INTISAAR Ramuwar Kaddara By Khaleesat haidar

Author :  Khaleesat Haidar Category :  Romance

Chapter   40 / 41

117K to 120K   out of 122.8K words

masu suka hau
kansa, duk ynda aka yi da inteesar su wuce
gida da Abbanmu kin wucewa tayi ga wani
shegen ciwo da kanta yake, har dare suna
asibitin da Abbanmu, karfe sha biyu na dare
tana jikin Anty nafeesa tana bacci, Abbanmu
na xaune da Haisam, Hajiya na durkushe a
kasa wani likita ya shigo dakin da sauri
yana tambayar wacece fateema, bacci
inteesar take amma da sauri ta mike tana
kallonsa, yace ta biyosa bata yi wani tunani
ba ta bisa da sauri, dakin da Aliyu yake ya
shiga ta bisa, likitoci ne biyu a kansa yana
xaune kan gado ya dafe kansa, inteesar ta
karasa kusa da su da sauri gabanta na
faduwa duk da abinda yyi mata daxu, ta
shiga kiransa muryarta na rawa ya dago kai
yana kallonta ya mike tsaye da sauri duk da
jikinsa ba kwari, bata yi wani tunani ba ta je
da gudu ta fada jikinsa ta fashe da kuka
suka yi baya suka fada kan gadon dn bae da
wani karfi, ta daga sa da sauri ya mike
xaune ya rungumeta tsam jikinsa yana
hawaye yace "don Allah kar ki kuma tafiya ki
bar ni fateema plss i beg yhu" kuka ssae
yake ita ma hka, su Anty Nafeesa suka shigo
dakin suna kallonsu, Hajya ta sulale kasa
tana kuka ssae ita ma, hka ma Anty Nafeesa
da ta kasa kallonsu ta juya, Abbanmu ne
kadae yyi ta maxa, su kansu likitocin sae da
abun ya basu tausayi
.
..Inteesar ta dde rungume jikin Aliyu suna
hawaye duk aka fita aka bar masu dakin, ta
dago a hankali tana kallonsa, fuskarsa na
kan gashinta idonsa a lumshe, xamewa tayi
daga jikinsa, yakoma ya kwanta a hankali
kan gado har lkcin idonsa a rufe, ta kwanta
gefensa tana kallonsa hawaye na bin
kuncinta ta kira sunansa a hankali, shima
sunanta ya kira ba tare da ya bude idonsa
ba, ta daura kanta kan kirjinsa muryarta na
rawa tace"kayi hkuri ya Aliyu nice na ja
maka," a hankali yace "kar ki kuma tafiya ki
barni fateema don Allah," kai kawae ta shiga
gyada masa tana kuka ssae, ya kankameta
jikinsa yana girgixa mata kai, a hankali tace
"ya Aliyu," bae ce mata komai ba kuma bae
bude idonsa dake rufe har lkcn ba, ta mike
xaune tana kallonsa ta kuma kiran sunansa,
dafe kansa yyi murya kasa kasa yace "kaina
ciwo yake min ssae fateema, it hurt so
badly" ta taimaka masa ya mike xaune har
lkcin idonsa rufe, tama rasa me xata yi, kuka
ta fashe masa da ya jawota jikinsa yana
shafa gashinta, ta xame da sauri ta fita ta
kira likita, suna shigowa suka dubasa suka
yi masa allura snn aka sa masa ruwa, tea
Anty Nafeesa ta kawo mata ta bashi, a
hankali ta dinga basa har yace mata baya
sha kuma, snn ta taimaka masa ya koma ya
kwanta, yana kwanciya bacci ya daukesa, a
gefensa ta kwana ranan a xaune, duk
motsin da xae yi sae ta tambayesa me yake
so, sae dae ya girgixa mata kai idonsa a
rufe, da gani kasan daurewa kawae yake
har gari ya waye, hka inteesar ta dinga kula
dashi komai ita ke masa ko kadan bae da
karfi ga ciwon kan da ya sa shi gaba don
sae ya wuni wani lkcn bae bude idon ba, da
safe da dare Anty ke kawo mata twins tayi
breatfeedin dinsu snn ta wuce dasu gida
don wajenta suke wuni kuma su kwana
tunda suna shan madara, har lkcn Aliyu bae
