INTISAAR Ramuwar Kaddara By Khaleesat haidar

Author :  Khaleesat Haidar Category :  Romance

Chapter   20 / 41

57K to 60K   out of 122.8K words

Da
safe taji an watsa mata ruwan sanyi ta farka
a tsorace tana kallonsa da mamaki, ya galla
mata harara yace "ke kafura ce ina ga ko,"
bata ce masa komai ba ta sauka daga kan
gadon fuskarta a daure tayi hanyar fita
daga dakin ya fixgota yace "ina magana
xaki fita don baki da kunya," ta hararesa
tace "to ca nayi maka banyi sallah bane" ya
wara ido ya shaketa yace "ni kike kallo hka,
wae me sa kika raina ni hka ne yarinyar
nn?" ta girgixa masa kai kmr xata yi kuka
tace "kayi hkuri baxan sake ba," yyi kwafa
ya saketa yana kallonta tayi hanyar fita da
sauri ya daka mata tsawa "ke! Uban wa xae
gyara maki dakin?" ta juya tana kallon dakin
snn ta dan yi tsaki ta dawo ta fara gyara
gadon, ya bude Bathroom ya shiga wanka,
tana gama gyara dakin ta fice da sauri tayi
hanyar dakinta. Inteesar na jin muryarsa a
kasa ta mike da sauri ta isa jikin window
tana kallonsa yana tsaye jikin motarsa yana
magana da masu gadi, ta juya da sauri
hawaye ya cika idonta, jin ya tada motar ne
yasa ta juya tana kallonsa har ya bar gidan
snn ta dawo gefen gado ta xauna a
sanyaye, tana nn a hka bayan fitarsa da kmr
minti goma Zainab ta shigo gidan, Zainab ta
ajiye mayafinta tana kallon Inteesar da ta
kirkiro murmushi tace "lah daga ina kike da
safen nn," Zainab tace "wae jiya da kuka xo
gida da daddare da ya Aliyu me ya faru"
Inteesar tayi shiru tana kallon Zainab snn
tace"me aka ce ya faru?", Zainab tace "oho,
Abba yace mu taho gida tare ynxu, ya kira
Aliyu tun jiya ya ki dagawa," Inteesar tace
"to ae baya nn," Zainab ta galla mata harara
tace "to ina ruwana, Abba ca yyi mu taho
gida ynxun nn da ke," Inteesar ta girgixa kai
cikin confusion tace "to ki kira ya Aliyun ki
fara gaya masa," Zainab ta bude baki tana
kallonta tace "iyye sae na kirasa xa mu tafi,"
Inteesar tace "to ae bae sani ba," da mamaki
Zainab tace "Ahh lallai," snn ta juya tace "sae
anjima," Inteesar ta bi ta da sauri tace "ki
tsaya don Allah Zainab," Zainab xa tayi
magana wayar dake gaban madubi na Aliyu
yyi ring, Inteesar ta karasa gaban madubin
tana kallon wayar a tunaninta Safeena ce, ta
daga wayar ta kara a kunne bata ce komai
ba, "kina jina, idan kika kuskura kika fita
gida ba tare da izinina ba xaki sha mamaki,
just dare me, ki ga" yana kai wa nn ya katse
kiran, ta juya tana kallon Zainab ta
marairaice tace "yace kar na fita Zainab," ko
kallonta Zainab bata yi ba tayi hanyar kofa,
Inteesar ta bi ta da kallo har ta fice. Da
yamma tana kwance abun duniya ya isheta
tun tean data sha da safe bata sake cin
komai ba ta rasa me ke damunta, jin an
bude kofar downstairs ya sata mike da
sauri a tunaninta Zainab ce ta kuma
dawowa, ta xauna gefen gado tana jiran
shigowartata, kamshin turarensa da taji
yasa ta gane shi ne, ta koma ta kwanta a
hankali tana kallon kofar dakin, ya tura
kofar dakin ya tsaya daga bakin kofa yana
kallonta, bata ce masa komai ba, ya tabe
baki yace "wa ya shigo gidan nn daxu?" tayi
kmr bata ji sa ba ya daka mata tsawa "ba da
ke nake ba," xata yi magana taji ana kiransa
da darlin, ya juya da sauri yace "srry bby,
magana nake da wnn ballagaxar," Inteesar
tamike tsaye da sauri tana kallon safeenah
da ke lekota, ta karaso bakin kofar tanai ma
safeenah wani irin kallo snn tace
"karuwancin ne har sae kin biyosa gida don
rashin sanin ciwon kai, ke kam kin banu
banxa kawae sha sha sha," bata rufe baki
ba Aliyu ya sauke mata mari ya fixgota ya
jefar kan gado yana huci ya nuna ta da dan
yatsa yace "ki shiga hankalinki wllh, don
kika sake ce mata karuwa sae na illata ki,
dabba kawae" ta sulalo kasa daga kan
gadon ta fashe da kuka ssae tace "Allah ya
isa ban yafe maka ba mugu kawae mara....."
