Author : Khaleesat Haidar Category : Romance
ta fashe da wani
matsanancin kuka ta kasa karasa karatun,
kuka ssae ta shiga rerawa, ta ajiye dairyn
tayi mai isarta snn ta jawo ta bude wani
page din kuma, "i fell in love with her ryt
4rm d vry 1st day i set my eyez on Her,
Fateema Inteesar" kasa ci gaba da karatun
tayi duk tunanin ta ya tsaya cak, tun tana
karamarta bata wuce shekara biyar ba
tasan Aliyu, kuma tun lkcn take mugun
tsoransa kmr mutuwa, hasalima idan tayi
laifi inna xata tsorata ta ca take xata kira
mata Aliyu jikinta ya dingi rawa knn har tayi
bacci ranar ko sau daya bae taba wasa da
ita ba tana karamarta suna hada ido yake
xaro mata dara daran idonsa ta fasa ihu ta
ringa kuka knn har ya bar gidan ranar, in
yaxo gidan inna knn lkcn tana karama,
hannunta na rawa ta bude wani page din
wae dan ma ba accordingly take budewa
ba, "2 day is d happiest day of my life, she is
now mine, mine 4 ever Fateema inteesar,"
hawaye kadae ke bin kuncinta duk ta rikice,
wae duka wa innan abinda take gani ita
Aliyu ke nufi ko wa, a hankali ta dawo
farkon page din don ta tabbatar da dairy
din nasa ne, sunansa ne boldly a gaba, Aliyu
Abubakar Yusuf, farkon page din abinda ta
gani shine "Allah kai ka jarabceni da son
Fateema, ya Allah ina rokanka ka bani ita a
matsayin matata uwar 'ya yana, ka saka
mata sona a ranta kmr yanda ka saka min
nata a raina, ina sonki inteesar ina sonki
inteesar fiye da yanda ni kaina nake tunani,
na rasa yanda xanyi da sonki, kullum
mafarkina baya wuce na Allah ya mallaka
min ke a matsayin matata, i donno hw 2
approach yhu inteesar, kece dalilin xamana
a kano inteesar, ban san wani irin so nake
maki hka ba...." ajiye diaryn tayi a tsorace ta
koma baya tana kuka ssai. Kuyi srry sisters
yau bana gida ne wllh shiyasa kuka ji shiru
.
Kuka ssae inteesar ke yi, bata sake bude
diary ba kuma, ta dafa gado xata mike daga
wajen ta kasa hkn yasa ta koma ta xauna
kawae tana hawayen da bata san dalilinsa
ba, ta kai minti kusan sha biyar a hka taji an
bude gate tasan shine ya dawo amma bata
yi kkrin yin komai inda take ba, ya kai minti
kusan bakwae kafin ya hauro sama taji ya
bude kofar dakinta, bayan kmr minti biyar
ya fito ya bude nasa dakin, mutuwar tsaye
yyi daga bakin kofar, ya dau lkci tsaye yana
kallonta snn cikin tsawa yace "me kike yi a
nn....." ita dae har lkcn bata juyo ba, kuma
bata tanka masa ba, dakyar ya karaso cikin
dakin ya durkusa bayanta ya fixgota har
wani rawa hannunsa yake yace "diary dina
kika bude don baki da kunya fateema, how
dare yhu" bata ce masa komai ba ta shiga
tattara hotunanta dake baje a wajen snn ta
mike da kyar tayi ball da dairyn cikin tsawa
tace "yhu re deceiving yhur sef Aliyu, tun
wuri dare bae maka ba kaje ka samo
Fateema inteesar din da kke magana a wnn
shegen takardar taka, amma ba ni ba, i hate
yhu Aliyu bana sonka Allah ya isa tsakani na
da kai," ta karashe maganar da wani
matsanancin kuka ta fice daga dakin nasa
da sauri rike da hotunanta, yyi murmushin
takaici ya dafe kansa da yyi masa nauyi
hawayen dake makale a idonsa ya gangaro
"yes yasan irin wnn ranan na nn xuwa
dama," inteesarna shiga dakinta ta xube
kan gado ta dinga rusa kuka kmr an aiko
mata da sakon mutuwa, lkci daya taji wani
mugun tsanar Aliyu ya dirar mata a xuciya,
taji ko ganinsa ma bata sonyi. Tana nn
kwance yanda take har dare, ya shigo
dakinta da sallama can ciki, abinci ya ajye
mata bata ko kallesa ba ya fice,hka ta kwana
ranan ko kallon abincin bata yi ba abun
duniya ya isheta wae ita Aliyu ke so. Hka
suka ci gaba da xama a gidan har na kusan
sati daya baya ce mata bata cemasa, ganin
