Nida kishiyoyina complete Hausa Novel

Author :  Sajida Niger Category :  Romance

Chapter   8 / 38

21K to 24K   out of 111.9K words

itama ta hau masifa dan ita zaa yiwa kishiyar nan amma Luba ta fita Jin zafi.

Aisha tana daga dakinta tana juyosu hayaniyar su, k'arfi da yaji sun hanata bacci sai tsaki take daga dakinta Allah yasan da tana da halin barin gidanan da ta bari dan wlh zaman dole take yi duk tsawon lokacin nan, tana mamakin Halin Luba da Hindatu ko gajiya basa yi da masifa.

Karfe uku nayi ta mik'e ta daura alwala daga lokacin da Salis da luba suka saka mata hawan jini ta koyawa kanta samun nutsuwar zuciya ta hanyar mik'awa Allah lamarinta.

Sai da taji fitar Salis massallaci taji sun daina hayaniyar.

Salis bai dawo gidan ba sai da gari ya waye,ya mugun hade rai, yana Jin zuciyarsa na ingiza masa da ya Shiga d'aki ya rubutawa kowace saki uku ya huta kawai ya gaji da halinsu wani zubin sai yaga Kamar ya shake luba har sai ta daina numfashi.

Ko kallon ita da Hindatu da suka hade kai suna kananan maganganu baiyi ba bai tab'a ganin sun hade Kai suna magana ba sai da ya kara Aure.

Kasan zuciyarsa Kuma Yana fargabar su yi wani Abu su zubar Masa da mutunci a wajen dangin Aneesa su san irin zaman da yake yi dasu shi Kam da Yana da yanda zaiyi da ya hana zuwan mahaifiyar Aneesa da yasan da biyu takeso tazo gidan nasa.

D'akin Aisha ya shiga da sallama bata d'akin Yana Jin motsinta a bandaki

Hakane yasa ya zauna a gefen gadon Yana Jin inama ita kadai ce matarsa inama Yana da damar da zai maida hannun agogo baya,sai ya runtse idonsa yana tuno baya, tunanin daya tafi yasa kirjinsa nauyi Yana Jin tamkar a yanzu Luba ta shigo office dinsa ta canza masa rayuwa ta shigo cikin rayuwarsa daya kasa yakice ta har yau.

Motsinta da yaji yasa ya bud'e jajjayen idonsa akanta.

Inama Aisharsa ta dawo masa tamkar da ya rasa wancan Aishar wanan yanzu zuciyata ba komai Yana Jin karayar zuciya idan yaga yanda Aisha ta maida shi bashida bambanci da hoto a wajen ta har yau.

Bai tab'a tunanin yanda yasanta da Hakuri zata yi irin wanan rikon ba.

Sai da ta zura doguwar rigar ta tayi gaban mudubi da ido kawai yake binta tana nan a yanda take kyaun jikin da take dashi yasa ba mai yarda ta ajiye su Ashraf ko kad'an bata da kib'a shi har yau bai ga canjawarta ba rabon da yaga dariyarta kuwa har ya manta.

Mik'ewa yayi ya nufi wajenta dan bata nuna tasan dashi a d'akin ba manta kawai take shafawa Yana zuwa ya rungumeta ta baya tare da runtse idonsa sai ta cire hannunsa daga jikinta ta,ta fara k'ok'arin barin gaban mudubin yayi sauri ya ruko hannunta "Aisha har tsawon wane lokaci zamu cigaba da zama a haka Aisha kefa musulma ce a yanzu bazaki iya yafe min komai ya wuce ba Aisha yanzu kinyi min adalci azabtar da zuciyata da kikeyi? Ya Kamata kimin adalci Aisha dan kin maidani hoto ba hakan ke nufin ban damu ba wlh wlh Ina cikin damuwar irin zaman da muke yi Aisha nawa rayuwar nan take gobe zaki iya tashi kiga babu ni haba Aisha dan Allah ki yafemin ko sau dayane ki dawo dani rayuwarki"

"Yanzu wani abu ne ya faru"?

"Yanzu na gama duk maganganun nan Aisha kice wani abu ne ya faru"?

