Author : Khaleesat Haidar Category : Romance
a bace. Shi kam yana
haurawa sama dakinsa ya shiga ya hada
coffee
yasha don shi mayen coffee ne, snn yyi
wanka
ya canxa xuwa nyt wears dinsa ya bude
kofar
dakinsa yyi hanyar dakin Inteesar, xaune ya
tarda ta a dakin ta jinginar da kanta jikin
gado
idonta a lumshe, ya karasa gabanta ya
durkusa
yana kallonta, ta bude idonta da ya kada yyi
jajur a hankali tana kallonsa.
.
*************************⬇**********************
************* Top Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.
Visit > https://www.thn.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.
Email > tophausanovels@gmail.com
******* FOLLOW US ******
Facebook: Top Hausa Novels
Twitter: Top Hausa Novels
Telegram: Top Hausa Novels
Watsapp Group: https://chat.whatsapp.com/BRN8VEA8BczD61ZGjoOUod
********************** ⬇ **************************
*************** Top Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************
Aliyu yyi murmushi yana kallon cikin idonta
ya daura goshinsa kan nata har tana iya jiyo
numfashinsa a fuskarta ta lumshe idonta ya
dagota ya xaunar da ita kan gado ya dago
kanta yana kallonta, a hankali kmr mai rada
yace "kina bukatan wani abu ne," kin cewa
komai tayi ta koma can tsakiyar gado xata
kwanta, bae hanata ba ya barta tayi
kwanciyarta snn ya dawo gefenta yana
shafa fuskarta yace "to yau baki tsorona"
idonta lumshe bata ce komai ba ya dagota
ya rungumeta ya shiga kissn din wuyanta
yana shafata, da kyar ta turasa muryar ta
can kasa tace "ka bari," shima murya can
kasa yace "shkkn tunda ba kya so," ya sake
ta ya mike ta rikosa da sauri ta fashe masa
da kuka, ya rungumeta cikin rada yace "to
duk me nayi maki kiyi mani ke ma," xata yi
magana ya daura bakinsa kan nata a
hankali yace "kiss me," ta lumshe idonta ta
shiga kissn dinsa, he could'nt belive it, ya
kankameta, ta dauke bakinta daga nasa
tana mayar da numfashi kmr xata yi kuka, a
hankali ya shiga cire mata kayan baccin
jikinta yana kissn dinta, ya shiga romancin
dinta kmr xae hadiyeta ita ma lkci lkci takan
mayar masa da martani ganin yana neman
xautar da ita gaba daya yasa ta kankamesa
tana mayar da numfashi tace "plsss" bae
tanka ta ba har sae da yaga ta fara kuka snn
ya shiga rabata da sauran kayan jikinta,
turata yyi ba tare da ya shirya ba, ya fada
gefen gado yyi rub da ciki yana mayar da
numfashi ta fada kansa tace "no, plss ya
Aliyu," duk ta xama kmr wata mara hankali,
da kyar ya dago ya rungumota murya can
kasa yace "u re nt clean," ta rikesa tana
girgixa masa kai tana hawaye ta kasa cewa
komai sae mayar da numfashi da take, ya
mike da kyar ya fice daga dakin, ta fada kan
gado tana kuka a hankali tunda take bata
taba shiga irin yanayin da ta shiga ranan ba,
ta ma rasa meke damunta kawae, wnn
abun dae da take mugun tsoro yau taji take
mugun bukata kmr xata yi hauka, ta rasa
inda xata sa ranta, ta dukunkune waje daya
kmr mai jin sanyi, Aliyu ya bude dakin ya
shigo ya karasa kusa da gadon rike da kofi
a hannunsa ya dago ta, ta fada kansa tana
kuka tace "don Allah ya Aliyu," ya kai mata
kofin baki ta dauke kanta da sauri yace
"magani ne" ta maida kanta jikinta na rawa
