Nida kishiyoyina complete Hausa Novel

Author :  Sajida Niger Category :  Romance

Chapter   17 / 38

48K to 51K   out of 111.9K words

ciwon kai ko ta kawo Mata matsala a rabata da Salisun ta zauna dashi ita kadai.


Sai da mallamin ya gama dube dubensa yace Mata aikin da zai mata sai tayi amfani da wani maganin da zai bata ta ja hankalin Alhajj Salis din ya kwanta da ita daga lokacin da ya kwanta da ita din zaiji idan bai aureta ba bashida kwanciyar hankali.


Luba tace masa "Mallam baya kaunar ganina fa wlh ba abinda zan yi na iya jan hankalinsa ya kwanta dani Koda zan mutu kuwa kaga yanda ya tsane ni kuwa ba wata hanyar da zanbi sai wanan"?


"Gaskiya iya hanyar nan nake ganin kawai zaa bi ki samu yanda kike so ya Kamata kiyi amfani da dabarun ku na mata har kisamu ya kwanta dake din"

"Mallam ai nayi wanan dabarun ya kwanta dani din amma wlh kamar Kara tsanata yayi dan sai da ya gane ma kwaya na saka masa a ruwa wlh ko ganina bayaso yayi Koda naje office dinsa ma nayi Masa karya Ina da juna biyu cewa yayi idan na haihu na kawo masa abinda na haifa zai karba.

"Karki damu za muyi aikin da zai ringa jinsa a bukace kullum kina dabaru zai bada kai abinda zakiyi ga wanan ki tabbata an saka Masa abincinsa indan dai yaci an gama magana indai kika bashi kanki bazai ki ba ke kuma ta nan zaki samu aikin da aka miki zai yi aiki a kansa ji zaiyi idan har ba Aurenki yayi ba bazai tab'a samun nystuwa ba


Cikin farinciki Luba ta karbi maganin dan tasan zuba masa maganin a abinci bazai wahala ba tunda har kitchen din Aisha tana shiga har saman ma idan taga dama tana Hawa Aisha bata ce Mata komai sai dai taga ta dan nuna bataji Dadi ba.


A cikin irin kudin da Aisha ke yawan bata kyautar su ta d'auko ta bashi tana "Mallam sai ya fara cin abincin zan dawo na karbi Wanda zanyi amfani dashi din"?

Gyada mata kai yayi Yana "sai kin tabbata yaci sai ki dawo ki karba idan an kwana biyu sai kije ki sameshi"

Luba cike da farinciki suka baro wajen mallamin Koda Asabe ta tambayeta akan taya zata sa masa maganin a abinci cewa tayi yafi komai sauki sawa kai ai Aisha shashasha ce ko girkin tace ta kawo ta mata kawowa zatayi.


Koda ta koma gida ma kasa bacci tayi duk ta matsu gari ya waye ta je gidan Aisha ta zuba maganin a abincinsa idan yasan wata ai baisan wata ba, tuni ta fara hararowa kanta irin zaman da zatayi a gidan Salis idan ta Aureshi.


Washegari karfe uku na yamma ta nufi gidan Aisha sai dai tana zuwa ta taki rashin saa dan Salis na gida a Palo da yaran gabadaya da alama koyar dasu yake dan bayani kawai yake musu da turanci.


Sallamar ma da tayi yaran ne Suka amsa shi kuwa wani irin mumunan kallo ya watsa mata ya d'auke kansa a daidai lokacin da Aisha ta fito daga kitchen tana goge hannunta ganin Luba yasa ta sakin murmushi tana ta shigo mana ya ta wani coge kamar bakuwa.

Murmushin yake Luba tayi dan har lokacin hararta kawai yake

"Unguwa naje shine nace bari na leko a gaisa sai dai naga kamar Mai gidan na nan"

"Ina nan ke wai bakida aikin da ya wuce bin gidajen mutane ne? ke ko kunya ma bakya ji kije ki samu miji kiyi aure mana


"Haba Abban Ashraf mai haka dan girman Allah"?

Aisha tace Kamar zata fashe da kuka ,Luba ta saki murmushin yake tana "Allah ya baka hakuri ai mijin ne bai zo ba da tuni nayi Aure a


Tsaki Salis yaja dan dagaske ko ganinta bayaso yayi bashida burin ma daya wuce a yanzu ya raba ta da Aisha dan yasan Luba dangerous ce tunda har ta iya sa Masa kwaya a ruwa shuumancinta ya wuce tunaninsa.