ga yaransa ba hasalima bbu wanda yyi
masa maganarsu, shima kuma bae tambaya
ba. kwanansu hudu a asibitin aka sallamesu
badon likitocin sun so ba sae don Aliyu ya
takura a sallamesa, duk da har lkcin yana
yawan complain ciwon kai, gidansu
Abbanmu suka sauka don likitocin sun ce
kar ya bi hanya ynxu duk da bae so hkn ba,
tuniAnty Nafeesa ta koma Nigeria da
Faruuq, Haisam ne kadae ya rage tare dasu,
Hajiya ma washegarin ranar da ya warke ta
koma duk don taje ta sami safeena da
uwarta, daki daya gari guda aka ba inteesar
da Aliyu a gidan Abbanmu, ta ci gaba da
kula da mijinta tana tilasta shi yana shan
magungunansa, don baya son shan magani,
komai ita ke masa, duk da sun dawo gidan
Ant, Anty bata takurata da yaran ba stil
gunta suke wuni su kwana sae dai ta kai su
kawae ta basu nono ta kuma karbansu ta
wuce, kirkinsu Anty da mijinta ya wuce
misali bbu abinda suka ragesu da komai
enuf kmr suna gidansu, amma duk da hka
Aliyu duk ya damu xae koma gida, hkn yasa
Abbanmu yace to su bari ya gama abinda
yake nn da sati dayasae su tafi gaba daya,
bae yi masa musu ba ya yrda ya kara sati
daya a india, suna daki ana jibi xa su tafi
bayan ta gama basa abinci ya sha
maganinsa ta rungumesa jikinta don hka
take masa har yyi bacci, sae dae yyi
murmushi baya ce mata komai, yau kam
shafata kawae yake kansa na kan kirjinta
idonsa lumshe kuma bata hanasa ba duk da
gabanta faduwa yake amma bata nuna ba,
bubbuga kofa aka yi hade da sallama ta
xabura da sauri, shima ya bude idonsa da
suka canxa launi ya amsa sallaman jin kukan
twins, yar aiki ce ta shigo dakin ta karasa
kusa da gadon ta kwantar dasu da yake ta
saba da inteesar ssae don ita ma yar Nigeria
ce tana dariya tace idan an gama ji da
baban bbie, Anty tace aji da bbies," inteesar
tayi murmushi tace "to Anty," matar ta fita ta
kullo masu dakin, ya kankameta jikinsa
fuskarsa a kan kirjinta yace"i love yhu my
inteesar," a hankali tace "i love yhu 2 my
Hydar," ya dago yana murmushi ta rufe
idonta da sauri ya daura bakinsa kan nata
ya shiga kissn dinta, bbies nata kuka, da
kyardon ita ma ta fara dauke wuta ta turasa
daga jikinta tace"bbies suna kuka" ya fada
gefen gado ya kwanta yana mayar da
numfashi yace "ni ke na sani ba bbies ba,"
ta hade rae tana kallonsa tace "tunda kaga
yaran nn baka taba daukarsu ba, sae naga
kmr baka sonsu," ya juya yana kallon yaran
da suka xama wasu manya abun sha'awa
wata daya da haihu, bbu abinda suka bari
nashi kmr an tsaga kara, ya dan yi
murmushi ya kwasosu ya xuba su jikinsa 4
d first tym, yana kallon inteesar yace "da
haushinsu nake ji bbyna sae naga kmr sune
suka cutar min dake suka baki wahala"
inteesar tayi shiru batace komai ba don har
lkcn bae san safeena bace tayi mata asiri
wae kmr ynda Hajiyrsa da inna ke fada. Da
kansa ya ciro masuabincinsu yana kallon
cikin idonta ta kauda kanta sakamakon
wani yarr da taji, ya rungumeta ta baya ta
rike Hassan din da ya daura mata a cinya,
dayan kam ya hkura yyi shiru, da kansaya
shiga basa nonon ta bayansu, yana kissin
din wuyarta ta turasa da kyar ta kwace
breast dinta tace "ka bari kar ya kware," ta
rungume danta ta shiga basa nonon a
nutse. Yyi tagumi hannu bibbiyu yana
kallonsu yana murmushin da shi kansa bai
san dalilin ba
.
