Author : Khaleesat Haidar Category : Romance
idonta,
can ta mike xaune da
sauri tana kallon bakin kofa tace "inna ina
kika ajiye takardar daxu
da safe?" inna dake ta goge goge a falo tace
"oho kaman yana cikin
durowa, me xakiyi da shi," inteesar bata
tanka ta ba ta mike ta bude
drawern ta dauko takardar ta koma ta
kwanta, ta dan lumshe ido ta
bude snn ta bude takardar tana kallon
cntent dinsa "Ni Aliyu ynxu na
fara aurenki Fateema, ke din bnxa baki isa
kice na sake ki ba tare da
na sa kaina ba, amma fa ban tilasta ki dole
sae kin dawo gidana ba
kiyi ta xama a gidanku don baki da amfani a
gu na dake da rashinki
duk daya ne a gurina, kuma muna nn da
knki xaki kwaso
kafafuwarki ki xo ki same ni, wawiya kawae
Jahila," inteesar ta dafe
kanta hawaye ya cika idonta "Allah ya isa
bata yafe masa ba
kusantarta da yyi daxu, ita da tasan abinda
ke takardar nn da
baxata fara xuwa gidansa ba, ta fada kan
gado tana hawayen
takaici, ita ko xata yi maganinsa. Aliyu na
fitowa daga bathroom ya
nemi Inteesar ya rasa duk ya rikice
hankalinsa yyi mugun tashi,
Allah dae yasa yarinyar nn ba gida ta wuce
ba, abinda ya fada knn a
xuciyarsa, yyi sllh da kyar snn ya shirya cikin
three qtr da fara shirt
ya dauki makullin motarsa ya fita daga
gidan, karfe shidda ya isa
gida, ya tarda mum dinsa a tsakar gida
xaune da umma, ya xauna
kan wani dan dakali ya gaishesu, Hajiya tace
"son yana ga duk ka
rame baka da lfya ne," ya dan sauke ajiyar
xuciya yace "lfyata lau,"
umma tace "to ynxu me ka xo yi gida kai da
sae muyi wata bamu
ganka ba," Hajiya tace "shi dae na gani,
daga ina kke ynxu," ya mike
yana ma umma wani irin kallo yace "don
naxo gidan ubana shine
laifi," bae jira me xasu ce ba ya dan yi tsaki
yyi sashinsa, khadija ya
kira a waya ta shigo sashin nasa yace
"khadee yarinyar nn ta xo
gidan nn?" khadija ta dan tabe baki tace
"ehh ae dama tana nn, ynxu
ma inna ta kira ya Haisam wae ya xo ya
rakata asibiti ayi mata
wankin ciki," ya yo waje da ido ya mike
tsaye da sauri yace "wani
cikin, ina Haisam din," khadija tace "ae bae
dawo ba," ya girgixa kai
cikin tashin hnkli yace "tafi kawae," ta juya
ta fice, baya san mum
dinsa ta xargi komai shiyasa bae nufi
bangaren inna ba ya shiga
nasa, ya dan leko ko suna nn, yaga kuwa
suna nn xaune har lkcn,
yyi tsaki ya koma. Sae da aka kira Maghrib
snn duk suka shiga
sashinsu, yyi alwala ya fito ya tafi masallaci,
bakwae da kusan
kwata ya shigo gidan ya nufi bangaren
inna, a hanya suka hadu da
Momyn Inteesar ya kauda kansa da sauri
kmr baxae gaisheta ba har
ta wucesa snn yace "ina yini," bata ko kalli
inda yake ba bare yasa
ran xata amsa, yyi murmushi ya isa kofar
falon inna xae yi sallama
ya fasa, ya je kusa da window yana lekan
falon, inna na xaune tana
dama fura tana ta xuba da kursum dake
kwance tana karatun Novel,
inteesar kuma ta fito daga daki knn ta
durkusa kusa da inna tace
"inna xuge min xip," inna tace "yau naga
jaraba, me kuma xakiyi ba
daxun nn kika yi wanka ba," inteesar tace
"ni dae ki xuge min," inna
ta tabe baki ta xuge mata, inteesar kam sae
bin falon take da kallo,
wayar kursum yyi kara ta mike tace "inna
sae da safe," ta fice daga
falon saurayinta ne ya kirata, inna ta tabe
baki tace "wnn
mummunan saurayin naki me shegen rowa
da baya shigowa gaida
mutane," ihu suka ji kursum ta kwala ganin
Aliyu da tayi jikin
window ya galla mata mugun harara ya
daura yatsunsa a labbensa
alamar tayi shiru, da sauri inna tace
"menene" kursum tace "mage
na gani," snn tayi gaba da saurinta. Inteesar
ta mike bayan inna ta
xuge mata xip din ta cire doguwar rigan
jikinta ya rage daga ita sae
undies, inna tace "bokiti na waje kisa hijabi
ki dauka, da na ce
kursum ta shigo maki da shi, inteesar ta sa
Hijab dinta ta nufi bakin
kofar xata je dauko bokiti
.