Tana fita Aisha tabi bayanta da sauri tana k'ok'arin bata hakuri Luba ta girgiza mata kai tana "haba kawata karki wani damu ba komai wlh ki tayani da Addu'a kawai Allah ya kawo min mijin aure ko na huta da gori a wajen mijinki"


Aisha ta hau zuba mata addua samun miji nagari da haka suka rabu Luba nace mata idan an kwana biyu zata zo idan Salis baya nan tunda ta lura zuwanta gidan ne bayaso.

Koda Aisha ta koma ciki fada Salis ya rufeta dashi akan zaryar da Luba ke mishi a gida Yana ya gaji Kuma haka nan shi kawancen su ne ma bayaso"


Yanda ya harzuko yasa Aisha tayi gum da bakinta kasan ranta tana mamakin mai Kuma Luba ta Kara Masa da zai mata haka.

Luba kuwa kamar tayi kuka baa san ranta ba sai da ta samu sati biyu a tsakani ranar littinin wajen sha biyu ta nufi gidan dan tasan dole Salis ya fita.

Ta kuwa taki saa da taje baya nan Yara Kuma suna makaranta.

Hira Suka Sha da Aisha bayan ta cika ta da kayan Dadi cikin siga ta ringa bugar cikin Aisha akan mai zata girka yau ko zata iya tayata aiki.

Aisha tace mai zai hana kuwa yau tuwon massara ma Salis yace ayi Masa da miyar kubewa sai anjima zatayi girkin.

Luba tace "Bari na tayaki kafin na tafi kinsan yanzu banaso ma mijinki yazo ya Sameni a gidanan naga dai ta karfin tuwo yake so ya rabamu"


"Kar na baki wahala kawata da kin barshi Anjima Zan Shiga na masa dan shi kadai zanyi wa ma yaran basa san tuwon massara"

"Aikuwa sai na tayaki girkin nan yau shaawar shiga kitchen din Yan gayu nake kunna gas dinan burgeni yake Kuma banaso ki saka min hannu ehe"

"Murmushi Aisha tayi tana aiki mutane biyu yafi dadi muje toh muyi tare"

Luba bataso taja Aisha tayi tunanin wani abu hakane yasa tace mata toh wajen karfe hud'u na yamma suka Shiga kitchen din tare tuni Luba tayi bake bake sai da ta gama abincin ta zuba a flask Aisha na k'ok'arin dauko ruwan sanyi fridge da zata hada lemon abarba Luba tayi sauri ta d'auko maganin daga breziyar ta ta barbada a miyar ta maida cikin rigarta ta girgiza miyan tare da Kara rufewa


Duk abinan Aisha bata ganta ba Koda suka fito daga kitchen din Jakarta ta dauka da flask din da Aisha ta zuba mata ferfesun tana "bari na gudu kafin yazo ya kamani a gidanan"

"Kai kawata"

"Allah kuwa kinsan mijin naki bashida mutunci banda ana Kai zuciya nesa da tuni ya rabamu"

"Bazai rabamu ba insha Allahu Ina tunanin dan yace ki komawa Hamza kin ki shine Jin haushinsa"

Tab'e baki Luba tayi Aisha ta rakata har bakin gate ta bata kudi tamkar yanda ta saba indai Luba zataje gidanta sau dubu sai ta bata kudin mota.

Salis bai dawo gidan ba sai wajen tara na dare a Kuma yunwa ce ya dawo ko wankan daya saba yi kafin yaci abinci baiyi ba yasa Aisha ta kawo masa abincinsa.

Yana wanke hannu ya hau cin abincin kad'an ya rage dan yaji dadin abincin sosai.