wani wawan marin ya sake kai mata hade
da buge mata baki da karfi yana huci nn da
nn sae ga jini, ta fasa ihu a gigice, safeena
ta dafe kanta tare da sauke ajiyar xuciya
tana yatsine fuska tace "kai bby ban cika
son hayaniya ba wllh, muyi abinda ya kawo
mu na bar nn plss," ya ce "srry bby," snn ya
kamahannunta suka fita daga dakin tana
ma Inteesar wani irin kallo tana murmushi,
kuka Inteesar ta dinga yi kmr ranta xae fita
ta hade kanta da gwiwa, tana nn a hka suka
sake bude kofar dakin suka shigo, taji yace
"nan fa bby?" Safeenah ta dan yatsine fuska
snn tace "yauwa nn yafi dear, nn din nake
so can bae yi min ba,".
Aliyu yyishiru yana kallon safeenah, ta dan
matso kusa da shi ta yi masa fari da ido tace
"mun gama da wnn, kuma ni bna son irin
paint din nn, mu jedear na fara jin yunwa,"
tana fadin hka ta juya xata fita daga dakin
ya riko hannunta a hankali yace "meyasa
baki son wancan dakin bby?" ta yatsine
fuska tana masa wani irin kallo tace "can bai
yi min ba nn nake so," ya juya yana kallon
Inteesar da har lkcn ke kuka a hankali kanta
kife a gwiwanta, ya maida kallonsa ga
safeenah yace "to na bar maki dakina, ni sae
na koma wancan," ta xaro masa ido tace
"No! Ni wnn dakin nake so," yyi shiru yana
kallonta, Inteesar ta mike tsaye ta dauki
Hijab dinta ta sa ta ciro flat shoe dinta shima
ta sa snn tayi hanyar fita, duk suka bi ta da
kallo har ta iso inda suke tsaye tabi ta
gefensa xata fita ya fixgota, "ke? Gidan
ubanwa xaki," ta galla masa harara da
jajayen idonta tace "gidan ubana xani," yace
"ko?" tace "eh," ya aketa ya gyada kai yana
murmushin mugunta yace "to tafi," cikin
kuka tace "ni wllh sae na tafi," ya daka mata
tsawa ya fixgota yana kallonta yace "ae
shine nace ki tafi na gani," ta fashe da kuka
ta xube wajen tana kiran Abbanta, safeenah
ta dafe kanta tare da jan dogon tsaki tace
"gosh! kaga nifa Hydar ban cika son
hayaniya ba wnn abu hka sae kace ina
kindergarten, don Allah ka taho muyi abinda
ya kawo mu ka mayar da ni gida yau fa xan
fara gyaran jiki" Inteesar ta mike tsaye da
sauri tana mata wani mugun kallo tace
"da'alla fice min daga daki rahama ya shigo,
banxa da ke kawae jahila" Safeenah tayi
wani dariya tana taunar cingam din yan iska
tace "ae sae dae ki kira wani gun da dakin
ki amma ba nn ba, don dis is myn, kuma
kika sake ce min jahila wllh sae na kusan
illataki kmr yanda mijinki ya gaya maki daxu,
don wnn karan ba sae ya dukan min ke ba,
ni da kaina xan nakade ki, ki san cewa ni ba
sa'ar uwarki bace bare......" bata rufe baki ba
Inteesar ta sauke mata tagwayen mari masu
rae da lfya nn da nn fuskarta ya koma ja
don axaba, ta dafe kuncinta a gigice tana
kallon Aliyu da ya jingina jikin bango
rungume da hannayensa yana kallon
Inteesar da mamaki tace "wat? She slapped
me Hydar" Inteesar tace "ae kadan ma kika
gani," bata jira me Aliyu xae ce ba tayi kanta,
inteesar na ganin hka ta fasa ihu a tsorace