.Inteesar na kaiwa bakin kofa tayi still kmr
me tunanin abu, inna tace "me ya faru," bata
dae ce mata komai ba amma ita kamshin
turaren Aliyu take ji kuma ssae, to duk
yanda aka yi yana tahowa ne, hkn yasa ta ki
fita, shikam kallonta kawae yake yana
murmushi ya gane me yasa ta tsaya, ya
karaso bakin kofa cikin sanda ya bude kofar
da sauri ya fixgota ya fito da ita, ta fasa ihu
a tsorace hka ma inna da tayi waje da gudu
ita ma, tana cewa"na shiga uku waye wnn,"
janta ya shiga yi tana nokewa cikin kuka
tace "wayyo inna kice ya kyaleni," inna ta
shiga binsu da gudu tana cewa"lahh yau
naga iskanci ina xaka kai min ita don
uwarka, Bukar Bukar," ganin inna tara masa
jama'argidan kawae xata yi a tsakar gida
yasa ya sake ta tun kan su karaso tsakar
gidan, ta karasa gun inna da gudu tana
kuka, inna na nunasa da dan yatsa tana
kakkane ido tace"Aliyu ka fita harkata Aliyu
ka fita harkata, wae shin ni kakar kace xaka
dinga wasa da hankalina hka ko yaya ne,"
ya harareta ya xo ya wucesu yyi bangarenta,
cikin daga murya tace "Wllh tllh kar ka
shigar min falo, xan fa tara maka jama'ar
anguwar nn da daddaren nn," dariya kawae
yyi ya shige falonta abunsa, inna tace "maxa
je ki falon Zainabu kiyi xamanki," inteesar ta
make kafada tace "ni baxan je ba," inna tace
"to mu xaunamu jira ubansa a nn," jikin
wani flower ta ja ta suka xauna wae suna
jiran Abba, Haisam ya shigo gidan yana
kallonsu da mamaki yace "me kuke yi a nn
inna," tace "yo wancan katon bnxan ne ya
shigo mana falo ba dole mu fito mu bar
masa ba, Bukar nake jira yaxo ya fidda min
shi," Haisam yyi dariyar takaici yyi
bangarensa kawae
.