Sai da yaji abincin ya tsirga masa kafin ya mike ya hau sama ya rage kayan jikinsa tare da jawo towel ya Shiga bandaki

Yana cikin wanka ya fara Jin jikinsa wani iri, sanyi sanyi shaawa shaawa mai karfi dan har yaji shi a mik'e ruwa kawai ya kwara a jikinsa ya fito yanda yake ji Kamar ya mutu idan bai samu mace ba towel daura a kugunsa ya fara k'ok'arin sauka kasa,a bakin k'ofar sukayi kicibis da Aisha baiyi wata wata ba ya jawota yayi Kan gado da ita

Aisha ta hau cewa ya bari ta watsa ruwa bai saurareta ba sai da ya samu nutsuwar

Aisha kuwa ganin ya samu nutsuwa yasa ta mik'e ta Shiga bandaki dan tayi wanka sai dai tana cikin wankan taga ya Kara shigowa a takaice a ranar sai da Aisha taji Kamar ta gudu dan ko bacci ne ya fara daukar ta zataji ya fara shafata da ta kasa hakuri ta tambaye shi mai ya Sha ne haka yace mata ba abinda ya sha baisan dai mai yasa ya ringa jin haka ba.

Wasa wasa Salis ya zama wani irin jarababbe ko office yaje sai yaji shaawar mai zafi da zai saka ya dawo gida.

Bai sabar wa Aisha haka ba hakane yasa ta fara damuwa dan ba haka yake ba har wani rama tayi wani zubin sai abin ya lafa masa amma idan ya tashi motsa masa kamar ta gudu haka take ji.

Ko a yanzu da take zaune bai dade da fita ba jiya daddare bata yi wani baccin arziki ba tunda suka yi aure bai tab'a mata haka ba a haka Luba ta shigo ta sameta.

Tana zama ta hau tambayarta lafiyarta kuwa

Aisha da Kamar bazata fada mata ba matsa Mata da Luba tayi da tambayoyi yasa ta fada mata cikin damuwa

Luba kamar ta taka rawa amma tayi fuska tana "Toh mai a ciki ni banga wani abin damuwa ba daurewa kawai zakiyi ki Zama jaruma"


Ajiyar zuciya kawai Aisha tayi

Luba kuwa bata wani Dade ba ta mata sallama ta tafi gida tana Shirin yanda zata je office din Salisu washegari
tasan wanan karon dole ya nemeta da kansa.


A yau Aisha ta shirya zuwa asibiti yau ma haka Salis ya fitine ta zazzabin da take fama dashi yasa ta shirya tafiya asibiti ta bar yaran a gida a lokacin muhasim da Khadija ma na gidan.

Ba asibitin su Salis take zuwa ba wani private take zuwa duk da Salisu likita ne ta gwammace taje wani asibitin


Tana fita muhasim ta haye sama tana balain san taga ta hau sama akwai wani kujera mai juyawa a palon sai dai Aisha tana ganin sun maida kujerar wajen wasa ta hanasu hawa saman dan Salis ma fada yake sosai.

Su khadija kuwa wajen da aka ajiye Abubuwan Wasa ta bayan gidan sukayi gabadaya.

Fitar Aisha da minti goma sai ga Salis ya dawo Yana tsaka da meeting abun ya motsa masa.

Sai da ya dawo gida ya tuna Aisha tace zata je asibiti ji yake kamar ya fasa ihu sai gumi yake addua kawai yake Allah yasa ta dawo da wuri ya haye sama da sauri.

A palo ya tarar da muhasim a kujerar tana ta juyi sanye take da armless Mai gajeran hannu.

Tana ganinsa ta mik'e a tsorace tana "Sannu da zuwa uncle"

Halin da Salis ya Kara Jin kansa a ciki na tozali da kirjinta da ke shigar idonsa yasa yaji ya Kara harbawa jikinsa sai rawa yake ita kuwa ganinsa ahaka yasa ta hau cewa "wlh uncle yanzu nan na hawo sama bazan sake ba".

Salis kuwa ya runtse idonsa Yana k'ok'arin danne abunda yakeji dake fusgarsa zuwa wajen muhasim din.

Sai dai Jin motsin ta da yayi yasa ya bud'e idonsa a daidai lokacin da ta kusa gota shi cikin sand'a cikin zafin nama ya fusgota tare da rufe mata baki yayi cikin daki da ita jikinsa na wani irin rawa..... ..


