INTISAAR Ramuwar Kaddara By Khaleesat haidar

Author :  Khaleesat Haidar Category :  Romance

Chapter   37 / 41

108K to 111K   out of 122.8K words

ba hawaye xaka yi ba
yallabae ynxu ka kira Abba ka sanar dashi
abinda ke faruwa, ita kuma mu wuce da ita
asibiti," Aliyu ne ya dauketa ya sakata cikin
mota faruuq yyi drivin din suka wuce da ita
asibitin da faruuq yake aiki. Nan da nn aka
karbeta likitoci sukahau kanta, karfe
bakwae Abba da Haisam suka iso asibitin.
......Abba ya xauna gefen Aliyu da ya dafe
kansa yace "me ya sameta Ali," Aliyu ya dago
da kyar yana kallon Abbansa yace"nima ban
sani ba Abba," Haisam ya dafa sa yace "kar
ka damubrother she wil b Alryt idan Allah ya
yrda," murya can kasa yace "Ameen," Abba
yace "tana ina ynxu fateemar, xa mu iya
ganinta," Aliyu yyi shiru bae ce komai ba,
Abba ma bae sake cemasa komai ba, har
Faruuq ya sauko ya gaida Abba snn ya
xauna, Abba yace "ya ake ciki faruuq,"
faruuq yace "to sae dae Allah shi kyauta
Abba, ana ga kmr matsalar daga brain dinta
ne sae dae ta farka aga reaction dinta" Abba
yace "innalillahi wa inna ilaihi raji'un," Abba
yace "xa mu iya ganinta ynxu," faruuq yace
"har ynxu likitoci na kanta, Abba kuje gida
xuwa anjima sae ku dawo," Abba yace "A'a
xamu jira har ta farka," faruuq yace "to
shknn Abba," ya juya yana kallon Aliyu
yace"mu je ana son ganinka Aliyu," Aliyu bae
ce komai ba ya mike ya bi sa suka haura
sama, likitocin suka sa shi gaba suna masa
tambayoyin da a ganinsa re vry silly, hkn
yasa yaki ce masu komai har wani likita ya
fusata yace "wae ko ba mijinta bne," a nutse
Aliyu yace "nine, kuma ban san me xance
maku ba shi yasa nayi shiru," duk suka tsaya
kallonsa, ya mike a fusace yace "nace maku
bbu abinda ya sami matata bata bugeba
bata yi ciwon kai ba, get me ryt mana," ya
fice daga office din, wani likita yace "lallai
mutane basu da tunani to shi uwar me ya
hanasa karantar likita da har xae xo yana
mana ihu a nn, mu muka daura mata, shi
yasa fa ni ban cika son karban emergency
hka ba, dr faruuq kace dan uwanka ne
kuma kana kallon abinda yake a nn kayi
shiru, did he expect us 2 do magic,ko mu
xamu bata lfya," faruuq ya danyi murmushi
yace "cool down guy shima babban likita ne
kmr mu nn, just dat he is vry confuse nd
frustrated," Aliyu na sauka gida ya wuce
yaje yyi wanka yyi sllh, ya dde xaune kan
darduma yana rokan Allah yaba fateemarsa
lfya, karfe tara saura faruuq ya kirasa,
gabansa ya fadi ya kasa daga kiran har sae
da ya katse snn aka kara kira ya daga da
kyar, faruuq yace "wae kana ina ne Aliyu
kasannn da minti talatin fa may b ta farka,"
Aliyu bae ce komai ba ya katse kiran ya
dauki makullin motarsa a sanyaye ya wuce
asibitin, da ganinsa kasan damuwa na tare