A wani cafe taga Haisam yyi parkin, tace "ya
Haisam me xa muyi a nn," ba tare da ya
tanka mata ba ya bude mota ya fita ita ma ta
fito, sae da suka shiga cafe din snn yace "ko
baxa kiyi post utme bne," tace "ohh na
manta, a nn xamuyi registration din" yace
"ehh," nn suka gama komai cikin minti
ashirin snn suka tafi banki ta jirasa a mota
ya biya kudin registratn din ya fito, taga sun
kama hanyar gida, a hankali tace "ya Haisam
asibitin fa," bae kulata ba ya ci gaba da
tukinsa har suka isa gida, ranta yyi mugun
baci, yana gama parkin ta bude mota tayi
cikin gida, ya bita da kallo ya girgixakansa
lallai Inteesar ta girma, tana shiga falon inna
inna tace "ya har kun dawo, amma abun ba
wuya, amma bbu xafi inji dae," inteesar ta
xauna ta rungume hannayenta fuskarta a
tamke tace "kokai ni ma yyi," inna tace
"sbda me, ina kuka je to," inteesar ta tabe
baki tace "wae wani registratn ya kai ni,"
inna tace "kyaleni da shi," snn ta mike ta fice
a fusace tayi bangarensa, ranta a bace ta
dawo tace "ki rabu da yan iska so kawae
suke ki mutu da dattin ya ya a cikin ki, yara
duk sun bi sun rainani don ina wasa da su,
ki rabu dasu kawae gobe da sassafe xan
rakaki muje a wanke maki, tunda dae ni ba
nakasashiya bace bare wani ya kawo min
rainin wayo don na aikesa. Washegari da
safe Abba ya aiki kursum ta kira masa
Inteesar, inna tace "me xata yi masa da
sassafe hka," inteesar da gabanta ya fadi
tana kallon kursum tace "ni kuwa," kursum
tayi tsaki tace "ni," snn ta fice, inna tace
"maxa saka hijabi muje," inteesar ta dauki
Hijab dinta inna na biye da ita a baya suka
kama hanyar falon Abba, suna shigowa
Abba ya hade rae ganin inna a bayanta, inna
ta shigo falon ta hakikince kan kujera
tace"kace a kira maka Inteesar Bukar, ga ta
nn" Abba yace "to fisabilillahi baaba don
nace a kira min ita sae ki biyo ta, wae
meyasa kike yin hka ne baaba," inna ta mike
ta marairaice tace"Allah ya baka hkuri," snn
ta fice daga falon kmr xa tayi kuka, yyi tsaki
yana kallon inteesar yace "daga yau bana
son kina kwana a bangaren inna, kina ji na,"
ta sunkuyar da kanta ta kasa cewa komai,
ganin yy shiru yasa ta gaishesa a sanyaye,
ya amsa snn yace "fateema kinje walakanta
abinda Allah ya baki sae ga shi kuma ya
nuna maki ishara, nakan yi mmkin
sauyawan ki lkci guda Fateema, ynxu abinda
nake so dake shine ki koma gun ummar ki
ki xauna bana son xaman ki tare da inna,
snn wani asibiti da take cewa xata kai ki kar
ki kuskura don ciki na nn jikin ki," inteesar
ta dago a sanyaye tana kallon Abba gabanta
na faduwa, hawaye ya cika idonta, wani
cikin kuma bayan ta xubar, Abba ya katse
mata tunani ta hanyar cewa "jiya Aliyu ya
shigo ya sameni ya kuma badahkuri akan
yana son ki koma dakin ki, though ban
nuna masa na amince da hkn ba don ina
son na fara jin ta bakin ki, kina sha'awan
komawa dakin ki?" inteesar ta share
hawayen da ya gangaro mata tace "Abba
don Allah don Annabi ka sa shi ya sallameni,
ni bana son auren kuma ka yi mani adalci
abba," Abba yyi shiru yana kallonta snn yace
"to kiyi hkuri ki bari har sae kin sauka lfya,
na maki alkawarin xan sa ya baki takardarki
ko yaki ko yaso," muryarta na rawa tace
"ngdd Abba," Abba yace "kya iya tafi amma
bana son xaman ki tare da inna, ki koma
gun ummanki ynxun nn kuma," kai kawae
ta gyada masa ta mike xata fita, Aliyu yyi
sallamaya shigo falon, ta hade rae ta bi ta
gefensa ta fice, ya bi ta da kallo snn ya
xauna inda ta tashi, ya gaida Abbansa, Abba
ya amsa yana duba newspaper, yyi shiru na
dan lkci snn a hankali yace "Abba kayi mata
magana," Abba ya dago yana masa mugun
kallo yace"wani maganan xan mata," Aliyu
ya sunkuyar da kansa bae ce komai ba,
Abba yace "ae ni na gaya maka baxan mata
dole ba, kajekayi xamanka da dayar matarka
tace baxata koma ba," Aliyu yyi shiru da
ganinsa bae ji ddin maganar ba, ganin Abba
ya maida hankalinsa kan abinda yake yasa
yace "to Abba kayi mata maganarkar ta sake
yunkurin xubar min da ciki," Abba yace
"tashi ka ban waje, nonsense kawae" Aliyu
bae ce komai ba ya mike yyi masa sallama ya
fita daga falon ba tare da Abba ya amsa ba.