"Tom ba dole na tambayeka ba dan ni bansan Mai ya kawo maganganun nan ba tunda ba wani abu ka nema dayake hakkinka ban baka ba"

"Toh shikenan Aisha tunda kin dage komai bazai wuce ba shikenan amma inaso kisan Allah ma muna masa laifi mu nemi yafiyarsa ya yafe Mana Kuma Allah Yana san bayinsa masu yafiya An daura auren nida Aneesa shekaranjiya gobe za'a kawota mahaifiyar ta zata kawo muku amanarta dan Allah bana so a samu matsala Aisha duk da nasan insha Allahu baza ki bani kunya ba amma kinsan halin Luba da Hindatu"

"Bansan halinsu ba dan Kai ka sansu banida hadi dasu su zaa kawowa ita su ya Kamata ka fadawa tunda banida wani hadi dasu"

"Aisha dan girman Allah ki bari kefa matata ce kinaso kice abinda ya shafeni bai shafeki ba"?

Sai ta saki murmushi tana "Jiya baku bari na runtsa ba Kai da matanka zan kwanta nayi bacci"

Ta nufi wajen gadon ta kwanta tare da juyawa Salis baya.

Salis ya zuba mata Ido cikin mamaki wlh bai tab'a tunanin haka take da zuciya ba da wanan abun da take Masa gwara tayi ta masa rashin mutunci da wanan gashin da take masa.

Fitowa yayi daga d'akin ba inda zaije ma yaji sanyi a zuciyarsa.

Tunda a d'akin luba yake akan dole ya shiga d'akin dan ya shirya ya fita dan Yana tunanin abinda kawai zaiyi shine a kai Aneesa wajen hajiyarsa ta tare kawai dan indai har aka Kai Aneesa gidansa komai na iya faruwa.

Yana cikin shirya wa Luba ta Fado d'akin ta tsaya a bakin k'ofa tana "Salisu wlh ka janye zancen Auren nan idan kana san zaman lafiya a gidanan idan bakaso ka janyowa kanka tashin hankali ka janye auren nan zaka jawowa yarinya lahani wlh zaka jawowa Iyayenta asara taya ma zaka kara Aure a wanan lokacin"

Alhaji Salis ko kallonta baiyi ba ya saka agogonsa ya feshe jikinsa da turare ya nufi bakin k'ofa Luba ta Kara gyara tsayuwarta tana jin wani irin bakin kishi na rufeta dan duk da Alhaji Salis ya manyanta kudin da yake dashi yasa yake nan da kyaunsa har cewa ake duk yafi karfin aurensu Aisha ce kawai ta dace dashi.

"Bani hanya na wuce Luba"

"Bazan baka hanya ba wato wajenta ma zaka je"?

"Wai ke dama mahaukaciya ce bansani ba kinsan Allah idan baki bani hanya ba sai na d'auke ki da mari, wlh ban tab'a kaunarki ba kinsani kaddara ta sani aurenki a yanzu bazan dauki iskancin ki ba wlh sakinki kawai zanyi"

"Kai ma kasan ai bazan saku ba idan ni mahaukaciya ce Kai mahaukaci ne idan banida hankali Kai ma baka ganshi ba dan da kana dashi bazaka tab'a tunanin Aure ba idan Kuma ka sakeni wlh kasan mai zai biyo baya dan sai na aiwatar da abinda nayi niyya sai dai duk abinda zai faru ya faru kowa ya rasa"

Salis kasa magana yayi sabida tsananin b'acin rai Luba kuwa sai girgiza take tana zuba masa harara"Na tsaneki luba wlh bana kaunarki kece kaddarata Allah ya nuna min ranar da zan rabu dake rabuwa ta har abada tunda kika shigo rayuwata ban Kara farinciki ba kinyi sanadin da na jefa Aisha cikin bakin ciki matata mai sona domin Allah sai da kika rabani da ita Luba wlh ko mutuwa zakiyi ba abinda zai hanani tarewa da Amaryata yarinya sharaf mai jini a jiki ba abinda Kika sani sama da hauka da tashin hankali ko kunya bakya ji wacce Kika zo Kika yiwa kwacen miji ma bata haukan da kike ba sai ke dan zaa karo wata kike hauka tunda dan ke aka yoni dalla bani hanya na wuce"

"Duk abinda zaka ce sai dai kace nasan baka isa ka sakeni ba idan Kuma Kai din dan halak ne ka sakeni kagani"

Tsaki yayi ya hankadata gefe ya fice daga d'akin.