da shi, bae ce ma su Abba dake xaune a
reception har lkcn komai ba ya haura sama
ya shiga ward din da take xaune ya tarar da
momy a gefenta, duk da bata san me ke
damun yar tata ba kawae kiranta Abba yyi
ta xo asibiti kuma kar ta gaya ma kowa,
tana xuwa kuma aka ce ta xauna da ita har
ta farka don likita yace ma Abba idan ta
farka ya xamana ta daura idonta kan wanda
tafi shakuwa da, duk da Abba yasan inna ce
bae son tashin hnkali shiyasa bae gayyatota
ba ya kira momy, Aliyu ya karasocikin dakin
ya gaida momy, ta amsa ba tare da ta kallesa
ba, kasa tsayawa yyi a dakin ya fita, karfe
goma saura inteesar ta bude idonta kan
momynta, momy ta kamo hannunta ta kira
sunanta a hankali, bata dae ce komai ba ta
fara kkrin mikewa xaune momy ta taimaka
mata tana tambayrta ya jikin, bata ce komai
ba ta shiga kkrin sauka daga kan gadon ga
drip a hannunta, momy ta rikota tace "ke
ina xaki," bata ce ma momy komai ba ta
shiga kwace kanta daga rikon da momy tayi
mata,da mamaki momy tace "kina da
hankali kuwa? Ina xaki," fixge hannunta tayi
ta sauka daga kan gadon momy ta kuma
rikota tana kiran sunata, ihu ta fasa ta kuma
kwace kanta tayi waje, suka ci karo da Aliyu
bakin kofa ya rikota yana kiran sunata,
dukansa ta shiga yi tana cewa "ni ku kyaleni
na tafi," momy ta mike tsaye a hankali tana
kallonsu, likitoci suka shigo dakin da sauri
suka rirriketa ta shiga kokuwa dasu gaba
daya, Abba ma ya shigo yana kiran sunanta
amma ina, Aliyu ya kife kansa da bango ya
kasa kallonta kuma, Wani alluran baccin aka
kuma yimata, ta gama fixge fixgenta tana
ihu ta sulale kuma, Abba yace "innalillahi wa
inna ilaihi raji'un," kan gado aka mayar da
ita snn wani likita yana kallon Abba yace
"kawae a wuce da ita psychiatric hosptl a
duba kwakwalwarta Alhaji ba karamin
matsala bane wnn," faruuq kam kasa cewa
komai yyi yana nn durkushe gunda aka
mata alluran har lkcn, momy da hawaye ya
cika idonta tayi kofar fita duk suka bita da
kallo Abba ya shiga kiranta bata ko
waiwayo ba ta fice daga ward din ya bi
bayanta. Faruuq ya mike tsaye yana kallon
Haisam da ya xama tamkar wani mutum
mutumi a wajen a sanyaye yace"bari naje
nayi arrngn din Ambulance na dawo," Aliyu
kam har lkcn kansa na kife jikin bango,
haisam ya karasa kusa da shi da kyar ya
dafa sa yace "kar ka tada hankalinka Aliyu,
Allah na tare damu," Aliyu ya juyo hawaye a
idonsa yace "kace kar na tada hankali na
kace Haisam, matata na hauka kace kar na
tada hankalina," Abba ya dawo dakin a
sanyaye yana kallonsu yace "ba abun yi ba
knn Aliyu, ynxu wani asibitin xamu wuce da
ita" Aliyu ya kasa cewa komai sae hawaye,
Faruuq ya shigo dakin yace "Abba mu wuce
da ita Federal Neutro-psychiatric hsptl yaba
lagos, asibitin na da kyau ssae. Ko Allah zai
sa mu dace
.