ko ya kai mata abinci ma ba ci take ba sae
dae ta fito ta dafa yasa ya daina kai mata,
kwata kwata ta canxa a gidan hartsoro ma
take basa, lkci daya safeena ta lura da irin
xaman da suke ta dinga shissige masa ita
matar kirki mai yi masa biyayya. Ranar
inteesar na kitchen tana dafa jollof rice din
da xata ci ta ma gama knn tana xubawa a
plate taji kakarin aman safeena a nn falo, ta
leko tana kallonta, Aliyu ma ya sauko yana
kallonta yace "me ya faru," ta langwabe da
kyar tace"nima ban sani ba tun safe nake
amai xuciyata ke tashi gashi sae inyi ta jin
yawan kasala a jikina baki na ma ba ddi," ya
karaso gabanta yana kallonta sae wani
lullumshe ido take, ta fara kakarin wani
aman, Aliyu yace "ba komai ke damunki ba
illa malaria, ltr kije clinic su baki magani,"
yana kai wa nn ya juya ya koma sama,
inteesar ta fito rike da plate din abincin ta ta
haura sama ita ma, safeena taji kmr ta nutse
kasa don kunya ita nn fa a dole ciki ne da ita
kmr yanda suka tsara da mamarta. Don
takaici har da kukanta ta kasa tashi daga
inda take, inteesar ta sauko kasa daukan
ruwa safeena tayi hanyar stairs da sauri ta
tsaya tana huci, inteesar ta dauko ruwan
xatakoma sama safeena taki bata hanya ta
gaji da tsayuwa tace"ki bani hanya na
wuce," safeena na hararnta tace "ki tura ni
ki wuce," inteesar tace "yau naga ikon Allah
ni nace kije a maki treatment din malaria da
xaki huce kaina," inteesar bata rufe baki ba
safeena ta tura ta da karfi tayi baya xata fadi
ta fasa ihu duk da bata fadin ba don ta
tsorata, Aliyu ya fito da sauri yana kallon
Safeenar yace "me kika yi mata," safeena ta
galla masa harara tace "ban sani ba,"
inteesar dake durkushe wajen tana kuka ta
fixgo safeenar a fusace tace "ki bani hanya
nace" safeena da ta tashi sae ta kwashe ta
da mari, haba Aliyu ya fixgota ya shiga
jibgarta yana marinta kmr an aiko sa,
inteesar ta haura sama abinta ta bar su nn
tsaye. Sae da yaga bata motsin kirki snn ya
kyaleta ya haura sama tayi kuka kmr ranta
xae fita duk ya faffasa mata baki da hanci,
da kyar ta haura sama ta dauki hijabinta tayi
gida a xuciyarta tana cewa "ae yautaki ta
kare yarinya sae dae wata ba ke ba,"
Inteesar na shirin kwanciya da daddare ya
shigo dakinta, bata ko kalli idan yake ba
bare shi kansa ta gama shirinta ta shige
bargo ta kashe wutan dakin ta kwanta, da
kyar ya dawo gefenta ya xauna a hankali ya
kira sunanta tayi kmr bata ji sa ba, hkn yasa
ya hau gadon ya xauna dab da ita kan yyi
magana ta mike xaune a fusace ta fara
masifa "ni malam ka rabu dani mana, wnn
wani irin wlknci ne, ka bar ni nayi bacci na
mana xaka xo ka sa ni gaba kmr ina binka
bashi," hawayen da tagani idonsa ne yasa ta
fashe da kuka a raunane tace "ka rabu dani
ya Aliyu don Allah nake rokon ka" ya kauda
kansa da kyar ya fara magana"don kin gano
ina sonki shine xaki fara min wlknci
fateema, abinda na gudan ma kaina knn tun
farko ban nuna maki so ba....." muryarsa ta
to kare ya kasa cewa komai kuma, cikin
kuka tace "ka min abinda baxan taba
mantawa ba a rayuwata Aliyu, tun ina
karamata kke cutata har xuwa girmana,
rana guda kuma kace min tun ina karamata
kke sona hka ake son dama, to Allah yatsare
mu da irin wnn son,
Aliyu ya dafe kansa ya kasa cewa komai, ita
kam kuka kawae take, da kyar ya dago yana
kallonta muryarsa na rawa yace "wllh
summa tllh tun baki san kanki ba nake son
ki fateema, i just cant bear it she yasa kika
ga nake maki abubuwan da nake maki
Fateema, ke fa ce dalilin xamana a kano,
kema kinsan i am nt suppose 2 b here, a lgs
nake rayuwata," ya rungumota tsam tsam
jikinsa ya saka mata kuka kmr karamin yaro,
"wllh ina sonki fateema ina sonki, diary na