Ko amsa gaisuwar su Afrah baiyi ba sabida b'acin rai yana fita ya ja motarsa a guje bai zame ko ina ba sai gidansu.

Kirjinsa kuwa har wani zafi yake masa wlh banda ya haihu da Luba da ba abinda zai hana ya harbeta kawai ya huta.

Dak'yar ya daure ya saisaita kansa amma suna gaisawa da hajiyarsa ta gane Yana cikin damuwa tana tambayarsa ya hau gaya mata dan idan yace zai hadiye maganar zuciyarsa na iya bindiga Allah ya kyauta kawai hajiyar tace dan ta sadakar a ranta asiri kawai Luba tayiwa salis dan banda ta Masa asiri Bata jin zai dau rabin iskancinta da tuni ya saketa ko ita sai da ta dage ya saketa yafi a kirga amma baya iya sakin nata da Addu'a kawai take binsa.

A takaice shawarar Da Salis ya Yanke kenan nasa aka wo Aneesa da danginta gidan Hajiyar sa ya fadawa Yan uwansa akan su zo tarbar dangin Aneesa dan jirgi zasu biyo karfe biyu daga nan za'a wuce a kai ta.

ANEESA

Har a zuciyarta tana balain kaunar Alhaji Salis dan wayayye ne duk da ko a samarin ma za'a dade baa samu dan gayu irinsa ba gashi duk da ya manyantan da kyaunsa tunda aka daura mata aure dashi cike take da tsananin farin ciki sosai ta tanadi irin faranta masa da soyyaya da zata zuba masa.

Idan akwai wacce taga bata farin ciki da auren bai wuce mahaifiyar ta ba dan gani take ta cuci kanta da ta aure shi tunda har mata uku ne dashi ita Kam ba abinda ya shafeta abinda tasani kawai shine kowa ya iya allonsa ya wanke"

Yayarta kuwa gyarata kawai take sabida Alhaji Salis ya sakar musu kudi ba kad'an ba ko a yanzu ma tsaye take a kanta da kofin zuma tana "Karbi maza ki sha nafiso naga kinfita daban a cikin kishiyoyinki nafiso yaji ki zamzam nafi shekara biyu Ina Amfani da kayan Ammnur mai kayan mata wlh kayanta ba irin wayanda na sauran masu maganin Mata bane kema kinsan nice star ko"?

Aneesa ta gyada Kai cikin kunya a lokacin da ta karbi zumar daga hannunta ta fara Sha yayarta ta cigaba da zuba "Wlh kayan Ammnur yayi ba karya kayanta na gyara Aure wlh zan baki lambarta kiringa siyan kayan da09080070762 kanki dan Allah karki yi Wasa Aneesa ki dage da gyara dan mutuncin mace jikinta idan har kinaso ki Zama tauraruwa a wajen mijinki balle ke da kike da kishiyoyi wlh sai kin dage da gyara da shan maganin Sanyi

Ammnur _kayan mata tazo muku da zafafan kayan matan da babu algus 09080070762

Ina uwargida da ta haihu vjay dinta ya bude tana bukatar taji ta koma budurwa gam ga ammnur Nan ta kawo muku zafafan kayan mata Ina amare masu Shirin shiga daga ciki,Ina Zawara da suke so suji Basu da bambanci da budurwa

Enjoyment doesnt stop just because you have given birth. The afterbirth package is made to take care of you postpartum sexual needs . This package includes sweetner, wetner, tightener infection afterbirth herbs and more



Sauran kaya da zaki duba a wajen su na qara niima dadi da matsi sanan akwai na tsuma jiki na mata da na amare da uwargida Wato Madame package, suna da kayan farinjini, favour da kuma mallaka


1)Euphoria 12
2)Gorontula syrup
3)Her exellency cake
4)Exclusive thumi
5)Milky sweety
6)Magic insert
7)Tightening mallaka saop
8)Tightening honey pill
9)Women 001
10)Ebony lady
11) spiced tea
12)Mallaka chicken soup
13)Tightening powder
14) wetness powder
15) favour set
16) attraction set
17) bakar mallaka
18) shu'umar mallaka
19) hatsabibiyar mallaaka
20) horney honey syrup
21) libido booster set
22) breast enlargement
23) hips enlargement