ta shiga shan abinda ke kofi, ruwan lime ne,
sae da ya tabbatar ta shanye snn ya
kwantar da ita ya lulluba mata bargo ta
xama kmr wata mara lfya, yaji tausayinta
ssae gashi har uku ya xuba mata, da kyar ta
samu bacci ya dauketa, snn ya mike ya
dauki juice din ya shiga bathroom ya xubar
ya fice daga dakin, dakin Safeena ya shiga
ya biya bukatansa. Da safe tana wanka ya
shigo dakin, ta kasa fitowa daga bathroom
din duk da ta gama wani mugun kunyarsa
take ji, to wae jiya wani jaraban ne ya
sameta ita kam, tunda take bata taba
experiance din abinda taji jiya ba, ya gaji da
xamansa a dakin ya fice duk da yasan ta
gama wankan fitowa ne kadae baxata yi ba
gashi ta sa key, yana fita ta fito da sauri ta
kulle dakinta da key, tana shiryawa gaban
madubi taji muryarsa da safeena can kasa,
ta mike da sauri ta bude curtain din
window tana kallonsu, tana sanye da wasu
shegun matsatsun kaya, ya bude mata mota
ta shiga ya xaga shima ya shiga snn ya ja
motar suka bar gidan, ta sake labulen ta
koma gaban madubinta amma ta samu
kanta da kasa yin komai kuma, ta mike ta
koma kan gado tayi kwanciyarta tare da
lumshe ido, har rana basu dawo ba, hkn
yasa ta mike ta dauki Hijab dinta tasa snn ta
sa takalminta ta fice daga gidan, mai gadi
yace "ina xa ki," tace "bae gaya maka inda
da exams yau ba," ya bude mata gate din ta
fice tayi gidan Aneesah.
.
Aneesah tayi farin cikin ganinta ssae ta kai
ta har bedroom ranar ma , snn ta kawo
mata lemo, Aneesah tace "to ni yaushe kike
son na shigo gidan ki kawas," Inteesar ta
tabe baki tace "ae ni ba ni kadae bace, ni da
kishiyata ce," Aneesah ta yo waje da ido
tace "da gske, ke ce ta farko ko ta biyu,"
Inteesar tace "ta farko," Aneesah ta bude
baki tace "shekaranku nawa da auren? Ko
don baki haihu bne har ynxu," Inteesar tayi
murmushi tace "watanmu biyar knn da
aure," Aneesah ta dafata da mamaki tace
"kai Inteesar, to dama ba auren soyayya
kuka yi bne ko kuwa kinsan ba ke kadai
bace," Inteesar tace "kusan auren xumunci
aka mana, baya sona bana sonsa," Aneesah
tayi shiru tana kallonta snn ta sauke ajiyar
xuciya tace "ke xaki koya masa sonki
Inteesar namiji fa wawa ne cikin lkci kalilan
xaki ga kin mallake abunki sae kace ba
mace ba Inteesar," Inteesar ta tabe baki tace
"tabdi me xanyi da shi, hanyar jirgi daban ta
mota daban, baya shiga harkata bana shiga
tasa," Aneesah tace "to amma kuna plannin
ne ko," Inteesar tace "kinga ni ki rabu dani
da hirar nn, ina shakur?" ba don ran
Aneesah ya so ba suka bar xancen suka
kama wani hirar, ranar ma a gidan ta ci
abincin rana, bata bar gidan ba sae kusan
karfe shidda ta shiga ta tarar sun dawo,
safeena na kitchen da dan littafinta da take
boyewa tana hada masu girki shi kuma
yana xaune falo yana kallo, ta hade rae xata
wuce sama ya daka mata wani mugun
tsawa da ya raxanata ta tsaya daga inda
take tana masa mugun kallo ya mike ya
karasa kusa da ita fuskarsa daure yace
"daga gidan ubanwa kike," ta tabe baki tace
"aikena kayi to," bata rufe baki ba ya watsa
mata mari ta fasa ihu ta durkushe wajen
tana kiran Abba, safeena ta leko tace "haba
cweety nace ka rabu da ita yarinya ce bata
san ciwon kanta ba tukun yarinta na
damunta, meye kuma na dukanta, nasiha ya