gskya ne kece mace ta farko da na fara so a
duniya tun baki xama mace ba bayan ke
kuma ban sake son wata mace ba har yau
Fateema, ki soni plss kar kice xaki rama
abinda nayi maki wllh wllh duk cikin so ne
Fateema, ban san wani irin wahalallen so
nake maki ba hka" kuka take yi ssae ta kasa
cewa komae shima yana taya ta, ita har lkcn
ta kasa yrda wae Aliyu ne ke mata kuka wae
yana sonta, ta shiga xamewa daga jikinsa ya
rikota da sauri yace "no inteesar kice wani
abu don Allah," ta fashe da wani
matsanancin kuka tace "ni baxan iya yrda
ba Aliyu, let me be," kin sakinta yyi hkn yasa
ta rungumesa ita ma tana kuka ya daura
fuskarsa kan nata hawayensa na xuba kan
nata, sun kai kusan minti goma a hka snn ta
turasa daga jikinta, ta koma ta kwanta
jikinta a sanyaye ta juya masa baya shima ya
kwanta ya jawo ta jikinsa ta bayan, a
kunnenta taji yana rada mata "ki yanke min
ko wani hukuncin da kika ga ya dace da ni
Inteesar, i deserve it but kar ki xaki rabu
dani" ya karasa maganar muryarsa na rawa,
bata ce komai ba sae ajiyar xuciyan da take,
muryarta na rawa ita ma tace "Ya Aliyu duk
cikin so ne kke dukana kmr jaka," ya runtse
idonsa kmr tana ganinsa snn ya saka
fuskarsa cikin gashinta yace "wllh duk cikin
so ne inteesar, sonki yana cutar dani
shiyasa nake maki hkn ko xan ji ddi na
samu natsuwa a raina amma sae na gane
duk hauka ne," ta girgixa kai alamar bata
gamsu ba, a hankali yace "baki yrda ba ko?"
tace "eh," ya dan yi shiru snn yace "da kin
lura da lkcn da nafi dukanki to lkcin da ku
ke tare da Faruuq ne, ina mugun kishinki
fateema, ko Haisam ban son ganinku tare,
sae na kasa bacci ranan, har abinci ma fita
raina yake, dalilinki na tsiri xuwa gun inna
ba dare ba rana na mayar da falon inna ya
xama wajen yinina kullum, sbda ke na fara
xama bakin gate fateema don bana son ki
fita a gane min ke, idan na yini ban ganki ba
har xaxxabi nake yi" a hankali tana girgixa
masa kai tace "duk cikin so ne kayi min
dukan da yasa na kusa mutuwa a gida ya
Aliyu? kuma duk cikin so ne Abba yace kayi
treatn dina ka karbi kudin treatment dinka
kuma duk cikin so ne kki dawowa kayi
treatn din nawa duk da ka karbi kudi bayan
kasan halin da nke ciki? duk cikin so ne ka
karbe dubu biyar din da ka bani gidan Anty
Nafeesa, kuma duk cikin so ne ka ki daukata
a motarka ranar a gidanta ka gwammace na
shiga na haya? duk cikin so ne kke nuna
bako son gani na a gidanku, kuma duk cikin
so ne kke bibiyata kullum a gida don ka
dokeni ko ka cuce ni? duk cikin so ne kke
ma kanninka abu ni baka min hasalima
baka son ace kayi min idan ma kaga wani
yyi min sae ka kwace? duk cikin so ne ka
shiga tashin hnkli lkcn da yace Abba xae
hada mu aure, kuma duk cikin so ne kayi
treatn dina kan xaka yi stab dina idan na
yrda na shigo gidanka a matsayin matarka?
duk cikin so ne ka shareni bayan an kaini
gidanka 4 d past 1 wk baka san da ci na ko
sha na ba, kuma duk cikin so ne ka rabani
da pride dina a walakance kayi rapen dina?
duk cikin so ne kke cutata kke dukana duk
da ina gidan ka a matsayin matarka, kuma
duk cikin so ne kayi min kishiya? duk cikin
so ne baka son nayi futher din karatuna,
snn more importantly ina son ka gaya min
me mahaifiyata tayi maka meyasa kke mata
abinda kke mata, meyasa...." ta kasa karasa
maganar ta fashe da wani matsanancin
kuka da kyar tace "idan baka bani concrete
amsoshin da xa su gamsar dani ba ban yrda
kana sona ba ya Aliyu kuma har abada
baxan yrda ba, kuma baxan yi fatan ci gaba
da xama da kai a matsayin mijina ba" ta
share hawayenta a hankali tace "ina
sauraranka," kya ji dashi, don ma kin samu
munce muna sonki,
.