Nasan kina da lambar mmn mujaheed dadin abin ma garinsu zaa Kai ki Kar ki sake ki yarda maganin sanyinta ya Kare miki har Alhajin ma ki ringa bashi Yana sha akai akai
INGANTACCEN MAGANIN SANYI TOILET INFECTION MAI WANKO DUK DATTIN MARA KOWANI IRIN SANYI NE ZAI MAGANCE SHI DAYARDAR ALLAH SHIN KINAFAMA DA RASHIN SHA AWA? RASHIN NI IMA RASHIN GAMSUWA SHIN KINYI SHEKARA DA SHEKARU KINA NEMAN HAIHUWA RIKICEWAR JINI CIWON JIKI CIWON MARA YAYIN AL ADA DUKA WANNAN MAGANIN YANA WARKARWA ME CIKI BATA SHAN MAGANIN SANYI NA 4K YAKE INA KATSINA INA AIKAWA KO INA A FADIN KASAR NAN HARDA KETARE MAZA DA MATA MAGANIN SANYI MAI GYARA MU AMALAR AURE AUNTY ZEE MOM MUJAHID
08162859027
KATSINA

"Insha Allahu Aunty zanyi yanda Kika ce din"

Shigowar Hajiya Binta yasa yayarta ta bar dakin ita Kuma hajiya Binta ta zauna a gefen Aneesa ta hau mata nasiha Kamar tayi kuka batasan mai yasa taji bata San Auren Alhaji Salis da Aneesa tayi ba.

Karfe daya da rabbi suka nufi Airport tare da rakiyar Yan uwan wajen su takwas da yayar Aneesa da Hajiya Binta da ta dage zata je ta bada amanarta.

Past.

Aisha

Ban iya basu labarin komai ba a ranar sabida zazzabin da ya rufeni hawaye kawai ke zubo min idona a rufe domin Allah sai Wanda aka Masa irin cin amanar da Salis da luba suka min ne zai gane abinda nake ji a zuciyata.

Bazan yaudari kaina ba Wai nace zan yiwa Salis wani uzuri Kai Luba da yayi abuja ya sa na kara tabbatar da irin kaunar da yake yiwa luba kawata har dan na mari Luba akan cin amanar da ta min ta dagani ta damfarni da kasa.

Yayana har gida yasa aka zo aka samin ruwa aka min allura idona a rufen Ina Jin Yana waya da Salis daya ce Masa Yana hanyar zuwa katsina na bud'e idona Ina "Yaya Dan Allah karka bari yazo wlh bana San ganinsa na tsaneshi Yaya nasan kana kaunata bazaka so ka rasani ba dan Allah ka tsaya min ya bani takarda ta"

Nace Ina fashewa da kuka.
Yayana ya zauna a gefena Yana sallati tamkar yanda Aunty Mamy ta ringa sallati

"Aisha kanki daya kuwa mai yayi zafi haka Mai ya hadaku kike neman saki a wajensa"

"Yaya Salisu yaci Amanata ya hainceni Yaya Aure yayi har tsawon shekara guda bansani ba ya Kuma rasa wacce zai Aura sai kawata Luba"

Hada baki sukayi wajen cewa "Wacce Luba"?

Na Kara fashewa da kuka Ina "Luba kawata Yaya Luba dai da kasani har sun haihu jiya suna ban taba sani ba ace duk matan garin nan dan kawai ya wulakantani ya rasa wacce zai aura sai aminiyata da ta san sirrina wlh Yaya na gama aurensa"........

*NI DA KISHIYOYINA*

*NA SADNAF*

*E.W.F*


*PAID BOOK*



*Page 9*

Aisha

Kuka na cigaba da yi Ina Jin Aunty mamy na cigaba da sallati yayana sai da ya dau tsawon mintuna kafin yace "Salisu dai mijinki shi ya Auri Luba kawarki har tsawon shekara daya baki sani ba"?