... Ranar da xasu bar india inteesar nata
shirya kayan bbies din da Anty tace ta hada
gaba daya su tafi dasu don da bata yi niyyar
su dauki ko wani kaya ba, Aliyu ya fitada
Abban Najeeb da ya taso tun daga Nigeria
yaxo india sbda shi kuma tare xasu bar
india ranar, inteesar ta gama shirya kayanta
da na bbies gaba daya da na Aliyu, suna
kwance kan gado suna ta rigima duk sun
isheta ita kam tana ganin kkrin Anty da bata
gajiya da su, gashi bata iya daukansu gaba
daya lkci daya ba don nauyinsu tubarkallah
in ka gansu kmr yaran da suka yi wata uku,
Hassan ta fara dauka xata kai ma Anty kafin
ta dawo ta dauki Hussainin ta duba daki
bata ga Anty ba hkn yasa ta sauko xuwa
falon, Anty na xaune da bako a falon, ta
karasa cikin falon da sallamarta kmr xata yi
kuka tace "Anty ni wllh yaran nn sun isheni
sae suyi ta kukan karya suna damuna kuma
ba yunwa suke ji ba," Anty tayi dariya ssae
ta karbeshi daga hannunta tace "ni basu
isheni ba da ma ki bar min su wllh," inteesar
tayi dariya ta juya xata je ta daukodayan
suka yi ido hudu da wani mai kama da
Aliyunta a xaune a falon, ta kasa daina
kallonsa, he looks familiar, ta dauke kanta
da sauri xata bar wajen taji yace "fateema"
da mamaki ta juya tana kallonsa, sae a snn
ta tuna sa, ofcourse Dr din da yabata
maganin cire ciki ne a Nigeria, gabanta yyi
mugun faduwa, ta bar falon da sauri, Anty
ta shiga cewa "A ina kasanta Sadeeq," ya
bita da kallo har tabace masa snn yace "Anty
ina kika san yarinyar nn,"inteesar bata sake
saukowa ba har ya bar gidan gabanta sae
faduwa yake, Anty ta shigo dakin tana
kallonta ta xauna snn tace "meyasa kika yi
hka Fateema," inteesar ta sunkuyar da kanta
sae hawaye, Anty tayi shiru snn tace "to
Allah shi kyauta ya kuma yafe mana
kurakuranmu, Sadeeq kanina ne uwar mu
daya ubanmu daya, a Nigeria yake aiki, yyi
min bayanin komai," inteesar ta share
hawayenta tace "baxan ma sake ba Anty, ki
basa hkurin karyan da nayi masa nasa ya
aikata abinda bae dace ba, duk da gashi at
lng lst sae da na haifesu," Anty ta
rungumeta tace "shknn ya isa fateema ki
daina kuka, nima nayi masa fadan abinda
yyi bae dace ba," kai kawae inteesar ta
gyada mata ta dauki Hussain ta fita tana
cewa shima yau xae koma Nigeria jirgi daya
xamu shiga idan Allah ya yrda. Ranar lahadi
karfe goma saura su inteesar suka sauka
kano daga lgs, a airport suka rabu da Abban
Najeeb, Sadeeq ma daga nn suka rabu
bayan yyi ma Aliyu alkawarin xae kawo
masu visit, shi yyi ta rainon Hassan a jirgi
yaran sun shiga ransa ssae, inteesar tayi
