INTISAAR Ramuwar Kaddara By Khaleesat haidar

Author :  Khaleesat Haidar Category :  Romance

Chapter   17 / 41

48K to 51K   out of 122.8K words

so taci idan bata so ba ta barshi, ko
kadan hkn baya damunta, ita dae 24hrs
tana kallo abinta a dakin, shi kuma yana kan
laptop dinsa, ta rasa dalilin da ya hanasa
xuwa aiki ta tattara ina ta ina ta ta koma
dakinta kafin ya dawo. Ranar friday, da yyi
dae dae da kwanakinta biyar a dakinsa yana
bathroom yana wanka ita ko tana kan gado
tana kallo taga wayarsayyi haske, ta dan kalli
kofar bayin, ta dauko wayar taxauna tana
duba mai ya shigo wayan, msg din safeenah
ne, ta bude tana yastine fuska ta karanta
kmr hka,, Honey kwana biyu ka mance dani
ko, naje har office aka ce ka dauki hutu, don
kuji ddin cin amarcinku da matarka, ni
dama nasan duk ddin baki kke min kawae
Haiydar......" intisaar ta ja dogon tsaki ta cilla
wayar ba tare da ta karasa karanta text din
ba, can dae ta jawo wayan ta shiga yi masa
binciken inbox na msg, msg din mata sun
kai 50 a inbox din, to a ina ya sansu, hka ta
dinga dudduba msg din har ya fito daga
bathroom, ta tura wayar karkashinta a
tsorace, ita dae tasan da wuya tsoran Aliyu
ya rabu da ita lkci daya, sanye yake da farar
t.shirt da 3quatre don duk xaman da tayi a
dakinsa bai taba sa kaya gabanta ba,
.
hatta singlet baya tsayawa dashi a dakin,
bae ko kalleta ba ya isa gaban mirrow ya
dauki turare yana fesawa, wayarsa tayi kara,
ya juya da sauri yana kallonta, gabanta yyi
mugun faduwa ta ciro wayar daga
karkashin kafanta, ta ajiye masa kan table
din computernsa kmr munafuka, ya karaso
ya dauka yana hararta yace "uban me kike
da wayata" ta kauda kanta bata ce komai
ba, kira ya sake shigowa, ya dde nn a tsaye
yana hararta daga bisanni yyi kwafa ya
daga kiran, "bbyna ykk, ayya ban manta
dake ba wife, wllh abubuwa ne suka sha
min kai, but gani nn xuwa ma ynxu, kiyi min
fruit salad, kinji dear" yyi dariya snn ya
kashe wayar, intisaar ta tabe baki tare da
mikewa tsaye tayi hanyar fita, ya bita da
kallo tare da daka mata tsawa, xo nn uban
wa kike tabe ma baki hka," ta juyo tana
masa wani irin kallo duk da irin yanda
gabanta ke faduwa tace "ni na tabe baki
ne," snn ta bude kofar, ya daka mata tsawa
"ina xaki," ta juya tayi masa wani irin kallo
snn tace "ae nn ba dakina bne," ya bude
baki yana kallonta da mmki yace "da xa a
kawo ki gidan nn a dauro maki daki daga
gidan ku kin kawo nn ne," ta dan tabe baki
bata ce komai ba ta kauda knta, "fice min a
daki kar nayi ball dake a nn, raguwar bnxa
kawae," ta fice daga dakin tare da jan dan
guntun tsaki, ya bita da sauri yana
cewa"uban wa kike ma tsaki," amma tuni ta
shige dakintata kulle da makulli, tana jinsa
ya ja motarsa ya fice daga gidan,
.
ynxu ita kadae tasan irin tsanar da takema
Aliyu a xuciyarta, ranar dae har tayi bacci
Aliyu bae shigo gidan ba, ga wani irin
yunwa da take ji, dole ta tashi cikin dare ta
shiga kitchen ta bude store taga kayan
abinci, ta dauki indomie guda biyu da kwae
ta dafa ta ci, sae a snn ta sami bacci. Tun
daga lkcn kmr anyi ruwan sama an dauke
Aliyu ya fita harkarta, tsakaninta dashi kallo,
kuma shi ke kallon nata ba ita ba, don ko
gaishesa bata yi a gidan, iyaka idan taji
shigowar motarsa ta shige daki da gudu..
