Nida kishiyoyina complete Hausa Novel

Author :  Sajida Niger Category :  Romance

Chapter   31 / 38

90K to 93K   out of 111.9K words

shirt da zani ta saka tunda kayanta bazasu mata daidai ba.

T Shirt ta d'auko mata da zanin ta daura ta nuna mata gabas ta tada sallah sai da ta rama duka salolinta kafin ta kwanta ita kuwa bere kwalliya taga tayi ta fice daga d'akin batare da ta ce mata ga Inda zata je ba.

Luba ta mik'e zaune tana Kara mamakin bere ko Ina zata je da tsakar Daren nan, duk baccin da take ji sai ta neme shi ta rasa,dan ko baccin zata yi kidan dake tashi bazai iya barinta tayi bacci ba,legas ba wajen zamanta bane,wajen matar nan ma ba wajen zamanta bane legas din kansa ya fice mata a rai gwara kawai tayi wa matar aiki ta bata kudin ta ta koma bauchi sai a yanzu ta ringa nadama da bata dage wajen bawa Mahaifinta Hakuri ba da kila ya hakura ya barta ta zauna idan ta nace da magiya da kila yanzu kudin aiki take nema,kullum zuciyarta na gidan salis tana tuno irin rayuwar da tayi a gidan,da yanda taga Hindatu na walwali da alama yanzu ita kadai ce a gidan,tunda zuwan da tayi bata ga Aisha da Aneesa ba sai taji wani kishi ya rufeta inama Alhaji Salis ya saki Hindatu da taji dadi idan ita bata koma ba gwara kowa ya rasa.

Kid'a da motsin basu barta ko runtsawa tayi ba tunanin da ya darsar mata yasa ta mik'e a hankali ta fara bincike kayan beren har dasu kasan katifa, akwatin da ta jibga Ghana must go ta bud'e tana cigaba da laluba kayan ta kuwa ga kudade a kasan akwatin Yan Dubu Dubu da yawa,har zata d'auka ta fasa ta maida kayan ta rufe akwatin da sauri burinta dama tasan wajen da take ajiya dan so take ta gama dan sanin Kan garin idan taga alamar bazata bata kudin ba sai ta sata ta gudu.


ASHRAF

Duk yanda yaso Aisha ta barshi ya tsayawa Salis Aisha k'i tayi dan dagewa tayi,ya bar Salis yaje ya karata da abin kunyar da ya aikata shi abin ma ya masa yawa abin nasa ma yayi muni,a yanzu ko kisan kai akace mata yayi bazata mu sa ba,itama ta Sha zargin ba iya asibiti da harkar Ngo ke shigo masa da kudi haka ba,dan ko a cikin danginta wayanda ya biyawa umara zasuyi goma, gidajensa ma bazasu lissafu ba,mutane nawa ke aikin likita Basu samu irin wanan kudin ba wani zubin sai ta zarge shi sai Kuma ta ture zargin sa a ranta tana ayyanawa a ranta sabida Yana da kyauta shiyasa Allah ke Kara Buda masa ashe kudin nasa ba na halal bane,

Ko Yaya mustapha a ranar da yaji labarin ya girgiza Kuma yak'i yarda zai aikata haka ita kuwa duk da itama abin ya matukar bata mamaki bata ki yarda zai aikata haka ba sabida fyaden da yayi wa muhasim.


Ashraf kuwa bazama yayi wajen Neman lawyer duk da yasan Salis bashida gaskiya amma haka ya dage ya nemo wani kwararren lawyer Patrick da ya kware a aikinsa a record ma ance baa tab'a kada shi a sharia ba indai case yaje hannunsa sai yaci Koda kuwa baka da gaskiya amma ba kowa ke iya daukarsa ba sai mai kudin da ya tada Kai,duk yawan kudin da ya caza sai da Ashraf ya ninka masa kudin,da Kuma yake Salis yasan manyan mutane Yana da connection da manyan mutane abin ka da kasar mu Nigeria idan har kana da kudi an wuce wajen.

Ashraf duk yana so ya wanke Salis sabida kannensa Kar abin ya shafe su.