"Eee yaya ban tab'a sanin suna soyaya ba duk na d'auka aiki yake yi a Abuja bansan Luba ya aura a b'oye ba ya barni anan Yaya Ina fama da Yara shi Kuma ya Kai Luba Abuja Yaya idan Luba zata iya cin amanata ya dace Salis yaci amanata wlh bai tab'a nuna kaunarta a gabana ba kullum cikin kusheta yake tsana kawai yake nuna mata a fili ashe soyayya suke bansani ba sai ya kwashi wata kafin yazo wajena Yana wajen Luba,idan yazo haka zan ga ana ta kiransa yacemin ana nemansa a asibiti a daddafe yake sati daya bashida lokacina bashida na yaransa ashe Luba ya aura"


"Na dade Ina fada miki Aisha ban yarda da kawar nan taki ba a ranar da kuka tare a sabon gidanku idan baki manta ba har daki na kiraki na fada miki sau biyu Ina Kamata tana kallon mijinki kallo irin na soyyaya har ta zauna tana fada miki ita irin Salis take so ta samu ta aura a fakaice har tana baki dace da gidanki ba ita ta dace da gidan Kika sake mata ba inda bata Shiga a gidanki sau nawa na Miki fada anan,yanda Kika San Mara wayo haka Kika maida kanki a wajenta ke gaki bakya so tace bakida mutunci sabida kunyi kudi ai ga irinta nan duk yanda kike da ita ta zage taci amanarki Yan uwanta Suma basuji kunya ba suka hadu aka ci amanarki yanzu Yan uwansa zasu ce basu san ya Kara Aure bane"?

"Basu sani ba Aunty mamy dan a boye ya aureta wai da yarjajeniya baza'a su fadawa kowa ba nidai Aunty mamy ki fadawa Yaya wlh bazan koma gidansa ba ya karba min takarda ta tunda har ya fifita Luba a kaina wlh na bar mata shi"


Yayana Allah ya kyauta kawai yace ya fice daga d'akin na cigaba da kuka Ina nadamar duk saken da nayi da Luba tarin Abubuwan da nayi mata sakayyar da zata min kenan har ta haihu ya hada mata taro ya Kai abokanansa da matansu gidan suka Zama kawayen Luba ni da nake matarsa bansan abokanan aikinsa sosai har muyi wani muamalla da matansu ba na tuno yanda Luba ta goge tana ta kyalli da alama ba karamin kudi Salis ke kashe mata ba ashe duk labaran nan da luba ke bani Salisu ne har yan uwanta suma dan sunji ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?kudi suka hadu aka daura Auren cin Amana dan idan Salis ya tashi zakkan kayan abinci na azumi wlh mai shegen yawa nake sawa akai gidansu luba haka zasuyi tamin addua ba gori ba ba wanda ban yiwa dinki a gidansu ba har mahaifinsu ashe har suma zasu yarda su daura auren Salis da luba da arziki a gidan wasu gwara a nasu kenan"

Na Share kwalar da nake wahalar da kaina wajen sharewa dan ba daina zubowa zaiyi ba.

Dak'yar Aunty mamy ta tilasta min na Sha tea yayana ma na tsaye a kaina sai cemin yake sai na dorawa kaina hawan jini sabida namiji shi dai bazai min dole na zauna da Salis ba amma shi baiga abin daga hankali ba tunda ba haramun bane sai dai ace ana barin halak dan kunya,Kuma Salis bai kyauta da ya boye min ba da ya fadamin ai yasan bazan hana ba.


Karfe bakwai Ina daga d'aki su Ashraf zagaye dani a kwancen da nake Nana na kwance a jikina duk yarana ma ba mai makale min Kamar ita wlh Ina kaunar Nana yarinya tausayi take bani idan na tuno ba'a san waye mahaifinta ba ban tab'a sallah ban roki Allah ya tona asirin wayanda Suka yiwa muhasim fyade ba da yanzu tana gidan mijinta a mutunce tamkar yanda Khadija tayi aurenta tunda su biyu ne kawai Mata a wajen Aunty mamy.

Sallamar Salis naji a tsakar gidan haka yasa na runtse idona wlh muryarsa da naji ya Kara tasomin da wani tsananin bakin ciki ko kaunar ganinsa bana yi jiya da yayi niyya ai zai hau wani motar ya biyoni amma ya koma wajen matarsa sai yau yaga damar biyoni sabida banida wani matsayi a wajensa.

Ina jinsa da yayana a tsakar gidan duk Yana bada hakurin abinda ya faru na auren da yayi a b'oye akan kaddara yasa ya auri luba da Kuma rabon dake tsakani baya so ya fada min ne dan kar ya daga min hankali,dan Allah a bani

8 / 38