Randa ta ci ka sati uku a gidan tana kitchen
ta gama wanke wanken kwanukan d a ta ci
abinci da safe bayan Aliyu ya fita, tana sanye
da dan jumper sae bum short, ta ji muryarsa
ya shigo gidan, gabanta yyi mugun faduwa,
shknn ta shiga uku, ta dan leka falon a
tsorace taga ashe shi da safeenah ce ma,
taga xae shigo kitchen ta buya bayan kofa
da sauri, safeenar ta biyo bayansa tana
cewa "honey irin coffee din nn naka xaka
hada min ba tea ba," yace "ok bby," ta
kwanta bayansa ya juya yana kallonta yace
"ae sae ki sa na kasa hada coffeen bby, wait
4 me @ d parlor" ta kankamesa tana 'yar
dariya tace "idan naki fa, wae ina matar
gidan ne," tsit kke jin Aliyu, ta rungumosa ta
gaba tana masa wani irin kallo gnn abinda
take so knn tace "ya kayi shiru dear," tasan
ba lallae bane ta samu amsa, hkn yasa ta
daura bakinta kan nasa tana 'yar dariya, duk
wnn abinda sukeyi intisaar da taji kmr
numfashinta xae dauke na kallonsu ta
bayan kofa, ita kam xuwa ynxu ta gama
gane wanene Aliyu, ta gano weak point
dinsa, ganin irin kiss din da yake ma
safeenar tana mayar masa da martani yasa
ta turo kofar ta fito, daga safeenar har shi
sun tsorata, ta gabansu ta wuce tare da jan
dogon tsaki tace
uhum karuwancin ma har sae an biyo
mutum gida don rashin sanin ciwon kai,"
can kuma sae ta juyo tana kallon Aliyun
dake binta da kallo gabanta na mugun
faduwa tace " ni dae malam kayi hkuri ka
daina shigo min da karuwae gidana idan ba
hka ba Allah xan hadaka da Abba,".... A
fusace Aliyu ya fixgota da karfi yana huci
cikin tsawa yace "me kika ce?" tuni jikinta ya
dau rawa don tsoro, ya maimaita tambayr
cikin tsawa, amma intisaar bata ce komai ba
sae daure fuska ma da ta dada yi, hkn yasa
ya makureta tana ganin hka ta fasa ihu mai
kara tare da durkushewa a wajen, ya bi ta
da sauri tare da rikota, a rikice ya fara
tambayarta mai ya faru, ta sake fasa ihun
hade da sakin kuka sosae, yace
"subhanallahi, wae me ya faru fateema," ya
shiga dudduba kafarta da jikinta a rude, ta
buga masa hannu tare da mikewa tsaye, "to
ba kai bne ba xaka wani dokeni bn maka
komai," ta ja tsaki tare da juyawa ta fara
barin wajen cikin tafiyarta mai jan hankali,
Aliyu ya bi ta da kallo kmr wani soko, ya dan
sauke ajiyar xuciya ya juya yana kallon
safeenah dake kallonsa tamkar xata hadiye
xuciya don takaici, ya wara mata manyan
idonsa yace "ki kyaleta kawae, yarinya ce, ko
ni kai na bana biye mata a gidan nn," tana
huci tace "xata gane kuwa ita ba yarinya
bace yau," ta yi hanyar stairs din da sauri
