Addininmu Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  S Reza Category :  Love

Chapter   8 / 37

21K to 24K   out of 109.2K words

nine Mai kaiwa shago-shago. Hajiya Babba ta ce "Lallai kam kune masu iya mota. Salis ya ce "To ka tuƙa Hajiya a hankali domin ita ba biredi bace. Haka sukayi dariya kafin Hajiya Babba da AJ suka shiga motar, iro mai gadi ya buɗe musu suka fita cikin farin ciki......📝





[
*PAGE* 1️⃣1️⃣

....... *A.J*. Tin da suka shiga motar yake tinanin mokomarsa idan an ɗaura wannan auran. Tafiya sukeyi suna ɗan taɓa hira jifa-jifa, Hajiya Babba kuwa ruƙon Allah ta keyi a zuciyarta a kan aurannan ya ɗauru kar a samu wata matsala ko ɗaya. Ita dai tasan abunda zatayi ba haramun bane, ADDININMU bai haramtaba, sannan ta wani ɓangaran ma sunna zasu aikata, to amma shin A.J yasan nufinta a kan wannan auran!. Awani ɗan ƙaramin gida suka tsaya, Hajiya Babba ta ce "Wannan shine gidan malamin da zai ɗaura mana auran, na sanar dashi komai kaide abun da nakeso shine...duk abun da zaice maka kace eh. A.J ya ce "Angama hajjaju makkatu. Bayan malamin ya gama yiwa A.J duk wata tambaya ne sanan ya ce su jira har lokacin sallar a'zahar tayi idan sun idar sai a ɗaura.

Haka kuwa a kayi bayan sallar a'zahar al'ummar da suka gabatar da salla a wannan lokacin suka sheda auran Abdul jabaru da amaryarsa maimuna Aliyu (Wato Hajiya Babba) a kan sadaki dubu ɗari ɗaya. Shedu suka sheda waliyai suka amince al'umma suka ƙarɓi goran ɗaurin aure.

Bayan an ɗaurane mlm ya kira A.J ya tambayeshi akan cewa shin da amin cewarsa a ka ɗaura wannan auran? A.J ya ce "Eh da yardasa kuma da amin cewarsa. Shide mlm yana ganin abun kamar ba mai yuwa bane domin kuwa yasan Hajiya Babba tin mijinta na raye. Haka suka shiga mota izuwa hotel domin a can zasu kwana kafin gobe subar ƙasar a yanda Hajiya Babba ta shirya kuma sai sunyi wata biyu kafin su dawo.

Bayan sun kama ɗakine Hajiya Babba ta ce masa bari taje ta dawo. Tana fita ta huce gurin masu sayarda kazar amarci, ta sayo guda biyu sannan ta sayo musu lemo da ayaba da dai sauran abubuwan da zasu buƙata a daran. A.J kuwa Hajiya Babba na fita ya shiga toilet ya watsa ruwa yana cewa "Kai jama'a yanzu dai da gaske na zama maikuɗi! Tinda nake ban taɓa shiga ɗakin hotel bama amma wai yanzu gashi ni kaɗai zan kwana a kan wannan makeken gadon. Yana faɗa ya faɗa a kan gadon yana mai sakin wata dariya irin ta wanda suka samu sauyin rayuwa kamar sa. Yana cikin wannan hali tinanin Sarah ya faɗo masa. Ya ce "Allah sarki Sarah bazan manta da keba, idan burina ya cika kece ta farko da zan fara mallakawa mota. Yana faɗa ya saki dariya yana kallon kansa ganin daga shi sai tahul ne yasa ya tuna da cewa ashefa baida kayan sawa. Tini ya mayar da na jikin sa kafin ya tada sallar magariba domin kuwa har wani gurin anyi. Kasan cewar sun daɗe a gidan malam. (Baisan cewar zaman da sukayi a gidan mlm Hajiya Babba ta shirya kanta bane🤓)

Hajiya Babba. Da sallama ta shigo ɗakin riƙeda ledodi a hannunta har guda huɗu. Kallonsa tayi ganin yanda yayi da fuskarsa alamar damuwa. Ta ce "AJ angon hajiya lfy kuwa?

AJ yace "Ina kika sakamin layin wayana?

Hajiya ta ce "Ai sai mun koma gida zan baka saboda kar a damemu muna cin amarci.

Cikin AJ yabada wani sauti gooo. Ya ce "Ina son nayi waya da Innah ta da ƙanwata?