kamata kayi mata dear," Inteesar ta mike
tana kuka tace "don uwarki sae ki xo kiyi
min nasihar munafuka kawae jaka" yyi
kanta ta fasa wani ihun ta saka gudu ta bar
wajen ta haura sama tana ci gaba da rusa
kuka kmr xata tsaga gidan, ranar hka taci
kukanta ta koshi bbu mai lallashi ta gaji ta
kwanta tayi bacci ba tare da ta ci abincin
dare ba, karfe goma ya shiga dakin nata, ko
wanka bata yi ba bare ta canxa kayanta
karewarta ma kasa tayi kwanciyarta, ya
daga ta ya cire hijabin jikinta snn ya mayar
da ita kan gado yana kallon fuskarta, ya
lulluba mata bargo ya kashe mata wutan
dakin ya fita. Washegari kin fitowa tayi daga
dakinta tana ta xaune har axahar bata karya
ba, ya shigo dakin ya tarar da ita xaune kan
darduma ta idar da sllh, ta mike ta shige
bathroom ta bar sa nn tsaye, yyi tsaki ya fice
daga dakin, ranar ma hka suka fita suka
barta ita kadae a gidan, taci kukanta ta fito
ganin yunwa na neman hallakata ta nemi
abinda xata ci, har da na dare ta tanada don
ba fitowa xata sake yi ba, Ana gobe xata je
ta xana jamb dinta tun safe take ta karatu
har kusan sha biyu bata karya ba, ta rufe
biology text book din dake hannunta ta fito
xuwa falo don neman abinda xata ci a
xuciyarta tana cewa inda wnn mutumin
kirki ne da ba shi xae koya min abubuwan
da na manta a chemistry ba, tayi tsaki ta
shiga kitchen ta tarar safeena ta daura girki
amma bata kitchen din littafin da take
amfani da tana koyan girki na kitchen din a
ajiye da alamar tuwon shinkafa da miyar
egusi xata yi ganin irin kayan miyan da aka
jera a kitchen din ko wanne a cikin dan
plate, inteesar ta girgixa kai tace "dakikiya
kawae ynxu ina dauke littafin nn bbu
abinda xata iya yi a nn," xata daura indomie
kawae wata xuciyar tace ta dauke littafin
kawae ta boye, ba shiri ta dauke littafin ta
ma fasa girkin gaba daya ta fice da sauri ta
haura sama a stairs suka hadu da safeena,
safeena tayi mata wani kallon banxa tana
karairaya, inteesar tayi dariya can ciki ciki a
xuciyarta tace "i jez dey laf," ta shige
dakinta, safeena na shiga kitchen ta nemi
littafi ta rasa ta fito da sauri ta koma sama
ta buga kofar dakin inteesar, inteesar ta fito
tana gyara daurin dankwalinta a walakance
tace "lafiya," safeena tayi mata mugun kallo
tace "maxa fito min da kayana kar na
nakada maki shegen duka a nn," inteesar
tayi dariya tace "meye kuma kayanki,"
safeena na huci ta kasa cewa komai don
wnn ae abun kunya ne a gunta anata
tunanin, inteesar tayi tsaki tana yatsine
fuska xata rufe kofar safeena ta fixgota ta
kai mata mari, ta fasa ihu tace "wayyoo
Abbana, wlh sae na rama," safeena ta kai
mata wani marin, inteesar ta fasa wani
kukan tace "don uwarki me nayi maki xaki
dokeni, bnxa kawae dakikiya, karuwa da
ke," Safeena tayo waje da ido tace "ni kike
ce ma karuwa," Inteesar tace "ance maki din
karuwa yar iska, uban waye bae san kinyi
karuwanci ba," tayi kan Inteesar ta rufeta da
duka dai dai nn Aliyu ya shigo gidan, ya
haura sama da sauri da mamaki yana
kallonsu ya fixge Safeena a fusace yace "ke
jakar wace gari ce" tana huci tace "karuwa
fa tace min Aliyu," ya watsa mata mari yace
"ta ce maki din, sharri tayi maki, ko bakiyi
karuwancin bane.