..Karfe sha biyu saura na rana suka isa lagos,
tare da faruuq da Haisam suka xo, har lkcn
bbu wanda yasan abinda ke faruwa sae
momy kadae, ita ma Abba ya roketa da tayi
hkuri ta rufa masu hkuri kar inna taji
xancen, daya saura suka isa Asibitin a Yaba,
aka karbeta bbu bata lkci tunda magana ta
kudi ce, babban asibitin mahaukata ne, har
lkcn tana baccin alluran da aka yi mata a
kano, Aliyu dae gashi nn gashi nn ne lkci
daya duk ya fice hayyacinsa, hka yasa
faruuq yace "ya tafi gida kawae ya huta
tunda yana da gida a nn lgs," bae ce da
faruuq komai ba, alamar baxa shi ba,
Haisam yace "haba Aliyu kai masae ka je ka
janyo ma kanka wata cutar ne, dube ka fa
ko karyawa baka yi ba yau," da kyar suka
lallabasa ya wuce gida tare da Haisam, su ka
bar faruuq kadae a asibitin, wanka kawae
yyi yaki cin komai ya kwanta sae bacci, karfe
biyu uku saura ya tashi, haisam na waya da
faruuq lkcn, Aliyu ya mike tsaye yace "haba
Haisam ya xaka barni na dinga bacci hka
baka tashe ni ba," bae jira mai haisam xae
ce ba yyi hanyar kofa, Haisam yace "to ae
baka yi sllh ba," ya tsaya bakin kofar kmr me
naxari snn ya koma yaje yyi alwala yyi sllh,
yana idarwa bae ko kalli Haisam ba ya fice
daga gidan ya kama hanyar asibiti, direct
faruuq ya sa ya tafi gun likita ana nemansa,
tambayoyi dae suka dinga yi masa a kanta
ko tana da brain disorder da can, yyi shiru
snn yace "bata taba samun matsala hka ba
sae wnn karan," likitan yace "though we
have'nt yet find the specific cause of her
madness...." sae kuma yyi shiru, Aliyu ya
tsura masa ido, "yhu just dnt have 2 worry
its nt dat critical though," Aliyu yace "re yhu
assurin me?"likitan yace "yes, yhu can go n c
yhur wife but b careful dnt go too close,"
yace "thank yhu," snn ya mike ya fice daga
office din ya dinga wuce ward din
mahaukata suna ta iskanci da tsiyarsu har
ya iso inda take, ya tsaya daga bakin kofar
da yake ta glass ne nd its transparent, ana
iya ganin duk abinda sukeyi ta waje, tana
xaune ta kura ma window ido, wani
muguntausayinta yaji na neman saka shi
kuka, ya bude kofar dakin a hankali ya
karasa kusa da ita a sanyaye, bae damu da
warningdin da aka yi masa ba ya durkusa
gabanta yana kallon fuskarta, a hankali ya
kira sunanta "inteesar," ta dago tana
kallonsa, ya girgixa kai nn da nn hawaye ya
cika idonsa, "me ya janyo maki wnn ciwon
fateema tok 2 me, me ya sameki...." dariyarta
mai kyau tayi snn ta fincikosa a fusace tace
"nace ku bude min kofa ni wucewa xanyi,"
rike hannunta yyi suka shiga kokuwa ya
mike tsaye da sauri ganin da gske take ita
ma ta mike, taki sakinsa tana jijjigasa tana
ihu ta shiga cewa "baxa ku bude min ba,"
da sauri likitoci suka shigo dakin, suka
kwacesa daga hannunta, snn aka mata
allura aka xaunar da ita, nn da nn ta nutsu,
likitan yace "i warned yhu 2 be careful y did
yhu come so close, i told yhu she's under
medicatn," Aliyu bae ce komai ba ya juya ya
fice daga dakin ransa a dagule, suka fito
suma suka rufe kofar, faruuq ya dafa Aliyu
yace "kayi hkuri ka daina xuwa inda take
har sae ta fara samun lfya," Aliyu bae ce