kmr xata tashi sama, "ke ke kina da hnkli
kuwa ina xa ki," amma tuni ta haye sama a
fusace tayi hanyar dakin intisaar, ya bi
bayanta da sauri yana kiranta, ta shige
dakin bayan ta buga kofar da karfi, intisaar
na kkrin cire kayanta ta shiga wanka ta
shigo dakin, ta juya da mamaki tana
kallonta, nn da nn taji gabanta ya fadi don
safeena ba sa'arta bace ta girmeta nesa ba
kusa ba, snn ita da take kmr wata bby don
rashin jiki ta ya ma xata iya ma safeenah,
amma ta dake tana mata wani irin kallo tace
"uban me ya shigo dake dakina malama,
kinga nn yyi kama da dakin karuwae,"
safeenah ta yo kanta tana huci, tana ganin
hka ta fasa ihu tare da durkusawa a wajen
gabanta na faduwa, ta rikota da karfi ta
dago ta tace "yau sae kin gaya min ko da
ubanki nake karuwancin," ta gaura mata
mari, intisaar bata sn lkcn da ta rama har
sau biyu ba snn ta riko gashin dokin dake
kanta da karfi hkn yasa safeenah ta fasaihu
sosai,
Aliyu ya karaso dakin, ya finciko safeenar ya
buga ta da bango snn ya shaketa yana huci
yace"me na ce maki," intisaar ko ta xube
wajen tana faman rusa kuka tana kiran
abbanta, ya cilla safeenar gefe daya, snn ya
dawo gaban intisaar ya durkushe yana
kallnta yace "me tayi maki," tayi bnxa dashi
tana ci gaba da rusa kukanta, sae da ya
daka mata tsawa da ta raxana ta snn tace
"dukana tayi," ya dago ta sama ya rungume
snn ya soma rarrashinta, ta kauda kanta
cike da tsanarsa ita kam wani irin mugun
haushin Aliyu take ji, har lkcn safeenah na
dakin tana kallon Aliyu da mamaki, cantayi
murmushin mugunta ta mike ta fice daga
dakin tana gyada kai kmr kadangariya,
intisaar kadae ce ta lura da hkn, shi ko ya
tafi duniyar runguma, intisaar ta turasa da
karfi jin bakinsa a wuyarta hannunsa a
gashinta, snn tayi tsaki ta dauko xani tafara
cire jumpern dake jikinta, ta cire dan
wandon ma snn ta daura xanin ta shige
bathroom da niyar tayi wanka, duk wnn
abinda take yi Aliyu binta kawae yake da
kallo kmr soko tuni idonsa suka sauya launi
ya rumtse idonsa xuciyarsa na harbawa da
sauri, yana nn tsaye har lkcn idonsa na kan
kofar bayin ta fito bayan kmr minti sha biyar
daure da towel ganinsa a dakin har lkcn
yasa ta wani hade rai, ta xauna gaban
madubi tana goge gashinta da dan karamin
towel, ya karaso gefen gadonta ya xauna
tare da sauke ajiyar xuciya, yace"na taya ki
shafa lotion din kanwata," ba karamin
dariya hkn ya bata ba, wae ashe dae yasan
ita din kanwarsa ce, ta juya tayi masa wani
irin kallo snn tace "dnt bother,"
.