Abinda ke dan sakawa yaji relief irin muamallar da Salis yayi da jamaa na mutunci da kyautata wa yasa da yawan mutane suke zargin sharri aka masa,yarinya ma da sabida ita asirin Salis ya tonu, sun samu an kawota nigeria dan ba'a kai ga kai ta wajen larabawan ba tana wajen Hajiya jidda tana so ta gyarata kafin ta mik'a ta wajen larabawa.

Hajiya jidda ma ta arce bayan duk ta sallami sauran yan matan dake wajenta.

Yanzu hajiya Fauza ce a ciki John na hannu uje ya arce shima.

A zaman kotu kuwa da suka yi s Patrick sai da ya kawo hujojji ta hanyar hanyar Kare Salis ya fara ma maida case din kacakon Kan hajiya Fauza akan ita take abinta batare da sanin Salis ba abinka da mara k'arfi, kudi kawai ke yiwa Salis aiki,sai dai wani hisabin sai a lahira idan ka gujewa tonan asirin duniya zaka hadu da na lahira,duk wayanda ake tunanin za'a kamo su bada shaidan harkar da Salis keyi ba a samu kowa ba sai hajiya fauza da John, ta karfin tuwo aka maida laifin kansu zaman kotu biyar aka wanke Salis akan sharri aka masa ba halinsa bane tunda shi mutane yasa suke harkar yake caskar kudin yake biyan su.

Salis da yabi yayi wurjan wurjan sabida tashin hankali a ranar godewa Allah kawai ya ringayi ASHRAF kuwa yaji wani nauyi a zuciyarsa yasan abinda suka yi bai dace ba sun d'auki hakkin Hajiya fauza.

Daddare ya Shiga d'akin Salis ya tarar dashi a tsaye shigowarsa yasa yayi saurin juya masa baya dan har ga Allah nauyi da kunyar ASHRAF yake ji bai tab'a tunanin zai tsaya masa har haka ba har yanzu Yana mamakin yanda ya samu nassara dan ya riga da ya fidda rai"

"Ashraf nagode da k'ok'arin da kayimin Allah ya maka albarka ban tab'a tunanin zanyi nassara ba"

"Abba ai baka yi nassarar ba domin hakki ba Wasa bane ba Abba nayi abinda nayi ne sabida kannena ko a yanzu da nake tsaye wlh Ina tsoron haduwa da Allah dan na goyi bayan zalunci Ina fatan Allah ya yafemin abinda nayi dan Allah Yana yafe komai banda hakkin Wanda aka zalunta bansan adadin mutane nawa ka kassarawa rayuwa ba bansan adadin mutanen da ka jefa a cikin bakin ciki ba uwa uba mutanen da ke kulle da aka maida laifin kansu ta karfin tuwo bansan yanda zaka fara da nemo wayanda ka zalunta ka nemi yafiyar su ba,bansan yanda zaka fito da wayanda ke kulle ba nidai zan ta addua Allah ya yafe mana dan a ranar gobe dukiya bazata yi aiki ba,Babu alkalin da zai tsaya ya wanke ka duk wanan abin rufin asirin na duniya ne duk wanan abin gudun kunyar duniya ne Allahu yasa mu dace ya yafemin abinda nayi"

Daga haka Ashraf ya fito daga d'akin Salis da jikinsa ke rawa ya zauna a gefen gado hawaye na zubo masa a daidai lokacin da Hindatu ta Shiga d'akin da sallama.


Luba

Ta karfi da yaji bere ke Neman koya mata karuwanci dan kwana uku kawai tayi,ta fara turo mata maza,haka kawai tana d'akin namiji zai fado d'akin,da Sunan kwana zaiyi da girman ta da komai duk da ta cewa bere tana da Aure ba abinda ya shafeta haka taringa k'ok'arin hadata da maza wani irin rayuwar dabobbi ake yi a gidan Wanda Luba Sam bataji zata iya da wanan iskancin ba duk yanda taso bere ta bata kudin mota ta koma bauchi kin bata tayi,a karshe ma sai ta fara hanata abinci tana Idan yunwa ya kusa kasheta dole ta yarda ta bada jikinta a bata kudi.

A yau ma wajen karf Sha biyun dare bere na kwalliya zata fita kamar yanda ta saba Luba na rabe a gefen katifa yunwa nata nukurkusar ta dan a yau gabad'aya bere bata,bata abinci ba gashi yanzu har ruwa take zubarwa mai doyi a jikinta.