"Ok kabari Saida safe. Kafin yayi magana ta ce ga kazar amarci na siyo mana kazo muci domin shima yana cikin dokokinmu. Kasancewar dama yunwa ya keji sai ya ce "Ikon Allah yanzu cin kazarma a cikin doka yake? Hajiya tayi dariya sannan ta buɗe musu kazar suka fara ci yana mata surutu ita kuwa Allah-allha take taga sungama ta samu kanta, domin yanda takejin idan bata yi komai yauba to abubuwa zasu lalace mata.

Bayan sungama Hajiya Babba ta ce "Tom Sai mutashi mu gabatar da Sallah? A.J ya ce "ai lokacin isha baiyiba.

"Ok tom yanzu dai ga kayan barci kaje kasaka nikuma zanyi sallar magariba da isha kafin ka fito.

AJ ya ce "No ai ni da wannan kayan zan kwanta karki damu. Hajiya Babba ta ce

"Shima yana cikin dokokinmu. Ai kuwa da sauri ya ƙarɓa yana faɗawa toilet domin sakawa.

*BAYAN MINTY TALATIN*

"Ban gane cewa a ɗakinan zaki kwana ba? Cewar AJ yana kallon Hajiya Babba cikin mamaki.

"Eh ai dama nace maka aɗaki ɗaya zamu dinga kwana idan har naso, kuma kayarda.

Cikin rikicewa Ya ce "Amma ai kince babu abunda zai shiga tsakaninmu har mu cika shekara ɗaya ko?

"Eh amma ai idan naso to sai anyi domin shine auran idan har babu kulawa ai auran ya zama aikin banza. Shin ma wai in tambayeka? Yanzu idan bamu kulawa da junan ai Allah sai yayi fushi damu domin munyi wasa da sunnar annabin sa.

AJ ya ce "Nifa bana gane duk wannan zancen naki, idan har sai wani abu ya shiga tsakaninmu to walhi na fasa bazanyi ba, ai ba haka kikacemin ba. Ya cigaba da cewa...kince saboda yaranki subar damunki zakiyi kuma gashi kinyi amma zaki fito da wani batun daban.

Hajiya Babba tayi wata almurar dariya wacce ita kaɗai tasan munufarta kafin ta ce "Shi aure bawai ana yinsa dan adinga kallon juna bane, nasan kasan komai amma kana nuna kai yarone, karka damu duk yanda kason yi kayi a kwai igiya uku har a gun Allah kayi ibada kuma Annabi zaiyi alfahari da kai.

A.J ya ce "No-no Hajiya Salis abokinane kuma shine ya sa har na sanki kuma kece kika haifeshi!! Walhi na fasa zan sakeki yanzu afasa auran. Hajiya Babba ta ce "Tom ko ka sakeni ai an riga da anɗaura kuma komai daran daɗewa zai sani, kuma kayi a sarar kuɗinka, sannan zaka dawomin da wanda na baka.

A.J yayi shiru yana tinani kafin ya ce "Hajiya nayarda amma dan Allah kar wani abu ya shiga tsakaninmu zan biyaki kuɗinki amma nidai bazan aikata wannan abun Kunyar ba, nifa banayin abunda ADDINIMU yayi hani dashi. Yana maganar yana jin idonsa nawani yaji-yaji alamar barci. Hajiya ta ce "Ok tom shikenan bari nayi wanka saina fita izuwa nawa ɗakin gobe sai a raba auran kaikuma kabani kuɗina. Tana maganar tana sakin dariyar mugunta.

Tana fitowa ta sameshi har yayi barci. Afili tace "Kai Nagode wa Allah, ashe nayi dabara kamar nasan bazai yardaba, inama guda huɗu nazuba maganin ba biyuba kaga da har gobe zaikai yana barci. Ta cigaba da cewa...kai ina kallon halak amma a hanani. Take ta cire kayan jikinta ta hau gadon ta fara shafa shi har ta rabashi da kayan jikinsa. Kallon sa takeyi tana jin tsikar jikinta na tashi domin kuwa an daɗe ba'a gamuba. Cikin ƙwarewa da abun ta fara shfashi tako ta ina, sannan ta fara aiwatar da gudirinta.