ba sake ce komai ba amma ya kasa dauke
idonsa daga kanta, ta dae gama shafe
shafenta duk yana kallonta kmr xae cinyeta,
snn ta mike ta dauko kananan kayanta riga
da wando xata saka, ya mike da kyar ya
karasa kusa da ita yace"lemme help yhu
plss," tayi masa wani kallon rainin hade da
sakin wani irin dariya duk da gabanta
faduwa yake yi sosai tace "aa i can do it my
self, ko da ka saba taya ni ne" ya fixgota da
karfi tare da matseta jikinsa ya daura
bakinsa kan kirjinta ya shiga mata wani irin
kiss, ta fasa masa ihu a tsorace nn da nn
jikinta ya dau rawa ta turasa da karfi jikinta
na rawa tace "da'alla ka rabu da ni malam,
meye hka," ya fada kan gadon tare da
lumshe idonsa ya bude su da kyar snn ya
mike ya fice daga dakin, tana ji ya ja
motarsa ya fita daga gidan, ta sauke ajiyar
xuciya tare da tabe baki tace"ae ka shiga
uku a hannuna tunda na gano ka," ta gama
shirinta snn ta sauko falo tayi hanyar
garden da novel dinta a hannu.aleesat
HaiydarKarfe tara da rabi na dare intisaar na
shirin kwanciya taji shigowar motar Aliyu
gidan, xuciyartaya kusan shigewa cikinta
don tsoro, da sauri ta shige bargo ta kashe
wutan dakin don dama ta sa kayan
baccinta, ta lumshe idonta kmr mai bacci,
har ta fidda rai da shigowar tasa dakinta
bacci ya soma tafiya da ita taji ya bude kofar
dakin, ta takurekanta cikin bargon gabanta
na faduwa, tana ji ya kunna bedside lamp
din ya xauna gefenta yana kallo, taji ya
daura hannu kan fuskarta, kmr ta fasa ihu
don tsoro amma ta dake tayi kmr bacci take,
ya daura mata kiss a fore head dinta yace
"gudnyt", snn ya kashe beside lamp din ya
fice daga dakin, ta sauke ajiyar xuciya tana
gode ma Allah a ranta.
..
Washegari lahadi tana kitchen tana hada
breakfast din da xata ci, shi kuma yana
dakinsa, taji an danna kararrawar gidan, ta
taka har bakin kofar tana lekanko waye,
Hajiya ta gani fuskar nn tata a hade tana
jiran a bude kofar gabanta yyi mugun
faduwa, ta juya da sauri tayi hanyar stairs
har gobe ita kam baxata daina tsoran wnn
matar ba, a bakin stairs din suka ci karo da
Aliyu, yau dae shaidanun nasa na kusa da
alama, don wani mugun harara ya galla
mata ya turata gefe ya sauka don a xatonsa
safeena ce, ta bi sa da kallon mamaki, snn ta
haye sama da sauri ta shige dakinta, yana
ganin hajiyarsa ce sae da gabansa ya fadi
shima, ya bude kofar a hankali ta shigo,
cikin ladabi ya gaidata, ta galla masa wani
mugun harara cikin tsawa kmr xatayi kuka
tace "hka muka yi da kai son," yace "ki shigo
ki xauna mana momy," ta girgixa kai tace
"ba xama ya kawo ni ba, ynxu Aliyu duk irin
alkawarin da ka daukar min ka watsar dasu
knn, ni xaka bamakunya Aliyu, ina can na
sake baki ba don hajiyar safeena taxo ba"
sae kuma ta fashe da kuka sosai, duk ya
rikice "haba mummy meyasa xaki dinga
cewa hka, wllh bbu alkawarin da na saba
cikin wanda na daukar miki, kuma in dae
safeena ce ki kwantar da hankalinki ni nace
xan aure ta vry soon, but gskya bansan
yanda xan tunkari abba da wnn maganar
ba dama munyi kmr shekara...." ta daka
masa tsawa "bakin ciki ya kasheni kafin lkcn
knn, ina ruwanka da wani abba, shi da ya
jera mata uku uban wa ya hanasa, ko xae
hanaka bin sunnar ma'aiki ne," ya gyada
mata kai "hka ne mum, amma ki bari nn da
sati 2 hka sae naje masa da maganar," ta
goge hawayen idonta tace " amma Ali don
Allah don annabi ko sau daya kar ka taba
sake ma yarinyar nn, kasan munafukai ne
masu bin boka da malamai, baka ganin
yanda uwarta ta mallake ubanka, ko uwarsa
baya sauraran maganarta sae na
tsinanniyar matar nn tashi, har innar ma ta
asirceta baka ganin inda ta tare gunta, ka
rufa min asiri don Allah bna son nayi
rashinka, kaga da kayi aurenka ko da wata
uku ne sae ka sako ta...