Dakin Haisam ya nufa, ya samesa ya gama
shiri xae fita office, Haisam yace "daga ina
da sassafe hka," Aliyu yace "taimako nake
son ka min Haisam, kasan yarinyar nn na jin
maganarka don Allah kace mata ta yi hkuri
ta koma dakinta, ni wllh bana son wani abu
ya sami yaran nn ne, kasan yarinta yyi mata
yawa, ga inna kuma ba tsohuwar arxiki ba
ko ita xata rakata su fake idon Abba suce
xasu je cire cikin kuma" haisam yyi yar
dariya yace "da knn Inteesar ke jin
maganata ba ynxu .
Aliyu yadafasa yace "plss ka gwada kaga Haisam,
wllh
bana son xamanta a gidan nn," Haisam yace
"shknn xan gwada yi mata maganan ltr idan
na
dawo," Aliyu yace "thank yhu," a tare suka
fita da
Haisam kowa ya kama hanyarsa. Inteesar na
komawa falon inna, inna ta mike da sauri ta
dawo
kusa da ita tace "me Bukar din yace maki,"
inteesar tayi shiru da ganin idonta kasan
tayi
kuka, inna ta mike a fusace tace "xan ko ci
mutuncinsa, da wnne xaki ji," tana fadin hka
ta
fixgi mayafi a fusace tayi waje, da sauri
inteesar
ta bi ta ta riko hannunta tace "ni inna bbu
abinda
aka min kin wani kwashi kafafuwa ina
xaki," inna
tace "to kukan me ki ke yi ba ayi maki komai
ba,"
inteesar tace "ni ki rabu dani," ta shige
bedroom
ta bar ta nn tsaye, inna ta bude baki tace
"au"
can ta tabe baki ta ci gaba da aikinta. Karfe
tara
saura tace ma inna xata gun momynta, inna
tace
"yau kuma, to ki tsaya ki sha kunun da na
dama
maki tunda kin ki shan tean" inteesar tace
"xan
dawo inna," snn ta fice daga falon tayi
sashinsu a
sanyaye duk sae taji bata jin ddin jikinta,
wanke
wanke ta tarar momynta nayi a bakin famfo,
ta
karasa tace "sannu da aiki momy, kawo na
karasa maki," momy tace "A'a bar shi
kawae,"
inteesar bata ce komai ba ta shiga falo ta
karasa
bedroom din momynta tayi kwanciyarta,
duk
jikinta a sanyaye yake wae mayen cikin nn
na
jikinta duk axaban da ta sha, hawaye ne ya
shiga
bin kuncinta, ta dde tana kuka a hankali
daga
bisanni bacci ya dauketa, karfe goma momy
ta
shigo dakin ta tada ta tace "kin karya ne,"
inteesar ta gyada mata kai tace "ehh" momy
ta
juya ta fita daga dakin, baccinta ta ci gaba
da yi
har kusan sha biyu, xaxxabi ya fararkar da
ita,
sanyi ssae ta dinga ji ta mike da kyar ta
dauko
bargo ta lulluba, biyu saura momy ta shigo
dakin
tace "kinyi sllh ne," ta girgixa mata kai da
kyar
tace "ynxu xanyi," momy ta karaso jikin
gadon
tana kallonta ganin yanda ta takure kanta
tace
"me ya same ki," da kyar inteesar tace "bana
jin
ddi ne," momy bata ce komai ba ta fita, can
bayan kmr minti goma ta shigo dakin rike
da
kulan abinci tace "ki tashi ki ci abinci, kina
shan
magunguna ne," kai kawae inteesar ta
gyada
mata ba don tana shan maganin ba, ta
sauko da
kyar momy ta xuba mata abincin ta fita,
tuwan