komai ba suka xauna. Da daddare Anty
nafeesa tasauka lgs, faruuq ta kira ya xo har
airport ya dauketa xuwa asibitin duk
hankalinta a tashe yake, kawae son ganin
inteesar take, amma likitoci suka hana sae
ta fashe masu da kuka, hkn yasa aka bar ta
ta tsaya daga bakin kofa kawae, kuka ssae
ta dinga yi ganin wae da gske inteesar ce ke
hauka wnn wace irin jaraba ce, kasa
komawa kano tayi tayi xamanta nn lgs a
asibitin, Abba ma yaxo ya dubata ya koma
ransa a dagule, ranar da suka cika kwana
hudu a asibitin Aliyu yace "ni fa faruuq am
tired ni banga wani improvement ba sae
allura suke yi ma yarinya duk bayan mintoci,
kuma tana nn yanda take," faruuq yace "to
lkci daya dama aka ce maka ake magani
Aliyu, ni kuma naga improvement tunda har
tana iya xaunawa na awa daya bata yi buge
buge ba," Aliyu ya xauna ya dafe kansa yace
"wllh na gaji faruuq, ban san me ya sami
fateema," kullumshi ke kai mata abinci ya
ajiye mata a gaba ya dan xauna nesa da ita,
sae don kanta yaga ta matso kusa da
abincin snn shimaxae matso ya dauki cokali
ya dinga bata a hankali cikin ikon Allah
kuma tana karba, idan ya bata sae shima ya
ci nn kadae ne yake samun cin abinci idan
yaga tana ci don baya iya ci, ko cibi uku
baxa su ci ba xata kwabar da shi tayi kaca
kaca da shia gun, shi knn kuma cin abincin
ranan, wani lkcn sae yaji da ma shi Allah ya
daura ma haukan, satinsu daya a lgs Aliyu
yace ma faruuq "look ni kawae ku barni na
fita da matata waje na gaji da shirmen da
ake yi a nn," faruuq yace "haba Aliyu meyasa
kke da gajen hakuri ne, wae hka muka
kawo inteesar asibitin nn," Aliyu yace "no
faruuq ni sbda cikin jikinta ne yasa nace
hka, saura fa wata daya da yan kwanaki ta
haifesu, a cikin wnn halin? no plss help me
persuade my father mu fita daita india," a
raunane ya karasa maganar faruuq yyi shiru
ya rasa me xae ce masa.
Ko da suka yi ma Abba maganar fita da
inteesar waje Abba ca yyi a'a idan na asibiti
bae yi ba a dawo da ita gida kawae ayi na
Hausa, duk wnn abinda ake inna bata san
me ke faruwa ba har lkcn, ita dae kullum
maganarta a gidan a kai ta gidan inteesar
ae ta kusa Haihuwa, sae dae Abba yace
mata kar ta damu xa'a kaita, duk momy ta
xama wata iri a gidanciwon inteesar ya
tsaya mata a rai ta so tace ma Abba a dawo
da ita gida kawae a nema mata magani
kuma a dage da yi mata addua amma bata
son su ga kmr bata gode abinda ake mata
bne, ita kam taga alamar ba ciwon asibiti
bne amma bata ce komai ba, kullum jiya e
yau ciwon inteesar idan kaga ta nutsu to
Allura aka dirka mata, sam ita kawae so take
ta tafi dae ko ina xata oho, Aliyu duk ya
rame kmr yanda bata cin abinci shima hka
baya ci, ya kan xauna kusa da ita duk
damben da xa'suyi yyi ta tofa mata addu'a
ko dago kanta baxata yi ba har ya gama ya
fita, su kansu likitocin suna tausayinta sbda
halin da take ciki, duk bayan kwanabiyu
Abba kan xo ya dubata, kuma idan xae xo
ya kan damu momy su xo tare amma sae
taki xuwa, faruuq ma yakan koma kano yyi
kwana biyu ya dawo, ko Zainab bata san me
yake xuwa yi a lgs ba ya dae ce mata aiki
yake kaisa, har ta gaji da rokansa ya barta