masa gdya ya shiga taxi ya wuce, Haisam ne
yaxo daukansu daga airport, ya gaida
abbanmu cikin ladabi snn ya gaidaAnty,
inteesar ta gaida shi tana murmushi ya juya
yana hararan Aliyu dake murmushi suka
kama hanyar gida gaba daya, falon Abba
Abbanmu ya sauka, inteesar da Anty kuma
gun inna suka sauka Hajiya tayi welcmin
dinsu ssae ta rasa inda xata sa inteesar da
ya'yanta ita ta hada masu breakfst aka kai
ma Abbanmu nasa can falon Abba, inteesar
da Anty suka yi tare, inna sae xuba take
masu ta rasa inda xata sa bbies da suka
xama kmr wasu yaran larabawa don kyau,
momy ta xo tayi masu sannu daxuwa cike
da fara'a mai sunanta na nane da ita, bata yi
wani miss din iyayen nata ba, yarinyar ta
rungume inteesar snn ta rungume uwarta
tana yi masu sannu da xuwa ta dauki twin,
Anty Nafeesa ma ta xo yi masu sannu da
xuwa baki har kunne, karfe biyar na yamma
gaba daya suka hallara falon Abba don Anty
sunce ranar xasu tafi kaduna don suna da
gida a can, har dasu inna gayyar sodi tunda
ba'a gayyace ta ba, inteesar na dakin Aliyu
lkcn kursum ta kwankwasa tace Abba na
kiransu, a tare suka shiga falon sae kunya
ya kama inteesar taxauna gefen Anty, shi
kuma ya xauna gefen Haisam,Abbanmu yace
"ina twins suke," inteesar tace "sunagun
momy," Abba yace "ina momyn take je ki ki
kirata," inteesar ta mike ta fita xuwa ta kira
momynta, ta gama shirya yaran knn ta shigo
tace"momy Abba na kiranki," momy tasa
hijab ta dauki daya ita ma ta dauki dayan
suka fito tana cewa"momy ihsaan fa wae,"
momy tace "tana gidan Zainab anjima xasu
xo da daddare, ita ma laulayi take," inteesar
tace "Allah sarki Zainab, Allah ya bata lfya,"
inteesar tayi sallama ta shiga falon hka ma
mmy, cak momy ta tsaya daga bakin kofar
idonta a kan Abbanmu da shima nasa idon
na kantamurmushin da yake dauke da a
fuskarsa sakamakon hiran da suke yi da
Abba ya bace nn da nn, ya mike tsaye da
kyar yana kallonta cikin wani irin yanayi
yace "Zai zainab," nn da nn hawaye ya cika
idon momy ta juya da sauri ta bar falon,
Abba ya mike yana kallonsa da mamaki, da
kyar dae yace"Alhaji umar ina kasan Zainab
din," Abbanmu da ya rikice lkci daya yace
"wllh wllh matatace," ya juya yana kallon
inteesar, da sauri ta mike ta fice daga falon,
Abba yace "a ina ta xama matarka"
Abbanmu ya girgixa kai yana kallon Anty
dake kallnsa da mmki yace "matata ce wllh"
inna ta mike tayo waje da ido tace "yau
naga tsiya a ina ta xama matarka ni
Rahmatu, Bukar ina Kaso wanna tabbaben.
Inteesar_____2*16
.
Khaleesat Haiydar
.