Aliyu yyi murmshi yace "in'sha Allah mum,"
ta sauke ajiyar xuciya tare da daure fuskarta
tana kallon sama kmr tana ganin intisaar
din tace "ina shegiyar 'yar take ynxu" ya
girgixa kai yace "ban sani ba mum, daxun
nn na shigo gidan nima," ta mike tsaye ta
tabe baki tace "mu dai xuba ni dasu, Allah
kadae yasan abinda na tanadar masu ita da
uwarta da wnn makirar tsohuwar," Aliyu
dae bae ce mata kmai ba sae gyada mata
kai da yake, tayi kwafa tana huci tace "xo ka
maidani gida, ynxun madaga gidansu
safeenah nake," yace "ok bari na canxa
kaya," snn ya haye sama, dakin intisaar ya
fara shiga, tana xaune ta xabga tagumi
hannu bibbiyu idonta a kan TV, duk tana jin
conversation dinsu da uwar tasa, amma ko
kadan hkn bae dameta ba, kawae dae tana
mamakin hali irin na hajiyar ne, tunda ta
taso gidan ko sau daya matar nn bata taba
mata kallon arxiki ba, bata san me ta tsare
mata a rayuwa ba da ita da Hajiyarsu
kursum,ya durkusa gabanta yana kallonta
yace "kinyi break ne," tayi masa bnxa don
ko kallonsa bata yi ba idonta na kan plasma,
ya daura hannu kan cikinta yace "ba kya ji
na ne," ita abin ma dariya yake bata wllh,
abu kmr wasan yara, lallai Aliyu bashi da
kunya, ynxu ita abinda take son ta gane bae
wuce dalilin muguwar tsanar da yake mata
a gida ba tunda ta taso, don ko sau daya
Aliyu bae taba mata kallon arxiki ba a gida
kullum cikin daka mata tsawa da hantararta
yake, lkci daya kuma ya nuna ya damu da
ita, ita dae tasan yaudararta kawae yake,
jikinta kawae yake so , ita kuma baxata basa
ba, ta buge masa hannu ta hade rae tace
"me ye hka," ya tabe baki ya mike tsaye yace
"me naji kina soyawa a kitchen daxu," tayi
kmr ba da ita yake ba, ya xauna gefenta ta
matsa da sauri, yyi saurin rikota yace "me
yasa baki fito gaida Hajiya ba," tai shiru bata
ce komai ba tana kallonta, yace "don ba ki
da kunya ko," ta fara fixge fixge daga rikon
da yyi mata "da'alla ni ka rabu dani malam
bana son hka," ya rungumeta suka fada kan
gadon ya saka bakinsacikin nata ya fara
kissn dinta, duk ta rude ta kasa kwatar
kanta kuma, tun tana mutsu mutsu har ta
gaji ta daina sae hawayen da ta fara yi,
wayarsa dake aljihunsa ya fara ring,
maimakon taga Aliyu ya kyaleta sae taga
abu sae gaba yake yana neman cire mata
kaya tuni ta rikice ita ba daman ta kwala ihu
ba Hajiya na kasa, hka wayarsa ta dinga
kara bae kula ba, duk ya fice hayyacinsa, ta
tsorata sosae don bata manta daren ranar
ba, kuka ta shigayi sosai tana rokansa ya
rufa mata asiri yyi hkuri, yagirgixa kai da
kyar yace "plss" cikin kuka tace"nashiga uku
kasheni xaka yi ya Aliyu....."
.
muryar Hajiya suka ji a corridor tana kkrin
bude kofar dakinsa tana cewa "son, ka fa
shanya ni, ina ta kira kuma shiru" intisaar ta
turasa da karfi don har lkcin taga bae da
niyar daina abinda yake, ya fada gefenta
yana maida numfashi ta mike xaune da
sauri ta jawo xaninta, shima ya mike xaune
yana kallon bakin kofar fuskarsa a daure,
Hajiya ta bude kofar dakin nasa ta fito tana
cewa "ikon Allah, to inaAliyu ya shiga," sae
kuma ta bude kofar dakin baki nn ma ta
shiga, Aliyu na jin hka yasan dole ta shigo
dakin intisaar din ma ya mike da sauri ya
fixgo intisaar din da gabanta ya dinga
faduwa suka shigebathroom ya kulle kofar,
idan ba ma rashin sanin yakamata ba mai
xae shiga da ita dakinsa...