taje gidan inteesar don ca yyi mata sae ta
haihuwa xata je, safeena na sane da abinda
ke faruwa farin cikinta da na uwarta baya
mitsaltuwa ta mayar da gidan Aliyu nata sae
yanda tayi da shi ta shigo da wancan ta
shigo da wancan, tana da tabbacin inteesar
ta kusa shiga duniya kmr yanda aka yi
assure din ita da uwarta, shknn Aliyu xae
xama nata ita kadae na har abada sae
yanda tayi dashi, ta kan kirasa lkci lkci idan
yaga dama yana daga wayar sae dae su
gaisa tace "wae har ynxu baxa ku dawo
daga honey moon din naku ba ko bata
haihu bne Aliyu," ya kan katse wayarsa ne
don bae taba sanin wae safeena tasan
abinda ke faruwa ba. Ranar da suka cika
sati uku a asibiti Aliyu yasa abbansa gaba
yana hawaye kan cewar yyi hakuri ya bari
ya fita da inteesar, Abba yyi shiru shima
hankalinsa a tashe yace "to ae Ali wae da
mukoma da ita gida a fara yi mata na
hausa," da sauri yace "A'a Abba duk bata
lkci ne wnn kayi hkuri don Allah mu fita
india suna da kwararrun likitoci" Abba yyi
shiru ya rasa me xae ce, can dae yace "to
shknn Ali, Allah yasa hkn shine mafi Alkhairi
kuma yasa a dace a can," da kyar yace
"Ameen Abba," ranar aka fara shirye shiryen
fita da ita xuwa new delhi, Abba na nn lgs
har suka tashi bayan kwana uku tare da
Anty Nafeesa, faruuq da Haisam, snn shima
ya koma kano. Shi tsoron sanar da inna
yake amma dabae ci ace duk wnn abinda ke
faruwa inna bata saniba, to innan ce sae a
hankali, da ya sanar da momy sun fita india
bata ce komai ba sae hawaye, Hajiya ta gaji
da rashin ganin Aliyu sati da satittikae ta
kama hanyar gidansa da kanta, ba kowa
gidan sae mai gadi ya sanar da ita ae matar
gidan ba lfya suna asibiti, tace "wacce ciki,"
yace "me juna biyu ae sun fi wata daya basa
gidan nn kmr dae mai hauka ka ta koma,
Hajiya ta dafe kirji tace "kai haba inteesar
kke nufi," ganin baxata samu information
ssae gun sa ba yasa ta kama hanyar
gidansu safeena don yace mata daxu ta tafi
gida wae, jikintahar rawa yake taje taji
gulma, shknn abunsu ya koma masu yau,
murna fa cikinta ta shiga gidansu safeena,
suna xaune ita da uwarta a falo kmr kawaye
sae shewa suke, hajiya ta shigo falon
.
.Hajiya ta karaso cikinsu ta xauna tana
washe baki tace "kuna sha'aninku wllh ina
ma nima xainab dina xata yrda mu dinga
yin hka tare mu kashe mu rufe, kuna bani
sha'awa wllh" safeena tayi dariya hka ma
uwarta snn uwar tace "ae ke kika bari aka
kwace maki ita tun farko kika kasa yin
komai," Hajiya tace "to ya na iya Hajiya
salame," safeena tace "daga ina kike hka
Hajiya?" Hajiya tace "daga gidanku can nake
wllh, naga kwana biyu Aliyu bae xo gida ba
nace to ko sun kara basa ya cine don a
dauke hankalinsa kaina tunda suka yi ma
ubansa ma bare shi, sae kuma naga ba
kowa a gidan wae me ke faruwa nesafeena
ina suka je?" safeena tayi dariyar keta tace
"kina ina Hajiya, ai suna can lgs ta haukace
yau kusan wata daya knn canake ma kin
sani," Hajiya ta daura hannu a ka ta bude
baki alamar mamaki tace "wayyoo Allah mae
saka ma bawansa da gaggawa, kice min
abun su ya koma kansu, da cikin ta haukace
ni Aisha" Safeena tayi dariya tace "kwarrae