Abba ya juya yana kallon inna don takaici ya
ma rasa me xae ce mata, ita ko ta dage sae
an gaya mata inda aka samo Abbanmu, a
fusace Anty Nafeesa tace "don Allah idan
baxa kiyi shiru ba inna xa mu bar maki falon
nn, haba don Allah" shi kam Abbanmu
kallonta kawae yake daga tsayen da yake,
Abba yace "to Alhaji Umar ae bayani xaka
mana ta ynda Zainab ta xama matarka,"
Abbanmu ya koma ya xauna ya kasa cewa
komai har lkcin idonsa na bakin kofa kmr
xae
bita, sae da Abba ya kuma maimaita masa
tambayar snn a hankli yace "matata ce," a
fusace inna tace "yau naga abinda ya isheni
don Allah a fitar min da wnn mutumin na
daina ganinsa," Abba ya hade rai yace "don
Allah baaba ki fita ki bamu waje, dama bbu
wnda ya gayyato ki nn," ya maida dubansa
ga
Abbanmu yace "to ae bayani xaka mana,"
Abbanmu ya dan yi shiru snn yace "matata
ce
kusan shekaru sha takwas da suka wuce
baya," kowa yyi shiru yana kallonsa, Abba
yace "to me ya raba ku," ya girgixa kai yace
"wllh bamu rabu ba," Abba yace "a wani
garin
kuke lkcn tana matarka," Abbanmu yace
"Misra," Abba yace "to me ya dawo da ita
Nigeria," Abbanmu yyi shiru na dan lkci snn
yace "wllh nima ban sani ba," Anty ta mike
ta
fita waje, Abba bae kuma cewa komai ba ya
juya yana kallon inna da ta cika tayi fam sae
huci take, Abba ya mike yace yana xuwa ya
fita, a daki inteesar ta tarar da momynta
xaune tana kuka, ta sulale gabanta
xuciyartana bugawa tace "momy waye shi,"
sae da momy ta dau lkci snn tace "shine
mahaifinki inteesar," inteesar tayi shiru
hawaye na bin kuncinta tana kallon
momynta
da kyar tace "shine Abbana," momy ta gyada
mata kai, inteesar ta fashe da kukan da bata
san dalilinsa ba, kukan farin ciki ne, na
bakin
ciki ne ta kasa ganewa, ynxu Abbanmu shi
ya
haifeta, sallamar Anty yasa gaba daya suka
juya sun kallon bakin kofa, har daki ta shigo
ta xauna tana kallon momy tace "kiyi hkuri
Zainab, nasan da lbrinki da ddewa, amma
karki ga laifin Umar, kullum kina ransa,
kuma
bbu inda bae shiga ba don nemanki though
nasan ba lallai ki yrda da abinda nake gaya
maki ba," momy ta kasa ce mata komai
inteesar kam sae kuka take, Anty ta
rungumeta tace "Allah sarki inteesar dama
yace min yana ganin Zainab dinsa a idonki,"
Abba yyi sallama ya shigo falon snn ya
karasa cikin dakin, mikewa Anty tayi ta ja
inteesar suka fita, falon ta mayar da ita
Abbanmu sae kallonta yake da ganinsa
kasan
yana cikin damuwa a lkcn, inteesar ta kasa
daga kai ta kalleshi sae hawaye take, Aliyu
ya
girgixa mata kai alamar ta daina kukan, inna
ta tabe baki tace "to yau dae xan ga karshen
wnn tsiya," bbu wanda ya tanka mata a
falon,
bayan kmr minti goma Abba ya dawo falon
da
momy, Abbanmu sae kallonta yake, Abba ya
juya yana kallonsa yace "to ynxu Alhaji Umar
ya kke son ayi don dae ynxu Zainab matata
ce," inna tace "ya ko xa'ayi," da sauri
Abbanmu yace "ni bance ayi komai ba,"
Abba
yace "to me ya rabaka da Zainab can misira,
har ta dawo nn Nigeria" Abbanmu yace
"wllh
wllh ban sani ba, ni dae nasan auren
soyayya
muka yi kuma a katsina na aurota ta dalilin
wani abokina, amma lkcin ina da mata a nn
egypt, danginta suka bani ita bayan anyi
komai muka tafi egypt, iyayena yan can ne
amma sun rasu, to a gskya nasan matata ta
farko bata da kirki ko kadan, kuma Zainab
tana da hkuri fiye da ynda mutum xae yi
xato,
snn ni din Allah yyi ni mai dukiya watan mu
takwas da Zainab na rasa abinda ya faru...."