*GIDAN SOJA* *POV*

Sarah kuwa bata samu wadatatcen barciba domin kuwa AJ ya barta da muguwar buƙata, gakuma tinanin abunda yace wai bzai dawoba sai wata uku, kuma ba lallai suyi wayaba har ya dawo. Misali qarfe bakwai na safe, yan gidan su Usha sun fito yin breakfast, sukaga Sarah, nan ta musu ƙaryar cewa itace tacewa Mommy zata kwana anan. Babu yanda ba'a yi da itaba akan ta tsaya taji abinci amma ta ce wai ana kiranta a gidane. Haka ta bar gidan cikin sauri, domin bataso Usha ya dawo ya sameta domin shi kaɗai yasan tazo gidan, kuma dayake tin safe yafita booll.

SAMUEL kuwa duk yanda yakai da yasake ganin wannan yarinyar ta jiya ya rasa, da a lamun dai bata zoba, kuma yana son ya mayar mata da kuɗinta, hakanne yasa ya tsaya jiranta har ɗayan dare, ganin batazo bane yasa ya samu wata rarinya yaransu shida Umar kowa ya kama tasa suka rage zafi, amma yau baiyi wannan gasar tasu ta kiss ba. Hakanne yasa suka kwana a ɗakin da ya kama musu ɗin. Dasafe ya tashi ya sallami yaran matan da suka kwana dasu sannan ya yi sallama da Umar ya na cewa Allah yasa Daddy ba'a gida ya kwana ba.

Da sanɗa ta tura ƙofar get d'in gidan amma ta jishi a rufe, hakanne yasa taje ta ƙaramin get d'in ta tura, sai ta ganshi a buɗe, ai kuwa ta tura kanta, tana ganin motar da Daddy ke fita da ita a fake saida gabanta yabada rass!. Haka ta shiga sojojin na kallon ta itama tana kallon su, domin kuwa Daddy ya ce duk wanda yadawo karsuce masa komai a cikin SARAH da Samuel. Haka ta shiga gidan ba wanda ya ganta, har ta shiga ɗakinta, ta ɓoye kuɗin da AJ yabata, sannan tayi wanka tasa kayan barci ta nufo palor domin karyawa. Tana zuwa taga Mommy da Daddy zaune suna hira sama-sama. Ta gaishe su, sannan ta fara haɗa ti. Tana cikin haka Samuel ma ya fito daga ɗakinsa dagashi sai singlet da gajeran wando, alamar dai ya kwana a gida. Sarah ta kalleshi sannan cikin zuciyarta ta ce "Ashede shima yana satar kuɗin amma zaice wai ƙarya a kamasa, Allah dai yasa Daddy ya kamaka ido da ido, walhi da nayi murna mugu kawai. Kallon da ya watsa matane yasa tayi ƙasa dakai tana tura masa baki.

Saida suka gama breakfast kafin Daddy ya kira manyan sojojin sa na hannun daman sa wanda tin jiya ya sanar musu da abunda ya faru. Bayan sun shigu palorn ne ya je ya rufe ko ina harda kicin sannan ya ce Mommy ta shiga ɗaki. Amma ta ce ba inda zata.

Sarah and Samuel sai kallon mamaki sukeyi ganin wannan mugayen sojojin da ko dariya basayi riƙeda bulala, ya buɗe baki zaiyi magana Daddy cikin harshin English ya ce "Waye ya shiga ɗakina a cikinku jiya da yamma? Nan fa suka fara kallon-kallo domin kuwa babu alamar wasa a fuskar Daddy dama kuma sunsan halinsa. Sarah ta ce "Walhi Daddy Samuel ne . Shima Sameul ya ce itace, nan fa suka fara musu. Sai Daddy ya ɗauko vedio ya nuna musu, tindaga shigar Sarah harda na Samuel.

Nan fa ido ya raina fata. Cikin ɓacin rai Daddy ya shiga zane Sarah sauran sojojin kuma suna zane Samuel, daddy ya ce "Ina kike kaimin kuɗi idan kin ɗauka? Amma Sarah ta kasa magana sai ihuu tana Mommy!! Mommy Amma Ina Daddy sai labtamata yakeyi, ita kuwa sai ihu takeyi amma ta kasa magana. Ganin haka yasa Daddy ya saurara da dukan nata ya ce "idan bata fito masa da kuɗin saba wallhi saiya karyara.

Sarha cikin tsananin zafin duka ta ce "Daddy zan faɗa zan faɗa. Haka take tacewa amma ta kasa faɗa hakanne yasa Daddy cigaba da dukanta harsaida tace Daddy AJ AJ AJ. Cak Daddy ya tsaya da dukan ya ce "What? Teell me waye AJ?