Turare bere ke fesawa ta juyo tana "Nifa na fara gajiya da zamanki a dakina zaki fara biyan kudin kwana idan ba haka ba wlh korarki zanyi dan bazan iya ba,bazai yu ni da zama Ina aiki ke da Jin dadi ba ba fina kikayi ba zan barki ki kwana yau amma gobe wlh idan baki nemo kudi kin bani ba wlh korarki zanyi kinji na fada miki"

Ta watsawa Luba harara tare da ficewa daga d'akin.

Luba kuwa awa daya da fitar ta ta kulle d'akin ta sauko daga Ghana must go din kai ta cusa hannunta kasan akwatin ta dauko kudin da ke nade da rubber tayi sauri ta maida kayan.

Sai da ta lek'a waje taga ba kowa a wajen ta fito daga d'akin cikin sanda,akwai wani karamin kofa ta baya Koda tayi bayan maza ne karkashe suna busa sigari idan har tace zata bi ta wajen zasu iya ganinta.

Hakane yasa tayi hanyar gate anan ta hango bere a tsaye tayi sauri ta koma da baya da sauri.

Duk da bata duba agogo ba tasan karfe biyun dare zaiyi duk yanda taso ta fita daga gidan bata samu hanya ba a karshe dabara ya Fado mata ta shige bandakin da katangar sa yake gajere sai da tayi da gaske ta dodora bulo kafin ta iya hayewa ta dura waje.

Tamkar ba dare ba haka taga mutane na kaiwa da kawowa.

Tuni tayi fuska ta ringa tafiya a hankali kafin ta Isa titi taji wani ya dalle mata fuska da cocilan yana "Wa nake gani haka Kamar bakuwar bere"?
Ke Ina zakije daddaren Nan"

Daga muryarsa ta gane dan iska dan shaye shayen da a haife zata haifeshi ya dage shi so yake ya dandana romonta bere kuwa haka take turoshi d'akin dan har kudi yake bata.

Bata saurare shi ba ta cigaba da zabga sauri shi kuwa yace "Anya matar nan ba guduwa zatayi ba bari na Kira bere a waya.

Luba kuwa bata san lokacin da ta saka gudu ba ya kuwa take mata baya,dayake a buge yake tuni tayi Masa nisa tana zuwa titi ta tare wani dan acaba tana ya kaita tasha zata bashi ko nawane ya taimaka ya kaita tashar da ake lodin bauchi.....

Ayiri yiri =???=???=???=???=???kuna Ina mata matafa nake nufi bamuna mataba =??=??A&Z COLLECTION takawomuku ingantatun supplement=?G?=?G?=?G?=?G?
Muna da supplement na Infection
Munada da supplement na gyaran jiki Wanda zaisa jikinki yayi kyau fata tai laushi da sheki >?p?>?p?>?p?munada na gyaran breast succiko su tashi tsaf gwanin Sha awa>?p?>?p? munada na matsi dazai matsaki ciki dawaje bawai ki iya farkoba kuma yasaukarmiki da ni ima
Muna da na gyaran gashi Wanda zaifitomiki da gashi =?
?=?
?
Dawanda zakiyi haske duka jikinki bawai fari na bleaching ba =??=??

A&Z dealer ce kayanmu suna da sauki sosai price dinmu price din sari ne zaki samu kayanmu cikin sauki alhmdulillah=???=???=???=???
Ga kadan daga ciki

1 Royal jelly karami 2500
2 Juliet Eve 8500
3 Amirna 8k
4 Vitamin c 2500,2300
5 vt e 2k
6 collogen + glutathione 2k
7 whitening gummies 2200
8 surga wanita 2500
9 khusus 3500
10 majakani 2500

Price din sari=?F?=?F?=?F?=?F?nasan kodaga haka zaku gane A &Z gidan sauki ne=???=???=???=???=???=???=???=???
Masu siyan daidai kuma bambancin kadanne

Muna garin Kano Dan neman Karin bayani Kira ko whaspp 09037870422

Karku manta muna tura Kaya duk garin dakuke inkiyi siyayyama dayawa muyi Miki free delivery =???=???=???yan Kano kayanku har kofar gida cikin aminci>??>??>??