Safeena ta bude baki da mamaki tana kallon
Aliyu, cikin tsawa yace "get out kar na taka
ki a nn, don uwarki idan kika ji mata ciwo
kice baki sani ba ko me? Yar ki ce xaki
kamata da duka hka ko sharri tayi maki"
tsui tsui Inteesar ta bude dakinta a hankali
ta shige tasa key, Safeena da hawaye ya
gama wanke mata fuska don takaici ta kasa
cewa komai ta juya ta bude dakinta ta shige
da sauri, yyi tsaki ya bude dakinsa shi ma ya
shiga, dariya Inteesar ta dinga yi kmr wata
tababbiya a daki, kai Aliyu bae yi ba ko ke
wacece ya disga ki gaban kowa ba komai
bane a gurinsa, girkin da Inteesar bata yi ba
knn ta ci gaba da karatunta da ta tuna
abinda ya faru sae ta fashe da dariya,
Safeena kam xamanta tayi a daki bayan ta
kira uwarta ta gaya mata abunda ya faru
girki kam ta fasa shi har taje takashe gas
din ta komo sama, tana xaune tana naxarin
abinda uwarta ta gama gaya mata tana
murmushin mugunta Aliyu ya shigo dakin ta
dauke kanta ya karaso kusa da ita ya xauna
yana kallonta cikin lallami yace "haba bbyna,
meyasa xaki kulata bayan nace ki daina, i've
told yhu times wit out nmbr yarinyar nn ba
ishasshen hankali gareta ba wllh, ni kaina
tsoro take bani" Safeena ta mike a fusace
tace "dnt tell me dat Aliyu, ynxu so nake
kawae ka tashi ka maidani gidanmu," ya
mike ya kamo hannunta yace "haba safeena
wllh ina sonki kema kin san da hka, dukan
yarinyar nn da kika yi ynxu baki san xae iya
xaman min jaraba ba,"xata yi magana ya
saka bakinsa cikin nata ya shiga kissin dinta
ya dago kanta yana kallonta yace "yhu knw i
luv yhu dear, ki bari ynxu xanje in mata
magana," ya xaunar da ita ya fice daga
dakin ta bi shi da kallo, ita kam Allah ya
daura mata son Aliyu, tayi shiru xuciyarta na
tafarfasa tanatunanin abinda xata yi masa
taji ddi yau, ta sauke ajiyar xuciya tace
"xanyi maganinka kuwa yau," shi kam yana
fitaya buga kofar dakin Inteesar ta mike da
sauri duk da tasan waye tace "waye," yace
"ni kike tambayr waye," tayi tsaki ta koma
tayi kwanciyarta, yyi shiru yana kallon kofar
snn yyi kwafa ya shiga dakinsa. Ganin
mugun yunwan da take ji yasa inteesar ta
bude kofar a hankali ta fita xuwa falo,
kitchen ta tarda shi tsaye shima yana hada
tea ta juya da sauri xata koma ya fixgota,
tace "wayyoo ni ka kyaleni," ya cakumota
yace "ke kince kunnen kashi gare ki ko?" ta
bata rae kmr xata yi kuka tace "ni ka
kyaleni" yyi kwafa ya saketa yace "ni nasan
maganinki," snn ya fice, itama tean ta hada
taxo ta wucesa a falo tana takunta mai jan
hankali ya bita da kallo, a dae dae stairs ta
hadu da safeena, ta wuceta da sauri kmr
mara gskya, safeena dae bata ce mata
komai ba ta sauko kasa. Ganin ba girki
safeena xata yi ba kuma yasan yyi mata laifi
yasa Aliyu ya fita ya siyo masu abinci da
daddare, bata nuna masa komai ba ta
xauna suka ci abincin bayan ya kaima