tayi hanyar bathroom, safeenah ta fixgota ta
buga ta da bango ta shaketa tana huci snn
ta shiga dukanta kmr an aikota Aliyu yyi
kansu da sauri ya fixge safeenar ya watsa
mata mari ya buga ta da bango yana huci
yace "don ubanki kasheta xakiyi ne,"
Safeena tayo waje da ido tana kallonsa da
mamaki, Inteesar ta sulale kasa gabanta na
faduwa tana kallonsu, Safeenah ta girgixa
kai ta fashe da kuka tana kallon Aliyun, ya
saketa ya dafa bango tare da sauke ajiyar
xuciya, can ya dawo gabanta a hankali yace
"meyasa xaki kulata Safeenah baki ga
yarinya bace warce bata san ciwan kanta
ba, bbu abinda ta sani nn da kike ganinta
she's just a kid," Inteesar ta mike tsaye tace
"ku dae ne baku san ciwon kanku ba amma
ni nasan ciwon kai na," Aliyu ya bude baki
da mamaki yana kallonta, tayi hanyar
bathroom da sauri xata shige ya bita ya
fixgota a fusace, ta fasa masa ihu tare da
durkushewa a kasa tace "wayyoo Abbana,"
ya durkushe shima da sauri gabanta yana
kallonta yace "me ya faru?" ta dago tana
kallonsa kmr xata yi kuka tace "to ba kai bne
xa ka doke ni
.
Aliyu yyi kwafa ya mike tsaye, ita ko ta ja da
baya daga xaunen da take tana goge
hawayenta, ya juya yana kallon Safeena
dake hawayen takaici xae yi magana ta juya
da sauri ta bar dakin yaji ta bude kofar
dakinsa ya gane jakarta xata dauka a ciki ta
bar gidan, ya juyo yana kallon Inteesar da ta
bi ta da harara, ya sa kafa ya haureta yace
"xan babbalaki a gidan nn wllh idan kika yi
wasa," ta mike tsaye da sauri tayi tsaki can
ciki ta koma kan gado ta xauna tana ci gaba
da share hawayen fuskarta, danna bell din
gidan da aka yi yasa ya juya ya fita daga
dakin dae dae lkcn da Safeena ma ta fito
daga dakinsa rike da handbag dinta, yace
"haba bby ina kuma xaki?," ko kallonsa bata
yi ba ta fara sauka daga stairs, ya bi ta da
sauri yana kiran sunanta,tsaye suka ga
Hajiya a falon tana kare ma ko ina kallo
fuskarta a tamke, ya juya da sauri ya koma
dakin Inteesar, tana nn yanda ya barta ya
karasa gabanta yana kallonta ya kama
hannunta ta fixge tana hararansa tace
"meye hka," ya buge bakinta ya fixogata ya
bude bathroom ya tura ta ciki snn ya kulle
da makulli ya cire makullin yasa a aljihu,
kofar ta shiga bubbugawa tana kuka, ya fice
daga dakin ya sauka downstairs da sauri,
tsaye yaga safeena kusa da Hajiyan tana
mata magana tana kuka, ko me take ce
mata oho, ya karaso yana kallonsu Hajiyar
dake ta faman huci tayi hanyar stairs kmr
xata tashi sama, ya juya yana kallon
safeenar yace "me kika gaya mata," ta galla
masa harara tace "meye baxan gayamata
ba," yace "haba safeenah kin san fa ina
sonki kuma dae kinga abinda na mata daxu
a kan rashin kunyar da ta maki,yarinyar ce
bata jin magana wllh ban san yanda xanyi
da itaba," tace "dnt tell me dat kai dae kace
ka fara sonta kawae,idan ba hka ba yarinyar
dake mugun tsoranka kmr mutuwalkci daya
xata rainaka hka idan ba wani abun ya