....Aliyu ya mike xaune yana kallonta a
hankali yace "baxan iya cemaki komai ba
Inteesar its of no need don ba lallai bne ki
yrda, amma bari na dauko maki diary na
don nasan ba lallai bne kin karanta duka,
komai na ciki inteesar abinda nayi maki da
dalilin da yasa na maki hkn, duk da daga
baya naga tamkar jahilci ne na dinga yi, idan
har kin yrda dani to dubu biyar din nn na
nn a ajiye har yau na ajiye maki ban taba ba,
i swear Inteesar ina kaunarki fiye da yanda
xakiyi tunani, momy kuma...." sae yyi shiru,
ta dago kai tana kallonsa ya kauda kansa
yace "xanje na bata hkuri," ta mike xaune
tana kallonsa tace "baka da abinda xaka
kare kanka a nn knn, wato tsabar rainin
hankali ne yasa kke yi mahaifiyata rashin
mutunci, to ka sani..." da sauri ya rufe
bakinta yace "wllh wllh ba hka bne Inteesar,
ni dae a iya sanina bbu abinda ya taba
hadani da ita, just dat bana gaisheta amma
ni ban taba mata rashin kunya ba sae ranar
da nayi maku duka gaba daya a gida, na
dawo Kano 5yrs bck ranar da na shigo gida
muka hadu da momy na gaisheta bata amsa
min ba bansan ko bata ji bane though,
kuma gaban Hajiya hkn ya faru, yes frm
ranar ta hanani gaisheta wae hka take ma
mutane, ni kuma banyi wani tunani ba daga
ranar nayi vow baxan sake gaisheta ba,"
kinji dalili inteesar amma xanje na bata
hakuri gobe sae muje tare Abba ma na basa
hkuri, Allah yyi yau ne karshen wahalata
inteesar," ita dae bata ce masa komai ba sae
hawayen da take, yace "kiyiHkuri ki yafe min
inteesar, nasan har ynxu kina kokwantan
son da nake maki amma bari na dauko maki
dairyn ynxu na fara karanto maki daga
farko don ki yrda da abinda nake gaya
makita girgixa masa kai tace "ka barshi
kawae bana so," yyi shiru yana kallonta snn
a hankali yace "baki yrda ba knn ko
inteesar," ta girgixa masa kai kawae tace
"gobe ma duba," ya rungumota yana
murmushi a hankali yace "Allah sarki bbyna
Allah ya bar min ke har karshen rayuwata
yasa baxan sake bata maki rae ba ko ba tare
da na sani ba, wanda nayi maki maa baya
ma Allah yasa ki samu waje a xuciyarki ki
yafe min duk da sonki ne ya janyo hka," ta
dago a hankali tana kallonsa ya daura
goshinsa kan nata yace "kin ga makullin
motar ki a diaryn?" tayi shiru bata ce komai
ba yyi murmushi yace "1st nyt dinmu na
mallaka maki motar yana cikin garage a
kulle," bata ce komai ba ta lumshe idonta, a
hankali yace "i love yhu my inteesar," kuka
ta shiga yi a hankali don ta kasa yarda wae
ita Aliyu ke so, ya rungumeta shima kmr xae
yi kukan yace"say yhu luv me 2 kanwata
don Allah," da kmr baxata ce komai ba sae
kuma cikin kuka tace "i love yhu 2 yayana,"
ta fashe da kuka ya kwantar da ita jikinsa
yace "ya isa hka bbyna nima karkisa na fara
kukan," ganin ta kasa daina kukan yasa ya
kwantar da ita ya shiga kissn dinta, daga nn
kuma suka fada duniyar luv, yes daren ranar
ta yrda Aliyu na sonta da gske, gaba daya
sae da suka yi hawayen farin ciki ya faranta
mata rae ita ma ta faranta masa, suka jiyar
da junansu farin ciki mara mitsaltuwa, halin
da take ciki yasa ya rabu da ita hka ya
rungumeta duk ya rikice mata yana gode
mata, a hka tayi bacci jikinsa, ya dde yana
kallon kyakkyawar fuskarta daga bisanni ya
kwantar da ita ya mike ya shiga bayi yyi
wanka yyi alwala ya fito yyi shiga sallh don
gode ma Allah da ya mallaka masa fateema