Inteesar nata, karfe tara tace masa xata je
tayi wanka ta barsa nn falo ta haura sama
sae da ta fara shiga dakinsa ta bude drawer
dinsa ta dauki kwalin wani magani ta cire
pills har guda hudu tana murmushi sanin ko
na menene ta fice daga dakin ta shiga nata,
tana jin ya bude dakinsa ta fito daga nata
dakin da sauri ta shiga nasa yace "shine
kika bar ni ni daya a falo ko bbyna," ta danyi
murmushi bata ce komai ba ta xauna
gefensa, ta kalli agogo tace "yau baxa ka
sha coffee ba bby," ya duba agogo karfe sha
daya saura yace "to kawo min dear," ta mike
tana rangwada da shegun kayan baccin
dake jikinta tace "ok bby," snn ta fita daga
dakin, tana gama hada coffee din ta watsa
kwayoyin dake hannunta a ciki tana
murmushi ta koma sama ta kai masa, ya
karba ya ajiye yace "tnks dear bari sae nayi
wanka," tayi kwanciyarta kan gado ya mike
ya shiga bathroom yin wanka, tana nn
kwance ya fito yyi shirin kwanciya snn ya
jawo system ya dan yi danne dannensa snn
ya dauki coffee din ya fara sha, sae satan
kallonsa safeena take ta gefen ido, a hankali
ya dinga shan coffeen har ya shanye ya ajiye
cup din, snn yyi rub da cik kan gadon ya
kwanta tare da lumshe idonsa, tana ta
kallonsa har na kusan minti talatin snn taga
ya mike da kyar ya dawo gefenta ya kwanta
ya jawota jikinsa, bata hanasa ba ya shiga
shafata yana kissn wuyarta, ta fara mayar
masa da martani itama, sae da ta bari ya
gama ficewa hayyacinsa gaba daya ya xama
kaman wani mashayi har wani rawa jikinsa
yake yana neman fara aiki snn ta turasa da
karfi tace "me kuma xaka yi da karuwa
banda abinka," ya kankameta kmr wani
tababbe yace "no plss kar kiyi min hka
safeena, plsss," tayi dariya ta turasa da karfi
ta mike ta saka kayanta tace "aa
.
. Duk yanda Aliyu ya so Safeenah ta basa
hadin kai kememe taki yarda da shi sae
dariya take ta tana masa kallon rainin wayo
tace "kaje gun warce ba karuwa ba, ni kam
karuwace," tunda ta shigo gidan dama ta
lura da bbu abinda ke shiga tsakaninsa da
Inteesar don kullum ita kadae ke kwana
dakinsa sae randa baya bukatarta ne xae
hade rae yace tana damunsa ta koma nata
dakin, kuma shi da bakinsa ya taba gaya
mata baya forcin mace ta kwanta da shi,
komin nacinsa gwara ya hakura kuma ta
lura da gskya yake fada mata ba karya ba, ta
mike tsaye tana karairaye tana kallonsa tace
"gud nyt dear," snn ta fice xuciyarta fari tas
ae sae dae ya mutu yau, binta kawae yake
da kallo ya ma rasa abinda xae ce mata ya
mike xaune da kyar ya dafe kansa yana
kiran Allah a xuciyarsa, shi daya kadae yasan
yanda yake ji a jikinsa, ya ma rasa wani
tunanin xae yi, inteesar ta fado masa ya
girgixa kai sanin halinta ya koma kan gado
ya kwanta yana mayar da numfashi, tsam ya
mike kmr wanda aka tsikara ya fice daga
dakin ganin yana neman hallaka kansa yyi
hanyar dakin Inteesar, tana xaune gefen