???????

*_GYARA SHINE MACE_*

*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
???????

*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 08133079957

http://wa.me/+2347069711327

*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*=?G?
Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,

Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,=?
?

Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji=?
?

Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki=???

Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mata=???=?
?

Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki=???=???=???

Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku=???=???=???=???=???

Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima

http://wa.me/+2347069711327

KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN=?G?
Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi

Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi

Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu

Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra

Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa

Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka

*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers=?G?
07069711327 or 08133079957 call or Whatsapp ,Ina maraba daku customers=?
?=?
?=?
?=?
?=?
?
http://wa.me/+2347069711327

Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 08133079957 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata=?
?=?
?=?
?=?
?=?
?=?
?=?
?=?
?=?
?






*WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI KI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN*
*+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA*


*NI DA KISHIYOYINA*

*NA SADNAF*

*PAGE 33*

Luba

Sai da suka yi nisa da tafiya hankalin ta ya dawo jikinta dan gani take Bere na iya biyota,babban burinta ta ganta a bauchi ko kad'an bacci bai yi gingin d'aukar ta ba dan bama ta Jin baccin.
Koda ta kirga kudin da ta d'auko dubu arbain da biyar ne cas bayan ta bada kudin mota.

Tafiya mai tsawon gaske Wanda zata iya ma cewa kwana da wuni suka yi dan motar bata sauri,kafin ta fara shak'ar iskar bauchi tana Jin sanyi a zuciyarta tun farko batasan b'atan basirar da ya kaita barin ma garin ba da zuwa tayi wani unguwar ta Kama haya tunda tasan ba mai tab'a sanin ma itace ta kashe Asabe,da yanzu tana nan da yan kudadenta tana neman mai yi mata aiki akan salis asirinta a rufe.



Karfe biyar ta sauka garin bauchi ta tari abin hawa ta d'auki hanyar wunti gidan yayarta Habiba dan tun kafin su iso ta Yanke can zata je kawai idan ta dage da rokonta zata barta ta zauna dan tana da dan saukin kai, tafiyar minti goma Suka iso k'ofar gidan.

Ta sallami mai machine ta hau buga k'ofar dake rufe danta Sani ne yazo ya bud'e k'ofar Yana ganinta ya ja da baya bai ko gaisheta ba ya koma ciki,Luba ta girgiza kai dan tasan Mai yasa yayi mata haka da karamar sallah yaje mata yawon sallah,ta shige dakinta dan gani take duk maula ke kawo su.

A hankali ta Shiga ciki tana Jin muryar Habiba na "Kana nufin Luba dai itace tazo gidanan"

Sani na k'ok'arin Magana Luba ta Shiga palon da sallama.

Habiba dake kulla zobon siyarwa ta ajiye zobon hannunta batare da ta amsa sallamar ba tace "Luba lafiya kuwa mai kike nema a gidana"?

Luba bata kulata ba sai da ta samawa kanta waje ta zauna ta ciri hannu ta d'auki zobon dake cikin bahon dan yunwa da kishi take ji sosai"


Habiba mik'ewa tayi tana "yau naga iskanci uban me kike nema a wajena kanki daya kuwa"?

"Aunty Habiba kenan nifa jininki ce tunda kika ga nazo ai kinsan Ina bukatar taimakon ki ne ko Ina da Wanda zai taimaka min ne sama daku,tunda Baba ya koreni hakuri zakiyi na zauna a gidanki kafin na samu mafita"

"Duk wulakancin da kika min da cin mutunci sabida Ina tsoron ki zan bar ki ki zauna a gidana Luba anya kina da hankali da kunya kuwa ni da kika ce ko a hanya na ganki Kar na nuna na sanki duk uban rashin mutunci da kika min kin manta a yanzu da kika rasa wajen zuwa shine Kika doso gidana wlh baki isa ba tashi yanzun nan kafin na sa a fitar dake"

"Aunty Habiba kenan ai abinda ya wuce ya riga da ya wuce ba Wanda baya kuskure nasan nayi kuskure yanzu Kuma na gane kuskurena hakuri zakiyi ki barni na zauna dan wlh banida wajen zuwa abinda na miki a baya nayi nadama Allah ya baki hakuri,ko halin nan da na tsinci kaina a ciki ya

31 / 38