Cicin tsananin wahala sarah ta kwashe komai ta sanarwa da Daddy, akan cewar shine yake turata ta sato masa kuɗi. Ai kuwa take ran Daddy ya ƙara ɓaci jin cewar AJ ɗinma musilmi ne. Take yace ta miƙe ta kaishi gidan su AJ ɗin. Mommy ma Sai kuka takeyi ganin irin dukan da Daddy ke ma Sarah kamar ba mace ba.

Ɓan ɓangaren Samuel kuwa tini yace hotel yake zuwa da kuɗaɗen. Ai kuwa Daddy yasa a ka ɗaureshi aka sakashi a ɗaki.

Sarah kuwa dan dolema ta meƙe suka shiga mota, Daddy ya kira station akan suzo gidan sa. Haka Sarah jiki duk jini ta kama nunawa motar sojojin nann gidan su AJ. Ai kuwa babu ko sallama suka shiga gidan yayinda Daddy ke waje Yana jiran fitowar AJ.

NANA da Innah kuwa suna ƙoƙarin karyawa sukaji parking ɗin motoci a ƙofar gidan su a lamardai balafiya ba. Basu an karaba sukaga sojoji ta ko'ina sun zagayesu gawata yarinya kuma a gabansu sai kuka takeyi. Cikeda tashin hankali innah ta saki kofin shayin dake hannuta, batasan sanda ta meƙw tsayeba.

Wani soja ne yayi Maganar da tasa inah rusa wani uban ihuu!! Cikin harshen English ya ce "Ina AJ? Ai kuwa Innah ta ce "Waiyoooo Allah jama'a ku taimako mana yan fashi da safen Allah! Wani mari da wani soja ya batane yasa jinta da ganinta tsayawa na hucin gadi. Jikake tsit kamar ba'a halarci Innah a wannan gurinba. Sojan ya dawo da kallonsa gurin Nana wacce tini itama ta fita a haiyacinta. Ya ce "Ina AJ?

"Ba babb ba ba ya ya, ta manta da cewar sojan baya jin Hausa domin kuwa a rikice take gakuma Innah a ƙasa a sume, ga kuma itama ta kasa magana. Ai kuwa sojan ya sake cewa ina AJ? Da ƙyar Nana cikin Hausa ta iya haɗo kalmar bayanan. Ai kuwa sojan nan ransa ya mugun ɓaci ganini sai Hausa suke masa, ai kuwa ya tsinka mata mari sannan ya ce "Menene batanann?. Ya mai-maita abun da tace? Sai alokacin Nana ta tina da cewar ashefa baya jin Hausa tsabar shigar mari. Aikuwa cikin turanci da saurin baki haɗi da kuka ta ce "Bayyanan yayi tafiya jiya kuma bamu san ina ya tafiba. Ai kuwa sojan ya gane metace sai kawai ya ce "Ok tinda bayanann Bari mu tafi daku idan yaji kuna hannunmu ai zaizo koma ina yaje.

Sojan ya faɗawa Daddy ai kuwa Daddy ya shigo gidan yana zagin sauran sojojin akan mai sukeyi bazasu kawowa ƴansanda suba. Sannan ya ce "Ni na tsani duk wani musulmi koda kuwa macece, idan har tana Salha to wallhi babu mutunci, mutanan da suka mayarda kisa ba'a bakin komai. Nidai ADDINIMU bai aminta da kisaba amma yau sai na nunawa wannan A.J ɗin cewar ADDININMU ba ɗayabane, shege inama shi muka kama. Haka Daddy ya sa aka watsawa innah ruwa ta farko sannan a ka yi waje dasu.....📝




*Oooo ni Allah!! Kaima AJ Ina kai ina taɓa irin wannan bala'in. Allah sarki innah da Nana😓.*





*PAGE1️⃣2️⃣*

.........Haka sojojinnan suka tasa ƙeyar Innah da Nana har bakin motar Police ɗin da suka iso gurin, al'ummar unguwar kowa yafito yana kallon ikon Allah, wasu daga cikinsu kuwa kuka sukeyi ganin yanda Innah tayi kamar wacce bata cikin haiyacinta. Nana kuka Innah kuwa ta kasa magana tsabar ruɗewa. Babu ko imani suka turasu a cikin motar sannan sukayi gaba. Ana zuwa police station babu wani bincike saboda ganin wanda ya kawosu, haka Daddy yasa aka turasu cikin sell sannan ya kalli police ɗin daya ƙarɓi ƙarar ya ce "Kar a sake a bada belinsu harsai yaron yazo gidana da kansa. Cikin sauri police ɗin ya ce "Yes sir. Daddy ya bar police station ɗin cikin ɓacin rai. Bai taɓa kawo cewar Sahra zata iya satar masa kuɗiba, dama yasan saide wani ya zigata wanin ma wai musulmi mai Sallah shine yake tura yarinyata tana satar min kuɗi!! Haka Daddy ya shiga mota yana tinanin idan ya kama A.J Allah ne kaɗai yasan abunda zai masa.