matsayin matarsa uwar ya'yansa. Sae kusan
karfe biyu ya dawo kan gado ya xauna yana
kallonta bacci take amma sae ya ga kmr
sanyi take ji hkn yasa ya dauko rigan sanyi
ya sa mata ya lulluba mata xaninta snn ya
rufa ta da bargo kuma shima ya shiga
bargon ya jawota jikinsa a hka shima yyi
bacci. Can karfe biyar saura ihunta ya farkar
da shi, ya mike xaune a rude ya kunna
wutan dakin yana kallonta yace "Fateema
menene," bata ce masa komai ba kanta a
kasa sae murxa idonta take, ya rike hannun
nata yana kallon idon yace "me ya faru
fateema kiyi min magana," turasa tayi har
sae da yyi baya, ta mike kmr an tsikareta tayi
hanyar kofa da sauri ya mike ya bita ya
rikota da mamaki yace "ina xaki kuma
fateema," wani ihun ta fasa mashi ta shiga
kwace kanta daga rikon da yyi mata,
hankalinsa ya tashi bae damu da ynda take
dukansa ba ya dauketa ya xaunar da ita kan
gado yana kallonta hankalinsa a tashe yace
"me ya faru fateema tok 2 me" kuka ta fashe
masa da ta turasa kmr ba ita ba gashi da
karfi take turasa, ta mike da sauri tayi kofar
fita ya bita ya kullokofar, kwalban turare ta
fixgo gaban madubi tana kallonsa tace"wllh
ka bude min kofar nn kar na jefa maka
wnn," ya bude bakiya kasa cewa komai bae
ankara ba yaga ta wurga masa kwalban yyi
tsalle ya koma daya side din kwalban ya
tarwatse, ta fixgo wani kuma ta wurga
masa bae samesa ba, a rikice yace "wae
meye hka kike fateema" ganin da gske take
yasa ta bude kofar ya fice da sauri ya kullo
ta waje ta dinga watsi da kayan dakin tana
ihu ya bude mata kofa, ya dafe kansa ya
jingina jikin bango cikin tashin hankali yace
"innalillahi wa'inna ilaihi raji'un," wayarsa ya
shiga daki ya dauko da sauri ya shiganeman
layin Faruuq
Karfeshidda saura Faruuq ya shigo gidan har lkcn
Aliyu na tsaye bakin kofa ya rasa abun yi,
faruuq yace "kace me ya sameta Aliyu tana
ina?" Aliyu ya girgixa kai da kyar yace "wllh
ban sani ba tana ciki," faruuq ya bude kofar
a hankali ya shiga dakin tana xaune ta
takure waje daya duk tayi kaca kaca da
dakin ga kwalabe ta ko ina, tana ganinsa ta
mike da sauri tayi hanyar kofa yace
"Fateema," bata ko kallesa ba ta fixgo kofar
tana neman fita, ya rikota yace "ina xaki
fateema, kuka ta fashe da tana buge
hannunsa tace "ka barni na fita ni fita
xanyi," ya kulle kofar ta fixgo wani kwalba
ta jefa masa a fusace, da sauri ya goce ma
kwalban, ta dauko wanikuma ta sake jifarsa
da shi, Aliyu ya bude kofar da sauri ya fito
da Faruuq snn ya rufe kofar, cikin tashin
hnkli faruuq yace "ya salam, me ya sameta
Aliyu ta buge da wani abun ne Aliyu," Aliyu
ya dafe kansa da kyar yace "ko daya faruuq i
just cnt understand dis, sae kace
mahaukaciya," hauka ta dinga yi a dakin
tana ihu tana bubbuga kofar xata fito, Aliyu
ya dafa faruuq da kyar muryarsa na rawa
yace "i cnt bear seein dis faruuq help me
plss kar ta ji ma kanta ciwo ba ita kadae
bace," faruuq ya sake bude kofar ya shiga
tayo kansa ya riketa gam yana kiran
sunanta amma ina, Aliyu ya kira ya dauko
Alluran bacci, ya shiga dakinsa da sauri ba
adau lkci ba ya fito rike da alluran, har lkcn
faruuq na rike da ita sae kokuwa suke, ya
kwantar da ita Aliyu yyi mata Alluran da
kyar, tayi ta fixge fixge tana ihu har na
kusan minti goma kafin ta sulale kasa,
faruuq ya kwantar da ita yana kallon Aliyu
da idonsa ya cika da kwalla, a sanyaye
faruuq yace "ae