shinkafa ce da miyar bitter leaf tayi mata,
inteesar ta mike da kyar ta shiga bayi ta
kurkure
bakinta ta wanke hannu ta fito ta jawo
tuwan
gabanta ta shiga ci a hankali, loma uku
kawae ta
ci taji xuciyarta na tashi ta rasa inda xata sa
kanta, lkci daya aman ya xo mata ta mike da
gudu ta fada bayi ta shiga kwarara amai,
momy
dake falo ta shigo dakin da sauri ta shiga
bayin
tana kallonta, har ta gama aman snn ta
taimaka
mata ta gyara jikinta suka fito, momy tace
"ina
magungunan da kike sha," ta kwanta tana
girgixa
kai ta kasa cewa komai sae mayar da
numfashi
da take, momy ta shiga bayin ta gyara inda
tayi
aman ko da ta fito inteesar tayi bacci, don
hka ta
rufe tuwan ta ajiye mata a gefe. Karfe
shidda
Haisam ya shigo falonsu ya gaida momy
dake
koya ma ihsaan assignment, ta amsa da
fara'arta
tana tambayrsa ya aiki, yace "Alhmdllh
momy,
inna tace min inteesar na nn," momy tace
"eh
tana nn," Haisam yace "wajenta na xo
momy,"
momy tace "eyya sae dae kuma bacci take
wllh
tunda safe take amai, tama ki cin komai,
nayi
mata maganan magungunanta tace suna
gida,"
Haisam yace "subhanallahi momy ae da sai
kiyi
magana, ko Abba ki kira a san yanda xa ayi,"
momy ta mike tace "bari na taso maka ita
to," da
sauri yace "A'a ki bar ta kawae, na dawo
anjima,"
momy tace "to shknn," ya mike ya fita yana
ma
ihsaan wasa. Yana komawa sashinsa kiran
Aliyu
ya shigo wayarsa, ya daga Aliyu yace "ya dae
brother kayi mata maganan," Haisam yace
"ynxun
nn ma na dawo daga gunta, amma sae dae
ban
samu ganinta ba ma, bata da lafiya wae tun
safe
take amai inji momy," Aliyu yace "amai
kuma,
God! Bari xan shigo ynxu," kasa sukuni Aliyu
yyi
har sae da ya iso gidan wajen karfe tara
saura
don aiki yyi masa yawa a clinic, sashinsu ya
nufa,
yana isa kuwa ya kasa shiga ya dde tsaye
bakin
kofa daga bisanni ya dake yyi sallama,
ihsaan ce
ta amsa ya bude kofar ya shiga, momy na
xaune
suna cin abinci da ihsaan, kansa a kasa ya
shigo
falon ya nemi kujera ya xauna yana kallon
Ihsaan
kmr ita yake gaisarwa yace "ina yini," momy
ba
tare da ta kallesa ba tace "qlau," bae sake
cewa
komai ba ya shiga kallon TV, momy ta mike
da
sauri jin kakarin aman inteesar, Aliyu ya bi
ta da
kallo ransa a dagule don shima ya ji, ya rasa
me
xae ce mata ne, momy na shiga bedroom
din ta
sameta bakin kofar bayi tana amai, ta
kamata
tana yi mata sannu, kuka kawae take tana
juye
juye, momy ta gyara mata jiki ta mayar da
ita
kan gadon, snn ta gyara wajen ta koma falo
ta ci
gaba da ba ihsaan abinci. Aliyu ya dauke
kansa
da sauri daga kallon da yake ma bakin kofar
kmr
ya shiga, ya kai kusan awa daya xaune a
dakin
idonsa na kan TV, daga bisanni ya mike da
kyar
ganin momy nata harkan gabanta yace "na
tafi,"
ba tare da ta kalli inda yake ba
.