.
.Hajiya ta bude dakin Intisaar ta shigo,
intisaar ta xaro ido a tsorace tana kallon
Aliyun dake murmushi kawae, ya wara mata
manyan idonsa ya rungumota, tayi lamo a
jikinsa gabanta sae faduwa yake, to me take
mata a daki hka, don taga shirun yyi yawa,
Hajiya kuwa ta gama kare ma dakin
kallotana tabe baki bakin ciki da takaici
karara a fuskarta, can ta ja dogon tsaki tana
murmushin mugunta tace "gidan nn ba
gidan xaman ki bane yarinya, wllh ko hkn
xae yi sanadiyar rasa raina sae na rabaki da
son din, shegiya mara asali " tana kai wa nn
ta fice daga dakin tare da banko kofar da
karfi, intisaar ta shigatura Aliyun a hnkli
jikinta a sanyaye daga rungumar da yyi
mata, ya kankameta yaki sake ta, ta turasa a
fusace cikin tsawa tace "meye hka malam,
ka sakeni ni kar...." ya sa hannu da sauri ya
rufe bakinta yana wara ido yace "Allah ya
baki hkuri malama," tayi tsaki ta juya, ya
fixgota ya hade rai yace"uban wa kike ma
tsaki," nn da nn ta tsorata ta rike hannunsa
tace "aa kayi hkuri, ba kai nayi ma wa ba,"
ya lakaci hancinta yyi murmushi yace "tun
kina karamarki kike da tsoro," snn ya juya
ya fice daga bathroom din, hkn yyi mugun
bata haushi, ita bata ma san lkcin da ta basa
hkurin ba da bata bashi ba, ita dae ta na nn
a tsaye a bathroom bata san yanda suka
kaya da Hajiyasa ba, taji fitar motarsa a
gidan, hajiyace har garden neman Aliyu.
Tana xaune a garden abun duniya ya isheta,
ita kam ta gaji da xaman kadaici a gidan
Aliyu, gashi har lkcn ya kibata waya bare ta
dan dinga kiran gida tana jin ddi, ga kewar
momynta da inna da take yi, xainab dama
tuni ta daina xuwa gidan kullum ita knn kmr
mayya a gida ko nn da gate bata xuwa daga
dakinta sae garden, ta kife kanta bisa
gwiwowinta bata san lkcn da ta fara
hawaye tana tausayin kanta, taji an sakale
hannu a wuyanta, ta mike a tsorace xata
fasa ihu, taga Aliyu ne, ya hade rai yace
"meye hka, me kike yi a nn," ta kaudakanta
ta tabe baki bata ce komai ba, rabanta da
ganinsa tun lstwk sunday da hajiyarsa ta xo
gashi yau har sati daya, sae dae taji ya shigo
gidan da daddare da asuba yyi ficewarsa, ta
riga ta gama ganesa
.
in har ya kulata a gidan to ganinta yyi ta
basa sha'awa, sae ya nemi ya biya
bukatarsa ita kuma taki basa hadin kai, don
har lkcn bbu abinda ya sake shiga tskaninsu
tun bayan daren ranar, ita dae tasan Aliyu
ba sonta yake ba kawaesha'awace, ta mike
a fusace xata bar wajen ya fixgota ta fado
kansa yace "kin rainani yarinyar nn, ko
gaida ni bakya yi a gidan nn fa," ta fashe da
kuka, don tasan abinda ya kawo sa wajenta
ynxu, don a bnxa Aliyu baya sake mata
fuska duk da ya daina dukanta ko yi mata
tsawa, ya dago fuskarta yana kallonta, yyi
dariya yace "in kin yarda ki kwana dakina
yau gobe na kai ki gida," ta dago

17 / 41