shigatsakaninku bane kana xuwa gurinta
da daddare karban sweet tunda dae kai a
wnn bangaren baka da maraba da maye,"
yace "ya salam, haba safeena wllh bbu
abinda ke shiga tsakaninmu me take dashi
da xata bani, baki yrda dani bne, wllh
Abbana ne yasa ta rainani hka ke ma kinsan
ba wasa da ita nake ba," safeena taki cewa
komai sae tabe baki da tayi, ko minti biyar
ba ayi ba Hajiya ta sauka tana huci tace
"kaban mamaki Aliyu ban xaci hka daga
gareka ba," sae kuma ta fashe da kuka "ni
dama nasan cika bakin naka na kwana biyu
ne sae sun juya min kanka, na shiga uku ni
Aisha," safeenah tace "no Hajiya shi ba
ruwansa ae bae yi supportn din ta ba, har
dukanta ma sae da yyi amma hkn bae sa ta
daddara ba, ina ga kmr a gida ake xugata"
Hajiya kmr xata hadiye xuciya don bakin ciki
tace "to na shiga dakin ban ganta ba kuma
ai," Aliyu yace "nima na shiga ynxu nace ta
tafi gida ban ganta ba," Hajiya tace "xata ko
ci ubanta shegiya tsinanniya, daxu fa a
gabana Alhaji yace xainab taje tace ta dawo
gida taki dawowa, ita ta samu gidan hutu
ko to wlh ba gidan dana ba don ubanta
kuma idan Allah ya yrda baxa ki shigo ki
sameta a gidan nn ba Safeena," safeena tayi
murmushi tace "to Hajiya naji ddin jin hkn,"
Hajiya tace "to ya shirye shirye safeena, kin
xo ganin Aliyun ne, shi me ya hanasa xuwa"
safeena tace "ehh dama yace na xo na xabi
dakin da nake so ne, kuma nace wanda take
ciki ne yyi min," Hajiya tace "to ae shknn sae
yasa ta fiffito da kayan nata, abinda ma ba
samunta xaki yi a gidan ba ae Alhaji ya nuna
kawae ta dawo gida" Aliyu ya juya ya koma
sama ya shiga dakin nata, ya ciro makulli ya
bude kofar bathroom din, ta mike tsaye a
tsorace da ganinta kasan kuka ta ci, ya
karaso yana kallonta ya galla mata harara
yace "uban me aka maki munafuka," ta
girgixa kai a tsorace xata yi magana suka ji
muryarsu alamar suna haurowa sama, ta
shiga yarfe hannu tana hawaye tace "wayyo
tsoro nake ji xata dawo," ya juya yana kallon
kofar dakin, yaji safeenah na cewa "bari mu
je dae ki gani Hajiya" da sauri Aliyu ya rufe
kofar bayin ya sa makulli ya koma baya ashe
tana dab da shi ya bugeta tayi baya xata
fadi yyi hanxarin rikota ya rungumeta,
taboye fuskarta a kirjinsa tana kuka a
hankali har wani rawajikinta yake, su Hajiya
suka bude kofar dakin suka shigo safeena
na cewa "ban ma duba bathroom din ba
wllh," Hajiya tace "ehh duk sae mu duba
ynxu," xamowa Inteesar ta shiga yi daga
jikinsa ya bita ya riketa yana mata wani
mugun kallo, a hankali cikin muryar kuka
tace "tsoro nake ji," ya mike tsaye ya dagota
jin suna bude drawers dinta yasa ta girgixa
masakai taki mikewa tsaye, taka kafarta yyi
yana mata mugun kallo ba shiri ta mike har
tana bugesa makullin hannunsa ya fadi,
yasa kafa da sauri ya take amma duk da hka
sae da yyi kara,ta toshe bakinta a tsorace
tana harharde kafa ta rikesa tace "wayyo ya
Aliyu fitsari xanyi,"
.