INGANTACCEN MAGANIN SANYI TOILET INFECTION MAI WANKO DUK DATTIN MARA KOWANI IRIN SANYI NE ZAI MAGANCE SHI DAYARDAR ALLAH SHIN KINAFAMA DA RASHIN SHA AWA? RASHIN NI IMA RASHIN GAMSUWA SHIN KINYI SHEKARA DA SHEKARU KINA NEMAN HAIHUWA RIKICEWAR JINI CIWON JIKI CIWON MARA YAYIN AL ADA DUKA WANNAN MAGANIN YANA WARKARWA ME CIKI BATA SHAN MAGANIN SANYI NA 4K YAKE INA KATSINA INA AIKAWA KO INA A FADIN KASAR NAN HARDA KETARE MAZA DA MATA MAGANIN SANYI MAI GYARA MU AMALAR AURE AUNTY ZEE MOM MUJAHID
08162859027
KATSINA



*HUMKAM INCENSE* gidan kamshi da maganin mata muna turaren wuta na tsuguno Wanda yake matse HQ sosai Yana karawa dandano Yana maganin infection kowani iri muna da shuumar humra, hatsabibiyar turare,bita zaizai Mai abin mamaki munada turauka na daukar hankali
*08132506044*
TILL WE MEET*
*ZARATY* WANNAN HMMMM YA HADU NACE YA HADU SHIN KINTAVA AMFANI DA TURAREN DA ZAISA MIKI LAUSHIN FATA? KINIMI ZARATY YANA DA KAMSHI DA RIKE JIKI YANASA FATA LAUSHI TURAREN KOWA
*Jas oud* 3 IN 1 ZAKI TURARA GIDAN KI DASHI JIKINKI DA KAYANKI JAS OUD YA HADA ABUBUWA DA DAMA YANA RIKE JIKI SOSAI YANS KAMA GIDA YANA RIKE KAYA
*AKWAI HUMRAR MOWA GUMBAR MOWA GARIN MOWAR TSUMIN MOWA DAN MATSI*
*SHU'UMAR HUMRA NA MANYAN MATA MATAN DA SUKA SAN KANSU SIRRINKI A SHIFIDAR DAKIN MAIGIDAN KI MUNADA SHUUMAR TSUMI*
*DESIRE MAINE DA YAKE SAKA JIKI DA GASHI KAMSHI SOSAI IDAN KINA BUKATAR GANIN PHOTON KAYANA KIMIN MAGANA NGD
*AKWAI SABON TURARE ME MATUKAR MUHIMMANCI ACE DUK WATA MATAN AURE DA TAKE DA HALI TA MALLE KESHI (NI DA MIJINA) SHINE SUNAN SA,SAI MOWAR MACE TURARENWUTA NA TSUGUNO YANA MATSE JIKIN MACE YANA MAGANIN INFECTION YANA DAUKE WARIN GABA YANASA KIJI CIKIN JIKINKI YA MATSE SOSAI YANASA KAMSHIN HQ*

*WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI KI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN*
*+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA*


*NI DA KISHIYOYINA*

*NA SADNAF*

*PAGE 18*

Matsar da yayiwa muhasim yasa ko motsi bata iya yi ba hannunsa danne a bakinta ya ringa k'ok'arin samun hanyarsa burinsa kawai ya fitar da abinda yake ji kasancewarta budurwa a rufe yasa ya sha wahala wajen shigarta motsin da ta daina yi yasa ya zage sai da ya dawo daidai hankalinsa ya fara dawowa jikinsa a hankali ya bud'e idonsa ya sauke akan muhasim da gashinta ya barbazu ga gumi da majina hawaye ya wanke mata fuska.

Wani irin mirginawa yayi gefe cikin tsananin tashin hankali Yana sallati

A rude ya hau jijjiga Muhasim da bata iya motsin kwarai hakan kuwa ya Kara daga Masa hankali Yana "Mai ya Kai ni Mai na aikata haka innalillahi wa Inna ilaihi rajiun muhasim rufa min asiri ki tashi dan Allah ki rufamin asiri bansan mai ya hau kaina ba"

Sai a lokacin tunanin debo ruwa a bandaki ya fado masa ya mike da sauri ya debo ruwa yazo Yana yayyafawa muhasim.

Muhasim ta bud'e idonta da suka kada sukayi ja ta sauke a kansa ta Kara runtse idonta kukan da ya hanata yi ta hanyar rufe mata baki ya kwace mata da k'arfi.

Salis ya matse bakinta a rude yana "Kiyi shiru kinji Yar gidan uncle ki yafewa uncle bansan mai ya hau kaina ba am sorry kinji"

Kiran sunanta da yaji Ashraf nayi da alama sama ya hawo yasa ya waro ido cikin tashin hankali ya kara danna bakin muhasim Yana girgiza Mata Kai ya d'auke numfashinsa Wai Kar ma yayi motsin da zaaji.