kuwa," Hajiya ta daga hannu sama cikin
murna tace "Alhmdllhi, Alhamdllhi, shiyasa
naga uwarta ta koma abun tausayi a gida
ashe ashe kaikaiyi ne ya koma kan
mashekiya," suka kwashe da dariya Hajiya
tace "amma fa ina ga kmr inna bata sani ba
ba'a sanar da ita ba, don naga jarabanta sae
wanda ta manta, ae kuwa tsaf xanje in daga
mata hankali da kaina xan fada mata yau
yau din nn" da sauri uwar safeena tace "ke
Hajiya Aisha don me xakiyi hka, ae magani
xata nema mata ta warke," Hajiya ta hade
rae tace "ita likita ce da xata nema
matamagani ba kunce suna asibiti a lgs ba,"
Hajiya safeena tace "to bari kiji Aisha mu ne
nn muka haukatar da ita don danki ya koma
gunki, don an tabbatar mana da cewa asiri
uwarta tayi ma Aliyu ya manne ma yar ta
baya jin maganar kowa sae na yar karamar
yarinyar nn, ko baki lura bne? Kuma wnn
ciki ancemana ba na Allah da annabi bne, ba
cikinsa bne so wae suke su ci gadon Aliyu "
Hajiya da jikinta yyi sanyi lkci daya ta bude
baki tana kallonsa tace "ku kuka Haukatar
da ita knn," daga safeenar Har Uwarta suka
hada baki "kwarrae kuwa, hkn kadae shine
mafita," Hajiya ta danyi murmushi tace "ikon
Allah,ina ma nima xan xama kamar ku wllh
kuna burgeni, to amma ya xa'ayi dana ya
dawo guna, tunda dae ynxu suna can tare
kar ma ta shafa masa haukan, shi yasa Aliyu
ya daina daga kirana ashe" Hajiyar safeena
tayi murmushi tace "kar ki damu Hajiya Aliyu
xae dawo gare ki amma fa ba hka nn ba
don asirinsu na nn jikinsa," hankalin Hajiya
a tashe tace "to ya xa'ayi ya karye," Hajiyar
safeena tace "ynxu xuwa xakiyi ki lallaba
maigidanki, kawae marairaicewa xaki yi
kice ynxu Alhaji ashe abinda ya samu
yarinyar nn knn kke boye mani, da fa na
kowa ne, kuma dan adam baya wuce
kaddararsa, xaki gajikinsa yyi sanyi hka xaki
ta jan ra'ayinsa kmr ta kirki nn da nn xaki
ga ya baki hkuri, to daga nn sae kice don
Allah kina son yabarki kije ki dubota nasan
xae bar ki, to kina xuwa can akwae wani
magani da xan baki cikin abin sha xaki
tabbatar kin sa ma Aliyu in'sha Allahu asirin
da suka mashi xae karye,kuma kina xuwa
da kwana biyu ki dawo gida, ko sati
baxa'ayi ba xakiga ya biyoki shknn shi da ita
kuma har abada, danki ya dawo hannunki
wa inda suka ga xa su iya jinyarta sae suyi
ta fama," Hajiya tayi dariyan jin ddin
shawarar Salame tace "shnn salame ngdd
ssae, duk yanda kika ce hka xanyi bani
maganin na wuce, Hajiya salame ta shiga
daki ta dauko mata maganin dake kulle a
leda ta bata, tayi mata gdya cike da jin ddi ta
masusallama ta bar gidan xuciyarta fal
murna shknn Aliyunta xae dawo gareta
asirin matsiyatan mutanan can xae karye.
Tana fita Safeena da uwarta suka tuntsure
da dariya uwar tace"shknn xata je ta dawo
maki da Aliyun ki, ya xama naki na har
abada don ko ita da ta haifesa mantawa xae
yi da ita ke kadae xae dinga gani a duniya,"
suka dinga dariya suna jin jina ma sakarcin
Hajiya da rashin tunaninta. Ita ko Hajiya tana
komawa gida tayi yanda suka ce mata da
daddare a falon Abba, Abba yyi shiru ya
kasa cewa komai amma jikinsa yyi sanyi, ita
ko har da dan

37 / 41