
yace "bbuabinda xan maki," duk da hkn
bata kwantar da hankalinta ba sae kuka
take, shi dae yana rungume da ita idonsa a
lumshe, hkn yasa tayi shiru sae ajiyar
xuciyar da take,suna nn a hka har bacci ya
dauketa, ya kwantar da ita ya lulluba mata
bargo ya koma dayan side din jikinsa a
mace ya kwanta, hka ya kwanta ranan a
wahale da ciwon ciki, ita ko tana ta bacci
abunta, cancikin dare ganin bacci ya
gagaresa yasa ya mike ya koma falo ya sami
lime ya sha ya kwanta, da asuba ruwan
sanyi gora guda ya tashe sa
.
Aliyu ya mike xaune
da sauri yana kallon inna a fusace yace
"meye hka," tace "so nake kasan naxo
gidanka," yyi tsaki ya mike tsaye yyi hanyar
stairs ya bar ta nn tsaye tana dariya, yana
shiga dakinsa ya tarda Inteesar ta fito daga
wanka knn, ya kalli agogo yaga biyar saura
minti goma, ta kasa karasowa cikin dakin
dan towel dinsa ne jikinta, bata so ya shigo
ya tarda ita a dakin ba kuma wae nn ita
dubara xata ma inna kawae sae dae ta farka
ta ganta kwance dakin, bae sake kallonta ba
ya shige bathroom, ko me ya tuna sae kuma
ya fito da sauri ita ko har ta isa kan gado ta
sa hannu xata dauki rigar baccinta ta
sakasae ta koma dakinta, ya karasa kusa da
gadon shima ya daura hannu kan rigar
baccin yana kallonta, ta cire hannunta ta
mike tsaye ya dauki rigar da net dinta yyi
hanyar bathroom da shi ya bude washin
machine ya jefasu ciki snn ya rufe kofar
bayin, duk tana kallon abinda yake yi taji
kmr ta fasa ihu, tasan iskanci kawae yake
son mata, ta kalli towel din jikinta ynxu haka
xata fita, ita gashinta dake jike ma yafi
damunta, Allah dae yasa inna bata tashi ba,
ganin kmr tana bata lkcn ta kar inna ta tashi
yasa ta fita da sauri ta bude kofar dakinta a
hankali ta shiga, xaune ta tarda inna kan
darduma da casbi a hannu ta saka Tv a
gaba ko ya aka yi ta kunna oho, inteesar taji
kmr ta nutse don kunya inna ta kalleta ta
tabe baki tace "ban san baki da kunya ba
Inteesar sae yau, idan ba rashin kunya ba
kina ganina a gida ki tafi turakar mijinki ki
kwana daga cewa ki kawo min tea, da kika
tashi

21 / 41