Safeenah tace "ina ga kamar fa da mutum a
bayin can," Hajiya tayi shiru tana kallon
bayin snn ta karasakusa da bathroom din ta
murda kofa ta ji shi a rufe, tana kallon
safeena tace "a rufe yake ma," safeenah ta
karaso ita ma ta murda taji shi a rufe, ta sa
kunne ko xata ji motsi, Hajiya tace "to wae
ma ina Aliyu yyi ne ban gansa ba," Aliyu ya
tsura ma kofar ido yana kallo, ita ko Inteesar
sae yarfe hannu take hawaye na bin
kuncinta tanabubbuga kafa a kasa a
hankali, har gobe ita dae tasan baxata daina
tsoron Hajiyar nn ba, suka ji Safeenah tace
"bari naje naga ko kofar iri daya ce da na
dakinsa na dauko tasa makullin," Inteesar ta
dafa sa a tsorace tace "nashiga uku wayyo
Abbana," har wani bari jikinta yake, ya
riketayana kallonta yace "xaki sha mari, idan
baki rufemin baki ba," ta sa hannu ta toshe
bakin jikintana rawa, hajiya kuwa na ta
bude buden drawersdin dakin tana ta xage
xage ita kadae harsafeena ta shigo rike da
makullin, Hajiya tace "kinsamu," safeena tace
"eh iri daya ne, bari mu budemu ga,
munafuka kila tana ciki," Inteesar ta
kamohannunsa hawaye ya gama wanke
mata fuskamuryarta na rawa kmr mae rada
tace "ya Aliyuwllh fitsari xanyi," ya jawota
yana kallonta yashiga xuge mata xip din
skirt dinta, ta rike skirt din da sauri tana
xaro ido, ya galla mata harara murya can
kasa kasa yace "ba fitsari xaki yi ba," ta
girgixa masa kai sae kuma ta gyada kan da
sauri kmr wata wawuya, ya xuge mata gaba
daya Zip din ta rike hannunsa da sauri tana
xaro ido, suka ji Safeena na kkrin saka keyn
cikin kofa, ta rungumesa tana kuka a
hankali tace "ya Aliyu wllh dukana xasuyi
tsoro nake ji," shima ahankalin yace "ae
gwara su doke kin ni da kaina ma xan bude
masu kofar idan sun kasa," ta shiga girgixa
masa kai cikin tashin hankali tace "A'a don
Allah kayi hakuri ka kai ni gidanmu yau
Abba dama yace na dawo," safeena dae na
ta kiciniyar bude kofar Hajiya na taya ta, a
hankali Aliyu ya bi skirt dinta da ya shiga
xamewa daga jikinta da kallo har ya sauka
kasan bayin, ya tsura ma laps dinta da
kafafuwanta ido, don tsabar tsoro bata ma
lura da hkn ba ganin wani irin kallon da ya
shiga mata yasa ita ma ta kalli inda yake
kallo, ta durkusa da sauri tace "na shiga
uku," ya dagota, nn da nn yanayinsa ya
canxa tace "wayyo Abbana......" a hankali kmr
wan mashayi yace mata "ae baxa su iya
budewa ba tunda ba makullin bane dnt...."
bae karasa abinda xae ce ba ya shiga kissin
dinta kmr xae cinyeta, ta shiga turasa da
karfi suka xube kasa, bata san lkcin da ta
fasa wani ihu a tsorace ba jikinta na rawa.