Allah ya rufa masa asiri ya rufe k'ofar

Yana Jin Ashraf na sauka kasa Yana cigaba da kwalla mata kira tafi shiri ma da Ashraf a cikin yaransa duk da ta girmeshi da shekara biyu muhasim kuwa shesheka kawai take a hankali ya cire hannunsa ya dafe kansa shima da hannu biyun Yana Jin kamar ya rushe da kukan,tuna wacce muhasim da matsayin ta a wajen sa da Aisha yasa yaji kamar kasa ta bud'e ya shige ciki wanan wane irin abin kunya ne yarinya da ya d'auketa tamkar Afrah itace yau ya haikewa kamar ya samu matarsa sai yaji ya ma kasa rarrashin muhasim da jikinta ya dau zafi zau, tuna Aisha na iya dawowa a kowane lokaci yasa ya mik'e da sauri ya dago muhasim ya durkusa akan gwiwarsa Yana "Muhasim ki yafewa uncle bayin kaina bane dan Allah dan Annabi karki tab'a fadawa kowa abinda na miki wlh bansan Mai ya hau kaina ba ki yafe min karki fadawa kowa mutuncina ya zub'e yanda na dauki su Ashraf haka na daukeki bansan mai ya Sameni ba bana iya controlling kaina muhasim pls ki yafemin Wanan ya Zama sirri a tsakanin mu idan Kika fadawa wani Aunty Aisha zata rabu dani Abbanku zai daina ganin mutuncina dan Allah ki yafewa uncle ki rufawa Uncle asiri kinji"

Har lokacin sheshekan kuka take, gyada masa Kai kawai take dafe kansa ya Kara yi yana Jin inama zai iya maida hannun agogo baya da ace yasan bazai samu Aisha a gida ba da bai soma zuwa gida ba daya sani wani wajen yaje ya sauke larurarsa har yanzu gani yake kamar a mafarki ya kwanta da muhasim yar cikinsa.

Mik'ewa yayi ya jawo muhasim daga Kan gadon ya cigaba da rokonta yayi bandaki da ita ya ga alamar tsoron sa take ji sosai shiya sa ko motsin ma bata so tayi sai ma rike numfashinta da take tayi.

Ruwan zafi ya tara a heater Kamar zaiyi kuka yace "Muhasim dan Allah ki dauraya jikinki ki rufamin asiri dan Allah kar Aisha tagane halin da kike ciki dan Allah kar tasan wani abu ya Sameki nayi alkawari zan siya miki duk abinda kike so dan Allah dan Annabi muhasim ki rufawa Uncle Asiri kinji"

Gyada masa kai kawai take ganin a tsaye take Taki matsawa kusa da ruwan zafin yasa yace "ko na taimaka miki na gasa miki jikinki"?

Girgiza masa Kai tayi da sauri ya fito daga bandakin Yana tayi sauri ya nufi wajen da wandonsa yake ya d'auka ya saka dan jikinsa rawa kawai yake ya kasa yarda da wai muhasim ya haikewa kamar Aisha Kan gadon ya duba yaga da dan digon jini ya kwaye bedsheet din gabad'aya ya tusa a karkashin gado ya d'auko wani ya ajiye akan gadon bashida nutsuwa hankalinsa a tashe yake

Gani yake Aisha na iya dawowa kowane lokaci.

Wajen da ya ajiye akwatin first Aid dinsa ya bud'e ya d'auko syringe ya dura maganin zazzabi a ciki dan yaji jikinta da zazzabi ya koma cikin bandakin.

A rakube ya sameta a tsaye har lokacin shesheka take da alama ta tab'a ruwan da yake dage rigarta kawai yayi ba cire mata yayi ba.

Allah yasan a tsayen Nan da yake kunya yake ji yau kunyar kansa ma yake ji Yana k'ok'arin nufarta ta saka ihu tana toshe bakinta.

Salis yayi sauri yace "Ba wani abu zan miki ba yar gidan uncle allura zan miki dan Allah ki daina Jin tsorona bazan iya cutar dake ba wanan ma tsautsayi ne kinji"


A tsorace take dan jikinta rawa kawai yake haka ya matsa kusa da ita

17 / 38