da sauri inna ta dakatar da shi a fusace tace
"karya kke, ca tayi guduwa kayi ka barta,"
Abbanmu yace "wllh baaba ni ban san ya
akayi ba," ya sauko kasa yana kallon inna
hawaye cike idonsa yace "ki tambayeta
mama,
ni ban taba cutarta ba ko sau daya a xaman
da muka yi, wllh bbu inda ban shiga neman
Zainab ba can katsina da naje danginta ca
suka yi basu ganta ba, don Zainab
marainiyace," sae a snn inna ta fara matsar
kwalla tace "to nice nn na tsinci Zainabu da
tsohon cikin inteesar, na kuma taimaka
mata
don na gaji taimako a wajen ubana, kuma
duk
wanda baya taimako ya tabe, ni nn bbu
abinda bn yi ma Zainabu ba har ta haihu
nasa dana yyi mata suna, tace min bata da
kowa sae Allahnta se kai, nn na tilasta Bukar
ya biya mana kudin jirgi muka je nemanka
amma sae muka tarar ma wae har ka sayar
da gidan" Abbanmu sae yi magana inna ta
dakatar dashi a fusace tana kuka wiwi, "yi
min
shiru, to wae ma tunanin uban me kke ka
gudu ka bar mata da tsohon ciki," ta share
hawaye ta tsuke fuska ta rungume
hannayenta
ta rike haba tana Kallonsa tana jira ansa
.
.... Abbanmu ya rasa me xae ce ma inna ya
sunkuyar da kansa kawae, Abba yace "haba
inna ynxu ai komai ya wuce, don Allah ki bar
maganar nn hka," Inteesar ta kasa xama a
falon tana kuka har lkcn ta mike ta fita,
Abbanmu ya bita da kallo shima hawaye a
nasa idon, Momy kam kanta na kasa bata
dago ba tunda ta shigo, mikewa Aliyu yyi
shima ya fita daga falon, bangarensu tayi
don hka ya bita da sauri har ya isketa ya
jawota jikinsa yace "haba bbyna don me
kika fita," kasa ce masa komai tayi sae kuka
take, ya kama hannunta yyi bangarensa da
ita suka shiga bedroom dinsa ya xaunar da
ita kan gado yace "yau ranar farin ciki ne a
gareki kanwata, bae kamata kiyi kuka ba
gode ma Allah xaki yi," bata ce komai ba ya
rungumeta yace "kar ki sake wnn kukan
dear," gyada masa kai kawae tayi tana
kirjinsa, kursum tayi sallama bakin kofa, ya
mike ya fita xuwa falo snn ya bude kofar,
Hussaini ne a hannunta yana kuka, ya
karbesa tace "ina xuwa na dauko dayan
shima kuka yake," ta juya da sauri ya shiga
daki ya mika ma inteesar shi, ta karbesa,
snn ya koma ya karbo dayan ya rufe kofar
ya dawo ya xauna gefenta yana kallonta
tana ba Hussaini nono, a hankali yace "wani
suna xamu sa masu Wife?" tayi shiru bata ce
komai ba, ya jinginar da kansa jikin nata
yace "na lura kin kasa sakin jikinki da ni ko
fateema," tayi murmushi tace "eh mana, ae
kai ko...." da sauri ya rufe bakinta yace "no
fateema, let bygones B bygones, plss," ta
kwantar da yaron hannunta ta juya tana
facin dinsa xata yi magana ya rungumeta a
hankali yace "ban san me xan maki ki yrda
ina sonki ba fateema" hawaye ya cika
idonsa yace "ki yrda dani inteesar ni din me
sonki ne da gskya wllh," ta gyada masa kai
tace "na yrda," ya dago kanta yana
murmushi yace "thank yhu fateema," ita ma
tayi murmushin snn tace "Sunan Abba nake
son a sa ma Hassan, Hussaini kuma ka xabi
sunan da kke so" yyi murmushi ya
rungumeta bae ce komai ba. washegari da
safe inna tasa inteesar taje gun mahaifinta
su gana da kyau tunda momy ma tace ta
yafe, bata yi mata musu ba taje ta samesa a
falon Abba, shi kadae ne xaune a falon da
yan biyu, ta karasa ta xauna ta gaishesa
kanta a kasa, ya amsa yana murmushin jin
ddin ganinta, sun dde suna hira da Abban
nata tana basa lbri iri iri yawanci duk akan
inna har lkcn sllhn azahar yyi

40 / 41