Safeenah ta juya da sauri tana kallon Hajiya
tace "ba nace maki tana ciki ba" Hajiya ta
shiga buga kofar da sauri tana cewa "don
ubanki fito ki bar gidan nn kar na kasheki
shegiya munafuka, gidan da na yafi karfinki
wllh" a tsorace cikin kuka ba tare da ta
shirya ba tace "kiyi hkuri mumy xan....." buge
mata baki Aliyu yyi da karfi ya mike tsaye
yana kallonta ya sa kafa ya haureta, ta toshe
bakinta ta koma baya da sauri hawaye na
cigaba da bin kuncinta, safeenah tace
"Hajiya kawae mu kira kafinta ne ya balla
kofar don ba budewa xata yi ba," a fusace
Hajiya tace "to wae ina Aliyu ne, ya xo ko
xae iya ya bude don wllh wllh yau sae ta bar
gidan nn don ubanta," safeena ta ciro waya
tace "bari na kirasa," yana jin hka ya ciro
wayarsa da sauri ya kashe, safeena tace
"kinji tsiya wae a kashe yake," nn Hajiya da
safeena suka dinga xaginta suna cewa ta
bude kofar ta xo ta wuce gida kar su balla
su kasheta, ita dae bata ce komai sae kukan
da take yi a hankali, shi ko Aliyu na tsaye sae
kallon kofar yake yana girgixa kai, sun kai
kusan minti goma a dakin suna abu daya
daga bisanni suka bar dakin Hajiya nacewa
"ae yau da ta kwana gidan nn gwara gidan
ya babbake, bari muje mu samo kafinta ya
cire kofar kawae, shi kuma Aliyu don tsabar
wlknci ficewa yyi ya bar gidan ga yar iska ta
xo" Safeena tace "ni wllh Hajiya tsoro ma
Aliyun nn yake bani," yana ji sun fita daga
gidan gaba daya ya juya yana kallon
Inteesar da ta xama kmr wata marainiya ya
daga hannu xae xabga mata mari ta fasa
ihu sae kuma ya fasa, ya fixgota yana mata
mugun kallo yace "daga yau kika sake bara
min wnn shegen bakin naki kmr na xaki a
gidan nn sae na cire maki hakora wawiya
kawae," yana kaiwa nn ya bude kofar ya fice
ya bar ta nn durkushe tana kuka, direct gun
mai gadi ya nufa yace "kar ka bude ma
kowa gate ya shigo gidan nn, snn kar ka
bari ta ciki ta fita" mai gadi yace "to yallabae,
snn ya shiga motarsa ya bar gidan shima,
hka Inteesar ta yini tana kuka ranar gashi
mai gadi yaki barin ta fita, tsoranta daya kar
su Hajiya su dawo, cikin ikon Allah kuwa
bata ga sun dawo ba, har ta kwanta ranar
Aliyu bae dawo gidan ba. Yau tana xaune ita
kadae abun duniya ya isheta rabonta da
Aliyu tun ranar da Hajiya ta xo gidan aka yi
wnn draman gashi yau kusan kwana uku,
budewar kofar dakinta yasa ta mike a
raxane don ynxu ba karamin tsoron gidan
take ba, Zainab ce ta karaso tana kallon
Inteesar tace "wae dama ashe aure Aliyu
xae yi Inteesar," jikin Inteesar yyi sanyi kmr
lkcn ta fara jin xancen, tayi shiru bata ce
komai ba, ganin Zainab ma tayi shiru yasa
tace "wa ya gaya maki," Zainab tace "yau
Abba ke gaya ma Inna wae ashe ma saura
sati daya, tun safe inna ke kuka tana tsine
tsine a gidan wae xamanta ya xo karshe a
gidan," Inteesar ta xauna gefen gado bata
sake cewa komai ba, Zainab tace "in ni ce ke
Inteesar wlh baxan xauna gidan

20 / 41