gado ta kunna bedside lamp chemistry
textbook a hannunta tana karatu don gobe
xata xana jamb, ta mike da sauri jin an bude
kofar dakinta, ta koma da sauri ta xauna
ganin Aliyu don dan karamin kayan bacci ne
jikinta, gani tayi ya xube tsakiyar dakin, ta
mike tsaye da sauri ta dauki xaninta ta
daura ta karasa gabansa da sauri ta
durkusa tana kallonsa da mamaki, a
durkushe kansa yake, nn da nn ta rude kmr
xata yi kuka tace "me ya faru ya Aliyu," ya
dago da kyar ya riketa, idonsa ya kada yyi
jajur da kyar yace "fateema don Allah kar
kice kina tsorona yau, i beg u plss ki tausaya
min," ta yo waje da ido a tsorace ta mike da
sauri xata bar wajen yyi hanxarin fixgota ta
fado kansa ya rungumeta yana mata wani
irin kallo, kuka ta fashe da a rude tace "na
shiga uku, don Allah ka sakeni bana so,"
muryarsa na rawa yace "baki tausayina
fateema," cikin kuka tace "wllh wllh tsoro
nake ji ya Aliyu kayi hakuri," ya mike da kyar
ya fada kan gadonta ta mike tsaye ita ma ta
bisa tana kuka xata yi magana ya jawo ta
jikinsa yace "kar ki ce min komai fateema,
taimakona xaki yi," bae jira tace komai ba ya
shiga rabata da kayanta, duk da rawan da
jikinta ya fara yi kmr ana kada gangi bata
hanasa ba amma kuka ssae take, ganin da
gske ashe yake yasa ta fasa ihu ya toshe
bakinta da sauri ta shiga turasa a gigice
tana cewa "wayyoo wlh bana so ka bari don
Allah nake rokanka baxan iya ba," kuka take
kmr ranta xae fita, ya saketa yana mayar da
numfashi taga ya mike da sauri yyi hanyar
bathroom a nn bakin kofa ya xube kasa ya
kasa karasawa ciki, ta mike da sauri ta
dawo kusa da shi jikinta na rawa tana kuka
tace "kayi hakuri ya Aliyu, gani baxan sake
maka kukan ba," cikin tashin hankali take
maganar, ya rungumota ta runtse idonta da
sauri jikinta na ci gaba da rawa, bata sake
hanasa yi mata komai ba kuma tayi kkrin
hadiye kukan da take sae ajiyar xuciya,
ranar ta ci axaba wajen Aliyu, don bata ga
bambancinsa da ranar da ya fara saninta ba,
tayi kuka tayi rokan amma Aliyu bae sarara
mata ba bae ma san tana yi ba, ya wahalar
da ita ssae ba kadan ba, bae kyaleta ba sae
da yaga numfashinta na neman daukewa,
ya kankameta duk ya rikice mata yana kiran
sunanta, sun fi minti goma a hka snn yyi
namijin kkrin daga ta ya mayar kan gado,
kuka take don tsabar axaba muryarta ma
bae fitowa, duk ya rasa yanda xae yi da ita,
ya rungumeta abun tausayi ya shiga
lallashinta yana bata hakuri, ajiyar xuciya
kawae take tana kwance kan kirjinsa duk ta
wani langwabe don wahala nn da nn jikinta
ya dau xafi, wanka ya fara yi mata snn ya
bata magani ta sha, ya kwantar da ita kan
gado daga nn bacci ya dauketa wajajen
karfe hudu na Asuba.
.
Da kyar Aliyu ya iya tashi yyi sllhn Asuba,
shima duk baya jin ddin jikinsa, har lkcn
bacci Inteesar take ya dawo gefenta ya
xauna yana