.. Aliyu
na fita Haisam yaje ya samu a sashinsa,
Haisam yace "ya dae har ka shigo," ya xauna
bae ce komai ba, Haisam ya ci gaba da
abinda yake, can Aliyu yace "don Allah
Haisam kaje ka ma Abba magana su bani
matata in tafi ni fa ana min abinda aka ga
dama a gidan nn," a fusace ya karasa
maganar, Haisam yace "uhm Aliyu knn, har
ka
manta rashin mutuncin da kayi wks bck
knn,"
Aliyu yace "to ba su suka nema ba, ni don
Allah ka rabu dani," Haisam ya daga kafada
yace "da kuna shiri da Hajiya inna da da
gudu xata sa a baka matarka, ynxu kam ita
da kanta xata xuga a hanaka," Aliyu ya kasa
cewa komai, Haisam yace "to ynxu ka shiga
ka duba ta ne," da kmr baxae yi magana ba
yace "wani dubata xanyi bayan kasan halin
mamanta, yi tayi kmr bata san me ya kawo
ni
ba, hasalima barina tayi nata xama kaman
mara aikin yi a falon, ni kuma ban san me
xance mata ba," Haisam yyi dariya, Aliyu ya
galla masa harara yace "wat's funny,"
Haisam
yace "to ae in dae momy ne ma kadan ka
fara
gani ynxu," dariya Haisam ya ci gaba da yi,
Aliyu ya mike xae fita ya riko hannunsa da
sauri yace "to bari muje in rakaka sae na ari
bakin ka," Aliyu yace "gud," a tare suka
koma
falon, bbu kowa falon sae Tv dake aiki,
momy
ta fito dan Haisam ne yyi sallamar, tace "A'a
har ka dawo Haisam," Haisam yace "wllh
momy, ya jikin inteesar din," momy tace "da
sauki," Haisam yace "wae fa dubata Aliyu ya
shigo yi shine ya kasa cewa komai," bbu
yabo
bbu fallasa momy tace "ayyo ae tana ciki,"
Haisam yace "to shi dae na gani ya shigo ya
xauna kmr," da sauri Aliyu ya take kafar
Haisam, Haisam ya rama snn ya ci gaba,
"maimakon yace ga abinda ya shigo yi, ynxu
bacci take momy?" momy bata kallesu ba
tace
"eh" snn ta fice daga falon, Aliyu ya mike da
sauri yyi hanyar bedroom din Haisam na
cewa
"kai wa yace ka shiga," ko kallonsa bae yi
ba,
kwance ya tarda ta cikin bargo ta lullube
gaba
daya har kanta, ya cire bargon, jikinta yyi
mugun xafi, ya dagota yana kallonta da
tausayi, a hankali ta bude ido tana kallonsa,
ya rungumeta murya kasa yace "srry my
Fateema," turasa ta shiga yi yaki sakinta, ta
fashe da kuka tace "ni ka rabu dani," ya rufe
bakinta yace "kiyi hkuri don Allah," lamo tayi
jikinsa a hankali yace "kin ci abinci?" ta
girgixa masa kai yace "sbda me," da kyar
tace
"amai," yace "ki gaya min inda ke maki ciwo
fateema," tayi shiru bata ce komai ba, ya
kwantar da ita ya mike ya bude kwanon da
ya
gani kusa da gadon, shinkafa ce da miya, ya
shiga xuba mata snn ya dawo kan gadon
rike
da abincin xae bata, da sauri ta kauda kanta
ta fada kan gado cikin kuka tace "amai
xanyi
ka ajiyesa," ya mayar ya ajiye da sauri snn ya
dago ta yace "to me xaki ci," ta girgixa masa
kai, ya rungumeta yana shafa gashinta,
mikewa yyi ya shiga bathroom ya dibo ruwa
a
roba, snn ya fito yana tambayrta ko xae
samu
dan tawul, tayi shiru bata ce komai ba sae
da
ya dawo gabanta a hankali ya kara mata
tambayar snn ta nuna masa, ya mike ya
dauko ya saka cikin ruwan, ya cire mata
rigar
jikinta da xani snn ya shiga matse tawul din
yana goge mata jiki da shi, karfe goma yace
xae tafi bayan ya lallabata ta sha tea kadan,
har lkcn tana rungume jikinsa, ta gyada
masa
kai kawae, snn yace "gobe da safe xan xo
da
magunguna da injectns dinki kinji
kanwata,"
kai kawae ta gyada masa, ya daura mata
kiss
a bakinta, ta lumshe ido da sauri, yyi mata
sae da safe, ta bi shi da kallo