*SALIS. LAƊIFA. POV*

Bayan Hajiya Babba da A.J sun tafine Salis ya koma cikin gidan domin yin mgn da laɗifa, amma taƙi buɗe masa ƙofa, hakanne yasa ya kira Nana yace mata yana zuwa, dama sunyi a kan zasu haɗu idan AJ ya tafi. Aikuwa bai bar ƙofar gidan ba sai wajan ƙarfe biyu, sannan ya ce zai tafi, amma gobe da safe zai kawo mata kyutar bazata. Haka sukayi sallama ya tafi gida cikin farin ciki.

Laɗifa kuwa abubuwan ne suka haɗe mata biyu. Ga haushin A.J da takeji wanda batasan meyasaba, gakuma haushin hanata zuwa club ɗin da Salis yayi jiya, tabbas taso taje tasake haɗuwa da wannan gayan, kodan tasamu sukuni a zuciyarta . A kowani lokaci idan zatayi ƙoƙarin kawar da tinaninsa sai taji soyayyar sa na ƙaruwa a zuciyarta.

Tana cikin hakane wani tinani ya faɗomata, aikuwa afili tace "Tabbas shine Walhi shine, take ta shiga wanka domin kuwa gurinsa zataje, to amma ai tamasa rashin mutunci, take abunda ya faru tsakanin ta da Umar abokin Samuel ya shiga dawo mata a kanta.

Fitowarta keda wiya daga gidansu ƙawarta Yusra wacce ke unguwar su Umar ɗin ne ta hango wani saurayi shida wata budurwa a jikin motarta suna hira. Kallon gurin tayi cikin tsananin mamaki ta ce "Yusra kinga irin abubda yasa bana son zuwa unguwar ku ko? Yanzu-yanzu daga ajiye motar har wani wawa ƙazami zai ɓatamin Itaki? Ai kafin Yusra tayi magana har Laɗifa ta kai gurin da Umar ke tsaye.

Yana cikin hirarrsa irin ta mayaudara yaji muryarta tana cewa "Uban waye ya baka izinin tsayuwa a jikin motana?. Dagashi har yarinyar da ya tare yake zuba mata ƙarya akan cewar motar sace suka juyo suna kallon ta. Kafin suyi magana ta ci gaba da cewa...inbanda hauka da rashin tunani daga ganin mota sai kawai ka zoda wani ƙazamin kayanka ka jin gina ajiki, kalleka fa kamar wani ɗan almajiri wai kai saurayi har kana kawo budurwa jikin motana.

Cikin jin kunya Umar ya kalli yarinyar da ya gama shirya mata ƙarya, zaiyi magana taja wani dogon tsaki mtsiiiiiiii sannan ta bar gurin. Laɗifa ta ce Mlm kobazaka ma tsa bane? Umar kuwa ya kasa magana tsabar kunya haka ya bar gurin motar yana sosa kai ya kasa magana, amma abunda tamasa ya tsaya masa a'rai.

Laɗifa tace "Sune irin ƴan isakan samarin da suke zuwa wajan ƴan Mata da yaudara, kukuma kuna jin zancen su saikuyi sauri kuce kun amin ta dasu, daga baya kugane ashe matsiyata ne. Yusra ta ce "To mlm bansan iskanci ni kinga ina kula irinsune? Kuma wannan ma ai ɗan unguwar nann ne kinga gidansu can? Laɗifa ta ce "Au shi ƙaryar tashima har a unguwarsu yakeyi? Yusra ta ce "Tom kindai gani.

Ajiyar zuciya Laɗifa ta sauke tana tinanin cewar to idan taje gurinsa me zatace masa! Nan take ta kawar da wannan tunanin ta shirya domin zuwa gurin Umar. Tayi niyar zuwa a yau amma ta bari sai gobe.

*SALIS* yakira number Nana a karo na babu a dadi yana son sanar mata dacewar bazai samu damar zuwaba sai da yamma, amma ba'a ɗauka, hakanne yasa hankalin sa

8 / 37